Wanka yayi yafito tsaf, sanan yabude wardrobe dinshi yaciro wasu kaya jeans da riga sanan yadau jacket yasaka, yazo gaban mirror yaja kujeran wajen yakai gaban wardrobe din yahau kan kujeran sanan yamika hannu yajawo wata akwati awajen sanan ya sauko daura akwatin yayi kan gado yabude akwatin, wasu hadaddun wukake ne masu kama da surgical blade amman ba surgical blades bane yana binsu da kallo jin anbude kofar dakinshi yasa yarufe box din da sauri ya kalli kofar matarshi ce ta shigo cikeda damuwa tana kallon fuskarshi tana kuma kallon akwatin gabanshi tace "Baby wat are you doing with that box? Bama wanan ba why are you so angry eh baby"? Murmushi yamata yajawota jikinshi rungumeta yayi tsamtsam yay lamo ajikinta, ahankali yace "wanine yama Baba rashin kunya agabanmu and in my life bazan iya yafema duk wanda yama iyayena rashin kunyaba kema kin sani, so zan fita am coming" yay maganan tareda sakinta ya sunkuci akwatin yafita har waje tabishi dan tasan halin mijinta Allah yamishi bakar zuciya, amman kafin tamai magana haryaja motarshi yafita daga gidan.
Doguwar tafiya sosai yayi sanan ya shiga wani daji shima dogon tafiya yayi sanan yakai wani gida kwallin kwal dake cikin dajin, parking motar yayi agaban gidan sanan yafito ya kulle kofar yabude kofar baya yadauki akwatin wukaken sanan yamayar yarufe yabude kofar gidan ya shiga, babban gidane haka warehouse duk ciyayi dan tunda yagina warehouse acikin gari yadena amfani da wanan maida kofar gidan yayi yarufe sanan yakarasa gaban kofar dayaga anrufe da key an ijiye makullin a kasan wajen yadauka yadau key yabude kofar ya shiga ciki, dakin duhun bala'i saikuma motsin dayakeji motsin kacha.
Hannu yasa ya kunna wutan wajen hakan yasa dakin yay haske sosai, Arham ne kwance akan wani katon table table din yafi girman table din masu nama na kasuwa, an kulle kafarshi da hannayenshi da kacha an budeshi haihuwar uwarshi, jikinshi narawa sosai, jin motsin mutum yasa ya karkato yajuyo da kanshi da kyar ya kalli Ibrahima daya shigo yana kokarin magana ya kasa sabida kulle bakinshi da akayi da seletef idanunshi sunyi jajir, wani irin murmushi Ibrahima yayi yatako daidai yazo tagabanshi inda Arham din zai ganshi da kyau sanan ya ijiye akwatin kan table din yana bin jikinshi dawani irin dirty look kafin yatura hannunshi cikin aljihu yazaro handglove yana sakawa a hannunshi yace "so da wanan abun kaman lagwani ne kacutar da kanwata ka wulakanta ta Mara kunya" wani irin girgixa mai kai Arham yayi gabanshi namugun faduwa kaman zai fashe.
Ahankali Ibrahima yabude akwatin wukaken wata hadaddiyar wuka yaciro daga box din yanunama Arham yace "kaga yanda Ilham ke kuka? All because of you? Kadauka bamasan yar uwanmu ne? No Arham we love yar uwanmu but we despise laifin data aikata but at least tai nadama is obvious yarinyar nan tai danasanin abubuwan datayi dakai but kaifa? Babu anything like nadama tareda kai, kodanasani, kayi laifi but kanada guts kazo kana threatening namu kanama mahaifinmu rashin kunya kasan wayemu kuwa"? Yaydan shiru sanan yace "navy ne ni, kafin nasami navy nan na nemi aikin soja sau hudu, duk naje training but bana samu, banson raini banson yaron da baida alkunya, ban iya yafiya ba ko iyayena sunsan wanan ne jarantan da Allah yama rayuwana, kaga kukan dakasaka mahaifina, kaga kukan daka saka Mahaifiyata, kanwar Mahaifiyata, kanwata da yayyina u are about to cry times 100 of yanda sukayi" yay maganan yanakai hannunshi kan bakinshi ya dayemai saletef din, jikin Arham harwani rawa yake dudda tsoro yacikashi saida yadake yace "how dare you! Kasan ni waye dazakasa akawoni dajin nan and strip me naked a kulleni akan kujeran nan ko motsi bana iyayi, wlh ka kwance ni yanzun nan natafi wata kila zan iya yafemaka amman inhar baka kwance niba wlh your whole family will suffer for your act kadaisan inada evidence ko" dan murmushi Ibrahima yasakin mai yace "I love courage dinka da karfin halin ka, bakinka dai baya mutuwa" "bazai mutuba din bazaka kwance niba, wlh sister ka itace zata mutu akan this your act zansa ajefeta akotun musulunci, wlh kuwa" wani irin cool look Ibrahima yamai sanan yadaura hannunshi dake sanye cikin handglove kan joystick dinshi yarike daidai kan yakalli Arham din da jikinshi yashiga wani irin mahaukacin rawa yace "I don't know if u are a medical student but anyway zan maka tambayan dai, kasan menene Amputated Penis"? Wani irin rawa jikin Arham yake ko a shocking akasashi sai haka yana kallon wukarda Ibrahima ke rikeda ita a hannu yace "me haka kake rikemin gaba kana namiji kai gay ne? Look this is no joke ka kwanceni nasaka kayana naitafiyata I promise bazanma fadiwa kowaba" wani murmushi yayi yace "you didn't answer my question, nace maka kasan menene amputated penis"? Yay dan shiru yana kallon fuskarshi yanda zufa ke ketomai sanan yace "anyway lemme just tell you, amputated penis shine gaban da akayanke, gutsurarren gaba" kara jan joystick din yay ya fizgeshi sama kaman zai katsa harsaida Arham yay kara yace "you deceived my sister with this, and you ruin her life with this, kaga daidai kan nan, daidai kan kaciyan, crowns dinan naka daidai wajen zan yanke, banson na yanke gabaki dayan gaban naka, Nop6, nafison kullum ka kalli gaban kaganta amman babukan da sperm zai fito tashi, babukan dazaka shiga gaban mace dashi, Arham when I told you you were messing with the wrong family kazaci wasa nake" wani irin kwashewa da dariya Arham yayi kirjinshi kaman injin nika tsabagen yanda yake bugawa sabida tsoro, ya zazzaro ido yace "you are joking right, kasan mekake cewa kuwan? Kasandai mutuwa ake idan aka ya yankewa mutum gabako, please let's stop this joke" ahankali Ibrahima yakai wukan daidai kasan head din penis din yaja wukar ya tsaga, wani irin mahaukacin ihu Arham yayi yana kokarin kwace kanshi amman yakasa gabaki dayanshi a daure yake ko motsi baya iyawa, wani irin fuskan isgilanci Ibrahima yamai yana kallonshi yace "ahhhhnnnn I didn't expect you kafara kuka kana ihufa tun yanzu duk bakinka bawan......wai I mean Mr Arham" wani irin rawa jikin Arham yake yana kallon yanda jini kebin joystick dinshi yace "dan girman Allah kayakuri karka yankemin kan gaba, mutuwa zanyi kayanke min kan cilla, dan darajan Allah kayakuri, kaga na janye duka abubuwan dana fadi agidanku wlh wlh na janye da Allah kadena" kama kan da kyau yakai wukan yakara yankewa kadan yace "bazan maka yanka dayaba, banson narage maka azaban, I wabt want you to suffer and feel the pain bit by bit" "wayyo Allah na shiga uku na lalace, dan girman Allah kadena karka yankemin bura, wayyo Allah na burata, jama'a burata" wani cute smile Ibrahima yasakin mishi yace "seeing you cry gives me goosebumps poor Boy" yarike kan dakyau ya shiga yankawa kaman ana yanka naman rago washe garin salla. Wani irin ihun da Arham keyi saikaji tausayinshi. "Waleeeeeeedddddddd, Waleeeddddddddd, help me, wayyo Allah na zan mutu, Waleeeed" tsabagen azaba baimasan Waleed yake kiraba ya sume kawai warwas dan the pain was too much for him to bear, kan kaciyar na gab da tsinkewa Ibrahima ya cire wukar ya yar yana murmushi sanan yajuya riganshi da aka ciremai ya dauko ya yaga sanan yadawo yakama kan kaciyar dake lilo ya manna da asalin jikin joystick din ya kulle yace "I don't want you to loose to much blood and die, mutane irinku didn't deserve to die early, yakamata kuyi rayuwan wahala da kunci" ya kulle kan tass sabida jini yadena zuba sanan yay wajen wata botiki dake wajen, daukan botikin yayi yataho yadaga ruwan yajuyemai aka, wani irin firgita Arham yayi ya farka yana wani irin nishi gabanshi namai zafi sosai yawani irin fasheda kuka yana kallon yanda aka kulle wajen da tsumma yace "wayyo Allah zan mutu, kaciremin crowns, na shiga uku, wlh mutuwa zanyi, azaba yakemin, kawa Allah kabani pain killers, wlh bazan fadima kowaba kasaken natafi nakai kaina asibiti before I bleed to death" girgizamai kai Ibrahima yayi yawani irin kwanto da kanshi yana kallon kwayar idanunshi dake bulbulo da hawaye yace "am not done with you, saura harshenka shizan yanka yanzu I don't want you to be able to ever speak again, banson ka kara iya magana a duniyan nan" wani irin girgizakai kai Arham yakeyi, tunda yake bai taba sanin akwai tashin hankali and torture irin wanan ba, kasama magana yayi sabida baison yabude baki ya yankamai harshe sai hawaye dakebin gefen idanunshi suna gangarawa kunnenshi, kama bakinshi Ibrahima yayi ya matsa yadau wuka yarike a hannu mutuwa ne kawai Arham baiyiba tsabagen tsoro yasake sakin kuka yace "dan girman Allah inhar kanason mahaifin ka ka tsaya ka sauraran Ibrahima karka kasheni dan Ya Rasulullahi" tsayawa Ibrahima yayi yana kallonshi Arham nawani irin kuka yace "dan girman Allah, dan darajan Allah nace kayakuri, kayakuri kamin rai, wlh natuba, bazan kara, wlh ko ahanyar anguwanku ka ganni nabaka dama kamin duk abinda kaga dama, kaga wlh wlh sanan inkaji nafadima wani abunda yafaru kayi gunduwa gunduwa dani wlh, amman dan girman Allah karka yankamin harshe I need to go to the hospital now please kataimakamin" wani irin kallo Ibrahima yamai sanan yanunamai wukan yace "Arham!!! Ka gujeni ko kamshi na kaji kabar wajen kawai, shine kawai maganan dazan fadimaka akaina kakiyaye ni" gyadamai kai Arham yayi da sauri yace "uhm na yarda na yarda, na rantse da Allah, amman ka taimakamin kamin rai yanzu ka kaini asibiti" kwanceshi tass Ibrahima yayi sanan yawani irin fincikeshi ko tausayinshi baijiba da kyar Arham ke tafiya amman yajashi har motarshi ya wurgashi cikin motar ya shiga ya kullo baima damu da ba kaya ajikinshi ba yaja motar har cikin gari lokacin dare yayi, agaban wani asibiti ya tsaya sanan yafito yabude kofa yawani irin fincikoshi ya wurgardashi tsirara agaban asibitin yakoma cikin motarshi yaja motar abinshi batare dayakara waiwayowa yama kalleshi ba yana murmushi.
[12/11, 18:53] Aishat Muhammad: 💫 _TWO DIFFERENT WORLD_💫
✍️ M SHAKUR
6️⃣6️⃣
_Qatar_
Bayan 5hrs akayi discharging dinsu suka bayan Dr yamai kashaidi sosai akanta, karya kara takurata, kar a bari tai any aiki, sanan karya nemeta for now dan yabata 1month bedrest, sanan yasai magungunan da aka musu prescribing yakai mota yadawo dakin, kin bari tai tafiya da kanta yayi yadauketa chak kaman baby yay mota da ita, koda yasata a motan komawa baccinta tayi haka yazaga ya shiga yaja motar suka koma gida.
Yana parking Ammi yafara gani a tsakar gidan, tana ganinshi takaraso wajen motar tace "meya sameta Waleed"? Tai maganan tana leka Widad din dake baccinta, wani irin makirin murmushi yama Ammi yazagaya batare dayay magana ba ta bangaren Widad din yadaukota chak sanan ya kalli Ammi dake binshi da kallo yace "zazzabi ne" yasake sakin murmushi yay flat dinshi da ita, chak Ammi ta tsaya tana binshi da kallo bata yarda da suspicious smile dayake mataba, hango takarda da ledan magungunan datayi cikin motar yasa taciro ta kalli takardan, wani irin sassanyar ajiyan zuciya ta sauke ta ijiye takardan da ledan takoma ciki abinta cikeda farin ciki.
Lallabata aka dinga yi agidan koh tsinke ba'a bari ta dauka, gabaki daya batada lpy, mugun laulayi take bana wasaba har tausaya mata mata Ammi da Mom suke, Waleed na mugun kulada ita yana bata magunguna akan lokaci, murna gun Ammi ba'a magana, she was so over the moon, itada kanta takema Widad din abincin larabawa dan sun lura shi kadai take iyaci d'a a restaurant Waleed ke sayomata Ammi tahana ita ke dafamata da kanta kuma tanaci sosai, Mom kam sai nan-nan takeyi da ita kamar egg da'ake tararraya kar ya fashe Asma'u ma na manne da ita sai in Waleed ya shigone yake kadata.
Around 8:30 nadare Waleed yayi sallama dakin tare da shiga dakin Ammi, hango Widad yayi kwance kan gadon Ammi tana wasa da wayan Ammi, Ammi kuma kan kujera tana aiki da system, tsayawa yayi yana kallonta kamar ya samu hoto dan bamata lurada shiba hankalinta gabaki daya yanakan game din datake bugawa, wani irin haske takarayi kan haskenta kaman tana shafa man haske, ga wani kyalli datake tayi fatarta na walwal, kirjinta sun ciko looking not so little kaman kirjinta nada, gyaran muryan da Ammi tayi yasa yadawo hayyacinshi da sauri yazauna kusada Ammi yabata side hug tareda daura kanshi kan wuyanta yana kallon abinda takeyi a system ahankali yace "Ammi why do I like this girl so much"? Batare da Ammi ta kallai ba tana aikinta tace "because she's your first love" murmushi yama Ammi ya girgixa mata kai tareda kara rikemata kafada da kyau yace "Ammi that's not all" yay dan shiru sanan yace "I think the reason why I love Saheeba is because she is special ne Ammi, and my heart connect to her, Ammi duk in ina tareda ita ko I feel full and contented, I feel peace, I feel calm, akwai this genuine happiness danakeji anytime am together with her, Ammi I love her" juyowa Ammi tayi ta kallai ahankali tai cupping fuskarshi, saikuma tamai peck akan sajenshi tace "I love her also, because yarona nasonta, and I wish you guys endless happiness Waleed" murmushi yayi ya kankame Ammi abinshi, juyowa Ammi tayi ta kalleta ganin tayi bacci yasa ta maida kanta kan aikin datake, murya chan kasa kaman wani maraya yace "Ammi kice ta tashi muje mu kwanta" chak Ammi ta mike jan hannunshi Ammi tafarayi haka ta jashi har suka bar dakin suka sauka kasan falo tai wajen kofa dashi sanan ta tsaya tace "kaga doctor yace she needs total bed rest saboda haka I will keep her with me saboda in bata total care kaji Son, tunda tai bacci adakina kawai katafi" turo baki yayi kamar yaro yace " toh Ammi idan tana guna ai bashi zai hana tasamu total rest din ba, besides nima ai Dr ne, gaskiya ni Ammi ki bani matata" yay maganan yana bubbuga kafa akasa cikin sigar shagwaba da iskanci, cikeda lallabawa dan tasan in Mom tajisu zuwa zatayi ta shigan mai yasa tace "haba son wai kai meyasa bakada kunya ne, nidai I have tell you my mind I'm keeping her with me har tai one month da Dr ya fada hoope I'm clear?" Gyada maata Kai kawai yayi ranshi duk abace yajuya yafice, juyawa Ammi tayi ta wuce dakinta abinta tana murmushi kawai da mamakin irin son da Waleed kema yarinyar nan, deep down she is scared for him, saisa kwanan nan ta tashi tsaye ta dage tanamai addu'a sabida batasan abinda zakai yadawo ba but she pray Allah karyasa yarinyar nan taguje shi bayan tadawo hayyacinta.
Washegari, da safe suka hadu a dinning area, kowana zaune banda Widad da babu ita babu alamarta, juye juye Waleed ya dingayi yagan kota ina zata fito amma babu ita babu alamarta har lokacin, abinci aka faraci bandashi dako kallon wanda Ammi ta zubamai baiyiba kasa daurewa yayi yace "Ammi ina sabeeha ban ganta ba?" dagokai Ammi tayi ta kalleshi tace "tun asuba ta tashi tanata amai but na bata Lipton tasha ta koma barci ne" tashi yayi yace "Okay, lemme go check on her" baima jira amsansu ba yay staira straight dakin Ammi ya shiga ya ganta kwance ta kudundune akan bed tana barci tanata sauke numfashi sama sama, zama yayi akan gadon ya dan ja blanket din kasa farin fatarta ya bayyana mai kama dana jarirai, hannunshi yakai yataba wuyanta yana feeling tempreture dinta yaji it's mild, gyara mata blanket din yayi ya tashi ya fita dagakan gadon ya kashe wutan dakin yafita yasauka kasa ya tarar harsun gama breakfast kowa ya tashi, straight kitchen yayi dan yasan Mom na wajen yawuce yabude kofar ya shiga cikin big kitchen dinsu, zama yayi kan Island yawani langabar da fuskar kamar yaron dake nemar abu gun mamashi yace "Mom please kice ma Ammi ta bani mata na, wlhy zan iya kula da ita, beside I'm a doctor I won't do anything to hurt her, she is getting more sick awajen Ammi wlh, pls Mom now, tana dawowa wajena zata warke" ya karashe maganar kamar zaiyi kuka, hararanshi tayi ta mikamai bowl data cika da pepper soup da spoon aciki tace "common, gashi jekai breakfast, anyway naji Dan yarona zan mata magana don't worry kaji" ijiye howl din yayi ya sauko ya rungumeta tareda pecking dinta a kumatu kafin yadau bowl din ya fita ranshi fess yaja mata kofa....
Yana fita itama Mom tafito ta wuce wajen Ammi data samu a falo tana kokarin chanza channel tace "Sannu da kokori Adda" "yauwa liitle sis, kinga yanzun nan nakada Ma'u ta daman" dariya Mom tayi tace "ai abinda tafi iyawa kenan surutu", dariya sukayi dukansu sanan Mom tace "Ammi gaskiya ki bama Waleed matarshi saboda yaron nan ya shiga wani hali, this is the first time daya samu ciki nashi da kanshi so please let him take care of his wife and baby, he needs them, he need his wife close to him gaskiya, I don't think its the best ki kwace mishi Mata kinji Adda"
Shuru Ammi tayi tana nazarin maganar Mom kafin daga bisani tayi naam da maganar Mom din ahankali tace "shikenan" Wucewa sukayi dakin Ammi tare suka tarad da ita ta fito daga toilet da alamun wanka tayi saboda tana daure da towel ne, da taimakon Mom ta shirya taci abinci sannan Mom tarike hannunta ta kaita har gaban part dinsu tace mata tashiga. Sai daMom tagan ta bude kofa tashiga ciki sannan ta juya ta koma