Zamasukayi,atare sukagaidashi yaamsa dasakin fuska yauwa takwarana kazuko eh dad,Fatima tashitayi zatatafiyace aa Fatima dawo kizauna dama maganar company nace takwarana yace shi a,company nanazaiyi aiki banakiba tuyanzun zanbashi ragamarkomina company na gashikuma Abdallah yagayamin yanada tarinkaratun addini to zamufara karatu dare shida mutanan dasukezuwa nasati kinga sai abashi wannan makarantar tazamakulawarsa,to dad duk abindakace daidaine yauwa takwarana doctor yacemin yanasan ganinka gashikuma bakada waya eh nasiya amma kaida kanwartaka duk halinkudaya sai ancekuyi abu wayarma sai,ancekusiya itamahak mukayi famada ita,to mamana gone saikisakashi keda Abdallah yagakomi to shikenan dad Allah yayimaku albarka ameen dad Allah yabamu alkairi takwarana hartafiya bazaka daya muyihiraba saikaitajin kunyata to dad nidai dad bari,inwoce nabakuguri to .
Danayakamata kagayamin abinda kakeso wanda zakadinga zuwa aiki dashi ko adingakaika duk abinda kace tushikenan idan kanadawata damuwa kazukagayamin nimababankane, insha Allah dad," gakanwarkanan mamana duk abinda tayiwanda badaidaiba saikageramata kaji,to dad ai Anty ma,akwai hankali bamazatayi wani abuwanda bekamataba,dad yayi murmushi kawai watu kaima Anty aidad Abdallah nekefada shiyasa nimanakefada nanfa sukadinga hira sosai duk maganar,akan,Fatima ne sosai dad yafahimci yadda takwarannasa yakeyaba hankalinta Fatima angamakomi gobe zaifara zuwa aiki kuma zasufara karatu kuma dad yafahimci yadda takwarana nasa yakeda abubuwan mamaki tabbas akwai wani boyayen lamari atattaredashi,doctor shine wadda yakarama dad bayani sosai akan duk abinda yasaninadaga Muhmd yagayamai yanada ilimi sosai danshi yakwadashi basodayaba yakumagane hakan sallama yayiwa dad sannan yatafi .
Fatima tafito daga dakinta tazauna kusada dad tace dad zamuyi karatunne kokuma kagaji yausaigobe aa barimuyi,gaskiya mamana takwarana namusammane dan inajinshi ajikina inafatan yazama daya dagacikin dangina wllh Allah yasa yazama alkairi a taredamu ameen,itamasuntaba hirakanshi Muhmd dinsannan yafahimci yadda takwarana nasayakeda farinjini awajen yayansa sunazaune bilal yayi sallama akabashi izini yashigo hannunshi daukeda wata katuwar Leda yace gashi aa bilal kajekakaiwa takwarana nasane to shikenan yayigodiya yatafi haka aladar bilal take kowanikayiwa kyauta saiyayima godiya balleshi,yauwa mamana kingakidinga addua sosai dan wannan company nin bakaramin company bane akabaki.
Wannan company shine wanda Fatima datayi gasar duniya akabatashi kyauta wanda itama batasan wandayabataba andai cemata mutumin balarabene yabata sbd jinyadda takererekaratu adai company komi nakanfanin yanada wasu harufa wandatakasa gane asalisunan sune( M.W.T.) mehakankenufi,bayantagama karatun takoma dakintatakwanta shikuwa Abdallah aiyazama dan wajen Muhmd dan haddama shiyake jiyemai dadma yasallamashi ga Muhmd.Muhmd dakanshi yazoyayiwa dad godiya sannan yatafi,azuciyarsa yace Allah yabashi damarzama surukin wannan bawan Allah.
Washegari misalin karfe sha daya Nara sukashirya Fatimace tasha wata shadda gezina light bulo colour taamsheta sosai saizuba ubankanshi takeyi, dad yadade datafi office gashi itama tanasan tawucenata company gashi saitajena dad, Abdallah yafito yace Anty ga yayacan yashigo kekadai mukejira zamutafi ok ganinizuwa amma anty kingayadda kikayi kyaukuwa saikace wata amarya Allah dai yabaki farisi kallanshi tayi yayimata murmushi mujemana, ahankali yafito yasamu Muhmd yace amma hadabaki kukayi,kukasakaya kaladaya kamary "eh mana" gaskiya Yaya kunyikyau sosai wannan aisaikuhada gosulu dariya yayi yace to kajah da lamarin amarya da ango yafadabatareda kowayajiba sai Abdallah murmushi kawai yayi,ahankali Fatima ketakowa gabadaya hankalinsa nakanta hartakaraso indasuke amma " farisi " hankalinshi bayajikinshi saida tazogab dashi sannan tatsaya kam sbd wani irinmujun kyaudayayimata sosai yahadu kyawunsa yakarafitowa sosai,gakuma abindayakara batamamakishine shaddar dakejikinta iridayace datashi,sundau mintina sunakallanjunansu, Fatima tabudemuta tashige tace Abdallah kayimaimagana yashigo mutafi,Yaya,Yaya,Yaya sannan yajuyo naam kazumutafi ok kaitsaye gaban mutayashige harlokacin begaji da kallantaba,yaumayafi tasaka dakuma doguwar Riga bakaramin kyauwu jikinta yayi dashaddarba gashi yadda yakesan matar dazai aura takasance takikacib Allah gani abinda yace kenan .
Tundasukayi parking abakin company aketa gaodasu, aketayimasu hotuna dan dad yakira yace yauzaakawo sabon maaikaci sosai sunyiwa mutane kyau dan wasu sunatacewa indai wannan madam zata aura wllh tadace harsukaraso sukashiga bayan yadan huta Fatima tasa akatara meattin din gaggawa nanfa akahallara, tadanyi jawabi sannan tace shimayatashi yayi dayace aa bazaiyiba sbd beiya english ba saida tabata rai sannan yamikeh yafaramagana daturanci sosai kowanawajen abinyabashi sbd bakowane yakegane meyaceba,hatta itama madam dinsaida abin yabata mamaki damahaka yakware akowacce harka jibi yacce yakemagana irinyasan yadda akegudanarda aikin company cab abinda mamaki,bayanyagama jawajinshi yace kungane kuwayayishiru dan wllh babu wandayaji kalma ishirin tazancensa komawayayi yazauna taredayimasu godiya,wani dagacikinsune yamike yazuwajenta yace madam wllh bamuganeba kisashiyayimana da hausa ok badamuwa kallanshi tayi tahaderai tace kasakasa to suncebasu ganiba danhaka saikasake,kallanta yayi sannan yace aikuwa bazansakeba,gaskiya katashi kasake tu kekitashi kimasubayani mana tundake aikingane aa salan sudinga jinmuryata abanza,to naji bari inkira " nur" intaamince sai insake haderai yayi sannan yadorawaya akunye yagama maganganunsa sannan yace aikuwa bazansakeba dan bata aminceba tace hakakurum adinga jimata muryar miji abanza, saida yagama wanata sannan yamike yayimasu bayani yaddakowazaigane sosai sujidadin bayaninsa,sukayimai godiya sannan yafito sukatafi dan sai tomorrow zaifara aiki .
Gaskiya Anty yakamata mudan biya rastorent danni yinwanakeji Abdallah neyafada kajika babu indazamu dan inada aiki dayawa a company gashi sbd mugunta anki taimakamin,Muhmd sarai yagane dawatake yayi murmushi kawai, dan Allah naji harsunzozasuwuce watakasuwa " Abdallah yadaga murya yace Anty dan Allah kitsaya anan zansai karo nawa yakare "kai Abdallah kafiyerigima wllh amma aibekai Anty ba Muhmd yafada turumai bakitayizanyi maganinwannanbakin kasuwar sukashiga yasiyo harzaiwuce tawani shago yakoma shagon ahankali yayi sallama wasu tsofafine masusaida nono,yagaidasu suka amsa yace kaka dan Allah meyasa kukeyinwannan abun kaka bakusan haramunbane,nono ne suketaimai algus nasiha yaketayimasu mairatsa jiki kafin yace,kaka wallh ( mazan Allah s.a.w. yace mangashshana falaisa minna) duk wanda yakemana algus bayatare damu,kaka yakikeganin wannan abun zaikasance manzanmu yace bayatare damai algus dan Allah kaka kidena,sosai jikinta yayisanyi harda kukansu insha Allah mundena wllh bamusan abinyayi karfihakaba to shikenan amma yanzun yaro Allah zaiyafemana insha Allah danmunyi shekarumuna aikatawa kuyita istigifari kuma karkukuma Allah zaiyafemaku yau mungode bakomi haryakai zaifita dayar tace to yasunanka yasaiyadi yace Abdallah,duk abinda akeyi kan idon Fatima da Muhmd tajemuta tadauko kudi taceyabasu yakuwabasu bakaramin jindadin sukayiba dan wllh sunyi nadama sosai hakasukadau hanya har rastorent
Kubiyoni nagode
Inagodiya da comment Allah yabaku damar ikon kammalawa wannan littafi maisan yimin magana (09163774774) ngd•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.```
```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️
____________(✪)______________