ne wan can babban eh mana shiga da kin yayi sannan yace yaya tako mu tafi ance dad yayi waya eh mana fito wa sukayi mama nata musu godiya sannan suka fita a mota Abdallah yace yawwa Anty dama abokina ne yayi miki tofi da nace ba lpy wllh Anty in da ki kasan ba larabe kin ga kyaun saku wa kuma gashi sunan dad ne da shi sunan da kike so Allah Anty yana da kirki wllh Anty dama zaki aure shi da sauri tayi faking tace wai Abdallah me yake da mun kane ka dame ni da batun mutumin nan Abdallah Allah ya kara dan kon kau na yasa ya zama alkairi a gare ka kar ka karamin maga narsa kaji Allah Anty yace zai zumu gaisa zan sa ya bude fuskar sa daga beni zan saki gani wllh sai kinyi mamaki ni dai Anty zan ce kina sanshi Abdallah tafa da a kausa she mai mekake yine dan Allah kar ka kara ta jah tace gaba da tafiya ,har ta kara so gida hon tayi a kabu de sannan ta shi ga gaba daya Abdallah ya gama bata mata rai dad ta gani yan zun suna hira da yan aikin gidan sosai yake jin da din hirar dan har kana iya ganin hako ransa da kan shi ya dawo ya bude mata kofa tafi to sannan yace barka da dawowa habiba ti barka dai dad din ne yace sannu da dawo wa yauwa dad ciki ,sukayi shi da ita sannan yace ga abin cin mucan kena ke jira to dad mukarasa kina da bako yau kallan shi tai ya sakin mata murmushi sannan sukazauna da Kansa ya fara yimusu sabin sannan yace bismillah to dad kai ma kazauna to kawai yace sukaci abincinsu sannan Fatima ta tashi tace dad zan shigaciki to dan Allah kiyi sauri Habib ke jiranki to dad amma bai karasoba to sannan ta shige harga Allah batasan Habib sbd baya daga cikin tsarinta amma bashi da matsala mutum ne kamili ga hankali da sanin ya kamata amma ita tanajin akwai Wanda Allah ya tanadamata shi kuma tana jinshi a zuciyarta kuma tana mafar kinsa amma ta kasagane wane shi , ya ubangiji Allah kabani mai suna Muhmd indai zaizama alkairi gareni toilet ta shiga ta watsa ruwa sannan tafito ta shafa mayika masu kanshi a jinkinta sannan ta abaya tasa hijab dogo daidai lokacin akakira wayar ta dad maza mamana kisauko gashi ya karaso to dad turare tashafa maisanyin kanshi sannan ta fita daga dakin tasan dad zaisa akaimai abin tabawa shiyasa mabata damuba dad yana falon farko tazauna sannan tace dad kasan mama tana asibiti aa ban saniba mamana da zun canmukaje ai to ainazaci kuma gidan marayune naga yau ranar zuwankice aa dad yau banjeba sbd banajin dadi to amma yanzun yaushe zaki rakani mamana dad duk randakaso to ngd insha Allah zamu amma akwai sanato abubakar da yayi min maganarki yace kuna gaisawa inkinje gidan marayu eh dad dayake ranadaya muke zuwa to tashi maza yana jiranki tashi tayi tafita yabita da kallo tabbas Fatima batasan Habib amma shibazaiyiwa yarsa auren doleba yasani indai yace yasanshi to itama zatakoyawa kanta sanshi dakin waje tanufa bilal tagani sannu hajiya anfito eh sannu ya aikin lafiya lau sannan ta shiga dakin da sallahma waalaikassalam ginbiya sannu da karasowa zama tayi tace ya hanya alhmdllh Masha Allah ya mom da dad lpy lau, gimbiya dafatan dai bantakuramikiba eh badamuwa su isan na gaidaki kai ina amsawa amma meyasa bakazumin da suba umm yayi dayake maganar su isan ce gashi harda ganin far,arki dan kasatai dakanta to hayi hakuri Yaya Habib aa nibazan hakuraba sai andan kirani da wani sunan irin na masoya kai Yaya Habib Allah kasan nifaban sansuba kawai dai bazaki fadan bane to dama isan taban sako nakawomaki amma to da abinhakane nafasa sainamayar mata da abunta dan Allah Yaya Habib kabani kaji aa naki saikin fada hakatadingayimai magiya shiba magiyar yake soba shagwaba ta itatakeburgeshi yashagala sosai wajen kallinta adduarsa Allah Yasa Fatima mallakinsace aduniya yanasan kuruciyarta sosai tanaburgeshi datafahimce hakan sai tayishiru kallanta yayi sannan yace kicigaba mana shiru tasakeyimai niyaya Allah barcinakejima to shikenan zanbarki kibarci amma nima saikingayamin abinda zaisani farinciki todai farabani sabona kafinyayi zuciya dashi to amma fadamin Yaya Habib dan soyayya dariya yayi sosai sannan yace to naji my Teema gaskiya wannan kalma tayimin dadi sosai to kawai tace mai ,yauwa ginbiyata yabatun karatunnaki naji dad yamin magana umm Yaya Habib nifa bayan zuba sbd inada haddar mai yan littatafai gaskiya bazan iya hadasu da komiba amma gimbiyata nasan zaki iya kawaidai kicebazaki koma karatun yanzuba murmushi tayi sannan tace hakane Yaya Habib aidamanasan halin kayata ,karamar jaka yamika mata sannan yace wannanne sakon tace karnabude kumabanbuduba to kebude gabana aa Yaya Habib sirrine ok naji yau ina Abdallah baibiyokiba eh yanagun dad sunakarato to kings dakin yadda kinfara karatun kina gamawa zasubaki malama ajami a ta Islamic, to Yaya ayinangaba idan kikajegidana ko haderai tayi sannan tace Allah gimbiya zanyi maganinki wataran to Yaya Habib nimai nayi gaahinan kina toran baki nifa ahakabakinayake dariya yayi sannan yace are you sure take tace no dan tasan wani muguntar zaimata ,taresuka fito harbakin gidan inda drive sakejiransa maza shiga gidanagani aa kaikatafi no kezakifara to tafiya tashigayi harsaida takai bakin kofatabude zatashiga taji yace Arammiyata tajuyo takalleshi I love you kada kaitayi tashige gida dad nazaune sannu da hutawa dad yawwa mamana kindawo eh to masha Allah kije kikwanta kinji nima yanzun zandau su Abdallah mujemu kwanta to dad bye .
Gefeguda kuwa Muhmd ne aban tsohu sai hira sukeyi yake bashi labarin abinda yafaru yake garin jijar ne sbd ancemai angano labarin kanwarsa shine yaje kuma bawani labari gashi yasai da wayarshi dan shiba wani maikudi bane agidan babarsa yake zama shida matarsa yanzun gashi wannan abudayafaru da badan katai makaminba Aida saidai wani labarin bawannanba amma dan Allah kozan kwatantama gidan kaje kafadamasu gahalin daakeciki to badamuwa Allah ya kaimu goben da raida lafiya dayake asubitin baabarin yan jinya haka sukatafi sukayi sallahma . washe gari kuwa dawuri ya shirya dan zuwa gidan tsohu yaje kunguwar bai sha wahalar gano inda yasa gababa ya tsaya daga bakin kofa yatura yaro dan kiran wani agidan kaka Barirace tace kace ganinan zuwa aikuwa bata jimaba sai gata tafito a yau naji ikon Allah jibi wani saban salo hammata a diraya wane da wannan fiilin bazai shigoba takaraso kaine wanda akace kananemana eh nine kaka harkasa ya tsuguna yagaidata sannan yace dama maganace takawoni sai yayi shiru ,umm kaji yaro dakitifi kafandanmana inaji kocema akayi kurmaceni to kaka dama baba Adamune bashida lpy shine nazo ingayama aha kodai mutuwa yayi aa kaka to yayi tabarkama,ai dabamutuwa yayiba aisaida nagayamai yayimin muso yanzu kaka yanakwance a hospital din dake bayanku to zangani zuwa anjima inbanida aiki sai inleka wanne start dinne kuma number din dakin duk yagayamata sannan yayimata sallama tare damamaki Mara misaltuwa kaji tsohuwa darashin imani Allah kasa mudace kawai yafada yatafi wajen sana arsa daganan itakuwa yar gidan minister Ashe tadauki hotansa awaya takuma baza wamutane duk wanda yagan shiyakawo matashi ga kyautamai tsoka hakakuwa gari yadauka dabatun dan tondataje gida takasabarci maganganunsane suke dawo mata azuciya tabbas saita mallakeshi koda boka koda malam, shikuwa yadawo daga sanarsa yayi cefanen abunda yakamata yakaiwa tsohuwa sannan ya tafi zaitafi hospital din haryakai bakin kofa tsohuwa tace Muhammadu tsayani mutafi to hijjab tasa sukatafi har sunkai hospital din sun shiga hardakin sannan suka gaisa yagayamai zasuzu amma baicemai gadaddasukai da kakaba shikuwa sai dayata addua Allah yasa bataimai rashin mutumciba duk dayasan bafada zaiba Muhmd yatan bayeshi yayakeji yace da sauki sosai tashiyayi dan fitasoyumai wani abu mezaa suyoma cewar Muhmd aa dan albarka banasan komi to fitayayi sbd ya fahimci yadda yakeson kayan fruit yake sha sosai yafita dan siyumasa.
gefe guda kuwa dad ne da abdallah da fatima da ahmad amota zasuzo duba mama Abdallah ne kebawa dad labarin abokinsa muhmd dad yace Abdallh me Abokai da yawa shiyasa wataran intagani anagaidani saina tanbaya ace abokin Abdallh ne dad Allah zanbawa Anty shi amma wallh tamai wulakanci maina kwace abokina sai da yasa kowa dariya daidai nan sukayi parking shikuwa daidai lokacin yasiyu yadawo zaishiga cikin kenan yaji anacewa dad wllh dagaskenake sai yaji kamar Abdallah amma saiyabasar yawuce Ashe anata bibiyarsa wata Budurwa da tagashigewarsa kai tsaye yaje yakaiwa tsohu sakon yayitaimai godiya sannan yace bari yadawo gefen dakin yazauna kankujera daidai lokacin zasuwoce wani kanshine ya dakeshi maisanutsuwa yana gabda juyuwa yaji ance Muhmd tashi yayi yayiwajen dan kamar muryar yara yaji yana giftawa sukuma sukawuce Fatima jitay gabanta ya tsananta da faduwa amma saita dake gakuma wani kamshi datakeji wadda yaahiga ranta sosai shikuwa dayaje begakomiba yakuwa dawo yazauna shikuwa Abdallah sunayiwa mama sannu yafito aikuwa dasauri yabibayansa yarufemai ido Abdallah cewar Muhmd no bakacankaba aikuwa nacanka yajuyo yarun gumeshi yace Yaya yanzun mukawuce nidasu dad amma ban gankaba eh nadan matsane kawai saiyaji bakinsa yace yajikin Anty tamu dasauki sosai yauma taremukazu harma da dad to bani labari kaji to tsohuwa ce suketa hirada tsohu tumudai bari mutafi dan banana n dadi to Allah yabaki lpy ameen Allah yakarasauki ameen tafito Muhammadu zomutafi kaji banjin dadi wllh to tsohuwa dama tsohu aisaidai hakuri dariya sukai gaba daya tsohuwa inawuni lpy kaima abinda yakecewa zakace kaji minyara da shakiyance dariya sukayi to tsohuwa bye Abdallah yafada tunda kinkwacemin abokina to kajimin shakiyin yaro angayama bammashi zanyiko to bazan iyaba aikuwa saikin barminshi yama zamanawa dan Anty nama zanbaahi yawwa dan albarka zamudaidaita tunda zakanemomai mata ammafa muzamudinga rakashizancen eh hakane tsohuwa yasunanka Abdallah kai ashema kaine tsohu mazayafi kaji kagaidamin da dad bansamu damar zuwa mugaisaba to saida yagashigewarshi daki sannan yace mutafi duk abinda akeyi aban iron wannan budurwa da matashi datakira harsunkai bakin get saurayin yace jeki rungumeshi king a jikinsa zaiyi sanyiko yadda zamufisamun nasara aikuwa hakance tafaru tatafi dagudu amma saika kasa takara tafiya Allah yabata saa tabangajeshi sosai aikuwa take yafadi warwas barai babu dalilinsa bakuma inda yakemutsi jikinsa tsohuwa tatabashi shikenan ankuma
Tome akakuma jin yadda zata kas•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.```
```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️
____________(✪)______________
Sadau karwa ga mahaifina da maifiyata da Anty tagari Allah yasaka masu da alkairi yakuma biyasu da aljanna Dan Allah duk Wanda ya karanta yayimasu addua nagode
Pg 7 & 8
Ankuma abinda bakin tsohuwa ke iya ambata kenan nanfa mutane suka tarukansa amma shiru kakeji bawani canji wani dagacikinsune yace ayi sauri kiran masu taimakon gaggawa akawo gado aikuwa haka akayi tsohuwa taki daina maimaita ankuma ita tasan abinda akenufi sosai akegudu dashi zuwa cin hospital din daidai lokacin su Abdallah nafituwa amma ankare gadan bakaganin kuma sbd saurin dasukeyi Ahmad ne yace lpy kuwa dad kalli abinda yake faruwa eh wllh Ahmed Allah Dan kabamu lpy amin sukace tare dayin gaba itakuwa jitayi jikinta yakara sanyi sosai saitaji tanasan ganin fuskar maralafiyar nan Abdallah kuwa yarasa mekemai dadi arayuwarsa sai muzurai yakeyi anzo tasaitinsu zasu wucekenan tajiwani sanyi yaratsata take tadago aikuwa karaf kan fuskar Muhmd dayake kwance lahauwa walakuwata abida taiya anbata kenan har akawuce dashi takasa motsawa sbd tarasa tunaninta zuciyarta tadena aiki lokaci daya mekefaruwane harsunyi nisa Ahmed yace Anty kitahu mana lokacin tana daidai bakin kufar tsohu ganinan Ahmed amma saina huta dad ne yajuwo yace mamana ya akayine dad banajin dadi bari inhuta to mamana zauna anan bari inzu insa doctor yadubanke amma dad zanwar ware insha Allah to shikuwa tsohu wato adamu tasowa yayi dangani abinda yakeji yabede kofar ahankali sannan yafito lokacin takifa kanta lah uncle Ahmed neyafada naam Ahmed tadago da kanta takalleshi uncle ina wuni lpy lau meyakawoku asibiti munzu dubiyane amma had da dad Anty ce batajin dadi shine yatafi kiramata doctor cewar Abdallah to kushigo nan Abdallah Anty kushiga nibara ingayawa dad gaku to kawai tacemasu sannan sukashiga itada Ahmed Abdallah kuwa yazauna dan ganin ta inda dad dinsu zai baiyana .
Itakuwa tsohiwa wata nurse ce talallabata tashiga da itadakin datake taketa batahakuri shikenan mebabban suna shikenan Mahmuduna dan Allah karka karayi inkayi yazanyi da raina wllh bazanyardaba ina yarinyar take wllh idan Muhmduna bai farfadoba wllh saina mata abinda batayi tunaniba dan Allah kukaini gurin Muhmdu yazanyi infa kuma Shiva wannan halin dan Allah katashi sosai suke tausayamata sbd sunfahimci irin halin da takeciki wata doctor ce tafito daga office dinta tazutace dan Allah kaka kiyi hakuri kinji bari inje indubamakishi babu abinda zaisameshi insha Allah kinji kaka kikwantar da hankalinki duk munfahimci hakinda kikeciki anfa akasamu tsohuwa tayi shiru sannan tace kununa bantaki nayi alwala nayiwa Muhmduna addua to kaka nunamata akayi sannan tafito tafara sallah wadda kanagani kasan bata nutsuwabace sukuwa nurse ce wasukayi kaka Allah dai yabawa jikannan naki lpy ameen yar albarka kutashi kutayani sallah kunji dariya sukayi sannan sukaceto .
Bayan sunshiga sunzauna Fatima ta kalleshi tace uncle bakada lpy ne amma bamusaniba umm wllh assident nayi bayan nadawo daga nijar yaune dajiyama nasamu sauki harna farfado akafara ganina amma uncle su kaka basu fadaba suma sai dazun suka sani daidai wannan su Abdallah sukashigo dauke da sallamah sukazauna sannan dad yagaidashi ya jikin da sauki to Allah kara sauki ameen amma bamusaniba wajen su kaka basu gayamanaba eh wllh suma yausuka sanni nasauka daga mota nijar kenan natahu gida akafa sbd rashin kudin abin hawa amma said wannan kaddarar ta afku dan bansanma zanrayuba wani bawan Allah shine yataimaka yakawoni abisitin nan sannan yabiyamin kudun aiki kuma yakezuwa kallum yadubani danma baazama ayi jiya amma shida kakarsa kullum saisunzu, to yanzun ina shiyaran cewar dad, yau kakarsace batajin dadi shine sukatafi amma shiyace zaidawo dan kullum yanazuwa bayan isha to amma mekajeyi a nijar kuma baka gayanba eh dama naji labarin anga yar uwata maimunatu shine nace bari injeko zaadace kai uncle dakagayan aida sainasa adubama umm Allah ya taimakeka aiganinayi abin yayi yawa shiyasa amma kuma yanzun dakagayan aikaga komi yazu dasaukiba danma wannan dan nawa dan Albarka yace toka Allah ya karakiyayiwa ameen mamana tashikije office dincan nabaya mainanba 2 to dad Abdallah tasomuje aa Anty kawai kije to ita kwata kwata batasan takurawa Abdallah itama tafahimci irin yanayi da yakekici narashin jindadi hartakai bakin kofa tadawo uncle nakejin wani kamshi a dakonnan murmishi kukayi sannan dad yace mamana uwarsan turare uncle kuwa cemata yayi namai babban sunane aiko abuyataba irin kanshin dayake kenan kingama Apple din dayakawon saikanshin take uncle tana ina kinganta yamikamata takarba sannan tafita dad yace gaskiya wannan takwarannawa nadabanne harnaji insanganinshi .
Fatima kaitsaye office din tanufa amma wani bangare na zuciyarta tana sanganin wannan mutumin wanda take kirada "farisi" watu Muhmd tamurda handle tare da sallahma Akaamsamata sannan yanuna mata gunzama bayan tagaidaahi yace kece arammiyako yar gidan gwani aa wannan dalibace Fatima murmushi yayi sannan yace to yajikin dasauki to Allah kara sauki ameen na gode bakomi anatare ai aha to yanzun mekemakiciwo matar dagowa tayi takalleshi suka hada ido yadaga mata gira sannan yace to Allah yabani Fatima matsayin mata ,kasatayi da kanta sannan tace zan iyatafiya bakigayan abinda kedaminnakiba nake duba matan wasu amma nakasa duba tawa matar kara hade raitayi duk datasan doctor din duk macan datasameshi tadace gakyau ganutsuwa dagani batan bayadan manyane inajinki Allah nibabu abinda kemin ciwo , haryanzu kanshin turaren takeji sosai barema datazauna kankujerarnan tadan daure sannan tace dan Allah kona iyatan bayarka gaskiya zakagayamin pls ok inaji dan Allah wannan kanshin turaten nadakinka nawani ,wllh nawani abokinane dayazu jiya muka gaisa amma dan Allah yasunanshi Muhmd tsintar kanta tayi dayin murmushi tace " farisi " nashine tabbas jinana yanagayamin eh cewar doctor aa bamagana nayiba ok amma tinsan shine aa kawai turarenne yamin dadi to ihun da sukajine yadaitasu da maganar doctor lpy kuwa umm wllh matar wata tsohuwace kawai suna tafiya jikanta yabafi shane taketakuku mukuma munyi iyayinmu amma munkasa gano kanmatsalar ,ok dan Allah kaini gorin tsohuwar to muje ranki yadadi harkuwa dakin yakaita tatsigunna agabanta tace kaka mekefaruwane nisubani Muhmduna sunhanani ganinshi to kaka zasununa makishi amma yanzu yinmin bayanin abindake damunshi to tsohuwa nanfa tashiga bata labari tagane kuma tafahimta dama yanayin haka eh to kaka kikwantar da hankalinki zaiwarke to nagode kowa yayimamakin yadda tsohuwa tayi shiru alhalinsu babu irinlalashi dabasuyimataba takishiru dan Allah doctor taimakami da rowa yamikamata najarka takarba sannan tafarayin tufi aciki saida tadan dau lokaci sannan tace gashi abashi yasha insha Allah zaitashi kaka bari inje dad yana jirana amma gobe zandawo kinji to yarnan yasunanma kikace tai murmushi tace Fatima to nagode doctor dan Allah kabashi bari inje sai goben .
Dad neketa jiran maibabban suna amma shiru har dare yayi tonda ga ishaanyi ga Fatima mashiru gashi ancesu kaka barira zasuzo suma shiru gasu Ahmed da Abdallah sunyi barci to uncle din yara zamutafi sai goben insha Allah inyazu gobe kace yajirani to nagode sosai ,Fatima ce tayi sallahma yaamsa lpy najiki shiru taima bayani sannan sukadau yaran harda direbama da yashigo yanzun sukatafi a mota tadauki wannan robutun tunda dama motar tace inta dad cesai aina rakosu escot dinshi shiyasa yayi basaja yafito ata Fatima bilal dan mikon jarkar gabanka to yace yamika mata tabude zatasha dan haryanzun kanta ciwo yakeyi, mamana wannan ruwan mene tofine naciwankai Abdallah ya kawon jiya danacemai kaina naciwo to nagane yama cemin abokinsa balarabene yayi murmushi sukayi gabaki daya ailamari Abdallah saishi dama , yau dad dan kiramana doctor din nan zanmai bayane to kiranshi yashigayi yaban su gaisa yamikamata wayar yauwa kuyimai alwala kafin kubaahi to insha Allah madam yaakayine mamana dama wani Mara lpy akakawo shine nayimai tofi tadaimai bayanin komi yauwa mamana kin kyauta gobe saikuma azu aduba jikinnasa shiyasa nake alfahari dake yata ko mutuwa nayi