takekuwa tafasheda kuka tayi dakinta damanasani dad wllh daniyakeso amma sbd ahannunsuyake shine sukahadashida yarsu nikuma akabarnida ciwanso dan Allah dad kayiwani Abu wllh bazanjureba gobenefa zadaura auren dad kafintakara wata maganar tazube takeaukayo kanta sunacewa wllh bazamuuardaba yar guda daya da Allah yabamu akashemana ita mamanta gaskiya dad kudinka beyi amfaniba kanaganin 'yarkazatamutu amma kanawanizancen banza takesuka dauketa sai hospital ananne minister yakecewa dole asanyadda za,ayi, ko danshi minister tan yagabalareben yaro shineyakesan hada zuri,adashiko to wllh yarsa bazata mutu abanzaba Allah yakaimu dasafe dan ayanzun baze iyatafiya yabar yarshiba dayakeji da ita amma inbadanhakaba da yanzuzaije, wannan kenan.
Fatima takasa dagowa suhada idanu kokadan shine kawaiyayi karfin halincewa nur tadan dagosaikuma tamayar kibani lbr dan Allah kai Yaya kasanfa banida lbr aa bashinakesoba Yaya dayasunan nakeso nawannan kallanshi tayi tace Yaya akwaiwani wandayawuce wannan eh mana cewar Muhmd tadanyi murmushi gaskiya nibansanshiba tafada tanamurmurshi umm kawaidai kicebazaki fadabako aa Yaya kika,karamaimaitawa umm zakiyibayani Muhmd yafada, mikewatayi tace Yaya zantafi cikin gidan sbd inaso nayiwaya kallanta yayi yace dawanekuma amma kawaidai to amma wllh karkisake kiyida Habib dakuma "farisi" kai Yaya tudanme kawai sbd banaso, tamimarmushi tashigeciki, wannan kenan.
Wayarta tabude ahankali takira Aisha, kiradaya tadauka Aisha na,am teemah kinakikashigane Dan Allah inatakiran wayarki amma shiru wllh Aisha dad neyahanani kunnawayata to shikenan amarya insha Allah munahanya dukkanmu gaskiya amarya nayi missin naki nimahaka to amma mekikeshirya namefa haka amarya amaryabagera kebansan iskanci wwacce irin amarya to shikenan maidani banza ainagani a TV kinkyauta dabaki gayanba najikuma zantahu nida mama, ke Aisha bannafa san iskanci Allah bansanmene kikefadaba to shikenan indai dagaskekike to jeki kihau online zakigani kikirani to shikenan takashewayar jikinarawa, bangaren Muhmd daishima doctor faruq ne yakirashi sjimadai hakance takasance atare sukashiga IG dandubawa Fatima tagamutane anatayimata magana sosai ahankali tafaradubawa pic dindataganine yatsaidamata numfashi itace da Muhmd batakuma ganintashin hankaliba saida taga invitation shimakuma Muhmd abindayagani kenan bekarashiga farincikiba saidayaga invitation gobene daurin auren yamarasa inane zaijedan murna kawaisaiyafara sujjada agaban Allah, itakuwa Fatima tanakallan deta dintarasa mezatafi tafada gadantakawai tanazubarda hawaye nafarinciki ko bakomi zatabarwa mom dinta mijinta, wannan kenan.
Nagode da bibiyata dakakeyi inagaida ku masoyana•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamgfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.```
```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️
____________(✪)______________
Sosai dukkanninsu suke farinciki da wannan aure musammanma Abdallah Wanda shipyard gash sani tobayanzuba amma yayishiru da bin,umarnin mahaifinshi, shikuma Muhmd yanacikin hakane doctor sadiq yakirashi yacemashi ango kakaiwa abokanka kuwa shiruyayimai kayishiru cewar doctor tumezancema bayankasan banida abokai ohhh bawani baridai yanzun zanzogidan sai ayimagana to shikenan Allah yakawoka ammafa dad bazaibari mufitaba to shikenan idannazo aizaibari to shikenan saikazu sukayi sallama.
Fatima tanakwance tarasa,abinyi takumarasameneyakemata daditakofakanta kiranwayane yashigo tadauka dad ne yace mamana yanzunnan wata zatazutadaukeki kibita kinji to shikenan dad yauma mamana kidanzuba kayanki ajaka to dad, tashitayi tafadawanka tafito tasakakaya sannan tazauna tanajiran tsammani cankumatafada wani tonani saitafasheda kuka sosai takeyinkukan azuciyarta takefada tace yanzunshikenan bawanidawani gatawanda za,ace 'yazatasamu daga mahaifiyarta shikenan nibawanidawani 'yance damahaifiyata zatakwaitatamin kafin aurena banidawanda zaikuladani balle asanmekedamuna bawidawata jajirtarciyar 'kawa ko yar uwa tundanarasa kulawata mahaifiya wannan wacce irin rayuwace ohhh Allah nagodema tabbas kowada irin jarrabawar da Allah yakeyiwa Dan,Adam niwannace tawa Allah ganigareka.
Jitayi andafata tadago Anty Zainab ce tace mamana menene yakedamunki mamana banhanaki sakadamuwa azuciyarkiba mamana wllh sbd kenashigo gidannan badan waniba amma Dan Allah kidena damunkanki kowadakikagani da,abindayadameshi muwannance kaddararmu ko kigodewa Allah yayimaki canjidamafi alheri dannatabbata Yaya zaikuladake sosai kuma zakijedadinshi kumakema zaijidadinki kiyiwa mujinki biyayya mamana insha Allah yanzun kitashi ga bakuwacan tanajiranki kinji mamana gobe dawuri zanzukinji kafinma adaura auren to shikenan insu Ramadan suwaje wajen abbansu to shikenan tashimutafi fitowasukayi atare alokacin had,ankawowa matar abintabawa tazauna tagaidata sanan tace kiyihakuri banfito dawuriba bakomi yayata, bayantakammala sukamike hadda Anty Zainab sukafito harmotar matar sannan sukashiga sannan itama Anty Zainab tawuce sukatafi duk abinda akeyi akan,idanun Muhmd tabbas yanasan Fatima barema halayenta masu kyau wannan kenan.
Dad nezaune kan kukera shida Abdallah da Ahmed dad yanata kiranmutane yanasanar masu wadanda basagarin sosai dad yakecikin farinciki Abdallah kuwaba,amagana,kamar anwullu mutum saiganin mom sukayi akansu babu wabdayacemata kala sai Ahmed yace mom sannu dazuwa yauwa kawaitace taredakallan dad da Abdallah tayitsaki dad yakalleta yace Khadeeja daga,inakike dawan kwanaki kamaryadaga inanake daga indaka,aikene bawasanakemakiba daga ina ohh banacemaka zani gidan kaka Bariraba eh to danaje nataddata zatayitafiya shine tacenazumuje nikima nazaci kwanadata zamiyi amma Ashe bakwanadaya zamuyiba shinemukayi wadannan kwanaci kuma garin babu network balle nakiraka nafadama saiyanzunma danashigo gari nakejin aahewai bikin yarka akeyi umm abinda dad yace Kennan yanzun kinyauta kenan kamaryane baketunaninwani abunyasameki gashikinfita babu izinina to shikenan sokakeyi inkibin magaifiyata sbd kai Khadeeja wannan batazama mahaifiya tagariba wadda za,acezayi alfahari da ita ,kai wllh bazanjuri wulakantamin mahaifiyaba, Khadeeja kitsoran Allah kafin lokaci yakuremaki Dan Allah Khadeeja tsakitayi tawuce tabarshi wannan kenan.
Dad yacewa Abdallah jekakiramin Yayaku to dad waya yadauka yakirawo Fatima ringin dayatadauka yace mamana kina lpy ko eh dad yauwa mamana awanne gidane zakuzauna dad aisai,ajindakace dad aa mamana kifadi ra,ayinki no dad duk abinda kukayanke yayi to shikenan mamana bari inkira Muhmd din muji yadda za,ayi to shikenan yauwa mamana angama gera gidansuko eh hakane to shikenan baridai akira takwarannawa duk yadda mukayi zangayamaki to dad sallama Muhmd ce yasashi kashewayar yace dana matsunan kazauna zamuyi magana to dad yauwa takwarana ainane zakuzauna angama geramaku gidanku sannan kuma akwai gidajenku da akagama suma to yanzun awanne zakuzauna dad aisai abindakace aa kazaba aa dad kai kunsani atsakiya gaskiya bari inkira mamana dai yauwa dad kagayamata saitazaba ita to aikaine babba aa dad tazaba ita to bari akirata hello mamana na,am dad nace shimayace saikinzaba aa dad yazabashi yamikamai wayar yace kusasanta kanku to dad, yace nur na,am dawata kausashiyar murya kizaba mana nabaki dama to shikenan firisina nazabe gidan da,akagera kintabbata bantakuramaki ba danfarincikina saiki kashenaki aa farisi Nima inasanshi to shikenan nagode nuril kalbi to bakumi annurin zuciyata gabadaya yamanta agaban dad yake, shikuwa dad saidan murmusawa yakeyi Abdallah yacewa dad akunne dad jibi yadda sukefadawa junansu kalamai sunmantama da shafinmu dariya dad yayi yace to inaruwanka Abdallah, Sai lokacin da Fatima takashe wayar sannan Muhmd yatuno a inayake aikuwa yakasa dagokanshi yahada ido da dad shikuwa dad yana ankaredashi Abdallah yanayiwa dad magana ahankali Muhmd yafaki idanunsu ya,ajiyewayar yakanta akan tayal yaringa janjikinshi ahakan hatsaida yazubakin kofa da rarrafe dad yatabu Abdallah yanunamai yace kalli takwarana saidayazu bakin kofa wannan yabude yafitadagudu, dad dariya Abdallah dariya, dad yace Allah yadauwamar da soyayyarku gajunanku yabaku juri,adayyaba ya albarkaci rayuwarka yadauwamardaku cikin farinkici ameen cewar Abdallah yadaki wayar yakira Fatima yace mamana yakukayi tagayamai shima yaji dadinhakan kibakomi agidan mijinta takezaune tabbas Fatima tagarice wadda mutum zaiyi farincikin samunta ko fat dinta agidansu yafi gidan girma tabbas Fatima yarhalakce Allah yayimaki albarka yata ameen Abdallah yafada wannan kenan.
Yaune takama ranarda za,adaurawa Fatima aure da Muhmd sosai mutane sukazazzo harta gidansu Fatima acikeyake damkan da mutane dan dad kiran Anty Zainab yayi yace tazosukulada baki bakuwatamusaba tazo shagali akeyi sosai yayinda mom kecikin bakinciki dan baka yacemata matukar akayi aurenan tofa komi yalalace dan babuwani abuncutarwa da zai,iyacutarda dukkansu, abindayabawa mom mamakida mijinta shine kayatagani cikin akwati dinkakku Wanda dad yayimata nafitarbiki nanfatakara junnunawa mijinnata tanadaki takifitowa sbd batacikin farinciki kuma duk abinda akeyi tanakallansu, takira dad yazo yace ya,akayine matata tacemai yanzun kayimin adalcikenan 'yartawa zaka aurar batareda shawarataba kuma karasa wandazakabata saimara galiwu nanafa dad yahaderai yace kadda bakinki yasake cewayarannan Mara galiwu ninenan galiwunshi kuma zandauramai aure tareda 'yata ko dakuwababu saka albarkarki bejiratakara cemaikomiba yafice yabarmata dakin wannan kenan.
Yauda safe zulaihat fajikiba sauki sosai hankalin mahaifinta yatashi yace tabbas saidai asanyadda za,ayi dan wallahi yarsa bazatamitu abanzaba akanwani yaro Mara asali da tushe idan yarsa tamutu to shima sai ankasheshi karfe biyun rana zasusamu ganinta dan hakayace yanaganinta zaitafi wajen Alaramma asanyadda za,ayi
Bangaren Fatima sosaitakesamun Kulawa gyerakuwa ba,amagana dan itakanta tasantacanza kuma ancemata gobe kafin,adaura aure zatakoma gida dad zaizuyadauketa akuwa daren ranar alhamis bakaran wayatayida farisintaba kuma saisuntare da sati daya za,ayiwalima, shimakuma dad sosai yakulawa da Muhmd bayasan yagayamatsa daga wajenshi kungafa ubanagari wannan kenan.
Abukan dad angama hallara alokacinne ankusa saukowadaga masallaci manyan abikan dad guda biyar sukahallara aeajen daga faris suke dayanne yakira dad yace waisurikinnamu danwanne garine kuma danwane agarinnan dad maganar gaskiya shibadan kowabane agarinnan amma yaran kikkine haka alaramma tarasa mazajen aurene aa amma za,abata talaka yadan yace abani aurenta zandauramata aureda Dana aa dad yace nanfa hudu dagaciki ransuyabaci sukabarwajen dayankuma yazauna yanabashi hakuri yamaidakomi bakomiba yace bakomi wannan kenan.
Lokaciyayi ango yafito yasha shadda tareda abokan doctor sadiq dasukayimai rakiya yayikyau sosai duk wandayakalleshi saiyakara kallanshi dankyauwunsa, dad kawaizuba murmushiyakryi nanfa akace mumatsa kowaya hallara bangaren angida amarya anfara addua kenan abban zulaihat yashigo tareda daga murya yanamagana nanfa akatsaya yajah dad yayimai bayani dad yatausayamai sosai amma yace insha Allah za,asan yadda za,ayi dad yakira Abdallah yagayamai nanfa Abdallah yace shibeyardaba dad yadingabashi hakuri yace akira ango inya,amince ahikenan anakiran Muhmd nanfa yace besanzanceba yarinyar da takulada rayuwarsa tasadaukarda kominata amma yasakamata da wannan bazaiyuwuba nanfa yatubure yace wllh idan akayi aure tofa atakezaisaketa, dad yace nasandai indai mamana ta,amince ka,amince yayikasada kanshi yadauki waya yakira Fatima bayan sungaisa yace mamana kisaurareni tace to dad nanfa yayimata bayani yace nasan bazakibani kunyaba nanfa tayishiru yace mamana kenake sairaru tace dad nayarda wannan kaddaratace bayadda zanyi danhaka dad na,amince kabanishi zangayamai to shikenan yayimata godiya yamikawa Muhmd yace nur tace na,am kayarda da kaddara aduk yadda tazumaka bayacce za,ayida lamarin ubangiji kadauka, asanyaye yace kin amince tace bayadda zanyi na,amince batasansanda kuka yacikarfintaba nanfa hankalinshi yataahi yace nur dan Allah kidena kukannan wllh zuciyarki bata,aminceba dan haka dad wllh ban,aminceba take fiskarshitacanza dad maganayakeyiwa Muhmd amma bayaganewa Muhmd yakalli minister yace wllh kasaniko mata sunkara bazan auriyarkaba, minister yace wllh idan yata tamutu nikuma bazanbarka kasharuwan minti biyuba anahaka akakirashi akasanarmai dawani Abu nandanan fuskarshi tacanza yafara zuba salati shikenan nalalace namutu wllh bazanyardaba waiyo Allah na abinda bakin minister yake ambatakenan
Nagode dabibiyarku agareni
Daga wannan shafin saikuma idan Allah yakaimu bayansallah sbd shigowar wannan wata mai albarka nagode
Allah yabamu ikonyin ibada yadda yakamata
Maisan yimin magana ga number ta (09163774774) ngd*SANADIN YAR ALARAMMA*
Kubiyoni dan cigaba da saurarena cikin book na biyu shine
SANADIN TA NE