Muhmd sosai yakecikin rayuwa danyarasa meyakemasa dadi aduniya gashikuma babu wani abudayake tunawa arayuwarsa idanma yafara tunanin sai ganinshiyadauke gabadaya yarasa dalili babu abindayakemi dadi aduniya gashikuma babu wandayake iyagayawa damuwarsa hatta tsohuwa dadda ayanzun zatace akullum magana dayace takehadata dashi itace gaisuwa bayan wannan babuwata gawani masifar tsoranshi datakeji sbd akullum yakwanta barci babu abidayakeyi sai wasuzantuka Wanda sukerukitamata kwakwalwa hattara guda dayatayi ta iyarubutun ajami idan yanawadannan zantukan saitayita rubutawa saigab da asuba saikuma yadena,abincin kuwabayaci wandama Maman nur takekawomai saidai yabawa almajirai babu abinda yakeiyace ko sha ballekuka, kantikuwa kullum kara yalwata yakeyi dasamun nasara yanzunyacika sosai abubuwan da ba,asiyarwa yanzun anfara siyarwa Abban nur yakawomasa yara wadandazasu tayashi siyedasiyarwar yanzun kawaishi aikinshi kuladsu amma bayanhaka abakomi .
Batunkuwa Ramadan yanzun kokari ba,amagana dagabadaya bayaganewa shine yakezuwa takarhe a examination idan akayi amma yanzun awannan taer din shinena daya sosai abun yabawa Maman nur mamaki da shikanshi abban nasa dayake yaran anguwar dukkansu skull dayasukeyi aikuwa nandanan sukafadawa iyayensu sbd babu irin masulesson din dabesamuwa Ramadan ba amma yaki kukari saigashi wannan tashi daya yazutadaya Allah mungidema wannan dan albarkane mazakutashi kuatafi kujekuhuta Abban nur yace to gabadaya sukatashi Abban nur neyataso dagakankujerar dayake yakoma ta marartasa kusada ita yazauna itakuwa tadora kanta akankafadarshi yace Maman nur Yaya akayine yafada dawani irinsalo wandasaida yasatadago takalleshi sannan tayikasada kanta hannunsa yadauka yadorakan cikinta yace waiyaushe beby dinmu zaizune yanayin maganar yanashafa cikin kingadama yaubamugaisaba saimugaisayanzun, dagowayayi yakalleta danyaga yanayita aikuwa fuskarnan adaure, kai Maman nur kinyi kyau dakikadaure fuskarnantaki aikuwa saitasaki dariya to dawasa nakemaki nasan saura one month bebynmu yazuko tadagamaikai yayi Allah yakawomana beby mulapiya mai albarka ameen, Abban Ramadan na,am Maman nur dan Allah wata alfarmanake nema awajenka dan Allah kafin nahaihu inaso kakira dad kagayami dan Allah yabani Mamana tadanzaunamin kafin nahaihu to amma yanzun kinsandai idan akace mamana kinsan rigimarta basaitayadda zatazudinba hakane amma aikaitanajin maganarka aitafijintaki aimakunfikusa kumatanajin kunyarka idan kace zatayarda tabiyoka to shikenan amma kece zakiyiwa dad magana aa kunyanakeji to zanyimasa magana to danibanida kuya yafada yanadariya yanzuma bari,inkirashi ,yanzun nasan yanagida to waya yadauka yakirashi bayakusada wayar harsaidayayi 2 mes call sannan yadauka Ahmed neyamikawa dad wayar yace dad uncle Abdallah yanakiranka taredamikamaiwayar Assalamu,alaikum ya,amsa Yaya yagidan yayarannawa alhamdllh masha Allah Yaya ya ' yayannawa duk sunalpy danmadai Abokin takwarannakane yabata shinemuketa nemanshi amma lpy lau to Yaya Allah yabaiyanashi ameen inatakwarannawa mugaisa kaganshi kai Yaya yanzun takwarannawa yanagefe amma bece yauzaigaisa daniba gaskiya yanajida abokinnan nasa akamikawa Abdallah waya yagaidashi sannan yatanbayeshi Ramadan yamikamasu wayar Ahmed yagaidashi sannan akamikawa dad uncle ya,akayine dama Zainab cetakesan maganadakai to mazabata wayar yabata sukagaisa sannan yace Yaya akayine dad dama dama inajinki Zainab meyafaru dayagadai takasamaganar saiyace bashiwayar yafadamin tabashi yaya dama Zainab takusa haihuwane to shine tace dan Allah kabata aran mamana tazutazaunamata kafintahaihu gashikuma zanyitafiya nanda one week banason abarta agidan itakadai to shinenan amma yanzun kansanhalin Mamana saidai idan katanbayeta idanta,amince sai nasaka bilal yakawota ammafa sairanda zakatafin bayanzunba to dad amma ahadamana da Abdallah aa Abdallah bayajin dadinjikinshi bazaizo yanzunba to dad amma kakirata kagayamata karmakace kagayamin to Yaya nanfa sukadintabahira kafin dagabisani sukayisallama.
Wanene dad? Dad shine babbanda awajen mahaifinshi yayi karatunshi ajami,atul islam tamadina babanshi shararran malamine na addine wandayayi kaurinsune yakekuma tafsir mahaifinshi sunanshi Ibrahim yannada matarshi maisuna Fatima itakaidaice dashi ya aureta tunbashida komi itakuma takasance maidukiya wadda mahaifinta itakadai yahaita kumayanada tarin dukiya lokacin data auri Ibrahim itace wadda tabashi kominata nadukiya tamallakamai yakekulamata dashi harshima Allah yasamai nasibi asana,ar shima yazama shararren maikudin kafinkuma yafara tafsiri tunda sukayi auren saidasukayi shekaru sunatare amma Allah bebasu haihuwa dawuriba harsaida sukayi shekara shida sannan Allah yabasu ciki tayifarinciki sosai itada iyayenta sannan Allah yabata danamiji yahaifi Muhmd sunyi farinciki sosai kafindaga baya iyayen Fatima sukadaukeshi bayan anyayeshi damashi Ibrahim yakasance marayane sosai iyayen Fatima sokesan Muhmd shekarar Muhmd biyar aduniya Allah yakarabawa Fatima wanicikin nanma sunyifarinciki sosai har Allah yakawo ranar haihuwarta takuma haifar danamiji wadayacisuna babanta shine Abdallah kaninewajen Muhmd shi Abdallah sunan Abban Fatima ne shikuma Ibrahim sunan Abban sani Muhmd shekararshi daya aduniya takwaranshi Yakamaciwo maitsanani harlokacin Muhmd nahannunsu Fatima bakaramin tashin hankali tashigaba dan tanasan mahaifinnata sosai watanshi shidayanaciwo yau sunawaccenkasa gobe suna waccenkasa ahakadai watarana juma,a yace amaidashi gida aikuwa akamaidashi gida adarenkuwa yacika sosai wannan mutuwa tadaki Fatima dan kotsayawabata,iyayi sbd tashin hankali itakuwa mamanta kokukabatayi saidai tajuya tajuya tace innalillahi wainna,ilaihirraju,um babu abinda bakintayake iyafada bayanwannan itamakuwa Fatima kullum Ibrahim yanagidan gaisuwa ko aikibayazuwa kumashima yayita kiranmatarshi yanayimata nasiha sbd bakaramin fitahayyacintatayiba,yautakama ranar sadakar uku mahaifin fatima aikuwa tundasafe Maman Fatima tafara amanjini hakanneyakara tayarwada kowa hankali barema Fatima amma sai mamantatace bakomifa Fatima kikwantarda hankalinki inaga murace tayimi mugunkamu tayiyaida ita taje,akaita asubiti amma taki saiwaya tadauka takira likitansu haryamma ana,abudaya kafin jikinnata yarikice akadauketa akayi asubitin da,ita Fatima tarungumeta sosai ajikinta tanakuka saisumammaki takeyi " Fatima wannan cewannawa banatashibane nasani amma inafatan Allah ya,albarkace rayuwarki yabaki zuria dayyaba yasa kiyi zuria dayawa aduniya bamudamukakasance daidai awajen iyayanmuba Allah ya albarkaci Muhmd kirikemijinki danshine gatanki La,ilahhaillalah ataketaciki daga wannan lokacin Fatima batakara sanin indakanta yakeba saifarkawatayi taganta akan gadon asibiti fuskar mijinta tafara kallah yajawota jikinsa yarungumeta takara fashiwada kuka sosai yace Fatima kiyikuka kiyikuka gabadaya shima yagigice dan yanasan Fatima sosai tsanani sosai antausayamata amma yaza,ayi da lamarin ubangiji, abindayasa yakecewa tayikuka sbd karyajetayi irinta mamanata dan ance zuciyartace tafashi sbd rashin kuka dabatayiba yau kwanan Maman Fatima uku shikuma babanta kwana bakwai kowayanajin mutuwarnan damakuma danginnasu basukasance masuyawaba acikinsu mutum maiyaya shine yahaifi Yaya dayawa aduniya shine yahaifi guda biyu hakandanginnasu yakasance.
Yau akasallami Fatima daga hospital takuma gida dazama tundaga wannan lokacin Fatima tazama abintausayi mara walwala kuladahakanne yasanya Ibrahim barin aikinshi yatare agida dankawaiyadinga farantamata akikuwa yasamu nasara dan yanzun hardan murmushi takeyi idansukayi wani Abu shida Muhmd akuma wannan lokacinne tayaye Abdallah, Muhmd yakasance yaru maihazaka dakuma kokari gatarbiya hadidakyau nasuffa dakuma hali ko gajinkai datausayin,nakasadashi ako,ina namakarantarsu ana alfahardashi sosai,yanzunshikararsu mamansu Fatima daya darasuwa lokacin netadan dawo hayyacinta sosai shikuma Ibrahim sosai yake nunamata soyayya yazamemata uwada uba arayuwarta batatabayin kukanrashin iyayentaba waidan wulakancin danamiji,kuma itama tundagawannan lokacin Fatima batasake haihuwaba bantun Abban su Muhmd kuwa kullum karashaharayakeyi aidan duniya gashi Muhmd shikararshi gomasha biyar aduniya yatafi jamiatul islam sosai yakejida Muhmd kumashima Muhmd yana,alfaharida iyayennasa sosai ashekarasaubiyu sukezuwa dubashi Abdallah kuwa abangaren boko yafikarfi dan yanada shekara tara aduniya amma saiyayima turancin awashida batare dayagazaba turancikuwa dan gaske fiyo shimahaka akafarafita dashi gasa aitahadashi dayayan turawa amma insha Allah saiyadukesu sbd yadda yakefiyar dashi yaddayakamata alokacin yakusahaddace Al Qur'an,dad nanfa magauta sukasakoshi agaba danduk indazashi akwai masutsaranshi Wanda jahatabashi yanzun hadda gidanshi akwaimasu tsaranshi sbd kasuwancinshi dakuma yadda yasamu daukaka ta Al Qur'an gabadaya hankali Fatima atashiyake sbd batasan taga,abindazaitabamata lafiyar mijinta amma akullum yakanzaunar da,itayayita yimatanasiha harjikinta yayi sanyi tanajida Ibrahim sosai amma, a yanzun komina dukiyarsu sunmaidata sunan Muhmd kumababu abinda besaniba nagame dadukiyar iyayannasa shima yaryakandantaba sana,ar ta online amma Abban shiyahanashi sbd yace karatu yakesoyayi sosai hakayahakura dan yakasance maibiyayya nankuma yanzun yanada ilimi sosai fiyeda tunanin mahaifinnashi dan akwanma bakaramin yabamai sukeba.
Yau ranar asabar itace ranarda Muhmd zaidawo danyagama kammala karatunshi lokacin shekararshi 21 aduniya Abban Muhmd dakuma mamanshi da Abdallah sunesukatafi tarushi a air port bawasu sojuji yadaukaba mota dayane wandazasurakashi daidai isarsu jirginsu nasauka aikuwabasuwani dadeba sukayo gabada dadansu sosai sunjidadin ganinshi shimahaka sukashigo mutar zasudawo gida, saidai abinda basusaniba shine tunimakiyasuka kuladasu sukayimasu mugunshiri,
Nagodi dabibiyata dakukeyi inagaidaku masoyana.•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.```
```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️
____________(✪)______________