x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 8 - SANADIN YAR ALARAMMA

  • 21001 words
  • 24000 words
  • Out of 43872 words

Category: Romance Story +18

Views 312

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
shikenan badamuwa saizuwa gobe idan Allah yakaimu zaasallameshi to shikenan tashi kaka mutafi nakaiku gida saimuwuce to shikenan hardaki sukaraka uncle sannan sukayimai sallama sukatafi, itada Muhmd da Abdallah dakekan cinyar Muhmd itakuma taketoki cikin nutsuwa nuni kawaiyakemata da hannu nahanya ahakahar Allah yakawosu inda gidan yake yakalleta yace yaisa haka sukasauka dukkansu kaka tabude gidan suka shiga sannan akashigada kayan daakasiyomasu hardakin kaka sukaje sukazauna sannan sukayimusu sallama sukatafi kowanensu da abinda yakesakawa aranshi dad Abdallah dakuma Fatima gabadaya kowanne da abindayake tunani tabbas ageramasu gidannan gaskiya wannan mutumne kalli yadda gidansu yake amma yaiya dunkulekudi yabayar akayiwa uncle dinsu aiki kuma anyi anyidashi akan yakarbekudinsa yaki yaceshi dan Allah yayi ,harsuka karasa gida sannan kowa yashige dakinsa yayi wanka sannan sukafito yin dina bayan sun gamane dad yakalli Fatima yace mamana kinga yadda gidansu takwarana yakeko eh dad nagani to yanzun mekike tunanin zaayine dad kawai ageramasushi kokuma acanzamasu wani to mamana kome yanahannunki kiyi abinda yadace insha Allah dad amma inaso insan gidan nasune kokuma nahaya eh hakan nadakyau amma dad gakaine zaka kirashi katanvayeshi sannan dakuma inda zasuzauna kafin agama ginin to shikenan bari zankirashi saimuyi magana insha Allah dad dama jiya munyi magana da manajan company turkiya zasudinga kawomin kaya masu kyau nima kuma zandinga aikamasu da wasu kayan irinnamu to amma yace zaizuwajenka kuyi magana sbd niban aminceba cewanayi sai abinda kace to bakomi Allah yasanya alkairi acikinsa ameen kinga Allah yasamaki nasibi gashi daga one company harkinada three company Allah yatayaki riko mamana ameen dad kominazama duk jinjinar takace murmushi yayi sannan suhaukaratun littattafai harsuka kammala sannan yace akwai wata makaranta da zabude amma ancemin saikin amince zakizama daya daga cikin shegabannin cikinta ,dad kaga wanna mata haddar haka akayi gaskiba bayan iyaba abubuwa sunmin yawa aa mamana kikarba kinga sai kigayamasu ko saubiyune a sati kiringazuwa to dad kace naamince yauwa mamana Allah yayi maki albarka yabaki Yaya masuyimiki biyayya dakuma miji nagari duk dama baba Abdallah yayimaki miji dariya tayi sannan tace ai dad lamarin Abdallah saishi to maga aje akwanta ,Allah yatashemu lafiya ameen dad tawuce dakinta ta kwanta .

shikuwa dad wllh bakaramin so yakeyiwa hadin da Abdallah yayiba dan wllh lokaci daya yaji yanasan Muhmd sosai harransa yanafatan aceyazama sirikinsa tabbas zansasu a addua Allah yasa suso junansu kuma suzama alkairi gajunansu amma tabbas yarannan namijine Wanda bakada wane haufi akanshi zakabashi danka wllh indai Fatima tanasan wannan yaron wllh zanbatashi batareda duba wani abunasaba amma indai Fatima batasanshi bazanmata doleba saina hakura dahakadai dad yagama saka da warwararsa sannan yatashi yashiga dakinshi dan kwanciya .

Itakuwa zulaihat tayi bincike sosai akan Fatima angayamata yar gidan minister ilimi ce ta jaha tabbas asiri bazai citaba kumagashi itama malamar kantace tabbas saidai tacanza shiri dole zatazama kawar Fatima duk dadai basaartabace,zama kawar Fatima shine mafita shine zatasamu damar da yin abinda takeso indan tasgiga jikinta saitayimata takaruwai takwaceshi sannan daga bayata shiga rayuwarsa koda boka koda malam tabbas hakazaayi kawarta Hauwau kawarta tafada tana dariya.

Bangaren Fatima kuwa dad yakira Muhmd yatanbayeshi sannan kuma yayimai maganar zasudawo kusa da gidansu wani karamin gida suzauna kafin agera masunasu Muhmd yakafe akanshi baiyardaba saida dad yanuna bacin ranshi sannan yahakura gobeni zasukomu kusa da gidansu Fatima babu Wanda yakai Abdallah jindadi Fatima tasa drive ya kwaso masu kayansu sannan tace itakuma da yamma zatazutadaukesu baiji dadin cewar Fatima ce zatazu tadaukesuba amma maganar dad ce babu yadda yaiya sbd shikansa yanasan dad kamar yadda yakesan Abdallah aikuwa bakaramin shiri Fatima tayiba dan gidan dazasu zauna tasa angerashi sosai barema dakin dazaizama na Muhmd ga kayan abinci data zubamasu babu abinda babu, dayamma ita da Abdallah sukadau hanya zuwa gidansu Muhmd suka isa kaitsaye suka shiga dauke da sallama abakinsu kaka taamsa masu taredabasu wajen zama,danfa sukayita hira sosai dan lokacin datazu Muhmd bayanan Abdallah ne yasa tsohuwa agaba yanata tsokanarta dan shibaisan dadin kaka ba ,kaka barira bakaramin masifa takemasuba ko gidan basazuwa sosai dama Fatima batazuwa gidan sbd yadda kaka barira ta tsaneta hirasukeyi sosai kafin Muhmd yashigo Abdallah yafada jikinsa yadaukeshi, yauma yakara fadamai Abu akunne suka kwashe da dariya yaune karan farko da tafarajin dariyarsa sosai takekallansa shima kuma itan yake kallo sosai hankalinsa nakanta ,Muhmd ne yace Abdallah kasanme aa yaya saikafada kainefa babba sbd kafi hankali kagakai hargaidani kayi tsohuwace tayi dariya to itama samun itazakuyi agaba kuyita tsokanarta shiru sukaimata Fatima duk abinda sukeyi batasaniba sbd hankalinta baakansu yakeba Muhmd ne yajawo Abdallah yafadamai wata maganar sai sukakuma sa dariya Muhmd ya sauke Abdallah yace maza mutafi mota kafin wani yarigaka ya matseminkai sukakuma dariya Muhmd yakashewa Abdallah ido daya ,nidai nayi gaba kufito mutafi cewar tsohuwa tafita tabarsu abinta har lokacin Fatima bata mutsaba sai da Muhmd yadaidaice idonta yahura mata iska sannan yace kallan yaisa haka kitashi mutafi tareda kashimata ido daya ,itakuwa toni tayikasa dakanta tashimana tayimai banza yajuya zaifita sannan yace aiga kenkesonan a kanhijabinki aikuwa dasauri tamike tayo indayake aguje beankaraba tafado kansa cikin gigita da fitar hayyaci sosai tarikeshi dayakasa kwakwaran mutsi yanata kokarin cireta jikinsa amma yakasa sai kawai yarabuda ita sbd yafahimci sosai taji tsoru saida hankalinta yadawo jikinta sannan tasakeshi takumayi kasa da kanta ,to aitunda burinnaki yacika kinrungumeni aisaiki wuce mutafi ,arazane tadago kanta idanta tab da hawaye ya kashemata ido itakuwa tuni wani kuka yaballemata sosai tayikuka mai isarta sannan tawuce zuwa mota ,tabbas shima kansa baijin dadin abindaya mataba kumajiyayi yanajin kukannata har zuciyarsa itada shine a gaba saikuma Abdallah da tsohuwa abaya harzasu wuce tawani katan shop Abdallah yace Anty dan Allah kitsaya zanyi siyayya ranta abace yake danko annuri babukan fuskarta tadago yace Abdallah nidai bazan iyashigaba amma idan kaizakaiyashiga saikaje kayisauri tasani tabbas sai Muhmd yarakashi shiyasa tayihakan ,Muhmd ne yace Abdallah nidai bari inrakaka Fatima tajuyo takalli kaka mezaasiyomaki bakomi dan Allah kifada zanfada amma saikintashi kunje tare ,yauwa kaka gayamatadai karfahimanta acikin wani hadisi dakikaimin ( manzan Allah s.a.w. yace lesal shadidu bissuraati garinkayi bashine sadaukiba immashshadidu hakika shisadauki lamyamliku nafsahu indal gadabi sadauki shine Wanda yake mallakar kansa yayin fushi )haderaitayi naji kumanasan dahaka ,amma dan Allah Muhmd yafadashima to Abdallah amma dasharadi daya indai zanfito mutafi saiya bude fuskarsa sbd bazantafi da mutum hakaba kamar munafiki murmushi yaya yawarware sannan yace to kifito mutafi, fitowa tayi raibace sukanufi cikin shop din harsunfara tafita kowa da indayake kalla Abdallah yatsayakam tare da danyi kara duk kansusuka juyo afirgice suna kallanshi ataresuka karasa tare da rikishi atare suka hadabaki sukace Abdallah lpy kuwa kukayafarayi dan Allah Abdallah kagayamana mekedamunka ,saida yatabbatar ya Fatima tajuya sannan yakashewa Muhmd ido daya, bakuneba memakon kutafi ajere saikudinga tafiya a haka yadda zaagane kowa basanzuwayakeba ,Fatima ceta dagakai tace wannan shine maganar eh ,to indai wannan ne bamatsala mutafi cewar Muhmd ,aikuwa tare sukajera har shop din aikuwa bakaramin kallo mutane sukemasuba harsuka karasa ciki tafiya sukeyi atare Abdallah shine agaba yanata zabar kaya gurin turaruka suka karasa dayake wajen babbane sosai tafiya sukeyi atare harsuka karasa daidai kanwani turare atare sukadaura hannunsu kanturaren sai duk Kansu suka tsaya sunakallanjuna Muhmd ne yakalleta tayi kasa da kanta shikuwa yakara zuwa daf daita daidai kunnanta yazu wato dazun kinramako cikin shakwaba tace badole naramaba to nikike turuwa baki aa kaina nakeduruwa , baibata amsaba yaji ance barkadai Masoyi nandanan ya maida fuskarsa yadda take yacigaba da tafiya mamaki abunyabata aikuwa tace wai yaya badakai akeba banza yayimata yamaja Abdallah sukabar wajen itamatatakemai baya binsu tacigaba dayi tanacewa masoyi dan Allah katsaya gabadayaran Muhmd yagama baci kayan dabasusiyaba kenan sukafita sunafita harsunkusa karsawa mota tadaga baki tace masoyi cikin tsokana tare da sadariya .
Kubiyuni dai nagodeiyuni dai nagodedan•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.```

```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️
____________(✪)______________

https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•

*SANADIN YAR ALARAMMA*


*Written by*


*FATiMA ALARAMMA(F. M. Y)*

*Bismillahir rahamanurrahim*

*littafin abin dariya kuma abin tausayi hadida mamaki dakuma soyayya*


*Sadaukarwa ga mahaifina da mahifiyata dakuma Anty tagari kuma abin alfaharina Allah ya sakamunsu cikin aljanna*

*Tukwaicine ga sadiq Abubakar*



*pg* 13 & 14*




Shigewa motar yayi yabarta awajen itakuma budurwar takame tana kallan ikon Allah maida tayi dariyarta mai isarta sannan tamike takoma tayo siyaryarta sananan tafito kaitsaye motar tanufa,shikuwa Muhmd tsohuwa ce taketanbayarshi lapiya amma yayi mata banza to ina kuka barmin hajjiyan nanma suka karayimata shiru jinhakannema yasa itamatayi shiru saiga Fatima tafito tasa kayan abaya sanan tashiga tamikawa kaka tata ledar tace kaka wllh inacikin farinciki sosai gaskiya gara danaje dashikenan anyibani,hajjiya mene yasaki farinciki ,kaka mekikace hajjiya kuma nifa sunana Fatima Zara ba hajjiyaba dan Allah kidena fada aisaikibani kunya dan Allah kikirani da Fatima ko Zara to aisunan mamanane to shikenan saikice mamana yadda dad kefada ,kaka kinsanmene kunyifa sirika wani banzan kallo Muhmd yawatsa mata,kaka dama shinenaga muhmdu yana wanicin magani shimakuma dan uwannasa natayashi ya wllh nabatama address dimu,mamana ita yarinyarce zatazo eh kaka cab gaskiya bayar mutumci bace bamasonta kai kaka,Muhmd yauwa tsohuwa shiyasa nakejidake sosai gaskiya kam cewar Abdallah kinafa jidani tsohuwa Muhmd yafada cikin dariya kaka to aiyakisaurarantane shiyasa itakuma tacezatazo keda zakisabaki zakuma kice aa mamana nifa nayiwa Muhmdu mata,kaka aikuwa zaiwatsamaki kasaa ido, Muhmd gayamata kaka kuma nima inasanta sosai ai gaskiya kaka kin iyazabe dan nur haskece agareni danmadai rigimarta tayiyawa,wani kallo Muhmd yawatsawa Fatima dan yaga yazatayi,itakuwa tundataji haka tamaida hankalinta kantukinta sannan kuma tahaderai kamar baitacetake dariya dazunba dan yakara tabbatar da hakan yace kaka sbd sandanakeyiwa nur zansai waya sbd ita yafada yanakallan fuskarta ,itakuwa karanto addua takeyi danjin zuciyarta takeyi kamar zatafito ahaka dai harsuka karasa gida tayi farking sukafitu sukashiga gidan a falo tazauna yayinda akashigo da kayan.

dan mintina tayi sannan tace kaka zaasamumaki mai aiki wadda zata dingataimakamaki aa mamana nifa abarzancannan baniso amma bari inje intanbayi Muhmdu injimaizaice to shikenan tashitayi danzuwa tanbayarshi yanazaune kangado shida Abdallah hirasukeyi sosai, kaka tayi sallama suka amsa yauwa Muhmdu dama mamanace tace wai zatadauko mai aiki wadda zatadinga tayani aiki nikuma nace mata aa tabarshi dan banason abinda bakaso ,lallai abarzancannan dannibanaso to shikenan zankara gayamata .

Abdallah Yaya kasan Anty itama bawanisan yan aiki takeyiba dan wataran babu abinda sukeyi saidai suyi barci saikuma makaranta to amma meyasa akabarsu agidan sbd tanaso suyi ilimi idan akamaidasu gida aure zaamasu shine kawai gaskiya Abdallah Anty akwai taimako umm ammafa,saikuma yayishiru ammafa me bakomi Yaya kasan dai bamahaka dakai dan Allah kagayan gaskiya kasan mene bataso arayuwarta aa batasan mutum mekarya ko cin amana indaitasamu mutum da wannan to dagaranar sunrabu,sannan batasan raine ,Abdallah wannan daidaine hakan yayi banga laifintaba Yaya wai inawayarka umm Abdallah ainibanida waya hakanake rayuwata to amma yaushe zakasiya zansiyane ,daga dayan bangaren sukaji anakiran Abdallah Yaya bye bye zamutafi aa kabari sai anjima sai inrakaka koka kwana,anan to amma bari ingayamata inajiranka .


Muhmd ne yatashi yakasara gaban mirundake gabansa yace inasanki nur ina kaunarki sannan yayi murmushi ,Abdallah Anty gani Abdallah gida zamutafi ,Anty kibari Yaya zairakoni kinji to karatunnakafa yayannezaima Yaya zaimin katabbata eh to shikenan tamikamai wata jaka guda biyu tace wannan takace dayankuma ta abokinka gakuma takaka ninatafi to shikenan bye karkadai dare to Anty kaka nabarku lapiya Allah dai yasaka makida alkairi mamana ameen kaka,Allah yabamu alkairi.

Shikuwa Abdallah dakin yayan yashiga yamikamai ledar yace gashi inji,Anty ,karbayayi yafarabudewa cak yatsaya yana kallanshi Abdallah yaakayi tasan inasan wadannan abubuwan, kagani Yaya naga komidanakeso shine acikinnan,to mugakayan yakallesu harda turarenda yadaga yanaso saigashi,aciki saikuma chocolate saikuma lemuka marasa gas, sosai yajidadin kayan Allah sarki "nur" I love u yafurta tareda mirmushi Abdallah kallanshi yakeyi,amma wace nur? Abdallah nur itace rayuwata kuma farincikina inasanta sosai ita alkairice a gareni,tunda yafara maganar Abdallah yahade rai sosai, saida yaya yagama sannan Abdallah yace Yaya kakaini gida banajin dadi yanzun,sannu Abdallah na kabari sai gobe aa Yaya kawai karakani gida to shikenan Allah yabaka lapiya, sukafita atare kayimata godiya sosai to kawai yajuyo hargida yarakashi sannan yashiga, shikuma yajuyo gida jikiba kwari sbd yafahimci Abdallah baijidadiba tabbas gobe zaigayamai gaskiya sbd bayasan alakarsa da Abdallah talalace wannan shine daidai haka yashiga gida jikiba kwari.


Abdallah yashiga gida jikiba a sanyaye dad da Fatima nekawai a falon sunakaratu,bayan yagaidasu yazauna,Anty suna godiya,tafahimci yadda yanayin kaninnata yake shiyasa Abdallah yaakayine naganka'ahaka kobakada lapiyane,aa Anty banajin dadine abarima inje inkwanta dan nagaji sosai to Abdallah Allah yabaka lapiya ameen kawai yace yashige dakisa Ahmed ne yace yau gaskiya akwai abindayake damun Abdallah duk sanshi da karatu yaubazayiba to Allah yayayemai abindakedamunshi saida suka kammala komi sannan kowayatashi yayinashi dakin .

Fatima kai tsaye dakinta tayi ,kayan barcitasa sannan takwanta taredayin addu,oi, abin da yafarun dazunne yashiga dawomata zuciya da gaske " farisi" nada wadda yakeso? anyakuwa hakane amma aidabahaka bane dakaka batace ba kai innalillahi,wainnailaihirrajunun Allah gani gareka kokadan takasa barci zuciyarta namata zafi amma tainazari taganetanasan shirts amma tabbas tanasan "farisi" tayadda dahakan,dahakadai barci yadauketa.

Abangarensa shima dai abinda yafarun kenan amma shibabban tashin hankalisa shine yadda Abdallah yacanzamai lokaci daya Abdallah shine mutum nabiyu wanda bayasan wani abuyashiga tsakaninshi dashi,yanasan Abdallah kamar yadda yakesan nur,tabbas zanyiwani abu akanhaka gashi yanzun banazuwa kasuwa,gashi dad yakirashi da maganar zaibashi aiki yabashi zabi akan company Fatima yakeso kona dad yacena dad yakeso .

Yau zalaihat ce dakawarta Hauwa sunshirya zasuje gidansu Muhmd dakayan alheri,damatasan komi takuma San,inda sukakoma,tacikwalliya sosai tayikyau sukadau hanya zuwa gidan tafiya tayisiyayya sosai Dan takashekudi wai yadda zatasiyashi bakuwa tasan tamakaruba, harbakin kofar gidan tayi farking sannan tasaka yara suka shigadakayan .

Tsohuwa tana zaunetanakallan ikon Allah wai mamana batada hankaline duk uban kayan dake gidannan amma tadingakaruwasu saikace bakudi takesawa tasiyaba baritazu zanmatafada tanazaune taji anyi sallama taamsa sannunkudazuwa yauwa kushigo amma ina Maman tawa ,aa kaka mukadaine mukazu ok to mushiga,sukashiga takawomasu ruwa da juice maisanyi bayan suntaba tace amma banganekuma ko kawayen mamanane aa kaka amma tuwane yaaiko wannankayan gaskiya inagakunyi badaidaiba bananne gidanba, aa kaka ceyar hauwa kaka wannan dakikegani itace budurwar Muhmd wadda yakeso !!! Eyee,eh kaka wannan kayan itace taaikomaku dashi,aikaka sundade da Muhmd,kaddai itace wadda yakecewa nur amma dayagama batamata rai,itadatakesa,ace ya auri mamana gaskiya yasakebatu Dan wannan lamarin baiyimataba yar kirkice za,ace tazugidansaurayi gaskiya dasake, shiru dakin yayi babuwanda yakecewakowakomi kuma kowada abinda yakesakawa ,kaka kuwababu walwala akan fuskarta,kaka tace amma yasan dazuwanku aa wllh dama sonakeyi inyimai surprise ne tonda bansamuzuwa dubashi a hospital ba,to shikenan aisaiku zaunakujirashi tatashi tabarsu awajen,saida tafita sannan hauwa tacewa zulaihat wannan itace zatabamu matsala dagagani akwai wani Abu azuciyarta,zulaihat tace eh wannan hakayake amma mubatawani Abu muganiko zatakarba aikuwadatadawo tazauna hauwa tace kaka gawannan aa wllh kibarshi dan bazankarbaba nagode iyayin hauwa amma kaka taki karba kudin,hakasuka hakura.

Muhmd da Abdallah taresukafita kasuwar waya sukayiyo taredayin Sim sannan sukatahu,haryanzun Abdallah baisakijikinsa da Muhmd ba,Abdallah na,am Yaya inason zamuyi magana kafahimceni to Yaya Abdallah na,am inason " nur" baninadorawa kaina Santaba Allah neyadauramin Abdallah karkaga laifina tabbas " nur" haskecigareni Abdallah duk sandanakewa " nur" batasaniba kuma batasona,kuma bazantaba yimata doleba,to Yaya Abdallah yafada amma Yaya niwallh banasan maganar " nur" dinnan wllh gabadaya batayiminba arayuwata ko sunanma sainajinatsaneshi, Abdallah nasan bakasan wace " nur" ba dabazaka fadihakaba,Abdallah nakasance inasan mace karamar yarinya wadda bazata wuce 17 ko 18 ba kuma burina nabiyu na auri maidaddini na uku maitsabta nahudu maisan jamaa nabiyar inasan maisuna Fatima kumaduk Allah yahadawa " nur" Abdallah cikin farinciki yafadajikin Muhmd Yaya nayifarinciki maiyasa bakagayamin Anty itace nur dindakakesoba,Muhmd yasunbaci Abdallah agoshi sannan yace Abdallah kakasance maibasira ya,akayi kagani " nur" Anty ce,murmushi yayi sannan yace Abdallah maibasirane sosai, kai Abdallah yabunkaifa jahilci sosai Abdallah yayi farinciki dajinwannan batun sosai yakarajin san Yaya aranshi sukacigaba da tafiya,Muhmd neyakalli Abdallah yace amma inason karkafadawa" nur" kaji insha Allah Yaya kuma itamanasan zatasoka sosai Allah yasa Abdallah mukarasa gida ko eh.

Yau Fatima tana company sbd yau za,afarkawomata kaya daga turkiya tanazaune tanadaukan sababin maaikata dad yakirata mamana sunkaraso kuwa aa dad to ganinan to dad basujimaba saiga dad, bajimaba saiga kayan sun iso nanfa akayi dan abubuwan daza,ayi sannan itama akasaka nasukayan suka wucedasu dad sosai yajidadin wannan harkallatasu dan har saukayasa'akayi yayimata fatan alkairi sosai sannan tabawa bilal shine mataimakinta aranara tayiwa bilal kyauta mai girman gaski tareda mallakamai wani gida datagama ginawa sbd tafahimci bilal yanasan gidan addua babu irin wadda vatashaba awajen bilal, shikansa dad yajidadi kuma yajinjinamata bisa wannan gida databashi sbd itamatanasan gidan sosai.

Abdallah ne shida Muhmd sukakawo kai zasushiga gida harzasu shiga Muhmd yace Abdallah yau Anty batananne dan yaubangantaba eh yautana company kasan yauza,afara kawomata kayadaga turkiya jiyayi bansa nabugawa danjin an'ambaci torkiya jiyayi gabansa nafaduwa bakinsa nakara maimaita turkiyan eh yaya kasan garinne aa muje kawai,sukashiga cikingidan tundaga foka yajiranshi nabace yashiga kai tsaye falon yafada dauke dasallama,kam yatsaya yamakasa magana sukuwa basu kuladashiba, aikawai kikwantar da hankalinki dan koyanaso kobayaso saiya aureki cewar hauwa wani gyaran murya yayi sukajuyo a gigice yace meya yakawoku gidannan tsiru- tsiru sukayi dama nazune induba lpy ka jaririneni dazakice zakiduba lpy ta aa dama, damame nagama fahimtarki gabadaya bibiyar rayuwata kikeyi why, wanimugun kwarjini yayimata dan Allah kayi hakuri pls gate out tudan Allah kabari infadama abinda yakedamun zuciyata,banza yayimata yashige dakinshi Abdallah yabibayanshi,Hauwa tace zuli bakikuladayaran bayanshiba shinefa wannan yarun wanda yacimusabaka akakaishi saudiya waccen shekarar kwaraikuwa to amma bakanin yarinyar nan bace wadda tashiga rayuwarki,kwaraikuwa hakane zumutafi kapin yacemana mutumci no aibayanzuba .

Duk abida sukeyi tsohuwa najinsu bakuma tacemasukalaba komawa dakinta tayitakwanta tanata tunanin wannan yaran ashekarya sukeyiwa muhmdu aikuwa itama babu abindazaisa takomadakin barvintama tafarayi sukuwa zamasukayi dan suncebazasu tafiba harsaiya fitu yasauraresu gashikuma bashida niyar fituwa wajen awadaya shiru shikuwa barcima yayi abinshi shida Abdallah.

Haryatashi dagabarci basutafiba dan suma sunata tattauna abinda yazaifaru yatashi Abdallah dan tafiya masallaci har Abdallah yatashi sukayi alwala sukafito, kacibus yayi dasu mamakine yakamashi dama wadannan basutafiba mesukazaunayi haryanzun basutafiba? Fitowa sukayi daga falon,shidai Abdallah baice kalaba dundaakabafa zancan danshi bayashiga abindabaruwansa,shikuwa Muhmd dakin kaka yaleka yace tsohuwa kigayamasu banasan sakeshigowa nagansu a gidannan inbahakaba raizaibaci kuma sukwashi tarkacensu dasukashigodashi to angama,sannan yasakai yafita.

Kaka tafito tagayamasu abinda Muhmd yafada,takuma basushawara akansutatara kayansu sutafidashi kafinyadawo, takekuwa zuli tace
End Ads