bakin jinin naki da mai yy kama? Dama tun da aka kawomun ke aji na nasan karshen xamana yayi a wannan makaranta,don jiya na rankwashe ki,shine kk mun haka?? Tom ai shikenan don na bar Wannan makarantar ba cewa akayi na bar maki gidan Marayun ba,ina nan,kuma wlh sai na dandana maki azaba fiye da tada,muguwar yarinya mai kyaun Aljanu. Ta karke maganar tana mai kara dankwashin kanta hadi da jah mata kunnne... Kana ta gifta Ahyan din tana wuceta hadi da nufar babban gate don barin makarantar,itakam Ahyan duk wannan mari da rankwashin da tasha takasa kuka,sai danne kwallan idon ta take,don bata san zubar dasu wani abun ya kuma samun Malaman nasu.
Komawa tayi ta zauna a inda take,kamin kaman ance ta kalli can wurin gate din,nan taga malamai da dalibai duka antaru akan Malama Hadiza,yyn da tana jiyo ihun ta har a inda take,sai a sannan ta fara kuka tana rayawa a xuciyarta da shikenan ta shiga uku,wlh banice ba,ban mata komai ba,kaddarar Allah ne...abun da take cewa kenan hawaye na bin saman kuncinta!
Itakam Malama Hadiza abun da ya faru shine,bayan tafiyar ta wurin gate din fitane taji ana cewa Kika taba Ahyan? ware ware tayi don san ganin mai wannan mgnar amma nan taga babu kowa daga ita sai gate man,mai gadin makarantar. Cigaba da tafiyar ta tayi,wanda kan tayi Aune tafara jin ko ina na wurin yana amsawa da fadin Sunan Ahyan..Ahyan³. Tsoro ne ya kamata,wanda yasa kaman zata kwala ihu,sai kuma taji an datse mata baki,hadi da kama hannun ta,nan kaji kurussss...kurusssss russs,ana karairaya hannun ta kaman ba hannun mutum ba,kaman ana karya kara,nan ko hannun malama Hadiza ne. Ihu Tasaki wanda kamin lokaci kankani hankalin ta ya gushe,nan Sauran malaman sukayi saurin daukar Malama Hadiza don nufar da ita cikin gidan marayun don har asibiti da likitoci suna da masu kula dasu...da fitansu wajen makarartar ne suma suka fara jin ana bin kumatun su da mari Fasss...tass². Ai saboda tsaban gigicewa basu san lokacin da suka saki Hadiza ba,kowa yana cin hanya...akq bar Hadiza anan tana juyi.
***********************
Ranka ya dade,wannan shine karo na farko da shugaban kasan mu ya rasu,da mutuwar sa ba'ayi kwaana uku ba ace an tsaida sabon shugaban kasa,wanda hakan yajawo cece kuce da yawa daga bakin mutane maban banta,duba da kallon Vp Muhd Areef Aruwa a wannan shekarar ne aka kaddamar dashi a matsayin mataimakin shugaban kasa,kuma tuntuni ake cecekuce akan Muhd Areef aruwa,cewan manyan mutane na Duba da sukayi da shekarun matashin,Kuma da yanda yake zartar da aikin sa akan kowani babba ne akasannan.....! Kwatsam kuma bayar mituwar Shugaban kasan mu wato Umaru nagwando,sai manyan kasa da talakawa sukajiyo labarin cewan An tsaida Wannan Alh Muhammad Areef a matsayin shugaban kasan nigeria,wanda rabon da matashi mai shekarun sa ya tsaya a kan kujerar shugaban kasan nigeria an dau shekaru,don zai kai shekara 35 baya,amma a yau sai ga Muhd Areef bb zato bb tsammani,tom kasancewar hakan yasaka Alh Dasa'a fitowa a matsayin abokin takarar shi,kuma mutane da yawa na shakku akan cewan kila da sa hannun Vp Muhd Areef a mutuwan Shugaban kasa nagwando....tom a matsayin ka na Aminin shi mai zaka iya cewa??
Takaici ne ya cika zuciyar Major Abdulrahman Abdulrahim,yana mai magana a zuciyar shi da cewa"wato har gida na ma sukazo wa'annan mutanen sukayi cucurando,don jin abun da zance gami da Areef. Kallon wani soja yy da yakasance a gyefen shi,wanda nan take ya fahimci kallon dayake masa nufi. Cikin sauri suka fara dakatar da yan jaridan,sukan sai yunkurowa suke hadi da kirar sunan Ranka shidade...rankashi dade...amma bai bi takansu ba motocin suka fara shiga wannan tankamemen gidan,da tun daga farkon sa har karshen sa securities ne har ta bayan gidan!
Saurin mikewa Hjy Laila tayi daga kwancen da take,yyn da yammata biyu ke kasan ta suna kwakuleta ta hanyar madigo,wata kuma tana daga saman ta,tana shafa dukiyar fulanin ta,hadi da sarrafa mata su ta hanyar da tasan Hjyr tafiso kuma yake shidar da ita saboda dadi,kowa na kokarin ganin faranta mata rai,don su kasance standard yaran ta....tana gurnani da sauke numfashin dadi ne tafara jiyo karar bude gate din gidan nata na uku,wanda sai asannan ta farga da dawowan Mai gidan nata. Ya isa! Tayi mgnar a gadarance hadi da saurin mikewa tana mai da kayanta da saka wata doguwar riga n jallabiya da kudin ta yakai dubu 50 ko sama da haaka. Kasancewar inda take bene ne yasata Saurin nufar window don tabbatar mawa kanta cewar da gske ne Mijin nata ne ya dawo?
Mmaki ne ya rufeta ganin Major n nata ne ya fito da ganin sa yana cikin bacin rai hankalin sa baa kwance yake ba....saurin juyawa tayi ganin yana nufo part din ta,kamin tace mawa sauran yaran madigon nata,kunyi kokari sosai,ku dakata anan Major dina ya dawo,may be baxaku jini ba sai xuwa safe,but any way,i'll be back. Tana fadin haka ta juya cike da takon ta na isassun mata tafara juya jikin ta hadi da nufar kofah tana mai fara sauka daga saman stairs din.
Ba tare da tayi duba ga kowa ba,ta nufesa fuskanta dauke da fara tana furta my Dea....kamin ta karake mgna ne ya bita da kallon sama da kasa,kallon wulakantarwan da ya saba mata,yana mai daga mata hannu,hadi da rabata ya wuce.....turs Hjy Laila tayi,bawai na damuwa da yarfin da yy mata ba,aa dama ta riga da tasa ba,don tasan har ilah yau batasamu masauki a zuciyarsa ba,Uhmm nisawa tayi kamin cike da takonta ta manyan mata tafaara takawa hadi da nufar Falon da ya nufah.
***********************
Bin Ammin nashi yake da kallo,yana mai jin wani irin nishadi na tsatstsafo mashi,A sarari ne ya furta Ammie ko da ina cikin bacin rai idan na ganki cikin kwamciyar hankali,sai na nemi bacin raina na rasa ko damuwar tawa....Nufar Ammin yy hadi da takawa har xuwa inda take zaune a kasan wani capet mai launin golden,wanda gyefe da gyefe ya kasance tim² ne.....binsa da kallo nayi,wanda ganin irin kyaunsa da cikar kamala haiban sa sai da tasani kara mutsike ido na,ina furta mashaallh,allah yy halitta anan wurin.
Muhd Areef kyakykywan Matashi ne wanda ashekaru baxai haura 35-40 ba,yana da matsakaicin tsawo kuma shi ba mai jiki ba,bakuma marar jiki ba,fari ne tasss yana da dogon fuska wanda yakuma kawata shi da kyewayayyan saje,wanda ya kwanta lufff kaman yanda sumar kanshi yake.....yana da manyan ido a warwaje wanda yake firgita yammata dama matar nashi kanta wato Rahinart. Sanye yake a wannan karon cikin shigarsa ta suit kamin ya yi azaman takawa xuwa inda Ammien nashi ke a zaune kaman mutum mutumi,bb mirmushi bb mgn bb harka ba komai sai dai binsa da ido kawai da takeyi.
Tsaki Rahinart tayi da take a bayan shi,takaicin duniya ya isheta,don ita inda abun da tafi tsana shine taga Areef a wurin wannan Tababbiyar matan,tana mgnar a xuciyarta hadi da dallah mata harara,wanda batasan mata nayi ba,don mai hankali ake mawa abu har ya fahimta.
Durkusawa yy kafafunsa kasa,yana riko hannun Wannan dattjiuwar da ashekaru zata kai 55 a duniya,Ammie na Rayuwa ta,Farin ciki na kece komai na,Ammie na dawo kisamun Albarka,a kullum addu'ar da kk sabq mun tun da yarinta na shike tafiya dani har ya zuwa yanxu. Yana mgnar ne hadi da kallon fuskar ammie,da tana nan yanda yake,sanin cewar baxata taba mgna bane yasa shi sunkuyawa hadi da dora kansa bisa cinyar sa,don hakan ne kadai yakeyi yaji sanyi yasan shima yana da Mahaifiya kaman na kowa,kuma haka yasaba mata a koda yaushe,kamar kullum daga hannun ta tayi tana dora saman sumar kanshi hadi da shafa wa,tana kallon fuskar dan nata so take tayi masa mgn amma takasa,a kullum iya abun da take iyayi masa kenan.
Lumshe ido yayi yana jin sanyi har a zuciyarsa,yana kumq kara jin son Ammien nasa,bangare daya na zuciyarsa yana mai kuma gode mawa Rahinart da take kula masa da Ammien nashi sosai bb gajiyawa. Dai dai a wannan lokacin sai ga yan Aikin Rahinat ko wanne dauke da tray wanda yake dauke da Diffrent dishes, a saman capet din suka fara jerawa,a haka har suka kammala,sannan Suka bar falon.
Ohk dama ita zaici abincin kenan,tab dijam lallai har yanxu da akwai sauran aiki gava na,cewar Rahinart da har ayanxu bata zauna ba.
Ba tare da yy duba gareta ba,da hannun shi yafara zuba mawa Ammie A plate da xuba ruwar roba a wani glass cup,don haka ya saba yi mata ko yaushe,ruwar yafara kaiwa bakin ta,nan ko ta hau kyankyema,don rabon ta da shan ruwa da cin wani Abu tun ranar da ya bar gidan,kwana biyu kenan,don Rahinart hana kowa tayi ya shiga falon nata,Acewan ta ta mutu,hankalin mijin ta ya natsu wurin ta ita daya. Hakan yasa ko wanka batayi ba don bb mai taimaka mata hakq ma abinci.....
Da yafara batq abincin ne wanda ya kasance tuwo miyar agushi da ganda,ganin yanda take cin Tuwon yasa shi mmki matuka,don yasan Ammien nashi a kullhm sai yy da kyer take iya cin Abinci,wai amma yau da sauri take amsan abincin jikin ta har rawa yakeyi.
Tabe baki Rahinart tayi,kamin cike da makirci tace" Baby kaga yanda Ammie ke cin Tuwon,kuma fah ban jima da gama bata farfesu ba,bai tankata ba,don miskiline na mugawa a jarida,sanin hakan yasata cigaba da cewa"Kila taji dadin tuwon ne sosai....
Sai a sannan yace da ita,uhm tabass,don haka amawa wanda Tayi ma Ammie na Girkin nan kyautar girma...Murmushin takaici da danne haushi tayi,kamin tace Ohk yanxu kuwa ! Hawaye ne yafara xubo mawa Ammien har tana shashsheka wanda yasa Su duka maodo da hankali akanta...Amm..ammie... Ya fadi sunan nata cikin rawar murya,da son sanin mai yasata kukan,kan yy wani mgna ne tafara nuna Yatsarta akan Plasman dake makale a falon tana nuna mutumin dake a ciki yana mgn.
Idon Sune duka ya sauka akan na Honorable da sa'a....wanda ada baya sunan da yake amsawa kenan.
Tsaki Rahinart tayi acan kasan makoshinta,kamin ta juya ta fice daga falon tana nuna kaman bama tasan da abun da Ammien ke yi ba.
Tofah koya abun zai kasance??
Meyasa Ammien nashi ke nuna Honorable dasa'a???
Me kuma yasami Ammie,means wani lallura ne ke dawainiya da wannan kyekyewar dattijuwar...??
Wacece Ahyan!
Kai har yanxu baa fara komai ba a wannan labari,komai soban tabi ne,don lbrn yanxu dai zaa fara...Don akwai badakala,abubuwa a sakaye a kuma lulllube awannan Tauraron Labarin nawa....
Labarin da yakasance Tauraro cikin taurari,muje zuwa mabiya na💃💃
Wannan labarin yana daya daga cikin jerin taurari uku na karshen shekara....wanda zamu rufe maku Karshen shekarar 2021.
_Manyan Hajiyoyinmu,Isassu ,bakwa buƙatar group mu mun sani ta pc kukeso ,kuma mun tanadar maku da special group a kuɗi ƙarancin Aljihunku😊_
_Gamai buƙatar Ɗaya kuma special to zata biya *1k*_
_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*🥰_
_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To *₦2000*👌👌💃_
*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU👇👇👇*
```MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER👇```
08081202932
```MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN👇```
09065990265
``` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN👇```
0255526235
``` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK```
*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN👇👇*
09065990265
KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU🥰 ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU🤏,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU🖋️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU
TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥 ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU'A 26/November/2021
Hajiya ta,🥰Ƙawata 😍,Anty na😘 me kike jira💃
Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo🏃♀️🏃♀️
```INA MASOYAN OUM HAIRAN,OUM APHNAN DA MAMAN TEDDY.....NASAN KOWA TACE GANI👆😍,KU NUNA MANA LOVAYYA 😁 WAJAN SHARE A DUK GROUPS ƊINKU,FISABILILLAH DON ALLAH🙏```
Ammie....! Ammie na na dau maki alkawarin ramuwa ga Honorable dasa'a tun da na taso burina a kullum kuma tunani na a koda yaushe shine ganin bayan Shi,shi yasa na shiga cikin jamiyar SIYASA,bawai don ina so ko ra'ayin SIYASA TAH ba,a'a kawai don ramuwa...' shiru yayi yana tsagaitawa don kanshi,bawai don yasan mahaifiyar tasa tana fahimtar abun da yake cewa ba,don bb baki mgn babu kuma fahimtar abun da yake fadi....idon shi ne ya rine lokaci guda,yyn da a hankali ya mike daga zaunen da yake,hadi da juyawa ga Wata ma'aikaciya da aikin ta kenan kula da Ammien nashi , wanda cike da miskilanci yace" ki kulamun da Ammie,amata duk abun da takeso....yana fadin haka yayi saurin ficewa daga dakin,don bai son ta fahimci da damuwar da ya shiga a wannan sa'ilin.
Itakam Ammie kaman ba itace ke nuna Honourable ba,don cigaba waige² n tayi tana bin Muhammad Areef da kallo,kaman wanda take tsintayar wani abun da yake fadi,sai kuma tayi murmushi kaman na masu hankali,a haka da ido take binsa har yabar dakin.
***********************
Nauwaf...! Ka fahimceni plz Daddy,Baxan taba barin Shi ba,tunda har a yanxu shima bai barmu ba,amatsayi na na Dan jarida Dad,kace na Dakata da duk wani bincike da tuhuman sa da mukeyi,kuma na ajiye shi na tsawon shekaru,amma a yanxu tayaya Don Ya Areef ya hau wannan takarar siyasar sai yace" shima ya fito a abokin hamaiyar sa? Ko ya manta Waye Areef,Ya manta Areef a gidan shi ya taso,shi ya raini Areef... Amma duk ya manta da Komai saboda giyan SIYASAR shi....tom yanxu nima xan fara ruguxa masa komai,Abubuwan da muka dade da binnesu zamu tono...Dan Allah Daddy kar ka hanani Nauwaf yy mgnar yana hade hannun sa na rokon mahaifin nasa.... Nisawa Alh Iliyas Aruwa yayi,kamin ya kai hannun sa yana dafo kafadan matashin yaron nasa,wanda baifi shekaru talatin ba yana mai kirar sunan sa kaman a farko da yy....Nauwaf!
Na'am Daddy. Waye ni a wurinka?? Alh Aruwa yy mgnar yana saka kwayar idon sa saman fuskar Nahwaf. Cike da mmkin mgnar sa Nauwaf yace"kaine....Hmm nisawa Daddy yy a karo na biyu yana kuma sakin murmushin su ta manya,kamin yace"Kai dana ne,haka ma Muhammad Areef,dukan ku Babu banbanci,ko wannen ku abu ya sameshi bazan so shi ba sanin kanka ne,amma a wannan karon nace Kabar Alh Dasa'a... Ai takara ce,kowa yy nasa....kawai dai abun da xakayi shine Kayi mawa dan uwanka addu'ar kariya da nasara kaman yanda kasaba.
Jiki a sanyaye Nauwaf ya amsa shi da Tom Inshaallh Dad.
Me nakeji haka?? Hohoho ni saratu....!! Naga bono,idan kana duniya baxaka gaji da ganin iftilai ba,ko bai sauka akan ka ba,sai ya sauka akan yaran ka... Cewar Mom da fitowan ta kenan daga falon ta,tana shiga daga sitroom din Dad,tana mgnar hadi da tafah hannayen ta biyu.
Nikam juyawa nayi ina karike mawa Wannan mata kallo,Hajiya kosassa data cika ta batse,daganin ta kaga naira,da kuma bin kyel² duniya..... Bude baki Hjy Saratu tayi tana bin Dad da kallon shakka,kamin tace" Yanxu ka zaba Na xuba ido na kalli Yarana biyu suna afka mawa hadari kenan,duk a takan mutum daya,wanda a yanxu rayuwarta yake ykwai ya babu...?
Kamin Daddy yy mata wata magana ne Nauwaf cike da rashun jin dadi yayi duba ga mahaifiyar tasu kana yace" Mommy wannan maganar taki Dad baxaiji dadin saba,ko bakiyi duba da la'akari da kasancewar Ammie kanwar sa bace kyeyi dubiya ga matsayin ta itadin Ammien muce...kai shasha rufemun baki,lallai nawaf har yanxu da yaranta a kanka,tashi ka fice ka bani wuri,muyi mgn da Daddyn naku.
Cike da bacin rai najin abun da mom din nasa tace akan Ammie ya bar falon,ranshi nayi masa tukukin bakin ciki,ko a yaushe ne Mom zata chanja Allah masani. Abun da yake cewa kenan har yabar part din Mommyn nashi gaba daya.....
*************************
Yanxu kina nufin ko me zakiyi a duniyar nan,ko wani vadala xakiyi Asirinki baxai tonu ba? Hindatu ne mai mgnar cike da mmki,hankalin ta gaba daya ya karkata akan Hjy Atika.
Wani lafiyayyan murmushi Atika ta saki,kamin tayi duba ga Aminiyar watsewan nata,tana cewa" kwarai kuwa Hajiyqya,Ai sperm din dana daukw na goge,naje na kaima Boka, kuma yy aiki mai karfi akai idan da anan ne wata ta xata gammu muna watsewar mu bb mai iya mgn bare har tayi kokarin tona asiri nq.........yeee aheeeyeee sukasaki ihu a tare suna kashewa irin na yan duniya,kamin Hjy Atika ta cigaba da cewa" ina zan iya zama da wanda baida isashshen lafiya? Badani ba wlh,Ai Hjy Hindu ki cigaba da aikin kawomun Samari masu jini a jika,ni kuma indai naji dadin su zan kashe masu ko nawa ne suke bukata...
Ai shikenan Atika yanzu ma idan na koma zan hadoki da wani sabon hannu Ohk. Haka dao suka cigaba da Firar su wanda duka babu daya mai Amfani...
************************
Wai gidannan babu mai gyara shine?? Duka kuna zaune mun ridi² Gida ko ina babu tsafta...? Baba Audu ne mai wannan maganar yana bin su Meemah da Zubaida kallon Tsana da haushi...
Ware² duka suka hauyi kamin Meemah tace masa" Yi Hakuri Baba yanxu xamu gyara.....dogon tsaki yajah yana mai cigaba da bambami da cewa" na gaji da halinku,ta kanki xan fara ke Babba,Shiru sukayi hadi da dukar dakai kaman wasu muminai,sai Baba ya cigaba da cewa" ke Zubaida na gaji da halinki na xaga dakuna,da kinyi Aure bakya cikakken Wata 6 xaki tarkato ki dawo? Tom na baki wata daya kacal ki koma gidan mijin ki,ko kuma ki fidda wani mijin,baxaku cigaba da xamamun a gida ba,kuna jamun zagi a bakin duniya,yara mata biyu kun zamamun fitina...
Kai y'ay'a jaraba ne,wanda bai haihu ba ya hutu.....