x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 14 - SIYASATAH

  • 39001 words
  • 42000 words
  • Out of 68289 words

Category: Romance Story +18

Views 120

30 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
hakuri ,amma kunsan tijarar Baba Audu sam yaki fuskantar su ,rantsuwa yake sai zubaida ta bar masa gida ,Wanda Mama Hajja ganin yanda gidan ya kacame da tashin hankali sam batasan lokacin da kwallah yafara garara mata ba .

A yanxu baata da bakin da xata kare zubaida ,duk da tasan bahaka kurum zubaida xata bar gida ba ,tunda bata ta6a hakan ba . Amma baxata biyemawa Baba ba,sbd shi mutum ne tijararre ne kirki . Watso da duk wani tarkacen zubaida yayi ,yana nufar zubaida hadi da daukar Tabarya kaman zautacce yana bugun ta dashi , ihu jama'an suka saka suna fadin agaji ,wanda zubaida banda kuka babu abunda take iyayi . Jiyowa tayi ga Mama hajja da take ta xubda hawaye ,Mama kiyi hakuri ni na jamaki, ni nasaka Abba yy mana wannan tozarcin cikin dubban mutane . Mama zan tafi ,bawai don na kullace abun da Babaaa yy mun ba ,Kawai saboda burina ya cika na ganin kanwata Meemarh tayi aure ,ta daina yawon bangar siyasa ,allah nagode maka Alhmdllh. Abunda zubaida ke cewa kenan a zuciyarta kana ta duka ta dauki a kwatin kayanta ,tana kama hanyar barin gidan .... Takai kofan fita ne ta kuma juyowa idon ta na kan fuskar Mama Hajja da duk ya dagule ta hawayen takaici , kuma ita a tunanin ta Zubaida zata dawo garesu ,don tasan halin ta na rashin son ganin tayi nisa da iyayen nata musamman ita din mahaifiyar ta ,sai dai kash batasan Zubaidan a cewan ta ta tafi kenan ba!

Daga mawa mama hannu tayi tana mai kara rushewa da kuka,ba na binta yana fadin tabar masa gida ,a haka maza sukayi dandali ,g a jama'ar daurin Aure ....sai kananun maganganu dake tashi ,anan nefah wasu abokan Baba Audu sukayi nasarar rikesa da kyer ,ita kuma zubaidan ta kubuce masa .

Abunka ga mazan layi dama Kowa najin haushin zubaida saboda tijarar ta na bata yarda arainq mata uwa ko kanwarta ba,nan sukayo bayanta suna tafe suna tsokanan ta da cewa" tayi abun kunya...!!! Yee Zubaida kwandala yau ina neman kudun naki? Kuma me kudun ya tsinana maki ? Hhhh Kwandala kwandala haka suka dinga binta suna kirar ta da sunan da akq sanya mata na neman kudin ta son kudi .


Sosai Zubaida ke kuka ,wanda a zuciyarta babu abunda take cewa sai komai rayuwa ne kuma lokaci ke kawo hakan. Rasa inda zata nufa ne yasa ta nufan tasha ,don gaba daya ji tayi ta tsani garin Adamawa .

Ba tare da ta lura da moton garin da ta shigaba,ta kutsa kanta ixuwa wata moto da ya rage saura wurin mutum guda,tana shiga moton ya daga don barin garin Adamawa . Batasan moton garin inane ba ,kuma sam bata tambya ba.

Tun da ta shiga moton ta lura da wata mata da take ta kallon ta ,amma sai kauda kanta take ,Saboda damuwa yy mata yawa ,yan mintoci tasa hannun ta ta goge kwallah . Tafiya sukayi mai tsawo kamin su isa wannan garin,wanda tun daga isan su taga wani tanfatsetsen bango an rubuta Kano da kuma kwankwasiyya.


Hakan ya alamta mata garin da ta shigo kenan ,wato kano .

Sauka tayi a tashar ,hadi da duba chanjin jakarta tana mikawa mawa Mai moton ,kawai sai ya fada ta da fada da bala'i yana cewa" kudun shi ba hakane ba . Hakuri zubaida ta hau basa da cewa bata sani bane ,amma nan mutumin yace sai ta ciko masa kudun sa.

Rasa yanda zubaida xatayi tayi ,kawai sai kwallahn dake taruwa mata a ido .

Yalla6ai nawane kudun ka ? Watannan dattijuwar da tun a moto take kallon zubaida ta tambaye shi. Dari biyu ne zata cika ya bata amsan a dakile.

Tom gashi ta fadi mgnan tana mika masa kudun . Na gode Hajiya Allah yasaka da alheri .

Bakomai diya ta! Muje ta yi mgnan tana kamo hannun zubaida hadi da shiga adaidaitan da bata san inda zasu jeba.

Lokaci daya taji ta zuciyarta ta natsu da matar ,batayi kama da nugayen zamanin nan ba sam ,haka napep din nasu ta dauka hadi da nufan layin sharada.
*************************
Dr Zubair ne ya nufo inda Vp Areef ke tsaye yana mika masa hannu da fadin congrts Vp ,Abunda aka dade ana bukata ne allah ya kawo a yau Dr Rahinart na dauke da junq biyu nq tsowon sati uku .*TAURARI UKU✨*

SIYASA TAH!
32_33
BONUS PAGE💋👌
Mamaki sosai VP Areef yayi wanda cike da kokwanton maganan Dr yayi duba gare shi yana cewa" Dr??? Murmushi Dr zubair yayi kana yana cewa"Kwarai kam ranka yadade wannan haka yake! Hmm nisawa yayi yana mai hamdala ga Allah da nuna tsantsan farin cikin shi yana jinnina kai tare da tsantsan mamaki ,duk da ba'a mmki da ikon Allah.
Tare da Dr Zubair suka fita ,wanda da ido Rahinart take binsu tabbas ta tsinci kanta cikin matsanancin farin ciki ,rintse ido tayi lokaci daya mafarkin ta ya fara dawo mata aka da tama manta da babin shi tuni.

Tuno da irin muryar da ake mata magana mai amo a cikin mafarkin nata tayi ,kana taji ana cewa" ki riketa tsakani da Allah!!! Ahyaan itace warakar ki na rayuwa ,abun da kika dade kina nema Yau Allah yabaki ,ki gode ma Allah ki gode ma kuma Ahyaan..... Saurin bude ido Rahinart tayi tana tuno da mgnan kaman a wannan lokacin ne aka sanar mata .

Ahyaan kuma ? Ta ke tambayar kanta kaman zautacciya ita kadai a daki . Dan tsaki tayi ,wanda sam bataji shigowar sa ba,sai dai hugging din ta da yayi yana mai manna mata labbanshi a saman kunnen ta yana mata magana kasa_kasa dani mom teddy na kasa Jiyo maku.

Murmushi naga Rahinart nayi kamin naga kawai ta daga masa kai kome suke cewa Allah masani . Gani nayi ya dauke ta cak hadi da nufan privacy da ita . Bai ajiyeta a ko ina ba ,sai a Baf din da ya cika da ruwar dumi da zata gasa jikin ta .

A tare sukayi wankan su ,sai da ya wanke ta tass don yasan har a lokacin jikin ta babu kwari sosai . Wanke kansa yayi sannan ya kuma daukota cak suka nufi bedroom .

A bakin bed dinta ya sauke ta yana mai zaunar da ita ,sao wani rawar jiki yake kaman wata Irin Bby dinnan . Ita kuma abun nema yasamu sai kara langwabe masa take , hadi da narke masa komai tana masa cike da salon shagwa6a . Juyawan da zaiyi ne yaji ta riko hannun shi ,wanda nan take ya juyo yana tarkato da hankalin shi gareta Hinart wani Abu kike so ?? . Yayi maganan yana kafeta da lumsassun idanun shi wanda yakara narkar mata da zuciya . Shagwaban nata ne ya karu ,wanda ta kasa ce masa komai sai daga masa kai da tayi ,alamu eh.

Dawowa yayi ya zauna gyefen ta hadi da riko lallausar hannun ta ,yana matsa taffan ta a hankali kana yace" Me kikeso Mmn bby na🤭🤣 .

Murmushi tayi mai fitar da ma'anoni kala_kala kana a hankali takai taffan nata da ta ciire daga hannun sa tana Kaiwa saman faffafadan kirjin sa hadi da dorawa bisa suman kirjin nasa da ya kwanta luf . Shafa Suman take a hankali wanda lokaci daya yafara jin wani yarr yana mai jin wani abu na masa yawo tunda daga babban yatsar kafansa har zuwa kwanyar sa. Lumshe wannan sexgzy eyes din shi yayi ,yana kama harshen sa na kasa hadi da dan taunewa kadan yana cijewa saboda wani irin yanayi da yakeji mara musaltuwa .

Bakin ta ta kai saman labban sa tana fara kissing din shi hadi da cigaba da shafa kirjin shi da Breast din shi .

Ganin yanda lokaci daya yakejin abubuwa masu yawa na masa yawo yasa shi kwantar da ita ,yana zame towel din jikin ta hadi da hayewa saman ta yana mai sakar mata da nauyin sa . Harshen sa yakai saman gyefen kunnenta yana mata mgn a hankali wanda ba wani mgna neba kawai waiwaya mata kunnen yakeyi ...Dariya Rahinart tasa tana kokarin zamewa daga jikin sa . Aiko nan ya kuma rungumota yana fara aika mata da ginaginan sakonni masu gusar da hankulan masoya . Lokaci daya suka fara mance duniyar Binni tarayyan Abuja suka fara lulawa na duniyar mosaya . Ji tayi Dick din sa na dagowa tana wani tsaye kyem hadi da karkada wanda a hankali takai hannun ta tana shafa Dick din nasa hadi da mulmulata .

Itakam Ahyaan tana daki ta saki jikin ta tana cin Abincin ta ,dago spoon din Pepe chicken din da xatayi ne ya sauka mata a ido . Aiko nan ta saki spoon din tana mai murxa idon nata ko zai fice amma ina sao ma sabon radadin azaban yaji da takeji .

Saurin mikewa tayi tana fara laluben hanya ,don ta rasa ma inda xata nufah . Tuno da hanyar da taga Kwanaki Areef yabi yasata fara lalubar hanyan a hankali tana tafe tana kuka kasa_kasa hawaye na wanke mata fuska hadi da kirar sunan Ya Areef .

Falon dakin ta wuce da sam bata lura da kowa ,kawai ba tare da ta ankare da kowa na falon ta kalli wata ma'aikaciya tana cewa " Don Allah ina ne Yah Areef yake ? . Kallon ta tayi yar aikin lokaci daya ta fahimta wacece Ahyaan da matsayin ta a gidan . Cike da girmamawa ta nuna mata bedroom din Rahinart don bata tsaya ta wani tsananta tunanin ta ba.

Dajin haka Ahyaan tayi saurin kutsa kanta tana shiga Bedroom din babu tunanin komai . Ware_ware tayi don ganin inda zataga Areef din . Sai ta hangosa can saman gadon don batasan mema yakeyi ba . Bata lura da Rahinart dake kasan shi ba ya hayeta . Sai romancing din juna suke .
Yah Areef!! Wayyo Yah Areef kazo yaji ya shiga mun ido fah !!! Tayi maganan a shagwa6e tana saka sabon kuka.

Mamaki ne yasa Rahinart saurin kokarin mikewa batare da ta lura da babu kaya a jikin ta ba ,Saurin mayar da ita Areef yayi yana kokarin mikewa daga jikin nata hadi da jah mata abun rufa yana juyowa ga Ahyaan hadi da cewa"Ahyaan Garin yaya hakan ta faru? Jeki falon ki gani nan zuwa na fitar maki da yajin .

Wuuu ai jin hakan da yace alamu ya nuna ba yanxu ne fah Areef xai fidda mata da wannan yajin ba yasa Ta sakin sabon kuka tana cewa"Wayyo ni Yah Areef ,wayyo Mama Batula ,Mama Hajjo ,ni kazo ka ciremun yaji a idona...tayi mgnan tana sa kukan sarganci da yarinta tana bubbuga kafanta . Kokarin tashi yake yana kara rufa Rahinart blanket ,yana mata magana da cewa sorry don yasan gaba daya ya gama tsokano ta. Haushi ne duk ya ishe Rahinart a ranta tana fadin shikenan bamu haifa ba bamu yaya ba ankawo mana wacce zamu raina da hannun mu ,wai kuma matar shi ni kuma kishiyata! Tsaki tajah hadi da daure fuska tana kauda masa da kai gyefe . Lumshe idon sa yayi don ya lura da kufulan da Rahinart din nasa tayi .

Takowa yayi yana nufo Inda Ahyaan ke tsaye da har tafara jin haushin Areef da bai zo ba.

Riko hannun ta yayi yana kirar sunan ta da cewa" Ahyaan garin ya hakan ta faru ?! Ba basa ansa ba illa cewa tayi don Allah ya Areef ka fitar mun da yajin idona kamin idon ya tsiyaye ,idan yajin ya fita kamun wannan tambayoyin naka!

Dariya ne ya ciyosa ammq sai ya dake duba da yanda duk Ahyaan din ta hada gumin azaba zufa sai karyo mata yake . Hannun shi yakai yana kokarin mata mgna ,wanda ganin haka yasa Ahyaan cike da muryar shagwa6a tace na rokeka Yah Areef tayi mgnan tana jan sunan nasa...

Murmushi yayi don yasan yanda ta kulullbe idon nata sam bata ganin sa ,kana ya kama ta yana sa hannun sa hadi da hura mata iska a hankali cikin kwarmin indon ta . Nan take ko cikin ikon Allah yajin ya fito .

Hmm nisawa tayi tana sauke wani irin numfashin nasha wiya,wanda a hankali cike da Quiet Voice din shi na kamala yace " bude idon yanxu?.

Kin bude idon tayi wanda sai ta saka masa kuka kurum tana tabe baki irin da fuska irin na sargantttun cike da shagwa6a ,wanda yasa shi tsayawa yana bin ta da kallon shaawan da bai taba jinata ba .

Hannun shi yasa yana rungumeta hadi da mannata saman faffadan kirjin shi ,yana shafa bayan t a hadi da furta mata kalmar Sorry .

Ana shi tunanin har a lokacin taki bude idon nata ne ,bai san tunda taji ta a jikin shiba idon ta ya bude tarmazazai . Don ji tayi jikin ta lokaci daya ya dauki rawar kyerma . Bata ankara ba taji ya dagota yana rungume da ita suka bar bedroom din Rahinart hadi da nufar nata baangaren.

Kasa hakuri ne yasa Rahinart mikewa daga kwancen da take ,tana daura yatsarta a labbanta tana cizawa ,tabbas wannan yarinya tana shirin zamamun barazana a rayuwa . Dole a yau Areef ya fadamun matsayin da ya dauki Wannan Shegiyar figaggiyar yarinyar... Abun da take tunanawa kenan tsawon lokaci tana kuma mai jiran dawowan Vp Areef.

" Meemarh kam da Abdulrahman tsawon lokaci babu wani alaka da ya taba shiga tsakanin su ,zaman kurame akeyi maawa juna ,kowa naji da isa da izza . Hakan yasa Abdulrhman kallon bangaren ta baiyi ,sao dai komai ya tanade mata masuyi mata ,da duk wani Abu da yasan zata bukata . Hakan yasa Meemarh ta mike kafan ta ,tana yin abun da ranta ke so ,idan ta fito falon ta ka ganta tom uxurun cikin ta ne ,wata saiilin idan ta tuna da Zubaida sai kuka tana cewa'tom ko Major Abdulrahman ya maida ita gida? Ya kuma take ?? Tamvyar da take mawa kanta kenan kullum . Wanda a yau ne ta yanke mawa kanta shawarar sauke duk wani ji da kai ta tun karesa taji inda yar uwanta take .

Itakam Laila a halin yanxu abun dunuya ya gama ishen ta ,duk ta lalace saboda rashin kwsnciyar hankali da rashin cin Abunci isashshe . Sai dai ta tsakara kadan idan yunwa yay yunwa taci tasha ruwa ,ynzu bata bin ka'idan nan nata na bata cin abinci sai da lemu .

Zaune take ta idda sallahn azahar taga Abdulrahman ya shigo dakin fuska babu sake ,kasa masa mgn tayi ,har ta tsinkayo muryar sa yana cewa" ki shirya ki sa mayafi yanxu ki sameni a moto .


Kamin ta bashi ansa ta juya hadi da ficewa daga falon. A sanyaye ta mike tana nufar bedroom din ta tana sako hijab din ta ,wanda duk da ita ba gwanan saka shi bane yy matukar mata kyau a wannan lokaci.

Farfajiyar gidan ta nufa inda ta hangoshi a daya daga cikin motocin gidan ,nufa tayi tana budewa hadi da shiga batare da tasan inda suka nufa ba.

Tafiya suke babu uhm bare uhm uhm....Har tafara ganin sun Bar Garin ABJ.

Ba ce masa komai ba ,don ta kudurta a ranta kome Abdul yy mata ya cancanta . Tun tana fahimtan hanya ta daina. A haka har bacci ya dauke Laila , ahakan kuma ta farka amma stiil tafiyan sukeyi . Babu uhm bare uhm uhm. Sai wurarenn yamma ne suka isa rugar Su lela ,wanda sai asanan ta fahimci manufar sa . Tun daga nan kwaah yafara bin kuncinta don a da taso ta daure su karsu xubo amma ta kasa.

Sai da suka isa can cikin karkararsu ta fulani sannan yy parking ,hawayen fuskan ta ta goge kana tafara shirin bude murfin moton . Hannun ta ya riko yana saka mata wani envelope da taji alamun takarda a ciki .


Kallon shi tayi tana fiddo da manyan idon ta hadi dabin fuskan sa da kallo amma sai ya kauda mata da kai gyefe . Saurin ficewa tayi daga moton tana cigaba da sharce kwallahn idon ta.

Shima Abdul fitowa yayi yana bin koina da kallo yana mai tunano abubuwa da yawa da suka faru abaya a wannan rugar. Yana a hakanne yafara jin fulatancin samarin rugar da suka nufo shi ,suna mai gaisar dashi da masa sannu da isowa. Amsa masu yy cike da karamci kamin ya bude bayan moton yana dauko wani jaka na laila . Wnda ya hado mata wayoyin ta da sauran yan abun da xata bukata .

Kewayen bukkan su ya nufah wanda Oum Bingel dake Maawa Laila marhaban ne ta ajiye sandan ta tana masa sannu da zuwa. Cike da fara'a wqnda rabon da lela taga yy irin shi ta manta ya amsa ma Oum Bingel wacce ta kasance Mahaifiya ga Lela . Itakam Oum Rabbe tun kan yaganta ma tayi bukka da Sauri don bakin ciki .

Dauki leggel ki ajiyemun a rumfan shanu . Oum 6ingle ke maganan tana mikamawa Laila sandar hannun ta ,da ta kira da leggel ,alamun yaran fulanine kenan .

Cikin sauri Lela ta amsa sandar tana nufar rumfan shanayen,wanda kamin ta juyo ta nufo bukkan.Oum 6ingel nan taga dai_dai yana fitowa daga bukkan Oum 6ingel . Karasowa tayi nan ya mika mata jakarta fuskar shi baxaka taba cewa da wani abun ba. Amsa tayi a sanyaye. Har yafara nisa ne ta kira sunan sa A hankali ,wanda inda badon hnklin sa na kanta ba baxai jiyo ta ba. Tsayawa yayi baijiyo gareta ba don baxai iya hada ido da lela ba a wannan karon ,idan da xai hada to tabbas zai iya dakile dik wani mataki da ya dauka akann ta yace ya fasa ,ya tasa ta su koma inda suka fito . Amma bai son hakan ,so yake ta gane kuran ta. Tsaywan da yy ne ya bata damar ce masa ka kula mun da Narnah". Ko bayan na mutu ina rokan ka ka yafemun ,kuma inq hadaka da Allah kar ka tona asiri na a duniya .

Lumshe idon sa yayi da ya kada yayi jah ,kasa bata amsa yayi kawai sai ya cigaba da tfyan yana barin kuewayen nasu da aka rufe gidan da jinkan fulani.

Lela!!

Taji Oum bingel
End Ads