x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 11 - SIYASATAH

  • 30001 words
  • 33000 words
  • Out of 68289 words

Category: Romance Story +18

Views 123

30 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ina zasu je? Tambayar da take jero mawa kanta kenan. Kamin ta saki wani irin kuka na bakin ciki da bacin rai tana furta ai xai dawo ,wlh sai ganin Areef yayi ma kowa wuya har iyayen nashi , xai shigo hannu na ai .

" B'angaren Areef kam ko a moto ganin yanda Ahyan ke lumshe ido har a lokacin zazzabin bai cikata ba yasa shi mika mata hannun shi daya rikewa tayi tana dora kanta bisa kafadan ta hadi da rike hannun nasa gam , a haka yake driving .

Wanda Honorable ne yasa su sato masa Ahyan daga gidan Muhd Areef ne sukaga fitowan Areef babu kowa ba security shi kadai sai ita Ahyan din .

Kirar Honourable sukayi suna shaida masa ,kamin jikin honorable har rawa yake yana furta kukawo mun ita a raye ko amace duka ina bukatar ta . Kubi bayansa idon yakawo maku wani tsayayya shima ku kashe mana shi. Kashe wayan sukayi suna bin bayan Moton Areef da bai san suna bin saba . Shikam Hanyar wani shaharran Asibiti ya nufah anan garin ABJ .

Yana a kan hanyar ne moton nashi tafara masa alaman sign of danger , wanda baiyi mmki ba . Don yasan a halin yanxu kowa farmakin sa yake . A hankali yakai hannun shi yana bude fridge din dake ta gyefen su a moton ya bude yana dauko Wani youghurt din pick da cake .

Mika mata yayi wanda bb musu ta amsa don yunwa sosai takeji.

Budewa tayi tana fara shan madarar,wanda batayi aune ba taji wani irin kuuuuu a tsakiyar kwalta!!!

MUTARE A PAGE NA GABA 23" A matuk'ar tsorace ta d'ago lulun idanun ta tana sauke su akan glass na windown ,kasan cewar shi tinticked ne tana hango na wajen amma su basa hango na ciki . Tsoro na yak'ara d'arsuwa mata a ranta duban gyefen ta da tayi taga Areef yana nan yanda yake fuskan sa babu wani fargaba ko tashin hankalin ganin wa'annan miyagun mutane ko wannen su fuska babu imani .

Amma shi fuskar sa na nan yanda yake sai ma slow da yake yi alamun dakatawa da driving din nashi .

Wayyo Ya Areef Don Allah kar ka tsaya , ni tsoro nakeji... Hannun sa yakai yana rungumota hadi da kwanto da ita saman kafad'an shi yana kuma saka hannun shi yana shafa fuskarta had'i da rufe idon ta da taffan sa ".

Rufe idon ki Kar ki bude zamu wuce kinji Ahyaan! Shiru tayi tana kuma saka hannun tana rik'o hannun shi da yake driving tana zagayewa hadi da kwantar da kannata saman kafadan shi , rintse ido tayi sosai wanda a haka taji Moton Nasu ta tsaya ".

K'ara rintse idon nata tayi , wanda ganin hakan yasa Mutanen Honorable sauke makaman su ,suna nufo inda Moton VP Areef yake ." A matuk'ar tsorace ta d'ago lulun idanun ta tana sauke su akan glass na windown ,kasan cewar shi tinticked ne tana hango na wajen amma su basa hango na ciki . Tsoro na yak'ara d'arsuwa mata a ranta duban gyefen ta da tayi taga Areef yana nan yanda yake fuskan sa babu wani fargaba ko tashin hankalin ganin wa'annan miyagun mutane ko wannen su fuska babu imani .

Amma shi fuskar sa na nan yanda yake sai ma slow da yake yi alamun dakatawa da driving din nashi .

Wayyo Ya Areef Don Allah kar ka tsaya , ni tsoro nakeji... Hannun sa yakai yana rungumota hadi da kwanto da ita saman kafad'an shi yana kuma saka hannun shi yana shafa fuskarta had'i da rufe idon ta da taffan sa ".

Rufe idon ki Kar ki bude zamu wuce kinji Ahyaan! Shiru tayi tana kuma saka hannun tana rik'o hannun shi da yake driving tana zagayewa hadi da kwantar da kannata saman kafadan shi , rintse ido tayi sosai wanda a haka taji Moton Nasu ta tsaya ".

K'ara rintse idon nata tayi , wanda ganin hakan yasa Mutanen Honorable sauke makaman su ,suna nufo inda Moton VP Areef yake .

Barayin driver suka nufa daya daga cikin su yakai hannu yana kwakwasa glass din moton . A hankali Areef yafara sauke wa ,wanda tun kamin ya ida wani banxan cikin su irin ba boko ba arabi ya kalleshi yana cewa " Oga Wannan yarinyar zaka bamu mu tafi da ita ". Wani irin kallo Areef yayi masu kaman baxai mgn ba amma lokaci daya zuciya ya tiko sa, inbanda raini irin na wannan mutane tayaya zasuce yabasu Amanar Dad ?.

Wacece xan bakun ? Ahyan ? Yayi maganan cike da rainarwa .

Abunka ga jahilci babu abun da suka sani sai kisa ne ,wani ya amshe da kwarai kuwa ,itakadai xaka bamu mukaima wa honorable idan ba haka ba kuma muyi maka eh yane , mutafi da ita don dole '.

Ahyan kam da sam bata bude idon ta ,jin ance Honorable ne ya sanyata saurin bude ido tana kokarin magana ne ta bude baki xatayi masa kuka , yayi saurin kai bakin sa yana rufewa da nata ... Wani irin xuuuu takeji dabata ta6a jin irin saba a rayuwarta ,tom shin meye wannan mah ? Tambayar da take mawa kanta kenan !!

' sukam mutanen Honorable mamaki ne ya kamasu ,wanda ko wannen su*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡
*MAMAN TEDDY*

" A matuk'ar tsorace ta d'ago lulun idanun ta tana sauke su akan glass na windown ,kasan cewar shi tinticked ne tana hango na wajen amma su basa hango na ciki . Tsoro na yak'ara d'arsuwa mata a ranta duban gyefen ta da tayi taga Areef yana nan yanda yake fuskan sa babu wani fargaba ko tashin hankalin ganin wa'annan miyagun mutane ko wannen su fuska babu imani .

Amma shi fuskar sa na nan yanda yake sai ma slow da yake yi alamun dakatawa da driving din nashi .

Wayyo Ya Areef Don Allah kar ka tsaya , ni tsoro nakeji... Hannun sa yakai yana rungumota hadi da kwanto da ita saman kafad'an shi yana kuma saka hannun shi yana shafa fuskarta had'i da rufe idon ta da taffan sa ".

Rufe idon ki Kar ki bude zamu wuce kinji Ahyaan! Shiru tayi tana kuma saka hannun tana rik'o hannun shi da yake driving tana zagayewa hadi da kwantar da kannata saman kafadan shi , rintse ido tayi sosai wanda a haka taji Moton Nasu ta tsaya ".

K'ara rintse idon nata tayi , wanda ganin hakan yasa Mutanen Honorable sauke makaman su ,suna nufo inda Moton VP Areef yake .

Barayin driver suka nufa daya daga cikin su yakai hannu yana kwakwasa glass din moton . A hankali Areef yafara sauke wa ,wanda tun kamin ya ida wani banxan cikin su irin ba boko ba arabi ya kalleshi yana cewa " Oga Wannan yarinyar zaka bamu mu tafi da ita ". Wani irin kallo Areef yayi masu kaman baxai mgn ba amma lokaci daya zuciya ya tiko sa, inbanda raini irin na wannan mutane tayaya zasuce yabasu Amanar Dad ?.

Wacece xan bakun ? Ahyan ? Yayi maganan cike da rainarwa .

Abunka ga jahilci babu abun da suka sani sai kisa ne ,wani ya amshe da kwarai kuwa ,itakadai xaka bamu mukaima wa honorable idan ba haka ba kuma muyi maka eh yane , mutafi da ita don dole '.

Ahyan kam da sam bata bude idon ta ,jin ance Honorable ne ya sanyata saurin bude ido tana kokarin magana ne ta bude baki xatayi masa kuka , yayi saurin kai kai idon sa saman nata wanda ya haddasa rufewar bakin nata ... Wani irin xuuuu takeji dabata ta6a jin irin saba a rayuwarta ,tom shin meye wannan wani irin mutum ne ? Ko so yake akashe su duka. Ya wanj kauda masu dai gyefe kaman wanda ba baraxanar raba ransa da rayuwar sa suke ba.
Abun da Take tunani kenan a kwakwalwarta wanda shikam Vp Takaici ne da haushi duk ya cika shi hadi da tausayin Ahyan din . Ana shi zuciyar cewa yake duk a saboda SIYASA TA ne ake baraxanar kashe yarinyar da bataji bata gani ba ".

Hmm nisawa yayi hadi da furxar da wani huci,kana ya kai hannu yaana mawa moton shi key,don a cewan shi baya da lokacin su . Duk abun da zasuyi suyi .

Wayyo Yah Areef wannan wani irin kangararren zuciya kake dashi,Na roke ka Yaya na kabasu hakuri,xasu hakura mu tafi,idan kayi hakw zasu kashemu duka ".

Kaman baxai matw magana ba,sai kuma yace da ita Tun da nake ban ta6a bai ma mara gaskiya hakuri ba,koda kuwa na gaba dani ne . Bare wannan yaran kannin baya na . Kai matsa ka bani wuri!!! Yayi mawa dayan cikin su magana a matukar tsawace wanda ba ita Ahyan din ba hatta su Kansu sai da suka firgita . Jada baya sukayi hadi da saita bindigan su ,sai kuma suka hau lalube hadi da ware_ware suna cemawa junan su Aaa ina sukayi,wai ina suke ?.

Da fari Ahyan ta dauka abun wasa ne da iskanci,amma daga karshe sai ta gane Allah ne ya shamatar da ganin su .

Juyawa tayi nan idon ta ya sauka akan na Zulfah da take ta sakin mata murmushi ,tom ta ina tazo ? Tambyar da take nawa kanta kenan .

Kamin tace wani abune Zulfah ta daga mata hannu hadi da mata alaman su tafi .

Juyawa tayi ga Areef da ya ke bin su da kallon mmki da ikon Allah".

Yaya na mu tafi kar sukuma farga damu. Ba tare da yace mata komai ba , yajah moton sunashiga babban hanya !

Hankalin ta bai natsu ba,sai dataga sun tsere mawa wannan mutanen,sannan ta juyo garesa tana fadin Yaya na mukoma gida na warke yanxu naji sauki allah.

Kallon mamaki yayi mata kamin ya fahimci tsrorone yasata cewa hakan , Dariya yasa wanda sai da faffdan hushiryarsa ya bayyana dariyar da rabon da yayi ya manta kwarai . Aa Muje dai na fison...kamin ya karake ne kirar Dr zubair ya shigo masa.

Nisawa yayi hadi daukar kirar ,kana yace "ohk .

Bai mata mgn ba sai dai gani tayi ya juya da moton yayi reverse suna nufar hanyar government House .

Bude baki tayi zatayi mgn taga fuskar sa a murtike hakan yasata yin shiru tana barma cikin ta mgnan .

' sukam mutanen Honorable mamaki ne ya kamasu ,wanda ko wannen su tsoro ya darsu masa ganin lokaci daya Babu Ahyan da Vp da moton nasu duka,haakan yasa kowa tserewa don a tunanin su shima Vp matsafi ne...!

Anjima xan maku update na 24 inshaallh be manage with dis plz...

Ashafi na gaba zamuji ya hajiya Atika da dan samarin ta suke??😂*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_
Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932
Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265
♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡

*MAMAN TEDDY*
SYST
" Ganin yanda Ahyan d'in duk ta rud'e kara rungume shi tayi kam jiikin ta ko ina rawa yakeyi kaman a wannan lokacin ne take zazza6in .
Duba da duk yanda tabi ta rud'e ya sanya shi chanja hanya badon kanshi ba sai don ganin yanda Duk ta rud'e . Ba tare da ta lura ba taji alamun harsun isa government House . Ba tare da ta bude idon ta ba har ya isa karshen farfajiyar gidan ". Hannun sa yakai a hankali yana ta6o nata hannun hadi da shafa gyefen fuskan ta yana kasa da murya a hankali yace" Ahyaan!!
Jin yanda ya ambato sunan naata yasa ta saurin mikewa gigif daga jikin nashi , ta rasa meyasa duk idon ya kirata sai Taji faduwar gaba . Ganin yanda ta diririce yasa shi cewa " muje na kai ki Room dinki , Dr Zubair xai iso yanxu .

Shiru tayi tana kokarin ficewa daga moton don tuni Gurds din sa suka bude mata 6arayin ta , Haka shima Muhd Areef din . A tare suka isa Falon ,wanda sai asannan ne Gurds din suka koma ita kuma ta nufi Dakin nata .

Da shigan ta bedroom din ta fada saman kayataccen gadon ta ,tana kwantawa lamo hadi da tunanin wannan matan da ta taimakesu a hanya '. Lumshe idon ta tayi had'i da budewa zara_zaran gashin idon ta ya kwanta luf yayi mawa murfin idon ta rumfa . Ahyaan!! Taji Muryan ta ta kuma kiran sunan ta . Ba tare data damu ko nuna tsorata da jin kirar sunan nata ba ta bude idon ta tana sauke kwayar idon ta bisa nata . Murmushi tayi hadi da bude Baki tana mai kara sakin mata kayataccen Murmushi . Zulfah ta fadi sunan tana mai kara fadada harkar ta .

Zulfah ya akayi kika kara zuwa wurin nan? Wai meyasa kike zuwa mun aduk lokacin da Honorable ke kokarin cutar dani ?. Fuska babu murmushi babu dariya a dai dan sake tace" Ahyaan saboda bana son shine . Tom kin san shi ne?? Ahyaan ta kuma mgn cike da yarinta da rashin duba ga Zulfah . Wani irin murmushi Zulafah tayi a karo na farko kamin tace"Saboda bana son shine Ahyaan ,kuma kuma dani dake... Maganan nata ne ya dauke sai tafara ta kowa xuwa inda Ahyaan ke a zaune .

Zama tayi gyefen Ahyaan tana yin shiru kaman wacce ta tafi wani duniyar tadabam.

Yah Zulfah ina jinki ,kin san Honorable ne ??

Shiru tayi wanda ganin hakan yasa Ahyaan kafeta da ido,gani tayi sai ware_ware take da ido alamu ma hankalin ta da natsuwarta baya anan , kara maimaita maganan tayi ,wanda gigif ta juyo ga Ahyaan tana cewa . A'a Honorable shine Mahaifina ,ina tare dake ne kaman yanda a da baya Honorable ya cutar dani banida kariya ,yasa a yanxu nakeson na zama maki majin gina .

Jiyo hakan yasa idon Ahyaan yayi rau_rau kwallah na ciko mata kamin tace " tom wai ni menayi masa ??

Kamin Zulfah ta bata amsa ne suka fara jiyo Motsi alamun shigowar wani. Saurin mikewa Zulfah tayi tana nufar bayan Kofan bedroom din ,wanda dai dai Areef na shigowa da Dr ne kamin su kara kulle kofan Zulfah ta fice daga dakin . Sosai mamaki ya kama Ahyaan ganin Daga Areef har Dr babu wanda yaga Zulfah ".

'Bangaren Hajiya Atika kam da Hajy Lubna kaman wani sabon haja ne ya budan masu na zuwan Hajiya Atika wannan gida,tatsar ta suke su kwashe kudi dubai ,wanda A halin yanxu Saif ya gama mallake Hajiya Atika sai abun da yaso takeyi . A da baya Hajiya Atika koda tana iskancin ta da mazajen ta su take basu umarni amma a yanxu Saif ne mai bata . Jiki na rawa tayi .

Kamin Sati biyu Hajiya Atika tagama ficewa a hayyacin ta ,ko zaama zatayi sai dai ta saki jikin ta kwamar ta zauna ,kaman na irin wulakantattun matanan nan da suka wulakanta kansu , tom ta hadu da hariji . Yau ma kamar kullum tunda ya rufeta a daka ,dakin da Hjy Aina ta ware masu na harkar tun safe ta taho hadi da shaida mawa Honorable cewan zata tafi kasar dubai , zata dau kwana 5 kamin ta dawo ,nan ko duk Wannan dan yaron da yagama da itane yake shimfida mata umarni,wanda baxata iya tsallake masa ba.

Hakan yasata sanar mawa da Honorable xancen karya .

Tun karfe 9 ta taho har hantsi yayi karfe kusan 1pm suna abu daya .

Tun kamin na shiga daga ciki nake jiyo gwarnanin nishin su . Wanda zuciyata har ta fara mun wasu wasin na shiga ko na juya,sai kuma nace ai gomma na shiga koda bana son ,don wasu suji su fadaku su wa'anxanta , rayuwan nan ta zama abun gudu da ban tsoro ,kome kake ta kama dashi indai ka fito duniya sai ka hadu da wanda ya fika,wanda xai iyayin abun da ya ninnaka naka ,Alheri kuwa ko sharri. Hakan da na tuna yasani kutsa kaina ina shiga bedroom din da karfin gwiwata .

Subhanalllah ! Abun da na iya furtawa kenan ,don yanda naga Hjy Atika ta koma abun ya matukar ban mamaki duk tabi
End Ads