yayi Baba ma na bin bayan sa wanda adai_dai wannan madafin ya tsaya yayi mawa Meemarh kur da ido,wanda shi kanshi bai san dalilin sa na tsayawan ba. Bai kuma san meyasa zuciyar shi ta kwadaitu dason ganin fuskar meemarhn ba,kodon ya kara guna mata ne?. Gayinan dai.
Itakam meemarh da ta juya bayane taji jikin ta yayi tsam,wanda hakan ya tabbatar mata da kaman ana kallon ta. A hankali ta juyo bayan ta,dai_dai fuskan ta ya hade da gumi na icen dake ta hayaki ya turnike koina na madafin.
Tsaye taga Abdul din yana kafeta da lulub idon sa,wanda idon ya zuba maka su sai kadawo na tsuwar,mara gsky kuma sai ya tsargu.
Kallon sama da kasa tayi masa tana yamutsa dan mitsulun bakin ta,hadi da murguda masa 6arayi guda. Baba ne da baisan ma meye Meemarhn tanayi ba yace"ke Meemarh zai wuce kyemasa sallama ko?.
Dan sakin fuskan ta tayi,karda Baba ya gane wani abu,sannan tace"Tom nagode!
Tana fadin hakan ta juya hadi da juya fuskan ta barayi guda,tana cigaba da aikin ta.batasan lokacin da suka tafi ba,sai dai bambamin Baba da taji daga bayan ta yana cewa"tom almutsabbara,dama na dade da sanin ke kike korar maza idan sun nuna sonki da kanki,tom wlh wannan karon na baki wata biyu ne kacal,idon baki samu miji ba sai na koreki a gidana.
Baxa'a rufemun baki dakye wai budurwace ba,babu ruwana da wannan,itama zubaidan ta dawo,ko tayi Aure ko itama na koreta a gidana,ai baku kuka gina mun ba.
Ke Ai bakye kika haifeni ba,nina haife ki ko? Tom na za6a maki wannan bawwn Allahn Abdulrahmanu,kuma a sati mai xuwa za'a tsaida Auren ku. Itama zubaidan taje inda taje ta dawo,don babu wasu sojoji da suka kamata,kun hadu xakuyi mawa mutum sharri don ya nuna yana kaunarki,shine zaku shirya makirci wai ya gudu da zubaida,karyar banxa kawai.
Ta dawo ina jirar ta,kuna zama mun a gida kun mun ridi_ridi,tom baxan iyaba gsky. Yana gama fadin haka ya juya fuuu yaana nufar soro hadi da barin tsakar gidan.
Mama ne dake jin duk abun da Malam ke cewa ta gaxa ce masa ufan,domun ko a halin yanxu tana bukatar taga itama nata y'ay'an a leman Aure.
Meemarh abun da fah Malam ya fadi gsky ne,kiyi hakuri ki Auri Abdulrahmanu,wlh nasan baxaki wulakan ta ba a wurin shi.
Tun kan kidawo gida konace ya nemo ki,akayi mgnar Auren ku,wanda ya daukr mawa maahaifin ku komai da ake bukata na kayan daki,don dama kin san ba xuciya ne dashi ba. Hakan yasa ya kara mika wuya sosai ga Wanan Auren,kuma ni anawa ganin idan haiba ne da kamala duk wannan yaro ya tara,don haka kiyi hakuri a matsayina na Mahaifiyar ki ki aure shi.
Tom Mama shikenan,duk abun da kuka yanke akan kaina ai bani da jah". Yowa diyar Albarka,zo ki wanke shinkafar,kaman ruwan ya tafasa.
Murmushi Meemarh tayi tana nufar Mama hadi da amsan Shimkafar tana nufar rijiyar gidan don ta wanko hadi da regyewa.
*************************
Bangaren Ahyan kuwa,tun da Rahinart ta rufeta a daki bata kara waiwayar taba,tsawon kwana biyu,wanda shikam Areef ya manta wai da wata halitta ita Ahyan,sam ya manta dawai an daura masa Aure a yanxu yana da Amarya. Wanda hakan ya dadada zuciyar Rahinart,acewan ta ashe itace kadai a xuciyar Miijin nata.
Tun da ya dawo da yamma take makale a jikin sa,wanda sam zuciyar sa taki natsuwa ji yake yana da Agender na wani abu dabam da ya manta dashi,amma sam kwakwalwar sa ta kasa Tuna masa". Jornal din sa ya dauko yana dubawa,amma nan yaga komai da yake bukata yayi,saura daya_daya ne bai kammala ba".
Nufar bangaren Ammie yayi,duk da bai jima da fitiwa ba,wanda anan ya tadda ta a bedroom din ta bacci ya dauketa kasancewar dare yafara nisa,kusan 10pm.
Fitowa yayi yana mai kara kokarin tuno da wani abun da ya manta dashi,amma ya kasa...a hakan ya koma bedroom din sa,wanda acan ya tadda Rahinart zaune a gaban mirrow tana shafe jikin ta da sanyayyar turare,wanda daga shigowar sa kamshin ta ya buge sa. Lumshe segxy eyes din shi yayi,wanda kamin ya bude idon shi ne yaji ta a jiikin shi ta kwakumesa tana mai rungumesa a hankali hadi da kai bakin ta saman labban sa tana kissing na few second.
Kana ta cire tana kama hannun shi hadi da takawa tana nufar dashi Privacy. A toilet din ta hada masa komai da xai bukata ne sannan ta fito.
A natse ya watsa ruwar hadi da sakar mawa kansa shaya.
Wasu irin segxy Sleep drees ta saka,wanda ko inana jiikin ta ke abaiyane.
Fitowa yayi daga toilet din towel daure a kugun sa hannun sa daya kuma karamar towel ne yana goge kwantar can sumar kansa....komai da zai bukata ta tanadamar sa a wani irin mirro da da ya rufe kusan rabin Bango.
Nufosa tayi tana wani irin taku dake fassara abubuwa daban daban,kana ta sa hannun ta tana zagayowa ta kasan kugun sa,suna nufar wannan dressmirrow.
Amsan Towel din tayi tana mai cigaba da tsane masa ruwar dake bin sumar jikin sa,wanda a hankali ya lumshe ido....fuskar Ahyan ne kwakwalwarsa ta haskomasa,wanda cikin sauri ya bude lumsassun idon sa yana kirar sunan ta kaman yanda yaji Umma Lubnah tace"Ahyan! Sunan da yakira kenan,kamin ya ware idon sa akan na Rahinart da lokaci daya ta tsinci kanta a cikin wani irin kunci da bata taba shigarsa ba sai sau daya". Lokacin da Areef ya nuna mata zallar kiyayya a baya.
Ina Take? Ina Ahyan?? Ya jero mata tambyar a lokaci daya. Ganin yanda fuskar sa yanuna mata babu wasa tare dashi,yasa ta bashi amsa kai tsaye da fadin"tana can store inda da na rufeta!
Da jin haka bai tsaya mata wani mgn ba,ahakan da yake ya nufi Falon nata hadi da nufar sashen Ammie,store din da baya aiki ne sosai ya nufa,nan ko yagan sa a garmake...hannun wani key ya fiddo hadi da bude kofan...wanda ganin hakan yasa Rahinart juyawa da ta biyo bayan sa,don taasan shi din Areef waye! Sam baya taba yarda da zalinci,gudun kar ya ci mutuncin ta a gaban wannan kaskantacciyar yarinyar yasata saurin juyawa tana komawa bedroom din ta hadi da fara zagaye dakin,tana kaiwa da komowa.
Koda ya bude dakin acan jikin bago ya tadda ta,ta hada kaida gwiwa a zaune,jikin ta koina rawar sanyi yake...Ahyan! Ya kira sunan ta for d first time.
Kirar ne ya haddasar mata da faduwar gaba,wanda yasa tayi gigif ta mike da tsaye,duk da babu karfi da kuxari ko kadan a tare da ita.
Ganin Areef ne ya sanya cike da yarinta hadi da wauwata,ta nufesa da gudu,tana rungumesa hadi da sakin wani irin marayar kuka mai cike da amon narkar da zuciya,a sanyaye ciikin muryar ta da dakyer kake iya jiyo mai take fadi ne tace"Yaya na banda lfy,yunwa nakeji...!
Tabbas ko bata fada masa ba,taji yanayin yanda jikin nata ke rawa da kuma zafin da ya dauka rau.
Tausayin yarinyar ne ya kamashi lokaci daya,a mgnar ta ya nuna masa Ahyan din yarinya ce cakal,wqnda a shekaru batafi 16 ba.
Dagota yayi yana kara rungumeta hadi da manna ta da saman faffadan kirjin ta,wanda yake a bayyane,itakam kara kankamesa tayi jikin nata na kara kyermar sanyi,alamun zazzabi...
_Mu hadu a Next page 22_*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800
_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_
Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932
Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265
♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡
*MAMAN TEDDY*
SYST
" D'agota yayi yana mai kuma manna ta a saman faffad'an k'irjin shi,wanda yake a bayyana kasancewar shi daga shi sai towel din da ya daura a k'ugun shi. Itakam kara kankame sa tayi jikin ta na kara kyerma alamun zazza6'i....
Sai da suka d'au kusan 2min a haka kana ya sake dagota,don san yi mata magana,amma kuma me??" nan yaga idon ta gaba ki d'aya ya rufe,Sai wani irin numfashi take saukewa mai zafi. A wannan karon hankalin sa yayi kurewar tashi,gaba daya ya riga da yashiga halin comfussion,Daukar ta yayi cak kaman baby yana rungumo ta hadi da tafiya cikin sassarfa ya nufi Side din Ammie ,wuce bangaren Ammie yayi hadi da nufan Bangaren Ahyan din,wanda Umma Lubnah ta shaida hadi da wallafa cewar nata ne.
Bai tsaya a ko ina ba sai a bedroom din ta,wanda yake a gyara komai tsaf,ma'aikatan bangaren sun gyara shi sai tashin sanyayyar turare yake yi.
Kwantar da ita yayi saman Gadon nata kana ya kalleta a hankali yana mai son mata magana amma ya kasa,yama rasa mai zai ce mata saboda miskilanci,dama wannan Attitude nashi ne.
Mikewa yayi yana kokarin zame hannun shi danata,wanda nan yaji ta rike hannun da ya dau zafin zazzabi,cikin murya mai matukar rauni da sanyi tace"Yaya na Karka tafi Don Allah Banda Lafiya kaban Magani.
Bin labban ta yake da take maganar da kyer,cike da sanyi wanda indaba ya kalle labban nata ne ba,da kuma yanda take motsasu ba da ba xai taba jiyo abun da take fadi ba.
Tausayi Ahyan din ne lokaci daya ya kara rufesa hannun sa yakai cike da rashin son magana yana kara damkeshi da nata, hadi da goga mata lallasar taffan sa cikin nata yana mai murxa dogayen ya tsunta. Zanje na dawo ne,na kira doctor ya dubaki.
Yayi maganan yana mai sauke lumsassun idon sa bisa nata nata da suke a rufe,don jin ko zatayi wata maganar.
Shiru yaga tayi bata kuma masa magana ba,sai sakin hannun shi da tayi tana kara jan blanket din daya rufa mata. Hakan yasa shi kara rufan ta dashi yana sakin mata warm AC.
Cike da takonsa na gent hadi da sassarfah ya nufi Bedroom din sa,don bai kalli na Rahinart ba,Jallabiyar sa ya saka hadi da saka short nicker karama ,sannan ya dauki wayar sa yana kokarin kirar Doctor Zubair.Wannan dama shine parmanent Dr dake duba gidan nasa. Kirar sa yayi amma unfurenatly bai same sa ba,don kuwa Wayan tasa a kashe take.
Dan lumshe idon nan nasa yayi,wanda idan ka gani zaka dauka baya ganin komai ne,ko ya rufe idon duka ne , amma tar yake kallon komai. Labban sa ya dan cije,mai kama da strew berry🍓 kamin a hankali kwakwalwarsa ta kuma haskomasa da kyakykyewar fuskan Yarinyar da baitaba kare mata kallo ba sai a yau.
Dafe kansa yayi yana mai tunanin mawa kansa mafita,kana ya a hankali ya furta amana ce Dad ya bani ita,haka ma Umma Lubnah , suka dawo suka tadda Ta cikin wannan halin banada bakin da zan kare kaina,cox ban kula masu da ita yanda ya dace ba!
Wani gwauron numfashi ya sauke,kana ya dauki keys da bansan me zaiyi dasu ba,yana nufar Bangaren Ahyan din .
Yanda ya barta haka ya tadda ta,sai cira take na sanyi ga zufa dake bin jikin ta kamar an xuba mata ruwa .
A hankali yaye blanket din yana dagota hadi da zaunar da ita jikin Gadon , shi ba mace ba abun da kuma bai ta6a yau shi yakeyi ,wadrop din ta ya bude mata wanda Umma lubnah ta shake mata tun daga farkon shi har karshe da duk wani abu da zata bukata .
Kallon ta yayi a hankali ya kai hannun sa hadi da fiddo mata da wani doguwar riga na Arabian da mayafin shi . Towel karama ya dauka da ruwa yana nufota hadi da matsa kyellen a wani bowl da ya dau ruwan rober yana zubawa a ciki. Hadi da nufowa inda Ahyan ke a kwance .
Bai mata magana ba ya zauna gyefen ta jikin shi na gogan nata , yana saka hannun sa cikin wannan rober bowl din yana matso towel din hadi da daurawa saman goshin ta a hankali yana mai kara hasken dakin da daya hannun shi .
Lumshe ido ta kuma yi , babu laifi ta fara jin dan sassauci kadan abisa da . Cigaba yayi dayi mata hakan ,wanda atlist sai da yayi mata kusan sau 4 sannan ya fara gage mata fuskan ta a har xuwa wuya .
So yake ya yi ma jikin nata duka hakan ,wanda ba tare da ya la'akari da wani Abuba ya sa hannun shi ya xuge zip din rigar ta ,wanda rabon ta da chanja wani kaya tun ranar da aka kawota gidan nasa .
Zafin ciwo yasa Ahyan sam batayi yunkurin hanasa ba , ganin sa take kamar Mama Batula don dama itace kullum ta saba gyarata ta kai mata ruwa bandaki tayi mata brush sannan ta barta ta wanke jikin nata da kanta ,wanda ada baya ma itace mai yimata da kanta .
Doguwar rigar Lace ne shiyasa bai masa wuyar cire mata ba , babban towel ya dora mata yana dauko karamar towel din da zummar cigaba da goga mata ko ta samu dan relief , idon shi ne ya sauka a na shanun ta da sukayi wani kyem sukayi cirrr a kirjin ta lulu6u dasu bakace a jikin wannan karamar yarinyar suke ba . Kasa motsa koda hannnun sa yayi ,yana jin wani abu na maasa yawo zirr tun daga taffan kafansa har xuwa saman kansa .
Kankance idon sa yayi wanda ya saba idan zaiyi tijara ko yaga abunda Yayi masa a rayuwa .
Amazing! Wow!!Amazing!!! Abun da ya nanata sau uku kenan ,wanda cike da manta wacece Ahyan din ? Ya kai hannun shi da wani gashin jikin shi ke cira duk ya tashi saboda jin wani abu yakeyi da bai taba jin irin shi ba .
Hannun shi ya kai yana shafa na shanun ta da wannan lallausan towel din , da ita kam Ahyan sam zafin zazzabi baama tasan yanayi ba . Ji tayi tun yana shafata a hankali tafara jin yana shafa na shanun ta da dan karfi yana mata zafi . Rintse ido tayi baki na rawa cike da murya kaman mai shirin kuka tace" wash...Yaya na zafi kabar , sai a sannan ya farga da lugwigwita Breast din yarinya da yakeyi ,dan dojewa yayi yana dan hade fuska kaman bashi ne ya tabatan ba ,a cewan shi bayason raini . Kar wannan yar ficiciyar yarinyar taga wallon shi ra raina shi . Bai bata amsa ba saboda isa da miskilanci sai dai cigaba da yayi yana goge har kafanta wanda abun da bai taba jiba,har taffan kafan ta da ya ta6a sai da yaji wani yanayi na dabam .
Kaman yanxu ne maganan nata ya ziyarci kwakwalshi da tace da zafi , kana ya lumshe idon shi yana jin wani yanayi kana yace" Ahhyan ina ne ke maki zafin?? Ya kira sunan ta yana wani irin jan shi ,wanda ba tare da ta fahimci komai ba ta kai hannun ta tana nuna masa saman kirjinta da tayi pointing din na shanun ta da yatsarta tana cewa " Nan ne .
Abun ka ga wanda ya fara fadawa hannu sai dora hannun shi yayi da towel din yana dan zame towel din kadan taffan shi na gogan Na shanun ta yana mai lumshe segxy eyes din shi .
Sorry " sorry hear ! Abun da yake fadi kenan yana kara shafa Dukiyar fulanin nata . Wanda sai da ya kusan 5 min kana ya daga hannun nashi yana bin dukiyar fulanin nata da kallo,har zai saka mata rigar ,sai ya dakata yana tunanin kar wani Dr ya kalle ta ,mikewa yayi yana nufar wadrop din ta hadi da nufar barayin da kayan underwears din ta suke Bra ya dauko Unders dai . Kana ya nufo ta yana dagota a hankali hadi da sa mata , yana dora mata rigar yana mai mmkin kanshi na tunda yake bai taba yi mawa wata diya mace hakan ba . Me yasa Areef ? Tambyar da yayi mawa kansa kenan ,kamin wata zuciyar ya basa ansa da kawai kana tausayin ta ne,da ka ganta a wannan halin . Sanin halin kan nashi yasa shi saurin yarda da abun da zuciyar shi ta fada masa .
Ganin yanda tayi matukar kyau a wannan Arabian gown din yasa shi kai bakin shi kaman zai kissing din ta sai ya wayen ce da cewa" zaki iya brush da kanki in kaiki privacy ?.
Daga masa kai tayi alamun eh . Sannan ya kamata ya nufi da ita toilet komai shi yayi mata ,don sai da suka shiga ne yaga bata da wani karfi a jikin ta ,hakan yasa shi Yi mata brush din da kansa sannan ya dauko ta yana fito da ita . Takalmi ne flat ya sanya mata hadi da saka mata karamar hijab wanda bai wuce kafada ba...yana riko hannun ta suka sauko daga kasa hadi da nufan falon gidan .
A farfajiyar gidan ne Ta debi mamaki yanda kasan rana ba dare ba,kowani security da masu tsoran gidan sai harkokin su sukeyi .
Kame masa suka hau yi,suna rufa masa hadi da bude masa moton da ya tun kara zai shiga . Dakatar da su yayi ,kana cike da isan shi da bakin miskilanci yace Ni kadai xan fita yau . Yana mgnar ne hadi da bude mawa Ahyan moton yana sa ta a gaba , kana ya zagayo barayin driver yana shiga cikin sauri wanda adawo lfy duka sukayi masa hadi da bude maasa gate na farko dana biyu ahaka suka bude masa gate din gidan duka yana ficewa .
Itakam Rahinart dake daga sama tana hangosu ta window din ta ne , abun ya bata mmki matuka a yau Areef ne da Driving abun da tun yana saurayi bata ta6a ganin yayi ba . Cikin tsohon daren nan