tayi had'e da cewa Dan ALLAH umma kibarsa wlh bbu dad'i sai d'aci ,garama me dad'in nan yafi wlh... hararar ta umma tayi had'e da cewa maza kicinye yanxun"badan tasoba taita turawa tana mamakin miyasa ake Bata wad'an nan abubuwan?";;;
******
Abdallah ne zaune a parlourn sa fuskarsa atamke sai tsaki daya keta yawan ja"sbd daya tuna gobe zaa d'aura auren sa da wannan yarinyar bacin ba itace choice d'insa ba....wayarsa tayi ringing yaduba yaga bakuwar number...tsaki yaja had'e k'in d'agawa....sake Kira akayi,ak'ule ya daga bbu ko sallama yafara masifa kamar haka!dallah wanene zaka takuramun ne?"bacin banida lokacin kowa e ye?
cike da mamakin sa Riyan tace hmmm nice RIYAN , sannan kai kace nakiraka da mazan kiraba!what kinada hankali kuwa? wane makaryacin yafad'a Miki hakan ne Wai?"lallai kin waye
tunda har kin Fara rik'e China phone shine kikasamu contact d'ina kika kirani kinunamun kin waye ko?"
To bara kiji last warning duk inkika sake kirana should be in trouble".... yafad'a Yana mugun sakin doguwar tsuka yakashe wayar had'e da dafe kansa....haba Mana AK inata mgn kana zuba masifa lfy dai ko?"cewar Hafiz daya shigo yanzun "kallon sa Abdallah yyi off & down sannan yace hmmm dg gani kashiga dg ciki sbd gashi ka canxa"look mlm ka amsamun tambayata ba wani zaurance zakamunba"tabe baki Abdallah yyi had'e da cewa wannan yarinyar ce sbd sokwanci ta kirani.... yafad'a Masa abinda tace....
Hhhhhhhhhhhhhhhhhhh🤣🤣 nine nan na had'a komai"
Kana nufin Kai kace nace ta kirani?"
Yes"cewar Hafiz Yana d'aga gira"
Azabure Abdallah ya mik'e had'e da cewa wlh ka gama Dani ,kazubar min da aji, to kamayi gaggawar zuwa ka fad'a Mata k'arya kake ,sbd kadama ta dauka nadamu da itane,nikuma kasan nafi k'arfin hakan....hmm AK kenan ba'asan inda Rana ke faduwa ba, kabi ahankali , sannan Ni ba wannan yakawoniba ,nazone inmaka godiya sbd brain Inka naja shawararka tayi amfani nida my feedo mun jone..sannan in sanar da Kai cewa gobe byn angama d'aura auren ka ,nashiryawa abokanmu walima ....ka gama?" cewar Abdallah cikin fushi" eh wlh nagama "bara na wuce my feedo na jirana naje muci gaba dg inda muka tsaya,cewar Hafiz cike da tsokana.... mitttsss Abdallah yaja tsaki hade da barin parlourn"
Girgiza Kai Hafiz yyi had'e da ficewa.
########
Riyanatu zaune da dare tana hawaye had'e da kallon d'akin datake aciki sbd dg yau bazata sake kwanaba sai tsawon wata 6"wani gefen Kuma tanajin bak'in ciki akan maganganun da Abdallah yafad'a Mata d'azun,"
anya batayi kuskuren amincewa da wannan aurenba,gashi bbu Wanda yasani dg ita sai iyayen Abdallah dashi"ga Fatima na a skul balle tasanar da ita suyi shawara "ALLAH dai yakawo Mata mafita zata dage da addua "
Kwanciya tayi tana tunanin irin zaman da zatayi da Abdallah da mom...har bacci yyi gaba da ita...
Masha ALLAH Rana Bata k'arya saidai uwar d'iya taji kunya "ayau aka d'aura auren ABDALLAH Kabir girma da RIYANATU umar mohd a masallacin dake G R A nassarawa... yyinda ango bejeba yarufe kansa adaki yaki fitowa...shikuwa Hafiz tamkar shine angon sbd yadda nan nan da mutane.
Byn antashi sg daurin auren da ba'yi taroba sosai , Hafiz ya je da abokansu gdnsa akayi walima, sannan aka watse,Hafiz yanufi gidansu AK...
Part d'in mom yafara zuwa....kafin yyi sallama yaji mom tana cewa to hjy ikilima haka za'ayi goben da wuri zamu tafi muyi sakko Aina fad'a Miki dole....ah kamar mutum ko?"da sauri Hafiz yyi sallama had'e da gaidasu,fuska atamke mom ta amsa atakaice,cikin ladabi yace mom an d'aura AURE! ALLAH yasa alkhairi....kaga dakata ba aminba wlh mitttsss jeka tunda mun gaisa inkuma gun Abdallah kazo jeka sashensa kasamesa.
Hafis bece komaiba ya fice, azuciyarsa Yana musu adduar shiriya..
Ankai ruwa Rana tsanin Abdallah da Hafiz akan dole Abdallah ya shirya yasaka manyan kaya sbd shi angone.
Saida hafis ya nuna yyi fushi sosai sannan ya saka.
Wayyo ALLAH zanso inga mai karatu ,ya kiyasta azuciyarsa yadda Abdallah yyi masifar kyau sbd kayan sunyi mugun karb'arsa"
Milk shaddace ajikinsa Tasha aiki da brawn zare ,ga hula da takalmi duk brawn yasaka ,sai fitinan nan kamshi ketashi ajikinsa.
Karfe 8:12 pm su mama zuwaira da dangin uban RIYAN sai wasu abokan arziki,suka iso gdn Alh Kabir girma da amarya RIYAN dake kuka tana a lullub'e yyinda wasu kwta gud'a.
Directly part d'in mom su mama zuwaira suka nufa da RIYAN sbd akaita Amana.
Sallama sukayi.....
Share pls
BY
MMN FAREESA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by
mmn fareesa
p17
...... Sallama sukayi kafin su shiga ciki"mom da hjy ikilima dake hakimce kan kujera center table na gabansu d'auke da kayan motsa Baki"cikin kak'aro murmushi suka amsa sallamar ,mom ta mik'e ta kamo hannun RIYAN dake lullub'e ta zaunar da ita kusada ita"
Cikin iya bariki hjy ikilima ta musu maraba , sannan suka gaisa had'e da bada amanar riyan ga su mom.
Cikin dariyar yak'e mom tace hmmm ba komai ai y'armu ce kunji"zamu kula da ita insha ALLAH.
Riyan ta girgiza Kai sbd ganin yadda mom keyi azuciyarta tace hmmm lallai matan nan shu'umai ne na gske...cikin sakin fuska sukayi sallama dasu mom ,wadda duk dangin uban RIYAN nata yabonta suna tadace suruka dakuma gd aljannar duniya..lolx..
Part d'in Abdallah suka nufa da ita" kowa yaba kyan gdn yake had'e da santinsa , yyinda riyanatu gabanta ke faduwa,byn sun k'ara Mata nasiha su mama zuwaira da goggunanta dasukaxo dg k'auye sukayi sallama,sukabar RIYAN na kukan rabuwa da ummanta dakuma tausayin kanta...
Tsaye take ta jingina da motar ta parking space na gdnsu Abdallah"hawaye ne masu zafi ke zuba a kumatunta,har cikin ranta tasan tana masifar son Abdallah da kishinsa ,saidai data tuna irin wulakancin da cin fuskar dayayi Mata sai taji wani irin bak'in ciki arayuwarta. rabonta da gdn tun ranar da Abdallah ya mareta sai yau,gashi jiya dataji firar momynta da mom sunayi ta tsaya Mata arai"
Shin tasanar da Abdallah ko kuwa?"to yanxun inhar tasanar da shi ta tabbata marar zuciya kenan kamar yadda yace?"
Wai tsayuwar me kike kinyi shiru?" Muje da ALLAH lokaci natafi,dare yayi,cewar hjy ikilima tana shigewa cikin motar..
Ajiyar zuciya zeenat tayi had'e da shiga ciki ta tada motar zuciyarta bbu dad'i Dan jitake azuciyarta Abdallah nason Riyanatu....iska na wahal da me kayan Kara wlh "gwarama kin hakura da shegen yaron nan shizai fimiki sauki "sbd ko a da abinda yasa nikeso ki auresa shine dukiyarsa da Kuma muma muyi suna,to Kuma ayanxun bbu wannan na canxa shawara ,Amma fa hardani amasu cin dukiyarsa."sannan yaron nan ya wulakantaki agaban bainar jamaa,Kuma nima bayason taronmu da uwarsa Kinga kuwa dole na dauki mataki akansa ,byn nagama sannan mugaya Masa mgn...
Ahankali zeenat tace wlh momy narasa miyasa sonsa yaki fita dg Raina?"
Tsaki hjy ikilima ta ja had'e da cewa aisai kiyitayi,ke inhar kinsan ciwon kanki kyace kina sonsa duk tozarcin da yyimiki...Amma mom ki....rufemin baki,ta fad'a cikin tsawa.
Tsit zeenat tayi batasa ke mgn ba har suka iso gd.
**********
Bangaren Abdallah kuwa Gurin karfe 9:23 pm yanufi part d'in sa fuskarnan tasa a tamke ,Abu 2 kecimasa rai na farko wannan aure, dayake ma kallon na dole dakuma ma kalmar da riyannta fad'a Masa Wai dg shi har zeenat Bata yafe musuba , shiyasa yazo yanxun yymata abinda zatace Bata yafe d'inba d hujja..
Straight bed room d'in riyan yanufa..
Bbu sallama ya murd'a kofar yashiga...riyan dake zaune a tsakkiyar gadonta fuskarta Duke tana hawaye taji anshigo.... k'amshin turarensa yasa tagane shine...wani irin faduwa gaban ta yyi ,batad'ago ba tajira jin dame yazo ne?"
Keeeeeeeeee! yafad'a cikin kakkausar murya"tashi ki had'a mun ruwan wanka ,Inna fito akwai kaya ajike a toilet ki wankemun sannan kishiryamun kayan guga daaka kamun a wardrobe...
Yafad'a cikin tsawa had'e da cewa kobakya jine?"
Wani irin bak'in ciki had'e da k'unar rai, riyanatu ta ji azuciyarta"
Sbd ganin yadda Abdallah ke juyata tamkar wata baiwarsa"ahankali ta d'ago kanta tagansa yakafe ta da sexy eyes nasa Yana hararan ta.
Saurin janye idanunta tayi had'e da cewa gsky kayi hakuri dare yyi sannan Kuma dg xuwana...shout up your mouth,kin isa Ina mgn kinayi" ok kina nufin bazakiyiba?" To bara kiji bauta kikazo kiyimun kafin adadin kwanakinki su k'are a gdn nan,ko kinmanta kince Baki yafemunba to yanxun Zan Fara Miki abinda nagada ma saikice baki yafeba d hujja,Zaki tashi ko kuwa stupid ko anfada Miki dama zama aka auroki kiyine?"to inkinma yi tunanin hakan kiyi saurin canxawa,Zaki tashi ko kuwa?"
Hawaye masu zafi nata zuba a baby face nata ta fice, yyinda d Abdallah ya rakata da harara..
Byn ta had'a Masa ruwan wankan, sannan ta fito tafara shiryamasa kayan a wardrobe.
Sai share hawaye take tana tunanin ummanta...ana hakan Abdallah ya shigo ya matso dab da ita....tuni jikinta ya kama rawa" tsaki yaja had'e da dukawa ya dauki jallabiya,yanufi toilet...
Byn minti25
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by
Mmn fareesa
p 18
Byn minti25 riyan ta gama shirya kayan sai hak'i da nishi take sbd kayan nada yawa"
Bed room d'in ta ta koma domin tajira yafito yashirya saita koma"wayarta ta jawo ta Fara game,wani gefen zuciyarta natuna nin gd,dakuma rayuwar da zatayi awannan gidan...takai kusan 20 minit tukum ta ji wani mahaukacin Knocking"girgiza Kai tayi had'e da tashi ta bud'e...wani sanyayyan k'amshi yadaki hancinta,talumshe ido"atsawace yace keeeee!dg yau nasake fad'a Miki mgn ko Baki umarni ,ki ka bari nakoma maimaita Miki Zan nuna Miki colour Dina"stupid!kallonsa tayi acikin second 6,sanye yake da Fara k'ar din jallabiya,datayi bala'in karban sa yyi kyau ita kanta RIYAN tace Masha ALLAH"
Tsaki yaja akaro na 2 sannan ya juya tabi bayansa zuciyarta bbu dad'i sbd irin wulakancin da Abdallah ke Mata.,,,
Yana shiga gefen bed yazauna had'e da Fara duba lop top"RIYAN data shigo ta ajiye wayarta gefen bed ta shiga toilet"
Ajik'e cikin bucket ta Sami kayan , fararen vest ne da jallabiya kusan kala4 ajike, zuciyarta na zafi tana kuka tana wankin sbd wannan ne karon farko data wanke kayan nmj a rayuwarta"dubawa tayi taga bbu boxers aciki,takuma yi alk'awari inhar akwai bazata wankesu ba ko zai kasheta wlh"...ta d'au lokaci kafin ta gama ta shanyasu a toilet d'in"
Abdallah kuwa yajima yanata aikinsa can wayar riyan ta Fara ringing bbu k'akk'autawa,tunbe kulaba har yafara tsaki sbd k'aran na damunsa"kallon agogon dake jikin bango yyi yaga 10:34 pm,tsaki yaja had'e da cewa miye abin Kiran amarya a irin wannan time din?"inbacin son jin gulma... mik'ewa yyi da nufin kashe wayar,wani Kiran yakoma shigo,Yadubi fuskar wayar yaga ansaka Y'AR SIT"yatsina fuska yyi hade da cewa gsky yarinyar nan muguwar y'ar kauyece to inba rashin class ba meye nasaka wani y'ar sit mitttsss"
daukar wayar yyi yashiga contact...by surprise yaga tayi seving number insa da Mr arrogant.😳
Adede nan riyan ta fito dg toilet idanunta sunyi jajir sbd kuka"wani mugun faduwa gaban ta yyi sbd ganin wayarta a hannunsa, tunani take ALLAH yasa bega....keeeeee!zonan ,da sauri ta dubesa taga fuskarsa murtuk bbu alamar wasa aciki kinta Dan ALLAH kayi hakuri wlh mistake n.....nace kinmun wani abune?
Tambayar ki zanyi kawai"yafad'a batare da yakalleta ba"wanne suna kikayi seving number d'ina dashi?
Ummm....dama..dama,ban... shout up"lallai RIYAN kingama rainani ko?Amma bbu damuwa,saidai kin jahilci Abdallah Kuma har yanzun bakisan ko waye Abdallah ba"sannan Zaki cigaba da ganina ayadda kika d'aukeni"
And last nayi seezing wannan China phone d'in naki....turo baki tayi had'e da cewa to dama kaika siyamun Kuma baninace abaniba...
Dariya yyi had'e da kallon ta up & dawn , yyinda ita Kuma ta shagala da kallonsa sbd ganin yadda yyi mugun kyau...ni Abdallah nafi k'arfin hakan inma fad'a Miki ,Wanda yabaki shiya siyamiki wayar, sannan zanmiki hukunci sbd naga kin rainani and last ki gyaramun bed sannan ki had'a mun cofee,innayi bacci kya iya tafiya ki kwanta da 7:am tayi nasameki a parlou na...
Cike da mamaki riyan ke dubansa "
Kafin tace Ni ban iya had'a coffee ba , sannan bazan iya tsayawa ba har kayi bacciba a irin wannan lokacin sbd shed'an"
What?" Mekike nufi da hakan?
Turo baki tayi had'e da cewa kagane Mana"
Tabe baki yyi had'e da cewa"inhar kikasake turomun k'azamin bakinkin daya ke warin kuka da daddawa zanbaki mamaki..ke yanxun dakike cewa shaid'an yoke har kinkai mace?dubeki kwaila dake mittsss yaja tsaki hade da cewa"
Kije ki yi abinda nace banason surutu"
Bata kulasa ta Fara gyaran bed d'in Wanda bbu abinda yyi and yawal da itane ,ga hawaye nata zuba a kumatunta , gwanin ban tausayi...
Byn ta idar ta zauna k'asa kan carpet ta cigaba da kuka.
Dagowa yyi sbd jin wayarsa na ringing yaduba yaga Hafiz ne,tsaki yaja had'e da cewa ke dauko wancan basket d'in nafad'a Miki, yadda zakiyi"
Mamaki riyan ke yi,wato Yama iya hadawa sbd yawahal d ita zai ce ta had'a"
Bbu musu ta d'auko Yana Jan ajinsa da Shan k'amshinsa har yagama fad'a Mata,byn ta had'a ta Kai gabansa ta aje.
Ta juya tanufi kofar fita ,bece komaiba ya k'yaleta...
Koda ta koma d'akin,wanka tayi had'e da alwarla tayi nafila,ta dad'e ta addua akan ALLAH ya Bata ikon hakuri da juriya da Abdallah da mom tukum ta kwanta tana tunane tunane har bacci yyi gaba da ita...
********
Washe gari tunda wuri riyanatu tayi wanka da salla ta nufi parlourn Abdallah ta Fara gyaran parlourn... Abdallah nashigowa yasameta tana aikin,,dawowarsa kenan dg masjid sbd yau yatsaya yyi karatun alk'ur ani mai girma.
Kallonta yyi,da sauri ta duk'a had'e da cewa ina kwana?"
Ayatsine yace lfy?"
Jiyayi tabashi tausayi sbd ganin tun kafin7 d'in ta Fara aikin"Kuma yalura idanunta sun kumbura.
Wanka zanyi"yafad'a tamkar bayason mgn"
Da sauri ta tashi ta shiga ciki tabassa a parlourn.
Saida ta wanke toilet d'in tukum ta had'a Masa ruwan wanka kafin ta fito tasoma gyaran room d'in.
Tana ciki yashigo yanufi toilet,byn ta ida ta fito Masa da manyan kaya sbd tafi ganin sunfi Masa kyau duk da tana gudun kada yadisgata.
Parlourn ta koma ta zauna.
Shikuwa Abdallah byn yafito yagama shafe shafensa, yaduba kaya yaga milk shadda y'ar ciki da malun malun...tsaki yaja had'e da cewa Wai miyasa RIYAN kin rainani ne?"
Dg shi sai vest da boxe ya murdo kofar...da sauri riyanatu ta d'ago kanta suka had'a ido da Abdallah... harara ya aiko mata da ita had'e da cewa zakixo ki canxamun wasu ko kuwa?
Atsorace ta kauda Kai sbd ganin irin shigar dke jikinsa,shikanshi yalura da hakan ,sai ya tab'e baki yakoma ciki.
Binsa tayi had'e da cewa Dan ALLAH kayi hakuri kasakasun ,anjima seka canxa yanxun kafin na canxo wasu lokaci yatafi gashi hjy ta Aiko kiranka....
Mittsss dallah naji Zaki iya tafiya ko"
Batace ko maiba tajuya ta fice.
Tana nan jiran fitowarsa yyi break fast,ya fito yyi masifar kyau ,sak yafito a angonsa lol.x..
Fuska daure yace keeeeeee!dallah zonan ki dauramun link na maballin tunda kece kikaja nasakasu, yafad'a na Jan doguwar tsuka.
Girgiza Kai tayi had'e d tashi ,jikinta na rawa sbd tsoron hannu zai taba jikinsa dukda tasan mijintane Amma ai basa son juna Kuma ba aurene na dindin ba.
Ahankali ta Fara saka Masa,dukda hannunta na kirma,shikuwa hankalinsa na gun waya Yana dubawa Yana murmushi..kawai yaga hasken flasha ...da sauri yad'ago sukayi 4 eyes da Hafiz .
Murmushi Hafiz yyi had'e dayin sallama yashigo Yana cewa ango ango!!
Hararar d Abdallah Masa yasakashi yinshiru,mlm inkasan photo ne kama na wlh kama yi saurin gogeshi ko nahada maka borm Gurin feedo ince kanada budurwa...
Dariya Hafiz yyi had'e da cewa hmmm to saime inkace hakan?"
Ina kwana yah Hafiz cewar RIYAN,byn ta ida gama aikinta.
Lfy lau amaryar mu, Masha ALLAH kunyi kyau wl....ke had'a mun tea dallah"
Bata ce komai ba ta had'a Masa, sannan ta zauna tajira ,sai zolayanta Hafiz keyi Bata kulasa sbd ganin yadda Abdallah ke hararanta.
Byn yagama break fast ,suka fito da ita harda Hafis domin suje su gaida Abba d mom.
Parlourn abb
Share pls
BY
MMN FAREESA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story & written by mmn fareesa
p19
Parlourn Abba suka yi straight"Abdallah ya Fara sallama yashiga , sannan su riyan d Hafiz suka mara Masa baya"
Zaune Abba yake yana duba jarida, yyinda tire babba agabansa da alamar bejima da yin break fast ba"byn ya amsa sallamar ya aje jaridar ya d'ago kansa.....atare gaban Abba Dana RIYAN yafad'i.
Dasuka had'a ido,saurin duk'awa tayi ta gaidashi cikin girmama wa,shima Hafiz haka , yyinda da gogan ya matsa jikin abban Yana shagwaba... murmushi Abba yyi hade da kallon RIYAN yace y'ata kiyi Masa fad'a ya Dena wannan shagwab'ar bacin yagirm....haba Abba! Kada kajama yarinya ta rainani wlh"yafad'a Yana wurgowa riyan harara...
Kauda kanta tayi had'e da dukar k'asa"hararar sa Abba yyi hade da cewa banason haka fa ,kadena kanajina?"cike da girmamawa yace eh Abba kayi hakuri"murmushi yyi had'e da cewa ba komai , yasunan y'ar tawane?"kallon tambaya Abdallah keyiwa Abba. Sbd yalura kamar son aurenma Abba yake...sunanta RIYANATU Abba! muryar Hafiz ta katse Masa tunani"
Masha ALLAH"kiyita hakuri kinji y'ata" ALLAH yyi muku albarka. suka amsa d ameen banda Abdallah daya Lula tunani...
Tashi Hafiz yyi had'e dayiwa Abba sallama ,itama RIYAN cike da jin kunya tace Abba sai anjima,amsawa Abba yyi Yana murmushi haka nan yaji Yana son yarinyar Kuma bayason tarabu da Abdallah...
Abdallah yace Abba bara muje part d'in mom mugaisheta" murmushi Abba yyi hade da cewa to...
Koda suka fito da niyar shiga parlourn momin...kawai suka yi clash da ita d hjy ikilima"sunsha wanka cikin shiga ta alfarma ko waccensu Tasha las babba sai kamshi suke"kicin kicin da fuska Abdallah yyi sbd ganin mom tare d hjy ikilima. yyinda riyanatu kejin faduwar gaba, shikuwa hafis duk'ar da Kai yyi"
My son lfy dai ko?" naganku atare da yarinyar nan ko"tab'e baki Abdallah yyi had'e da cewa gaisheshi ki mukazo yi....Dan zaka zo gaisheni saikamun gayyane .... mittsss cewar mom cikin tsawa.... murmushin takaici Hafiz yyi had'e da cewa Ina kwananku mom? bejira amsarsuba yyi gaba yajira Abdallah sbd yasan sbd shi mom ke masifa"
Mom ta dubi riyanatu dake gaidasu awulak'ance kafin tace last warning zanbaki kada nakoma ganin kina binsa inzai tafi wani guri inba da izininaba,Zaki b'ace mun da gani ko kuwa"sum sum sum riyan ta bar gun.
Tsaki mom tayi had'e da maido kallonta ga Abdallah ta hararesa" adole yaduni hjy ikilima dake kallon sa yace momi Ina kwana?"
Tab'e baki tayi had'e da cewa hmmm lfy qlau "ai nad'auka bazaka gaidaniba ai"banza yyi Mata,saima ya dubi