x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 3 - AUREN WATA SHIDDA

  • 6001 words
  • 9000 words
  • Out of 33392 words

Category: Romance Story +18

Views 108

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
yanxun ko nan gaba , sannan Kuma bawai Ina nufin ki dauwamaba da yinsa aha ah!,insha ALLAH abinda kikasamu inkin yi Yan watanni dashi zamu nemi wata sanaar kibar aikin insha ALLAH..


Ajiyar zuciya riyanatu tayi sbd ta gamsu da zancen umman ta, sannan Kuma mama zuwaira ta kara Mata nasiha.....

#####

Washe gari harira ta Kira hjy hafsat tasanar da ita anjima suna nan tafe da yarinyar ,mom tace to sukayi sallama, sannan takira abdallah taji wayarsa busy .sai byn kusan minti25 ta kirasa tace yazo parlourn ta yanxun,kasan cewar Yana gd.

Sallama yyi hade da Zama kuda ita,yarik'e hannunta Yana murmushi had'e da cewa my sweet mom gani"
Fuska bbu walwala tace my son dawa kake waya?" naji wayarka is carry busy... murmushi yyi yace wlh mom abbane gsky Abba yadawo haka nan cikin familyn sa ....yatsina fuska tayi had'e da cewa dallah rufemin baki tunda gani ai ba wani Abu bane ko?" shiru Abdallah yyi Yana mamakin halin mom....katsesa tayi da cewa yau my son kaga yau Friday ko?"to insha ALLAH me kula dakai dg Monday zata Fara aikinta yau ma zaa kata muyi mgn"
Fuska bbu yabo bbu fallasa ya ce ok had'e da tashi da nufin tafiya.
Mom tace sai Ina Kuma?" Yace zanje gun hafis ne,! Yauwa mom jiya miyasa kika hanashi shiga guna pls ya marairaice fuska?"
Fuska daure tace to ubanah k'arata yakai gunka neka hukuntani kome?"
To nahana sbd na isa ne...cikin girmama wa Abdallah yalangabe Kai yace kiyi hkri mom bansan mgn ta zata Bata Miki raiba , yafad'a had'e da dawowa ya aza kansa akan cinyarta.
Shafa kansa tayi tace shikenan my son nahakura Amma kadena fadawa hafis sirrinka kaji?"Abdallah yace to, sannan suka cigaba da fira.;;;;


Da misalin karfe 2:30pm mai adaidaita yasauke harira d riyanatu a kofar gidan alh kabir girma,byn sun sallamesa suka nufi k'atan get d'in gdn da riyanatu tashagala d kallo wani gefe na zuciyar najin faduwar gaba had'e da tsoro.

Get man ne yazo yabude karamar kofar shiga ,Koda yaga harira bbu musu yabasu hanya sbd yasanta ta Saba zuwa gdn.

Harira ta kalli riyanatu tace to yannan ki kama kanki kinjiko kada ki nuna kinada wayo kinji?" riyanatu tace to hade da mamakin miyasa harira tace haka.

Tafiya sukayi mai Dan nisa, yyinda riyanatu ke yaba kyawun gdn a zuciyarta,har suka iso kofar da zata sadaka da babban parlourn gdn.

Sallama sukayi kafin su shige ciki,bbu abinda ketashi a parlourn sai kamshin room frishners da turarukan wuta sai sanyin AC.

Masu aikine keta Kai da kawowa ,su suka amsa sallamar su, sannan byn sun gaisa harira ta bukaci suyi Mata mgn da hjy ...

Sunkai kusan minti20 zaune har zaman ya ishi riyanatu ta Kuma tabbatar matar gdn batasan darajar bak'o ba.. maganar mom ce da kamshin turarenta yadawo da ita tunanin ta d'ago kanta da sauri sukuyi 4eyes da mom ,suduka atare gabansu yafadi, yyinda riyanatu ta sunkuyar dakanta k'asa.

Cikin yatsina had'e da izza mom tace wannan itace yarinyar?" Ta fad'a cikin gadara fuska bbu walwala, yyinda wani b'angaren zuciyarta ta tsorata da kyawun yarinyar.

Harira tace eh"

Riyanatu ta yi saurin dukawa tace hjy Ina wuni?"

Lfy ,ta amsa atakaice"had'e da cewa to da farko dai inason ki bud'e kunnanki kijini da kyau game da aikin da zakiyi .

Cikin girmama riyanatu ta ce to"

Mom tace da farko dai ranar monday Zaki Fara aikinki,kitabbata karfe7am tamiki agdn nan,sbd my son karfe8:am yake tashi to kafin yatshi kin gyara masa parlourn sakin wanke Masa toilet kin hada Masa ruwan wanka.

Inyashiga wanka ki gyara bed room d'in sa,kafin kije kitchen gun kuku ki karbo Masa break fast nasa kiyi serving nasa, sannan ki gyara Gurin da Kuma sake gyara bed room nasa sbd bayason k'azanta shi mai tsabtane sosai Dan in har bakida tsabta zaku Bata dashi gsky fuk in kika gama zuwa 9 am Zaki iya tafiya musammun inkina skul ,sai 2:pm kidawo sbd 2:30yake shigowa yyi wanka yaci abinci ,Zaki cigaba da kulawa dashi har4:00 pm sbd Yana fita Kinga inkina islamiya sai kije dg nan ki wuce gd sai wata safiyar.

dg karshe my son bayason surutu had'e da shishshigi,nima haka, sannan ban hada Dana da kowaba muddin ki ka b'ata Masa rai can hukuntaki nakuma koreki , sannan kada ki yi zaton d'ana mutumin banzane kice Zaki ja raayinsa da kyawunki to ba haka ABDALLAH yakeba.nasake gayamiki ki kularmun da yaro kada ki bata Masa rai....

Jikin riyanatu yyi sanyi,jiki bbu lakka tace to insha ALLAH Zan kiyaye.

Harira tace ai hjy batada matsala yarinyar nan....ban tambayekiba ,mom ta katse harira hade da zuge jaka ta fito da kudi ta mik'awa harira , sannan tace albashin ta a wata dubu 30 be,sai Monday din.


Harira ta karba , sannan tayi godiya , sannan tace ai hjy anyi hutun boko itakuma sai islamiyya take,mom tace bbu damuwa akwai islamiya farkon layin nan zanma ya'u direba mgn asiya Mata foam intazo saita ruk'a zuwa.

Godiya su riyanatu da harira sukayi kafin suyi sallama su fice,mom tabi bayansu da harara.


Koda suka fita , adaidaita suka hau ,har gd harira ta raka riyanatu ta ma su umma bayanin komai da irin aikin da riyanatu zatayi da albashinta da sakata islamiya duk sunji Dadi sosai , sannan harira ta dubi zuwaira tace ammainaganin kafin Monday din yaka Mata akoya Mata kamar...
Wanke bayi da yadda ake hada ruwan wanka da turare d'aki dasu moping da sauransu dukda nasan xata iya amma gara ak'ara nuna gudun kuskure ..

Zuwaira tace to shikenan Zan saka Fatima suje gdnsu yusra kawarta tunda suma masu haline sai ta kara ganin yadda ake amfani da komai .

Harira tace to sannan suka yi sallama.

A cikin kwanaki biyu riyanatu ta koyi duk abinda akeson ta koya, yyinda riyanatu ke ta faman Yaya zata kasance da ita gobe Monday agdn aikinta.


Monday....

Innaga ruwan comments kujini da safe....
Happy juma at kareemโค

Share pls

BY MMN FAREESA
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒบ AUREN WATA SHIDDA๐ŸŒบ
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ



Story & written by
mmn fareesa

Dedicate to all my fans ana mugun tare๐Ÿ˜๐Ÿ˜„

p6

Monday

""""Tun gurin karfe 6:30 riyanatu ta shirya cikin doguwar riga bak'a y'ar kanti tasaka hijab Fara "bbu wata kwalliyar datayi dg powder sai kwalli ta shafa ,sukayi sallama da umma dasu Fatima dake Mata fatan alkhairi itada mama zuwaira"

Adedeta tahau ,ya ajeta a unguwar nassarawa G R A.byn ta sallamesa tashiga ciki kasancewar get man yasan da zuwanta.
Waiting parlourn gidan ta nufa gabanta na mugun faduwa,tasami mom da Yan aiki"har k'asa ta tsugunna ta gaishe d mom ,ta amfa fuska a tamke yyinda tasaka ladidi(d'aya dg cikin masu aiki) ta nunawa riyanatu part d'in Abdallah..,,,

Suna zuwa kofar shiga part d'in ladidi ta juya ta tafi"
Wani mugun tsorone fal aranta ,amma saitayi jarumta had'e da yin addua azuciyarta,kafin ta murd'a kofar tayi sallama"bbu kowa a parlourn"
Tasbihi riyanatu tayi da ganin wannan kayataccen parlourn a zuciyarta ,ko Ina k'al amma Wai nan sai an gyara sai kamshi ketashi na room frishners aciki..
Kofar dake cikin parlourn ta kalla hakan yanuna Mata nan be bed room d'in.
Tsintsiyar data shigo da ita had'e da mofa da wani towel ,tasaka ta Fara gyaran parlourn had'e da karkad'e kujerin d kayan kallo , sannan tayi moping.
Ta duba taga komai yyi daidai.
Sannan ta nufi kofar bed room gabanta na dukan Tara Tara,tayi Knocking yafi sau 3 shiru hakan yasa ta murd'a kofar tashiga ciki ahankali had'e da yin sallama,amma shiru"bed d'in tasaci kallo ta hango mutum kwance atsakkiyar yarufe jikinsa d alama bacci yake.
Kofar dake da keda carpet takalla ganin harda silifas akan carpet din haka yatabbatar Mata da nan ne toilet..

Addua tayi ta shige ciki " sai zare ido take sbd atsorace take,Saida ta k'arewa toilet din kallo tukum sannan ta Fara aikinta , azuciyarta tana mamakin Wai bayine wannan aka zubawa kayan alatu haka tamkar baza a mutuba , lallai mutumin nan d'angatane sannan akwai muguwar tsabta gsky....
da wannan tunanin ta gyare toilet din k'al har tayis d'in jikin bango Saida ta wanke , sannan ta wanke hannunta ta fito.....tana fitowa taga mutum tsaye gaban mirro dg shi sai towel iya guiwa da alama wanka zai shiga ,yabada baya hakan yasa bataga fuskarsaba..
Ta tsorata ainun takuma razana sbd batatab'a ganin nmj hakaba "da sauri ta d'auke kanta had'e da cewa ranka yadad'e Ina kwana?" har sau2 jin yyi Mata banza sai ta nufi Gurin bed Dan ta gyara.
Shikuwa Abdallah uffan beceba Kuma be kalleta ba yawuce toilet ya rufe,k'arar rufe kofar ya ankarar da ita baya cikin room d'in"
Ajiyar zuciya tayi azuciyarta tace oh ikon ALLAH lallai mutumin nan baisan darajan d'an adam ba ...


Cikin minti 25 tayiwa bed room d'in fas,ta duba kan mirro ta dauki air freshener ta feshe ko Ina harda parlourn tuni guri yakaure da k'amshi..
Bed room d'in ta koma ta ajiye air freshener din sannan ta duba wardrobe din haggu cikin saa taga bed sheet da sauri ta dauka ta canza ,sbd Fatima ta Bata shawarar ta rik'a canzawa tunda ance shi mai tsabtane.
Wayoyinsa data aza kan mirror taje da nufin ta dauka ta mayar Masa kan bed inda tagani... adedenan taji motsin zai fito da sauri ta janye hannunta ta nufi kofar fita dg bed room d'in...

Waye zai fitomiki da kayan da Zan saka?"

Yafad'a cikin husky voice,tamkarbashi yyi maganarba"

Cak yatsaya hade d juyowa sukayi 4eyes dashi"Masha ALLAH tace azuciyarta sbd ganin baiwar halitta agun sa,tayi mamakin jin yyi hausa ,dabaiyi mgn ba saitace balarabene bayajin hausa....tsakin dayajane yasata janye idanunta dg barin kallosa.

"Ahankali tace Ina kayan suke?"

Tasake tambayarsa, yyinda shikuma yaketa duba body cream nasa ,yamata banxa...d hannu yanuna wardrobe d'in tsakkiya"
azuciyarta tace oh ni nashiga3 ,Toni nasan irin kayan dazai sakane?"

Jiki bbu kwari ta nufi wardrobe d'in ta bud'e, lumshe ido tayi sbd jin kamshin da kayan keyi....Saida ta ce Masha ALLAH sbd ganin tulin kayan sawarsa duk yawancinsu k'ananu ne" addua take ALLAH yasa kada tayi ba dai daiba "can idanunta suka hasko Mata wasu suit dark blue da sauri ta fito da su,kasancewar tare suke da wandon da komai ta aza kan bed ta fice da sauri sbd tunawarta da karb'o Masa breakfast..


A babban parlourn gdn ta koma ta Sami mom na break fast a dining area ,ta isa gunta cikin ladabi tace hjy na gama Ina ne kicindin?"

Tsaki mom taja hade da nuna mata wata kofa da hannu sannan tace kije can ki karba inya gama kije can ki karbi naki sbd ba Wai nasa zakiciba ,abincin masu aiki dabn yake dg yanxun ban abukatar kisake tambayata in 4 tayi kije bakin get gun ya'u direba zai kaiki islamiya ga yunifaom nan ta nuna mata wata leda dake k'asa kusa da kafarta.

Jiki asanyaye ta dauka had'e da yin godiya ta wuce kicin ta karb'o break fast nasata koma part d'in sa.


Da sallama ta shiga ,zaune ta samesa a parlourn yasaka kayan agogo na hannunsa ,gefensa takalmi sawuciki kafarsa d safa.

Gun dinning ta nufa "ahankali yace kawo nan yafad'a Yana latsa waya"ajiyewa tayi ,ta mik'e da nufin tafiya....waya Baki izinin tafiya?"

Juyowa tayi ta kallesa,fuska daure yace last warning dazan Miki game da kallona"yafad'a had'e da mik'a Mata agogon sa "

Da mamaki t karb'a tana dubawa ,sai Kuma taga ya Miko Mata hannunsa na dama danufin ta d'aura masa"cikin tsoro da mamaki tace Dan ALLAH banganeba ?" Kuma kayi hakuri innayi badaida b kada kafad'awa hjy sbd tace Inna maka laifi korata zatayi..... stop it yakatseta atsawace had'e da cewa surutu kikazo kimun ko aiki?"

Da sauri tace aiki"

Tsaki yaja had'e da saka takalminsa,yasake mik'a Mata hannu alamar tabasa agogon sa"cikin muryar kuka tace
Kayi hakuri me zanyi d agogon?"

Tamkar mai koyan mgn yace ki dauramun....

Zaro ido tayi tace....


Muhadu da marece pls kuyi manage da wannan๐Ÿ™๐Ÿป

Share pls

BY
MMN FAREESA
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ
๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ

๐ŸŒบ AUREN WATA SHIDDA๐ŸŒบ

๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ๐Ÿพ


Story & written by
mmn fareesa

Wannan page din nakune halak malak AUREN WATA SHIDDA FANS &mmn fareesa fans page Ina mugun jidaku bbu laifi kunyi comments๐Ÿ˜๐Ÿ˜‡

p7

.....Zaro ido tayi tace ai ban iyaba!kayi hakuri Dan ALLAH"banza yyi da ita yasake mik'a hannu da nufin karba"zabura tayi had'e da sakin agogon k'asa tana hawaye had'e da cewa kayi hakur....are you mental?" Yafad'a atsawace had'e da mik'ewa tsaye yadauki agogon sa had'e da dubawa kota kashe Masa glass d'in"
Saka abinsa yyi ganin baiyi komaiba"Saida yagama Shan k'amshinsa , sannan yace serve me break fast yafad'a batare da yakalleta ba"
Ita kuwa hawaye kawai take jin yace ita Wai mahaukaciyace , sannan Kuma dayace tayi serving nasa batafahimci me yace sbd(kunsan skul din kauye bbu wani karatu)
Cikin muryar tace ranka yadad'e nifa ban f.....I say don't call me ranka yadad'e,call me ABDALLAH!
Ni bana fahimtar turancin kayi mgn da hausa manah.... tsaki yaja ganin wannan yarinyace k'arama,yadago Kai yaga tana kuka wata uwar harara ya aiko mata da ita. cikin bada order yace kixo ki hadamun tea da sauran kayan , sannan kika sake mun kuka anan Zan nuna Miki calour d'ina yafad'a Yana yatsina fuska"
Tashi tayi , zuciyarta bbu Dadi ganin wannan mai girman kan na juyata kamar bewarsa duk sai taji aikin yafita aranta ,zata jurene kawai sbd umma.,,,,

Haka ta daure ta hada Masa tea din tana d'ar d'ar , sannan Bata cika suga ba sbd gudun laifi,amma tayiwa cup din dam da tea, sannan tasa Masa chieps ta hade da farfesun kaji๐Ÿคฃ

d'auka tayi ta aje gabansa , had'e da cewa ranka yadad'e gashi... adedenan Hafiz yyi sallama yashigo cikin parlourn, riyanatu ta amsa had'e da cewa Ina kwana?" ganin yanata kallonta"sannan ta mik'e da nufin fita.hafix Yadubi Abdallah yace AK duk Kai daya zakaci wannan garar? da sauri Yadubi plate d cup din....
Keeeeee! I don't go"Abdallah yafad'a rai bace ganin kwabar da tamasa na hade chieps d farfesun kaji gu d'aya...cak ta tsaya had'e da juyowa taga yyo kanta ! saurin toshe bakinta tayi sbd kukan daya taso Mata azuciyarta tace naga ta kaina"
Sai zare ido take....d sauri Hafiz ya danne dariyarsa yarik'e hannun Abdallah had'e da cewa calm down abokina!kaga ka tsorata ta ,pls kayi hakuri...
Tsaki abdallah yaja had'e da nuna riyanatu yace you are very stupid! sannan ya fisge hannu sa dg na hafis Yadubi riyanatu dake kuka yace dama ciwon Kai kikazo kisamun b aiki kikazo yiba get out of my parlour"yafad'a atsawace....
Hafiz ta kallah fuska kalar tausayi tace Dan ALLAH kabasa hakuri ,hjy tace dana Masa laifi korata zatay....bazaki fitaba?" Cewar Abdallah batare da yakalleta ba.

Hafit yace jeki bbu komai kinji,bazaa kore kiba!

Jiki asanyaye ta fice"

Abdallah ya ya tsina fuska had'e da cewa Kai mlm dakace baza a koreta ba, Kai zata bi ko saita ruk'a maka ko?

Hafiz yyi murmushi yace Wai mutumin wannan fine baby dinfa dg Ina?" Kai gsky ta had'u akwai kyau tamkar aljana ai wlh I.....dallah mlm ya isa haka sai zuba kake bbu commer balle full stop,cewar Abdallah .
Yana tsaki.

Murmushi Hafiz yyi yace eh naji ka amsamun tambayata.

Saida yagama Shan k'amshinsa sannan yace mai kula danice !amma dg yau kuma zatabar aikinta ,sbd bata iyaba . kaduba kaga wannan haukan datamun... relax Mana AK ,kaga yarinya ce sai ahankali zakaga yadda kakeso, sannan na lura tana tsoronka Dan ALLAH kabita ahankali saikasa mom ta nuna mata inda tayi kuskure saita gyara amma pls kada ka koreta sbd naga batason akoreta.
Kuma tunda ta Fara aikinta duka duk ba daidai tayiba ko kuwa yanxun tayine b daidaiba?"
Yatsina fuska yyi hade da cewa babu laifi tayimun gyaran daki yyi"
Hafiz yace to pls maganar korarta ka ajiyeta gefe,sanny kada ka gayawa mom sbd na lura tana tsoronta itama.

Ok kawai Abdallah yace atakaice, sannan ya hada tea ,yyi serving kansa .

Shima Hafiz haka"
Sai Gurin 9:14 am suka fito da nufin Abdallah yaje yagaishe da mom.

Suna fitowa suka ganta zaune tayi tagumi idanuwa sunyi jajir alamar taci kuka"
Cikin tausayawa Hafiz yace kaga kasaka bewar ALLAH damuwa k... kallon da Abdallah yyi Masa ne yasaka shi yin shiru Yana murmushi .

Da hannu Hafiz yyi Mata alamar ta biyosu,da sauri kuwa ta taho ,tana satar kallon Abdallah caraf suka hada ido yabanko Mata harara had'e da miko Mata wayoyin hannunsa Yana Jan tsaki.
"Karba tayi tabisu a baya har suka iso part d'in mom"
aikoda mom ta gansu tuni ta had'e rai aciki ciki ta amsa gaisuwar Hafiz, sannan ta watsowa riyanatu mugun kallo had'e da cewa kefa lfy Zaki wani kwaso jiki ki biyosa?"shin tamayi komai yadda yadace ko kuwa tayi wani gidadancin ?""

Girgiza Kai Abdallah yyi alamar ah ah"

Kallon su tayi had'e da cewa to kuban waje nayi mgn da yarona ko"

Murmushi Hafiz yyi yace to momi, sannan Yadubi riyanatu yace muje ko" bbu musu ta bisa suka fice"

Hanyar part d'in Abdallah Hafiz ya nufa hakan yasa tabisa,ahanya yace kiyi hkri kinji meye sunanki?"

Tace RIYANATU"

Yace ok ,muje na nuna Miki inyace kiyi serving nasa abinci ,sai kiyi Masa.
Murmushi tayi tace nagode sosai.
Shima murmushn yyi da haka suka isa part d'in.
Tea yafara hadawa yadda yasan abdallah naso ,yace ta sha , sannan yyi serving aplate da sauran abinda suka rage, sannan yace Mike baki ganeba?"
Shiru tayi sannan ta ce inyayi mgn da turanci wani lokacin bani ganewa"murmushi yyi yace ko Zaki iya tunakal mar daya fad'a bakiganeba?"
Cikin jin kunya ta fad'a Masa, y'ar dariya yyi yace cewa yyi kidena kiransa da ranka yadad'e ki rik'a kiransa da Abdallah"

Ahankali tace to amma injin nauyin Kiran sunansa Kai tsaye..... ringing d'in wayarsa ta katse Masu mgn,da sauri ta shi da nufin Kai Masa.
Hafis kuwa yace Kinga kijirasa zaizo tunda mom tace mu basu waje,nima na wuce inyazo ki fad'a masa.

Bata kallesaba tace to shikenan nagode, murmushi yyi yace pls kici abincin nan kinji sbd ya koshi karshe ma badashi zaayi....da sauri ta ce ai hjy tace kada na ci ,naje can na karb'o acikin na masu aikin gdn.

Shiru Hafiz yyi,Yana tunanin hali irin na mom,sbd gudun kada
End Ads