x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 4 - AUREN WATA SHIDDA

  • 9001 words
  • 12000 words
  • Out of 33392 words

Category: Romance Story +18

Views 110

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ta disgata yace kada takai wayar"Kai Anya matar nan akwai gsky alamarinta?"

Kallon riyanatu yyi yace ki ciki kinji inkin gama ki Kai kayan gun masu wanke wanke ,baza tasan kinciba sbd in ya rage abinci masu gadi yake ba.
bejira amsarta ba yafice dg parlourn.

Ita kuwa riyanatu bbu bata lokaci taci ta koshi ta gyara parlourn tas , sannan ta fito da kayan da sukayi break ta nufi part din ma'aikatan gdn,ta tambayi gun masu wanke wanke aka nuna Mata takai masu.

Komawa tayi part d'in Abdallah,da nufin dauko Masa wayarsa ta Kai Masa,tasamesa zaune hakimce kan 2 seeter yana latsa waya, sallama tayi ...ya amsa akan labb'ansa "
Ahankali tace dama zantafi gd!
banza yyi da ita dg karshe ma sai ya rufe ido "tab'e Baki tayi had'e da dage kafad'a alamar ko ajikinta "saidai batasan duk Yana kallon ta ba"hijab nata ta gyara ta nufi kofa da nufin fita....keeeeeee!cak ta tsaya cikin k'uluwa ganin raininwayonsa yyi yawa besan tana d'aga masababa"tagaji haka nan,shiru tayi ita batayi mgn ba ,Bata Kuma juyoba" yyinda shima yyi shiru.takuma yi alkawari muddin bazaiyi mgn ba to itama bazatayi ba saidai sudauwama a haka .

Shikuwa gogan yacika yyi fam da rainin hankalin wannan ta tsitsiyar yarinyar nan,wani gefe Kuma Yana tunanin magan ganun mom na d'azun byn tafiyar su Hafiz,yarasa me Hafiz yakashewa mom, sannan miyasa batadamu da Abbansa yadawo gd ba koma maganar sa bataso yyi shin Wai Mike faruwa ne haka ?""
Sake duban riyanatu yyi dake tsaye tun d'azun databashi baya ,tsaki yyi azuciyarsa yace me wannan tsakuwar yarinyar nan ke nufi?" wato ita bazatayi mgn ba kenan ,aiko in har sainayi mgn zata yi to saidai ta kwana anan,kuma ta tafi to bakin aikinta.....

Riyanatu kuwa...

Share pls

BY
MMN FAREESA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾


Story & written by
Mmn fareesa


Not edited

p8

"""Riyanatu kuwa gajiya tayi da tsayuwa "sotake ta ta fi gd "tana gudun kada ta tafi yakoreta.azuciyarta tace bara na kyalesa kawai "cikin jin haushi ta juyo tana murgud'a baki tace Dan ALLAH kasanar dani me zanyi ?"
banza yyi Mata ,Kuma Yana lura da murgud'a bakin datayi"sai da yagama Shan k'amshinsa tukum "ya ware golden eyes nasa akan fuskarta "ya had'e girar sama d k'asa"saurin janye idanunta tayi sbd jin yyi Mata mugun kwarjini....mitttsss yaja tsaki hade da cewa ke vileger girl wakika bari yagyara Miki bed room d'in?"
and last kika koma kallo na ko yimun mgn atsatstsaye amatsayinki na hadimata to Zan koyamiki manner of toking"maana ladibban mgn dan nalura da alama kinada k'wak'walwar kifi.... mitss yakoma Jan tsaki akaro na biyu sannan yadauki wayoyinsa yafice had'e da buga kofar da k'arfi....
Hawaye masu zafine suka wanke Mata kunci sbd jin haushin abinda yyi mata....oh dama haka masu aiki ke ganin irin wannan tozarcin?"lalai dole ma tabar gdn duk rintsi ,amma bazata gayawa umma komaiba kodan sbd kada taji haushi ko hankalinta yatashi... ajiyar zuciya tayi sannan ta wuce ciki tasake gyarawa tukum ta fito ta nufi part d'in mom ...

Ladidi ta gani a waiting parlou tace Ina hjy Dan ALLAH?"
Tace tana parlourn ta,Kinga kofar can ta nuna mata da hannu"kofar ta nufa ta murd'a....cak ta tsaya sbd jin wasu maganganu da kus kus....innalillahi wa inna ilaihir Raju un kawai Riyanatu ke maimaitawa azuciyarta had'e da saurin toshe bakinta"sbd gudun kada aji motsinta "ahankali ta ja kofar had'e da yowa baya jiki na b'ari tabar part d'in..
Tunani take azuciyarta shin Wai meke faruwa ne?" Ita Tama fasa zuwa gd bara kawai tabari sai 6 d'in kawai tunda sai taje islamiyya"guri tasamu a gurin flawas na gdn tayi ta gumi tana kuka shin Wai wannan wace irin masiface ne?" Itadai rabon wahala yakata gdn nan da yanzun suna garinsu Kai ita dai tsakaninta da yarima ALLAH ya isa sbd shine sanadin zuwanta garin nan"
Ajiyar zuciya tayi had'e da d'aga Kai sbd wani tunani dayazo Mata dukda atsorace take.

Tafi awa1 anan har kusan 12: sannan ta bar Gurin ta tafi gab da part d'in Abdallah ta tsaya" batafi minti12 ba ta hangosa da body guards nasa suna biye dashi har suka iso gab da ita da sauri ta tashi tsaye had'e da satar kallon Abdallah tag a fuskarsa atamke"suit d'in dake rataye kan kafad'arsa tasa hannunta ahankali ta janye had'e da binsa ciki"ganin ya sallami guards nasa.


Suna shiga parlou yace zanyi wanka"atakaice sannan yashige bed room d'in beko kalleta"girgiza Kai tayi tabi bayansa"
Toilet ta wuce ta had'a Masa ruwan wanka tana mamakin Wai baya gajiya da yin wanka dudu ba gurin8 yyiba amma gashi yanxun be fi 12:30 ba Amma zai sake"
Fitowa tayi tace ranka yad...am in ab... mitttsss yaja doguwar tsuka had'e da tashi Yana kokarin cire kayansa "yyinda riyanatu tuni ta fice.

Tana komawa parlourn "xeenat nayin sallama suka had'a ido da riyanatu...wani faduwar gaba xeenat taji,murya asark'e ta kalli riyanatu up& down tace WHO ARE U?"

Tab'e Baki riyanatu tayi had'e da Zama kan kujera...da sauri zeenat tace keeeeee y'ar matsiyata ,talaka uwar me yakaiki dakin mijina ne ?"iye bazakiyi mgn ba Dan ubanki?"

Ak'ule riyanatu tace ya isa kinzo inda bazan iya jurewa sbd banhad'a iyayena d kowaba ,kada ki koma zaginsu, sannan dakike cewa mijinki ai Ni banga alamar ke matar aure bace ajikinki sbd duk macen datasan darajan kanta bazata yi shigar d kikayi ba.....ke wawiya y'ar iska mikikaje kukayine da kika fito da bed room d'in sa?"zeenat ta fad'a tana huci had'e da d'aga hannu da nufin Marin riyanatu.

Da sauri riyanatu ta rik'e hannun had'e da cewa baki isaba! sbd banmiki komaiba...afusace zeenat na fisge hannunta ta nufi bed room d'in tana cewa inke baki fad'a ba shi dole yafad'a mun...
Turus zeenat tayi sbd ganin Abdallah gaban mirro tsaye sg shi sai towel...shi kuwa jin anshigo ya zata riyanatu kasancewar yabada baya,cikin bada order yace ki fitomin da kayan....whattttttt?" Abdallah me kake fad'a haka ?"kaddai ace yarinyar nan.... afusace yajuyo sbd jin muryar zeenat"cikin tsanar halayenta yace lfy malama ?wabaki izinin shigomun bed room?"
A k'ule zeenat tace bansaniba Abdallah dama Kai maciyin Amana ne bansaniba to wlh kasheta Zan yi.....ta fad'a tana kuka hade d ficewa...
Tuni ran Abdallah yyi mugun b'aci dan in ya fahimci zeenat tana nufin sun aikata Masha a da wannan y'ar k'auyen kome?"
afusace yajawo jallabiya yasaka yafice dg bed room d'in.,,,

Yana zuwa yasami zeenat na dukan riyanatu ta haye saman ta...wasu maruka masu rai d kafiya yabawa zeenat har sau2 ,cikin b'acin rai yace i hate u zeenat nikike ma sharrin zina da mai aikina har kina dukanta sbd ni... girgiza Kai yyi had'e da fincikota yyi wurgi da ita kanta yabigi kujera"ya kalleta da jajayen idanunsa dasukayi ja sbd bacin rai ,yace dg yau kada ki koma zuwa guna na tsaneki bana son ganinki....ya fad'a had'e da sake nufarta....juyowa yyi sbd jin anrike Masa hannu"ido 4 sukayi da Hafiz Yana girgiza Masa Kai alamar yabari"

Zeenat kuwa kuka take tana cewa saita kashe riyanatu, yyinda riyanatu duk ta kara tsorata da lamarin gdn sai kuka take"
Abdallah ya matsa kusa da riyanatu ya yyimata alamar ta tashi zaune bbu musu ta tashi.... zeenat na ganin haka ta tashi da gudu ta fice.

Cikin takaici Abdallah Yadubi Hafiz yace friend katafi kawai nasan gun mom zataje so banason surutu kema Zaki iya tafiya, yafad'a had'e da nuna riyanatu.

Ajiyar zuciya Hafiz yyi yace Ni bara na tafi in ka sauka dg dokin zuciyar kafadamun miya faru"ita Kuma ta tsaya sbd kula da Kai..be jira amsarsaba yafice.


Tashi Abdallah yyi batare da yakalli riyanatu ba yace kije sallah"be jira cewarta ba yyi cikin bed room d'in sa.

Ajiyar zuciya tayi had'e tashi ta je part d'in masu aiki tayo Sallah , sannan ta je kicin Dan karb'o Masa abinci sai a kace ai an karbar Masa "da sauri ta nufi part dinsa harda gudu....tana zuwa ta Sami har anyi serving nasa zai Fara cin abincin" da sauri ta buge hannunsa ,abincin yazube kan jikinsa...

Bece Mata komai ba ,hasalima be kalleta ba, atsorace tace kayi hakuri d'azun nashiga kicin d'in in amso abincin shine naga tsaka acikin wannan kwanon,Kuma akicin din bbu kowa sai naje nayi Sallah shine naje na fadawa kukun yace ai ankawo.....d'aga Mata hannu yyi Yana yatsina fuska yace kedashi bakusan aikinkuba ,da wani abu yasame ni kece dashi kum.. sallamar mom ce da zeenat ta katsewa Masa mgn.

Amsawa yyi hade da daure fuska tamkar besan menene dariyaba.

Murmushi mom tayi had'e da cewa oh my doghter,ai wannan mai aikinsace yo ko Mata sun kare aduniya me zaiyi d wannan....pls mom kuje kaina na ciwo sannan dg karshe na tsani zeenat.... look Abdallah yak...cewar zeenat sai tayi shiru sbd nunin d mom ta Mata d ido.

Shikuwa Abdallah ficewa yyi dg part d'in ma, yyinda riyanatu tsoro ne fal aranta.

Cikin xare ido mom tace ke muna fuka tashi ki fice kiyi Shirin zuwa islamiya dg can ki wuce gd sai da safe Kuma kin wani tsaremu da k'wala kwalan idanunki....jiki na kirma riyanatu ta fito ta nufi part din masu aiki.....


Riyanatu taje islamiyya bbu wata matsala sbd dama tasan littattafan addini ,basu tasoba sai 6:00 pm dg nan ta wuce gd.

Tana isa tayi sallama,tasami umma d Fatima atsakar gd.
Zama tayi ,suna Mata sannu.

Sannan umma ta dubeta tana murmushi tace to yayadai , babu wata matsala daiko?"

Murmushi tayi ta ce eh umma "bara naje na huta na gajine"

Tana zuwa dakinsu ta kwanta kan katifa ta Fara tunani....


Bangaren Abdallah k...


Share pls

BY
MMN FAREESA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾


Story & written by
mmn fareesa


Wannan shafin nakune AUREN WATA SHIDDA FANS & ZUMUNTA novels,kuyi yadda kukeso dashi comments naku yafi nakowa🥰🥰
Ina mugun jidaku irin totally d'in nan...


p9

.....Bangaren Abdallah kuwa zaune yake byn yyi Shirin bacci Yana tunani... yinin ranar cikin bak'in ciki d b'acin rai yyisa sbd jin zafin abinda zeenat ta Masa. Kuma Wai mom bata damuba ,Wai Mike damun mom ne Wai?" tanason rusa farincikinsa ta gina farin cikin wata "shifa kwata kwata yakasa gane mom ko jiyafa ya bukaci gobe in hafis zayaje kano gun amminsa yabisa dg nan yaje gdn uncle Suraj Amma sai ta hana ,takuma nuna Masa ranta yab'aci...shifa abin na damunsa ace dg dangin uwa har na uba ba kowa yasani ba ,shin da haka zaya yi zumunci.... mittsss yaja tsaki hade da jawo wayarsa yyi calling Abba....
Sallama Abba yyi Yana dariya yace my son sorry kaji insha ALLAH gobe Ina hanya Zan Kuma zo maka da wani albishir insha ALLAH.
Turo baki yyi tamkar yaro yace haba Abba dan ALLAH kacika alk'wari "wlh Ina kewarka sosai ga mom duk t.... look kasan banason yawan kawo sukan mominka ko?" so abar maganar gobe nafi so kazo d kanka kadaukeni a air port dakaida guards d'ina...
Jiki asanyaye Abdallah yace to Abba sannan ya yanke wayar had'e da lumshe idonsa Yana mamakin miyasa Abba ke nuna Yana tsoron mom bacin ita batasan darajar sa ba....da wannan tunanin bacci yyi gaba shi.,,,,,,,


Washe gari tunda wuri riyanatu ta isa gdn"kamar kullum tayi duk abinda tasaba yimasa , sannan ta karb'o break fast ta aje hade da Zama a parlourn, ta na jiran fitowarsa "bata tab'a komai ba sbd gudun laifi dan yanxun tsab tagane halinsa ....
Sai Yan kalle kalle take jin k'amshin turarensa yasata saurin daidata nutsuwarta dantasan yashigo gurin .da sauri tace Ina kwana?"
Tsaki yaja had'e da Zama ,Saida yaja kusan second 45 sannan yace ki rik'e gaisuwarki banaso,kiyi abinda ke gabanki...
Shiru itama tayi tana sauraronsa batace komai ba ,saidai ta k'udurta aranta bazaa koma na3 ba sbd sau2 kenan tana gaidashi baya amsawa sai bak'ar mgn dayake gay....in baza kiyi abinda yaka wokiba Zaki iya tafiya,ya fad'a cikin sweet voice d'insa...nanma shiru tayi ,ta ta shi ta had'a Masa komai sannan ta aje gabansa batayi mgn ba ta mik'e da nufin fita ,tana Dede bakin kofar zata fice....taji muryar sa Yana cewa waya Baki izin tafiya?"

Banza tayi Masa tazo ta zauna ,tana mamakin isa da girman Kai irin nasa saikace wata baiwarsa ,shin kud'i haukane?"itafa gsky tagaji da wannan wulakancin nasu ,shi yyi uwarsa tayi...
Shikuwa Abdallah haushinta yakeji ganin taki mgn ai Tama rainasa kenan...mitttss Yaja tsaki ,Yana cigaba d latsa waya Yana Kuma break...
Be wani ci sosaiba sbd shi bai wani cika cin abinci ba duk da ba laifi tayi serving nasa komai yyi,ture kayan yyi dg gabansa ,fuska daure yace keeeeeee!banza tayi dashi....keeeeeeeeee wlh kikabari na koma kiranki Zaki gane bakida wayo"tashi tayi taje gabansa ta duk'a batayi mgn ba,kin karb'o break?"girgiza Kai yyi atsawace yace keee! be careful wlh " nizaki rik'a wa mgn da body language uwarme yasa Baki mgn?"dolema na sallameki sbd yawan surutu da kike sani....kayi hakuri Dan ALLAH kada ka koreni ,Kuma ban karb'o break dinba....tsaki yaja had'e da kwantar d kansa kan kujera yarufe ido...
Yakai kusan minti2 sannan yace you can go....

Shiru tayi Bata tashiba sbd bata fahinci me yaceba"

Tsaki yaja had'e da cewa Zaki iya tafiya ki karb'o ,kada kidade zakimun aiki, sannan dg yau da 12:00 pm tayi Zaki tsayazan saka akoya Miki turanci" sbd ni na Saba mgn da turanci ke Kuma ba wani ji kikeba ko kuwa kwakwalwarki ce haka bakya fahimta.... murmushi tayi tanajin Dadi sosai sbd tanaso arayuwarta ta ruk'a mgn da turanci"amma nagode sos....banason godiya a tsarina hakan xaisa na fasa...

Girgiza Kai tayi ta fice ta mamakin wane irin haline da Abdallah?"

Komai aka Masa baa Masa gwaninta .....part d'in masu aiki taje byn ta karb'o break taje can tayi ta koshi tukum ta dawo part d'in Abdallah.


Yana nan zaune yadda ta barsa,byn tayi sallama tace na dawo....aina ganki ko?"ga phone's d'ina nan zanyi baccin one hour and 35 minit Kuma ba silent sukeba ,Kuma banaso akirani k'aran yata dani" bance kisata a silent ba dukda ma bakisan miye security dinta ba , so saiki San yadda zakiyi inhar wani ya Kira natashi bakin aikinki... yafad'a had'e da mik'o Mata wayoyin.

Zaro ido tayi had'e da kallonsa tace Dan ALLAH ni bazan iya ba Kuma ban fahimci me kake nufiba "


Banxa yyi Mata ya aje Mata wayoyin gefenta, sannan yaje y gyara kwanciyarsa kan 3 seater ya rufe ido.... Shiru tayi tana mamakin wannan tsaka mai wuya daya sakata,takai kusan 15 minit azaune .can ta saci kallon sa taga yyi bacci....k'uri ta Masa d ido tana tasbihi sbd ganin kyawunsa yanata bacci hankali kwance ,yarufe ido eye lashes d'in sa tamkar an xana ga sajensa bak'i Kirin yyi kwance lub a fuskarsa ga sallayarsa data yi baki,ta k'ara Masa kyawu....hmmmm k'ila yanada yawan ibane shiyasa ta fito Masa,ah ah ai ance ita hallittace ko mutum beda yawan ibada tana iya fito Masa ,Kuma masu ibadar sosai taki fito Masu...cewar riyanatu a zuciyarta.;;;;


Kauda kanta tayi sbd tuna warning da yayi Mata akan kallonsa.

Zaman ne da ya isheta itama saita kwanta kan carpet.... bacci yyi gaba d ita, sun jima sosai can wayarsa tayi ringing,atare suka falka sai zare ido riyanatu keyi....shikuwa hannu ya Miko Mata alamar ta Miko Masa wayar.

Da sauri ta basa?"

Dubawa yyi yaga saura 8 minit ya farka...Dan ALLAH kayi h..stop it! yafad'a had'e da d'aga mata hannu yatshi tsaye had'e da cewa kije gd na sallameki sai gobe ....be jira amsarta ya wuce bed room....

Cikin farin ciki ta nufi gd"
Tana shiga d sallama...turus tayi sbd ganin GALI"

Murmushi yyi ya kafeta d ido ganin yadda tayi mugun canxawa , ahankali yace riyanatu ki k'araso Mana "


Murmushi tayi ta isa kusadasu ,shida umma dasuke fira da alama be dad'e da zuwaba"

Ahankali tace Yaya gali Ina wuni?"yasu Inna dasu baffa na?"

Yace duk suna lfy ,suna Kuma gaidake"

Ta ce Ina amsawa, sannan ta kalli umma tace umma nah nadawo"uma tace da wuri haka , riyanatu ta ce eh atakaice sannan ta wuce ciki ta gaida mama zuwaira da gd itada Fatima , sannan ta dawo gun gali ganin umma ta tashi...

Zama tayi suka sake gaisawa sai wani murmushi yake Mata , yyinda riyanatu Bata ma San yanayiba"

Ahankali yace kinsan kuwa abinda yasami yarima kuwa byn tafiyarku ?"

Ware golden eyes nata tayi ta ce meya faru d mugun?"

Bayan tafiyarku da sati2 sai gdn ilu direba sukayi bak'i dg birni,Ashe yaga yarinyar sadda suka shigo garin,shine yasa abita aga nan Masa ina zata shiga ,Ashe matar ma karuwace suna sukaje agarin sai suka biya gdn ilu direba su kwana sbd matarsa y'ar uwarta .
Shine yaje da dare yamata FYAD'E byn yagama take sanar masa tana da cuta mai karya garkuwar jiki wato H I V ....zaro ido riyanatu tayi had'e da cewa subhanallah!,gali yaci gaba da cewa yanxun kowa yasan yanada ita... sannan liman yaje gun sarkin kano yakai k'arar mai gari "zancen danike Miki saura kwana 3 a nad'a sabon me gari,shikuwa yarima Yana gdn yari sbd daaka lissafa yyiwa Yara 15 fyade ,yyima zawara d matan aure...

Girgiza Kai riyanatu tayi tace ALLAH ya kyauta yashiryi masu irin halinsa.

Gali yace ameen"sannan riyanatu ta tashi taje tana ba su zuwaira lbri,ashema yafad'a ma umma ta sanar da su,sai cewa su mama zuwaira keyi ai hakkin jama a new sunata jajan abun.

Sai Gurin 2:00pm gali yamusu sallama byn yabawa umma kudin ta da Inna mariya tace zaa kawo Mata na tumakinta ,yatafi gudun kada yyi dare a hanya.
Yaso fadawa riyanatu abinda ke zuciyarsa besamu damaba.

######

Abdallah kuwa Yana fitowa dg bed room d'in sa yawuce airport tarar Abba shida guards d'in su....

Cikin farin ciki Abba ya rungume tilon D'ansa guda aduniya Yana murna ,suka shige motocinsu ...


Part d'in mom suka nufa,bbu laifi Abba yasami tarba a gun mom."

Abinci sukaci tare a dining area harda mom,byn sun gama" sannan abba yaje yyi wanka yyi Sallah ya huta.
Sannan yakira Abdallah dan yazo yaji albishir d'in.

Bayan yakirasane mom tashigo ita,ta zauna gefen Abba saiga Abdallah yyi sallama yashigo.

Zama yyi Yana murmushi had'e da cewa yau Abba naji dadin wannan Rana sbd kadawo lfy.

Murmushi Abba yyi yace nagode my son"

Jiya munyi meeting da president nake fad'a Masa akan fannin zane ka kammala karatunka, shine yatambayeni kanada iyali Ni Kuma nace eh,dukba bansan miyasashi tambayarba.

To shine yace zai
End Ads