x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 12 - AUREN WATA SHIDDA

  • 33001 words
  • 33392 words
  • Out of 33392 words

Category: Romance Story +18

Views 114

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
tayi had'e da cewa wankafa?"girgiza Kai Hafiz yyi had'e da cewa eh riyan ai mijinkine ko?"Kuma akwai boxer ajikinsa....batasan sadda tasaki ajiyar zuciya ba.
Duk anacikin wani hali Saida hafis ya murmusa.


Kafin ta shige toilet d'in atsorace.

Zaune yake kan keken idonsa arufe,sbd jin k'arar bud'e kofar yasan itace saiyai maza ya rufe idonsa,dukda yasan akwai boxer ajikinsa sai yaji nauyin tagansa ahaka musammun sai yadda tayi dashi....wani imani yaji yasake shigarsa lallai rayuwa abun tsoroce "Wai ita wace irin mutumce yanxun duk rashin kwautatawar da yyimata ,bazaisa ta cusguna masaba kota goranta Masa sbd yanzun Yana k'asa..
Wata zuciyar tace sbd ita daban take"Kuma zuciyarta tsarkakakkace tasan ko ita Bata wuce ALLAH ya jarabetaba.....tunaninsa ya tsaya cak sbd jin hannunta da soso ajinsa tana murzawa....


Kofar toilet d'in aka Fara budewa ,kafin ta turosa akan keken,da Abba suka hade ido yyi tagumi cike da tausayi yake dubarsu...
Hafis ne yatashi yataimaka Mata suka saukeshi dg kan keken suka aza kan bed.

Kafin Abba yadubeta fuska asake yace sannu !kinji ALLAH yyimiki albarka yabaki ladar"
Fuska aduke tace Amin.

Abba ya matsa kusada da Abdallah ya rungumesa Yana Masa adduar samun lfy had'e da nasiha akan ya yadda da k'addara "
Kallon sa Abdallah keyi yanason yace Masa Ina mom?"ai azatonsa bazata iya yin nesa dashi Kona na 1minit ba Yana cikin wannan halin"ALLAH sarki riyan ! yarinyar dayake wulakantawa gashi ita tafimasa mahaifiyarsa,sai yanzun ya tunada da nasihar Hafiz agaresa daya ke Masa fadan yadaina wulakanta riyan sbd D'an Adam darajace dashi bakasan Wanda zai maka Rana ba!gashi yagani ya wulakanta ita Kuma ta taimakaesa.... lallai bazai tab'a mantawa da Hafiz da riyan arayuwarsaba , wadanda yatabbatar bbu wad'anda mahaifiyar sa ta tsana sama dasu arayuwarta... wasu hawayene masu zafi na tausayin kansa suka Fara ziraromasa agefen ido....

Cikin dubara Hafiz ya goge Masa sbd kada Abba yagani.

Da taimakon Abba da Hafiz aka shirya Abdallah cikin t shirt da wanso 3 quarter...

Gab da magrib ,Abba da Hafiz suka fice zuwa masjid,sukabar Riyan agunsa ita kadai.

Itama alwarlal tayi bayn ta saita Abdallah dake kan keke a alk'ibla.

Bayan sun idar ,riyan na kan abin Sallah tana lazimi kafin lokacin isha'i yyi.

Afusace aka banko kofar ,bbu ko sallama.

Da sauri riyan ta d'ago kanta Dan ganin su wayene.

Zeenat ce da hjy ikilima,suna jifar riyan da mugun kallo.

Wani faduwar gaba riyan ta ji Amma saita dake.

Abdallah na.....


Share

BY
MMN FAREESA.
End Ads