x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 15 - MATAR UBA

  • 42001 words
  • 45000 words
  • Out of 48848 words

Category: Love Stories

Views 641

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
Nigeria a lefen ki ba" Yana maganar hade da daga Mata gira.

Murmushi tayi Tace "Hakane,gaskiya kana pampering Dina dayawa Hashim"
"Hmm to ai ke kadaice,wannan kad'an ne acikin abubuwan da na tsara Miki"
Murmushi tayi ta rufe fuska Tace "Dan Allah dagaske"
Yace "Eh dagaske nake wani abun ma sai na dawo zaki Sha mamaki irin Wanda Baki tabayin irinsa ba"
"Toh Allah ya dawo min da Kai lafiya har kasa naji na kosa da dawo war ka"
"Karki damu soon" mikewa yayi tace " to ni Zan koma,kinsan flight dina karfe shida ne ya kamata na kwanta da wuri ko?"
Mikewa ita ma tayi Tace " Hakane my prince,Allah ya tsare ya dawo min da Kai lafiya"
Ya amsa da "Ameen"
" And please before ka tafi call me"
" Dole na ai,da ba don Zan makara ba da sai na biyo na ganki Kan na tafi"
" Allah sarki Kar ka damu,Kiran ka kad'ai ta wadatar Dani"
" Alright,good night" Yana Mai waving hannun sa,itama tayi waving d'insa,inda yayi parking motar sa ya nufa ya Danna mata key, yayi ficewar sa.

Asiya farin cikin da take ciki bazai misaltu ba,alwala tayi ta Fara jero nafila,a yayin da Badiyya ke ji Kamar ta shake Mata wuya ta kashe ta kawaii ko zata huce takaicin dake daminta,ganin zaman da take bazai amfana mata komai ba,ta fada ban d'aki tayi alwala, fitowar ta yayi dai dai da lokacin da Asiya ke kokarin lalabu gadon d'akin,da alama kwanciya zata yi,kallon ta ta tsayi yi har ta kwanta,Yar karamar tsaki tayi ta shimfid'a prayer mat ta Fara jero nafilfili, bayan ta idar ne ta Fara jero addu'o'i "Ya Allah ina rokon ka,idan Hashim Alhairi ne a gareni ka tabbatar da Alhairi a tsakani na dashi,idan Kuma ba Alhairi bane ka musanya min da mafificin Alhairi,Ya Allah ka bawa baiwar ka Asiya lafiya ka sa tafiyar da zamuyi shine karshen wahalar ta adduniya" ta shafa a fuskar ta mamakine ya kamata da ganin hawaye a hannun ta a lokaci guda Kuma taji sanyi a zuciyar ta, a bayyane Tace "Alhamdulillah."

Mikewa tayi ta cire hijab din dake jikinta, ta yi shigarta ta bacci ta kwanta bayan tayi addu'a.

WASHE GARI

.........Tun karfe 4 Badiyya ta tashi ta shiga shirta musu kaya da duk wani abun da zasu bukata,sai da ta dauki kusan awa daya Kan ta gama had'awa a gaggauce ta fada ban d'aki tayi wanka kana ta d'aura da alwala,fitar ta kwe da wuya ta hango a Asiya zaune a bakin gado, Tace "Ahh Asiya har kin tashi?"
Cikin muryar bacci Tace "Eh Aunty"
"Okay good,maza tashi kije kiyi wanka na had'a Miki ruwa nasan Hash na hanya"

Cikin rashin fahimta asiya Tace " Hash?"

"Emm emm eh hash,ba sunan shi hashim ba?"
"Eh!!!"
" Yauwa to ai duk wani Hashim,Akan Kira shi da hash"
" Oh na gane,Amma aunty sunan da dad'i"
Murmushi tayi Tace "Hakane"

FLASH BACK
"Kinga Badiyya bana so kina kirana da sunan Nan,me wani hashimu kamar wani tsoho?" Magana yake Wanda yake nuna cewar dagaske yake baya son sunan.

Yar karamar dariya tayi Tace "To Hashim Kam ai hashimu ne ko?"
'bata Rai yayi ya mike da niyar barin gun,da sauri ta shiga gaban sa "haba Mana My Kai baka San wasa bane?"

Kau da Kai yayi,Yana kallon gefen hade da sa hannayen sa duka biyu aljihu, hada hannayen ta tayi wuri guda alamun am sorry tace "Please am sorry My,na daina baxan sake ba"

"Ba wannin nan,sau nawa kike fad'in hakan Kuma ki sake?"
" Naji naji a baya ne wannan but yanzu am serious sabida bana son bacin ranka"
" Kin tabbata baza ki sake ba?"
"Eh wallahi dagaske nake"
"Uhmm" kawaii yace zagayowa tayi ta inda yake fuskanta,idanuwa ta acikin Nasa tace "Please My" idanun ta fal da hawaye.
Murmushi yayi ya sa hannu ya shafo fuskanta yace "is okay,ya wuce"

Hannun sa ta rike Tace "Thank you My,but Zan iya sa maka wani sunan?"
'dan 'bata fuska yayi yace "A'a bana so"
"Ranka shidad'e meyasa kake saurin Yanke hukunci ka tsaya ka ji sunan tukunna Mana"
'dan ya tsina fuska yayi yace "Toh ina sauraron ki rankishidad'e"
"Hash!!"
Murmushi yayi yace "Shine sunan?"
" Eh ko baiyi dad'i bane?"
"A a yayi dadi sosai,ai duk wani Abu da zai fito da ga bakin ki mai dadine"
"Hmm Kuma kace baka son Hashimu?"
" Eh nasan kina Kira nane da sunan tunda Kika ji Kaka tana kirana dashi"
" Hmm hakane Allah sarki kaka,Allah ya jikan ta"
" Ameen"
" Toh koma ka zauna" tana nuna masa  mazauni da Ido.

Hannun ta cikin nasa suka koma suka zauna, d'an murza hannun ta yake q hankali yace "Diyyata"
"Na am"
"Amma kinsan sunan Nan yamin Dad'i Hash,zanzo a Rika kirana da sunan"
Murmushi tayi Tace " Am glad you like it"
" Aunty!! Aunty!!, Ko kina sallah ne?" Asiya ke mata wannan Tambayar a d'an razane ta dawo daga duniyar tunanin da ta Lula.

Tace "a a Zan daiyi"
"Amma kina lafiya kuwa aunty,har da nayi wanka,ko wani abun kikeyi?"
" E..ehh,ina had'a Mana kaya ne,ki samu ki shirya ko?"
Ta amsa da "Toh"
Nan ta Fara sallah,Don a lokacin har an idar da sallar asuba,bayan ta idar da ta sanya doguwar Riga fari ne shigen dinki girma,an zuba Masa stones Golding color yayi dam a ajikin ta yayi matukar karb'an ta, takalmi Golding,sannan ta rataya Golding jaka sai zuba kamshi take.

Asiya na idar da sallah da taimakon Badiyya tasa doguwar riga,iri 'dayene dana Badiyya Amma nata mint green ne,sai stones din fari, takalmin ta fari,duk sunyi matukar kyau, knocking suka ji.

"Badiyya Kun tashi kuwa?"
Muryar Mama suka jiyo, "Eh mun gama"
" Toh maza kizo parlor Abban ki na jiran ki"
" Abba Kuma" a zuciyarta ta ayyana hakan.

" Kina dai jina ko?"
" Eh Mama gani Nan zuwa"
Jakar ta ajiye ta fice,Kai tsaye parlor ta nufa, cikin Ladabi da biyayya ta durkusa ta ce "Abba ina kwana?"
"Lafiya Lau mamana,da fatan Kun tashi lafiya?"
" Lafiya Lau Abba"
Iska Mai zafi ya hura kana yace "Mamana mahaifiyar ki ta,ta fada min duk abubuwan da ke faruwa,game da maganar yaran Nan Hashim da Asiyah" ji tayi kirjinta ya Fara duka uku uku.

Ya d'aura da fad'in "Dan Allah kiyi hakuri ki dauki hakan a matsayin kaddara,karki ce zakiyi fushi ko ki kullaci Asiyah,idan kikayi hakan ladan da Kika samu a baya ta dalilin ta duk Zaki goge shi,Kar ki nuna Mata komai sannan ki cigaba da taimakon ta insha Allah,Zaki ci riba kinji ko?"
" Insha Allah Abba bakomai Kuma zanyi yanda kace"
" Toh Allah ya Miki Albarka"
" Ameen"
" Karfe nawane tafiyar Taku?"
" Karfe shida ne"
Wayarsa ya duba yace "Gashi yanzu karfe biyar da kwata,ya kamata kuna chan"
" Hashim muke jira, Amma bara naje na kira shi naji,ya ake ciki"
" Toh madallah, Allah ya tsare"
Ta amsa da Amin.
Yace " Tashi kije,Nima Zan shiga d'aki na danyi bacci Kan gari ya waye"
" Toh Abba a tashi lafiya"
Ameen.

Ta shige d'akin su, shigarta yayi dai dai da shigowar Kiran Hashim,da sauri ta d'aga gudun karya Yanke,d'aga 'dayan 'bangaren yace "Assalamu Alaiki,da fatan kin tashi lafiya?"
"Lafiya Lau kaifa?"
" Alhamdulillah,da fatan Kun gama Shiri ko?"
" Eh mun gama"
" Okay gani a kofar gidan ku"
Ta amsa da " Gamu Nan fitowa"
Tare suka katse wayar,Maida kallonta tayi ga Asiya Tace " Tashi muje ko?"
"Aunty ban San dalilin da yasa nake jin fadiwar gaba ba,gani nake kamar ko da munje bazan samu lafiya ba"

" Karkice haka Asiyah, Insha Allah Zaki warke ina ji a jikina Zaki warke,sabida a India akwai professionals sosai,so Kar ki damu,kiyi ta addu'a kinji,Nima Zan tayaki"
" Toh aunty na gode"
Sallama sukayi wa Mama,sannan ta riko Hannunta  suka fice,a tsaye suka same shi,yana hango su yayi saurin nufo su, jakar da ke hannun Badiyya ya karb'a yana mata wani irin kallo Wanda shi kansa bai San yanayi ba, motar suka nufa yayinda shi Kuma yasa Kayan a booth, a baya suka zauna shi Kuma ya zaga gaba ya zauna a gun mai zaman banza, ji tayi ance "barka da Asuba Hajiya Badiyya"

Muryar sa ta dauka Tace "Faisal?"
"Na aaaam"
"Ashe dama kana Nan?"
"Ina Nan Rankishidad'e"
"Ba a ganin ku,shiru shiru haka?"
" Eh wlh kin San abubuwan ne sai a Hankali"
Nan suka shiga hirar yaushe gamo, muryar Faisal da na Badiyya kawaii kake ji a motar, Asiya da Hashim sun Zama tamkar kurame,a haka har suka isa filin jirgi,bayan sunyi Sallama Suma nufi cikin jirgin ko wannen su ya zauna a mazaunin sa,dariyan gefen baki Badiyya tayi ganin yanayin zaman nasu,Hashim ne a gun window,sai Asiyah a tsakiya, ita Kuma tana zaune daga gefenta, bayan sun zauna Hashim ya riko hannun Asiyah, magana ya mata a kunne Wanda ni kaina banji ba, Murmushi kawaii tayi ta kwantar da kanta a kafad'ar sa,Nan jirgin su ya lula sararin samaniya.

Karfe Uku da minti arba'in da shida suka Isa kasar India, masaukin su suka sauka Wanda tun suna Nigeria,Hashim ya shirya komai da komai, d'aki biyu ya Kama musu, Badiyya da Asiyah a d'aki daya,Shima da nasa, d'akin na kallon juna,sai da ya tabba sun samu duk wani abun da suke bukata,kana ya koma d'akinsa. Duk su ukun sun kwana addu'a kasantuwar gobe ne ranar da zata ga likita.

WASHE GARI
........karfe shida ya musu knocking Badiyya ce ta Bud'e kofar bayan sun gaisa yace "Mun shirya?"
Ta amsa da "Eh"
"Okay Ku fito ina kasa"
" Okay"
Tafiyar sa yayi ita ko ta tsaya kallon saji take soyayyae sa na karuwa a cikin zuciyar ta,ganin yana kokarin juyowa tayi saurin komawa ciki ta turo kofar da Karfi,girgiza kai yayi a bayyane yace "Badiyya."

A kasa suka same shi Yana zaune,hannun sa rike take da magazine, yana hango su ya ajiye ya mike,yayi gaba suka Mara Masa baya,cab(Taxi) ya tara Saida suka shiga yace " Powai's Hiranandani Hospital"
"Okay sir"
Sun d'auki almost 30mints Kan suka Isa, hakkinsa ya bashi, sannan suka shige asibitin.
💦💦💦💦💦💦💦💦
Please comment and share
💦💦💦💦💦💦💦💦
*MATAR UBA*
💦💦💦💦💦💦💦💦

Daga Alkalamin ✍️

*Milly*

Fadilah Yakub
*(MILHAAT)*

*🌍MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📚🖊️*
*M. W. A*

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

Not Edited
CHAPTER 25

A kasa suka same shi Yana zaune,hannun sa rike take da magazine, yana hango su ya ajiye ya mike,yayi gaba suka Mara Masa baya,cab(Taxi) ya tara Saida suka shiga yace " Powai's Hiranandani Hospital"
"Okay sir"
Sun d'auki almost 30mints Kan suka Isa, hakkinsa ya bashi, sannan suka shige asibitin.
💦💦💦💦💦💦💦💦
.......... Powai'a Hiranandani Hospital had'add'en wuri ne sosai, ma'aikata ko ta ina sanyaye da fararen lab coats a jikin su, wuyan su Kuma a rataye yake da stethoscope, sunyi matukar kyau abinka da farar fata, Kai tsaye ophthalmology center suka nufa, wata Nurse na hango jikin ta sanye yake da farin Riga irin Wanda nurses suke sawa iya gwiwa da farar hular ta irin Wanda nurses kw sawa, fuskan ta d'auke yake da Murmushi nufo su tayi a inda suke zauna Tace "Hashim Shettima right"
"Yeah"
"Alright, come with me"
Tashi suka yi suka bita da jagorancin ta suka shiga office din likitan da already ya San da zuwan su.

Suna shiga suka Tarar Yana ban d'aki Tace "He is in the bathroom room,wait for him"
Kai kawaii ya d'aga Mata.

Bai d'au lokaci ba ya fito,yana goge hannun sa da hand sanitizer,sai da ya zauna ya kalli ida suke,tashi yayi a razane ya ambaci sunnan ta "Di...diyyya?"
Baki a Bud'e take kallon sa kasa magana tayi, tarin da Hashim yayine ta dawo dasu daga tunanin da suka lula.

Karasowa yayi inda suke Yana Murmushi, Mika wa hashim hannu yayi yace "Assalamualaikum Hash"
Kallon hannun sa ya tsaya yi,ganin baida niyar janye hannun sa ya Mika Masa hannu had'e da kawar da kanshi gefe.

Girgiza Kai Ammar yayi Yana mamakin Hali irin na hash Abu kusan shekaru uku Amma haryanzu Bai Manta ba.

Ya Maida kallon sa ga Asiyah da ke zaune ta zuba uban tagumi, yace "Is she the one?"
Ya d'aga Masa Kai riko hannun ta yayi "Stand up" da sauri Hashim ya ture Masa hannu Yana nunashi da d'an ya tsaya "Don't try it"
"Excuse me but am just doing my job"
"Most you touch her?"
" Am sorry but I have to"
Mikewa Hashim yayi Nan da idanuwa suka sauya daga fari zuwa jaa.
Badiyya ganin Hashim na kokarin aikata abinda ya aikata a Baya,har ya Kai hannu zai Kai Masa naushi cikin tsawa tace "Hashiiiim" juyowa yayi ya kalleta.
Cikin kuka Tace "Are you Mad? When will you ever change, what sort of non sense is this?,kayi mashi a baya ya kyale ka Amma ka sani yanzu kana cikin kasar sune ba barin ka zasuyi ba"

Ammar yace "Diyya please calm down,take it easy"
Hashim dariya ya shiga yi abun mamaki Kuma idanun sa na zub da hawaye yace "I knew it,I knew it dama Soyayya kuke"
"Hashim please calm down,it has been long and you totally misunderstood us please sit down"
Yana kokarin riko hannun sa, ya buge Masa hannu "Don't touch me"
"Hashim please calm down, please trust me,I promise you that what you saw that day was a total misunderstanding,I never loved her I liked her as a friend, please am sorry"

Badiyya Banda kuka babu abunda take yi, Asiyah mekewa tayi cikin kuka Tace "Please will someone explain to me,what is going on here?"
Sai a Lokacin suka tuna da basu kad'ai bane a gun,cikin Rawar murya Hashim yace "Baa...bakomai"
"Bakomai kuma taya zaka cemin bakomai bayan gashi Ina duk ki biyun Kuna kuku"
Shiru yayi don Bai San amsar da zai bata ba.

"Aunty Dan Allah ki fada min me ke faruwane,dama kin San Hashim ne?"
Shiru
"Aunty please talk to me"
Ammar da ke ya fahimci maganar da take, hakan Yasa yace "Do you understand English?"
"Yes"
"Okay,Hashim and Diyya are lovers,they love each other alot but unfortunately he got angry at her because of me........" Nan ya Koro Mata abinda ke tsakanin Diyya da hash, sai da ya gama bata labarin jiki ba Karfi ta koma ta zauna, hawayene masu zafi suke saukowa daga idanun ta,Hashim durkusawa yayi a gaban ta yace "My Queen kukan me kike haka? Dan Allah ki daina bana jin dad'in ganin ki a haka,Diyya past 'dina ce and you are my present ke nake so Kuma nake Kauna please don't leave me"

Hannu tasa ta goge fuskar ta gyaran murya tayi Tace "Dr when will my surgery start?"
Kallon agogon dake hannun sa yayi yace "At 10am and the time now is 9:30am, just start up and dress up"
Tashi tayi a dai dai lokacin nurse na ta shigo ya umurce ta da ta kaita d'akin tiyatan,riko hannun ta tayi suka fice da ga office din.

Wani d'aki ya shiga yayi shirya tsaf cikin Kayan da likitoci suke sakawa idan zasu yi tiyata,har ya Bud'e kofan zai fita Hashim yace "How long will it?"
"About two hours" kawaii yace yayi ficewar sa.

Bin bayan shi sukayi suka zauna a reception,babu Wanda yace wa wani kala, Hashim ear piece Yasa a kunnen sa, waka yayi playing Amma Sam hankalin sa baya Kan wakan, shesshekar kukan Badiyya yake ji Bai San meyasa ba tausayin ta ya ziyarci zuciyar sa,tsaki yayi ya tashi ya bargun,harabar asibitin ya nufa ya nemi wuri ya zauna Bai shigo ba har Saida ya ga time ya d'in fitowar su ya kusa cika ya koma ciki.

Cike da tausayi yake kallon ta tana zaune bata motsaba sai kuka take, Zama yayi a gefenta yace "Diyya please kukan Nan ne mene ne? Dan Allah ki daina Zaki ja wa kanki ciwo fa"
"Hash Tambaya ta kake kukan me nake? Sai kace baka San dalilin kukan nawa ba?"
" Am sorry to say ni ban sani ba"
Yar karamar dariya tayi had'e da kuka tace "As expected dama meyasa zaka sani, tunda yanzu ni ba komai bace a wurin ka,Hashim me na maka da na chan chanci rashin mutunci daga gare ka,yanzu ni diyya, nice kake cewa ni past Dinka ce in my present? Ban tab'a tunanin hakan daga gare ka ba"

"Am so sorry Diyya but ni dagaske nake Asiyah nake so,Kuma auren ta zanyi matsalolin da suka gifta ne yasa ba a d'aura Mana aure ba"
Kan ta Bud'e Baki tayi magana suka hango Dr Ammar nufo su yayi yana Murmushi "How was the surgery?" Hashim ke yi Masa tambaya. " Yeah Alhamdulillah it was a success"
"Can I  see her now?"
" No just wait for the nurses to dress her ,and she is also sleeping but she'll soon wake up,she will stay here for three days before we can discharge he"

Hashim duk da Yana Jin  haushin Ammar hakan baisa shi rungumar sa ba Yana Mai masa godiya. Badiyya kuwa ji tayi kamar zuciyar ta zata fita daga kirjinta,saurin fita tayi wuri ta samu ta shiga rera kuka son ranta.

Bin ta sukayi da kallo Ammar mamakine ya kamashi ganin yanda Sam Bai da mu da Badiyya ba kamar Basu ne kamar zasu cinye junan su ba, tsaki yayi yabi bayanta.
Wani irin kallo Hashim ya masa yace "Chan ta matse muku"
Ya juya ya nufi d'akin da yaga an shege da Asiyah,tana kwance hankalinta kwance take bacci Zama yayi ya sata a gaba sai kallon ta yake Kamar za a sace ta.

"Diyya please what happened,why are you crying do want to get I'll?"
Daradaran idanun Wanda suka kada suka yi jaa ta ta d'ago ta kalle shi Tace "I don't what to do Ammar as you can see Hashim is angry with me"
"What do you mean I thought you people are already married"
" No we didn't actually he broke up with me for about three years now"
" Those that mean since when we are in school?"
"Yeah"Nan ta Koro mishi halin da suke ciki  tun daga ranar da sukayi graduation party har zuwa yanzu.
Yace "What about the girl with you?"
Nan Shima ta fada Masa sanadiyar haduwar su da Kuma matsayin ta a wurin Hashim.

Hakuri ya bata ya bukaci da ta taso ta su shiga office d'insa bata musa ba ta rufa mishi baya.

Ruwan sanyi irin na gora ta Ciro ya mika mata tayi saurin karb'a ta Bud'e Saida ta Sha kusan rabi ta sauke Goran shi ko Ammar kallon ya yake cike da tausayi "You're hungry right?"
Kai ta d'aga Masa alamun eh, "what will you like to eat?"
"Noodles will be okay"
"Alright"
Telephone ya dauka yayi magana dasu da yaren su na indiyanci,bayan ya gama ya sauke wayar ya ajiye,a hankali yake jaan
End Ads