x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 8 - GAYYA CE

  • 21001 words
  • 24000 words
  • Out of 37291 words

Category: Love Stories

Views 84

09 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
ya cire hijabi jikin ta sannan sukayi falo da ita.

A dainig ya ajeta sannan ya jawo pulet ya shiga yin sarven din su, gefen kujerar ta ya dawo ya zauna ya dauki spoon ya shiga bata dan ya fahimci gaba ɗaya ta tsorata da shi. Sai da ya tabbatar ta koshi sannan ya ci abinci yana ci yana yaba mata amma ita ta kasa ce wa komi, har ya kammala ya jawo hanun ta zuwa falon shi ya kun na tv suna kallah. Har lokacin ta kasa furta komi.

"Juyowa ya yi ya kalleta ya ce wato my wife baza ki mun maganaba ko? Dan Allah kimin magana kinji ko na miki wani laifi ne?".

"Ta ce a'a idon ta fal da hawaye".


"Tom ki saki jiki dan Allah, kin san me?

"A'a "

Yau Jamal ta zo gidan inna idan ki ka gan su ita da jawahir k'anwata tamkar ni da Jamal nan fa ya shiga bata labarin tare da nuna mata pics din su da ya musu, tana ta mamaki har ya faɗa mata zasu zo nan da kwana biyu.

Sosai ta saki jikin ta suna hira da shi, kasan me yaya wllh nima akwai wani da nake gani yana kama da ku, ya ce a ina sannan Ni da mom muna kallan labarai suka ansa shi yana baya ni akan wani Company nin su, wllh my dear kamar ku daya ba ko babban ci.

"Kin san ikon Allah, kuma an ce kowa irin shi bakwai ne a duniya. Allah dai ya sa mu dace suka ce Ameen.

"Ashe yaya Farouk ya tafi Umar ji da daddare jirgin su ya tashi"

"Jalil shi yasa yau ina ta kiran shi wayar bata shiga".

"Mom ta ce kiran gaggawa ne ya taso da da addare, ta Abuja zai Farah wa daga nan ya wuce".

"Tom Ubangijin ya dawo da shi lpy, nima in sha Allah net Hajji da ni da my wife and my bebys zamu je ya kare maganar yana murmushi".

"Ita kuma ta hade rai".

"Ubangijin ya kai mu rai da lpy amma gaskiya banda wasu bebys"


Daga nan suka cigaba da hirar su har lokacin tana jikin shi har ta fara yin barci lkcn 11:00pm tayi dan haka ya dauke ta ya yi Toilet da ita, a hankali ta bude idon ta tare da sakkowa a jikin shi.

"Ya mata murmushi ya ce wanka zan miki".

"Gaskiya ni bana so ka fita kaji ta kare maganar cikin shagwab'a".

Yana fita tayi wankan ta, sannan ta fito ta bude wadrop din dakin taga kayan barci da yawa a cikin sannan ta dauko wata doguwar riga ta saka ta barci ta feshe jikin ta da turarukan da duk ta gani a dakin.
Sannan ta juya da niyar fita daga d'akin suka haɗa ido da shi yana kulle kofa.

"My dear barcifa nake ji".

"Ga bed can jeki kwanta". Ya faɗa ba alamar wasa a idon shi.

Dan haka jiki a mace ta koma cikin d'akin ta kwanta kan bed din, mai matukar girma ga wani kamshi da yake fitar wa, ta rufe jikin ta da blanket mai nauyi tayi shiru bata re da barci a idon ta ba.

Yana fitowa ya shirya zuwa wasu kaya marasa nauyi sannan ya kashe wutar dakin, ya kanta ya jawo ta jikin sa.

A hankali ya fara shafa gashin kanta zuwa wuyan ta, tana jin shi amma ta kasa ko kwakkwaran motsi, sosai yake mata wasu abubuwa masu wuyar fassarawa, gaba daya jikin ta ya yi sanyi ko hannun ta bata iyya dagawa, bai kuma tsaya da romantic din ta ba, ya gama kai ta karshe ya yinda shima ya kai makurah.

Daga nan nidai na basu waje.



*Kano*

"Jawad" Ammy zan fita sai na dawo.

"Ina zaka je ?


"Gidan Abdullah zani wanda ya yi aure kwana ki lokacin ina Lagos ni da Jalila".

"Ohhhhh Allah ya kiyaye, ai da ka ɗauki jalilan kun je tare tunda gidan Amarya zaka sai ka fi jin dadi zuwa".


"Tom shikenn bari na shiga na mata magana".

"Sai kun dawo.

Kai tsaye cikin gidan papa ya shige bakin shi dauke da Sallah ma, shi a iyya lissafi shi ba zaice ga iya raban shi da gidan papa ba sbd baya shi. Idan ka gan shi a gidan to fa wajen mamy Jalila ya zo sbd tana matukar kaunar sa, batasan ganin abu zai da meshi ko ta bashi.
Yau ma kamar kullum ita kad'ai ce a falon zau ne kana ganin ta kasan akwai abun da yake damun ta da alama yan zu haka ma tuna ni take.

Sallah ma ya ƙarah yi sannan ta jiyo shi, ta dago fuska dauke da murmushi tace my son shigo mana naga ka tsaya a nan, shigowa ya yi ya zauna gyefen ta tare da gaida ta.

Ya ce Mamy na mai yake damun ki ne!? kwana biyu nan da ban shigoba duk kin rame. Kinyi baki, Mamy ko baki da lafiya ne? Ya kare maganar cikin tausaya wa.

"Ummm my son kasan dai ta tsuniyar gizo bata wuce ta k'ok'i, wllh Jawad na gaji da zama da Papan ku ka duba kaga yadda na koma, Papan ku ba shi da tausayi ko imani san zuciyar sa ya yi yawa, wllh a yan zu bani da wani muradi daya wuce rabuwa da shi".
Ba wanda nake iyya fadawa matsala ta bayan kai my son kana gani da shop din da ka bani nake komi a gidan nan, Naira biyar dinsa baya bani, ga cin mutuncin kalah kalah.
Wllh sbd kai nake zama dashi.


"Na san komi Ammy dan Allah kiyi hakuri komi ya kusa wucewa da yar dar Allah. Haka dai ya dinga bata hakuri da bata baki nan take ya saka mata one million a account din ta sannan ya tambaye ta Jalila ta ce bari ta kira ta.

Ko da tafi to zasu tafi, papa ne ya fito ya hana ta zuwa ya ce akwai inda zata raka shi daga nan ya koma d'aki, shi kuma Jawad ya saka kai ya fita Mamy nata bashi hakuri.

Ba yau Jawad yasan wane papa ba shiyasah kwata kwata baya san papa, haka shima papan bayasan Jawad, amma idan a gaban papy ne sai ya nuna ba wanda yake so kamar Jawad.


Mamy ce ta bi papa d'aki dan bashi hakuri akan yabar jalil su fita, tana kai wa bakin dakin nashi ta jiyo wasu magan ganu masu tab'a zuciya, bayan ta gama jin karshen maganar ta koma d'akin ta da sauri ta dauki waya ta hira Jawad idon ta nata zubda hawaye, har 2miss call ta mashi mai dagaba. A na 3 din ne ya daga "ya ce Mamy karfa ki damu gani ma nayi nisa a hanya."


"Mamy dan Allah ka dawo yan zu my son kayi sauri ka juyo kar kaje akwai matsala a hanyar, ka dawo gida kaji, tana kai wa nan ta fashe da wani matsananci kuka wanda ya bawa Jawad tausayi.

"Mamy karki damu bari na dawo mai ke damun ki ya faɗa a giggice".

"Mamy na sauke wayar ta cigaba da kukan ta, tana cewa ban san rashin imani ka ya kai haka ba papa, ban san zaka iyya aikata wannan mummunan zunubin ba wllh wani abu ya same shi bazan yafe maka ba. Na tsane ka Al Hassan. Na tsane ka.


Haka ya jiyo gida jiki a sanya ye, amma abun da ya bashi mamaki tun da ya fito wasu motoci Black suke bin shi amma yan zu yana juyowa sai yaga sunyi parking a bakin titi. Wanda duk yana hango hakan ne ta mirrow, Amma sai ya basar sbd ba yau ya saba ganin ana bibiyar shi ba.

Yana koma wa ban garen Mamy ya shiga cikin ta shi hankali, kai tsaye dakin ta ya nufa ya norking ta ce ya shigo.

Fuskar ta ta kumbura da alamar kuka ta ce, sosai har zuciyar sa yana jin tausayi Mamy yana kuma matuƙa kaunar ta.

"Mamy na maiya sa neki?".

"Babu komi my son, ni kawai ban yarda da fitarka a yau bane, sbd zuciya ta ta sakamin shakku da ko kwantan hakan. Ina jin tsoron rasaka my son ba Wada wata inuwa da nakeji sanyi a cikin ta bayan kai.
Na farka na rasa uwa da uba ni ba yar uwa ba.
Kai kaɗai ne jin dadin rayuwa ta a yan zu. Kuma ina yin komi ne sbd kai, marasa mai yasa papa yake mun haka ko tausayi maraici na baya ji.


"Mamy na ki kwantar da hankali ki, tabbas papa ya cigaba da zalintar ki, Ni da kai na zan sa ya sake ki ya baki takar darki ki koma gidan ki dana maki, Mamy na bana san ganin ki cikin damuwa.

Da kalaman shi masu dad'i ya kwantar mata da hankali sannan ya tashi ya yi ma ta sallama.

Ya koma gida cike da tausayin halin da Mamy ke ciki.


*Kaduna*

"Sannu my wife ki daure ki sha tea din nan, A hankali ta saka hannu ta karba tana sha a hankali, hatta kammala yana aikin jerah mata sannu, sannan ya dauke cup din ya fita da shi ya shigo da pulet dauke da dankali gyefen gadan ya zauna ya ce, bude bakin na baki, a hankali ya dinga budewa yana bata sbd wata irin yinwa take ji, taci sosai sannan ta janye kanta alamar ta koshi ya meke ya fita da pulet din sannan ya dawo ya bata magana ya kwantar da ita yana dan na mata ƙafafuwan ta a hankali. Har barci ya dauke ta sakamakon jiya bata yi barci ba, sbd bakar azabar da ta sha a hannun jalil tabbas ta raina kan ta, ana ce wa haihuwa yakin mata. Tofa lallai aure ne yake mata.


Komawa ya yi falo ya kwanta dan shi kan shi a gajeye yake tabbatas aure ni,ima ne, Ubangijin ya bashi ikon yiwa Fatima adalci a cikin rayuwa auran su. Sbd ta bashi komi nata Alhmdllh.

Yana wannan tuna nin barci ya dauke shi shima.



*Bayan sati ɗaya*
*After one week*

Yau ne ya kama ranar da zasu tafi garin Kano sai da wata matsala da ta faru ita ce.
A yau din aka kirah Dad aka sanar da shi kanin mahaifirsu doctor Adam ba shi da lafiya, kuma ciwan na shi ya yi tsananin kuma raban da su hadu dashi shekara Ashirin kenan.
Sbd kasancewar shi a saipuros tun da ya yi ritayya.
Dan haka yau din zai tafi Abuja daga nan ya dawo Kaduna.


Hakan kuma ya sanar da su Jamal an daga tafiya.


Tun da ya sauka a garin Abuja ya je gidan uncle Adam tabbas yana jin jiki sosai, dan haka ma akace wa,a wuce da shi America dan duba lafiyar shi.

Ko da Dad ya zo a hankali ya rike hannunsa ya ce, Bashir akwai wani sirri dake cikin rai na wanda nake fatan wanzuwar da kafin lokacin tafiya ta,

Ko da ban dawo ba akwai wani books a cikin gidana dake Kano, aciki wata jaka nan dai ya mashi baya nin komi ina so ka karanta labarai sannan kuma ka tabbatar ka nemu wadan nan bayan Allah.

"In sha Allah, uncle Allah zai baka lpy, ya ce nima ina fatan hakan, ina san ganin yadda al,amarin nan zai kasan ce.


Kwanan Dad biyu suka wuce America shi da yayan uncle Adam, Ahmad da Muhammad sai matar sa Hajiya Maryam.

Kwana nan satin Dad daya a America ya dawo Kaduna.


Ton da ya dawo kuma ya kai mom Lagos dan duba lafiyar ta da ta cikin ta. Kwanan su 5 a Lagos suka dawo Kaduna.


Ya da wowa awajen aikin su aka aika shi birnin Kebbi nan ma satin shi ɗaya. Sannan ya dawo Kaduna.

Kwana biyu da dawowarsa kuwa ya kirah su Jamal ya ke shaida masu abun da ya tsaida shi Sannan suka yanzu shawarar zasu je jibi in Allah ya kai mu.



Jalil ne ya shigo gida a gajiye, yana shigowa aka rungume shi ta baya tare da sanar masa kiss mai zafi, tana haɗa masa da wasu maganganu masu narkar da zuciya, har falon suka ƙara so suka zauna.


Suan ta hira, daga baya ta tashi ta shige bedroom ta haɗa masa ruwan wanka, har d'aki ta kai shi ta taya shi rage kayan jikin shi sannan ya shiga wanka, ta fito masa da kaya marasa nauyi na barci, sannan ta fito. Ta ƙarah shirya komi, ta koma d'akin tayi sa,a kuwa ya fito, ita ta taimaka masa ya shirya sannan suka fito falo. Kai tsaye daining suka wuce sukayi lunche sannan suka dawo falo suna hirah.
A yan zu sosai take nuna wa mijin ta soyayya shima kuma haka. Yau kima bin watan su biyu da aure kennan.



Kwanciya ya yi kan cinyar ta ya mike ƙafarsa kan kujera, suna pesing juna,

"My dear".


"Na,am my Husband".


"Jibi idan Allah ya kai mu zamuje Kano nida Dad din Jamala da Jamal wani Company ne suke neman ma,aikata shine zamu ko Allah zai sa a dace tun da kinga ba,a zama da sana'a ɗaya yanzu.

"kwabe fuska tayi ta ce my Husband amma ba kwana za kayi ba ko?"

"Eh in sha Allah bazan kwana ba".

"Tom my Ubangijin ya baku nasarah da albarka, Ubangijin ya kai ku lpy ya dawo daku lpy."

"Na gode my love ina jin dadi addu'ar ki a gare ne, Alhmdllh na gode wa Allah da ya bani mace kamar ke, ina alfahari samun ki a Rayuwa ta, my Noor".

"Tayi murmushi ta ce na gode".

"Yawwa gobe su jawahir da jamla zasu zo ko?".

"Eh haka suka ce min".

"To Allah ya kai mu rai da lpy, gaskiya zanji dad'i, sbd sau biyu na taɓa baki a gidan nan.


"Karki damu idan yaya Farouk ma ya dawo zasu zo shi da, Jamal".


*Washe gari*

Karfe 11:00am sun gama komi abinci suka shirya masu kalah kalah, tuni Fatima ta Farah kiran yaya Jamal wai har yanzu bai je dauko su ba. Ya ce sai 11:30 in sha Allah zaije.

Karfe 11:50 am suna gidan jalil, Fatima tayi farincikin ganin su duk da shi Jamal bai shiga gidan ba, amma ta leko ta gaida shi. Kasan cewar ma motar jalil ta samu matsala sai kawai suka wuce tare bayan sun gaisa da su.


Sosai Fatima ta rungume su tana ƙara mamakin lamarin gaskiya ku yan biyu ne, suka saka mata dariya.

Kayan ciye ciye ta kawo masu kalah kalah da lemo ka daban daban. Ta baje masu a gaban su, idan da abun da kuke buƙata kuyi magana kunyi, suka ce ba sa bukatar komi. Tace ai kun san gidan talaka sai hakuri suka saka dariya "au nan ku talakawa ne, ce war jamla". Fatima ta ce eh mana, sukayi dariya.


Hira suke yi sosai, inda Fatima su ke ta yi da jamla wai Fatima ba zata ce wata jamla Anty ba, ita kuma jamlah ta ce ai kece babba kuma ko ba komi gaba kike dani fa.

"Kai yau she ma zan girme ki ce war Fatima".

"A'a wllh kin girme ni".

"nifa 20 nake cewar Jamla".

"Eh Nima ma 21 ne fa".

Nan ma jawahir ta ce nima 20 nake.
Wannan kennan.

Har yamma suna ta pics da videos, da sukayi sallar magriba suka taya ta aiki karfe 8:00 dif sukayi mata sallah ma, cike da kewar su, da kuma tarun Alkairai dan mutum ce mara ruwa Jamal ya dauke su, Jamla ya farah sauke wa sannan suka wuce gida shida jawahir.


Typing 📲


GAYYA CE!
*Free page*




*Written by*

*Fatima alaramma lafazi*
*(Falaramma)*



https://youtube.com/@fatimaalaramma?si=v_EK6JyH_nkqroPZ


*Sadaukar kar wane ga Sadiq Abubakar CEO din lafazi Allah ya Kara masa lpy, da nisan kwana mai albarka, godiya ta musamman*



💖✨✨✨💞💋💋

Wanan sabon littafi ne, dana farashi kwanan, ina rokon Ubangiji ya bani ikon gamawa lpy, ina rukun Ubangiji ya bani da mar rubuta abun da mutane zasu amfana dashi wannan kenan.



✨✨✨

Wannan labarin na musamman ne ba gama garin labari bane, GAYYA CE! kuna ji kun San abun sai Wanda ya karan ta, labarin ban dariya da kuma soyayya, tsan tsar cin amana da kuma Butulci, San zuciya da kuma hassada, duk acikin book din GAYYA CE! kunaji kun San ba karya littafin, ina alfahari da ku ges nagode.





PG 2️⃣1️⃣&2️⃣2️⃣



................. Ko da suka k'arasa gidan ba su wani bata lokaci ba kowa ya ya shige d'akin shi inda, sukayi yiwa inna da Babba da suke falo sallama.


Sbd ya sanar da su da zasu yi tafiya gobe idan Allah ya kai mu, za suje Kano su da Dad.


Bayan Jamal ya yi wanka ya kirah Jamla ya ke ce mata ya gajiyar hadi da mata godiya, suka ɗan taɓa hira sannan sukayi sallah ma sakamakon a gajiye yake.


Haka ita ma Fatima da jalil duk sun hira su sun masu ya suka je gida.


*Washe gari*

7:30 dai dai jalil ya sauke Fatima a gidan su, sbd baya so ya barta ita kad'ai tun da bai san yadda tafiyar zata kasance ba.

Wannan shi ne zuwan ta gida na biyu bayan wanda sukayi da jalil bata k'arah zuwa ba sai yau.

Sosai ta rungume shi ta dinga jerumasa addu'a, tare da masa fatan alheri, sannan ta fito daga motar tana ɗaya ma shi hannu.

Kai tsaye gidan su ya wuce ya dauko Jamal sannan suka wuce gidan dad.


*Labarai*

Motoci su wane su Jamal su ke hawa.

Shi dai jalil lokacin da mom
End Ads