x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 3 - GAYYA CE

  • 6001 words
  • 9000 words
  • Out of 37291 words

Category: Love Stories

Views 85

09 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
yana murmushi", wannan magan ganun duk yana yinsu ne yayin da yazu daidai kun nan ta, tafaɗa mutar tacigaba da kuka yayin da dad ya jah mutar suka bar layin yusuf yanata ɗagawa jamlah hannun fuska ɗauke da murmushi.
"Dad mom kinsan wani abu? aa dad sai ka faɗi akwai wasu samari ƴan biyu sune waɗan da zasu dinga kai jamlah makaranta, yaran nan muta nan kirki ne baki ga yadda suka burgeni ba mey be ma kigan su yau idan mun isa. "Mom tom dad Allah ya kaimu lpy sai na gan su kasan ina san yan biyu wllh, da haka dai suka cigaba da hirar su abun sha,awa yayin da tuni jamlah tayi barci abin ta. Misalin ƙarfe 5:00 na yamma suka sauka garin kaduna, gida ne mai matukar yau da tsaruwa duk da part-part ne gidan kana gani kasan na ma,aikata ne wannan kenan.

"Yau ne bebyn papa ta farah aiki company papa hatta ma,aikatan company sun ji daɗin ka san ce war ta agare su sbd beby mutum ce mai girmama manya da san muta ne. shiyasa sukaji daɗinta kuma sosai ta maida hankalinta wajen aiki da yayan nata batasa wasaba ko tsokana duk da taɗauki aniyar in sha Allah sai company papan ta yafi na kowa, acikin garin kano, kuma saiya zama wanda za,ayi alfahari dashi, duk da batasan wannan shine mafarkin jawad gabaki ɗaya ma wannan kenan.

"Dad ku shigo zaku gaisa da mom jamlah nakuma yi mata bayanin ku, gakuma ƙanwar taku itama" Jalil da jamal sai Allah juna sukeyi suna dariya, dayake suɗin muta ne ne masu abin dariya musamman jalil nidai ban wani ƙare masu kallo ba nayi bayan su zuwa ɗakin dan gari yayi duhu sosai bana iyya kallan su yadda ya kamata. Zau ne suke a katafaren falon ƙansu a kasa sunata hirah, "jalil ne kecewa jamal kagafa kwarah da muka karɓe aikin nan wllh ko Abinci zasu na bamu munaci muna ƙoshi ai mun samu, jamal kai jalil dallah kayi mana shiru sai yarin yar tazu ta raina mu, idan taji maimuke cewa, Banza acici kawai", kafin ya ƙara wata maganar mom tayi sallah ma ita da dad suka kun na hasken ɗakin baki ɗaya nan take ida nuna suka sauka kan jalil da jamal wanda ganin nasu ya rikitar dani baki ɗaya, sbd tsan-tsar kama da Allah ya masu, amma wani babban dimaucewa danayi shine ganin zatin jawad din papa a tattare da waɗan nan bayin Allah. wannan kenan.😜😜




TAKU HAR KULLUM
😍FATIMA ALARAMMA 😍

INA ALFAHARI DA KU
Typing 📲


GAYYA CE!
*Free page*




*Written by*

*Fatima alaramma lafazi*
*(Falaramma)*




*_🔥✍️ The Expert Pen's 🔥_*
1. _Uwar Batool._
2. _Fatima Alaramma._ Gayya ce!
3. _Habibty Muhab._
4. _Fateyzahraah._

_*Gwanayen Marubuta✍️🫶🥰.*_





*Sadaukar kar wane ga Sadiq Abubakar CEO din lafazi Allah ya Kara masa lpy, da nisan kwana mai albarka, godiya ta musamman*



💖✨✨✨💞💋💋

Wanan sabon littafi ne, dana farashi kwanan, ina rokon Ubangiji ya bani ikon gamawa lpy, ina rukun Ubangiji ya bani da mar rubuta abun da mutane zasu amfana dashi wannan kenan.



✨✨✨

Wannan labarin na musamman ne ba gama garin labari bane, GAYYA CE! kuna ji kun San abun sai Wanda ya karan ta, labarin ban dariya da kuma soyayya, tsan tsar cin amana da kuma Butulci, San zuciya da kuma hassada, duk acikin book din GAYYA CE! kunaji kun San ba karya littafin, ina alfahari da ku ges nagode.





PG 7⃣&8⃣



...............Cikin satin nan sosai bebyn papa ta maida hankaki wajen aikin nata, duk da a wannan satin ta fuskanci abubuwa da dama wanda ta gani daga papi din nata wanda ya nuna mata tsan-tsar rashin jin daɗin sa ga,aikin nata a company sbd beby yarinya ce mai basirah sosai. Kuma a wannan satin sosai suke zaman lpy da jawad wanda ya zaman to har lokaci yake bata suyi hira dashi, tare ma suke komawa gida shida ita sosai abun yayiwa Ammy daɗi dan ganin yaron nata ya farah can zawa Alhmdllh.

Yau ma kamar kullum a bakin kaskon Awarar ta na taddata cikin nutauwa kamar yadda ta saba, sai dai kullum idan nazo wajen Awarar ta ina matukar al,ajabin yadda magana bata dameta ba ko yawan kallan mutane abinda yake ga ban ta shi kaɗai takeyi, kana kallan yarin yar kasan baiwar Allah ce ta ƙarshe, sai dai rayuwa ta saka ta gaba, ga kuma rashin lpyr mahaifiyar tata, wanda shiya ƙarah dagulah mata lissafi. Kamar daga sama najiyo muryar jalil yayi sallah ma, tare da kiran sunan jawahir ya kasuwar ya kuma jikin mama "Ɗagowa tayi ta kalle shi sannan tace da sauƙi sosai wllh yaya jalil yau ina yaya jamal ɗin", "kin gashi can wllh yana hutawa abin shi waishi baya so azo a dameki sbd karki daɗe a nan, nikuma nace sai nazo kin sanni da surutu." "Ɗa gowa ta yi dauke da murmu kan fuskarta tace yaya jalil kenan." Haka dai sukayi ta hira a tsaka nin su kuma duk hirar tasu hirar jamal ce, Anan ne jalil ke bawa jawahir labarin gidan aikin da suka samu, sosai tayi masu murna inda kuma shima yake mata tallan idan zata dinga zuwa tana masu girki suna ne man mai girki tace zata faɗawa Mama taji mai zata ce. " Nan fa yace tabar shi ma zaije wajen Maman da kan sa. Jalil wai jawahir na tanbaye ki mana?" " ina jinka yaya jalil ankai Mama Asibiti kuwa?" "A,a wllh ni kuma nayi tunanin hakan bani da kuɗi ne ga kuma Babba baya gari amma insha Allah gobe za,a kaita ta bashi amsa", "kinga insha Allah idan mukaje muka kai yar Alaji makaran ta sai nataho da mutar sa mukai mama asibiti, zan tanbaye Shi". "kana ganin ba matsalah" "eh babu in sha Allah," Da wannan suka cigaba da tattaunawa.

MENENE ALAƘAR SU JALIL DA JAWAHIR?
........Asali dai sun zauna gida ɗaya suda iyayen su a kwanakin baya ne da akayi wani damuna mai ƙarfi ta rushe ɗaku nan su Inna su jawad suka zube shine suka koma makotan su da zama a yan zu ma maƙota suke da juna, jalil da jamal sun kasan ce muta ne ne masu san junan su da kuma tausayin iyayen su, duk da duk kan nun su talaka wane na karshe wanda duk tsawan rayuwar su suka ƙareta a haya suda mahaifin su wanda shima yanzu watan shi ɗaya da mutuwa sai innar su wadda ita ba batada wata isha-shiyar lafiya sbd fama da hawan jini. Ita kuwa jawahir sun zamema ta tamkar katan gane a gareta sbd tun tana ƙarama tasan su a gida ɗaya kuma kallan yayye take masu, kuma tana matuƙar sannu dan jinsu take tamkar jinin ta, wannan kenan.
Bayan ta kammalah siyar ya ta ya ta kwa she ka ya suka wuce gida wanda shi kuma jamal tuni ya koma gidan, amma ga mamakin su sallah mar da zasuyi gidan su sukaji shi a ɗaki shida mama anata hira kaɗan-kaɗan shi kuma yanta jarah mata sannu. Suma ɓuɗe labulan sukayi bakin su ɗauke da sallah ma suka shiga suka zauna, suma tare da jerawa mama sannu, "Nan take ta meke zaune cike da ƙarfin hali "tace karku damu ƴaƴan ai naji sauƙi Alhmdllh kuta tayamu da addu,a dai, "In sha Allah cewar su baki ɗaya, nanfa jalil ya labar ta mata maganar aikin nace ta Amince tunda dasu ne ba matsalah, shi dai jamal ɓeji daɗin hakan ba amma bayadda zaiyi, yakuma gayamata zance asibitin nace da sun barshi amma sukaƙi yar dah sai da ta amince. wannan kenan.

..........Yau ki manin sati biyu kenan da farah aikin Bebyn papa kuma a yau ranar friday su jawad da jalila zasu wuce garin lagos da ka nan suyi Abuja inda anan ne zasu haɗu da papa da papi zasuje ɗaurin auren ɗan uwan mahaifiyar su. Tsaf sun shirya bebyn papa cikin wani dogon hijabi jalbab pink wanda yayi mata kyau sosai sannan zasu nufi airport driver papa ne zai kai su, sosai sukayi sallah ma da iyayen nasu inda papa yace wa jawad gafa ƴata nan amana zaku sauka gidan baba yasir anan ne zakuyi komi naku har kwana akwai fadilah yar sa saisu dinga kwana da beby, sosai yayi masu baya ni yayin saka maƙon shi bai taɓa zuwa gidan ba, daga wannan suka wuce ko kaɗan ban hangi papi a wajen ba shi kansa papa ya kasa gane kan papi kwana biyu nan gashi kuma sai karɓar kuɗaɗe yakeyi a wajen shi wanda shiɗin ya kasa gane meyake yi da kuɗin amma ko ba komi yana fatan Ubangiji yasa ɗan uwan nashi yana lpy wannan kenan.
Cikin ikon Allah sun sauka garin lagos lapiya inda basu wani ɓata lokaci ba aka ɗauke su zuwa gidan Alhaji yasir, kuma Alhmdllh sun samu tarba ta musamman musaman da akwai jafar wanda zaiyi sa,an jawad, ita kuma jalilah akwai faɗilah Alhmdllh. Yan zun haka zaune suke kan daining table inda suke diner suna hira gwanin sha,awa duk da shi jawad baya cewa ko ƙalah sai dai kawai idan maganar taɗan burgeshi ya ɗago ya kalle su ya juya, a haka har aka gamacin abincin inda jawad yayi ma su Alhaji yasir da kallah sallah ma ya shige ɗaki abin shi sbd dama agajiye yake, bai jima da tafiya ba suma faɗilah da jalilah suka miƙe tare da sallah ma suka wuce ɗakin su. Jalilah bush kawai tayi takwanta abinta, yayi da faɗilah ta dameta da tanbayar yayan nata, wai ya burget sosai tayi murmushi tace dasafe zamuyi magana wannan kennan.

..........Cikin shigarta mai kyau fuska ɗauke da liƙaf, hannun ta ɗaule sa school bag jamlah ta fito faton, dama tuni ta ƙarya dan haka babu ko ɓata lokaci tayiwa su mom da dad sallah ma, su kuma suka bita da nasihar riƙe matumcin ta tare da mata fatan Alkairi. Harabar gidan tafi to, nan take idanun ta suka sauka kan kyakkyawan saurayin dake gabanta wanda ya haɗu ta ko,ina ba ƙarya sosai ta kafe shi da idanu tana kallan shi kafin daga bisani shi kuma jamal ya fahimci kallan da take mashi, gyeran murya yayi nan take ta dawo tunan nin ta. Jalil daya ƙara so wajen ne tayi saurin kallan shi ciki da tsantsar mamaki, tayi ƙarfin halin cewa ina kwanan ku, murya na rawa, cikin mamaki suka ɗago suna kallanta suka ce "kin tashi lpy," "kawai ɗaga masu kai tayi alamar eh" ta shige mutar gabanta sbd gaba ɗaya jikinta asanyaye yake, bayan ta shiga ne jalil yace wa jamal, " jamal kaji muryar yarinyar nan inda lasan jawahir, ummm kawai jamal yace, "kaga jamal muyi sauri kasan zamuje kai mama asibiti kagayawa Alhaji? "eh na faɗa mashi yace babu matsalah suka shige motar suna cigaba da hirar. Har suka sauke jamlah A school bawanda yace wa wani ƙalah, ita kuma batayi magana ba saboda yadda jikin ta yake a san yaye. wannan kenan.
Jamal ne da jalil ke gaban likita yana mashi ba ya ni kan abunda ke damun mama, sosai abun yayiwa mama yawa dole ta jigata haka, amma yanzu Alhmdllh an ɗorah ta kan wasu magunguna amma zata kwanta a hospitak ɗin na tsawan kwanci ko mako ɗaya dan ƙarah tabbatar da lpyr tata. Alhmdllh sun biya komi na aikin batare da jawahir ta sa ni ba sannan suka fita dan sanar da ita halin da ake ciki. lokacin da suke faɗa mata sosai hanakalinta ya tashi amma suka kwantar mata dashi, sannan suka ce taje a nuna mata asibitin zasuji su sanarwa da innar su halin da ake ciki. wannan kenan.

......... Alhmdllh aiki sosai suke gudanarwa a garin lagos, yaya jawad ya canza sosai dan yanzu ba wai jalilah ba hatta fadilah ma bakuga yadda yake sakar mata fuska ba, suta hirah sbd ya fahimci yarinyar tana da hankali, sosai Alhaji yasir yajin daɗin kasan cewar baƙin nashi, sbd sun ƙarawa gidan jin daɗi. Yau kima nin kwanan su huɗu a garin ne inda kuma a yau ɗin ne jalilah ta buƙaci suje yawo ita da ɗan uwan nata, nan ne ma fadikah ta buƙaci zuwa suka tafi da ita sunje gurareh da dama na shaƙatawa inda daga nan suka biya wajen shan kayan sanyi, kuma sosai abin ya masu daɗi, jalilah ce ta ɗauki waya ta kirah papan ta, cikin muryar shagwaba take mashi magana daganan ma suka kuma vidio call inda suka gaisa ma da faɗilah, shi kan shi papa yaji daɗin ganin su haka da kuma ganin pic din da sukayi duk ta turah masa, yadda kasan masoyan nan, azuciyar sa papa ke cewa Allah ya tabbatar mana da Alkairi, daga nan sukayi sallah ma. Karfe 9:00 pm suk dawo gida ko dina basuyi ba sbd a koshe suke da kayan ciye-ciye da suka ci, fadilah da jalilah suka ƙarasa suka ajiyewa mamy tsara bar ta sannan ta masu sannu da zuwa sukayi sama ɗakin su.

......... Tom da aka kwantar da mama a hospital ɗin nan dai jikin babu daɗi gashi yau Alhamis kwnan ta biyu, inna mahaifiyar su jamal ce kejinyar ta dayake ƴan uwanta basa kusa, amma akwai yar ta tazo ta kwana ɗaya ta koma inda anan ne maman take sanar da ita wani sirrin da babu wanda yasan dashi sai Allah sannan tatafi. yau ma babu kowa a ɗakin sai jamal saka maƙon jalil yatafi kai su inna da jawahir gidah, "Mama ce ta mike zaune tace matso ɗana zan faɗa maka wani sirri dan Allah ka riƙi mon amana kabari kada ka faɗa har sai lokacin da komi ya bayya na". " Ina sha Allah mama bazakiji kunya ba" Nan fa ta zazzage mai komi yayi kuka mai isar sa sannan yace in sha Allah mama baki da matsalah, ta kum ƙarah da cewa ajiki na nakejin wannan ciwan bana tashi bane jawad shiyasa na faɗa maka kagi, " mama ki dena faɗin haka dan Allah," "umm jawad kenan Allah ya maku Albarka baki ɗaya" "Ameen yace daganan ta koma ta kwanta bawan wasu awan ni barci ya ɗauke ta. Da misalin 5:00 su inna da jawahir suka zo, inda wata ƙanwar mahaifiyar ta ma tazo sunata hira su na ku ma godewa inna, "Mama na kuka sosai tace ga Amanar jawahir nan inna." "Inna karki damu ita ma ƴata ce kamar su jamal nake ganin ta, sannan kuma tace Allah zai baki lpy insha Allah". Da misalin 9:00pm jikin mama ya riki ce, inda nan da nan aka shiga da ita enmagensi anata ƙokari a kanta har asuba jikin ba daɗi dai, da misalin karfe 5:10Am mama tace gagarin kunan!!!. Zukaga tashin hankali wajen su jawahir da jamal jalil inna da Baba da sauran mutan gari, mama dai tatafi, sai dai fatan Allah yasa mu dace. da misalin 2:30 Akayi mata sallah aka kaita makwancin ta. wannan kenan.

.............. Alhmdllh sun jawad sun kammalah komi kuma a goɓe ne zasu wuce Abuja da yarda Allah. daining suke zau ne Alhaji yasir sai jajen tafiyar tasu yakeyi sbd ya ra ne ma ra sa haya ni ya, inda kuma yake ta masu fatan Alhairi da saka albarka fadilah sai kuka akeyi wai zasu tafi jawad sai bata hakuri yakeyi sbd shi sosai yarinyar ke burge shi, daga hak yayi masu sallah ma ya wuce ɗakin shi, nan ma jafar yanata jajen tafiyar jawad ɗin.

washe gari da misalin ƙarfe 8:00 na safe jirgin su ya ɗaga zuwa Abuja sun sauka cikin koshin lpy an sha ɗaurin aure, inda su Ammy da Mamy suke ta tsokanar su jawad wai sunyi kyau sosai. Kwanan su ɗaya a abuja suka koma gida cikin koshin lpy, Ammy dai sai mamakin ɗanta takeyi yadda ya canza kwanaki kaɗan, tana kuma yiwa Allah godiya, tana kuma fatan ubangiji yasa soyayya mai ƙarfi ce ta shiga tsaka nin su wannan kennan.

.......Kwanci tashi ba wuya a wajen ubangiji yau gashi mama watan ta ɗaya da rasuwa inda kafin ta rasu ta ruƙi inna da Babba Alfarmar dan Allah su auri juna kodan amanar da ta barmasu watu jawahir kuma sun yi ma ta Alkawarin hakan. cikin ikon Allah kuwa ranar da mama ta cika wata na biyu aka ɗaura auren inna da Babba zu kaga farinciki wajen jawahir da murna da sauran yayyen nata, hatta Dad ɗin jamal sai da yazu daurin auren ya kuma yi masu Alkawarin suma su jamlah zasu zo masu murna. Haka kuwa akayi kwnan biyu da ɗaurin auren suka zo gidan wannan shine zuwan su na biyu, bayan sun gaisa ne "inna suka kallih su mom suka ce masu gashi yauma kunyi saɓani jawahir tana gidan ƙanwata sai zuwa dare zata dawo" ba damowa jawahir ma school ta hanata biyu mu amma in sha Allah zansa jamal ya kawo ta." daga haka suka aje masu rafar dubu ɗari suka fito, suka biyu su da godiya suma ƙarawah. ni kuma nace talaka yaga kudi 😂
.........Yaya jawad ka tsaya ni dan Allah mufita tare cewar bebyn papa, " ok tom kiyi sauri dan Allah sbd yau akwai wani baƙo da zamuyi" papa ne ya shigo falon fuska ɗauke da murmushi "yace wato beby kin dena tsaya ni mutafi office ko kin fi so ki din ga tafiya da ɗan uwan ki" murmushi jalilah tayi tace papa ai yafika fitowa da wuri ne ni kuma bana so a barshi da aiki shi kaɗai kaga kwarah na bishi kafin kazo tunda kaga ma papy bayanan" ummm beby
End Ads