Jawad kowa yana gida Nageria tun da suka dawo daga honeymoon yana cigaba da kulla da company wanda a yanzu ya zagaye ko ina a Afrika.
Papa kuwa yan zu bashi da komi a rayuwar shi sbd biyan tara da ya yi amma duk da hakan papy bai rage shi da komi ba.
Amma a yanzu shi kunyar shigar sa mutane ma yake yi sbd kowa yasan yana kallan shi da abun.
Watan su biyur da auren fatima da jalila suka dinga wani irin ci ga kuma barcin ya rasa mai ke damun su, yana kai su Hospital aka tabbatar masa da sunada cikin watanni biyar duk kan nin su zukaga farincikin wajen jalil.
Sai dai Allah ya ingan ta.
Da wa watan da ya wuce Jamal ya kira shi yake faɗa masa Jamal na dauke da ciki.
*Bayan wata hudu*
A yanzu suna shekara karshe, kuma sun kammala jarrabawar karshe dan haka a gobe ne zasu koma gida Nageria shida matan sa da kuma su Jamal.
Dama Ammy nata faɗan wai a dawo mata da 'yaya su haihu a gaban ta.
Washe gari da wuri suka wuce Nageria a jirgin Jamal nata tsokanar Fatima sbd cikin nata yafi na kowa girma.
Ko da suka koma ba karamin tarba suka samu daga Ammy da Mamy ba daga nan zuwa dare kowa ya wuce gidan shi sbd papy ya ce baza,a hana su matan su ba gwara idan sun haihu su dawo gida gaba ɗaya.
Washe gari da safe jalil kasa fitowa tayi ko falo Fatima ce tayi karfin halin zuwa d'akin na ta dan tambayar ko lafiya.
Tana zuwa take sanar mata da bata da lpy sosai ga wani ciwo da mararta ke mata, daga nan Fatima ta kira Jalil ta sanar da shi ai kuwa ba shiri ya taho.
Sosai Jalil ke murkususu na azaba, Fatima sai jera mata sannu takeji duk da ita kanta wata azabarce take cin ta sai gume takeyi duk da AC da ke d'akin.
Kafin Jalil ya k'araso Fatima tafi jalila gala baita Ammy ce tayi sallah ta ta shigo daga baya Mamy ta shigo ita ma ta duba Fatima nan take ta gane haihuwa ce har kan beby ma ya tahu, su Ammy suka taimaka mata sai ga kyakkyawar beby boy nan take wani ciwon ya kuma tashi sai ga wani kan ya taho beby boy shima daidai nan kuma Jalil ya yi sallah ma ya karbe ɗan da ke hannun Mamy.
Sai da ta dan huta sosai sannan suka shiga gyera ta, ita kuwa Jalil tuni ta neme ciwo ta rasa taga tashin hankali dan tayi kuka ba adadin.
Zukaga farincikin wajen jalil da Jawad Jamal papy da papa Ammy da Mamy har mom ma da aka kirata aka sanar da ita.
Farouk kuwa kamar ya yi tsintsiwa sbd yana san yara.
Musamman ma da aka saka wa yaran sunan Abubakar da kuma sunan Dad din ta.
Zukaga farincikin wajen mom da Farouk wai an musu karah.
Sai ake ce wa yaran Ajilan da ejilan.
Satin Fatima biyu da haihuwa Jalil ta haihu a she wance karun juyi ne kawai.
Ta samu kyakkyawan yara mata 'yan biyu zukaga farincikin wajen jalil.
Satin jalila ɗaya da haihuwa su Jawahir da Jamal suka haihu duka yara mata amma ita Jamal duk maza ne. Ranar suna kuwa yaro daya yaci sunan Dad Ahmad shi kuma dayan yaci sunan Babba wato Muhammad an yiwa jawahir karah.
Dad kuwa ya kashe kuɗi sosai a wannan haihuwa ya kumayi matuƙar farincikin da karramawar su a gare shi.
Dan wani lokaci papy da kan shi yake zuwa ya dauko 'yayan Dad suyi huta a gidan sun saba sosai da su papy da papa.
Jawahir kuwa sunan Ammy da Mamy aka sakawa yaran zukaga farincikin wajen su mamy.
*After three years*
Rayuwa ta yuwa sosai su Jawad sun kuma Company papy da aiki baki d'ayan su dan gaba ɗaya sun hakura da zaman kasar waje sun zauna cikin iyalan su da iyayen su.
Duk kannin su sun karah haihuwa yarah sunyi wayo ma.
Sai dai a cikin wannan shekaru abubuwa sun karo masu dad'i da marasa dadi cikin su harda rasuwar inna da Babba wanda suka rasu a aikin hajin da suka je gaba ɗaya su.
Yara sun girma tuni sun fara zuwa makaranta da kuma kaunar junan su.
Fatima da jalila kuwa baka gane 'yayan ɗaya daga cikin su sbd hadin kai da soyayyar junan su.
Doctor Adam ma yau shekara shi ɗaya da rasuwa kenan.
Shi kuwa Papa banda istigifarri babu abun da yake yi sai tuba ga Allah da kuwa kulawa da matar sa da ɗan uwan sa .
Rayuwa tayi daɗi sosai abubuwa sun canza ga karin dunya da tarin 'yaya ga kuma wanzajjen kwanciya hankali da family ɗin Su papy.
TAMMAT BI Ahamdullah .
Alhmdllh Alhmdllh Alhmdllh nan na kawo karshen wannan book Ubangijin kuskure da nayi acikin sa ka yafe mun. Albarkacin Annabin mu Muhammad Rasulullah ( S A w)
Ku biyo ni cikin littafi na na gaba
Tauraruwa Ahali
And
Ciwo A Zuciya
Book masu sanya kuka da zubar hawaye.
Taku har kullum Fatima Alaramma Alaramma .
09163774774
Ga mai bukatar tambaya ta wani abu.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng