x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 1 - GAYYA CE

  • 1 words
  • 3000 words
  • Out of 37291 words

Category: Love Stories

Views 79

09 Jul 2025
Start ads
After Image Ads

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels





*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.}``` ✏️
____________(✪)______________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/IDSWDCGFR3ELCVV79Mz


*GAYYACE*

*Written by *fatimaalaramma*(falaramma)*


Wannan book kirkiran ran labarin ne banyi shi dan cin zarafin wani ko wata ba, idan kuma kaga ya yi shege da rayuwar ka to kuskure ne dan tan adam ajizi ne.


Ban yarda a canza min labarin ta kowacce fuska ba, idan ba haka ba zanyi Shari,a da mutum. Masu san karanta wa audion ban hanaba amma a tamtube ni kafin hakan. 09163774774 Fatima Alaramma Alaramma.


💋💞💞💋

Wannan saban littafi ne da nafarah shi ina rukon ubangiji ya bani ikon gamawa lpy, sannan kuma ubangiji ya bani da mar mubuta abun da mutane zasu amfana dashi wannan kenan.




Taku harkullum fatimaalaramma, marubuta

SANADINTA NE

SANADIN yar Alaramma

Wacce yar daji

Butulci

Ciwo A Zuciya

GAYYA CE

And that

Tauraruwar Ahli and HALACCI Ko SOYAYYA


https://youtube.com/@fatimaalaramma?si=v_EK6JyH_nkqroPZ



Wannan labarin na musamman ne ba gama garin labari bane GAYYACE kuna ji kun San abun sai Wanda ya karan ta, labarin ban dariya da kuma soyayya, tsan tsar cin amana, da kuma butulci, San zuciya da kuma hassada, duk acikin Shirin GAYYACE, ina alfahari da ku ges ngd.








💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖


PG -1⃣&2⃣

Lafazi writer association, ina alfahari da, ita

✨✨✨💖💚💖

"Waiyo Allah, Papy na kayi masa magan yaya jawada ne zai dake ni", wata mata shi yar budurwa tashigo falan da gudu tana fadar haka, tare da shigewa ba Yan wani matashin dattijo, wanna kenan.
"Jawad wai mai yasa ka takura wa bebyn nan tawa ne", "umm kai na shiga uku", Wani mata shin saurayi Wanda ya shigo dakin yanzu ya faɗa.

"Papy kadu ba kaga abun da jalila tayi mun", "ɗazun da muna, breakfast, ashe data tashin nan sai ta dau ko, maka ja ta dinga Zane mun baya na da ita, batare da na sani ba", ya ƙara da ce wa "duba ka gani dubi wani abu", ya juya bayan nasa. farar shaddace Kar ajikin shi, wadda ta dauki guga da kuma kan shi, amma gaba ɗaya an bata bayan ta da zanan maka, wannan kenan.

"Jawad kayi hakuri mana", "Papy ya fada", "Ai kaga har yan zu beby, yarin ya ce ɓe dace ka dinga daga mata murya ba", "Ko ka din ga Ƴon ƙurin dukan ta, haba jawad", "Ba ka san ko mutuwa tana kun yar idan mahaifi ba", "Dan Allah ka din ga yimin Karah", jawad sai hakuri, ma tashin dattijon ya faɗa wanda naga su na kira da papy ya faɗa ya dariya, wanna kenan.

"Umm papy wllh kune kuke kara sha gwaba yarin yar nan." "Da zaku barni da ita nayi mata duka da gobe bazata ƙara ba", "Ma tashin saurayi ya faɗa," "kwa rai kuwa wa jawad, daya bari da mun dawo da yarin yar nan cikin han kalin" "To shi yanzu ya zai yi kenan, naji an faɗa daga bayan ma ta shin saurayi," wannan kenan.

Gi gicewa nayi sbd da joyuwar da nayi, dan ganin mai maga nar, na ƙara ware ido na da kyau dan ƙara tabba tar wa da ido na. Tabbas haka ne ba ido na gizo ya ke mun ba, wanna kenan.
Ruhi ne guda biyu. Amma zati daban-daban, ƙun fahin ce ni kuwa? wani nagani sak irin papy da ke gaba na, babu ban banci ko kadan, tsaya wa nayi ina kallan su kafin daga bisa ni, nace gaba da saura ran abun da suke cewa, wannan kenan.

Mata shin saurayin ne da nakeji ana Kiran shi da Jawad, ya juyo ya kalli na bayan nasa yace, yauwa papa, kwara da Allah ya kawo ka, duba kaga baya na yadda bebyn papy ta mun dazu a dainig, "na gani jawad wllh laifin papy ne ai da ya barka ka samata' ta gane, Allah ɗaya ne", "kuma bayan tasan fita zamun yi office ana jiran mu", wanna kenan.


Jalilah ce ta zuro da kanta ta bayan papy tace papa good morning, "ba wani rufe mun baki, zaki zo hannu na ne zakiyi baya ni, sarkin tsoka na", "kawai, nifa papa bani bace na ɓa ta mai kaya ba ina duna wa nima naga sun bacci, ƙilama to aljanu ne", "Amma ba bebyn papy ba", "Jawad banza ya mata ya shige a bun shi ciki, dan ƙara shirya wa, wanna kenan.


Papy ne ya kalli papa "yace yaya antashi lpy," "ply lau alhmdllh cewar papa", "ya gdn ya gajiya, cewa papa," "papy lpy lau alhmdllh gajiya tabi lpy" "Masha Allah cewar papa, zan wuce Company sai zuwa dare insha Allah," "Tom shikenan ni sai zuwa gobe zan zo insha Allah cewar papy," wannan kenan.


Wanene papa da papy?


Ƴaya ne ga alhaji Abduljawad sha hararren dan ka suwar nan daya yi suna a fadin kano, wanda babu abun da baya oday din su daga kasashen, kyetare, zuwa africa, wanna kenan.

Abduljawad shi kadai mahaifiyar abduljalal ya haifa, Wanda ya barmai duki ya mai tarin ya wa, shima mahaifin nashi Abduljalal sharar-ren dan kasuwa ne, ya nada mata ɗaya, hajiya ameen, wanda sukayi aure da ita, basu kuma jima da auren ba Allah ya azur ta su da haihuwa, suka haifi ɗan su namiji shine Abduljawad mahaifi gasu papy wannan kenan.

Abduljawad ya sa mu gata daga wajen mahaifin shi da mahaifiyar shi, da kuma ƴan uwan shi, sosai yayi karatun adduni dana ɓoko, ya kuma karan ci Business ne. Shekarar shi 28 a duniya mahaifin shi ya yi masa aure da yar abokin shi Khadija. Sosai yake san Khadija kuma yake kulawa da ita, shekara su biyar da aure amma shiru kakeji, har lokacin sudai kullum fatan su Allah ya kawo masu yaya masu albarka, wannan kenan.

A cikin shekarun ne, alhaji Abduljalal ya kama ciwan ajali, shekara shi daya yana jiya ya rasu!! wanna kenan.



💞✨✨✨💖


Bayan rasuwar mahaifin su, Abduljawad ya koma kai aikin mahaifin shi, sukaci gaba da rayuwa a yadda tazu mata su. Suka kuma run gumi kaddarah, ranar da Alhaji Abduljalal yacika shekara daya da rasuwa ne, akagane bullu war ciki ajikin Khadija, sosai wan nan abu yayi kowa na family din su farin ciki wanna kenan.

Sosai ake kula da Khadija musam man hajiya Amina, mahaifiyar Abduljawad, har Allah ya kawo ranar haihuwa, nan fa ubangiji ya yi masu wata babbar kyauta ga samun yan biyu duk maza, su ƙe ce masu a
Al-Hasan da Al-Husan, zokaga farin ciki gun family, baki ɗaya, wanna kenan.
Anyi hidima sosai a ranar suna, ranar da kowan ne ya amsa sunan, daya zo dashi, dan ba'a canza masu suna ba, wanna kenan.

Abduljawad ya bawa 'ya'yan shi tar biya sosai inda s sukayi karatun mahammadiya dana boko, Al-Husain shine ya karanci Business inda dan uwan sa Al-Hasan ya karanci computer, bayan sun kammalah ne, nan fa yace to kowa ya fito da matar aure, aikuwa kowa ya fito da tasa akayi biki, inda Al- Husain ya auri yar mako cin su Salma shi kuma Al-Hasan ya auri yar aminin Abban su fatima, kuma kowan ne suna zau ne lpy acikin gdn mahaifin nasu kowa da ban gare sa, wannan kenan.


Watan su takwas da aure, a nannen a ka fahimci matar Husain nada juna biyu zuka ga murna gun mahaifin su Husain, haka suka ci gaba da rai nan ciki har ya kai wata takwas, inda kuma a yau ne wata ranar Friday da Abban su zai dawo zuwa gari bayan dawowar shi daga kasar jafan, ya sauka lpy, ya tahu gida suka tafka wani hatsari Wanda ko shurawa beba, alhaji Abduljawad ya rasu, haka akazo aka sanar masu da mum-munan labarin mutuwar mahaifin su, Wanda yayi daidai da mutuwar mahaifiyar shi watu hajiya Amina!!, wannan kenan.

Wanan rana ita ce ta zamu masu ranar baƙin ciki da takai ci ranar da basa iya manta'ta ko a tarihi, ranar da ta dauke masu mahaifin su da kuma kakar su Wanda take nuna masu soyayya, mato ƙa, 😭😭😭wanna kenan.

Haka aka kai su ga maƙwan cin su, inda alhaji Abduljawad shi da mahaifiyar shi suke samun kyakkyawar she da daga jama,an gari, wanna kenan.



😭😭😭😭 Ni kai na mutuwa waɗan nan bayin Allah ta girgi zani. Allah ya sa muci ka da Imani ameen summa Ameen




*Kada fa ku manta muna cikin labarin Gayyace, Yan zun labari ya farah*




💖✨✨✨💞

*Gida*


Jawad ne ya fito dauke da wando da riga ƙana nan kaya, wanda sun yi mashi matuƙar kyau, kana kallanshi kasan yaro ne dan gayu, ɗan kuma attaji rai, ya ran da yake, hutawa, ka na kallan shi ka san ba wahalah a tattare da shi, wannan kenan.

Kyakkyawan mata shin saura yi ne wanda ya haɗu ta ko ina, farine tas, ga kuma bakin lallausan gashin kan shi, kyakkyawa ne ta ko ina, ga hancin nan ya zau na akan fuskar shi, ba sai na tsaya fada maku shi ba Amma kunajin Jawad kun San yaron yayi ta ko ina, ba ƙarya, wanna kenan.

Saka ƙafa suka yi shi da papa suka bar gidan. a hara bar gidan suka ga Adamu mai wanki mota da sauri ya buɗe masu mutar tare da shiga ya jasu, yayin da papy ke gefe yana daga masu hannu shi da bebyn sa, wanna kenan.

Tun da suke tafiyar ba wanda yace wa kowa ƙalah, tsa ka nin papa da kuma jawad, dama kuma a zahirin gaskiya ba wani shiri suke a tsaka nin su ba, shi kuwa Jawad computer din shi ya shiga dan nawa ya fara business online, kamar yadda ya saba, sbd akwai wata alaƙa da suke shiya da wani baban company a Dubai, wanana kenan.

Tafiya sukayi sosai kafin daga bisa ni, naga sun shiga wani ƙatan company wanda na kasa ga nin ƙarshen shi, sbd tsa bar girman company, wanda ya tsaru da wasu man Yan bushiyu masu daukar hankali, basu wani jima da zuwa wajen ba, ɗaya daga cikin masu gadin wajen suka je, suka bude masu kofar sannan suka fito ko wannen su ta ban garen da kofar sa yake, wannan kenan.
Tuni papa ya shige abun sa, bayan gama amsar gaisuwar Yan aikin company, yayin da Jawad suka take mashi baya zuwa office din shi kamar yadda suka saba, kafin su bude mashi kofar office din ne, Tahir ya Kara so wajen "yana cewa wato sai yau kaga damar shigowa company ko", shiru yayi mashi ana bu ɗema shi ƙofar ya shiga office ɗin. Wow wani kyakkyawan office ne mai matuƘar kyau da tsa ruwa, office ɗin inda kasan ɗaki sbd kyau, bayan ya zau na ne, "suka ce mashi, afito lpy, yallabai," "yawwa", kawai ya ce masu, suka rufe mashi ƙofa tare da fice wa abun su, wanna kenan.
"Wato kai baka da mutum ci ko kanaji ina maka magana ko kallo na baka yi ba, cewar Tahir da ya shigo office ɗin yan zu", "ka san dai a gajiye nake ko Jawad ya faɗa", "eh lallai sannu ɗan dako," "ka fito daga gida, abude maka mota, ka shiga sanna ka fita sanna a rako ka har bakin office abude maka ƙofa sannan kace ka gaji san nufa, ya faɗa ya na zama, akan ɗaya daga cikin kujerun office din", har lokacin bai dago ya kalle shi ba balle yace wani abu, "ka gama Jawad ya faɗa yana murmushin eh na gama, tom shikenan idan ka fita ka hanasu duk abun da kake lissafawa an mun", Jawad ya faɗa yana murmushin mugun ta, wanna kenan.
"Kai ni ba wannan ne ya kawo ni ba, akwai wasu kudade da suka shigo account din company shine nazu na faɗa ma ko kasan da shigo warsu", "Aa gaskiya ban sa ni ba sai dai kaje ka tan bayi, papa dan ni ban san komi kan maganar kudin ba", Ya ƙare maganar cikin mamakin abun, wanna kenan.





*Wanene Tahir?*

Tahir ɗa ne ga alhaji Yasir, ɗan aminim papy, kuma yaro ne adali , mai amana shi ya sa papy ya bashi accaunter a company dan ya san bazai taba cutar shi ba, kuma a mini ne ga Jawad wanda sukayi makaranta tare kafin daga bisa ni Jawad ya coma, America da Kara tun sa, amma bashi da aminin da ya kai Tahir a duniya, wanna kenan.





*Wanene mahaifin Jawad papa ko papy?*


*Wanene mahaifin jalila papa ko papy?*

*Mai yasa Jawad basa shiri da papa ko ba mahaifin shi bane?*


*Ku biyo ni dan jin yadda zata kaya, taku har kullum *falaramma✨✨✨💖💖💖


Ina San ruwan comment idan kuma ba haka ba zan, ajje, alkalamina kamar yadda na saba,✍️✍️.


GAYYA CE

*Writer*Fatima alaramma lafazi*
*(Falaramma)*



Wanan sabon littafi ne dana farashi kwanan,

ina rokon Ubangiji ya bani ikon gamawa lpy, ina rukun Ubangiji ya bani da mar rubuta abun da mutane zasu amfana dashi Amen.





✨✨✨

Wannan labarin na musamman ne ba gama garin labari bane,


GAYYA CE*


kuna ji kun San abun sai Wanda ya karan ta, labarin ban dariya da kuma soyayya,

tsan-tsar cin amana da kuma Butulci,
San zuciya da kuma hassada,

duk acikin book din...

GAYYA CE*

kunaji kun San ba karya littafin, ina alfahari da ku ges nagode.







PG 3⃣&4⃣


Sosai Jawad ya maida han-kalin sa wajen aikin sa, sallah ce kawai ke tashin'sa daga kujerar aiki,

saboda akwai wani lamari da yake so ya gano game da Company mahaifin nasa,


"Bebyn papy."

" na am..

"papy na." Wai ke yau she ne zaki fara zuwa company
mu fara aiki eye?"

"ummm papy duk lokacin da ka zaɓa mun zan farah."

" kai Masha Allah shiyasa nake Kara sanki beby na,"

murmushi tayi.
Ammy ce ta shigo dakin ta zauna kan kujerar da ke fesing din su,

Papy ta gaida. Ya am'sa cikin fara a.

yayin da bebyn papy ta gaida ta,

"mai za a kawo maku ne?"

papy ya kalli beby yace...

" beby me kike so?"

"no papy bana San komai Yanzu haka ma tashi zanyi zanje
End Ads