kuma sena karanci bangaren banking and finance. Bayan na gama bautar kasa se Abba ya siyamun job offer na bank na fara aiki.鈥�
鈥淎h Masha Allah! Moh da Hissah fa? Tun da nazo banga suna zuwa school ba.鈥�
鈥淢oh da yafara a china, Se yata bin abokan banza ya fara drugs. Don har yanzu ina tunanin bai dena ba, Shine Abba ya cire shi. Ita kuma Hissah sai yanzu ta fara online na Noun (National open university of Nigeria). Tare da Moh, Sun maida hankali suna yi ko ba sayi bansani ba.鈥�
鈥淭oh ka dinga musu fada mana...!鈥�
鈥淩abu dasu.. Dadi ne ya musu yawa. Kowanne daga cikin mu Abba ya ajiye masa kudi a bank da gida da jari, So har fada suke suna jikokin suma ba zasuyi talauci ba.鈥�
Shiru Dalaal tayi na dan wani lokaci, Adeel duk ya damu ya shiga tambayar ko lapia?
鈥淜akka damu ba komi..鈥�
鈥淢e kikeso na siyo mkki?鈥�
鈥淏a komai... Yauwa meyasa farkon zuwa na kuka nuna bakuji dadi dana zoba, Duk da har yanzu kai ne kai welcoming dina banda su Hissah.鈥�
Sosa keyar sa Adeel yai yana murmushi,
鈥淏an cika son mutane su zo gidan nan ba, Ba Wai don kyamatar su ba. Kawai bana sakin jiki idan akwai bakon fuska a tattare damu, Kuma ban fahimce ki ba sosai alokacin, Sai daga baya na gano kina da hankali sosai, Da nutsuwa, Abun duniya bai dame ki ba, Kina da kawaici sosai, Kuma kinga ke yar uwace ta jini sosai, Bansan ke first cousin dina bace wallahi, Abba dai yace yar uwar mu zatazo daga waje. Kiyi hak鈥檜ri idan na miki ba daidai ba a baya.鈥�
Murmushi Dalaal tayi wanda har sai da fararen hakoran ta suka bayyana. Adeel ya Shafa keyar sa yana sakin tattausan murmushin shima.
鈥淏aki tambaye ni ko inada budurwa ba?鈥�
鈥淢eyasa? I鈥檓 not interested.鈥�
鈥淣oo! Ki tambaye ni mana kazin.鈥�
鈥淭oh kanada ko babu?鈥�
鈥淏abu wallahi, Ke fa?鈥�
鈥淚na da..鈥�
Sauya fuska yayi, Ya mike ya tako gaban ta yana kokarin hada idanu da ita tak鈥檌.
鈥淩antse da ALLAH?鈥�
鈥淲annan wane irin tambaya ce? Je ka ma bacci nakeson yi.鈥�
鈥淭o na dena dan Allah kiyi hakuri .鈥�
鈥淣a hakura jeka.鈥�
Bude kofa tayi tana mai daga hannun ta, Ta nuna masa waje. Ficewa yai yana rau-rau da idanu, Ita kuma ta rufe kofar harda murza mukulli....
<<<><>>>>
Babu wanda yasan masha'ar da Hissah keyi da maza daga ita sai su sai kuma Allah da ya halicce mu ya kuma yi hani ga bayyana tsiraici ga wanda ba muharraminka ba, tayi nisan da kira ba zai yi mata ba sai dai kawai a zuba mata ido har zuwa lokacin da Allah zai yi mata hukunci tun anan duniya. Sai karfe tara ta farka tayi wanka da sallah sannan ta fita zuwa parlor tamkar wata ta Allah da ma'aiki.
鈥淎unty ina kwana.鈥�
鈥淟afiya lau sai yanzu kika tashi?鈥�
鈥淎'a tun dazu ne kasa fitowa kawai nayi sai yanzu.鈥�
Kai tsaye ta nufi dining ta hada tea ta zuba abinda take bukata ta dawo parlorn kusa da Auntyn su.
鈥淎bban ku yana ta jira ki fito ya jiki shiru, yace na gaya miki level cord dinku ya fara yi masa maganar jarabawarku yace gobe zakuje a nuna muku inda zakwi jarabawar ku.鈥�
Wani farin ciki ya mamaye zuciyar Hissah gobe kenan zasu hadu da Lamido dan ajinsu ne da ya fara nuna mata hanyar tanbadewa. Moh ne ya shigo yasha wani irin aski kamar wani irin wando dik ya yage daga gefe nan ashe gayu ne.
鈥淢oh wannan shigar kuma ya sunan ta?鈥�
鈥淚ta ake ya yi ai Aunty.鈥� Cewar Hissah tana kai soyayyar doya da taji kwai cikin bakin ta.
鈥淲annan din?!鈥� Aunty Nani ta tambaya cikin tabe baki.
鈥淓h wallahi Aunty.鈥�
鈥淕askiya bakai kyau ba duk gayun nan, Kaje ka sauya kaya.鈥�
鈥淕ayu kenan ko Ya Moh?!" Hissah ta kuma fada cikin zugawa.
鈥淜insan ai ba fita take yi ba shi yasa bata ganin irinsu a jikin gayu, Aunty wannan gayun da kike gani dubunnai da yawa aka kawo mun order dinsu.鈥�
鈥淪ai kace wata mace Moh?鈥�
鈥淗aba Aunty, Wallahi nayi kyau鈥�
鈥淢aza je ka sauya shi kafin ranka ya 鈥榖aci鈥�
Mikewa yai da sauri ya koma dakin sa. Saboda bacin rai bai sake futowa ba. Shi ala dole yayi karshen gayu....
***MADRID***
Dr. T鈥� G鉂わ笍 Nagode sosai, Allah ya saka da khairan. Shafin yau na ki ne domin jin ddin ki 馃憦馃徎
*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_
*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_
*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_
*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_
*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_
Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.
Shigowar sa kenan daga school, Hannun sa ri鈥檏e da wata yar jaka madedeciya d鈥檃uke da takaddu. Sanye yake cikin kananun kaya. Ya dora blazer akai kalar wandon jikin sa. Yayi kyau sosai, Kayan sun amshi yanayin jikin sa.
鈥淢aa! Na dawo.鈥�
鈥淎h sannu da zuwa! Yanzu ka shigo?鈥�
鈥淪higowa ta kenan na tsaya duba sak鈥檕n daya shigo mun ta mail.鈥�
鈥淥kay! Zauna a kawo maka abinci.鈥�
鈥淢aa! Na koshi fa.鈥�
鈥淎i baka isa ba, Me kaci?鈥�
鈥淣a sha yoghurt.鈥�
鈥淯hm lalle fa, To ai ba abinci bane, Ka dai dan sake ci. Tun dazu nake ta tiri tirin shirya maka abinci, Yau rana ta musanman kace zaka gwalane ni? Dama Papan ku yace rabon su ne nace a鈥檃h wallahi.鈥�
Ba yadda ya iya haka ya hakura da wucewa dakin sa, Ya koma ya zauna akan kujera.
鈥淧apa ya dawo?鈥�
鈥淓h! Ya dawo ya koma dakko su Bushra. Wai school buses din yau an tafi excursion da su.鈥�
鈥淥h okay! Allah dawo dasu lapia.鈥�
鈥淎amin! Ka karbo?鈥�
鈥淣a karbo gashi.鈥�
Mika mata yai ta karba tana karantawa, Murmushi fad鈥檃de akan fuskar ta.
鈥淢asha Allah! Alhamdulillah! Alhamdulillah! Dakyau Dr.! Allah yakara basira, Ya kawo maka babban aiki Aamin.鈥�
鈥淎llahumma Aamin Maa!鈥�
Sunata hira jefi jefi, Ta tashi ta shiga kitchen ta shiga dakko abinci ta jere akan dinning. Cikin haka sai ga prof. Basheer dasu Basma sun dawo.
鈥淵aaaaayaaaaaa!!!鈥�
Da gudu suka 鈥榙addare shi suna dariya, labarin makaranta suka fara bashi, Kowacce tana gaya masa na ajinsu.
鈥淜u kyaleshi yaci abinci dan Allah, Kuje ma ku cire uniforms d鈥檌nku, Kuyi wanka. Seku dawo.鈥�
Tafiya suka yi da sauri, Kowanne yanason ya riga fitowa wajen Hafez.
鈥淧apa barka da rana.鈥�
鈥淏arkan mu! Ya ka karbo?鈥�
鈥淓h gashi!鈥�
鈥淎h Masha Allah! Excellent!鈥�
Prof. Basheer ya shiga duba sakamakon yana yabawa hafez.
鈥淎llah ya sanya alkhairi da albarka.鈥�
鈥淎amin Papa.鈥�
鈥淜a dai dage ba za kaje convocation din ba?鈥�
鈥淲allahi! Shi yasa ma na karba certificate din yau, Hayaniya yayi yawa. Kuma kaga Papa na karba na degree da msc. Ya isa鈥�
鈥淗akane, Toh Allah ya temaka.鈥�
鈥淎amin Yaa rabbi! Ci abincin Hafez!鈥�
鈥淎i nagaya miki rabon mu ne.鈥�
Cewar Prof. Yana dariya.
鈥淭ab! Tas ze cinye, Sai idan ya rage kwa ci.鈥�
Dariya sukayi gaba d鈥檃ya. Hafez ya debi abincin kadan yana ci. Gaba d鈥檃ya cikinsa kamar koda yaushe a cunkushe yake, Kawai dai dan kar ya gwale Maa ne shi yasa ya shiga cusa abincin. Dakyar ya cinye wanda ya diba.
鈥淵ayi dadi sosai! Nagode Maa! Thumbs up!鈥�
鈥淭unda be cinye ba bara muzo mu zauna.鈥�
Papa ya fada yana mai mik鈥檈wa tsaye. Dinning din yaja kujera ya zauna. Hafez na gefe yana kallon yadda Papa ke faman tsokanar Maa. Shi dai murmushi kawai yake.
鈥淢aa bari na dan watsa ruwa na sakko.鈥�
Hayewa yai sama da sauri, Dakin sane dama kawai a saman sai babban parlorn wanda suka mai dashi study, Gefe d鈥檃ya kuma kayan exercise ne a ciki. Dakin sa ya shige ya fada bandaki, wanka yayo hade da alwala ya sauya kayan jikin sa. Daukar certificate din nasa yayi wanda akai awarding dinsa na doctorate degree ya zura acikin takardun sa. Ya faffesa turaruka sannan ya zura takalma ya koma kasa.
鈥淜a sakko?鈥�
鈥淓h! Maa.鈥�
Guri ya samu ya zauna, Ya nata koyawa su Basmah assignment da aka basu.
鈥淗afez tunda ka kammala dama jira nayi ka karasa sai mu fara shiri ko?鈥�
Papa ya jeho masa tambayar yana nazartar sa. Hafez yai shiru kafin ya juya da littafin Basma a hannun sa yana duban papa.
鈥淪hirin me fa?鈥�
鈥淪hirin komawa Luxembourg, Na gaya maka ai tun kwanaki, Yanzu komai ya kammala dama kai kadai nake jira.鈥�
Hafez ya sauke ajiyar zuciya yana kallon Maa da taki hada idanu dashi.
鈥淢aa kikace an bar maganar?鈥�
鈥淏abu maganar da aka bari. Bansan meyasa tace maka haka ba, Inaga don kana kwance ba lafiya ne lokacin. Kuma kaga saura sessions biyu ka kammala daga wajen su Dr. Fabio ko?鈥�
Shiru Hafez yai yama rasa abunda labban sa zasu furta. Yaja kasan leben sa yana ciza.
鈥淜o bakaji ba?鈥�
鈥淣aji Papa! Ban gama shirin da nake ba.鈥�
鈥淲ane shiri kake? Dama karatu ne kuma ka k鈥檃re.鈥�
鈥淧apa me zai hana mu koma kasar mu? Ko yanayin yadda ake sauyawa su Basmah schools yayi yawa.鈥�
鈥淜a fadamun sau ba adadi, Ina ce maka ba zamu koma ba, Kasan dai dole nan da wasu shekaru mu waiwayi gida, Amman yanzu dai kam a鈥檃h! Can ma suna da Drs sosae sun kware a fannin lafiya.鈥�
Hafez ya sake daga idanu ya dubi Maa, Wannan karon idanun su ya hadu . Tambayoyi ne fal a bakin Hafez , Amma ya kasa samun kwarin jikin fad鈥檃r su. Bakin sa ya matukar yi masa nauyi. Mikewa yai ya fuce ba tare da yace musu komai ba.
Kai tsaye ya wuce wajen Dr. Fabio, Shi kansa Fabio yayi matuk鈥檃r mamakin ganin Hafez a yanayin daya ganshi,
鈥淗afez! Lapia dai ko?鈥�
鈥淏a lapia ba Dr. ina cikin damuwa.鈥�
鈥淢eke tafe da kai?鈥�
Dr Fabio ya tambaye shi, Cike da son jin damuwar tasa.
Gyara zama Hafez yai shiga bayyanawa Dr. Fabio komai na dangane da abunda ya kawo shi, Dr. Fabio yayi matukar girgiza da abubuwan da Hafez ya sanar masa.
鈥淎mma meyasa ka bar wannan babbar damuwar a zuciar ka?鈥�
鈥淣a rasa samun karfin gwiwar fada ne, Duk tarin shekarin nan sai yanzu.鈥�
Ajiyar zuciya Dr. Fabio ya sauke yana mai girgiza kansa. Domin kwarai matuk鈥檃 damuwar da Hafez ke adanata a zuciyar sa shekara da shekaru abar a duba ce.
鈥淭oh! Abunda za kai d鈥檃ya ne kawai, Ka tunkari Maa din da maganar, Karka wani ji tsoro ko ka kasa bayyana komai, Ka fito ka zayyane mata duk tarin tambayoyin ka, Da abunda zuciar ka ta yanke.鈥�
鈥淭oh Dr. Nagode sosai.鈥�
Hannu hafez ya bawa Dr Fabio su kai sallama, Ya shige mota ya koma gida zuciar sa, Dauke da kwarin gwiwa. Yana shiga ciki ya same su dukka a parlor,
鈥淚na kaje Hafez? Papan ku ya le鈥檏a be gano ka ba.鈥�
鈥淣aje wajen Dr Fabio ne鈥�
鈥淢eya faru ba dai jikin bane ko?鈥�
Papa ya tambaye shi da kulawa.
鈥淎鈥檃h magana kawai mu kayi.鈥�
Ya fadu haka ba tare daya bayyana komai ba.
Sama ya haye, Saboda tsananin yadda kansa ke juya masa, Sai daya samu ya rage cikin sa. Ya sake yo wanka. Aka kira sallah yayi sallah. Tukun sannan ya koma kasan. Maa ce kawai a parlorn tana kallon news.
鈥淢aa!鈥�
鈥淣a鈥檃m Hafez鈥�
鈥淎kwai dinner da zamuyi da colleagues dina, Nace musu bana ra鈥檃yi, To an rigada anyi booking komai, Wai kowa da partner dinsa. Shine nakeson muje da ke.鈥�
Kasa boye farin cikin ta tayi, Ta janyo hannun sa ta zaunar dashi a kusa da ita tana murmushi.
鈥淣a kasa boye farin ciki na... Yaushe ne?鈥�
鈥淐ikin satin nan ne鈥�
鈥淭oh Allah ya kai mu Hafez! Amma banyi girma da zuwa as partner dinka ba? Tunda naga zasu fison suga budurwa haka ko? Amma suga mahaifiyar ka godai godai.鈥�
鈥淣o ba wani girma Maa! Banda wani partner ni. Meye dan naje da ke, Ke fa kika haife ni. Beside nayi shifting lokacin dinner din awa d鈥檃ya da gama tasu.鈥�
鈥淭oh shikenan! Allah ya kai mu, Amman ya kamata dai yanzu ace kanada budurwa Hafez.鈥�
鈥淚na da ita ai..鈥�
鈥淗aba dai!? Wacece?鈥�
鈥淶an sanar miki komai. Ranar dinner din.鈥�
鈥淭oh shikenan Hafezullah, Allah ya kai mu.鈥�
鈥淎amin Maa!鈥�
Zama yai, Suka cigaba da kallon labaran da ake nunawa a tashar talabijin din da suke kallo. Jefi jefi sukan taba hira, Duk kuwa da zuciar Hafez a cunkushe take, Bayason nuna mata ne kawai.
****LAGOS****
Zaman kadaicine ya ishi Dalaal, Aunty Nani tun safe suka fita kasuwa da masu aiki. Gashi abokin taya ta hirar baya nan yana wajen aiki. Mikewa tai daga zaman da take ta yafa wani mayafin doguwar rigar ta akan riga da skirt din dake jikin ta. Hanyar parlor ta nufa, Dama kafin ka karasa parlorn seka wuce dakin Hissah.
Gidan shiru ba alamun mutane, Sai nishi dake tashi ta dakin Hissah, Har takai bakin kofar parlor ta juya don ganin ko zazzabi ne ya rufe Hissan gashi babu kowa agidan.
Hannunta tasa ahankali ta tura kofar dakin. Abunda idanunta suka gano mata ne yai matukar tayar mata da hankali. Hissah ce tsirara babu kaya a jikinta. Ta dora wayar ta akan mudubi. Tana video call da wani. Ga hannunta tasa a gabanta. Da sauri Dalaal ta juya tana mai rufe idanunta da tafukan hannayen ta.
Istigfari ta shiga kamowa, Gaba d鈥檃ya ilahirin jikin ta rawa yake yi. Hankalin ta ya tashi sosai na yanayin data samu Hissah, Duk a zatonta nishin rashin lapia ne sai kuma taga akasin haka.
鈥淗issah.. Hissah..! Hissah鈥�
Inaaaa Hissah tayi nisan da kira ba zai sa ta jiyo ba, Sosai ta shagala da aikin masha鈥檃n da take. Dalaal ta zura hannu ta d鈥檃uke wayar ta katse. Sai a sannan Hissah hankalin ta ya dawo jikin ta. Da sauri ta mike ta rarumo bedsheet ta rufe jikin ta, Idanunta sun firfito waje. Ta rasa yadda za tayi, Tamkar 鈥榢asa ta tsage ta fada don tsananin tashin hankali.
鈥淢e..meh..men..鈥�
Takasa furta komai, Jikinta sai rawa yake. Tasa hannu zata kamo Dalaal, Dalaal ta goce tana hararar ta.
鈥淜arki soma ta鈥檅ani kazama.鈥�
Zubewa Hissah tayi a kasa akan gwiwoyinta tana hawaye shab鈥檈 shabe.
鈥淒an Allah kiyi hak鈥檜ri.. Karki fad鈥檃wa kowa.鈥�
鈥淣ayi hak鈥檜ri? Me kikamun? Ki nemi gafarar mahaliccin ki dai, Kin bani Kunya wallahi, Ashe wayon ki da nuna kina tsoron Allah duk karya kike? Kullum cikin gasamin magana kike a yanayin shigar da nake yi, Ni gashi ba yar iskar shiga nake ko wani abun ba, Amma baki da aiki se yadamun magana, Dazu ma najiyo ki ban tanka ki ba. Lalle kinji kunya, Tir da halin ki Hissah, Allah ya shirya ki yasa ki gane gaskiya.鈥�
Hissah kuka sosai tashiga yi tana kokarin riko kafar Dalaal.
鈥淒an Allah kakki fa鈥檇awa su Yaya.鈥�
鈥淢eyasa zan gaya musu? Keda mahallicin ki, Ki nemi gafarar sa. Ki kuma yi kokarin nadamar abunda kike aikatawa. Idan bakisani ba, Wannan jikin naki da kike rabawa maza ta waya, Wallahi yawo yake. Rana d鈥檃ya Inde ba Allah ya kiyaye ba zaki ga magana ta dawo. Bakisan adadin mutane nawa ne zasu gani ba, Kayya! Ni nama rasa mezance miki, Innalillahi wa鈥檌nna ilaihir raji鈥檜n.鈥�
Da sauri Dalaal ta fice tana goge hawayen takaicin bakin cikin Hissah. Hissah kuwa mikewa tai daga dur鈥檏ushen datake tai sauri ta maida kayan jikin ta. Gaba d鈥檃ya jikin ta rawa yake mata. Tunani kawai take Dalaal zata gayawa su Adeel komai. Tana karasa saka kayanta takoma parlor ta zauna tana mai kalle kallen ta inda dalaal Zata bullo.
Ita kuwa Dalaal, Adduar neman shiriya tayiwa Hissah, Ta kade gado tai kwanciyar ta saboda yadda bacci ke daukarta. Daman ka鈥檌da ne Idan har batada abunyi kuma tagama komai. Takan zube akan gado taita kwasar bacci...
Pls follow, like and refer my small business to your beloved ones馃ズ鉂わ笍馃グinstagram: yerwaincense_and more.
*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_
*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_
*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_
*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_
*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_
Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.
_ZAFAFA BIYAR NA KUDI NE, DAN GIRMAN ALLAH KI BIYA KI KARANTA馃憦馃徎_
Gaba d鈥檃ya Hissah a 鈥榙arare take zaune, Da taji bakon motsi zata fara waige-waige ko Dalaal ce. Mikewa tai a zabure ta nufi dakin Moh. Yana kwance yana busa sigari. Yana ganin ta yai sauri ya cillata ta window yana yamutsa fuska,
鈥淵a akai?鈥�
鈥淯hm? Ba komai, Kawai ca nai bara na ga ko kana nan.鈥�
Wani dogon tsaki yaja. Ya mata wani kallo na kin renawa kan ki hankali.
鈥淒alla meya kawo ki?鈥�
Ficewa tai da sauri bata ce masa komai ba. Ta koma parlor ta cigaba da zama. Ba da鈥檇ewa su Aunty Nani suka dawo daga kasuwa. Jikin ta na rawa ta sunkuci ledoji tashiga kaiwa kitchen. Aunty Nani dasu safara鈥檜 suka tsaya suna kallon ta da mamaki.
鈥淎unty, Abba ya dawo?鈥�
鈥淲acce irin tambaya ce wannan? Ya za鈥檃i na sani Hissah ni da yanzu na shigo gidan. Baki da lapia ne?鈥�
鈥淓h! A鈥檃h!鈥�
鈥淓h ko A鈥檃h? Idan baki da lapia gwara ki tashi mu tafi asibiti, Naga kin sauya lokaci d鈥檃ya.鈥�
鈥淏a..ba komai.鈥�
Mikewa tayi zata shige ciki, Dalaal ta fito da wayar ta a hannun ta.
鈥淎h Aunty kun dawo?鈥�
鈥淢un dawo Dalaal, ashe kina ciki?鈥�
鈥淚na ciki.鈥�
Garin saurin ta shige ciki ta bige flower vase ya fadi ya fashe.
鈥淜e Hissah meye haka ne? Saurin me kike Ina zaki je?鈥�
Batai magana ba ta shige ciki har tana sake cin tuntube. Safarau ta dakko tsintsiya ta gyara wajen.
鈥淪annun ku da zuwa.鈥�
鈥淵auwa Dalaal.鈥�
Kujerar me cin mutane biyu Dalaal ta zauna tana jiran dawowar Uncle Sam. Shiru shiru bai dawo ba, Haka ta koma daki sai bayan sallar magriba sannan taji alamun horn din motar sa. Tana fita sukai kicib鈥檌s da Adeel za shi wajenta.
鈥淢anager na mu..鈥�
鈥淟ikita bokan turai..鈥�
鈥淜a dawo ashe?鈥�
鈥淏a jimawa, Na tsaya na cika cikina nak tukun sannan.鈥�
鈥淎h lalle.鈥�
Jerawa sukai tare suka nufi parlor suna hira. Hissa na can gefe tana raba idanuwa.
鈥淯ncle Sam.鈥�
鈥淣a鈥檃m daughter. Kin wuni lapia鈥�
鈥淎lhamdulillah uncle.鈥�
Zama su kayi dukkanin su suna dan taba hira, Hissah dai sam bata sa musu baki.
鈥淲ai me yake damun Hissah ne? Zo nan autar Abba.鈥�
鈥淲aya san mata Alhaji? Nayi tambayar nayi, Tace bakomi. Kila ran ne ba dadi yau.鈥�