Murmushi yayi kawai yana adduar Allah yasa mafarkin sa ya zama gaskia. Dan kwanakin nan sai yaita mafarkan wai sun hadu da mahaifiyar su.
鈥淕a abinci a dinning. Kar ma ka soma cemin ka koshi, Dan sai ka ci.鈥�
Dinning din ya nufa, Ya zauna ya debi abincin a plate ya naci. Yana kammalawa ya haye sama. Wanka yayo ya zura doguwar rigar jallabiya. Kwanciya yai akan gado bayan ya kunna karatun qur鈥檃ni. Qira鈥檃r sudeis sai tashi take. A hankali yake bin sudeis din daki daki. Cikin haka wayar sa tayi kara, Hanzarin dauka yayi yana mai tsaida karatun.
鈥淲aalykm Salam! Lapia qalau...! Ya naka? A鈥檃h bai kira ni ba. Oh Eh na kai kayan mune airport. Mu sai monday zamu taso Insha Allah. Mu sauka a lagos. Sai mu taho abuja kuma Maa Zata karba sak鈥檕 awajen k鈥檃warta. Washegari sai mu taho kano. No banda Papa. Shi Luxembourg zai tafi. Sai daga baya ze biyo mu ... Me kace?鈥�
Mikewa Hafez yai yana dafe saitin zuciar sa. Hawayen daya ke kokarin maida su suka shiga zurarowa. Zubewa yai a kasa. Saboda gabadaya jijiyoyin jikin sa sun saki.. Bakin sa na rawa yashiga tambayar Habeeb, Kana jiyo muryar Habeeb din yana ta kirawo sunan Hafez.
鈥淏ro! Kai Hafez! Hafezullah! Ba dai jikin bane ko?鈥�
Ina Hafez ai cire wayar yayi daga kunnen sa ya dubi gabas yai sujjadar godia ga Allah.
鈥淲allahi! Alhamdulillah! Allah ya kara bata lapia.鈥�
鈥淎amin..!鈥�
鈥淪hikenan bari na barka ka huta...鈥�
鈥淥kay! Godia nake..鈥�
Har Hafez zai cire wayar a kunnen sa Habeeb ya shiga kiran sa.
鈥淏ro kakka katse..鈥�
鈥淥kay... Im all ears鈥�
鈥淢aganar yarinyar da nake gaya maka..鈥�
鈥淚na ji..鈥�
鈥淚na sonta sosai, Amma kuma na kasa gaya mata. Rannan fa da niyar fada mata naje. Amman muna had鈥檜wa na dubibice na tsiri cewa wata nakeso taya zan gaya mata. Yanzu kai ya kake ganin za鈥檃i?鈥�
Hafez yai shiru yana nazari. Can ya danyi dariya,
鈥淭anada saurayi ne bayan kai?鈥�
鈥淣o! Tace sun rabu tun tuni鈥�
鈥淲ell... Kawai ka gaya mata. Ai ba zata taba rejecting dinka ba.鈥�
鈥淯hm tace tanason mekyau kamar ni, Dan gayu irin wani cousin dinta. Dake na bata labarin ka setace tanason mara magana wanda baya shiga harkar mata kamar kai. Guy! Zan iya canza yanayin dabi鈥檃ta saboda yarinyar nan kaji Allah. 鈥�
鈥淜a isa ka canza yadda Allah ya yika akan mace? Bro! You can鈥檛. Kada ma ka fara. Look kawai ka koya mata yadda Zata so naka halayyar.鈥�
鈥淭soro nake karta subucemun鈥�
Dariya Hafez yayi kawai yana maida fitalr side lamp zuwa dim.
鈥淪hikenan duk yadda ake ciki zan maka magana, Idan kuma kazo ma shikenan sai na hada ku. Ko na aika ka ka tsara mun ita.鈥�
鈥淭sara? As in zance da ita?鈥�
鈥淓h鈥�
鈥淣o I can鈥檛! Ni da banda ilimi a wannan fannin.鈥�
鈥淎i nama fasa, Don tsaf zaka koremun ita. Zuwa zakai kaita muzurai kana danna waya.鈥�
Murmushi Hafez ya sake yi bai ce komai ba. Don dama ko da afili ne hakan ce ke faruwa, Shi murmushi ne kawai nasa, Habeeb kuwa akwai magana. Shi yasa mutane sunfi sabawa dashi tun suna 鈥榢anana. Shi kuwa Hafez anfi son sa saboda bashi da kiriniya ko kwaramniya.
Sai da Habeeb ya gama tsokanar sa. Cike da farin ciki sukai wa juna sallama, Kowanne zuciar sa tarwal da farin cikin dadin fara samun lapiar mahaifiyar su da tun haihuwar su bata samu lapia ba sai yanzu...
***KANO STATE***
*TUESDAY 23rd*
Tunda sassafe Dalaal ta shiga shiryawa, Ta wanke kanta da favorite shampoo and conditioner set dinta na strawberry data taho dasu daga Madrid. Batai wata kwalliya ba can. Riga da wando tasa. Ta dora doguwar riga baka akai. Ta yafa mayafin akanta. Tadan shafa hoda sama sama, Sai green tea lipstick din data shafa a labbanta. Saboda laushi da santsin da suke karawa lebe ga kuma lapiar fatar lebe da lipstick din yake gyarawa. Ta shafa turaruka sannan ta sauka kasa, Tare suka ci abinci da Ummy, Habeeb na waje yana jiranta a mota. Ummyn ta ri鈥檏o hannun ta suka fito
鈥淭oh sai kin dawo, Allah ya kai ku lapia ya dawo daku lpia. Tace da Kun shiga jirgi ki saurin mata message zata aika driver a dakko ki.. Allah ya kiyaye ya tsare. A gayda su duka.鈥�
鈥淭oh Ummy Insha Allah.鈥�
Dalaal ta fada tana mai sake kai mata sumba a gefen kumatu.
Sai da Ummy tai da gaske da kanta ta zura dalaal a mota tana mai sake mata addu鈥檃.
鈥淭oh sai ka dawo Habeeb, Hayateey Allah ya tsare.鈥�
Habeeb yaja mota suka fita. Gudu yake sosai akan titi dake safiya ce babu motoci sosai, Sai da suka kusa shiga airport. Sannan ya rage gudun da yake yana mai kara sanyin na鈥檜rar dake busa sanyi.
鈥淒alaal..鈥�
Ya kira sunan ta cikin wata iriyar murya.
鈥淣a鈥檃m!鈥�
Ta amsa shi tana mai cigaba da danna wayarta.
鈥淢agana nakeso muyi.鈥�
Ajiye wayar tayi tana mai juyawa ta kalle shi,
鈥淢e kika dauki matsayi na awajen ki.....?! Kiyi hak鈥檜ri da kalamen da zasu futo daga baki na, Nayi hak鈥檜ri na tsawon lokaci. Zuciata ta gaza hakurin rashin sheda miki. Nayi magana da kanina ma akan ki...! Shima yace na gaya miki kawai menene na boyewar?鈥�
Gaba d鈥檃ya maganganun sa sai suka nemi dagula mata lissafi. Musanman data gano kanin da yake nufi twin dinsa Hafez ne na spain.
鈥淲ane kanin naka?鈥�
Bakin ta yai subutar tambayar shi.
鈥淣a Morocco! Twin brother na ne, Hafezullah da yake wajen Aunty dinmu a spain....鈥�
Ajiyar zuciya ta sauke, Ta kakaro murmushi tana dan lankwasa yatsunta. Gaba d鈥檃ya tunanin Hafez ya shiga zagaye mata kwa鈥檏walwa. Tambayoyi ne suka shiga ratattako mata akai, Kalamen da Habeeb ya fada ne suka dawo da ita daga duniyar data tafi..
鈥淒alaal! Words are short of describing how beautiful you make me feel.... I...I just want to let you know that you own all my heart.. Ina son ki, Ina son ki sosai, Na gano hakan tun kwanakin baya da nake ta tunanin ki... Dalaal! Kice wani abu. Zaki amince ki karbi kokon barar soyayyar yayan ki? Idan ma baki amince ba ki gayamin yanzu.. Kakki ji komai babu abinda zai raba zumuncin mu dan baki amince ba. Kice wani abu.鈥�
Daskarewa dalaal tayi. Har ya karasa parking motar, Bai kashe ba ac nata yi. Gefe d鈥檃ya kuma wakar shata ce ke tashi ahankali. Ajiyar zuciya ta sauke katuwa.
鈥淗ar...Munzo?鈥�
鈥淢unzo...Yaya to? Yes or no?鈥�
鈥淵au yaushe ne..鈥�
鈥淵au talata.. Pls ki amsa ni..鈥�
鈥淢utum zai ce bayason dan uwansa musulmi ne?鈥�
鈥淚s that a yes or no? Plss ki dalaal kice wani abu.鈥�
Shiru tayi, Domin ahalin yanzu bazata iya yanke hukunci ba, Duk da tanajin wani abu game dashi data kasa tantance so ne ko kuwa? Fita yayi ya bude mota murfin motar, Hade da zaro akwatinta a baya.
鈥淢agana nake... uhm? Yes or ....?鈥�
鈥淜abani lokaci.鈥�
鈥淚dan na baki ina fatan ba zaki rejecting dina ba.?鈥�
Tasamu kanta da 鈥榙aga kai alamun Eh.
鈥淚nsha Allah..鈥�
鈥淥kay!! I will take that as yes....Ba wani maganar No daga baya.鈥�
Murmushi tayi, Saboda Habeeb ko cikin bacin rai kake dole ya saka dariya. Har ciki ya rakata yana mai jan akwatin nata. Ta shige tana mai daga masa hannu. Shi kuma ya koma yaja mota. Yana tuki da hannu d鈥檃ya. Dayan kuma yana mai zanawa Hafez message kan yayi confessing soyayyar sa. Kuma ga duk alamu ya dace.
***NNAMDI AZIKIWE INTERNATIONAL AIRPORT***
**ABUJA**
***Arrivals***
Tunda ya sako kafar sa wajen tambarin arrivals yake jin wani yanayi na daban a zuciar sa. Wata iriyar iska ce ta shiga kad鈥檃wa. Lumshe idanun sa yayi ya bude su akan mutanen dake wulgawa kowa janye da akwatin sa. Haj ziyadah dasu Basmah na daga bayan sa.
鈥淢aa bakya jin sanyi?鈥�
Ya juya yana tambayar mahaifiyar/marikiyar sa Haj ziyadah dake gyarawa basma hular kanta.
鈥淎hh no! Ko jikin ne?鈥�
鈥淢aaaa water! Water.!鈥�
Bushra ta shiga bubbuga k鈥檃farta tana jan jakar Haj ziyadah.
鈥淜un cika fitina wallahi, Ba yanzu kuka sha ruwa a flight ba? Oya muje ga wani water dispenser can, Hafez zauna ka huta kafin mu dawo.鈥�
Zama yai akan kujera yana mai jinginar da kansa ajikin kujera. Wayar sa ya janyo ya kunna. Text message din Habeeb ya shigo. Tsayawa yai yana karantawa, Murmushi ya danyi. Ya masa reply da.
鈥淐ongrats&Best of luck鈥�
****Wayarta ta ciro a jaka, Dayan hannun tana mai jan akwatin ta. Daya ta rike wayar ta. Da handkerchief dinta me kyau dashi pink me zanen strawberry. Ba鈥檏in spectacles ta zaro ta zura a fuskar ta. Ummy ta kira take sheda mata ta iso. Yanayin yadda wani sanyi ke ratsa tane yasa ta takure waje d鈥檃ya tana amsa wayar Ummyn. Tana gama wayar. Ta maida ita aljihu. Dai dai lokacin da handkerchief din iska ta kada shi. Bai tsaya koina ba sai fuskar Hafezullah. Yana Sanye cikin kananun kaya. Ya dora pcap akan sa.
鈥淚鈥檓 so sorry! I鈥檓 soo sorry..!鈥�
Tunda tafara magana ya tsaya yana kallon fuskar ta. Ta saka glasses baki. Baka gane wacece. Amman yanayin fuskar ta. Da muryar kai harma da kamshin shampoo dinta hade da turarukan da lipstick dinta duk irin na dalaal dinsa ne. Sa hannu tayi zata karbi handkerchief din ya riko hannun nata gaba d鈥檃ya. Yana kokarin zare glasses dinta.
鈥淪trawberry shampoo, Calvin Klein perfume, Greentealipstick, Ha..Have we met before?鈥�
Da sauri ta juyar da kanta tana girgiza shi. Gashi electric shocking din dake dawaniya dasu biyun ya hargitsa ta kamar haduwar su ta farko..Kamar zaiyi kuka ya sake riko hannun ta, Tanata kokarin ya saketa yaki. Mutumin naku kansa ya zauce yauga mai kama da dalaal dinsa.
鈥淧lease! Ha..Have we met before?鈥�
Kin amsa shi tayi, Hakan yasa ya sake tambayarta cikin harshen Spanish,
鈥減or favor! 驴Nos hemos visto antes?鈥�
鈥淣o...! We just met..鈥�
鈥淣ooo..! In Spain, me salvaste la vida, en aquel entonces cuando estaba en estado cr铆tico..鈥�
Ganin zai ganota da gaske tai hanzarin fusge hannun ta, Tana zabga masa harara.
鈥淜ai wane irin mutum ne? Kana wani yare da bansan shi ba.... Ka tambaya na amsa ka. Bansan ka ba.鈥�
Bakin sa a bude ya tsaya yana kallon ta. Zare glasses din idanun sa yayi. Ya tsaya yana kallon yadda take ta sauri hartana tuntub鈥檈 ta fice.
鈥淒alaal!! You can鈥檛 fool me!!!鈥�
Tana fita ta tarar da wanda akace zai dauketa. Da sauri ta shige cikin motar. Shi kuma yaja suka tafi. Hafez yana can a sandare a tsaye. Haka Haj ziyadah ta dawo ta same shi.
鈥淢e kake a tsaye?鈥�
鈥淏akomai Maa!鈥�
Ya amsata yana karbar jakar hannunta ya rike.
Girgiza kai Haj ziyadah tayi. Domin tasan dama ko da wani abinma ba fada zai yi ba. Haka halin Hafezullah yake. Shiysa ba鈥檃 hayaniya dashi... Suna fita suka samu Uber da Maa ta kira. Ya dauke su zuwa unguwar su kawar Maa da zata karbi sako.
*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_
*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_
*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_
*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_
*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_
Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng