x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 6 - DALAAL

  • 15001 words
  • 18000 words
  • Out of 44265 words

Category: Love Stories

Views 121

30 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
tafi gida. Dan sauri ko gama faka motar bai yi ba ya shige ciki bakin sa dauke da sallama.

鈥淲a鈥檃laykm salam! Sannu da zuwa Hafezullah, Ina ta zuba idanu nasan 4 kake dawowa naga har yamma tayi yanzu sosai, Ko ruwa ne ya tsare ka a hanya kamar baban ku?鈥�

Kusa da ita ya zauna yana kurbar ruwan data mika masa,

鈥淓h wallahi ruwa akayi sosai sai dana tsaya ya tsagaita, Kuma na biya wajen Dr ma. Papa ya dawo kenan鈥�

鈥淎i bayau kake zuwa session din ba ko, Ko jikin ne?鈥�

鈥淎h ba shi bane. Maa inasu Bushra?鈥�

鈥淪una gidan su Rebecca. Yanzu suka fita yau ana birthday party d鈥檌nta.鈥�

鈥淥kay! Bara na dan watsa ruwa kafin akira magrib.鈥�

鈥淎bincin fa?鈥�

鈥淪ena yi wanka.鈥�

Sama ya hau da sauri yana tsara yadda zai gudanar da komai acikin zuciar sa.鈥�

****LAGOS****

Gaba d鈥檃ya Alhaji Sameer duk wata kadara da yasan tana ajiye ya mai da ita ruwan kudi, Ya zuba su a bankuna kala kala. Kullum idan ya fice da safe baya dawowa sai dare ya tsala. Adeel ya gaji da bin sa a boye har ya dena.

Kamar kullum suna zaune su 3 a parlor, Dalaal na daki tana karanta wani littafi, Adeel ya dubi mahaifiyar su Aunty Nani,

鈥淎unty! Wai dan Allah ina Abba yake samun dukiyoyi haka ne?鈥�

Aunty Nani dake kishingid鈥檈 sai ta tashi zaune tana kallon sa, Tama rasa me zatace masa.

鈥淲acce irin tambaya ce wannan Yaya Adeel? Bamu gane Ina Abba yake samun kudi ba? Me kake nufi?鈥滳ewar Hissah ta karasa fada tana hararar keyar sa.

鈥淵aya meyasa kace haka? Ko lissafin bankin naku ne ya kunce maka yau?鈥� Moh ya fada yana sosa rantalelen santal din kan sa.

鈥淎unty ki tsawatar musu, Ba karamun aiki na bane na tashi na lakada musu na jaki duk su biyun wallahi, Saboda kwanannan naga alama reni ya fara zama a tsakanin mu.鈥�

鈥淜ai Moh, Da ke Hissah ya isa hakanan, Babban wan ku ne, Na sha gaya mu babban wa shine uba. Babu ruwan ku idan yana magana kuna sa baki, Tunda bai kamo sunan ku ba, Nawa ya kira.鈥�

Juyawa yai ya galla musu harara kamar Idanun sa zai fado, Yaja dogon tsaki yana mai sake nanatawa mahaifiyar tasu tambayar da yai.

鈥淢e kakeson na ce Adeel? Aina yake samu kuwa banda na gumin sa? Tashi kayi ka ganka cikin arziki ko yaya? Na dauka sai daga baya arzikin yazo. Ko kana zargin wani abune?鈥�

Girgiza kai Adeel yai yana mai hura iskar bakin sa waje.

鈥淜udin ne yawan su ya 鈥榢azanta Aunty, a bankin mu ma yana d鈥檃ya daga cikin mutane 3 da sukafi kowa ajiyar kudi, Sannan rannan ma ya aikeni na karbo kudin wani ciniki, Suma na saka su a bankuna har biyu bayan namu. Gani nai kawai bama sanin yawan kadarorin sai idan ya maida su kudi. Zucia ta ce ta鈥檏i aminta da hakan Aunty.鈥�

鈥淎llahu Akbar! Yaushe ka zama malami, I鈥�

Hissa bata karasa fada ba ya wanke fuskar ta da mari, Dalaal da fitowar ta ba jimawa kenan tana sauraron su, Daga bakin kofa, Ita kanta sai da marin ya gigita ta.

鈥淚na magana dan tsabar raini zaki jehomin tambaya? Jahili ne ni? Ko Kuma dan uban ki aya na janyo ko hadisi? Da zaki fara karya ta ni? Ba magana nake miki ba?鈥�

Hissa ba bakin amsawa sai kuka, Ta wangare baki tashiga zunduma ihu tana birgima.

鈥淵a isa Adeel banda saurin hannu, Moh dagata ka temaka mata ku koma daki, Kai ma karka dawo nan sai anjima.鈥�

Moh ya tashi ya daga Hissah dake kuka wiwi ya kaita daki yana lallashin ta. Shi kuma Adeel ya samu wuri yana huci kamar angon zaki.

鈥淣aji duk abubuwan daka fada Adeel, Sai dai wallahi nima bansan inda abban ku ke samun kudi ba, Na san dai dare d鈥檃ya Allah kan azurta talaka ya kuma talauta me kudi. Abinda na barwa birnin zuciyata kenan, Saboda haka idanma bincike kake kana bin diddigi ya kamata ka dena, Idan ba haka ba, Rayuka da dama ne zasu baci, Sarai kasan halin Abban ku da zuciya.鈥�

Adeel ya gyada kai kawai, Bai ce komai ba, Ya mike ya koma dakin sa. Itama Aunty Nani ta shige dakin ta don batasan sake jin wasu tambayoyi da zasu fito daga bakin Adeel. Dalaal dake labe ta kofar kitchen tun fitar su Hissah sai a sannan ta samu damar fitowa, Ta zauna akan kujera tana tunani, Idan kuwa hakane , Hasashen ta da tunanin ta sunyi gaskiya. Kallon shigar jikinta tayi, Riga ne da skirt ta yafa mayafi akan gashin ta. Kofar dakin Adeel ta kwankwasa.

鈥淲aye?鈥�

鈥淏ak鈥檜wa..鈥�

Da sauri ya bude kofar jin muryar ta ce. Mamaki ne ya lullube shi ganin tabbas itadin ce.

鈥淜o mafarki ne?鈥�

Ya fada yana mutsitsika Idanun sa, shigewa tai cikin dakin tana karewa komai na dakin kallo,

鈥淲ell furnished.鈥�

鈥淶auna... Mana鈥�

Zama tai akan kujera tana duban sa.

鈥淎she kana da tsafta?鈥�

鈥淎she kin iya hausa har haka?鈥�

Daria tayi me dan sauti tana mai jujjuya wani littafi data gani akan kujerar da take.

鈥淏anker ne kai?鈥�

鈥淓h mana.. Million nawa zaa ajiye miki?鈥�

Daria sukai gaba d鈥檃ya. Dalaal ta girgiza kai tana kallon sa.

鈥淜udi ai sai kai, Babban ma鈥檃ikacin banki.鈥�

鈥淲ayasani ko kece shugabar ma鈥檃ikatan ma.鈥�

鈥淚nji wa? Ni asuwa? Ni da ba y鈥檃r garin ku ba.鈥漈a fada da hausar ta mai dadin sauraro.

Daria Adeel yai sosai harda rik鈥檈 ciki,

鈥淎she haka kika iya hausa? Ba lefi kin gaskia, Ki dinga biya na ina koya miki karin magana da wasu kalaman.鈥�

鈥淭oh shikenan babu damuwa.鈥�

鈥淎nya ba mafarki nake ba, Yau Dalalatuwa ce muke hira?鈥�

鈥淎h kaman ta..鈥�

鈥淕askia naci sa鈥檃h yau wai!鈥�

Murmushi kawai Dalaal tayi. Adeel ya kasa boye farin cikin sa. Ganin kallon da yake mata ya isa har yai yawa yasa Dalaal katse zaman shirun da su kayi.

鈥淎sk me anything... Cousin鈥�

鈥淎nything!?鈥�

鈥淓verything!鈥�

鈥淭oh kalmar me kika fada ne daga karshe? Na kasa ganewa.鈥�

鈥淜azn! Ka..zin.鈥�

鈥淏angane ba yasin.鈥�

鈥淒an uwa da yar uwa mana da iyayen su d鈥檃ya.鈥�

鈥淥h cousin? Kut lalle da aiki. To bama wannan ba ya relation dinmu yake, Dan gaskia bazan iya tunawa ba.鈥�

鈥淥kay.. Sunana Dalaal, Sunan baba na Hamoodi Sa鈥檈d, Yayan baban ka uncle Sameer Sa鈥檈d. Su uku ne kasani ko? Akwai sister d鈥檌nsu data rasu Rayyan.鈥�

鈥淎hhh wai dama wan baban su Abba da ake ta fada kece 鈥榶ar sa?鈥�

鈥淯hm鈥�

鈥淪ai yanzu na gano wallahi. Ke kam kinji dadi kin dakko kalar fatar su, Mu kuwa duk munyi bakin mahaifiyar mu, Kamar ce dai muka dakko ta Abba idan kika cire Moh me sank鈥檕. Kin iya Lebanese?鈥�

鈥淵eah kuna dan kama da Uncle Sam, Eh na iya amma ba sosai ba. Saboda acan aka haife ni har na fara pre kg zuwa grade 1. Sai muka dawo nigeria kuma. Dama mama na yar nigeria ce ita, Fulani ce. Daga nan muka koma Paris ba dadewa aiki ya mayar da Abbien mu madrid (Spain) so acan dai nafi dad鈥檈wa gaskia, Thou ina zuwa sosai, Bayan ya rasu ne da nazo na koma ban sake zuwa ba. Sai yanzu鈥�

鈥淥kay! Masha Allah! Allah ya jikan sa da gafara, Ban taso na ganshi irin na san shi dinnan ba gaskia, Tunda ba anan yake ba, Ina dai tuno fuskar sa ka鈥檇an, Tun da ina karami ya bar nan. Bari na gyara miki hausar, Ca zaki maman ki bafulatana ce kinji?鈥�

Daria Dalaal tayi kawai, Ta zaro iPod din aljihun ta ta shiga kokarin kunnata,

鈥淭o me kika karanta acan Spain din?鈥�

鈥淎ikin lafiya.鈥�

鈥淲ane bangare?鈥�

Mikewa tsaye tayi tana dariya ta kalle shi,

鈥淜a cika tambaya.鈥�

鈥淜efa kikace na tambaye ki koma menene.鈥�

鈥淣ima zan tambaye ka ne ai, Amma ba yau ba.鈥�

鈥淧lss muyi yau!!!鈥�

鈥淵anzu banda lokaci.鈥�

Har ta kai bakin kofa zata bude Adeel ya sake marairaicewa yana ro鈥檏on ta tabashi amsar tambayar sa.

鈥淢e kakeson sani? Akwai abunda zanyi ne.鈥�

鈥淢e zaki banda jin wak鈥檃.鈥�

鈥淲..a..what!?鈥�

Ta tambayeshi a rarrabe tana dariya.

鈥淲akoki da kikeji mana. Ga iPod nan a hannun ki.鈥�

Bata ce komai ba, Ta matsa can kusa dashi, A hankali ta zaro earpiece guda d鈥檃ya ta saqala masa a kunnen sa, Abunda kunnuwan sa suka jiyo masa ne ya sashi jin kunyar wakar daya fada.

鈥淢r i too knw....!!! Ba waka nake ji ba, Ina da tabbacin ka saurara abunda nake ji kullum ko? Mena ke ji! Uhm?鈥�

鈥淜aratu..鈥�

鈥淜aratun me??鈥�

鈥淜aratun al鈥檘urani..鈥�

鈥淵es! Qira鈥檃r maheer mueaqly.. So never ever.. Judge a book by its cover.. Kana ji ko kazin???鈥�

Adeel ya gyada kai yana murmushi, Ta sake cewa,

鈥淵es bakyau zato, Zunubi ne koda ya kasance gaskiya.鈥�

鈥淗akane kazin鈥�

Har ta kai kofa ta jiyo tana kallon sa,

鈥淗ey!!! I鈥檓 a medical specialist..鈥�

Tana gama fada ta fice da sauri, Adeel ya mike yana Kiran ta taki dawowa,

鈥淒r. Dr Dalaal! Cousin.. cousin D..鈥�

Tana jinsa tai shigewar ta sashen su, Adeel ya zube akan kujera yana murmushi, Gaba d鈥檃ya sai ya nemi bacin ransa ya rasa. Y鈥檃r hirar da suka yi da DALAAL ta tsunduma shi a kogin farin ciki. Ita kuwa Dalaal tana komawa daki ta shige bandaki tayo alwala, Addua ce dankare a gaban ta na dangane da sabuwar rayuwar data fara cin karo da ita.......


****KANO****


Pls follow, like and refer my small business to your beloved ones馃ズ鉂わ笍馃グinstagram: yerwaincense_and more.

*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_

*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_

*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_

*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_

*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_

Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.

Gasu duka akan farashi mai rahusar gaske.

Kamar haka馃憞馃徎馃拑馃徎

茒aya___300
Biyu____400
Uku_____450
Hu蓷u____500
Biyar_____700

Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki馃憞馃憞

0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB

saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)馃憞馃憞

*_08085405215_*

IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU馃憞馃憞

聽 0903聽234聽5899

馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎
TEAM----ZAFAFA BIYAR馃敟馃槝馃グ馃槏
10/17/21, 2:10 PM - Aisha Adam: **AWWABA SCENTs**

*Assalamu alaikum warahmatullah, shin kintaba amfani da turaren gashi a matsayinki na mace data amsa sunanta idan amsarki aa toga dama tasamu *awwaba scent* *tazomaku* *da turaren fesawa a gashi natural 100% organic *wanda akahada rose water da essential oils tripped action gashi yy kamshi yay kyali kuma moisturiser at *the same time ba anan abun yatsayaba duk wanda yy order zaahada masa da freshener kala hudu ta daki *ta bandaki ta Mopping da turaren wanka a kan kudi 3,000 kacal indai q cikin watan September dinnna ne daganan kuma zasukoma *normal price dinsu, hakanan turarukqn wuta da humra dinmu anyi masu ragi duk me bukata se nememu a 08034236800 ta what's app kokuma ya ziyarci shafinmu a instagram* *@turare_by_awwaba mungode*


_*D-10_*
_NH_


***KANO***

Habeebullah ne ya fito daga cikin motar sa daya karasa fakawa a wajen da aka tanada na ajiye motocin gidan, Yana tafe yana sosa idon sa na hagu, Idon ya danyi jazir da alama kaikayi yake masa saboda yadda yaketa durzarsa.

鈥淵aa barka da dawowa..鈥�

鈥淎h Na鈥檈em! Sannu! Barkan mu, Yau ka dawo da wuri kenan?鈥�

鈥淣a dawo Yaya.鈥�

鈥淥h okay.鈥�

鈥淏aba dazu ya leko yana tambayar Ko ka dawo? Nace a鈥檃h.鈥�

鈥淥kay yana ina?鈥�

鈥淵ana bangaren Mama Ikhlima.鈥�

鈥淥kay nagode.鈥�

Kansa tsaye ya wuce sashen Haj Ikhlima matar mahaifin su ta biyu. Sai daya yi sallama akai masa iso kamar ko da yaushe sannan ya shiga ciki. Haj Ikhlima na zaune Itada mahaifin nasu, Takaddu ne agaban sa yana ta dube dube, Ita kuma tana gefe tana kallon shirin wason kwaikwayon hausa da ake a tv.

Da sallama ya shiga a bakin sa, Kansa a kasa.

鈥淲a鈥檃lykm Salam!鈥�
Suka amsa baki d鈥檃ya.

鈥淎bba barka da rana! Mama barka da rana.鈥�

鈥淏arkan mu.. Ka dawo?鈥�
Attorney ya amsa da fara鈥檃 yana tambayar sa cikin kulawa.

鈥淏arka kadai Habeebullah! Sannu da dawowa鈥�
Cewar Mama Ikhlima.

Mikewa tai ta haye sama ta basu waje.

鈥淏ismillah! Ga abinci nan zuba kaci.鈥�

Attorney ya gaya masa yana mai nuna masa kulolin abinci dake jere akan wata ledar cin abinci.

鈥淣a zuba mana tare?鈥�

鈥淎h鈥檃h ni sai zuwa anjima na sha fura, Kai da ka dawo daga wajen aiki.鈥�

鈥淭oh Baba bara na ci, Ai kuwa dai ban jima da dawowa ba na fito kenan daga mota Na鈥檈em ke sanar mun kana nema na.鈥�

鈥淵auwa to fara cika cikin ka se muyi maganar.鈥�

鈥淭oh Baba.鈥�

Komawa yai kusa da ledar abincin ya janyo plate ya shiga zuzzuba abubuwan da yake bukata. Ya tsiyayo lemon kwakwa me sanyi a kofi ya ajiye, Ahankali ya shiga ci yana korawa da lemon har ya karasa cinyewa tas.

鈥淲ai na cika ciki na har na kasa tashi. Godia nake Baba, Allah ya kara yalwar arzuki.鈥�

鈥淎amin! Aamin. Tashi kadan zazzagaya ko nan da karshen parlorn ne idan ya saki sai ka dawo.鈥�

鈥淭oh Baba.鈥�

Mikewa Habeebullah yai ya shiga zagaya parlorn, Sannu a hankali har abincin da yai masa 鈥榢abaibai a ciki ya tsurga. Komawa yai ya zauna daga kasa gefen mahaifin sa.

鈥淕a ni Baba.鈥�

鈥淵auwa....! Dama akan maganar Sandamu ne, Ya akwai wani cigaba da ke samuwa kuwa?鈥�

鈥淓h to Baba ba laifi, Ana samun cigaba sosai, Domin wa鈥檈nda nasa su rika lura da komai, Ko jiya d鈥檃ya daga ciki ya sanar mun akwai cigaba sosai, Yace da sun ga komai ya fara dedeta zasu sanar mun ko ni ne sai naje, Yadda ake ciki sai na gaya maka.鈥�

Wata bahaguwar ajiyar zuciya attorney general ya sauke, Ya janyo ruwan gorar/robar gaban sa ya 鈥榙adda ka. Yana kuma sakin wata ajiyar zuciyar.

鈥淭oh Alhamdulillah! Naji dadi sosai, Allah ya kuma tsarewa ya kuma bada lapia ingatacciya. Nutsuwa da cikakken hankali muna fatan Allah ya horewa duk masu dauke da irin lalurar da ma marassa lapia na gida dana asibiti baki d鈥檃ya.鈥�

鈥淎llahumma Aamin Baba! Aamin.鈥�

鈥淵auwa dama abinda nake son ji kenan, Na saka wasu yan kudade a bankin ka sai ka ciro ka bawa masu lura da can din, Ko sa sake zage damtse.鈥�

鈥淭oh Baba Insha Allah! Umma ma na kokarin yin alkhairi a boye ba tare da masaniyar mu ba, Ban nuna mata an gaya mun ba, Banason ta sani. Wallahi sunce takan aika har ta tashar mota a kakkai su kayan abinci.鈥�

鈥淎llah Sarki! Angode mata. Allah ya saka da alkhairi.鈥�

鈥淎amin Baba.鈥�

鈥淓h! Zaka iya tafiya shikenan.鈥�

Mikewa Habeebullah yayi ya masa sallama, Har ya kai bakin kofa mahaifin nasu ya kira sunan sa,

鈥淜a dan sake tattausar ran dan uwan ka, Kafin warwara komai, Sannan kaje chamber din Oluwa nd toluka kace su baka sakon dana basu. Idan ka Karb鈥檃 ka wuce ka kai nan highcourt masinja ya buga stamp a ajiye. Allah ya bada sa鈥檃.鈥�

鈥淭oh Baba Insha Allahu! Zan ndan watsa ruwa sai naje. Nagode! Au! Bara na yiwa Mama Ikhlima sallama鈥�

Saman ya haye da dan sassarfa yana hada matattakalar benen uku uku.

鈥淪alamu Alaikum鈥�

鈥淲a鈥檃laykm Salam.. Ah Habeebullah!鈥�

鈥淣a鈥檃m Mama.. Ca nai bara na hawo na rage yawan abincin ciki na. Kinga yadda nayiwa abincinnan mugun ta鈥檃di kuwa? Har zan fice na tuno.鈥漎a karasa fada yana shafa cikin sa.

鈥淎h haba dai? Kace beyi dadi ba ka tuttura shi kawai.鈥�

鈥淚na! Dadin ai har ba鈥檃 magana Mama. Naci sosai seda na zazzagaya parlor sau wajen 3 fa. Barin lemon kwakwar nan da nayi gyatsa se kamshin ta. Allah ya kara budi.鈥�

鈥淎h ai kuwa naji dadi. Lemon nan kuwa akwai shi a freezer, Zan aiko a kawo maka anjima. Kafin nan ya sake tsumuwa.鈥�

鈥淕odia nake Mama. Bari naje Baba ya aike ni.鈥�

鈥淭oh Habeebullah! Sai ka dawo.鈥�

Yana gaba tana biye dashi a baya suka sauka kasan.

鈥淎 huta lapia Baba.鈥�

Ficewa yai bayan sunyi sallama da mahaifin nasu ya wuce sashen su kan sa tsaye. Sai da yai wanka ya leko wajen Umman su, Ya koma biya sashen Ummy ya gayshe ta. Sannan ya wuce aiken da mahaifin nasa ya masa.

***DALAAL***

Sannu ahankali cikin yan kwanakin nan shakuwa ce ta shiga tsakanin Adeel da Dalaal sosai, Don da zata hadu da wanda Dr Fabio yace ta nema a nigeria Adeel d鈥檌nne ya kai ta wajen sa. Cikin ikon Allah duk wasu shirye shirye da cike cike da Dalaal za tayi na license exams dinta (Mdcn)tayi shi, Ranar da aka tanadar musu na zuwa zana jarabawar na kusantowa Dalaal tata fi garin da aka tsara anan zasu yi. Nan taje bayan komai ya gudana suka zana jarabawar da sauran wadanda zasuyi jarabawar. Washegari sakamako yafito. Dalaal ta haye. Nan ta kira Ummy ta sheda mata. Bayan wani lokaci da basu wuce kwanaki 65 ba sukayi induction (signing oath paper) dinsu. Daga nan bayan bayan wasu kwanakin akai posting dinsu a asibitoci da dama, Kowannen su an bashi gurbin asibitin da yake so.

Dalaal na zaune ta ajiye carbin da take ja, Ta shafa adduar da ta yiyyi, Sannan ta danna asibitin koyarwa na malam Aminu kano dake jihar ta kano. Gaba d鈥檃ya jikin ta har wani tsuma yake sosai, So take kawai ta jita a kusa da Ummy, Duk wasu bincike da zata gudanar akan Uncle Sam tayi, Kuma ta gano amsar alamar tanbayar data sa masa.. knocking kofar da akayi ne yasa ta saurin rufe laptop din dake gabanta,

鈥淵es! Come in....鈥�

鈥淜azzzinn!鈥�

鈥淎h manager na mu.. Shigo鈥�

Shiga Adeel yai bakin sa dauke da sallama ya zauna a gefen gado.

鈥淵a kin cike?鈥�

鈥淓h!鈥�

鈥淚na kikasa? Fatan dai lagos kikasa ko?鈥�

Daria Dalaal tayi. Ta dube shi kafin ta mai da kallon ta gefe.

鈥淎i bazan iya aiki a garin ku ba, Mutane da cunkuso sunyi yawa.鈥�

鈥淥yinbo pepper! Kawai dai kice zaki gudu ki bar mu.鈥�

鈥淣i na isa? So ya aiki?鈥�

鈥淎lhamdulillah likita bokan turai, Wai meyasa to bayan kin wuce dik matakan nan acan K鈥檃sar anan kuma kika dawo baya?鈥�

鈥淎i kasan kowacce kasa da irin tsarin su, So dole ne na bi matakan kasar nan, Nayi jarabawar da komai ma kafin na cigaba da residency dina.鈥�

鈥淭ab lallai kuna shan kwakwa, Allah ya bada sa鈥檃 da nasara.鈥�

鈥淎amin Kazn鈥�

鈥淪o ya labari?鈥�

鈥淟abari!? Wai muga yauwa bari muyi tambayoyin mu.鈥�

鈥淵auwa kazn! Dama na dade kina ta jamun aji. Maza maza ask me anything.鈥�

鈥淢eyasa kuke kiran Aunty Nani maman ku da suna, No ina nufin da inki...鈥�

鈥淢eyasa muke kiran mahaifiyar mu da sunan Aunty ko?鈥�

鈥淓h..!鈥�

鈥淟okacin da tayi aure da aka kawo ta tare da kanwar ta aka hado su. Yar autar su Aunty Siddiqa, Tayi aure ba dadewa, Toh itace me kiran mahaifiyar tamu da sunan Aunty, Da aka haife ni sena taso ina kiranta da Aunty nima, Shikenan Moh da Hissah ke kiran ta suma da haka.鈥�

鈥淲oah! Meyasa sana鈥檃r uncle business ne, Kai kuma ka zama banker? Baka sha鈥檃war yin irin abunda yake?鈥�

鈥淏ana sha鈥檃war sana鈥檃r kasuwanci ko? Toh taka maimai har yau nima bazan ce miki ga kasuwancin da Abban mu keyi ba, Naji dai wasu kance yana sana鈥檃r harkar safarar mai da siyan kadara ya ajiye, Sana鈥檕i kala kala dai. Toh a secondary school na kasance ina son commerce, Don shi nayi ma. A university
End Ads