likitan abunda yashafi tabin kwakwalwa? wato ga sabon hau-hau. meyai zafi da har za鈥檃 tattago shi a kawo shi wajen specialist?
鈥淗afez!!!鈥�
Cewar papa yana tab鈥檕 kafad鈥檃r sa. Dak鈥檡ar Hafez ya ka鈥檏aro murmushi ya mikawa Dr. Fabio hannu suka gaysa.
鈥淭hank you Dr. Fabio.鈥�
鈥淭oh Hafez ni zan tafi.. Idan kun kammala session dinku na yau zasu dawo da kai gida鈥�
鈥淕ida kuma Papa?鈥�
鈥淓h.. Menene?鈥�
鈥淧apa shikenan na dena driving? Papa lapia na kalau fa, Dan Allah kayi haku鈥檙i ka kyaleni na tashi mu tafi.鈥�
Girgiza kai Papa yai alamun a鈥檃h! Ya dan bubbuga kafadarsa ta baya ya fice ya bar Hafez yana waigen sa. Bak鈥檌n ciki da takaici suka tattare suka tsaya masa a wuya.
鈥淗afez ko...?鈥�
鈥淯hm..鈥�
鈥淥k ka dawo nan kan kujerar zan fara maka tambayoyi.鈥�
Mikewa Hafez yayi, yana kukkumbura fuska ya zauna a kujerar da Dr. Fabio ya bashi.
鈥淚naso ka gayamun cikakken sunan ka da shekarunka da tarihin ka a takaice鈥�
鈥淪unana Hafez Basheer Ahmed, Shekaru na 28 a duniya.. Matakin karatu na kuma Papa ya gaya ma.鈥�
Dr Fabio ya kad鈥檃 kai yana mai rubuta maganar da Hafez ya fad鈥檃 a takarda. Cikin yaren Spanish suke magana da Hafez. Dr. Fabio ya sake cewa,
Dr. Fabio ya girgiza kansa yana dudduba takardun hannun sa,
鈥淓h! Kai.. Gashi Nagani kana smoking Hasheesh, Cigarette, Kuma yanzu ka fara shan giya. Meye damuwar ka ne?
鈥淥h shysa papa ya kawo ni nan? Kaga Dr Fabio. Bana smoking se ta kaini ma鈥檏ura, bantab鈥檃 shan giya ba sai jia, Kuma sau d鈥檃ya na kurba ban sake sanin inda kai na yake ba.鈥�
鈥淭oh meyasa ka sha?鈥�
鈥淪trictly Private.鈥�
鈥淜ana nufin kacemun ba zaka fad鈥檃 ba saboda Confidential (sirri) ne? Are you for real?鈥�
鈥淓hh.. Bazan tab鈥檃 fa鈥檇a ba.鈥�
Dr. Fabio ya jijjiga kai kawai, Can ya danna wani madanni dake gaban sa, wasu securities suka shigo suka saka Hafez agaba fitar dashi waje, suka shigar dashi mota, Har k鈥檕far gidan su suka kai shi sannan suka juya, Bai shiga gida ba ya wuce ya tafi wani wajen. Dr. Fabio kuwa drivers na fita da Hafez ya kira Prof. Basheer a waya,
鈥淜ayi hak鈥檜ri zakaga nasa an dawo da Hafez gida. Bana tunanin zai fad鈥檌 musabbabin abunda yasa yasha giya yanzu, Mu Kara bashi dan lokaci kalilan.鈥�
鈥淥kay Dr. Fabio. Nagode sosai.鈥�
Ran Prof. Basheer ya sosu sosai, Amman a dole ya hak鈥檜ra yabi maganar Dr. Fabio. Ya cigaba da yiwa Hafez addu鈥檃 har lokacin da zai fito ya furta koma menene.
*DALAAL*
Tana zama a kujerar jirgi taja doguwar ajiyar zuciya. Kanta ta shafa taji babu ribbon ajiki. Tunawa tai da kila awajen ceto matashin saurayin nan ta wullar, Siririn tsaki taja, Saboda tafison shi din da ta daure kanta dashi duk cikin ribbons dinta, 馃ゴ ta zura hannunta cikin aljihun wandon ta, Ta dakko wani ribbon din acikin fakitin sa, Ta daure gashin ta dashi. Agogo ta kalla kafin ta sake sauke nannauyar ajiyar zucia, Da alamun akwai abinda ke damun ta a k鈥檃san zuciar ta.
鈥淟e damos la bienvenida a AirMadrid. Por favor, abroche sus cinturones de seguridad. La duraci贸n total del vuelo desde Madrid, Espa帽a a Lagos, Nigeria es de 5 horas y 15 minutos. Gracias por elegir AirMadrid, Fly safe, Fly AirMadrid (You are highly welcome to AirMadrid.. Please do fasten your seatbelts. The total flight duration from Madrid, Spain to Lagos, Nigeria is 5 hours, 15 minutes. Thank you for choosing AirMadrid, Fly safe, Fly AirMadrid..)鈥�
Tana k鈥檃rasa sauraran maganar da ma鈥檃ikatan jirgin ke fada ta na鈥檜rar lasufika ta zura iPod earpiece a kunnenta, Tunani tashiga yi sosai na tarihin rayuwarta a k鈥檃sar spain, Yau gashi zata waiwayi gida, Batamasan ta ina zata fara ba, Kano ko lagos?
Kwantar da kanta tayi akan kujera tashiga lumshe idanu, Wani bacci ne ya fara fusgar ta, Ala dole ta rufe idanun ruf ta lula baccinta mai dauke da mafarkai kala kala.
*LAGOS鈥擭IGERIA*
*Murtala Muhammed International Airport*
Tana fitowa daga ciki ta tsaya a waiting area tana duba sakonnin da suka shigo mata tun jia, Number da taga Uncle Sam (sameer) ya tura mata ta kira. Ashe mutumin na daga can gefe da alama shine wanda aka turo mata,
鈥淩anki ya dade.. Ni ne wanda oga ya turo鈥� Ya fada yana mai nuni da kansa da kuma wayar sa dake ringing.
Gyada kai tayi ta yi gaba yana biye da ita abaya,
鈥淜awo akwatunan na rike, No hausa? Yes English?鈥�
Daria ya bawa Dalaal jin abunda yake fada, Duk Kuwa da tayi shekaru da barin kasar nan hausar ta na nan, Tana jin komai, Wasu kalaman ne kawai ba zata iya fada ba ta mance saboda sauyawar harshe data samu.
鈥淵es english madam? Yes give the jakar kayan, Yes me, Yes take. Yes you, Yes you yes hear madam?鈥�
Tsayawa tai tana kallon sa, Ya takarkare bil haqqi turanci yake, Gumi sai kwaranyo masa yake.
鈥淎鈥檃h!...鈥�
Ta bashi amsa a takaice hade da wucewa gaba ta barshi a tsaye.
Sandarewa Gali yai a tsaye yana mamakin jin kalaman baturiyar data rera hausa ras. Da sauri ya bita a baya har yanacin tuntub鈥檈.
鈥淢otar na waje Madam. Sunana Gali.鈥�
Sake gyada kai itade tayi, Ta cigaba da tafiyar ta tana mai jan akwatun ta. Glasses dinta ta zaro a ajakar dake rataye a kafadarta ta zura shi a fuskarta, Saboda yanayin yadda mutane ke bin ta da kallo. Har wajen motar suka karasa. Kalu driver ya fito da sauri ya karbi kayan ya zura a booth.
鈥淢adam Oyinbo (sunan farare yan kasar waje da yaren yoruba) Welcome to Nigeria.. And this is lagos.鈥�
鈥淕racias.. (Thanks/Nagode)鈥�
Suna tafe akan titi, Gali da Kalu se zuba suke mata, Gali yai da hausa, Kalu yai da pidgin, Wani zancen tagane wani bata gane ba. Ita dai dariya ce kawai tata, Har suka karasa unguwar su Uncle Sam.
*MARYLAND*
*SAMEER SA鈥橢D RES.***
*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_
*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_
*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_
*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_
*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_
Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.
Kalle-kallen layin Dalaal tashiga yi, Kwarai duk da ba mazauniyar kasar bace, Ba zata taba mancewa da tsohon gidan uncle sam ba. Ko kusa bama hanya d鈥檃ya bane. Ko anyi renovating ne? Tai saurin girgiza kanta alamun a鈥檃h! Wani katafaren kofar gidah suka nufa, Da wani jijjigegen gate me nishi na masu kud鈥檌, Suna dosar gate din ya bu鈥檇e da kansa.
鈥淕ida na Uncle Sam?Ba nan ba ina ?鈥�
Dalaal ta tambayi Gali cikin tsananin Mamaki, Gali yai hanzarin gyada kai yana daga hannunsa sama yashiga kwarara bayani yana irgawa da yatsun sa,
鈥淭ab lalle da alamun kin jima baki waiwayo kawun na ki ba, Yo ai Kinga da gidan nan, Da estates din gaban can dana baya du nasa ne, Sannan mun baro wani gidan mai a baya na sam&sons to nasa ne dana yaran sa, kinji uku, Na hud鈥檜 yanada makarantu ga hannun jari da yake dasu a kamfanoni da dama. Ai Allah ya daga uncle d鈥檌nnan naki, arzikin lokaci d鈥檃ya tal aka wayi gari ya zama hamshakin me kudi.鈥�
Dalal ta kad鈥檃 kai, Duk kuwa da bakomai ta tantance ba,
鈥淗em-shark-key...?鈥�
Ta rarraba kalamen tamkar wasu na turanci.
鈥淚na nufin yes the-same, Yes look dangote, Big boy, Kudi many da yawa.鈥�
Murmushi tai kawai ta mayar da kanta gefe tana kallon cikin gidan, Titi ne sosai aka malala shi tun daga gate har gaba d鈥檃yan farfajiyar gidan, Motoci gasunan birjik hadaddu an faffaka su a rumfa. Dai dai kofar da zata sadaka da cikin gidan Kalu driver ya tsaida mota sai da Dalaal tafita, Sannan ya gyara motar ya mayar rumfa, Gali ya dakko mata kayanta suka shigar mata dashi gida.
鈥淲elcome home.. My sweet daughter.鈥�
Cewar uncle sam daya tare ta da sauri, Yana mai bu鈥檇e hannuwan sa. Ya rungumeta yana murmushi.
鈥淯ncle Sam鈥�
鈥淵es! Dearest one. Muje ciki ko..! Ko dai hausar taki tagama tafiya gaba d鈥檃ya.?鈥�
Yi tayi kamar bata gane abunda yake cewa ba, Hakan yasa ya sake darje baki ya shiga yi mata bayani da turanci,
鈥淢uje ciki su Adeel nata jiran zuwan ki har ya gaji da jira ya tafi wajen aiki, Amma sauran yaran na ciki.鈥�
Kada kai tayi, Yana gaba tana biye suka karasa cikin babban parlorn sa. Aunty Nani (Aisha) matar sa ce aciki, Sai yarinya budurwa da saurayi guda d鈥檃ya. Aunt Nanin ce kawai ta tareta da fara鈥檃 banda sauran yaran dake wani kumbure fuska. Bata fuska yayi yana nuna fushin sa a fili dan haka kowannen su ya shiga gaisheta, Amsa su tayi tana mai sake duban Uncle Sam, Cikin harshen turanci take tambayar Sa.
鈥淯ncle dakin dazan kwana fa? Inason na huta.鈥�
鈥淏a zaki ci abinci ba? Har an giggirka miki abubuwa.鈥�
鈥淚na dieting. Sede ruwa da kayan marmari kawai鈥�
鈥淭oh ba matsala, Duk za鈥檃 kawo miki ciki, Ke Hissah tashi ki raka cousin dinki dakin ta.鈥�
Mikewa tai tana zumburar baki tayi gaba, Dalaal na biye da ita a baya tana kalle kallen koina na gidan, Ba wai tsaruwar gidan ce ta burgeta ba, Kawai yana yin habakar arzikinsa ce ta lokaci d鈥檃ya ta bata mamaki kwarai matuka.
鈥淕a dakin nan.. Duk abunda kike buk鈥檃ta ga intercom can a gefen gado.鈥�
鈥淭hank you.鈥�
鈥淯 are not at all welcome.鈥�
鈥淢y pleasure...鈥�
Cewar Dalaal, Ta fada tana murmushin gefen baki. Hissah ta murgud鈥檃 mata baki. Kafin tayi gaba tana zumb鈥檜ro shi.
鈥淎bba!鈥�
Ta kwala masa kira tana cuno baki gaba,
鈥淣a鈥檃m auta...鈥�
鈥淵aushe zata tafi.?鈥�
鈥淲a...?鈥�
鈥淲annan bakuwar mana Abba.. Gaskia bama sonta.鈥�
Cewar Moh (Mohammed) dake tabe baki shima.
鈥淵au naga ja鈥檌ran yara, Akan ku take? Daga zuwanta yau se zancen yaushe zata tafi? Yar uwar kuce nan da kuke gani, Sanda tabar kasar kuna k鈥檃nana. Na gaya muku first cousin d鈥檌nku ce. Kar na soma ji kun sake irin wannan kananun maganganun. Sakarkaru kawai.鈥�
鈥淜ayi ha鈥檏uri Alhaji, Ba saji ne kawai. Amman tun dazu nake ja musu kunne akan ire iren maganganun nan, Su har abada ba wanda zai rab鈥檈 mu, Kwata kwata bakwason baki suzo, Bare wannan yar uwace ta jini, So kuke ku bayyana halin ku itama tayi fushi tatafi Kamar yadda kuke yiwa sauran bak鈥檌 idan sunzo, To bazata sab鈥檜ba. Ke Hissah kece me tsara komai, Don haka ki gaggawar sauya halin ki.鈥�
Haka dai Uncle Sam. Da Aunty Nani su kai ta jan kunnuwan Moh da Hissah akan dabi鈥檃r da suke marar kyau ta munanawa bak鈥檕. Uncle sam ya kar鈥檏are da,
鈥淜uma Dalaal nan gidan su ne, 鈥榊a ce Kamar yadda kuke 鈥榶aya acikin gidan nan, Karku kuskura naji an kawo karar ku, Ko kuma ta yi fushi tace zata koma inda tafito akan haka, Idan haka tafaru to ranar mai raba ni da ku sai Allah. Kun dai ji abubuwan da muka gargade ku akai ko?鈥�
鈥淓h Abba.鈥�
鈥淭oh yayi kyau.鈥�
鈥淗ajjaju muje ki dakkomin takardun nan zan wuce dasu office.鈥�
Mikewa su Kayi suka tafi, Parlor ya zama daga Moh sai Hissah,
鈥淜aji abubuwan da Abba ke fada? Dagaske ne ko kuwa kunnuwa na ne?鈥�
鈥淲allahi nima nayi mamaki sosai.鈥�
鈥淪osai fa, Bai taba nuna fushin sa ba sai yanzu. Ai kuwa sede ya yanka ni gunduwa gunduwa, Dan waccen yarinyar na tabbata ba musulma bace, Kalli kanta ko dankwali babu, Batama jin hausa yar kan uba, Abinci ma dan iyayi wai ta koshi, Mu zata nunawa gayu? Makaryaciya da alama sedata cika cikinta a airport sannan.鈥�
鈥淜ede bari sis, Abba ne da jajibe jajibe, Da can me yasa ta guje shi bata zuwa sai yanzu da yayi kudi? Shine yan uwa suketa tururuwar zuwa. Bakiga kalle kallen da take ba? Shegiya taga gidan daula. Ai kuwa Zata sha zagi da hausa, Har sai ta tsargu. So annoying.鈥�
鈥淣agani.. Irin hate at first sight dinnan na kamu dashi, Allah Yaya ina ganinta naji na tsane ta. Tana wani iyayi, Shegiya bayan nasan kila Abba ne ya dauki dawainiyar kasar wajen data je.鈥�
鈥淓h mana daga gani dama shi ne. Na tsaneta nima, Haka zamuyita musguna mata harta gaji ta tattara kayanta tatafi.鈥�
Haka dai su kayi ta zagin Dalaal suna aibatata. Ita kuwa Dalaal a nata bangaren band鈥檃ki tashige tayi wanka ta tsaftce jikin ta, Tayo alwala hade da tada iqama akan sallayar data ga an shimfida mata da hijabi akai da carbi da alama dai nanne gabas. Tana idarwa tayi addu鈥檕in ta. Knocking kofar akayi alokacin Dalaal na Zaune tana jan carbi,
鈥淵es...Enter.鈥�
鈥淪alamu Alaikum..鈥�
鈥淲a鈥檃lykm Salam.鈥�
Wata yar budurwa ce tashiga ciki dauke da tray kato, Ta ajiye agaban Dalaal.
鈥淕a hi inji Hajia.. Ni kuma sunana Safara鈥檜.鈥�
Kad鈥檃 kai Dalaal tayi mata tana murmushi.
鈥淎kwai wani abun na miki?鈥�
Girgiza kai Dalaal tayi alamun a鈥檃h! Safara鈥檜 ta mike ta mata sallama ta tafi. Dalaal ta sauke zucia tana mai karewa tray din gabanta kallo, Kayan marmari ne a yayyanke an soka fork a gefe, Sai yoghurt me sanyi da ruwan roba guda biyu. Caccakuna tayi tasha fruits din sosai, Tadan debi yoghurt din a kofi karsuce bata shaba tasha, Sai kuma ta dora da ruwa. Sai da taji abincin da taci ya lafa tukun sannan ta haye gado tashiga sharara baccin gajiya....
*SPAIN/MADRID*
Yana kwance akan gadon dakin sa, Kansa a sama yana kallon saman dakin. Da alama ya lula duniyar tunani. Lokaci zuwa lokaci yakan girgiza kansa.
鈥淵a Rabbi..!鈥�
Yaketa maimatawa yana mai cije leben sa. A hankali ya mike ya zauna akan wata kujera mai dauke da teburi, Ya janyo wata fefa fara tas da fensiri ya shiga zana gefen fuskar Dalaal mai dauke da beauty mark. Yanayi yana lumshe idanu, zara zaren gashin Idanun sa masu maiko sai kad鈥檃wa suke. Gashin ta kanannade kalar ja-ja ya shiga zanawa. Ya dau tsawon lokaci a haka kafin ya kammala ya adana shi acikin drawer sa. Tunanin tane dankare acikin kirjin sa wanda ya haddasa masa ciwon kai sosai.
Wayar sace tayi k鈥檃rar shigowar sak鈥檕 ya dauka yana dubawa. Prof. Amelia ce ta sake turo masa sak鈥檕nnin da bata gajiya da turo su.
鈥淣a baka nan da kwanaki k鈥檃lilan, Ka sake tunani akan zance na. Idan ba haka ba za kayi danasani mai tsanani.鈥�
Siririn tsaki yaja yana mai dafe kansa, Lectures yake da, Amman gaba d鈥檃ya yaji bayason zuwa makarantar domin yasan ba zasu 鈥榢arke lafiya da ita ba.
鈥淚nnalillahi wa鈥檌nna ilaihirrajiun.!鈥�
Ya fada a nutse yana mai sauke nannauyar ajiyar zuciya. Gaba d鈥檃ya ransa a dagule yake. Zuciar sa babu dadi sai zugi take, Kansa na masa matsanancin ciwo, Jiri sai dibar sa yake. Damuwa ce kala kala dankare a kirjin sa. Ya rasa kuma yadda zai sauke shekararriyar damuwar dake dawainiya dashi, Uwa uba ga guda biyu da suka sako shi a gaba yanzu Prof. Amelia da ta Dalaal.
Mikewa yai jikin sa a sanyaye ya sauya kayan jikin sa zuwa wasu. Muk鈥檜llin mota ya dauka ya sauka kasa.
鈥淢aa! Na tafu sch.鈥�
鈥淭oh adawo lapia, Allah yabada sa鈥檃 da nasara.鈥�
鈥淎meen Ameen.鈥�
Ficewa yai da sauri yana kallon agogon hannun sa. Ya shiga mota ya dauki hanyar makaranta. Kansa tsaye ya wuce aji. Ranar dai sukuku suka kammala lectures, Duk baya mayar da hankali. Har yai hanyar motar sa wani abokin karatun sa yace yaje Prof. Amelia na kiran sa. Ba yadda ya iya haka ya juya, Yana daga kai ya hangota ta saman barandar ofisoshin sama na malamai.
Tana ganin ya taho ta koma ta zauna, Ta 鈥榖abballe botiran gaban rigarta, kana hango komai na halittar jikin ta kasancewar rigar shara-shara ce iya cinya. Yana shiga cikin office din ta mike da sauri zata rungume shi yaja baya da sauri har yana tunkude flower vase. Cikin harshen Spanish ta shiga mana ahankali kasa kasa tana jujjuya jikinta. Yana tsaye tamkar gunki Ita kuma tana magana tana zagaye shi,
鈥淪hin meye laifi na da bazaka bani had鈥檌n Kai ba? Se kace ba wayayye ba. Rana d鈥檃ya kacal nace ba wai kwanaki zamu diba ba. Please Hafez... Ka duba magana ta.鈥�
Yadda take magana, Gashi hannun ta d鈥檃ya na shafar gadon bayan sa yasa Hafez sauke wata ajiyar zuciya. Dak鈥檡ar ya matsa baya yana girgiza kai,
鈥淒an Allah ma鈥檃m ki kyale ni, Ki fita daga rayuwata, Bazan taba aikata abinda kike so ba, Ni musulmi ne. Kuma addinin mu ya mana hani da haka inde ba matar ka ta sunnah ba daka aura ta hanyar aure...鈥�
鈥淗aka ka zaba? To shikenan inde haka ka zaba, Zan yi sanadiyyar barin ka makarantar nan, Kuma kowacce 鈥榢asa zakaje senaga inda karfina ya kare don kuwa bazaka cigaba ba. Ka yadda?鈥�
鈥淣a yadda...鈥�
Ya fada a dan tsawace yana sakin tsaki.
Botiran gaban rigarta ta shiga budewa gaba d鈥檃ya, Saman kirjin ta ya fito sosai , Hafez ya runtse ido da sauri yana istigfari,
鈥淶an baka dama... Ka bani ha鈥檇in kai na minti 30 kawai a office dinnan, Z鈥�
Ai be bari ta karasa fada ba da karfin gaske ya fincike jikin sa ya fita da sauri yana mai bugo mata kofar office din. Kansa tsaye ya koma gida a firgice, Kuka kawai yake a daki, Saboda tsananin tashin hankalin dayake ciki, Hasheesh ya dakko a gefen drawer sa ya nannade ta yana shaka. Sai daya ji shi a sama sosai tukun sannan ya kwanta a gado. Haka ya wuni cir cikin maye akan gado. Yanata magana a baibaice. Cikin haka Prof. Basheer ya shiga ya same shi, Hafez din na kwance Yana magana ahankali,
鈥淜izo gare ni... Karki guje ni, Kwakwalwa ta takasa manta ki, Idanuwana sun gaza nuna min hotan kyakkyawar fuskar ki. Zuciyata kullum cikin muradin son sake ganin ki take.. Primer amor!!!(first love)鈥�
Prof Basheer yai shiru yana sauraron maganganun da Hafez ke cewa. Har zai futa ya sake jiyo shi,
鈥淏azan iya zina ba... Ki dena bibiyata.. Ki fita daga rayuwata..鈥�
Dawowa yai yana kallon Hafez din yana girgiza kansa cikin takaici, Jimami, Da kuma tsantsar bacin rai. Dube dube ya farayi na inda zai hango abubuwan mayen, Yana bude drawer ya hango su, Taba, Hasheesh, Da kwalaben giya guda biyu manya manya masu tsada. Daukan su yai gaba ki d鈥檃ya ya kai motar sa ya ajiye. Ya koma cikin gida.