kiwon ku. Domin dik abinda Allah ya zamto a karkashin ka yake, Ranar gobe kiyama seya tambaye ka abisa yadda kayi komai. Kin cuce ni Hissah..!鈥�
Sai ga hawaye sharrr a fuskar Aunty Nani.
鈥淎unty bazan kara ba.鈥�
鈥淢eye ba zaki kara ba? Kin rigada kin bada martabar ki a arha, Al鈥檃urar da Allah yace mu suturta ke kin rabawa maza taki. Ko tsoron inda hotunan da bidiyoyin zasu je bakya yi? Dan tsageranci har dasu gayawa Lameer yake ko lameedo wai idan zakuyi aure zakije a dinke ki a gyara ki ki dawo budurwa...鈥�
鈥淎unty shi ya koyamun walla..鈥�
Bata karasa ba Aunty Nani tai kanta kamar Zata zabga mata mari.
鈥淵a koya miki uban ki? Dama can zuciar ki ta shedanu ce, Wani bai isa ya ja ra鈥檃yin kiba har sai kina da sha鈥檃war yin hakan. Idan aure kikeso ba sai ai miki ba? Amman se ki ballagazar da kimar ki ta ya mace? Kina raba jikin ki kwararo kwararo kamar tinkiya? Kai Allah wadaran naka ya lalace. Tunda abinnan ya faru bacci ya kauracewa idanu na, Na rasa yadda zanyi dake Hissah, Kece kullum Kawo sukar shigar Dalaal, Tana jin kid鈥檃 Waye waye. Sai gashi yarinyar nan karatun qur鈥檃ni take ji ashe, Shiga kuma banga inda tsiraicin ta yake fitowa ba. Yarinya salaha kullum bata tanka miki maganar da kike yaba mata. Ashe ashe kece nan mai shaidaniyar zuciya, Hijabin munafurci kike sakawa. Shi yasa da kika kure ta rannan tace miki hijabi a zuci yake. Abin kunya da takaici tin ba鈥檃je ko鈥檌na ba sai gashi naki halayyar da kike a boye tafito fili. Duk abunda yake ba鈥檃 bayyane ba dama kaji tsoron sa.
鈥淜inji kunya Hissah, Dan bakisan haramcin hakan bane ko ince kin dauki hakan ta wani fanni daban. Allah ya kyauta, Allah ya shirye ki da ke da musu aikata irin haramcin da kuke. Tsaya kiji ILLAR ZINA, Zina tana cikin manyan laifuffuka, wanda dukkan shariun da Allah taa'la ya saukar sun hadu akan haramcin zina, Al kur'ani mai girma da Sunnar Annabi saw, da dukkan Malamai sun hadu akan haramcin zina, Kofofin zina guda biyar ne
1- Kallo zuwaga Abinda Allah ya Haramta(Amman ke kina raba naki suturar da Allah ya miki rariya rariya, Kina kuma kallon na su tsiraicin)2- Shigar batsa, 3Kalaman Batsa, 4- kebancewa da matar da ba muharrama ba/ Ko wanda ba muharrami ba, 5- Shaawa Mai karfi babu aure, Allah taala yace: " kada ku kusanci zina鈥�
鈥淢anzon Allah saw yace : Mai zina ba zaiyi zina ba, yayin da yake zina, sai an cire masa imani.
Abdulllah Dan Mas'ud Ra yace : Duk Al'ummar da take zina, ta jawo wa kantafushin Allah, da halaka.Musulunci yayi umarni da tsare abubuwa biyar, sune : Addini, Dukiya, Rayuka, Hankali, Mutunci, Nasaba, amma zina ita kadai, tana rusha wadannan duka Hissah, Hukuncin mazinaci, mai aurekisa ta hanyar jifa, mara aure Bulala dari da daurin shekara. Kinji ko? Ana tabbatar da zina ta hanya uku, shedu guda hudu, Mutun yayi ikirari da kansa, samun mace da ciki, babu aure, ko shubha. Bisa sharudda da aka sanyawa ko wanne. Zina wata babbar musifa ce da bala'i da dukkan sharri, da take ruguza al'umma, take wargaza iyali,take tarwatsa gari, take rushe mutunci, take jawo karayar tattalin arziki, da fatara, da tsiya, da annoba, a cikin rayuwar dai dai ku, da gidaje, da unguwanni, da gururuwa, da kasashe, da duniya baki daya,
Zina itace cikakkiyar fitsara, a cikin zina ake samun dukkan sharri kamar: Raunin Addini, Raunin Akida, Karancin Imani, Rashin kunya, Rashin kishi, Rashin mutunci, Rashin kwarjini, Rashin hasken fuska, Duhun zuciya, Rashin kima, Rashin Nagarta, Rashin Nutsuwa, Rashin Amana, Fushin Allah, cikawa babu imani da Azabar Allah.
鈥淗issah ki tuba, Ki ro鈥檏i Allah gafara ko zai dube ki ya gafarta miki. Allah ya tsare mu da sauran zuriyarmu, da dukkan al'ummar musulmi daga afkawa zina, Ke da wadanda suke yi Allah ya shirye ku... Wannan illolin zinar Hissah saurara nayi awajen tafsir din wani babban malami. Ki duka da neman yafiyar ubangiji.鈥�
Tana karasa magana ta mike tabar Hissah na kwararar hawaye. Parlor ta koma itama tana hawayen. Ta zabga tagumi tana jujjuya kanta. Cikin haka Alhaji Sameer ya shigo da sauri a kuma hargitse.
鈥淪annu da zuwa alhaji.鈥�
鈥淵auwa sannu! Ku harhado abunda zaku dauka. Mu tafi.鈥�
鈥淏angane ba, Ina zamu tafi?鈥�
鈥淟efi ne? Gidan zamu bari.鈥�
鈥淏angane ba Alhaji, Yaushe ma muka dawo gidan da zamu bar shi? Alhaji ka tsaya muyi magana.鈥�
鈥淏abu maganar da zamu yi, Idan ba zaki tashi ba ki zauna ke, Hisaah, Moh, Ina adeel?鈥�
鈥淏abu kowa sai hissah Alhaji. Kuma kasan abunda ta aikata. Yanzu Alhaji haka zaka barta ruwa ta sha?鈥�
鈥淏a abunda ya dame ni ba kenan, Zamu shawo kan abun idan na nutsu. Yanzu ki tashi ki harhado abunda zaku bukata na sawa. Zan had鈥檃 nasu Adeel. Don na rigama na sayarda gidan nan da abunda ke cikin sa.鈥�
Yana magana yana nufar dakin Moh. Aunty Nani ta mike badan taso ba ta shiga dakin ta. Dan abunda ba鈥檃 rasa ba ta dauka, Ta shiga dakin Hissah tashiga ha鈥檇a kaya a akwati.
Ba dadewa Adeel ya dawo, Ba鈥檃 jima ba Moh ya dawo shima. Alhaji sameer ya same su da maganar.Adeel kadai ne ya botsare. Da yaga zasu takura masa ma ya ja akwatin sa ya shige mota yabar musu gidan.......
***KANO***
鈥淢un gama da ko鈥檌na ko?鈥�
Dalaal ta tambayi mai aikin Ummy, Data rarrakata sashen su Hajia Binta da Haj Ikhlima.
鈥淓h mun gama.鈥�
Kad鈥檃 Kai Dalaal tayi, Suka fara tafiya zuwa komawa Sashen Ummy, Dake akwai y鈥檃r tazara tsakanin kowane sashe da sashe. A daidai lokacin Habeebullah ya dawo daga Court. Hannun sa rik鈥檈 da suit dinsa da wani brief case, Ya rufe murfin motar yana sosa gefen kansa da key.
鈥淚na yini...鈥�
鈥淎h gayu! Alhamdulillah! Ya kike?鈥�
鈥淟apia qalau.鈥�
鈥淢asha Allah! Exercise kuke ne?鈥�
Yar dariya Dalaal tayi tana girgiza kai.
鈥淣o! Ta rakani wajen sune.鈥�
Ta fada tana nuna sashen su Haj ikhlima.
鈥淥kay Allah sarki.鈥�
鈥淵aya ina yini..?鈥�
鈥淟apia qalau kanwata.鈥�
Ya amsa mai aikin Ummy, Domin shi Habeeb irin mutanen nanne da basuda rainuwa, Talaka da mai kudi dik nasu ne. Sannan mutum ne shi mai son jama鈥檃 tun suna kanana shi ya futa daban.
鈥淏ara mu je.鈥�
鈥淥kay Sis! Ki gayda Ummy kafin nazo gaishe ta.鈥�
鈥淶ataji Insha Allah!鈥�
Suna tafe Fanna mai aiki na gaba, Dalaal na biye da ita suka karasa sashen Ummy.
鈥淗ar kun dawo?鈥�
鈥淓h mun gaysa, Suna gaida ki.鈥�
鈥淢asha Allah! Kinga haka ai yafi da kika shisshiga ido na ganin ido ba sai da daddaren ba.鈥�
鈥淵ana gayshe ki..鈥�
鈥淲a?鈥�
鈥淲annan wanda ya dakko ni.鈥�
鈥淥h Habeeb! Habeebullah.鈥�
鈥淓h! Yace na gaishe ki kafin yazo ya gayda ki.鈥�
鈥淎llah sarki 鈥榙an albarka, Kullum sai ya shigo ya gayshe mu.鈥�
Hira suka cigaba da yi, Dalaal na karasa bata labarin rayuwar da tayi a Madrid bayan tahowar su. Nasarorin data samu dama yadda komai ya kasance a tak鈥檃ice, Daga nan ta shiga bata labarin zuwan ta lagos, Yadda ta boye bata sanarwa uncle sam zata dawo Nigeria gaba d鈥檃ya ba. Da kuma yadda ta karanci komai nasa, Gaba d鈥檃ya duk wani abu daya shafeta ta dangane da Uncle Sam, Dalaal ta sanarwa Ummy komai. Harda doriyar binciken da ta yiyyi akan sa.
鈥淗m! dama nasan za鈥檃 rina, Duk dai wanda yaci dukiyar maraya ba zai gama da duniya lapia ba. Rabu dashi Insha Allahu, Zan yiwa baban su habeeb magana. Kinsan babban mukami ne dashi, Alkalin alkalai ne. Mu bar komai a hannun sa. Insha Allah zamu ga sakayya me kyau.鈥�
鈥淭oh Ummy!! Allahumma Aamin.鈥�
鈥淶an roki habeeb ko su Na鈥檈em wani acikin su ya kai ki shago ki dan sassayo abunda zaki bukata ko?鈥�
鈥淭oh Ummy! Amman inada komai.鈥�
鈥淎h hayateey ba dai komai ba, Kinga baki da kayan hausawa, Dole a diddinka miki. Aminu kano kikace ko?鈥�
鈥淓h nan asibitin. Toh Ummy.鈥�
Sannu ahankali haka rayuwar Dalaal ta cigaba da gudana zuwanta wajen Ummy, Sati biyun na cika ta soma zuwa asibitin malam Aminu kano, A matsayin resident doctor......
DALAAL: A new world:鉂わ笍鉂わ笍
*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_
*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_
*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_
*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_
*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_
Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.
Tana ta sauri ta fito daga sashen Ummy, Sanye cikin doguwar riga ta atamfa. Bata daura d鈥檃nkwalin ba, Sai ta yafa mayafi akanta ta zagaye shi. Hannun ta na hagu dauke da handbag din ta. Tana tafe tana waya da Dr Fabio. Magana suke ita da shi cikin harshen spanish. Habeeb dake zaune a mazaunin me tuki ya tsaya yana kallon yadda take spanish kamar tsatson can.
鈥済racias se帽or, le llamar茅 m谩s tarde.鈥�
Katse kiran tayi ta zura wayar a jaka. Tana mai sakala seat belt.
鈥淚na kwana?鈥�
鈥淟apia lou gayu... Wani yare naji kina yi ai.鈥�
鈥淥hh that...Da malami na nake. Godia na masa nace zan kira shi daga baya.鈥�
鈥淥kay.. Ya sunan lawyer ko barrister da yaren?鈥�
鈥渁bogado鈥�
鈥淲hat? Seriously?鈥�
鈥淔or real...鈥�
Murmushi yai yana jijjiga kansa alamun gamsuwa. Da reverse ya fita da motar suka dauki hanya. Hannunsa yasa ka wak鈥檃r mamman shata. Yana ji yana bi ahamkali.
鈥淜inga chamber dinmu nan.鈥�
鈥淯pstairs?鈥�
鈥淥h yes! Yanzu zaki ga mun isa asibitin ba nisa sosai ai.鈥�
鈥淥kay!鈥�
Suna tafiya yana nunnuna mata gari, Har suka karasa asibitin Malam Aminu kano (Akth)
鈥淢un zo, Inama kikace?鈥�
鈥淪peciality (neurosurgery/psychiatry)鈥�
鈥淭ohm, Bara mu tambaya wajen.鈥�
Wani ma鈥檃ikacin asibitin suka samu yana tafiya a kasa. Habeeb ya tambaye shi ya nuna musu. Sannu a hankali har suka karasa bangaren da Dalaal din zata fara aiki.
鈥淭hank you... Soo much!鈥�
鈥淯 welkam gayu!鈥�
Har cikin wajen ya rakata. Ta kammala komai sannan ya mata sallama ya tafi kancewar anjima zai dawo d鈥檃ukar ta.
****Ummy da Alhaji saifuddeen ne zaune a parlorn sa, Ta karasa bashi labarin Alhaji sameer kawun dalaal wato kanin mijin ta na baya daya rasu, Mahaifin Dalaal. Alhaji saifuddeen ya girgiza kai yana mamakin wannan mugun hali irin na Alhaji sameer yayi kanai-kanai da dukiyar marainiya ya cinye komai ya zama nasa.
鈥淜uma Hajia kanin sa ne uwa d鈥檃ya uba daya? Ba shi da wasu yan uwan ne sai Sameer din kawai?鈥�
鈥淎lhaji ka manta na gaya maka tun a baya?鈥�
鈥淲allahi kinsan abubuwan da yawa, Ya kwanta mun鈥�
鈥淭oh su uku ne kadai iyayen su suka haifa. K鈥檃nwar su ta riga shi mahaifin dalaal din rasuwa. Toh dama na gaya maka ai marikin su tun suna kanana shine aminin mahaifina. Bazan manta ba ance wani fada akai acan kasar, An kashe mutane da dama ciki harda iyayen na su, To shine kanin mahaifin su dama shi anan garin yake, Bayan ya samu labarin abunda ya faru sai ya debo su gaba daya ya dawo dasu nan, To bayan rasuwar kawun nasu shine rikon su gaba d鈥檃ya ya dawo wajen baban mu. Saboda basu da wasu yan uwa anan din. Duk wani shawara da komai da mahaifin mu suke yi. Da baba ya rasu, Sai shi marigayi Hamoodi (mahaifin Dalaal) Ya fara sana鈥檃r mai, A can kasar lebanon. Sai suka bude reshe anan k鈥檃sar ya zama shine wakilin su. Allah ya buda masa gaskia sosai, Ni dai tun alokacin na fuskanci kamar shi Sameer din yana yiwa Hamoodi hassada. Har haka kawai ya dena shiga harkar sa gaba d鈥檃ya. Amman duk da haka mahaifin Dalaal bai yanke zumunci ba,
鈥淵a cigaba da dawainiya da Sameer din. Toh bayan munyi aure sai ya zamana ya bar masa ragamar komai na nan. Ya dora shi akai shima yana samun nasa. Inda muka koma babban reshen dake lebanon din. Acan na haifi Dalaal. Daga kanta kuma Allah bai Sa inada wani rabon na sake haihuwa ba. Daga lebanon muka koma Paris, Duk wata riba da ake samu anan reshen na Nigeria mahaifin Dalaal yace sameer ya dinga rike wa. Sannu ahankali dik kudaden daya samu ya rika aikawa Sameer yana sayar masa kadara na gidaje da filaye a rassa da dama, Kuma ya saya masa gida kyauta me kyau, Da mota. Ya dauki dawainiyar auren sa baki d鈥檃ya.
鈥淢uka zo nan garin kano akayi biki, Saboda yar garin nan shima ya aura. Bayan anyi biki ya haifi babban dansa, Wallahi bakaga hidimar da mahaifin dalaal ya masa ba. Komai na dawainiyar suna shi yayi. Arzikin sa ya kara hab鈥檃ka, Saboda shi mutum ne mai son temakawa marassa shi, Masu shi dinma kara musu yake. Yakan ce wanda ka bayar shine naka. Mun dan zauna a garin Kano, Daga nan muka koma k鈥檃sar spain reshen Madrid. Saboda chanjin reshen aiki da aka sake masa. Duk kadarorin sa ya tattara ya bawa sameer ajiyar su. Ruwan kudin kuma yace ya juya masa bisa ga amana, Ya kuma sake bashi jari mai tsoka yace shima gashi nan, Ya roke Shi da duk abunda ya kamata yaga ya dace ya juya masa kudaden sa dasu.Duk sanda Allah yasa yayi retire ko wani tsautsayi yasa ya dena aiki. Yace zamu tattara mu koma Nigeria muci alfanun kudaden mu. Daga nan kuma yace sai mu koma kasar su ta lebanon da zama baki d鈥檃ya. Wannan shine burin da marigayi hamoodI ya tafi dasu a zuci da kuma baka. Bayan rasuwar sa. Hargitsi sosai ya tashi, Sameer yace ba zai bada gadon Dalaal ba har sai ta mallaki hankalin kanta, Sannan sauran dukiya da kadarorin marigayin yaki bayyana su. Ni dai abunda na samu a kaso na na karba kawai, Domin wanda ya tara ma ya tafi. Toh karatun ta da komai dama scholarship suka bata saboda tana d鈥檃ya daga cikin dalibai uku da suka fi kowa hazaka a b鈥檃ngaren kiwon lafiya.
鈥淒an abinda ba鈥檃 rasa ba bansaniba ko yana aika mata, Ni dai duk sanda lokacin bata kudin batarwa yayi ina tura mata. Saboda yadda ya nuna yafi ni iko akanta yasa na dena zafafawa. Tun kafin ka aure ni ba nacin da banyi ba yaki ya bawa Yarinya hakkin ta. Bansan wane irin hankali yake so tayi ba. Tace kuma bai taba mata maganar ba. Kasan na gaya maka shi Inde akan kudi ne zai iya yin komai. Shi adole se ya mallaki komai. Har takurawa yayi yaita zuwa wajen kanin mahaifi na kan shi lalle yanason ya aure ni, Ya ri鈥檏e yar yayan sa, Nasan kuma da biyu yake so Saboda ya handame timunin takaba ta. Ya kuma cinye na Dalaal. Yarinyar ashe tana sane da komai, Shine ta bar aikin likitan cin da take acan kasar ta dawo Nigeria gaba daya, Ta sauka a gidan sa. Duk ta karanci komai da komai, Tace har gida ya sauya, Wai gidajen mansa da kamfanoni ga estates da hannun jari daya ke dasu. A takaice dai ya cinye kudin marigayi gaba d鈥檃ya ciki harda gadon Dalaal... Allah ya jikan Hamoodi, Tabbas sameer yaci amanar zumunci.鈥�
鈥淪ubhan鈥橝llah! Toh Allah ya sawwake ya shrya. Shi kuma Allah ya jikan sa da rahama. Dan dai ya samu mai alkunya ne da sanin ya kamata. Tanada nutsuwa sosai wallahi. Ga hankali da tarbiyya...鈥�
鈥淎amin Alhaji...鈥�
Ummy tafad鈥檃 tana lankwasa hannayen ta, Fuskar ta kumshe da murmushin jin dadin yabon dalaal da yake.
鈥淓h Insha Allah! Yanzu dana yi sallah na dawo. Zan kira justice Adebayo Samuel olatunwo dake lagos, Ya fara mana bincike da Komai, Yadda zamu samu concrete evidence, Zamu kamashi a hannu lokaci d鈥檃ya, Kakki damu, Karshen sa yazo. Matukar yana numfashi adoron kasa to yardar Allah da kuma karfin shari鈥檃 zai ga yadda ake yagalgala maciya amana masu cinye gadon marayu. Wallahi irin su suna nan. Gani suke sunci bulus. Ai ranar lahira da kallo. Allah dai kyauta ya shrya. Har lauyan sa dake karkashin dukiyar tasa dik zamu nemo su. Cikin lokaci kalilan zai zo hannu.鈥�
鈥淭oh Alhaji... Mungode Allah ya saka da alkhairi, Ya Kara maka lapia da nisan kwana mai amfani.鈥�
鈥淎amin hajjaju. Bara na dan zagaya gidan gona ta. Ina kuma dalaal din?鈥�
鈥淎i tafara zuwa asibitin.鈥�
鈥淥kay! Waya kaita ko direba鈥�
鈥淗abeeb nasa ya kai ta, Inaga shi zai dakko ta ma.鈥�
鈥淏ata iya tuki bane?鈥�
鈥淭a iya sosai, Tama baro tata motar acan wajen kawarta. Amman naji tana zata siyar mata ta aiko mata da kudin. Zata cika ta sai wata Anan鈥�
鈥淗ar sai ta siya? Ga motoci nan birjik a gidan nan, Ta rika dauka kawai tana zuwa aikin kafin a nema mata tata. Tafi su Ayaah, Su matsoratan sun kasa iya tuki.鈥�
鈥淎i su Ayaah kam sai a hankali, Gaba d鈥檃ya sun kasa iya yi. Toh Alhaji angode Allah ya saka da alkhairi.鈥�
鈥淎amin! Sai na dawo鈥�
鈥淭oh Alhaji, Allah ya dawo da kai lapia, Tsautsayi da asara, Sharrin mutum dana aljan, Sharrin K鈥檃rfe. Allah ya kiyaye ka.鈥�
鈥淎amin Aamin. Godia nake..鈥�
Ficewa yayi yana aiko mata da sa鈥檏on wani tsadadden murmushi irin nasu na manya da ita kadai tasan manufar sa. Ita dinma murmushin ta masa tana mai daga masa hannu har ya shiga mota ya ja......
***DALAAL***
Habeeb na fakawa ta shiga da sauri saboda yadda taga ji sosai.
鈥淪annu gayu-gayu.鈥�
鈥淭hank you!鈥�
鈥淵aya wa?鈥�
鈥淗a... Ha..鈥�
鈥淗a ha wa daga ciki? Ko dai baki rike sunana ba har yanzu? I鈥檓 in pains鈥�
鈥淚鈥檓 sorry! I鈥檓 bad really.. when it cms to recalling names.鈥�
鈥淥kay! Formal introduction; Sunana Habeebullah Saifuddeen ibrahim. Ana kira na da Habeeb.鈥�
鈥淚nsha Allah bazan manta ba. And I鈥檓 dalaal hamoodi sa鈥檈d. Lala or dalaal kowanne ka kira ni is okay鈥�
鈥淜o gayu gayu ba...鈥�
鈥淕ayu.. As in?鈥�
鈥淵ar gayu mana. Half-caste, Nigerian Lebanese鈥�
Dariya Dalaal tayi jin abunda yake nufi. Ba ta sake magana ba sai girgiza kai kawai da tayi. Habeeb ya shiga tuki yana mai kara sautin wakar dan kwairo.
鈥淜anason waka irin haka.鈥�
鈥淲akar gargajiya ko?鈥�
鈥淗aka ake ce dasu ko?鈥�
鈥淓h... Nima ai dan gargajiyar ne. Kani na ne da sauran yan gidan mu yan gayu. Wane irin waka kikeso..?鈥�
鈥淏lues...鈥�
鈥淚rin romantic slow musics dinnan ta masoya.. Iyye gayu.鈥�
鈥淵eah literally.鈥�
Suna tafiya Habeebullah na zuba mata zance, Yana tsokanar ta, Tun bata amsawa har ta soma ramawa. Ranar data koma gida adaren sukai waya da Adeel yake gaya mata abunda ya faru. Hade da d鈥檕riyar shi baya tare da su. Amman Aunty Nani tace lalle yazo ya same su awani