sai gobe ba, Zan sake mayar da Hafez asibiti. Zurfin cikin sa yayi yawa tun yana 鈥榢ankani. Na kasa gane abinda ke cikin zuciar sa, Kinga sanadiyyar haka ya ha鈥檇u da ciwo, Ga kuma shaye shaye daya fara yanzu daban san inda ya koyo ba.鈥�
Haj Ziyadah ta nemi waje ta zauna tana mai zabga tagumi, Idanun ta sun kawo ruwa zata fara zubar da hawaye.
鈥淒an Allah kakki zubar masa da hawaye, Kawai tashi zamuyi tsaye dole ya fa鈥檇i damuwar sa. Akwai abunda ke masa radadi a zuciya..鈥�
鈥淜ana tunanin y....鈥�
鈥淎h karma ki kawo wannan zancen Habibty, Be shafi wannan ba, Naji yana ambatan wata tazo gare shi, Da kuma yana fatan wata ta futa a rayuwar sa. Ina tunanin mata ne biyu mabanbanta..鈥�
鈥淵anzu ya kake ganin za鈥檃i?鈥�
鈥淎sibiti zan mayar da shi na kwakwalwa.鈥�
鈥淲anda ka Kai shi ya dawo be gaya musu komai ba?鈥�
鈥淓h nan... Duk garin nan ai nanne suke da manyan specialist.鈥�
鈥淭oh Allah ya kawo karshen koma menene dake damun sa.鈥�
鈥淎meen..鈥�
Sama prof. Basheer ya haye. Dakin Hafez ya shiga ya riko shi suka sauka kasa.
鈥淎hh papa...Papa ya hidima? Wai ba zaka gayamun gaskiyar al鈥檃mari ba.?鈥�
鈥淎l鈥檃marin me Hafez?鈥�
Hafez ya karkada hannuwan sa yana jijjiga kai,
鈥淎l鈥檃marin..... Au na manta fa. Al鈥檃marin cheese burger mana.鈥�
Prof Basheer ya sauke zuciya kawai yana mai sake riko kafa鈥檇ar Hafez ya futar dashi waje ya shigar dashi cikin mota, Haj Ziyadah nata kwararar ambaliyar hawaye, Tana tsaye har Prof Basheer ya zura mukulli yaja motar. Sannan ta koma gidah, Kai tsaye ya wuce dasu asibitin su Dr. Fabio, Suna zuwa ma鈥檃ikata suka rirrike hafez suka shigar dashi cikin asibitin. D鈥檃ki sosai na marasa hankali aka kai shi aka bashi gado... Dr. Fabio da kansa ya masa allurori, Duk kudin komai da yakamata na duba lapiar Hafez har warkewar sa prof basheer ya biya. Bacci Sosai Hafez ya shiga yi sakamakon allurorin baccin da aka dirka masa, Bai farka ba sai washegari.
*KANO......*
**JUSTICE SAIFUDDEEN IBRAHIM SANDAMU ESTATE**
*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_
*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_
*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_
*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_
*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_
Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.
***ATTORNEY GENERAL SAIFUDDEEN IBRAHIM SANDAMU STREET**
*Wani* katafaren gidah ne mai dauke da gidaje masu bene aciki, Tsararru irin na zamani kirar 3D, Wanda turawa ke kira da estates. Kallo d鈥檃ya za kai masa gidane na masu hannu da shuni, Saboda yanayin yadda aka kashe ku鈥檇i wajen zuba ginin sa, Uwa uba hade da dandazon masu tsaron dake zazzaune a kofar gidan. A farkon layin zaka ci karo da 鈥榢aton allo (sign board/placard) an rubuta da manyan baki (ATTORNEY GEN. SAIFUDDEEN IBRAHIM SANDAMU STREET). Duk wata haduwa dai ta gidan duniya to wannan gida yayi. Har ya zarce tunanin mai karatu. Sai dai muce Masha Allah kawai.
**** Da sauri masu gadi suka bude gate, Tun kafin motar justice ta 鈥榢aro sun jiyo horn dinta, Driver ya shige da motar cikin wawakeken harabar gidan, Ya ajiye motar a ma鈥檃danar ta. Sannan ya futo ya budewa attorney kofa ya fito. Sanye yake cikin kayan lauyoyi (attorney gen) Ya rike bench wig dinsa a hannun dama, Yana tafe yana amsa waya, Ma鈥檃ikatan gidan sai zubewa suke suna gaishe shi yana mai 鈥榙aga musu hannu. Kai tsaye ya shige cikin sashen Hajia Bintah (uwargidan sa).
Yana shiga ta tare shi da sauri, Ta amshi kayan hannun sa. Ta shige dakin sa dake 鈥榢asa, Mai dauke da babban parlour da dakuna guda biyu.
鈥淪annu da zuwa Alhaji..鈥�
鈥淵auwa Hajia...鈥�
Ya fada a hankali yana tari, Da sauri ta dakko ruwa a gefe acikin kayan abincin da aka shirya masa ta tsiyaya masa a kofi. Ta mika masa,
鈥淕ashi Alhaji..鈥�
Karba yai ya kurbe, Har lokacin da waya a kunnen sa, Sai daya dau lokaci sannan ya katse kiran.
鈥淪annu da zuwa Alhaji.. Ga abinci ka sakko ka ci, Ko ruwa zaka fara watsawa? Gashi nan na sirka a bandaki.鈥�
鈥淣agode Hajia, Bara na fara cin abincin, Duk ina yaran basu dawo ba ne.?鈥�
鈥淗afez bai dawo ba, Nasan dai yana hanyar dawowa, Batoul da Ayaah na Islamiyya, Na鈥檈em kuma ya dawo ya sake fita. Farouk kuma ya dawo yana bangaren su.鈥�
鈥淢asha Allah! Toh bara na fara cin abincin ko?鈥�
鈥淭oh Alhaji..鈥�
Jajjanyo kulolin abincin tayi ta sanya agaban sa. Ta shiga zuzzuba masa kowanne a inda ya dace, Yai basmala yana mai jan abincin gaban sa.
鈥淢u ci ko?鈥�
鈥淣a ci Alhaji tun dazu.鈥�
Sosai ya shiga ci, Sai dayaci ya koshi sannan yai hamdalah. Yana mai yaba dad鈥檌n abincin, Ya mike ya shige dakin sa. Ya tsaftace jikin sa sosai ya sauya kaya cikin jallabiya. Lokacin sallar la鈥檃sar ya kusa. Don haka ya fito zai zazzagaya zuwa sauran sashen kamar yadda yake ko yaushe. Yana fitowa daga dakin sa ya hango shi ya dawo shima Sanye cikin kayan lauyoyi. Zubewa yai a kasa yana gaida shi,
鈥淏aba barka da rana, An dawo lapia?鈥�
鈥淟apia kalau Habeebullah! Ya aiki?鈥�
鈥淎lhamdulillah Baba! Ya jikin naka?鈥�
鈥淒a sauki Alhamdulillah.鈥�
Habeebullah bai mike daga tsugunnon da yake ba sai da mahaifin nasa ya fita. Kai tsaye attorney gen saifuddeen ya nufi sashen Haj Naja鈥檃tu (Amaryar sa) yana tafe yana jan carbi. Ya shige ciki bakin sa dauke da sallama,
鈥淲aalykm Salam! Alhaji barka da zuwa.鈥�
鈥淏arkan mu hajjaju..鈥�
鈥淎n dawo kalau? Allah ya temaka.鈥�
鈥淎lhamdulillah, Aamin Yaa rabbi.鈥�
Kitchen ta shiga ta dakko fura da nono me sanyi ta ajiye masa.
鈥淎lhaji ga fura鈥�
鈥淕odia nake hajjaju.鈥�
A nutse ya shiga shan furar yana yaba da鈥檇in da tayi, Bai wani jima sosai ba yai mata sallama ya tafi. Yaje sashen Haj Iklima matar sa ta 2. Nan ma suka gaisa sannan ya mike, Ya Zazzagaya sauran sashen har na masu aiki ya tabbatar kowa da komai yana cikin koshin lapia. Sannan ya wuce masallaci dake cikin gidan, Nan ya shiga ya fara karatun al鈥檘urani har lokacin sallah ya gabato sukayi sallah, Sannan ya dau mota ya tafi majalisar su.
*Attorney gen. Saiffuddeen Ibrahim Sandamu, Dattijone kamili masanin ilimin shari鈥檃, mai matakin sharia babba na jihar kano, Yana da mata 3 da yara 7, Matar sa ta farko da bata gidan a halin yanzu tana da yaro d鈥檃ya mai suna Habeebullah wanda shima lawyer ne a karkashin chamber mahaifin sa, Shine babban 鈥榙a ga Alhaji saifuddeen, Sai yara 4 wanda duk uwargidan sa ce ta haife su, Na鈥檈em shine babba, Likita ne a babban asibitin kwararru dake kano, Sai Ayah tana jami鈥檃, Sai Farouk shi kuma yana aiki a banki, Sai autar su Batoul. Wannan duk 鈥榶ayan Haj Binta ne uwargidan sa, Itama yar dattijuwa ce wadda ya aura bayan ya rabu da matar sa farko. Sai Haj ikhlima mai yara yan biyu duk mata suna jami鈥檃 Nasrean da Aliyah, Sai Haj Naja鈥檃tu wadda bata taba haihuwa a gidan ba, A bazawara ya aure ta tana da 鈥榶a mace da mijinta na farko wanda ya rasu. 鈥榊ar tata mai suna DALAAL, Ba a hannun ta take ba tun bayan rasuwar sa. Takanzo dai tayi hutu awajenta tun kafin ta auri Alhaji Saiffuddeen.
****SPAIN/MADRID****
Yana farkawa yaci karo da 鈥榢wala-kwalan gilasan Dr. Fabio ya zuba masa kallo Kamar zai cinye shi, Da sauri Hafez ya mike yana kalle kalle,
鈥淢e nake anan Dr.?鈥�
鈥淜ana asibiti ne..鈥�
鈥淢eya faru aka kawo ni nan?鈥�
鈥淏aka tuna komai ba?鈥�
Kad鈥檃 Kai Hafez yai yana girgiza kansa, Da sauri ya sake cewa dashi,
鈥淜arfe nawa?鈥�
鈥淕oma..鈥�
鈥淣a dare? Har dare yayi haka?鈥�
鈥淲ane dare? Na safiya dai, Kwanan ka daya anan.鈥�
Ai Hafez bai jira Dr. Fabio ya sake magana ba ya fisge karin ruwar dake hannun sa, Bandaki ya shige da sauri yai wanka hade da yin alwala, Ya samu waje mai tsafta ya shiga jera sallolin da suka wuce shi, Ya nemi gafarar Allah abisa abubuwan daya aikata. Yana idarwa ya mike har yakai hannunsa kofa ya jita a rufe,
鈥淏udemin na fita...鈥�
鈥淜a fita Ina? Ai babu inda zaka je sai ka warware mana damuwar ka.鈥�
鈥淏abu abinda yake damu na..鈥�
鈥淢eyasa kake shaye-shaye?鈥�
鈥淏ana shaye-shaye.鈥�
鈥淎bunda kayi kenan, Hankalin ka ya bar jikin ka, Shi yasa aka kawo ka nan.鈥�
Jujjuya kansa Hafez yai ya zura aljihun sa zai dakko wayar sa yaji wayam.
鈥淚na waya ta?鈥�
鈥淭ana wajen mu.. Mahaifin ka yace karmu baka sai ka samu lapia.鈥�
Takaici, Da 鈥榢ololuwar bakin cikin kalamen Dr. Fabio ne suka sashi dukan karfen gado da k鈥檃rfi, Ya ja tsaki. Zagaye dakin ya shiga yi yana mai karanta dik wani hoto daya gani mai dauke da rubutu. Can k鈥檃rshen kusurwar dakin ya hango wasu hotuna na likitocin asibitin gaba d鈥檃ya Kowanne da sunan sa ajiki. Ahankali ya shiga kallon kowannen su har yazo kan na Dalaal, Ya tsura mata idanu tamkar ita ce yake gani dagaske.
鈥淒r. Fabio wacece wannan?l鈥�
Dr Fabio ya mike ya karasa kusa da hotan Dalaal da Hafez ke nuna masa,
鈥淒ALAAL...!l鈥�
鈥淪unanta kenan..?鈥�
鈥淓h..鈥�
鈥淜o zan iya ganin hotan gefen fuskar ta..?鈥�
鈥淚t鈥檚 confidential..鈥�
Murmushi Hafez yayi, Jin Dr. Fabio ya rama abinda ya masa rannan.
鈥淒an Allah Dr...鈥�
Hafez ya fada a hankali yana mai kalle hotan Dalaal, Gaba d鈥檃ya yanayin gashin ta da hasken fatar ta iri d鈥檃ya ne da na yar budurwar data cece shi. Ahankali can kasan zuciar sa yace,
鈥淎 beautiful lady, who has light colored hair..鈥�
鈥淒ALAAL kenan, Kyakkyawar budurwa, Tushen Nigeria da Lebanese...鈥�
Dr Fabio ya bashi amsa yana murmushi, Ai gaba d鈥檃ya jikin Hafez sai ya dauki rawa kamar mazugi. Kwakwalwar sa tashiga tariyo masa amsar da dayan likitan ya bashi akan Dalaal, Cewar tace musu sauri take zatai tafiya ne. Dama kuma likita ce. Kenan a asibitin su Dr. Fabio take...
鈥淎lhamdulillah...鈥�
ya furta cikin farin ciki yana mai dashe bakin sa.
鈥淵a akai Hafez?鈥�
鈥淒r. Fabio, Na yadda zan amsa duk abunda kukace nayi, Amman in return zaka gayamun komai akan Dalaal.. Ka yadda?鈥�
鈥淎greed....!( Na amince)...鈥�
<><><><><>
**DALAAL**
Dalaal bata farka ba sai da aka kira sallar la'asar ta dinga juye-juye a kan gado baccin yaki ci gaba, ta tashi tana mik'a tare da jujjuyawa da alama jikin take son ya yi mata normal. Toilet ta shiga tayo alwala tana fitowa ta tayar da sallah, bayan ta idar tabi jikinta da addu'o'i sannan ta cire hijabin tana ninkewa taji an bude kofar dakin an shigo. Kallan kallo suka tsaya yiwa juna tamkar masu yin wani nazari, can Dalaal taci gaba da ninkin tana cewa.
鈥淏abu sallama?鈥�
Mamakin tambayar yasa shi sakin baki.
Tsaye take cikin riga da wando jeans gashin kanta ya barbazo gashi kuma ja bata da maraba da arniya sai dai idan ka kalli goshinta wajan farkon fitowar gashi zaka ga bakin sallah, gashi kuma yaga sallaya harma ga hijabi nan tana ninkewa, sai dai duk da haka zuciyarsa bata yarda cewa ita bace.
鈥淚na Dalaal take?鈥�
Yana dan waige waige ko zai ga wata ta fito.
鈥淕ani.鈥�
Ta bashi amsa tana rike kugunta.
鈥淜ece Dalaal din.?鈥�
Tayi banza dashi ganin sai yi mata tambaya daya yake yi, ta dauki iPad din ta tare da hayewa tsakiyar gado taci gaba da harkarta.
鈥淪una na Adeel, nine babba a gidan nan Abba yace kinzo shi yasa na zo na ganki.鈥�
鈥淣agode.鈥�
Duk maganar da suke yi suna yi ne cikin harshen turanci, dan shi Adeel beyi zaton tasan zo ba da hausa shi yasa beyi gigin yi mata ba. Ganin taci gaba da danne-dannenta yasa Adeel sake kallonta ganin yadda rigar jikinta tayi mata kyau, kamar ba zai tafi ba sai kuma ya juya ya kama handle din yaji tace masa.
鈥淯ncle Sam yana parlor ne?鈥�
Ya juyo ya kalleta yaga shi take kallo tana jiran jin amsa daga bakinsa, ya saki wani munafikim murmushi tare da cewa.
鈥淜i fito ki gani mana.鈥�
Dalaal ta daga masa kai kawai alamar zata fito taci gaba da harkar gabanta. Lallai yarinyar nan tazo da girman kai, daman haka turawan suke yi ko kuwa dai nata salon wulakancin kenan? Adeel ya koma parlor yana saka yanayin da ya ga babbar bakuwar da Abban su ya dinga damun su akan cewar zata zo tayi musu hutu, ashe bata da mutunci itama dan yaga tana da wulakanci.
鈥淎deel ka shiga kun gaisa da Dalaal kuwa?鈥�
鈥淣a shiga na ganta, sai dai tana bukatar gyara naga bata da mutunci ban san kuma da uban me take takama ba.鈥�
Mahaifiyar su tayi murmushi tare da kallonsa taga sai faman hade rai yake yi tace.
鈥淏abu ruwanku da ita kuna ganin yadda mahaifinku yake lalla蓳ata karkuje ku janyowa kanku bacin rai, kowa ya yi harkarsa a gidan nan.鈥�
鈥淲allahi Aunty sai mun koya mata hankali, ai kinga dai yadda muke yiwa duk wani bako idan yace ba zai mana biyayya ba. Bari ita naga tazo mana da irin dabi'ar turawan can da ta baro cikin kankanin lokaci zamu saita ta a kan ra'ayin mu.鈥�
Fitowar ta kawai suka gani basu ji motsin ta ba, wannan karon ma a haka ta fito babu dan kwali bare hula, ta wuce ta saitin Adeel tare da bula masa kamshin dake jikinta, be san lokacin da ya lumshe ido ba, yana budewa ya ganta zaune kusa da mahaifiyar su tana yi mata barka da yamma.
Ta fadi hakan da hausa a rarrabe, abinda ya daurewa Adeel kai kenan har yana sakin baki kamar wani gara.
Wai daman tana jin hausa ko kuwa dai wannan kalmomin kawai ta sani? Wannan yarinyar fa tana neman kwance masa lissafi dan ba karamin daure masa kai take yi ba. Ya gyara zama tare da yin gyaran murya hannunsa a saman lebansa yana shafawa da dan yatsa yace.
鈥淎 can turai bangaran girke-girke kike karanta ko? Dan naga kinyi kama da irin su.鈥�
Dalaal ta sakar masa murmushi tana jan jelar gashin ta, wannan da alama ba zasu shirya dashi ba, amman zata ci gaba da binshi a duk yadda yazo mata.
鈥淯ncle yace min kai ne kake kula da gidan gonarsa, naji dadi sosai domin nasan ba zaka bari a cuce shi. Idan akwai ragon ruwa a can ka taho mana dashi na yi maka irin girkin da ake koya mana.鈥�
鈥淜e! Wane dan iskan ne yace miki a gidan gona nake aiki? Nayi miki kama da dan jagaliya marar aikin yi ne?鈥�
Adeel ya fara masifa, ta inda yake shiga ba tanan yake fita ba idanunsa sun rufe kalamanta sun kona masa rai, banker guda take cewa mai kula da gidan gona? Wacece ita da zata kallesa ta gaya mai haka? (Baki yasan abinda zai fada, Amman besan abinda za a gaya masa ba) Da kyar Aunty Nani ta yayi shiru, yana yi kuma Dalaal tace.
鈥淲anda ya gaya maka cewa girki naje koya shi ya gayan aikin da ya dace da kai.鈥� Ta fada da turanci
鈥淜inji ta ko Aunty, kince na rabu da ita Amman ji yadda take gaya min magana yadda taga dama, ni sa'anta ne?鈥�
Aunty Nani ta tsawatar musu dukkan su tare da cewa duk su tashi su bar mata gurin, kowa ya tashi Adeel na ta banka mata harara ita kuma ta shiga daki tana murmushi dan sam be wani bata haushi ba bare abin ya dameta. Shi kuma ya dinga dukan kujera yana daukar alwashin sai ya ladaftar da ita yadda ba zata kuma kawo masa raini ba....
*_鈽� AL-茦IBLA_*馃挊
_Na Safiyya Huguma_
*_鈽� MABU茒IN ZUCIYA_*馃挅
_Hafsat Rano_
*_鈽� DALAAL_*馃挐
_Na Miss xoxo_
*_鈽� UBAYD MALEEK_*馃挀
_Na Mamu gee_
*_鈽� MAKAUNIYAR 茦ADDARA_*馃挃
_Na Bilyn Abdull_
Lalai daga ji babu tambaya bana ma ZAFAFAN ku da turirinsu suke tafe. Dan dagani kasan za'a ragargaza cakwakiya, soyayya. Tare da nisha蓷i馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎.
Zaku biya kudinku acikin wannan asusun namu na banki馃憞馃憞
0225878823 Hafsat Kabir Umar GTB
saiku turawa wannnan numban ta whatsapp shedan biyanku(evidence of payment/Account name)馃憞馃憞
*_08085405215_*
IDAN KUMA KATIN WAYANE KO VTU/TRANSFER ZAKU TURA TA WANNAN NUMBER TAREDA SHEDARKU馃憞馃憞
聽 0903聽234聽5899
馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎馃拑馃徎
TEAM----ZAFAFA BIYAR馃敟馃槝馃グ馃槏
10/17/21, 2:10 PM - Aisha Adam: Pls follow, Like, and refer my business to your beloved ones鉂わ笍鉂わ笍INSTAGRAM:yerwaincense_and_more...
*OO6:007*
鈥楧an d鈥檃ga kai Dalaal tayi tana kallon ta. Hissah ta zauna a kan mudubi tana karkada kafa hade da taunar cingom .
鈥淎ikin dai kenan mutum ya zauna akan gado yana jin kida, Ba karatu ba sallah, Ko arniya ce ke ne? Dama ga gashi nan kamar jikin amaryar akuya...鈥�
Sosai Dalaal taji abunda Hissah ke fada cikin harshen hausa, Gashi sai taunar cingom take yana 鈥榢as鈥檏aras 鈥榢as, Idan ta tauna ta tauna can sai ta saki 鈥榢wan sa.
鈥淭oh ki zo inji Abba, Yana parlor..鈥�
Ta fada da turanci tana hararar ta. Sai da ta fita abadan, Tukun Dalaal ta mike ta zare iPod din kunnenta ta ajiye a karkashin pillow. Fita tayi parlor inda ake kiran ta, Sanye cikin kananun kaya samfurin riga da wando. Uncle sam ne a parlorn sai Haj Ziyadah dasu Hissah. Cikin harshen turanci ta shiga yiwa uncle sameer magana, Shima yana amsa mata da haka,
鈥淯ncle Sam..鈥�
鈥淣a鈥檃m daughter.. Kina ciki ashe?鈥�
鈥淓h..鈥�
鈥淎i gwara ki rika fitowa cikin yan uwan ki kuna hira.鈥�
Ita dai Dalaal murmushi kawai tayi ta zauna a gefen kujerar da Hissah ta ke kai,
鈥淭unda kika zo kin dan fita waje kuwa?鈥�
鈥淎鈥檃h..!鈥�
鈥淎i kuwa ya kamata ki dan zazzaga kika gari ko? Kai Adeel ku tashi ku rarraka yar uwar ku taga gari.鈥�
鈥淎bba.. Ina da abun yi鈥�
鈥淜oma me kake dashi ka soke ku raka yar uwar ku zaga gari.鈥�
Ba yadda Adeel ya iya, A dole ya mike yana kumbure kumbure ya fita.
鈥淗arda ku na ke ai, ku tashi ku shirya.鈥�
Moh ya mike yashige da鈥檏i, itama Hissah tayi d鈥檃kinta tana mita.
鈥淜ije ki shirya kema daughter.鈥�
鈥淥kay uncle..!鈥�
Mikewa tayi ta koma dakin ta, Sauya wasu kayan tai ta dora hula p-cap akanta. A tare suka fito da Hissah data yafa mayafi bayan daurin d鈥檃nkwalin dake kanta, Ta dubi Dalaal kallon sama dana kasa kafin ta shige gaba.
鈥淪ai kun dawo daughter, Idan kinason wani abu ki tanbayi Adeel atm card dina na wajen sa.鈥�
鈥淎lright! Thank you.鈥�
Tana fita wajen motar dukkanin su sun shige ciki, Adeel na mazaunin direba, Moh na baya owners corner sai gaba kuma Hissah ce. Gali ya taho da gudu