x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 1 - DALAAL

  • 1 words
  • 3000 words
  • Out of 44265 words

Category: Love Stories

Views 95

30 Jun 2025
Start ads
After Image Ads

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*DAALAL*



Operation room suka nufa kowannen su cikin tafiyar sauri. Kafin su shiga ciki suka tsaya suka wanke hannayen su. Sannan suka shiga cikin dakin bayan wata iska ta busasu da alama ta tsaftace su ce.

Dr. Fabio da sauran Drs da nurses na kowanne b鈥檃ngare duk suna ciki. Lokaci ake jira ya cika su fara surgery din. Yana cika dukkanin su Kowanne ya tsaya inda ya kamata suka fara aikin su cikin kwarewa. Sun d鈥檃u tsawon lokaci kafin su kammala, Komai ya tafi dai-dai. Dan haka kowannen su ya fito daga dakin aikin fuskar sa kumshe cikin farin ciki. Marar Lapia kuwa aka maida shi dakin hutuwa.

Tsaftace jikin su kowanne ya shiga yayi, Suka sauya kaya zuwa na gida da d鈥檕riyar white coat. Wayarta ce tafara kara ta dauka ta saka a speaker, Cikin harshen Spanish ya shiga yi mata magana tana bashi amsa, Tana ninke kayayyakinta tana saka su awani babban kwali agabanta.

鈥淥kay sir! Gani nan zuwa.鈥�
Ta bashi amsa cikin harshen Spanish.

Kanta tsaye ta fuce sanye cikin white court, Me dauke da tambarin 鈥楧r. Lala鈥� office din Dr. Fabio ta shiga. Ta gaishe shi sannan ta samu waje ta zauna bayan ya nuna mata kujera.

鈥淢eyasa kikeson aje aikin ki... Dr?鈥�

Ya tambayeta cikin harshen Spanish.

鈥淪ir...! Bakomai. Kawai zan koma gida ne.鈥�

鈥淣oo! Kiyi hak鈥檜ri, Muna sonki atare damu, Kina cikin likitocin mu masu aiki da nagarta, Idan kudin da ake biyan ki ne yayi kadan zan zauna da board of directors mu kara miki kudin.. Kinji?鈥�

鈥淪ir ba haka bane..鈥�

Ta karasa fada tana lankwasa hannayen ta.

鈥淎partment din da kike ne ya miki kadan? Ko kuwa office kike so acanza? Wait ko branch dinmu dake barcelona kikeso?..鈥�

鈥淜o d鈥檃ya Dr. Fabio, Baku rage ni da komai ba, Kuma naji dadin aiki daku shekara da shekaru, Kawai zam koma kasata ne ,Dangi na na bukata ta a kusa da su.鈥�

Ajiyar zucia Dr. Fabio yayi. Ya gyada kai yana mai cigaba da kallon ta.

鈥淵aushe zaki tafi?鈥�

鈥淕obe.... Da safe.鈥�

鈥淲hattttt?鈥�

鈥淵es sir.鈥�

Hannu yasa yana shafa goshin sa, A hankali ya danne harshen sa yana jijjiga kai,

鈥淥kay Dr. Allah ya kai ki lapia. Zamuyi transferring ku鈥檇in ki gaba d鈥檃ya zuwa account dinki. Mungode sosai da gudunmawar da kika bamu.鈥�

Godia sosai itama ta masa, Sannan ta mike bayan ta masa sallama ta koma office dinsu. Sauran Kayayyakin ta ta shiga kwashewa baki d鈥檃ya. Ta tsaya agaban locker ta tana maimata sunanta dake rubuce boldly ajiki. Dr/Neurosurgeon: Dalaal Hamoodi Sa鈥檈d.

Sannu a hankali haka ta karade lungu da sako na asibitin tayiwa kowanne cikin ma鈥檃ikatan sallama, Harda guzurin hawayenta, Domin ba kadan ba sun saba da juna. Sai da dare yaja sosai sannan ta hada kayanta ta koma apartment din da take.

****. ****. ****.

Dawowar sa kenan daga lectures yai cilli da littafan hannun sa akan kujera.

鈥淗afez, Son!!!..鈥�

鈥淢aa鈥�

鈥淵aushe ka dawo?鈥�
Ta tambayeshi cikin harshen hausa.

鈥淵anzu...鈥�
Ya bata amsa da yaren Spanish.

鈥淢e zakaci for lunch?鈥�

鈥淣othing! I鈥檓 full.鈥�

鈥淢eyasa bakason abinci ne uhm?鈥�

Girgiza kai kawai yayi ya mike ya haye sama, Tambayar duniya ta masa ya鈥檏i cewa komai. A dole ta mike itama ta koma cikin kitchen.

Koda ya shiga cikin dakin sa barbajewa yai akan gado yana kallon saman dakin. Yaja tsaki yafi a kirga.

鈥淔ucking asshole.. Darn it!鈥�

Can ya mike ya shige cikin ban鈥檇aki ya sakarwa kansa shower. Haka ya raba daren ranar yana 鈥楤ace-bacen rai. Cikin haka mahaifin sa Professor Basheer Ahmed ya shiga cikin dakin ya same shi.

鈥淗afez.!鈥�

鈥淧apa..鈥�

鈥淎ncemun kaki cin abinci yau gaba d鈥檃ya, Meke faruwa ne?鈥�

鈥淏akomi papa..鈥�

Zama yai nesa dashi yana kallon 鈥榙an nasa. Yai ajiyar zucia kafin ya cigaba da ce masa,

鈥淪on! Banason ka cigaba da boye mana damuwar ka, Kasan condition din da kake ciki, Sanar mun abinda ke damun ka. Ka dena boye mana, Ga mahaifiyar ka can, Ka barta cikin damuwa.鈥�

鈥淧apa...Ba komai.鈥�

鈥淗ar yanzu kafuson ka dinga boye damuwa tana cinka akan ka dinga bayyanata? Shekarun ka nawa Hafez? Kai fa ba karamin yaro bane da kullum za鈥檃ita ta daga dakai. Ya kamata ace yanzu kasan damuwar ka Hafez.鈥�

Haka prof. Basheer yaita yiwa Hafez magana, Shide kanzil baya dorawa bayan kalmar 鈥楤a komai鈥� dayai ta maimata ta sau ba adadi. A dole Prof. Basheer ya ky鈥檃le shi ya koma kasa.

Haj Ziyadah matar sa na zaune akan kujera ta rafka tagumi. Tana ganin sa tashiga jero masa tambaya,

鈥淵a maka magana? Yace zeci abinci? Ko bacci yake?鈥�

Ajiyar zuciya prof basheer ya sauke, Ya kamo hannuwan ta ya sanya cikin nasa, Cikin muryar kwantar da hankali.

鈥淵a sheda mun babu abunda ke damun sa, Maybe stress ne kawai na makaranta. Amma kakki damu zan samar masa likitan daya shafi b鈥檃ngaren ciwon sa. Gobe zan duba asibitin makarntar mu. Nasan ba Za鈥檃 rasa specialist ba.鈥�

鈥淭oh! Allah yasa adace. Ina tsoran 鈥榢asar nanne dear! Banason Hafez dasu Bushra su debo halayen su.鈥�

鈥淚nsha Allah it shall be well. Na kuma fara ciku-cikun transfer zuwa university of Luxembourg, Fatana Allah yasa mu samu.鈥�

鈥淎amin Yaa Rabbi.鈥�

鈥淪u Bushra sunyi bacci ne?鈥�

鈥淭un dazu. Kasan Sun fara summer classes.鈥�

鈥淥h haka.. Masha Allah!鈥�

Hira suka cigaba da yi, Prof Basheer nata kokarin kawo zantukan da zasu d鈥檈be mata damuwar Hafez.

Shi kuwa hafez a nashi bangaren, Daya tuno kalaman malamar su Amelia dazu sai ransa ya sake sosuwa. Gefen drawer ya janyo ya zaro cigarette guda d鈥檃ya ya kunna. Sai daya busa kusan rabi sannan ya wulla ta ta taga ya rufe windown. Dakyar bacci barawo ya dauke shi.

*DALAAL*

Dak鈥檡ar ta iya tashi tayi sallar asubah, Saboda rad鈥檃din da idanunta keyi, Bacci takeji Sosai, Jia bata samu tayi wani ishasshe ba. Tana idarwa ta sake malalewa akan sallayar tana wani baccin. Bata farka ba sai da ranar data lek鈥檕 ta windown ta, ta doki fuskar ta. Da sauri ta mike tana duba agogon wayar ta,

鈥渙hh mi vuelo...鈥�

Cikin azama ta shige cikin bandaki, Wanka tayo hade da wanko kanta da shampoo na strawberry, Ta shirya cikin wasu kananun kaya, riga da jeggings blue. Ta taje kanta. Hade da faffesa turaruka masu sanyin kamshi.

Tana tafe tana cin sandwich haka ta karasa cikin motar ta, Hannu d鈥檃ya tana driving d鈥檃ya kuma tana tuki haka tashiga gudu sosai akan titi. Daga ita Se wani hand luggage, Saboda already sauran akwatunanta sunyi gaba. Dake safiya ce, Kuma asabar, Yawanci babu mutane Sosai akan titin. Kowa yana gidan sa. Ta side mirror ta hango wani matashin saurayi yana tafe yana tangadi a titi, Yana magana shi ka鈥檇ai, Gashi a d鈥檃ya tsallaken yake. (Foot bridge) Gada ta raba su. Can hanyar mota batabi. Kuma korama (beach) ce a gefen inda matashin yake tafiya. Hannunsa ri鈥檏e da zundumemiyar kwalbar giya. Ruwan se jan kafar sa yake. Ahankali ta rage gudun da take tashiga kallon ikon Allah. Ganin matashin baida niyyar matsawa daga halakar dayakeson jefa kansa saita juya kawai tacigaba da tukinta. Lokaci zuwa lokaci takan kallo shi ta windown. Can tadena ganin sa.

Zuciar ta nata kissima mata Idan ya fada ruwan alhaki akanta Tunda tana ganin sa. Juya kan mota tayi ta koma, Gashi tayi nisa. Faka motar tayi ta tsallaka tana cigaba da duba agogon dake daure a wutsiyar hannunta gudun kar tayi missing flight.

Tana tsallaka titin ta hango shi ya nutse a ruwa. Da sauri ta karasa ta janyo shi Dak鈥檡ar tana nishi, Sanye yake cikin shorts da short sleeved riga, Idanun sa saqale da glass.

鈥淥ye! despertar (hey! Ka tashi)鈥�

Shiru be mike ba, Tana tashin sa, Gashi ba kowa awajen. Tana zungurinsa tana mai kallon agogon hannun ta. Cikin haka wasu maza biyu suka zo dattijawa. Sunata kokarin kiran emergency health care. Ajiyar zuciya ta sauke. Option d鈥檃ya ne zata iya bashi. Na Mouth-to-mouth resuscitation. (Kiss of life) temakon da zata bashi wato ta hura masa iskar bakinta. Data durkusa zatayi seta fasa tana girgiza kai. Dak鈥檡ar dai ta yunkura kamar zata zare glass dinsa sai kuma tabar masa. Ahankali ta dora tattausan labbanta dake dauke da green tea lipstick ta dora akan nasa.

Ahankali ta zura bakinta tashiga hura masa iskar bakinta cikin bakin sa, Hannunta d鈥檃ya na cikin nasa tana kokarin gano ko ya farfado. Dayan kuma ta rufe masa hancin sa, Tanata bashi temako. Idan tayi mouth to mouth se ta koma saka hannuwanta duk biyu tana daddanna k鈥檌rjin sa, Cikin haka ribbon din data makale gashin ta ya cire, Yalwataccen gashin kanta ya barbazu a fuskar Hafez. Tamkar a mafarki ya fara jin wani sabon al鈥檃mari, Tattausan lebe me laushi da kamshi ne akan bakin sa. Can yaji shi cikin bakin sa. Ni鈥檌mtaccen kamshin gashin kanta dana jikin ta duk ya mamaye shi. Hafez baida burin ya nuna ya farka domin Dalaal ta jefa shi wata sabuwar duniya wadda bai taba ziyara ba. Domin zai iya kiran wannan sumba da first kiss dinsa a rayuwa, Lamo yayi yana karban sakonninta, Ta saka hannuwanta kan kirjin sa domin bashi taimako. Dai-dai lokacin daya ja wani dogon numfashi. A kuma lokacin ne motar emergency taje wajen. Ta cikin glasses dinsa yake kallon gefen fuskar ta mai dauke da tawadar Allah awajen kunnen ta. Kamshin jikin ta, Dana gashin ta kai hardana labbanta dake dawainiya dashi. Ita kuwa Dalaal ganin ya farfad鈥檕 ko sake kallon inda yake batai ba,

Ma鈥檃ikatan gaggawa na asibitin suka shiga yi mata tambayoyi akan halin data same shi, Ko yar uwar sa ce/ kawa ko makociya? Ta musu bayanin wucewa kawai taje yi taganshi a haka, Da alama kuma yasha wani abune. Sunso tabisu asibitin jin cewar likita ce, Tace musu sauri take tafiya za tayi. Hafez dake kwance yaso ya cigaba da jin zazzakar muryarta, Gashi ta bashi baya ba dama ya hango fuskarta sede gefen fuskarta me dauke da mole/beauty mark (tusan jaki) ,Allurar da akayi masa ta bacci tafara daukar sa. Idanun sa sai narkewa suke zasu rufe saboda baccin dake dibar sa. Dakyar ya hango ta tsallaka titi ta shige mota.

鈥淵a Rabbi..!鈥�

Ya fada cikin kasalalliyar murya yana mai sa hannunsa ya dakko ribbon dinta daya fadi, Ya shaki kamshin strawberry dayake yi yana lumshe idanu. Ahaka aka zura shi a mota. Suka tafi dashi asibiti. Ita kuma Dalaal ta karasa airport tanata Sauri. Ta bar mukullin motar awajen wani cabin crew data sani kan k鈥檃warta Zata zo ta karba. Ita kuma tashige can wajen jirgi suka 鈥榙aga sai kasar ta ta haihuwa........

Zafafa biyar next level masu Zuwa ahalin Yanzu:

1-ALKIBLA馃挒:HUGUMAH

2-MABUDIN ZUCIYA馃挒:HAFSAT RANO.

3-UBAYD MALEEK鉂わ笍:MAMUH GEE.

4-DALAAL鉂わ笍:MISS XOXO

5-MAKAUNIYAR KADDARA馃挒:BILLYN ABDULL.

DUKA BIYAR DIN 700 NE

GUDA 4: 500

UKU: 450

BIYU: 400

DAYA: 300


DOMIN MALLAKAR NAKI, KO TUNTUBAR YADDA ZAMU BUNKASA MIKI/KA KASUWAR KU, SE A TUNTUBE MU TA:

IDAN TA BANK NE: 0225878823 GTB HAFSAT KABEER: A TURA SHEDA TA: 08085405215.

IDAN VTU NE KO KATIN MTN SE A TURA TA: 09032345899..


鉂わ笍鉂わ笍鉂わ笍ZAFAFA BIYAR....!!!!
10/17/21, 2:10 PM - Aisha Adam: _DALAAL馃馃徏馃挐馃挐_
_(A new world....)_


_漏锔廧AFAFA 2021(next level)_
(PAID NOVELS/LITTATTAFAN KUDI NE)


_庐锔廚ANA HAFSAT (MISS XOXO)_
馃馃徏馃挐


*FREE PAGE:2*


*CENTRO MEDICO*


Cikin temakon gaggawa suka karasar da gadon da suke tura Hafez har cikin emergency unit. Gwaje gwaje suka fara yi masa. Hade da temakon karin ruwa, Da allurori. Yasa mu bacci sosai sai wajen tsakiyar dare ya farka. Yana farkawa yaci karo da mahaifin sa prof. Basheer a tsaye ya zuba masa idanu yana kallon sa shima.

鈥淜a tashi...?鈥�

鈥淯hm..鈥�

鈥淭oh ya jikin?鈥�

鈥淒a sauki.鈥�

鈥淜a tabbata?鈥�

Gyad鈥檃 kai kawai yayi yana cije lebe. Prof basheer ya girgiza kansa yana sake kallon Hafez a karo na biyu.

鈥淏a kai mamakin zuwa na nan ba?鈥�

Nan ma Hafez yai shiru yana jan leben sa.

鈥淗afez meyasa kake neman canza halinka ne? Giyaa Hafez? Kasan hukuncin me shan giya kuwa? Me yayi zafi da har zaka sha giya? Kamar ba musulmi ba, Sarai kasan haramcin ta, I鈥檓 highly disappointed.鈥�

Shi kuwa Hafez a nasa bangaren gaba d鈥檃ya ya lula duniyar tunanin Dalaal. Bai san taba, Bai san sunan taba, Uwa uba kuma bai san musulmaa bace ko arniya? Ya Kasa tantance yanayin dayake ciki. Tamkar ya rushe da kuka. Gaba d鈥檃ya muryar Dalaal ce ta dazu ke masa kara-kaina a kunnuwan sa.

鈥淢agana nake maka Hafez.鈥�

鈥淧apa.. Kayi hak鈥檜ri.鈥�

鈥淏a ni zaka bawa ha鈥檏uri ba Hafez. Kayi k鈥檕k鈥檃ri ka sauya halin ka, Ka kuma nemi gafarar mahaliccin ka. Bara na biya kudin magungunan senazo mu tafi.鈥�

Gyada kai kawai Hafez yai, Bakin sa dauke da addu鈥檕in neman gafara. Ribbon din Dalaal ya ciro yasa ka a hancin sa yana shak鈥檃r kamshin jikin sa,

鈥減rimer amor (first love)鈥�

鈥淢agana kake Hafez?鈥�

Cewar prof. Basheer daya zo wajen a lokacin.

鈥淣o! Papa.鈥�

鈥淥kay muje ko.鈥�

鈥淭oh papa.鈥�

Mikewa yai dakyar da temakon Prof. Basheer suka fita har wajen k鈥檕far asibitin.

鈥淧apa na manta abuna bara na karba.鈥�

鈥淏ara na karbo.鈥�

鈥淣o papa zan karba. Na mayi stretching k鈥檃fa na.鈥�

鈥淥k!鈥�

Tafiya yai yana sosa keya. Ya shige cikin asibitin yana dube duben inda zai hango ma鈥檃ikatan lapiar dazu dayaga suna magana da mystery girl dinsa. Can ya hango daya daga cikin su yana cike ciken wasu takardu. Cikin harshen Spanish ya shiga yi masa magana,

鈥淗ola! Ni.. ni ne marar lapiar nan na dazu..鈥�

鈥淓h na gane, Ya jikin naka?鈥�

鈥淒a sauk鈥檌. Nagode.鈥�

鈥淵ayi kyau.鈥�

鈥淒ama... Dama akan matar nan ta dazu zan maka magana.鈥�

鈥淲a kenan?鈥�

鈥淎 beautiful lady.. who has light-colored curly hair, Data temakamun kafin kuzo.鈥�

鈥淥h.. resident ce ai a wani asibiti.鈥�

鈥淚na kenan..?鈥�

鈥淏ata gaya mana ba gaskia, Lokacin muna k鈥檕k鈥檃rin baka temako, Tace dai sauri take kar ta rasa jirgi.鈥�

鈥淒amnit!!!鈥�

Ya furta yana harhada hannuwan sa. Murmushi ya kakaro kawai yai masa sallama ya fita wajen papa suka tafi gida. Koda sukaje gida Haj Ziyadah har Hawaye seda tayi ta rungume Hafez tana tambayar sa,

鈥淢eya faru son! Meyai zafi da har kake neman halaka kanka Eh?鈥�

Langwabar da kai yayi kawai yana sauraron sautin hawayen ta ahankali. Cikin sanyin jiki dana murya ya shiga kwantar mata da hankali,

鈥淜iyi hakuri Maa! Bazan kara ba. I promise.鈥�

鈥淜a tabbata...?鈥�

鈥淪ure Maa. Cross my heart.鈥�

Murmushi dukkanin su sukayi, Ciki harda Papa dake kallon su cikin so da kauna,

鈥淏rother!鈥�

鈥淢y cute little twins.鈥�

Bushra da Basma suka makalkale Hafez suna murna. Wasa ya dan tsaya sukayi sannan ya haye d鈥檃kin sa. Bayan dik yaran sunyi bacci. Parlor ya zama daga Haj Ziyadah se prof. Basheer.

鈥淒ear har yanzu baka gano abunda yasa Hafez ya fara halayen nan ba?鈥�

鈥淎鈥檃h Habibty! Shi dai ya nunamin babu komai, Amma zan sashi agaba muje asibiti. Ya kamata ya fara ganin therapist.鈥�

鈥淗akan ya kamata gaskia. Domin abun da akwai daure kai, Be kamata ace da can baya beyi ba se yanzu da yake matakin phd. Dinsa, Allah yasa mu dace.鈥�

鈥淎kwai alamar tambaya gaskia, Allahumma Aamin.鈥�

*SAINT LOUIS UNIVERSITY, MADRID CAMPUS HOSPITAL*

*DEPT. OF NEUROLOGY/PSYCHIATRY*

鈥淧apa.. Lapia na k鈥檃lau fa! Meyasa zakai booking session na therapist? Wallahi kalau nake papa.鈥�

Cewar Hafez. Tamkar zaiyi kuka don takaici, Ransa ya kara kololuwar takaici ganin ga masu matsalar kwakwalwa ma na neman guduwa ana cafko su, Shi kuwa lapiar sa lau amman an kawo shi wajen likita.

鈥淢uje dai, Banason musu.鈥�

Kansu tsaye suka shiga office din Dr. Fabio dake zaune akan kujerar sa yana daddanna na鈥檜rar computer gaban sa. Gaisawa su kayi sosai ya basu kujera suka zazzauna. Cikin yaren Spanish Prof ya cigaba da magana kan abinda ya kawo su.

鈥淒r. Fabio wannan shine yaro na da nake gaya maka, Sunan sa Hafez. Shima yana phd (Doctor of philosophy/ graduate of doctoral programme/ Matakin karatu na gaba da master. Wato degree na 3.) yana karantar ilimin computer. A saint Louis campus鈥�

鈥淥hh that鈥檚 great! Nice to meet you Dr. Hafez鈥�

Idan Hafez ya tanka Dr. Fabio kujerar da yake kai ta amsa. Ransa a matukar dagule yake. Kamar shi ace an kawo shi wajen
End Ads