x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 7 - SANADIN TA NE

  • 18001 words
  • 21000 words
  • Out of 27154 words

Category: Love Stories

Views 128

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
sannan yace ga mutace ta kayanku na tsaraba na baku kuma idan anje za,abar mutar a can ne na barwa Abdallah, sbd naga yanasan mutar, Abdallah yayi saurin ƙara rungume Abu yace ngd Abu na Allah yadaka da alkairi, murmushi Abu yayi yace bakomi Abdallah naga ai tun rannan da mukaje rakiyar su dad, motar take burgeka shiyasa nasa aka kawo maka irinta, ya dagashi cak ya maida shi mota sanan yace, asauka lpy, wannan kenan.




"Basu tsaya ko ina ba sai gidan su dad" inda akayi masu iso, sosai su mom sunyi farincikin ganinsu "inda mom ke tanbayar Noor jikin nata" tace da sauƙi, ta daɗe suna hira da mom, kafin daga bisani tashiga wajen dad shima dai jikin nata ya tanbaye ta tace da sauƙi sanan yace tom masha Allah ina fatan dai ba wata matsalah tace babu, yace Alhmdllh.
" hira sukayi sosai a tsakanin su", inda dad yake ce ma su nan da sati ɗaya zasu koma gida nageria, bayan gama walimar tasu, nan ne "Farisi yace wa dad babu wanda zasu zune daga gida najeriya."
"dad yace da dai babu amma zan gayawa muta ne na naji "Farisi yace dad dama akwai jirgin da zaiyi jigilah ne" na Abu a najeriya kaga idan da wanda zaizo sai kawai subiyu jirgin batare da kashe wasu kudade ba, tom shikenan insha Allah zanduba na gani, dahaka dai suka canza wata hirar, wannan kenan.





Sai musalin 9:00 na dare sannan sukayi su dad sallah ma, time ɗin su Anty zee basa nan ita da Abban su Ramadan dan haka yasa harasuka tafi basu gansu ba, har bakin mota su dad suka rakosu tare dayi masu Addu'oin, da kuma godiya sannan sukatafi, inda su capding harda kusan kuka wai dan Abdallah ya tafi, shima jinin su farisi ne kuma dukan su basu da yawan zuri,a shiyasa suke san yara, wannan kenan.






"Yau ne wata 9, ga watan 5 wanda ta kasance ranar friday inda aranar ne za,agabatar da babbar walimar da akashirya babu wanda ba,agayyata ba a garin yara da manya da tsofaffi, sosai guri yayi kyau inda babu abunda yake tashi sai ƙira,ar malamai da dama da,aka gaiyyata na kasashe daban daban, sai kuma ruwan hadisai da ake barinsu a wajen, ban garen kayan tabawa kuwa ba,amagana dan kuwa kuwa Alhmdllh, inda na ƙarasa zuwa babban wajen dana yana walwali dan gane wa ido na mene a wajen tsayawa nayi cak sbd waji tsantsar kyau da na gani sunyi, farisi ne dai da Noor wanda suka sha wata fararen alkabba masu daukan hankali wanda akayi mata ado da azurfa inda ita kuma tata akayi mata ado da gold mai haske, sunfi matukar kyau da haɗuwa abunma sai wanda ya gani, wannan kenan.





"can na hangi wani baƙin Balaraɓe, wanda ake kira da okkasha kamini, yana ta zuba kira,a abun gwanin sha,awa, bayan kowa ya kammalah ne naji yace ayanzu zaku saurari karatu daga bakin uban taru wato muhmd, ina fatan zakuyi masu fatan alkairi wanna kenan.




Cikin nutsuwa naga faɗawan dake gurin sun ƙara gyera mashi alkyebbarsa sannan yafara kokarin mikewa, cak naga ya tsaya ya kuma matsawa gab da Noor yace kinsan meyasa bazakiyi karatu anan ba, tace aa sbd ina kishinki ne, kuma banasan asan wannan zazzaƙar muryar taki, umm kawai tace mashi tace ka kyauta ai, sannan yayi murmushi ya miƙi ya karasa wajen, sallah ma yafara yimasu kafin daga bisani ya fara magana da harshen labarci yayi wa,azi mai jan hankali a wajen yayinda ya kuma fara karatun alqur,ani, masha Allah zukuga yadda aka dasa mashe camera tana aiki a wajen bayan ya kammalah ne ya ƙara godiya ga dad wata mahaifin matar shi daya ke alhari da ita, sannan aka rufe tako da adduar.
Alhmdllh kowa ya tafi da abubuwan arzuƙi yau ta taban girma da mutum taka, karfe takwas nayi suma sukabar wajen, taru kowa ya koma gida Alhmdllh, wannan kenan.





Washe gari, misalin, karfe 11: 00 ne jirgin su dad zai daga zuwa najeriya, "inda tun ƙarfe 9:00 na safe su Noor da farisi na gidan", angama buking din komi nasu, a yanzu karfe 10:40 duk kansu sunyo waje sbd tafiya Ahmad ne da Abdallah a waje sun riƙe farisi suna ta mashi hira sosai hirar take mashi daɗi dun daga nesa idan ka hango shi zakagane hakan, " yaya na,am Abdallah, yanzu kenan sai yaushe zaku dawo ne kokuma kun dawo nan kenan, aa zamu dawo Abdallah insha Allah muna nan bada jimawa ba" ," kai yaya kasan fa Abu bazai bari ku dawo ba yanzu "wane ya faɗama, "umm sbd na fahimci Abu bayasan a dinga matsawa kusa dashi, musamman ma ku ɗin nan kaida Anty, dariya farisi yayi yace ashe kaima ka fahimci hakan eh mana, "kaga yaya inada alfarma guda ɗaya Abdallah ya faɗa", "inajinka Abdallah na mai kakeso kace, dariya yayi sannan yace kawo kun nan ka na faɗama, ya kuwa tsugguna dan yaji, "kasan me zance ɗan Allah duk sanda zaku zo ku tahu mana da beby, dariya sosai farisi yayi sanan yace karka damu insha Allah dashi zamuzu, kuma a yanzu ai Anty a kwai beby a cikinta!, ɗan Allah yaya dagaske kake, eh mana da gaske nake, "ngd yaya ubangiji ya kawo mai albarka yaya, Ameen Abdallah ngd, wannan kenan.







Airpot "tom mama na Allah ya ƙara baku zaman lpy ya kuma wanzar daku cikin farinciki, cewar Abban Ramadan, yayin da Anty zee ma kemata addu,a, mom zarah Allah yayi maki albarka kiyiwa mijinki biyayya, Ammy kuma tamkar ni ce, kima ɗauka tafini sbd ita ɗin jinina ce, kuma nasan zata kula dake fiye dani ma, mom tafaɗa tare da rungume ƴarta ta tanajinta har ranta, idan ta ne yakiko da kwallah tayi saurin sakinta ta ce wa farisi zu kusa dani ya matso ta haɗe hannunsu tace Allah ya ƙara haɗa kan ku, yace Ameen, haka dai har akazo kan dad ta faɗa jikinshi ta fashe da wani irrinkuka mai ban tausayi tace dad, tafiya zakuyi ku barni, dad, " haba Noor mene haka ai duk gida ne, karki damu, yayi masu addu,a sosai da fatan nasara, suka ƙarasa ciki tana kuku tana ɗaga masu hannu suka tafi ɗan jirgi gab yake da tashi, " ita kuma Noor ta koma jikin mijinta ta cigaba da kuka😭😭 abun ta wannna kenan.




NIMA NAN NA, NASHA NAWA KUKAN NA BAR WAJEN.




TAKU HAR KULLUM.


FATIMA ALARAMMA😍😍





*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.}``` ✏️
____________(✪)______________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•


*SANADINTA NE* *Takun karshe*

*Written by fatimaalaramma* *( falaramma)*




*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*



*Comment and share fisabilillah*


* Wannan nashafin naki ne, AUTAR Ammy, Allah ya ƙara maki lpy, masoyiya, ina kaunarki*😍😍😜







Bismillahirrahamanurrahi






Pg 57- 58



"Haka dai farisi ya dinga lallashin ta, suka shigye mota" akajasu, sai gida, "shikuwa faisal cike yake da kewar Abdallah", kai tsaye ɓangaren su Abu suka je suka gaidasu sannan sukayi masu sallah ma suka wace nasu ɓangaren, wannan kennan.

misalin karfe 10:00 na dare ne, farisi da Noor na zaune a falo, Noor ce kwance jikinshi, suna hira, ya ce bari muji yanzu ko wayar su dad zata shiga yakuwa kirah yayi sa,a tashiga, suka gaisa yayi masu yasukaje gida basuyi wata doguwar magana ba ya bawa Noor itama suka gaisa, sannan sukayi sallamah, suka kuma hiransu Anty zee suma sunje lpy alhmdllh, sannan suka juyo ga junan su, murmushi, nan ne farisi yake bawa Noor labarin yadda sukayi da Abdallah, tasha dariya, abunta, wannan kennan.

"Yau kima nin wata ɗaya kenan da tafiyar su dad, daga garin Turkiyya, ita kuwa Noor tuni tasaki jikinta a gidan dan sosai take samun kullawa ta kowanne ɓangare a yanzu cikinta ya fari fituwa sosai ka ɗauka wani babban ciki ne wanda yayi watanni da yawa, batayin komi a gidan hatta tausa yimata akeyi, akwai wata haddimar ta wadda take mata idan farisi baya nan, daya ke shi yace bayasan yawan bayi, sbd shi kaɗai za'iyya kula da matar sa, a yanzu ya koma kan aikinshi baya wasa komi yaciga ba da gudana kamar yadda akasaba sai dai kawai abinda baza,arasa ba, wanna kennan.



💋💋💋💖💖💖💖

*GARIN KANO*


"Dad ne ke zaune a falo yana duba kittattafan dake gaban shi"yayin da kallo ɗaya zakayi mashi kasan yana cikin kwanciyar hankali da jin daɗi yayo kiba sosai ya ƙara haske, sallah dana jiyo ce ta sa ni ɗaga kai na dan ganin mai yinta Mom ce, tayi wani kyau da kiba da alamu itama ta samu nutsuwa da jin daɗi, geben shi naga ta zauna tace, dad mai zan kawo makane katashi yau bakaci komi ba gashi haryara sun tafi makaranta basu ganka ba suma sunata tanbayata kai, dagowa yayi fuskarshi ɗauke da murmushi yace, sorry, mom zarah, yau ai da Azumi na tashi, haɗe rai tayi tace amma mai yasa baka gayamun ba gaskiya ni ban yarda ba, pls my wife kiyi hakuri, na sha,afa ne amma zan gyera nan gaba, insha Allah, tom shikenan amma mekakeso kaci a buɗu bakin naka, duk abunda abarƙau na ta shirya shi nake so, marmushi tayi tace waɗan nan kalaman naka sune suke ƙaramun ƙaunarka mujina ina sanka ina alfahari dakai, wannan kenan.

Gege guda na gangi wata mata ita da mujinta suna tafiya da alama masoya ne a hannun namijin na hangi wata yarin ya kyakkyawa karasowa nayi dan ganin wacce, Zulaita na gani da kyakkyawan mijinta suna tafe gwanin sha,awa suka shige gidan gaba na, "binsu nayi dan ganin ina zasu da sallah ma nashiga gidan madaidai ce ni mai karamin get da kyauwawan bishiyu, har balon gidan na shiga dan ganin abun da nakesan gani, gidan Bilal ne mijin Zulaihat shine wan matar Bilal mai shikuma Bilal amintaccen ga Noor, hira sukeyi sosai inda Zulaita tace wa Bilal ya kuwa fatima take yace tana lpy kinsan ta koma Turkiyya, da zama inda dangin mijinta suke, "Turkiyya fa kace zulaihat ta faɗa tana mamaki" eh mana kinsan shi mijin nata asalin shi ɗan canne ɗan sarkin garin ne ma, tom masha Allah Ubangiji ya ƙara wanzan da zaman lpy a tsakanin su, ai fatima yarin yar nan mutum, wallah kam Bilal ya faɗa, yace sai dai mutayi mata fatan nasara a rayuwar ta, amma nima komi nazama a duniya sanadin wannan baiwar Allah nan ce, dan babu abun da bata mun ba, haka dai Bilal ya ɗinga jeru alkairan fatima inda ta ce ya bata number ɗinta yace surayya ta baki matar tasa kenan, wadda ita bamai yawan magana bace shiyasa tayi shiru a bunta gakuma cikin dayake jikinta ya tsufa sosai ɗan sai yanzu Allah ya kawo haihuwar.
Haka dai suka cigaba' gaba ɗayan su da hirar inda shima mijin zulaihat mai suna Munir yace aishi ma yasan gayen muhamd yace sosai suna gaisawa dashi, sbd wani lokaci da ya kawo wata mata batada lpy dundaga wanna lokacin suke gaosawa a junan su, beby hanun su kuwa ƴar kanwar munir ce suka biya suka ɗauko ta, a gidan su da yake suna san yarin yar manahir sunan ta, wannan kenan.

"Bayan wata biyar", "Ammy wllh gani nake bazan iyya umarar nan ba", sbd yadda jikina yamun nauyi, "dan Allah Ammy jibi cikin nan wani ma sai ya zaci yashiga watan haihuwar sa", wllh Ammy na duk na gaji dashi ta faɗa tana shirin kuka, "haba zarah ta bana hana ki kukan nan ba, zaki iyya insha Allah ai laifin shi Annoor ɗin ne dayace wai bazamuyi a zumi a gida ba, "amma ke kuma ki hakira dayin umarar kawai idan munje ki huta a binki tunda kinga sarkin garinma ɗan uwan mahaifin Abu ne", "kuma nasan a can zamu zauna", "Ammy bazan iyya zuwa gari mai tsarki ba na zauna kalloh kuna bautawa ubangiji'ina zaune ba", "tom shikenan kiyi addu,a zaki iyya insha Allah".
sai lokacin ni kuma na ɗago da kai na dan na ƙare masu kallo, ido nane ya sauka a kan fatima na zuba mata ido, eh ita ɗin ce dai amma ta kara ƙiba sai kuma wani fari data ƙara kamar ka taɓata jini ya fito cikin yayi mata kyau sosai, gakuma wani kyau data ƙara, kwan ce take ajikin Ammy inda hadima ke dan na mata kafa a hankali, wannn kenan.

"Ammy kungama shirya komi ko" sbd nafiso ya barki ki hu ta karya takura maki ya barki goɓe kita barcin ki, nayafe nima gobe karkizo har sai time ɗin tafiyar mu yayi sbd kihuta sosai, "kai Ammy shigar dare fa zamuyi yanzu bazan ganki ba kike nufu sai la,asar gaskiya amma bazan iyyaba ta turu baki" tom zarah so kike kidinga wahalarmun da jika, "nama faɗa mashi ya ringa bari sai kwana biyu biyu kina zuwa sbd yanzu cikin ki ya tsufa, kuma kinga da ɗan nisa tsakanin mu, nafi so kiringa hutawa", tom shikenan amma dai ba kwana biyu ba yayi yawa, "tom zarah ta, sukayi mutmishi yayin da Ammy ta cigaba da bata Apple abaki, tana ci.
Assalamu,alaikum, yar tsohuwa tayi masu sallah ma, suka ammasa, ta ƙaraso suka gaida ta yayin da ta zauna gefen su tana murmushi tace Ammy da ƴanta, gakuma jikan Ammy shima duk suna hira, "eh wllh sai dai wannan jikan nawa gaba ɗaya yana wahalar mun da ƴata cewar Ammy, "dariya tsohuwa tayi tace, to Ubangiji ya rabaku lpy tace Ameen dai", nan suka shiga hirar tafiyar su saudiyya inda ƴar tsohuwa ke cewa wllh banyi zatan zan koma umaraba sbd wancan karan Abban fatima hajji ya biya mun, banyi zatan zanje maka a rayuwata ba saigashi inata zuwa, Allah dai yasa ka maku da alheri, "Ameen hajiyar mu fatima ta faɗa tana dariya" Ƴar tsohuwa tace wllh Ammy ni da Allah zaisa na mutu acan ma dana ji daɗi, kai hajjiya, wannan wane kallar abu ne haka, ai insha Allah sai kinga waɗanan jikokin naki, "umm tom Ammy Allah dai kawai yasa mu dace ko yanzu ma ai mungode wa Allah", haka dai suka cigaba da hirar su har akayi sallar magriba inda suka tashi dan suyi sallah, sukuma su Abu da Muhmd suna faɗa sbd shirye shiryen tafiyar su goɓe, inda shi Sultan yana can shikuma zasu sauka gobe, sbd yaz zau na ya kula da gida, tunda shida matar sa watan su ɗaya a can, wannan kenan.

Bayan sun idar da sallah ne suka cigaba da hirar su, ita kuwa fatima wayar ta taɗauka tana dan nawa, hira takeyi sosai ita da mijinta, tana dariya, wani saƙon ne ya ƙara shigowa ta duba kamar haka, yaufa wuni guda ban ganki ba my wife shiyasa gaba ɗaya kuzarin jikina ya kare, gashi kuma wani dishi dishi nake gani, sbd rashin saki a idona, dariya tayi sannan tace, "Allah my husbad nafika damuwa sbd ni daga ka ganni zakaga harwata faɗawa nayi na rame, gashi kuma ko cikakkiyar walwala babu a tattare dani, "kai subahanallah da gaske kike Noor" ya tan baye ta, kai pls and pls my Noor wllh Abu ne yayi baƙi kuma sunada mahimmanci shiyasa duk kikajini haba, bakin daga jafan suke kuma ayau zamu gama komi nan da 8:00 insha Allah zan dawo gareki, ina kaunarki matata", "nagode mijina uban ƴaƴana jin daɗi da walwalata, abun alfaharina, " tom shikenan sai anjima, sannan sukayi sallamah ta aje wayar.

Sai missalin 9:00 ya shigo idan shida Abu ba wani jimaba ya masu sallah ma suka wuce shida matar shi.
bayan sunyi wanka ne sun ahirya kwance barci Farisi yace, bari na kira dad na sanar mashi da tafiyar mu gobe insha Allah, kinga gwara yaji daga bakin mu, "eh haka ne" bayan sun gaisa ne yamiƙa wa Noor sun gaisa take sanar mashi da tafiyar su, saudiyyan yace masha Allah muma nan da jibi zamu tafi ranar ɗaya ga ramadan bakaramin daɗi abun ya mata ba, sannan sukayi sallah ma, cike da farinciki, ita kuma take gayawa farisi shima abun yayi mashi daɗi, daga haka dai suka kwanta barci mai daɗi yayi gaba dasu, wannan kenan.
Cikin kwanaki ƙalilan suka fara Umarar su inda suka su dad sun sauka a garin lpy lau sun farah aikin su kuma duk kan nin sune, gashi yau kwnan sun uku da zuwa amma basu haɗu ba, sbd aiki daya masu yawa, "inda shi farisi ma baya dawo wa gidan a kusa da masallaci yaƙe kwana, yau kwanan shi biyu basu haɗu da Noor ba sai dai waya, kuma alhmdllh tana samu tafi aikin Umararta yadda ya kamata, " cikin ƴan kwana kin ne Noor ta nemi izzinin zuwa masaukin iyayen nata su gaisa "inda shikuma farisi a lokaya shiga ittikaffi" yasa aka kai ta, tana zuwa tatarar dad ma da su Ahmad da Abdallah duk sun shiga, da mom kaɗai ta hadu, sunsha hira sosai, inda mom ki tanbayar ta watan cikin nata tace bakwai, "mom tace amma wanna ciki da girma yake" Allah dai ya saukike lpy tace Ameen, ranar ma kwana tayi ita da mahaifiyar tata, inda washe gari sukaje dan gaida yan uwan nata da mijin nata, inda anan ne tace ɗan Allah ya barta takoma mazaunin mom tunda bayanan yace ya amince, har ranar da zasu koma gida, dan ranar sallah
End Ads