x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 3 - SANADIN TA NE

  • 6001 words
  • 9000 words
  • Out of 27154 words

Category: Love Stories

Views 124

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ya Farah wannan kenan.




πŸ˜†πŸ˜†
Nima anan ne na diga aya ba barku lpy


Ina alfahari daku, bye







*SANADINTA NE*

*Written by fatimaalaramma ( falaramma)*




*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*




Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/IDSWDCGFR3ELCVV79Mzwiq




Bismillahirrahamanurrahi

Pg 45-46



Tafiya suka cigaba da yi a hankali har suka karaso ga wannan kayataccen gidan, har kuma lokacin farisi bai Kara cewa komi ba, sai idan shi daya ke a lumshe, wannan kenan.





Parking sukayi a hara bar gdn yayin da yace ance na nuna maku masaukin ku, to kawai fatima tace mashi tare da binshi zuwa inda ya nufa.
kai tsaye wani ma dai dai cin fart ya kaisu ya kuma nuna masu dakin, sannan yayi gaba a binshi, har lokacin hannun farisi, yana rike da nata, tashi ga dakin sannan tane mi kujerah mai cin mutum biyu ta zaunar dashi sbd har lokacin idan shi a rufe yake wanna kenan.




πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ’‹


Yaya mai mene yake damun ka ne, gaba daya na rasa gane kan ka wllh, tunda muka shigo garin nan, yaya kayi magana mana, har lokacin shiru dai baice komi ba, Fashe wa tayi da wani irin matsa nan cin kuka, tare da fadawa jikinsa, sosai takeyin kukan iya karfin ta, tafi mintina 10 tanayi Amma shiru kakeji ita kuma takan Kara sautin kukan nata, kamar daga sama taji ya dagota ya hade bakin ta da nashi yana mashi wani irin missing kamar Wanda ya samu alewa, ita kuwa gaba daya jikin ta rawa yake yi sosai yayin da shima ta bangaren nashi haka abun yake, cikin Yan sakanni kadan ya gama fiddata hayyacin ta, banyi aune ba naga ya bude man Yan idan nun sa Wanda suka Kara wani haske da kwarjini, ya sunkuce ta bai dire ta ko ina ba, sai kan yalwa taccen gadan dake dakin, tuni ya fara aika mata da sakon ni masu Kara riki tar da ita, nidai tun ina iya kallah nace aa abun yafi karfina na basu waje tare da jamasu kofa zuwa waje, wannan kenan.



🀣🀣🀣Ni kuma nace dama abun da yake damun ka, kenan har da saka yar mutane kuka, ai da kayi bayani tun da wuri πŸ€ͺπŸ€ͺ🀣🀣







πŸ₯°πŸ₯°βœοΈ



Su dad na gani a wani katan falo sai zuba hira sukeyi, cikin nutsuwa da farinciki, gefe na hango mom zaune kusa da dad tana ta yimasu dariya sbd, labarin da wata tsohuwa ke bayar wa, akan shi, Wanda mamaki ya cika ni sbd ganin mom tamkar ba macen da saitayi sati bata saka mijin a idon taba alhalin suna gd daya, wannan kenan.






Yauwa ina yar tamu ne, har yanzu basu Kara so bane, cewar tsohuwar, aa ta karaso Amma suna wancan fart din idan suka gama shiryawa zasu fito a gaisa, tom shikenan, Allah ya fito dasu lpy ameen, sosai suka cigaba da zancen su har wasu lokuta masu yawa, sukuwa su Ahmed da Abdallah duni sunbi yayan yasir anguwa, wanna kenan.






Dakin na koma na zauna dan ganin meke faruwa, Noor ce kwance kan gadan kana kallanta kasan wanka tayi, yayin da gogan ke gaba mirrow yana shiryawa, bayan ya gama tsaf, ya bude akwa tin su ya fito mata da kaya, doguwar rigar atamface da mayafin ta da takalli, sannan ya koma kan mirrow na debo mayika ya zauna kan gadan sannan ya jawo ta jikin shi yashiga shafa mata, ya shirya ta tsaf, sannan yayi murmushin yace kinyi kyau Noor, banza tayi mashi, sbd gaba daya haushin shi take ji, tashi yayi ya fita zuwa falon, nan fa yaga an ajemasu kululi ya kuwa debo yashi dasu dakin, wannan kenan.
Zubawa yayi a fulet sanna ya karsa kan gadan ya kuma jawo ta jikin shi yayi mata, alama da ta bude bakin ta, tasuwa bude ya shiga bata ba musu, har sai da tace ta koshi nan ya rabu da ita shima ya ci ya koshi ya sha ruwa da jus, itafa tun lokacin kallanshi takeyi sbd gani takeyi gaba daya ya canza mata, wani abu yake anutse tamkar ba sarake ko sarkin kanshi, bata kara mamaki ba sai da ya dawo kan gadan ya kuma jawo ta jikin shi yace Noor kiyi hakuri nasan na bata maki rai ko, sorry my wife wllh nima ba,asan raina haka ta faru ba, sbd nasan a gajiye kike, kallanshi tayi tare da kama kun nan shi tana murmushin tace dan ka karbe hakkin ka, a wajen matar ka laifine, besan sanda murmushin ya kwace mashi ba yace aa, tom shikenan mubar wannan maganar, wannan kenan









Zuba mata ido yayi sosai yana kallan ta yace, in tan bayeki mana, ina jinka farisi na, mainene babban nurin ki a yanzu, kwanciya ta karayi sosai a jikin shi sannan tace babban burina shine na ga iyayenka farisi, ina san naga ahalinka kafin nakoma ga mahallicci na, wannan ne eh, sai kuma wanne sai kuma inga na haifi 'ya'ya masu kama da kai, ta karasa maganar tana shafa kanshi wanna kenan.





πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹


Kin same taji kallaman shi daga, samma, daga yau zuwa yaushe kike san ganin, ahalin na, dago wa tayi da mamaki ya daga mata kai, tace yau aa Banda yau bebyn Farisi, tom gobe, na amince, beby kuma yanzu ma haka akwaishi a nan ya nuna cikinta, suakyi dariya baki dayansu ya kamata muje wajen su dad yanzu ina fatan kin huta, tom shikenan Amma sai dai idan zaka dauke ni, har zuwa fart din nasu, bece mata kallaba kawai sai jinta tayi a sama suka fice a dakin zuwa bangaran su dad, dama ready tasan a bangaran da suke, sbd ba wannan ne zuwan ta na farko Turkiya ba wannan kenan.







Tafi suke tana mashi hir har sukazu bakin fart din tace tom farisi sauke ni, aa har gaban dad zan kaiki sannan in shaida mashi, kalar rigimar da kike mun, dan Allah farisi ka ajeni kar wani ya ganmu, au haramci muka aikata, aa, dayar ta lallabashi ya ajeta, sbd ta fahimci da gaske yake kaita har gaba dad zaiyi wannan kenan.





Sallamarsu ce ta katse hirar da mom keyi da matar yasir, yayin da su dad basu masan me ake ba, da sallah ma suka karayi tare da Kara sawa cikin falon, dad duk suka juyo suna kallansu yayin da shi, farisi gabanshi ke cigaba da faduwa sbd ganin mom, ayanzu ya fahimci inda yasan wannan halitta irrin ta mom sak, gaida kowa na dakin sukayi sannan suka nemi waje suka zauna, yasir kuwa gaba daya ya zuba mashi ido, tabbas shine, wata zuciyar ke fada, wata kuma zuciyar na karya tashi, yayin da ya saita nutsuwar shi yace dad wanne ne sirikin namu eh dad ya fada yana murmushin adalin yaro ba, nagari, fari mai farar aniya, nagode sirriki na gari, matar yasir ta fada tana dariya, abban Abdallah irrin wannan yabo haka, to ai gaskiya ce maman kausar, yayin da ita kuma mom gaba daya ta can za ya nayi, tun daga shigo warsu dan gaisuwar tasu ma bata amsa ba wannan kenan.






πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Maman kausar ce ta kallesu tace Allah ubangiji ya dauwa marda farinciki a tsakanin su, Ameen dad ya amsa dashi,
Yayin da suka shiga wata hirar, hirabsukeyi sosai yayin da hankali Yasir gaba daya ba,akan su ya keba, ya kasa furtawa amma abun yana mashi yawo, tsohuwa nan ce ta shigo falon tace, aa mamana da mijin ta, ina ban daki naji shigo warku, sannun ku da zuwa nayi faricikin ganinku, ita ma fatima rungume ta tayi suna farinciki sosai, yayan da farisi ya gaida ta, sosai ta tsaya tana kallan farisi tace Allah mai hikima jiwani yaro mai kama da wazir, na,am hajiya mai ki ka ce cewar fatima, aa ba magana tayi ba, Masha Allah Allah yayi maku albarka Ameen sukafada a tare wannan kenan.







Karar motocin da suke shigowa ne ya katse masu karasan zan cen su, dad ne yayi murmushin yace kutaso mu taru, suka kalleshi yace eh mana, ai baki mukayi, suka fice dan taru bakin, basu daya ko ina ba sai bakin motocin yayin da su Ahmad da Abdallah suka fito daga daya daga cikin motocin, Abdallah ya kwaso da gudu ya rungume muhumd cikin farinciki, yayin da na saki Abdallah batare da na sani ba na karasa wajen da wani mugun sauri ina Kara murje ido na, tabbas itace ba Wai gizu take mun ba, yayin da ita kuma take Kara yalwata murmushin ta a kan fuskarta, take na karaso gaban ta na rungumeta tare da jin wata kwallah na neman zubo mun, wannan kenan.





Wacce wannan kuma ?


πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹


Meyasa meyasa!! ki ka bace wa ganina meyasa!! kika yimun haka kin san irrin hallin da na shiga sbd rashin ki, yar tsohuwa!, ita yar tsohuwar tace nayi kewar ka sosai mai babban suna, ita ma fatima take ta karaso wajen ta rungume ta, ka kwan tar da hankalin ka zan baka labarin komi kaji, Amma yanzu mu shiga ci, wanna kenan.








Shaga sukayi suka zauna, nan fa yar tsohuwa ta bashi lbr kamar haka, lokacin da aka shiga dani wannan dakin ne nace lallai afada maka, na rasu, sbd idan ina raye dakai babu yadda za,ayi fadimatu ta samu yadda take so daga gareka, nakuma ruki alfarmar mahaifinta da ya amince mun zai samamun wajen da zan zauna yace babu matsalah, shine yasa aka fita dani indiya akayimun aiki bayan na warke na zauna gidan yan uwar mahaifiyar shi nakuma yi farin ciki hakan sbd ko yanzu muradi na ya cika, alhmdllh, masha Allah dad allah ya saka maka da mafificin akheri ameen cewar yar tsohuwa ya wahaltamin sosai na gd, wannan kenan.











Ranar wuni akayi ana Tattaunawa amma babu mom a wajen dan tuni tana dakin ta dan batasan lamarin muta nan nan a cewar ta, da dare yayi sosaine dad yayi masu fatima izinin suje su kwanta dare yayi tace ita nan zata kwana, sbd yayi mata fada sannan ta tahu, shikuea dama tuni yayi gaba, abin sa, tana shiga dakin taji an Ι—aga ta sama, lpΖ΄ wannane wannan ya dauke ni dan Allah ka ajeni tana sane tasan wane, bawai bata sani ba, sai da ya kaita gar kan gado, sannan yace wato gudu na ma kikeyi ko, shine zaki wane ce wan zaki kwana ko yayi maki kyau fa, kai farisi nifa ba haka nake nufi ba to me kike nufi faΙ—i ina jinki, bafa kida wani abun faΙ—e malama ta, kinyi sallah kuwa? eh nayi, yauwa kice yanzu kawai mure wata zanyi ya faΙ—a yana dariya, dan Allah dan Allah me? wato ki haΙ—ani da Allah ki cuce ni, no ba haka bane yaya to mene bakomj wannan kenan.










Wanka sukayi tare da saka kayan barci suka kwanta basu dade ba barci ya dauke su, wannan kenan.








Dad ne ke zaune yana kallan labarai kamar daga sama yaga an saka pic din fatima da muhmd wai ana ne mansu, gakuma kyauta mai tsoka ga wanda ya same su, hankalin dad yayi mugun tashi dan ba,afadi abun da sukayi ba kawai sanar war aka saka, a daren dai barci barawo ne ya dauke dad sbd matsa nan cin tashin hankali, wannan kenan.






Da asuba ne bayan sun idar da sallah asuba dad da yasir , muhmd yazo ya gaida su dad, sannan yace dad idan ba matsalah ina da magana, ina jinka mai babban suna cewar dad , dad dama akwai wani waje da nake san zuwa ina kuma so muje tare duka daku idan babu damuwa, toooo cewar dad, Allah ya kaimu spyr da rai da lpΖ΄ ameen dad ngd yayi masu sallah ma ya shiga wannan kenan.









Kowa ya shirya su, fatima kawai ake jirah, suka fito kuwa sunci wasu fararen kaya, shi sadda ita kuma les mai matukar kyau da tsaruwa, sun yiwa kowa na wajen kyau hatta mom sai da ta kallesu, suka gaida kowa na wajen, dad ya kallesu yace, mai babban suna, ga mukulli ku dauki muta sbd daya dire ban baya nan, kai ko ita sai daya yaja masu, mukuma zamu shiga wadan nan, tom shikenan dad, nan take kowa ya shiga zuwa mota suka dauki hanya, tafiya suke cikin nutsuwa yayin da zuciyar noor cike take da farinci suna tafe suna hirah irin tasu ta masoya dan su kaΙ—ai ne a motar wannan kenan.







Cikin motar su dad babu wanda ke ciwa komi yayin da suke sufafa gudu a titi, unguwar da suka nufa ne yasa, hankalin darever tashi, ya juyo yace, abba kaga kuwa unguwar da muke shiga kuwa, kasan hatsarin da ke cikin unguwar nan, shikuwa hankalin yasir duk yabi ya tashi, sbd yasan komi game da unguwar, sosai suke shiga estetdin yayin da wasu sojuji suke masu wani mugun kallo, yasir ya kalli dad yace dad maza ka kirah yaran na kace yana da hankali kuwa yasan inane nan, ba shiri dad ya Ι—auki waya ya kira shi, ya daga cike da girmamawa yace dad, na,am, mai babban suna ina zamune haka angu wannan waje yana da hatsari shigar shi, ummm dad karka damu kawai ku biyu ni karkuji komi, wannan kenan.









πŸ’‹πŸ’‹πŸ’žπŸ’žπŸ’ž


Get na biyu da suka shiga ne, basuyi aune ba wasu sojuji suka yimusu kawan ya tare da yin arestyn dimsu wannan ne abun da ya karawa yasir da matar shi barga ba, babu wanda ya motsa acikin su, muhmd ya dauki waya ya kira dad yace dad kar wanda ya fido daga cikin mutar nan kowa ya zauna kuma kar wanda yace kalah, insha Allah dad ya fada wanann kenan,
Bazaku fito bane sai nazu wajen ku cewar wani soja da ranshi yayi mugun baci, yayo kan motar su farisi a zafafe tare da cewa a fara sakar masu harbi, sojan ya dakatar dasu yace bari ya duba, laka kanshi da yayi ne cikin mutar yayi wani suman zaune, sbd ganin mai kama da sarki wazir, amma ya dake yace lafiya kuwa, mai ya kawo ku, shikuwa farisi ko kallanshi beba yaciga ba da tafiya abun sa, motar dad na take masu baya har suka shiga get 3 ananefa aka farah sakar masu harbi amma batayadda zai cutar da suba, wannan kenan.









Tuni labari ya kaiwa cikin gd ga wasu mutuci nan suna shigowa gidan amma ba,asan daga ina suke ba, a wanan get 3 din ne wani koman da faisal ya tsai da su, suka kuwa tsaya, sbd shi farisi ya gane shi sarai, Noor ce ta kalli mujin nata tace yaya dan Allah ka tsaya kayi mana bayani wannan wane wajene mai hatsari haka, kuma kaki kayi magana, Noor ki kwantar da hankalin ki kin san ba zan taba cutar da kuba ko in kaiku inda zaku wahalah, ko? eh tom kawai ki kalleni, wanan kenan.







Ko manda faisal ne ya zuro kan shi cikin mutar, a zabure ya kara goge idan shi dan ganin gaskiya ne abun da yake gani, tabbas shi ne ba tan tama wllh, take yayi mashi gaisuwa irin ta girma, sannan yace a bude mashi hanya tare da hawa motocin su dan kara sawa gidan, dan tafirar da saurah, motoci sama da ashirin ne suka take masu baya har zuwa get 5 wannan kenan.







Nan fa, faisal ya sanar da akara busa kafin su karasa busa da algaita sun cika kun newan su, amma shi kanshi koman da be cewa kowa komi ba kawai umarni yake bayar wa, ana aika tawa, suakuwa su dad abun ya daure masu kai, suna ta kallan ikon Allah.
SULTAN NE YA FITO dan shi kan shi ya rasa meke faruwa, yayi yar tafiya kafin yazo harabar wajen, ya tsaya yayin da yakira, zaiyyan yana tan bayar shi ko lpy shima yace besan komi ba, kafin ya rufe bakin shi motocin suka dan no kai zuwa wajen, yayin da shima ya xuba ido yana kallah ikon ALLAH wannan kenan.






πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
KOMAN DA FAISAL
da kan shi yafito ya budewa su muhmd kofa sannan ya budewa fatima, ya kuma tsaya yana jiran fitowar su kafin daga bisani aka budewa su, dad da su kai dhman tsaye, kusan 10 mind be fito ba, yayin da ita ma bata fito ba tazuba mashi ido tana kallan su, can da ya dauki waya ya torawa da da messeng yace dad ku fito, bayan su fito ne, sannan shima ahankali ya fara zuro kafarshi waje, yayin da kuma algaita ta kara farfi a wajen dan karaso war masu busata, wannan kenan.





πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜œ
NIMA KUMA NACE BARI IN KAMA GABA NA, SAI MU HADU A KASHI NA 45-46 NAGODE



INAJI DA KUMA MASO YANA πŸ’ƒπŸ’ƒ

BYE






*SANADINTA NE*

*Written by fatimaalaramma ( falaramma)*


https://youtube.com/@fatimaalaramma?si=v_EK6JyH_nkqroPZ




*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*



Bismillahirrahamanurrahi

Pg 47-48




Ya zuru Ζ™afar shi waje yayin da ya daidai ta tsaiwar shi, ya kuma Ι—ago da kan shi, ga al,umar dake wajen, takke jikin kowa ya Ι—auki tsuma sosai sbd mamakin abun da yake ga ban nasu, yayin da Sultan dake gefe ya Kara dago kan shi sosai, kafin daga bisa ni ya kwa so da gudu zuwa wajen da suke, duk a tsaye suke tsak babu wani mai mutsawa awajen yayin da fadawa suka zubu suna karbar gaisuwa, wannan kenan.






Be ankara ba yaji
End Ads