meke yace a bashi, akuma shafa mai a fuska zuwa wani lokaci agani, take dad ya karba ya kuwa shafa mai a kuskar, yayin da ya bude ba kin shi yafara zura ramai, cikin karfin jiki ya fara tattaune har shen shi har sai da jini ya fara zuba sosai, yake tauna harshen nasa iya karfin shi dad bai sareba ya cigaba da zuba mai rubutun ahaka, can kuma ya fara dena wa, jikin shi yashiga mutsi da sauri wanna kenan.
Ita kuwa Fatima gefe ta koma take ta gabzar kukanta, sbd gani take tamkar bazai tashi ba, kuma ita babban muradin ta shine tasan suwa ne iyayen mujin nata, bata kuma muradin ya muta batare da, sun same karuwa ba, lallai mutuwa tana kokarin yimasu shigar sauri wannan kenan.
Alhmdllh jikin ya dena rawan ya fara bude idan shi a hankali bai sauke kan kowa ba, sai kan matar sa da taci kuka ta godewa Allah, hannu ya meka mata alamar tazu, bakuwa musu ta karasa jikinshi ya rungume ta, yace mai yasa meke Noor kikayi kuka haka na fada maki duk ranar da kikayi kuka tufa bazan taba yafewa kai na ba, kuma zan tsani kai na, Kara fashewa tayi da kukan akirjin shi, yashiga lallashin ta sosai, sannu ya jikin naka ya tsinkayi muryar dad dake gefen su ya juyo fuskarshi dauke da murmushin yace dad da sauki, Abdallah kuwa dariya ya fashe da ita yace wato dad bama ajin kun yarka kaga Noor fa ya nuna Fatima dake jikin muhammad nata kuka, umm kaji dan saka ido kasan ciwan muji ne cewar Ahmed, sakin shi tayi tace yajin naka yaya da sauki Amma ba sosai ba yafada tare da kashe mata ido daya, Kara rashin samun saukin kuwa shine wannan kukan da kikayi kidena sai na warke gaba daya, tom shikenan na dena, wannan kenan.
Tashin yayi yace dad alhmdllh kiki yayi sauki, kaji ni da yar rigima ko Wai kuka to mene abun kuka kuma, ummm kawai dad yace tare da yin murmushin, sosai yake farinciki da abun da ya gani ya tabbatar yau ko mutuwa yayi to muhumd zai kula da fatima, wannan kenan.
Dad Masha Allah zaka iya tafiya sosai ma kuwa dad tashi muje zuwa falo Amma shaye rubutun da Abdallah yayi maka, tom kawai yace tare da kallan Abdallah yace ngd abokina, sai yanzu zaka kulani, dad yaya Noor ta dena kukan, aa bahaka bane kasan ita din Amana tace ko, eh yayi.
Falon suka koma suka zauna suna dan tattauna wa kadan kadan, duk kan su, dad ne ya kallesu yace yawwa mai babban suna, akwai tafiya data fadu mun yau, nan da saki uku zanje turkiya kuma duk kan mu ne, zanje gidan abokina Yasir daya dawo daga saudiya, shekara goma rabona da shi kuma shidin dan uwar mahaifi fiya tane, ina San kuma duk kan mu muhallarah dan haka sati uku zakuyi a ostirelia, sai mu hadu a turkiya to dad, Allah ya kaimu rai da lpy ameen, Allah ya saka da alheri ya Kara suttura dad Ameen, kuma Allah ya yi maku albarka wannan kenan.
Dad ne ya kaisu har gd sannan ya sauke su da yimasu tafan sauka lpy, idan sun tashi gobe, Dan bazai samu damatr zuwa airport din ba wannan kenan, sosai yayi masu addu,a, sannan ya tafi har sai da sukaga ya dauke wa ganinsu da motar shi sannan suka shiga gidan ku wannen su cike da farin cikin wannan kenan.
Karfe 11:12 am, Bilal ne ke waje yana jiran su fito zasu tafi, zuwa airport, suka fito suka tafi, acikin mutar tashin karatun alkur ani ne kadai yake tashi sai wani sihirtaccen kamshi mai narkar da zuciya wannan kenan.
Farking yayi a inda akeyi tare da daukar masu box dinsu zuwa ciki, take suka shiga, ba,awani juma ba akakirawo su, sukayiwa Bilal sallah ma, shikuma yayi masu fatan nasarah, suka shiga, bajima wa jirgi ya tashi bayan kammala komi, wannan kenan.
*Ostirelia*
Kwance take kan cin yar shi, jikin ta dauke da duguwar riga mara hauyi wadd bata karasa gwiwar taba ta kwanta a jikin ta sosai, wadda babu abun da take boyewa na jikin ta yayin da shimaku ya ke shafa mata gashin kanta a hankali, dago da fuskarta yayi, har suna iya jiyo nunfashin junan su yace Noor ina Sanki sosai, ina muradin inga Allah ya bani yaya kalarki, masu kyau da kyan zuciya, dariya tayi tare da cewa, ai yaya zagina kake yi kai kasan idan aka haifi masu kamata sai dai a kai su gdn zoo, muna karbar kudin, kai ma tsokana kake, kuma ni bazan iya haihuwa ba naka ga nayi yarin ta da yawa ba, hade rai yayi yace kin taba ji na maki wasa, aa tace, to wllh kin hadu ta ko ina kedin macen aure ce kin gane, Kar insake jin haka daga gareki, kinji tom insha Allah.
Yawwa kin ce bazaki iya haihuwa ba ko, eh to bari mugani ko haka ne ya fada yana kashe mata ido daya, tare da meke wa ya dauke ta zuwa gan dake gaban su, kuka ta fashe mashi dashi yaya wllh da wasa nake, aa, ni kinga ban sani ba sonake na gani yaya dan Allah, tare da sake fashewa da wani kukan, kokiyi shiru ko in can za akalata zuwa abun alherin da zan maki, mai ne kuma abun kuka daga abun alheri, ni bana so yaya na yafe, sai da ya dan gana ta da gadon sannan ya kwantar da ita, ya lullube ta yace dare yayi kiyi barci sbd gobe zamu fita kinga yau satin mu daya a garin nan, wannan kenan.
Washe gari sosai suka yawata gari, Fatima har mamakin guraren da farisi yasa Ni take, idan kuma ta tan bayeshi sai yace shima besan ya akayi yasani ba, Amma tabbas kasar ostirelia tayiwa Noor dadi musan ma Yan da kwanin nata yake kula da ita, a yau ne kuma da suka koma gd nan mafa jikin ta ya fada mata hannun farisi, wanda shi a fadarshi dole so yake saiya tafarwa da dad labari mai dadi, ita kuwa banza tayi masa taci gaba da kukan ta, na sha gwaba wannan kenan.
Yaya na tan bayeka mana ina jinki Noor maman beby, ya fada yana dariya, hade rai tayi tace na fasa ma, noooo Dan Allah ki fadan, Wai mai yasa duk inda mukaje siyan kaya, idan kabasu e t m din ka suka ce kasa tumpiret dinka ba,a Kar bar kudin ka, sai kuma inga anata girmama ka, sosa keya yayi yace Nima ban sani ba Noor, amma mai yasa baka tan baye suba eh sbd ban san yawan tan baya, watakil ina masu kamane da wani mutumin da suka sani Allah Noor tace mashi eh mana ya fada, azahirin gaskiya ba dan tayar da dahakan bane, kawai dai ta barshi ne, tunda da hakan yazo mata, wanna kenan.
A gobe ne jirginsu zai tashi zuwa turkiya, sosai Noor ke farin cikin Kara haduwa da Yan uwan ta sbd daga turkiya ba gd zasu koma ba, a yayin kuwa dashi muhumd yake wasu irin mafarkai wanda shi kansa ya kasa gane kanshi, ita kuwa a kullum idan suka kwanta shida ita, sai ta dinga ganin wani bakin hayaki dayake fita daga jikin shi, Wanda da tagayawa dad sai ya babbatar mata da cewa sihirin jikin shine ke fita a duk tsokacin da suka kasance a guri daya, da kuma wadan nan addu,oin da take mashi a wuk wani abu ya zai ci ko sha, batare da yasani ba, kunji fa mace ta gari, wannan kenan.
* Garin kano*
Dun da fatima ta saka kafa tabar gdn ranan da wannan abun ya faru mom gaba daya ta canza, a yanzu ba mujin ta ba kadai hatta masu aiki sun san sunga canji, dad kuwa da kanta take mashi girki ton yana mamaki harya dena, sosai take bashi kulawa gakuma wata matsa nan ciyar soyayya da take nuna mai wanna kenan.
Su dad ne a airport shida matarsa da kuma yayan shi guda biyu Ahmed da Abdallah, dad ya bar komi han nun Bilal a min taccen su, sallah yayi masu tare da fatan alheri sanna ya tace ya barsu yayi da sukuma suka shige jirgi abun su, zuwa turkiya wannan kenan.
*Ostirelia*
Noor da farisi ne ke kwance kan lallausar gado wanda ya jawo matar shi jikin shi yana jin dumin jikin ta na ratsa shi, beby kin san me? aa sai ka fada, han nun sa ya dora kan cikin ta, yace ina tuna nin akwai jikan dad anan, ya kare maganar yana murmushin harara ta watsa mai nifa bazan iya haihuwa ba, yaya na fada maka ai ko, lahhhh kika kara maimai tawa ko, sorry ta fada da sauri tana dariya Dan Allah kayi hakuri zan iya wllh, naman ta ne, aa baki daddara bane, shiya sa dan Kinga ina tausa yinki ne, pls yaya wllh na dena sbd ta tuno da yadda su kayi shekaran jiya, takuwa ji jiki a hannun sa sosai wanna kenan.
*Turkiya*
Dad ne ya kalli Ahmad yace Ahmed yau gaka a turkiya ohhh dad amma kasar nan da kyau take, gaskiya. Dad zamu shakata a wannan kasar kallan mom dinsu yayi yace Wai haka shiru tayi masu matsawa yaya dak da ita yace, Wai da gaskene zamu shakata, kallan shi tayi tana murmushin sbd ta fahimci inda ya dosa, ummm kawai tace mashi, Masha Allah kinga sai ayyiwa Abdallah kan wa ya fada yana daga mata girah, wannan kenan.
Basu wani jima sosai ba wani tsadaddiyar mota ta shaya bagan su, suka shiga ciki ta, dad ne a gaba sukuma suna bayawa, alhaji Yasir ne ya juwo yace sannu ku da zuwa, amarya mu, dariya tayi tace, wato Yasir har yanzu hanlinka yanan to mai za,a fasa ya fada yana dariya, su Ahmed suka gaida shi ya ,amsa, sannan ya maida kallanshi ga dad yace, lalllai qwani kana shaka tawa, haka ka koma, dariya yayi yace kaji ka, Ni bance kana shaka tawa ba sai kai ne zakace ina shakatawa, ina yar tamu, wllh suna tare da mujim ta a Ostirelia, aaa Masha Allah, ai baka gayamaun bikim ba sai gani nayi a news pepar, kayi hakuri bukin ne ya zo a wani juye, tom shikenan ai zasu zo su gaida mu ko eh mana, suna tafiya ne daidai zasu shiga wata unguwa wani katan pic na wani matashin yaro yayi masu wellcom, wanana kenan.
Yasir, qwani kasan wancan yaran da muka wuce kuwa aa wllh dan gidan, Tabzir wariz ne fa sarkin garin nan mai kuma fada aji aduk fadin turkiya, kaddai kace abokin dad dina tabbas shine, to ya za,ayi ai kayar da zumunci, cewar yasir, kasan shi gaba daya yanzu ya zama sorry, dun da dan shi guda daya da ya haifa ya bata shikenan aka kasa gane kanshi, kai haba dai, cewar dad, Allah ya bayyana masa shi dad ya fada, ameen suka amsa dashi duk kan nin su wannan kenan.
Daidai lokacin suka shiga cikin makekiyar harabar gidan wadda tagaji da kyau da tsaruwa, gakuma wasu ko rayen ganye masu ban sha,awa, gakuma wani katon gaidin wanda suke hango kofar shi, wannan kenan.
Kai tsaye ban garen da mahaifiyar shi da mahaifin shi suke sauk Yasir yayi dasu, oredy anriga da angama gyerashi, katan fat ne guda, Yasir yace kushiga ku huta kafin akawo maku abinci kuci ku huta kafin zuwa anjima sai muje ku gaisa da mutan gdn, to shikenan dad yace, ngd sosai, sukayi sallah, wannan kenan.
Mom bakara min dadi hakan yayi mata ba dan dama gaba daya ta gaji sosai sukuwa su Ahmed da Abdallah tuni sun shige dakin gaban su, sbd sunyi muguwar gajiya, wanda gaba daya yin warba basa jinta baki daya, wannan kenan.
Wanka suka shiga yi bayan bayan sunyi sallay azahat sun kammalah suka canza kayan dake akwatin su sannan suka kwanta a makeken gadan dakin, take barci mai dadi ya dauke su, batare da sun shiryawa hakan ba wannan kenan.
*Ostirelia*
Sun gama kammala Shirin su tsaf dan gone jirgin asuba zasu bi zuwa Turkiya, garin da ko fadar sunan gashin ke tayarwa da muhumd rashin nutsuwa, to Fatima ta fahimci ko zancen Turkiya tayi sai yana yinshi ya canza shiyasa ma tadena yimashi, ita kuwa tana farinciki da hakan, tana kuma adduar Allah yasa shine garin da tsohuwa tace indai akajeshi zai zama warakar shi, wannan kenann.
Fituwa tayi daga toilet, jikin ta dauke da tawel karami, dan kuma hannun rike da wanda be kai shi girma ba tana goge kan ta, yaya ya kamata ka tashi haka wllh kallan ta yake sosai, sbd sosai ta canza ta Kara fresh takuma yi kiba ba laifi, dago da kanshi yayi ya kalleta yace ki zo na fada maki wata magana, gaskiya yaya na gaji kagafa yamzu karfe 3:40 hudu saurah kasan kuma time tafiya yake, kice kawai baza ki zoba kawai, yakuwa kara koma wa ya zauna, Ashe zamu fasa tafiya yau kuwa, yafada Yan kashe mata ido daya, wannan kenan.
Ta kawa tashiga yi a hankali har ta karasa tace to yaya gani, ta fada tana turu baki, ya bude bargo daya rufe kansa dashi ya miko hannunsa, yayi mata alamar ta tahu, ta mika mashi hannun ya jawo ta jikin shi tare da rufe su, wannan kenan.
Yaya Dan Allah ka barni haka kasan fa yau na jigata sosai wllh gaba daya marata ciwo take mun ta fada cikin muryar kuka, tashi yayi zaune yace da gaske kike beby daga mashi kai tayi alamar eh, yace sannu ai ban sani ba Amma mai yasa baki fadan ba, shiru tayi masa, dago ta yayi daga gadon yace kina jina ko, ko dai firiaut zakiyi ne, girgiza mashi kai tayi alamar aa, baza kiyi magana ba wai, kina jina, Nima ban sani ba Amma ba lokacin shi bane tafada a kinyace, auuu Wai nan kun yata kike ji, ya dago kanta yana tan bayar ta, shiru takuma yi, kima saki jikin ki dan wane dare ne jemage bai gani ba eh ye, yafada yana dariya, ita dai Kara kasa tayi da kan ta, tace kayi da wani, wanan kenan.
Sai misalin karfe hudu da wani abu suka tashi Wanda a lokacin tuni an idar da sallah la,asar, dad ne ya jasu sallah bayan sun idan sukaci abunci, sannan dad yayiwa Yasir magana, suzo su wuce cikin gdn su gaisa da Yan uwan nasu wannan kenan.
Wanene Yasir a wajen dad, yasir Dane ga yayar mahaifiyar dad, Wanda shi kadai itama ta haifa ta koma ga Allah ton Yan yaro, Yasir yanzu yayi aure matarshi hajiya zainab, dakuma yayan shi guda biyu mata duka, shidin gana yake da dad, Amma idan ka ganshi zaka dauka dad ne wanshi, sbd shi dad akwai jazaba ta alqurani, duk da shima yana da elimi daidai misali, wannan shine alakarshi da dad wanna kuma gdn family House dinsu ne, wanda shi Yasir aciki yake rayuwar shi shida iya lanshi wannan kenan.
*Ostirelia*
Sun shirya kwaf zuf fito bakin dakin nasu dan tafi Yan zun muma mota suke jirah ta karaso a dauke su, basu kuwa jima ba sai gata, kai tsaye suka shiga sai airport, basu wani bata lokaci ba suka shiga girgi sai Turkiya, basu wani juma sosai ba jirgi ya sauka sakama kon barcin daya dauke so su duk, sbd daren jiya basu samu sunyi barci ba, wanna kenan.
Dun da suka sauka a girgin da suka fito zuwa harabar aketa kallan muhumd, shikuwa gaba daya yana yinshi ya canza, idan shi kuwa tamkar an kunna wuta gakuwa wasu jijiyoyi da suka taso a kansa, gaba daya Noor bata cikin nutsuwa ta sbd ganin yanayin mijin nata, wani mai mutane yazu wuce wa, harya wuce ya dawo ya Kara kallan muhumd sosai tabbas shine ya fada cikin rashin nutsuwa, wannan kenan.
Itakuwa Noor baga daya hankalin ta ya tashi, ganin yadda ake tayiwa mujin nata, dad ta Kara kirah tace dad befa zuba, kiyi hakuri gashinan fa, dad wllh Farisi bashi da lpy gaba dayama ya dena magana yanzu, subahanallah dad ya fada, gashi nan insha Allah ngd dad wanna kenan.
Wata lafiyayiyar muta ce ta tsaya a gansu sau da mai mutar ya sauke gilass din mutar sannan ya kalli wayar shi wannan ya karaso inda suke tare da gaida su, bude mutar yayi, yafito yasa kayan su a boot sannan suma suka shiga, motar su bata kai ga tashi ba motar Yan sanda ta sauka a wanjen muta tafi ashirin wannan kenan.
Tafiya yake cikin nutsuwa har ya karaso ga, wannan babban pic din daya ke ma mutane wellcom to Turkiya, take hankalin Noor ya tashi ganin wani mai fuffar mijinta kallan pic din take sosai, hankali tashe, shikuwa dai dai wannan waje yasaki wata atishawar da motar sai da sukayi tuna nin juyawa zatayi ta kife, baki daya suka dau salati, da addua, Amma ban da shi, sai da suka daidai tu sannan suka cigaba da tafi, nan ne fa hankali ya dawo daidai, sbd a nan ne komi ya kare, kuma anan ne komi