x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 4 - SANADIN TA NE

  • 9001 words
  • 12000 words
  • Out of 27154 words

Category: Love Stories

Views 127

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
an rungume shi an fashe da wani irin kuka mai nar kar da zuciya, ko da bejuya ba Amma jikin shi ya tabbatar mashi da wanene, dan yau kimanin shikara goma sha takwas kenan raban shi da kuma jin wannan saukin ajikin shi, sosai ya rikeshi tare da juyowa gareshi, shima cikin kuka daya kasa hanashi sau kowa, bai gama daidai ta nutsuwar sa ba yaji saukar mutum ko ba,afada mashi ba yasan sultan ne, sosai suke kuka, yayin da dattijon, ya juyo da fuskar farisi yace, Annoor ina kashiga Annoor meya kayi nisa dani, sunan da haifina muhumd yake gaya mashi kenan, shikuwa kasa magana yayi tsabar kuka sbd ganin yadda mahaifin nashi ya tsufa, kuma yasan wannan baya rasa nasaba da rashin shi, a gareshi wannan kenan.




💖💖💖

Suku wa dad kallan kowa suke ɗaya bayan daya, batare da suce komi ba, amma ko bayi magana ba sun fahimci komi, sai dai kuma gaba ɗaya tausayin tsohun nan yayi wa dad yawa, sbd har ya kasa rike kanshi ya tsugun na kasa tsabar kukan, komai da faisal ne ya kalli su dad yace muje zuwa ciki, sbd kun dade a tsaye, yayin da dad shi kuma ya karasa ga tsohun nan ya fara bashi haƙuri, tare da kama shi suka miƙar dashi, wata lafiyayyiyar kamar muta kamar jirgi ya tsaya a wajen ya sauka kamar saukar ungulu ya tsaya gaban su, komain da ya basu izinin shiga, sannan aka shigar da tsuwan suka rashi, wanda ni ban tantace ba sbd banza ni dai taya ba, sunyi tafiya mai ɗan tsayi, sannan suka tsaya daidai wata katuwar ƙofa abun ya bude da kanshi suka fito, sannan suka shiga zuwa wannan katan falon wannan kenan.





💖💖💖


Kafin su karasa angama shirya komi a falon, sanan fa suka zazzau na aka shiga gaisa wa yayin da har lokacin dattijun bebar jikin farisi ba, sai lokacin farisj yayi magana yace, dad kuci wani abu ga kayan taba wanan kafin a kawo maku abunci, abu buwane kalalaha awajen yafi kala ashirin wasu ma kayan frut din su dad basu san shi ba, sultan ne yace dad dan Allah ku taba wani abu, kun kwaso gajiya fa, dan Allah kuyi hakuri, murmushi kawai dad yayi dan bega laifin suba, yayi masu izinin sufara taba wani abu, ita kuwa noor tana gefe wani fari ciki ya cikata ko ba komi tasan yanzu ita ma 'ya'yan ta suna da asali mai kyau ma, wannan kenan.







*GARIN KANO*



Ina Barira na hango a bakin kofar gidan su fatima su Bilal da Adamu mai gadi da musu suna ta ruke ta, yayin da na karasa wajen dan jin mai nene take cewa dan da alamu magana take, kubar ni in shiga in fada mata wllh nice nasa, HAUWA mahamifiyar su, tayiwa yar ta maimuna asiri ta bar gari, nice kuma nayi ma khadija asiri ta dena san yar ta fatima kuma nice, na sakawa junan su kiyayya 'ya'yan su, kuma nice na kashe hajiya HAUWA mahaifiyar su, nice nakuma haukatar da ɗana, sbd yana san ya nemu yar uwar shi MAIMUNATU, kubari in gaya mata sbd nasan bazasu dawo ba, duk wani jinin HAUWA ya tsani ɗan shi, kuma HAUWA ce ta aikata hakan da kanta amma nice na saka ta, duk wannan zan cen da Ina Barira keyi su ADAMU mai gadi vidio suke mata sbd suce zasu nuna wa, hajiya khadija da kuma alhaji, basuyi aune ba sukaga taje ta daki kanta da bango nan take jini ya fara zuba, ita kuma ta kwashe da dariya, yayin da takuma gaba ta tsinci raiza ta dauka tana tsatstsaga fatar jikin ta tana dariya, tayi gaba, tabar wajen tana wata dariya mai ban tsoru, wannan kenan.😭😭😭


ALLAH KA KARE MANA IMANIN MU KA HANE MU AIKATA SAN ZUCIYA, KA KUMA KARE ZUCIYUYIN MU DAGA SHAIƊAN, AMEEN







💖💖💖💋💋💋



Muhmd ne ya kama kun nan mahaifin nashi yayi mashi magana ya dade yana magan ganun, a kun nan na shi, kafin daga bisa ni naga yayi dariya ya kuma saki, jikin shi, ya juyo ga muta nan ɗakin, gaishe su ya shiga yi da yaran labarabci duk suka juyo suka amsa mashi fuska dauke da murmushi, Abdallah ya kallah yace yakk abokina, Abdallah da murmushi ya tashi ya dawo kusa da tsohun ya zauna yace, ABU, lafiya lau, ABU ya kar faɗaɗa murmushin shi yace abokina ya sunan ka, ABU sunan Abdallah, masha Allah ɗan uwa na, yayin da Sultan ya juyo yace Abbana kana lpy, ya tan bayi Abdallah, ya dura hannun shi kan sultan yace lpy lau yaro na zakayi albarka, aikuwa gaba ɗaya ɗaki ya dauki dariya, lallaima Abdallah wato sultan ne yaro ko cewar YASIR da tun zuwan su sai yanzu yayi magana, ABU ne ya katse shi da cewa ai ɗan shine, ba laifi, duk sukayi dariya yayin da ABU Abdallah ya ƙara burge shi, wannan kenan.







Bayan kowa ya dawo hankalin shi ne, sun shiga hira suna tattauna wa, hira ta balle a tsaka nin su, duk da duk cikin su babu sa,an ABU, aciki duk zai haifr su, hira suke tamkar sun san juna, yayin da muhmd ya keta kallan matar shi yake ta aika mata sako, amma taki saura rar shi, sbd ta fahimci zai iyya bata kunya, har messeg ya tura mata ta kara ta amma taki tashi, gashi kuma so yake ta biyu shi, can dai da ya gaji da zaman ne, ya tashi sultan ya take mashi baya suka fita, kai tsaye dakin shi ya nufa, ya shiga wani sihirtaccen kan shi ya doke shi, ɗakin tas dashi tam kar ana rayuwa a cikin shi komi sbd dal, wani lafiyayyen gado ya zauna akai yayin da ya lunshe idan shi, sultan ya dafa shi tare da sakin kuka, tashi muhmd yayi ya kalle shi yace haba sultan kukan ya isa haka mana, sai kace ba namiji ba, haka dama har yanzu kana nan da ragoncin ka ya fada yana dariya, sultan ne ya kaimashi duka yace, kaima kana nan da hakin ka ba, ummm amma sultan wane yake rayuwa a ɗakin nan, ummm babu kowa, sai abu daya ke zuwa duk spy yayi kuka, amma ya akayi na ga ɗakin haka? sbd duk wata shida ake canza komi na dakin kamar yadda aka sa ba, amma mai ya samu ABU NA ya koma haka? sbd kullum bashi da lpy gakuma ciwan zuciya da yake damun shi, ABU yasha jiki sosai, tun da ka tafi komi ya tsaya na aikin da kasuwan cin abu, amma yanzu ya jikin nashi alhmdllh ahaka ya samu lpy, to masha Allah Allah ya kara masu lpy Ameen wannan kenan.









💖💖💖💋💋💋


Wanka yayi ya fito ya shirya sosai, sannan ya juyo ya kalli sultan ya cigaba da aika mashi tan bayoyi, kayi aure ne sultan? Eh nayi, tom ina matar taka take, tana nan, a wacan fart din, yayi, amma baka da yara ne? ya kuma aika mashi wata, eh Allah be kawo ba, ohhh Allah ya kawo na gari AMEEN, to amma kai fa, ummm tan baye ni ya faɗa cike da zulaya yayin da yake kokarin fita, kaga natafi ni, idan zaka tahu to ka tahu, dariya yayi kawai ya biyu bayan shi, nikuwa na zama yar kau ye agidan sbd komi na gdn mamaki yake bani wani kayataccen gd wanda yaji komi adon sulba ne da zinare kana kallan godan kasan an wuce ajin kuɗima wannan kenan.










Har suka karaso wajen ana gaidasu yayin da suka isa falon, kai tsaye inda noor take ya nufa, ya zauna kusa da ita sannan ya ɗauko, hannun shi ya haɗa da nata ya dago da kan ta yace noor, tayi shiru ya kara kira akarh na biyu ta ɗago, yace noor, kinyi farincikin zuwa gidan mu kuwa, takuma kasa da kanta, sbd wani, balain kyau da yayi mata, sai kawai taji tana san kasan cewa dashi, tarasa mai yasa take da jaraba yanzun, ya fahim ce ta sosai sbd yana yin jikin ta ya canza, a hankali ya raɗa mata wani abu a kunne tayi murmushi, sai kuma ya kuma, tace haka nace maka, sosai suka shagalah da hira yana ta tsoka nar ta, tana dariya, gaba ɗaya sun man ta ina suke, yayin da, ANTY ZAINAB matar yasir da MOM ke zaune suna mamakin wanan katan gida, dakuma wai su basu ga matar gida ba, duk girman gidan, wanann kenan.










💋💋💋


MUHMD ne ya taso ya jawo, fatima ya kawo ta kan kujerar da
mahaifin na shi yake ya zau nar da ita yace, ABU, na,am ANOOR, wannan itace yar taka, sosai abu yayi farin ciki ya jawo ta jikin shi yace Allah ya yimaki albarka 'ya'yata Allah ya kawo mun jiko ki na gari, ameen Abu cewar fatima, yayin da take ƙokarin koma wa kasa yace aa kiyi zaman ki suyi hira, wannan kenan.






Yayin da muhmd yayi gyeran muryar yace ABU, na,am dan albarka, wannan shine mahaifi ga noor wato mata ta, wannan kuna kan nan tane, wan can ya nuna yasir yace ɗan uwan mahifin tane waccen matar sa ce anty zainab da 'ya'yan ta, waccen kuma ya nuna tsohuwa da tasha kuka na farin ciki har ta gaji yace, tare muka zauna da ita tsawan shekaru, yagama yin baya nin sa kafin ya kai ga mahaifiyar fatima yace abu waccen itace mahaifiya ga noor matata, matar da ta sun kuyar da kanta tun zuwan su Abu begama fuskar ta ba, sai lokacin mom ta ɗago da kanta sukayi ido hudu da ABU, take jikin ABU ya ɗauki rawa, bakin shi na rawa shi da sultan da shima ya ɗago yana kallan su, sultan ya furta AMMY yayin da ABU yace maimunatu bakin shi na rawa, innalillahi'wainna'ilaihi raju'un yama kasa faɗin komi sai nuna ta daya ke yi da yatsa, wannan kenan.



😜😜😜😜








MAIMUNATU KO DAI KHADIJATU?

MAI NENE YASA ABU YACE WA MAMAN FATIMA, MAIMUNATU TO KO YA SAN TANE?


KO BA SUNAN TA BANE KHADIJA, ANYA KUWA, AKWAI GASKIYA A LAMARIN MOM?



ku biyo ni dan jin yadda zata kayya ngd

TAKU HAR KULLAM


😍 FALARAMMA😍

ita alfahari daku gaisa


BYE



*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.}``` ✏️
____________(✪)______________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•



💋💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💋






*SANADINTA NE* *Takun karshe*

*Written by fatimaalaramma* *( falaramma)*




*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*



Bismillahirrahamanurrahi





💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

Pg 49- 50



Duk kan su suka meƙe tsaye suna kallan kalloh, amma dad be tashi ba yana zaune abin shi, can dai dad yayi gyeran murya yace, Abu wai meke faruwa ne wacece Maimunatu, ina zuwa abun da abu ya faɗa kenan tare da barin gurin jiki na rawa, yayin da sultan ya take mashi baya zuwa ciki, shikuwa muhmd sam abun be bashi mamaki ba sbd ya daɗe da gani kuma abun har yabi jikin shi kuma ya gane inda yasan halittar wannan kenan.




Abu ne da sultan suke tafiya kamar zasu tashi sama wani ƙatan fili suka isa wan da naga suna zuwa suka shiga mota, a ka ɗauki hanya, acikin mutar ne naga Sultan ya kalli Abu yace, Abu kama ta yayi ace mun tahu tare da su gaba ɗaya, sai kawai ayi komi a gaban idan su, dan kasan bafa lallaine Ammy ta biyu mu ba, tabbas kayi gaskiya ABU ya faɗa, sagir kira driver ya kawo su, sunan driver kenan, tom kawai yace mashi tare da kira a wayar gida kai tsaye wane mata shin saurayi soja ya ɗaga yace yaya, maza ka kai wa ANOOR waya zasuyi magana da, maimarta ba, tom shikenan bari inji insha Allah, sallah yayi a ɗakin yayin da ya karasa ya gaida kowa sannan yace, wa muhmd maimairta ba ne kesan magana da kai, ya meka mashi wayar, ya karɓa ya dora kan kun nan shi,gefe guda kuwa sagir yace wa Abu gashi, yawwa kana jina my son, eh Abu yanzu ku biyu mejor kuzu ban garen Ammy ɗin ku, tom insha Allah duk kan kufa tom ABU an gama, ya kalli su dad bayan ya sauke wayar yayi masu bayani sannan suka fito zuwa wannan katon filin, mamaki ne ya kara cika su dad sbd ganin girman filin wai kuma duk a cikin gidan ne, wannan kenan







💖💖💖💖💖💋

Saukar su dad kenan suka saka kai cikin gidan tare da fadawa fat ɗin, wanda suka take masu baya suka shiga wani lafan falo, daidai falon wani matsanan cin mamaki ya kama ABU sbd ganin matar tasa a tsaye tana safa da marwa alamar tana tunanin wani abu, yayin da ta hango ABU taxo da gudu ta rungu meshi, tare da fashe wa da kuka, kuka take mai tsuma zuciya, mai kuma ban tausayi, Abu dai daya ga abun bana kare banne yace wa fadawa suje kawai su jirah shi, a waje, wannan kenan.










Tsan tsar mamaki da al'ajabi ne ya hanasu dad magana sbd wani kayataccen fat da suka shiga wanda yasha kayan alatu, da bushiyu masu san ya nisha ɗi, dai dai bakin wani kata faran get sukayi parking suka fito, kai tsaye suka shige katan falon yayin da hannun Noor da farisi yake rike da na juna, wannan kenan.








💖💖💖💖💖
Ka yafe min zauji nayi maka laifi na san na bata maka, wllh nasa ni ba lallai ka yafe min ba, amma zan faɗa maka abun da na aikata maka ko da zaka rabu dani, nice sanadi yar rabaka da farin cikin ka guda ɗaya tak a duniya, sallah mar su dad ce ta katse mata maganar da take ƙokarin faɗa, sbd ganin tsayi war zatin da ko a mafarki batayi tunanin kara ganin shi ba, wannan kenan.










Shi kuwa dad, ƙamewa yayi sbd tsabar mamaki, da al,ajabin ganin, matar tasa awajen sai ya juyo ya kalli mom ya kuma juyo ya kalli waccen ya rasa mema zai ce, ita ku wa Ammy da gudu ta tashi tabar jikin mijin nata ta faɗa jikin farisi tare da fashewa da wani matsanan cin kuka, kayafe mun ɗana ka yafe mun nasan nayi maka laifi na zalin ceka na maka abubuwa wanda bazasu faɗu ba, amma kayi min afuwa, ita kuwa fatima da take jikin shi da duk ƴan dakin sun cika da mamaki, da al,ajabin wannan abu, ya isa haka, ABU ya faɗa ko zu ka waje ku zauna duk suka zazzauna yayin da fatim tafara jan ye han nun ta daga na farisi shikuwa ya ƙara riƙe ta gam, wannan kennan.








Bayan kowa ya nutsu ne, yayin da alokacin, mom da Ammy suka fuskanci abun da ake nufi, suka run gume junan su suna ta shar bar kuka, ABU ne yayi geran murya kafin ya farah magana kamar haka, Maimunatu, na,am ABU ko ba komi nasan yanzu kin fahimci KHADIJATU ƴar uwar kice ko, eh haka ne, tom ina san yau ki bani labarin, iyayen ki, nan fa ɗaki yayi shiru yayin da mamaki ya cika kowa dake ɗakin, wannan kenan.











Ni suna na Maimuna tu ƴace ni ga Alhaji Ahmad, shi kuma maihaifina cikaken ɗan kano ne unguwar sagagi, mahaifina bawani mai kudi bane amma yana da wadatar zuci, wannan ne yasa muka samu rufin asiri, mahaifiya itace mata ta biyu a wajen Alhaji Ahmad, haifiya ita ce hajiya Hauwa, kuma ita ma ta kasan ce yar kano, anan anguwar da yake zaune allah ya haɗa shi da mahaifi ta sukayi aure, saka makon rashin jin daɗin zama da bayayi da matar sa, hajiya Harira, ayan zu mom ta gama gane wa da tabbatar wa wannan itace ƴar uwar ta gudan jinin ta wanda aka raba ta da ita tun kuru ciya, takuma tabba tar da a yau inna harri ba itacce mahaifiyar ta ba, wannan kenan.








💖💖💖💖💖


mahaifi ya ta Hauwa ta kasan ce mutum ce mai hakuri da juri ya tana kuma shan a zaba awajen, aboki yar zaman ta inna harira, ana haka Allah ya aiko ciki!! ka tsaham a tattare da mahaifiya ta wan da kawai ganin shi akayi ya gir ma, nannan fa gallazawa ta karu da akeyiwa mahaifi ya ta, wannan kenan.








Bayan wata biyu da sanin ciki ajin mahaifiya ta wata ranar juma,a, ta tashi da naku da, bata wani jimaba Allah ya sauke ta lafiya, ƴamace, zukaga farinciki wajen mahaifina, sbd ɗa ɗaya ne da shi tak namiji wato ɗan inna barira, ranar suna aciki suna Maimunatu sunan babar mahaifina, bayan nan kuma akaci gaba da rayuwar zalinci a gidan mu kamar yadda aka saba, wannan kenan.








Bayan shekara uku ne, azab tarwa tayi yawa, wanda akeyi wa, mama gashi, shima mahaifin mu baya haiyyacin sa dan haka kuma kumi ya dade mata, yanzu an kai an kawo Baba ko kulani bayayi a gidan ya ma tsane ni, ana haka mahaifiya ta, Allah ya kuma kawo ciki, nan fa ta sha wahalah sannan ta haihu mace nan aka saka mata khadija.
Bayan nan kuma ita ma inna Barira Allah ya bata haihuwa, a lokacin ne narasa gane kan mahaifiya ta sbd tsanar da tayi mun na kuma ta ,allaƙane ga tana da wata ƴar, amma fa abu kullum girma yake yi, wata rana ina zaune tace sai na debo mata garwashi kuma da hannuna zan sa na ɗebo, har na kai hannu zan debo, mahaifi na ya daka tar dani, ya fara yi mata faɗa, amma ita ko a jikin ta wannan kenan.







Bayan shekar ɗaya ayan zu khadija shekar ta biyu nikuma shekara ta biyar da wani abu, yayin da zainab ƙan wata take shekara ɗaya, yar inna Barira, ni kuma aban gare na gallazawa
End Ads