zarah sai kuka takeyi wai zasu rabu da masoyyi dad๐, shima duk ya damu sbd san daya kewa yarin yar, a yanzu shekarar ta goma sha uku.
Haka suka wuce. Hilwa ma harda matse kwallah sbd bata daษe da dawowa daga gidan ba.
Nan take jirgi ya tashi, su dad suka wuce inda su Ahmad ma da Abdallah suka wuce wannan kenan.
TAMMATBIHAMDULLAH nan na kawo ฦarshen wanan littafi mai albarka.
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Ina rokon ubangiji ya yafemun kuskure na ya kuma bani ladan abun da nayi daidai. Ubangiji ya sa muyi amfani da abunda muka karanta,
NIMA NA WUCE ZUGA GABA WANI FAMILY ฦIN DAN ฦAUKO MAKU SABON RAHU TU, CIKI WANI SABON FAMILY MAI SUNA GAYYA CE.
Ina gida ga mutanan na bazan manta da kuba wajen wannan littaffi mai albarka