yayi yawa daga ban gare biyu inna Barira da mamana, rayuwa dai san bata yimun ɗaɗi, yayin da mamana ita kuma ta zama tamkar ƴar aiki a gidan bata da wani matsayi, a gidan yayin da kuma take balain tsoran inna Barira, dan yanzu har tsugun na mata take sbd tsoru, hk rayuwar ta, ta kasance a gidan, gakuma inna Barira da ta kwace khadija daga hannun mama, ta maida ta tata, wannan kenan.
Bayan shekara goma gaba ɗaya rayuwa ta da me a gidan mu, mahaifiya tace ke kwance ba lafiya, daga zarar ta kalle ni, sai taita kuka, duk da tsan tsar tsanar da ke tsakanin mu, yau dai ta kirani na zo gaban ta na zauna ta kama hannuna ta fashe da kuka mai ban tausayi, tacce ki yafemun Maimunatu ni na kasance ba uwa ta gari ba a gareku amma kumun afuwa dan Allah, kinji, nikuwa na kasa magana kukan kawai nakeyi nima na kwanta ajikin ta naji wani nutsuwa tana kamani tsabar rashin sabo, ga ƴar uwar ki nan ki kula da ita har tsawan san da zaki bar gidan nan da nasan wannan gidan ba mahallin ki bane, amma ki yafemun duk laifinan ne, ni kuwa na kasa cewa komi sai kuka da nakeyi, can kuma naga, inna Barira ta laiko ɗaki take mama ta sake ni tace fittamun a daki na tana faɗa hawaye na bun kuncin ta ina fita ta rushe da wani irrin kuka mai ban tausayi,yayin da nima kukan nakeyi.
Bayan na fitu ne daga ɗakin inna Barira ta kira ni ta aike ni, har na kai sorun gidan mu na kara dawowa ƙofat ɗakin mama na kalli mama, kuka take sosai yayin da nima shiɗin nakeyi, sbd mama marainiya ce ba uwa ba uba, dule bata samun kullawa daga dan gin ta, gashi kuma talaka take aure, ina tsaye ina kallan ta naga inna Barira ta fito da wani kwarya a hannun ta, ta nufu ɗakin mama, turus ta tsaya sbd da gani na da tayi, wata gigitacci yar tsawa ta daka mun wanda sai da na gigice, da ma baki tafi aiken da na maki ba, bata ƙara magana ba nayi waje da gudu abuna, ita kuma ta biyu ni ta rufe kofar wannan kenan.
💖💖💖💖💖💖💖
Aike ne mai nisa gidan wata ƴawar ta dan haka na dade a wajen kafin daga bisa ni, na dawo, tun daga bakin lokon mu, hankali na ya tashi jikina ya dinga rawa sbd ganin jama,a aƙofar gidan mu, to wanene ya mutu cikin tsanain tashin hankali na shiga gidan jama,a fal a gidan mu, har da dangin mama wanda ayanzu a ban za nake daukan su, wata mako ciyar muce, mama Binta ta kama ni take tan baya ta ina naje na faɗa mata inna Barira ce ta aike ni, ta riko hannu na ta kaini ɗakin mama ta, innalillahi wainnaillaihiraju,un!!! mamace ke kwance cikin jini yayin da aka mata sutturah, mace ta rasu, mama ta bar duniya, faɗawa nayi kan gawar na fashe da kuka, ina ruƙon ta dan Alah ta tashi, karta tafi ta barni, mama ahanun wa kika barni bayan kin san duniya ba tada amana? sosai kuka nake ina magan ganuna, ban gama ba Baba ya shigo shima kukan yake yi, yace jidda ki yafe muni, jidda, kimun aikin gafara, kuka yake kamar ƙaramun yaro, jidda sunan da yake kiran mama dashi kenan, be ankara da jinin dake zuba a jikin mama ba nanfa ya bafa tan baya jidda wannan jinin na menene? wata mata datayi wa mama sutturah tace dama muma tan bayar da zamuyi ma kenan, ƙara fashe wa yayi da kuka, yayin da aka ira Barira, wannan jinin na mene nan fa ta farah wurwuri ni ban sani ba, aa ki faɗa mana gaskiya, au au au take ta cewa na manta ashefa ɓari tayi ta faɗa tana fice wa daga ɗakin, kowa girgirza kai yayi kawai yayin da akasa mama a makara, ni da khadija da zee munata kuka, wanna kenan.
Daga kuma wannan lokaci ban ƙara gane komi ba sai dai na ganni tare da ABU wato miji na a yanzu, kowa na dakin yaci kuka ya godewa Allah sbd tausayi wannane kuma ya tabbatar da cewa mahifiyar fatima ƙan wace awajen mahaifiyar Muhmd, kiran wayar dad ne ya katse ma kowa tuna nin shi ya daga ganin Bilal, bayan sun gaisa yace na turuma vidio a watsapp ka duba yanzu, sbd abun bazai faɗu ba tom shikenan ngd sosai, nan fa yashiga duba wa vidio ya bude yana gani nanfa tashin hankali ya ɗago ya juya ya bawa ABU wayar dan shima ya gani abu ya gani amma be fuskan ta ba nan fa dad ya mashi bayani, aka haɗa kayan kallo akasaka wannan vidion kowa ya kallah, magan naganun da inna Barira tayi ne, har da mutiwar Hauwa tace itace ta kashe ta da yadda tayi ta kashe ta, ta bada jinin ta ga boka, sunku wa yi kuka sosai sun kuma yi farin ciki sosai, wannan kenan.
Dad ne ya kira Abdallah kanin shi, mijin Anty zee, waƴan da ayan zu suna dubai yace lallai suzo turki ya zuwa gobe, suka kuwa ce insha Allah, yayin da Ammy da mom ke man ne da juna, fatima da muhmd kuwa ba,amagana wajen farinciki wannan kenan.
ABU ne ya kallesu yace yanzu lokacin sallah yayi zamuje muyi sallah sai mu dawo na baku labarin haduwa ta da Maimunatu wannan kenan.
😂😂😂
KUBIYO NI DAN JIN YADDA ZATA KAYYA NGD
BY
*SANADINTA NE* *Takun karshe*
*Written by fatimaalaramma* *( falaramma)*
*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*
*COMMENT & SHIRE*
fisabilillah
Bismillahirrahamanurrahi
pg 51-52
"Bayan sun dawo ne, suka ƙara ɗan taɓa wani abu, kafin daga bisani", "ABU yayi gyeran murya yace" wata ran naje garin kano nida mahaifiya ta, Allah yayi mata rahama, wajen ƴan uwar mahaifiyar ta, dan muyi masu jana'iza, saka makon wani rashi da akai ma su, na ɗan ƙanin mahaifiyar ta.
"bayan mun gama ne, daga nan muka dau ki hanyar garin, mahaifin mahaifiya ta wato mun je wani kauye a garin BARNO satate".
"munsha wahala sosai, sbd a mota muka je",amma mun isa garin lapiya, Alhmdllh, bayan munje garin ne muka zauna mu kayi kwa na ki' biyar kafin daga bi sani mu fara shi rin koma wa garin mu, TURKIYA wannan kenan.
ko a lokacin shekarar mahaifina ɗaya da rasuwa, a kuma lokacin ni ma ina da shekara 40 a duniya, wannan kenan.
"yau ne mukayi sallah ma da yan BARNO, dan yau zamu koma gida TURKIYYA" in da ƴan uwan mahaifi na suke".
Tafi mukeyi sosai dan Ƙara sawa filin jirgi wato (airpot) sosai mai mutan mu ke tsala gudu sbd kada ya bata mana lokaci.
kamar a mafar Ki mukaje wata ƙara a gaban mu, duk kan mu muka tsaya muna buɗe motar da gudu, dan ganin meke faru wa!!.
wata kyakkyawar mata shiyar budur wa muka gani kwan ce rai a han nun Allah, gyefen ta na hango kwar yar da muka taka mata, mama ce ta ƙara sa wajen, ta jawo ta jikin ta, tana du bata, tajima tana kallan yarin yar kafin daga bisa ni ta kalli ƙudu da arewa babu ko halittar dabba a wajen, ballan ta na ɗan adam.
"Tabriz ina san yarin yar nan kuma bazan iya tafiya na barta cikin wannan halin ba, to Ammy", ya kike ganin za'ayi, zan dauke ta mutafi!!! AMMY eh haka za'ayi ta faɗa a daƙile, ba kuwa musu aka saka ta a mota suka bar wajen, wannan kenan.
AMMY ce ta ɗauki wayar ta takira waya ta ɗan dade tana wayar kafin daga bisa ni, naga ta ɗago ta ce ina fatan kaji yadda za,ayi ko, eh naji Allah yasa haka ne yafi alheri ameen kawai tace mashi, wannan kenan.
💖💖💖💖💖
kai tsaye a subuti mukayi aka shiga da ita ba,awani jimma ba a ka yanƙe komi da komi muka ɗau hanyar airport, " Ammy wai me kike nufi da mune na faɗa rai bace" eh kamar yadda ka gani zamu tafi da yarin yar nan ne zuwa gida idan taji sauƙi sai mu dawo da ita ga iyayen ta, " amma Ammy baƙe ganin hakan zai jawo mana matsalah, insha Allah ba komi sai alheri Allah yasa AMEEN.
*GARIN TURKIYYA*
6:30 na magarib muka sauka garin Turkiyya, bamu wani bata lokaci ba a ka ɗauke mu zuwa gida har lokacin ba ta farka ba, "Ammy ce ta saka a ka dauke ta zuwa ɗaki na musam man, aka ƙwantar da ita", sannan kowa ya kama gaban shi wannan kenan.
yau ƙwanan mu biyu da dawo wa, yayin da kuma a yau ne ta farka, kuma an tabbatar mana da lpy ta ƙalau wanna kenan.
Sosai yarin ya take samun kulawa wajen Ammy amma babu wani labari da ta samu bayan sunan ta, haka rayuwa ta ciga ba da tafiya tsawan shekaru, in da a lokacin an tabbatar wa da Ammy asiri ne yasa ta dan hk bazata iya faɗar komi ba, dan haka muka sawa zuciya dan gani, sosai jinina ya haɗu da Maimunatu a haka har Allah ya ƙullah soyayya a tsakanin mu, shekara ta biyar a gidan aka ɗaura Auren na da ita, wanna kenan.
💖💖💖💖
Bayan shekara ɗaya da auran mu Allah ya bamu ɗa guda ɗaya shine muhmd, bayan haihuwar tashi kuma sai abubuwa suka canza na tsa nar yaro da Maimuna tayi, da kuma ni, "ni dai daga wannan lokaci bamu ƙara zaman jin ɗaɗi da Ammy ba sai bayan batan muhmd, wannan shine kaɗan daga labarin haluwa ta da Maimunatu, wannan kenan.
Nan shima ya bada labarin komi akata yin kuka da kuna addu,a, ABU kuwa yayi wa dad godiya sosai, daga nan Abu ya shiga bawa dad labarin mahaifin shi", da kuma rayuwar da sukayi da shi a jami'arsu ta saudiya, wanan kenan.
Hira akeyi sosai a ɗakin har da tafawa, yayin da mom ta rungume ƴar ta ita ma tana mai bata haƙuri fatima ta tushe mata baki tace haba mom zancen ya isa haka, Ammy ta jawo yar uwarta tana tan bayar ta abubuwa yayin da mom keta bata amsa, sosai zasu burgeka idan kaga yadda suke hirar, Ammy ce ta dauki wayar gaban ta takira waya, magana tayi da larabci ka mar yadda ta saba sanan naga ta aje wayar, sunci gaba da hirar su, minti 10 da gama wayar naga anata shigo da kaya awata kamar muta ana ajewa kowa bangaren su dad da suke da kuma ɓangaren mom, abubuwan taɓa wane kama daga frut har meat, kalkala wannan kenan.
"Muhmd ne ke zaune kan kujera yana ta faman dan na waya" duk da dai dama bawani abu yake da wayar ba, kawai rashin matar sa ce a kusa dashi yasa shi hakan, "dan babu yadda ɓeyi da ita akan ta taso su koma ɗaki ta huta amma taƙi", shiyasa shima yace ba inda zashi, yanzu addu,a yake Allah ya kawo sanadin da zai tashe ta a wajen "tun da wai ita kunya take ji" bazata iya tashi ba, masu kawo abunci ne suka ƙaraso wajen ta, wani ƙatan fulet da aka ajiye a gaban tane ya sata dauke kanta da sauri sbd rashin san jin daɗin kanshi, ƙara dukan ta da yayi ne yasa ta wani yun ƙurin amai da bata shirya ba, daku ma bata san dalilin zuwan shi ba wannan kenan.
"Ammy ce ta ɗago da kanta ta kalle ta ciƙe da kula wa" tace my daught lafiya kuwa, murmushi ta ƙaƙalo tace AMMY lpy kafin ta ƙarasa wani amai ya ƙwararu mata wanda vatasa da zuwan shi ba, sosai ta shiga ƙwarah amai mai ya gaba ɗaya ta bata jikin ta, muhmd da gudu ya ƙaraso wajen ta ya riƙe ta yana ta mata sannu inda Abu shima ya ƴaraso wajen yana jerah mata sannu, hankakin kowa ya dawo kanta, muhmd sai aika mata sannu yaƙe hankali tashe ita kuma har lukacin bata fasa kwarah wa ba wannan kenan.
"ABU tuni ya kirah likita dan hakalin ahi duk ya tashi" yayin da mom ke gyefe tana murmushi dan ta fahimci komi, "matar yaya yasir ma hk" yayin da alokacin ƴar tsohuwa na ɗaki tana barci, ABU ne ya kalli muhmd yace dauke ta mana ka kaita ɗaki ka gyerah ta, tunda an goge na jikin nata wanna kenan.
Shi kuwa tuni ya ɗauke ta sukayi ɗaki yayin da Ammy da Abu suke ta zuba wa fatima sannu shikuwa dad yama kasa magana wani irrin zafi zuciyar shi ke mashi duk da dai yasan surikan na ƴar tashi baza su bashi kunya ba, tsawan lokaci babu dalilin doctor ABU ya ƙara ɗaga waya a karu na biyu zai kirashi, sallah ma doctor ta katse shi kiran, wanna kenan.
"Sosai ya shiga bawa ABU haƙuri" sbd ɓata lokacin da yayi sannan ya shiga gaida su, wanna kenan.
Dakin yasa akayi mashi iso yayin da suka ƙarasa falon ɗakin muhmd ya zauna yana jiran fituwar su, shikiwa tsaf ya gyera ta sosai tana cewa ya ƙyeleta amma yaƙi sai uban tsokana daya ke mata, fatima dai baki ya mutu, sannan ya shiga duba mata kayan da zata saka ɓesamu ba dan hk ya ɗauko jallabiyar sa ya saka mata tare da daukan ta cak zuwa wani ɗakin dake cikin dakin, ya kwantar da ita kan lafoyayyen gadon sannan yayi mata kiss ya fice wannan kenan.
Ɓefi 1 minit ba sai gashi da likita, nan fa yashiga duba ta da tan bayar meke damun ta, amma batare da yakai hannun shi kan fatar ta ba, doctor yasar baban doctor ne a garin Turjiya ma gaba ɗaya, amma mai take mashi baya shine muhmd duk da dai shi baya aikin bakamar yassar ba, "doctor yassar ne ya kalli nuhmd yace yarima ina ganin wannan ba wata babbar matsalah bace zaka iya dubawa da kan ka sai kayimun bayani, ko murmushi yayi yace ai ni na san komi yassarah sai dai kaje kawai kamasu bayani magani kuma zan kula da abata ya faɗa yana kashe mata ido ɗaya wannan kenan.
"YASSAR dama kayi aure ne, eh mana gashi ma ina shirin zama mahaifi, masha Allah ai naga sanarwar ganin ka da aka gabatar da koman da faisal, to masha Allah muhmd ya faɗa, Allah ya ƴaƙarah kiyayewa AMEEN na barku lpy insha Allah zan sanar dasu yadda ake ciki ina maka murna, ngd doctor akwai mota da kabir zai kawo maka gift insha Allah, nagode sosai yashi ga murna da gdy sbd yasan ba ƙaramar muta bace wannan kenan.
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
"DOCTOR ne gaban ABU" a durkushe yana magana kamar hk, ga wukkan binci ken da ya gabatar ya tabbatar da cewa, matar yarima na dauke da ciki na wata biyu, sannan kuma ya bukaci za,adinga kawo mata magun guna wanda ya rubuta sbd karfen jikin ta dana bebyb ta, wanna shine ranka ya daɗe.
Yassar na,am mai marta ba, akwai key ɗin wani gida da kabir zai kawo maka insha Allah nan ma yashiga gdy da fatan zuriya mai albarka, wannan kenan.
Zukaga Farinciki wajen Dad wai da gaske ne yar she guda dafi so a duniya ita zata haifa mashi jika? sosai yafe farinciki wanda ya kasa ɓoyuwa akan fuskar shi wanna kenan.
waishen ita ma mom zataji daɗi kamar yadda kowa keji?
kubiyo ni ɗanjin yadda zata kaya ngd
TAKU HAR KULLUN
FATIMA ALARAMMA
BYE 😜😜
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.}``` ✏️
____________(✪)______________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*SANADINTA NE* *Takun karshe*
*Written by fatimaalaramma* *( falaramma)*
*Sadaukar wane ga Sadiq Abubakar CEO Allah ya Kara daukaka Allah yayi jagorah*
*comment and share fisabilillah*
pg 53- 54
"Bayan doctor yasir ya fita ne" Abu ya juyo zuwa ga su dad, kunji abun da Ubangiji yayi mana ko in ce ya azurta mu dashi, kai Alhmdllh Allah na gd maka, haka dai Abu yayi ta yi "dad na tayashi," wannan kenan.
"Abu ne ya juyo yace wa su dad" gashi yan zu dare yayi, dad yanzu akwai ɗaku na da za,akai ku' kuhuta sai kuma zuwa da safiya insha Allah, dad beso hakan ba amma haka ya hakura dan ko bakomi shima baban shine, tun da abokin babana ne, "dad ya gama faɗa" a zuciyar shi, wannan kenan.
"Gashi ma har yanzu" ƴar tawa bata tashi ba, cewar Abu, an ce doctor ya ba ta maganin barci sai zuwa da sapiya, sai muje mu gaida ta insha Allah, "Abu yake gayawa" dad, tom ɗazu na tan bayi Anoor yace jikin nata da sauƙi, tom masha Allah' Allah ya ƙara sauki cewar dad wanda shima sai jiran fitowar ƴar tashi yake yi, wannan kenan.
"dad yace tom shikenan Allah ya tashe mu lpy," tare da shigyewa yabi ba yan bawan, aka tafi raka su daku nan nasu, tsohuwa kuwa tuni tana nata, yayin da su yasir sun dade da tafiya, wanna kenan.
"mom kuwa na ɗakin yar uwar ta suna ta hira", sosai hirar tasu zata baka tausayi, sbd Ammy ce ke bawa mom labarin mahaifiyar su, yayin da ita kuma mom ke bawa Ammy labarin inna Bariri da kalar zalinci da ta mata ko akan fatima ƴarta, inda mom ta kai zan cen fatima ne ta fashe da kuka Ammy wllh