x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 23 - UNCLE DATTI JIKINA YAKE SO

  • 66001 words
  • 69000 words
  • Out of 86070 words

Category: Romance Story +18

Views 333

01 Sep 2025
Start ads
After Image Ads
Karami da ya jik'e da uban gumi shataffffff ya wanka mata wani lafiyayyen mari..........ji kake tassssssss zai k'ara mata wani Fu'ad ya shiga tsakanin su sai gashi marin ta same shi a fuskar shi.........
         Baba me yasa baza ka yi bincike ba kayi saurin yanke hukunci........walahi kunfi kowa laifi domin ku kuka jefa ta cikin wannan hatsariiii..........., dama ranar da nake jiye muku kenan sai gata ta zo.
          A hasale baba Karami yace" Fu'ad matsa ka bani wuri idan ba haka ba zan had'a da kaiiiiiiii,
         "Baba sai dai ka dake bazan tab'a bari ka dake nana ba, ko ku ki ko ku so cikin da kuke gani na Datti ne ina da evidence" phone d'in shi ya ciro da zumar zai nuna musu recording d'in maganar da suka Usman sai ta tarar babu".  
       Dafe kai yayi cike da mamakin yanda aka yi aka san da recording d'in aka goge......., zufa ne ya sauko mishi duk yanda aka yi ya so ka tonawa Datti asiri amma evidence ya goge".  
         Datti daga kwance yana kallon su cikin wani irin hali ya sauk'e wahalallen ajiyar zuciya.
        Ashe ranar suna sane da plan nashi cikin daren bayan yayi barci ya sa Usman ya bincike wayan ya goge recording d'in Fu'ad d'in bai sani ba.
       Kuka mai tsananin k'arfin gaske Nana ta fashe da shi har da majina" Ya Fu'ad dan Allah ka barshi ya dake ni......ka barshi ya kashe ni nace......nafi k'aunar mutuwa ta dauke ni a wannan lokacin fiye da rayuwar da nake ciki.......
        "Baba ko zaku kashe ni ba zan tab'a fad'a muku ko cikin wanene ba tun farko baku yarda da ni ba sai yanzu da aikin gama ya riga ya gama?
        Idanuwan ta ne ya sauka akan Datti tun farkon shigowan ta yake ruwan hawaye, yana jan jiki da kyar k'okarin mik'ewa yake yi dan ya gane ma idanuwan cewa ita ne........, hawaye takaici taji ya zo mata tace" Uncle ka jefa rayuwa ta cikin garari......abunda kake kunyar a sani ba zan tona  ba kamar yanda ka binne kai zaka tona..... Duk da irin uban rad'ad'in zafin da yake ji a dick d'in shi amma hakan ya rarrafo ya zo har gaban ta ya fashe da kuka yana rokon ta yafiya" don Allah ki yafe min Nana na san na cutar da ke dalilin hakan ya sa na had'u da jarrabawa kala-kala.......na cutar da ke na jefa ki cikin wani hali marar misaltuwa.......ba zan tab'a yafe ma kaina ba........baba karami kuce ta yafe min laifin da nayi mata.......
        Buge hannun shi tayi tace" ko mutuwa zaka yi ba zan yafe maka ba wallahi sai dai ka mutu.....,
         "Ganin yanda Datti yake ta kuka wiwi kamar ranshi zai fita yasa Alhaji yace" Ku fidda mu cikin rud'ani ku fad'a mana halin da ake ciki.......Nana ta zo mana da ciki wanda bamu san ko na wanene ba kai kuma Datti da bakin ka kake cewa kayi laifi laifi kana da masaniya akan cikin da take da shi ne?
          Girgiza mishi kai yayi a'a Alhaji ban san komai ba......., sannan kuma ba zan fad'a muku irin laifin da nayi mata ba...........
         Murmushin mugun Fu'ad yayi ya hard'e hannun shi ko a haka burin shi ya cika......., Datti kenan duk yanda ka so ka b'oye komai ba zaka iya ba......... Na san kana son Nana sai dai kunya ta hana ka fad'an gaskiya.......Baba ina son ku min alfarma idan ta haihu ku aura min ita.......
        Mugun kishi ne ya turnuke Datti har yaji haushin maganar Fu'ad......., ya fito mishi ta hanyar da baiyi zato ba........, Sautin kukan shine ya cika ko ina muryar shi na cracking yace" wallahi baka isa ba.....nine na rik'e baby kuma ni zan aura mata mijin da zata aura........baby ba taka bace........,
             "A'a Datti tunda yaji ya gani ya amince zai aure ai ya rufa mana asiri......., dan haka Fu'ad mun baka Nana halak malak.
        Saurin dafe kai Datti yayi yana mai jin rad'ad'i a ranshi.....sammm ba zai jure rashin baby a rayuwar shi ba duk da ya san ko da za'a bashi ita a halin yanzu ba tab'uka komai zai iya yi ba........
         Haka suka fita suka bashi guri ya had'e kai da gwiwa zuciyar shi ya turirin k'una......baby d'in shi ba shi zata aura ba.......ko dai su baba basu fahimci irin son da yake mata bane zasu ba ma wani? Shi da ma mutuwa yayi da yafi mishi.
         Rana zafi inuwa k'una haka rayuwar ta zamar mishi......taimakon shi d'aya Usman na iya bakin k'orarin shi yana bashi cikakkiyar kulawa a matsayin shi na kwarren doctor!!!, tunda Nana ta dawo gidan sai abun ya k'ara tsanani fiye da na da da baya ganin ta......., bata yarda ta shigo d'akin idan ta shigo banda gatsa mishi maganganu babu abunda take yi, ko kad'an bata tausayin shi..........,kuma taki fad'a ma su Alhaji komai ta kafa hujjan hakan ne da cewa komai ta fad'a musu basa yarda shi yasa tayi shiru. Datti dai azaba tayi azaba wata rana yana kwance daga shi sai Usman ya a d'aki yace ya san yanda zaiyi ya kawo mishi Nana a lokacin dick d'in shi ya fara warkewa amma sai dai yana damun shi da kaikayi sosai.
        Idoooo Usman ya waro yana mamakin jarabar Datti" me kake tunanin zata maka idan ta zo? Idan kana tunanin cewa zata baka abunda kake so ne ka sani fa da da yanzu ba d'aya bane, yanzu ta san ciwon kanta ba irin da da kake jujjuya ta bane".
           "Kuka ya fashe da shi" don Allah Usman ka neman min ita......anya kuwa kasan abunda yake damuna kuwa........,
         "Auren ta kayi da sai duk sanda kake so ka same ta zaka samu....ko ka manta an ba ma Fu'ad ita wallahi kayi ma kanka kiyamul laili ka hak'ura da bakin kuddurin ka..........ni shawata ta d'aya da kai ka fad'a ma su Alhaji abunda ya faru tsananin ka da Nana idan ba haka ba kai ka jiyo.......
          Fuuuuu ya fice daga d'akin ya basu wuri        
           B'angare  Nana kuwa haka taci gaba da zama tana rainon cikin ta da kuma baby d'in ta.......har ranta bata son maganar auren amma ganin yanda su baba suka dage mata ya sa ta hak'ura ta mik'a wa sarautar Allah ido.......,
         Tsohuwa kammm duk abun duniya ya dame ta kamar tafi kowa jin zafin abunda ya faru....a duk sanda ta d'aga ido ta ga rusheshen cikin Nana ta rushe da kuka tace" hege d'an hegiya.......,shikenan duk ta ishe kowa da kuka Nana tana jin ta ta tab'e a ranta tace" auuu ashe kina da bakin kuka".
         Ummi ma samm basa son cikin nan, gashi Nana ta ishe su da jarabar ci sai narkar abinci take yi tana ciyar musu da shege a gida......, idan aka yi abinci ita take cinye kusan rabin shi......., suna kallo abu yafi k'arfin su ba daman hanawa.
       Da Nana ta fahimci irin kiyayyar da suke nuna ma cikin sai ta bare dukan su sun hallara a parlourn kafin nan ta fito tana tura cikin da kyar bata sako hijabi balle ya boye cikin haka zata zauna tana matse fuska irin na masu ciki idan suka ganta sai takaici ya d'ebe su musamman Ummi da Umma sai kaga sun fara wastewa da d'add'aya sun bar parlourn su barta daga ita sai tsohuwa.........
        Ita kam kasa hakuri take ta yab'a ma Nana magana" anyi asara an jawo ma mutane abun kunya......., Nana ta sakar mata hararar tare da maida mata da martani" kuma dole a karb'a a matsayin tattab'a kunne ba", tsohuwa ta rushe da kuka tana sharar kwalla tana shine ma Nana a ranta........ta bud'e k'afa wani k'ato ya d'ora mata ciki gashi sun an barsu da rainon shege.
          Wata rana Nana na zaune a parlour ita da tsohuwa suna gatsa ma juna magana Fu'ad ya shigo da saurin shi" hearty zo muje ki rak'a ni wani waje...........
        "Cikin ta ta turo waje tana yamutsa fuska" Allah ya Fu'ad na gaji cikin nan na wahalar dani da yawa.
         Tsohuwa na kallon ta ta kasan ido tana so ta tanka mata, sanin kanta idan ta fad'a d'aya Nana zata aika mata da biyu shi yasa tayi shiru tana zumb'uro baki, ji take kamar ta mata wawan shakar da zaisa ta haifo abunda ke cikin ta murd'e wuyan ya mutu kowa ya huta.
        Muryar Fu'ad da taji ne ya dawo da ita cikin hayyacin shi yana cewa  "Kaiiii ban son raki ki taso muje".
       Nana ta mik'e tayi gaban tsohuwa tace" please tsohuwa ki taimaka min da hijabi a d'akina kin san hawan steer case d'in nan wahala yake bani bana iya d'aga k'afafuwana ciwo suke min.
         Maganar sai ya d'ad'a kular da ita tace" jarrrrr uba a hakan kika iya ware mishi k'afa sama ya dinga danna miki kina karba har kika samo wannan kaddararren abun".
         "Kunyar maganar taji sosai ta jiyo tana kallon Fu'ad taga shima ita yake kallo....., taga alamar b'acin rai a tattare da shi dole yaji kishi mana tunda yana son ta...even though ya san cewa da gayya tayi maganar amma bai kamata tayi a gaban shi ba........, ko d'azu ma da yake mata magana daurewa kawai yake yi.
           Fita yayi da da sauri zuciyar shi nayi mishi zafi......ganin haka tayi d'auki ta d'auko hijabi  ta bi bayan shi da sauri.

*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.thn.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > tophausanovels@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Top Hausa Novels

Twitter: Top Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels

Telegram Group: https://t.me/tophausa


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************



        A mota ta tarar da shi yana zaman jiran ta har ta shiga ta zauna baice mata komai ba ya ja motan suka bar gidan.
        Gidan da Amintacce ya kaita shine suka nufa suna isowa yace ta jira shi a parlourn yana zuwa ya haura d'akin tsohuwa suna magana wanda ni kaina ban san me suke tattaunawa ba...........tana parlour tana jiran ya fito taji shiru sai taji tana son ta shiga d'akin da ta yi rayuwa a ciki........mik'ewa tayi da sauri ta shige ta maida k'ofa ta hau bin ko ina da kallo tana imagining irin life d'in da ta yi a gidan da yanda take rainon cikin ta......., har ranar da Amintacce wato Fu'ad yake zuwar mata a duhu........, drawer d'inta ta nufa ta d'auko takardun yake rubuto mata notes a ciki ta cusa a cikin jakar ta ta fito parlour da sauri ta koma ta zauna.
        Ba wani dad'ewa tayi da zaman ba sai ga shi ya fito yace ta tashi su tafi, babu musu ta mik'e suka fice daga gidan.
         Gida suka koma ta shige d'akin ta ta cire hijabinta da jakarta ta ajiye a gefe, kana ta maida jakan tana maida numfashi........., takardun ta d'auko ta warware ta fara karantawa kamar haka........" Na san zaki yi makin dalilin da ganin ki a cikin wannan gida.....kawo ki na sa aka yi domin cimma wani manufa.......dalilin da ya sa ban bayyana a gare ki ba shine a duk lokacin da na ganki kina kina kuka ko nayi ido ke sai naji kin bani tausayi kin k'arya min zuciya har na fara tunanin janye kuddurina a kan ki".
         Dam dam dammm buguwar zuciyan ta ya yayi dai-dai da lokacin da ta kai k'arshen rubutun ta mayar ta ajiye" maganar ta mugun d'aure mata kai sosai ta kasa fahimtar komai da ke cikin takardar........d'auko d'aya tayi ta bud'e ta fara karantawa......hotunane na guda uku aka nannad'e a cikin takardar tare da yin rubutu kamar haka" na san baki san dalilin kawo ki cikin gidan nan ba da dalilin da yanda aka yi aka d'auko ba......, shiri ne na musamman domin na cimma burina akan ki", hotunan ta bud'e taga itace a lokacin da fad'i yashe a kasa a pakin titi, sai taji gaban ta na tsananta bugu........, sai taji tsoro ya kama ta ta mayar ta ajiye.......,shiri wani irin shiri.....komai nashi managar buri duk abunda zai fad'a sai ya saka k'almar.
        "Takarda na uku ta d'auko ta karanta" hankalin kowa ya tashi a gida kema na san hankalin ki a tashe yake amma ki kwantar da hankalin ki duka biyu nake so nayi na cimma burina.
        Kici gaba da rainon cikin ki da shi zan yi amfani na cimma buri na", tana gama karanta shi ta mayar ta rufe.
         Takar na hud'u ta bud'e ta fara karantawa" naji yanda kike rayuwa a cikin gidan nan karki damu na kusa na bayyana a gare ki........, kici gaba da mu'amalar ki har zuwa ranar da burina zai cika.........
       Tana bud'e takardar k'arshe taga an rubuto" mission ".
        Menene mission d'in ita dai Fu'ad ya d'aure mata kai sosai, daren ranar ta kwana tana tunanin maganaganun da ta gani a jikin takardar ne, was he gari da abun ya dame ta ta same shi a parlour tace ya gaya mata gaskiyar ma'anar burin da yake son cimmawa a kanta.
            "Cije libs d'in shi yayi yace" barina a kan ki shine na baki tsaro wato na ceto ki a hannun Datti,
          "Nana na san halin iyayen mu ko da ace kin je musu gida cikin jini a lokacin baza su yarda da ke ba hasali ma tsoro nake jiye miki kar suyi zargin cewa bin maza kike yi, cuz a lokacin kinyi iya k'okarin ki ki fad'a musu gaskiya suka yi kunnen uwar shegu.........., musamman Aina da son mijin ta ya gama rufe mata ido shine na sa aboki na Kamal ya d'auko ki ya kawo ki gidan, gida na ne babu wanda ya san mallakina ne, na Samar miki Inna a matsayin wacce zata dinga kula da ke tana d'ebe miki k'ewa.
             " Mission d'ina a lokacin shine sai kin haihuwa na kawo musu jikan su wata k'ila a lokacin Datti zai yarda da laifin har ya furta da bakin shi,
        da naga yanda kika d'aga hankalin ki akan lallai sai kin koma gida na shirya plan da Kamal ya kawo ki.........nayi mamaki a lokacin na zata zai hakura a lokacin sai na ga ya nuna tauri  kai, shine na fito ta hanyar neman auren ki, na tabbata wannan itace kad'ai ya rage mana, ko muci shi da yak'i ko shi ya cimu da yaki.
        "Hawaye taji ya zo mata ta sa hannu ta share kana ta jefo mishi wata tambaya" yaya aka yi ma san mun tafi asubi a ranar".
           "Gidan Aunty Aina naje na tambaye ta tace min baki da lafiya Datti ya kai ki asubiti, a lokacin sai naji ban yarda da shi ba zuciyana ya kasa hakuri na sa Kamal ya bi bayan ku kuma ya ki duk abunda ya faru ya fad'a min".
          Wasu sabbin hawaye ne suka fara rolling a saman fuskar ta ya tsuguna a gaban ta tare da ciro hanky yana goge mata" a da na tsane ki sosai na sha alwashin ganin bayan ki daga baya tausayin halin da kike ciki ya kama ni tun daga lokacin na fara jin son ki na kudurta a raina sai na samo ki daga halin da kike ciki". Yanzu kin fahimci dalilina na zama Amintacce kin?" Ta gyad'a mishi kai tana kuka ya rungumo ta yana lallashin.
          Lokaci na dad'a tafiya cikin Nana yanzu ya kai kimanin wata tara a lokacin ne ta ta fara nakuda ta haufo yaro namiji santalele lyakkyawa da shi.
          Ranar sunan shi Fu'ad ne ya rad'a ta mishi suna"Sadeeq".
         Bacin Fu'ad da Nana babu mai yarda ya d'au yaron ko da sau d'aya har ya fara girma yayi wayo yana rarrafe.....idan ya rarrafo ya zo gun tsohuwa ta buge hannun shi sai ya sa kuka daga baya ya gane ya ma daina  zuwa wurin ta, daga mamar shi sai shi.
      Haka kawai Allah ya d'ora ma Datti son yaron idan Nana ta ajiye shi a parlour yana wasa ta tafi ta barshi sai ya turo Usman ya d'au ko mishi ya ya rungumo yaron tsammm cikin jikin shi yana kuka....laifin shi ne da yayi sanadiyar kawo shi duniya a kazamtacciyar rayuwa......., yana sane da ko wa baya son shi......ko da yake shi ma da yake uban shi bai bayyana ma duniya ba ya k'arb'e shi a matsayin shi na d'an shi ba balle wasu da ban......, tausayin kanshi da yaron yake ji.........da dai bai so zuwan shi duniya ba ashe da rabon shi ma zai ajiye nashi ne yake mu'amala da Nana.......
         So tari idan ya fito parlour yana wasa Datti na jin muryar tsohuwa tana sheganta mishi d'a da marar asali.......hakan na yi mishi zafi sosai a
End Ads