x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 19 - UNCLE DATTI JIKINA YAKE SO

  • 54001 words
  • 57000 words
  • Out of 86070 words

Category: Romance Story +18

Views 330

01 Sep 2025
Start ads
After Image Ads
gaban ta ya hau biting da sauri-da sauri like wacce take race d'innan".
          Matse ta yayi gammm jikin shi yana shak'ar ni'imtaccen k'amshin jikin ta, maimakon da yaji suman ta na tashi da tsami sai yaji daddad'am k'amshin ya doke hancin shi ya nutsa fuskar shi cikin suman yana shinshinawa da wani irin salo har ya fara zaucewa, hannu ya kai a birkice yana wasa da suman kanta taji wani irin salo da ya birkitata har nusuwa ta d'auke mata ta kasa katabus.
           Bakin shi ya d'ora saman libs d'inta da sumar ya kamo su yayi musu mahaukacin kiss na fitan hayyaci ba shiri ta dawo hayyacin ta ta ture shi da sauri cikin masifa tace" dama burin da kake son cimma wa kenan akaina? To ka sani idan ma mafarki kake ka farka baza ka tab'a nasarar samu na ban", ban sanka ba hasalima ko fuskar ka baka tab'a bari na kalla ba me nayi maka kake neman illata ni bayan wanda na sha a baya wanda bana fatan na sha.
        
*************************⬇**********************
************* Top Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.thn.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > tophausanovels@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Top Hausa Novels

Twitter: Top Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/tophausanovels

Telegram Group: https://t.me/tophausa


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na TOP HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Top Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************



          Libs d'in shi ya ciza yayi murmushi, ko kad'an bai ji zafin abunda ta fad'a ba, yarinyar ta iya tsiwa hakan sai ya burge shi matuk'a.
          Ganin tana hana neman had'a suman ta ta baya ta tufke yayi saurin bata baya yace ba tare da ya amsa mata ba yace" tunda kin bukaci ki wanke kai ki shirya gobe zan zo na kaiki ki wanke kan". A goben zaki san ko wanene WANNAN *AMINTACCE* wanda ya tsare ki a gida saboda burin yake so ya cimma akan ki, yana gama fad'a ya bar ta daskare a guri d'aya, tafi minti biyu tana tsahu da kyar ta ja kafar ta ta bar wajen ta nufi d'akin ta cikin zullumi, ta kosa gari ya waye idanuwanta su gane mata wannan mutumin, ji take kamar ta jawo lokaci  gari ya waye, hakan ya saka daren ranar ta yi mata nisa sosai like longer night shorter day, daren ranar cikakkiyar runtsawa bata yi ba she was desperate gari.
          Washe gari da safe Inna ta fahimci ya Nana cikin wani yanayi wanda ta kasa fahimtar ko mene ne ta taso, bini-bini ta tambaye Inna yaushe Amintacce zai zo ne? Anya kuwa mutumin nan zai zo yau Inna".
         "Nima ban sani ba amma me yasa yau kika matsu ki ganshi fiye da ko wani rana?
       "Uhmmmm uhmmmm babu komai Inna".
        Tab'e baki ta yi tace kya dai ji da shi".
     Ki dai bi a hankali na lura kina rawar k'afa dashi ko dai sonshi l
kike?. Taji gaban ta ya mugun fad'uwa" me zanyi da mutumin da ko ganin shi nayi a hanya bazan shaida shi ba, baya ma cikin tsarin mazan da suke burge ni in fact ma na tsana maza duk halin su d'aya ne."
       "Ni kuwa na hango son shi a kwayan idanuwan ki, ki fito fili ki fad'a idan kina ciki ne na kad'a miki kuri'ata, nafi son nayi tuwona miyana".
          Hawaye ne ya karyo mata cikin muryar kuka tace" Inna ni dai ki daina bana so", ta hau sharar kwalla da tafin hannun ta".
           "Ya Salam!!!!! ke dai bakya gaji da kuka, yi shiru wasa ma nake miki gida zaki koma iyayen ki su aurar da ke".
         Shiru tayi tana jin Inna bata tanka mata, babu abun da ta tsana kamar kalmar namiji talk less of ayi mata maganar aure, namiji ya gatsa ta a hannu yayi mata rik'on sakainar kashi.
        At this moment ne suna cikin haka wayar Inna da ke kan TV ya hau ruri ta mik'e da sauri ta d'au wayan tana dubawa sunan da ta gani fuskar wayan ya ya saka ta saurin picking ta manna wayar a kunne, bayan sun gaisa ne ya fad'a ma cewa zasu fita da amanar shi, ina take Inna a bata wayan".  Ga wayar nan shine ya bugo yace na baki tayi saurin karb'a ta mannan a kunne".
        " Ki same ni a waje a mota ina ina jiran ki, kuma kiyi sauri karki b'ata min lokaci", kittttt ya kashe wayan ba tare da ya jira ya ji mai zata ce ba".
          Mik'a ma Inna wayar tayi dama a shirye take tun d'asu hakan ya saka ta shige room ta d'auko veil d'inta ta yafa.
         Tafi kyau sosai kayan ma ta amshe jikin ta matuk'a ya fito mata da shape d'inta idan ka ganta zaka d'auka cewa injine cuz skin d'inta was shinning and twinning like yan duma-duman Arabs dinnan".
           Ko da ta fito ta tarar da tsohuwa sakin baki tayi galala a zuciyan ta sai cewa take" zaki iya had'a go slow Nana", wannan kyaun haka sai ki saka Amintacce ya kasa driving d'in ku ko kuma steering mota ta kwance mishi, ashe bata sani ba maganar da tayi ya fito fili har ta juyo ta kalle ta tayi murmushin kasan zuciya  kana ta sa kai ta fita.
         Tafiya take yi a hankali like sarauniya, dassss dassss footsteps d'inta yake tafiya kamar na hawainiya tana fitowa ta hango mota tinted baka, ajiyar zuciya ta sauk'e ta nufi motar sai taji gaban ta ya fara bitting ba tare da ta fasa tafiyan ba har ta iso bugun zuciyan ta na dad'a k'aruwa.
           Murfin motar ta rik'e da hannun ta ta bud'e a hankali a zuciyan ta tace" finally yau dai wasan b'uya ya k'are, zata ga Ammintacce mai muryar da take zargin cewa ta san mai irin ta", lumshe ido tayi ba tare da ta bud'e ba ta zira kanta a cikin motar ta shiga ta zauna".
          Fatt fatttt fatttttt gaban ta ke tsananta buguwa har wanda ke cikin motar yana iya jiyo sautin bugun zuciyar ta, a hankali ta hau bud'e idanuwan ta wanda tun daren jiya suke mata k'aik'aiyi suna neman agajin son ganin mutumin da take tare da shi a wannan lokacin..................

'''Please share idan da hali sharhi mai tsawo har naji kamar kaina zai fashe, idan babu kuma ko heart kuka saka zanji dad'i duk kankantar comment bana rainawa yafi a gani a wuce, lastly votes on wattpad sannan kar ku manta kuyi following d'ina a wattpad'''


*eedatou*



*💫SHINNING STARS WRITERS ASSOCIATION*

'''The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.'''

https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45

🍇🍇🍇 *UNCLE DATTI*🍇🍇🍇.
'''JIKINA YAKE SO!'''

*WRITER OF*
*1.MAGANIN MATA(DAMUWA)*
*2.WAYE MACUCI?*
*3.RAYUWAR SUMAYYA*
*4.UNCLE DATTI(JIKINA YAKE SO)!*

©
*eedatou✍🏻*
'''Follow and ✅ote me on Wattpad''': *eedatou*

~*Amintacce!!Amintacce!!!* kowa sai maganar ka yake a group an ma fi nanar zakewa da a ganka lol, kai jin yaro mai farin jini ne a wurin makaranta".~💘💘

3️⃣5️⃣-3️⃣6️⃣

A hankali take bud'e dara-daran idanuwan ta har ta gama ta sauk'e su fessss a kan fuskar shi ta zuba mishi narkakkun idanuwan ta tana kallon shi, shima hakan yayi domin tun fitowan ta daga gida yake aikin kallon ta har ta zauna.
Fari ne tassss da shi hadadden gaye jikin shi a murd'e yake like giant d'in nan. A sound of heart beat taji da ta had'a ido da shi.........tayi tayi ta tuna a inda ta san wannan mutumin amma ta kasa. Yana ganin yanda ta rud'e yayi murmushi.........muje ko?
Kai ta d'aga mishi tare da mamakin dalilin da ya sa mutumin ya shiga rayuwar ta, tunowa tayi da maganar da ya fad'a mata a baya na cewa yana da wani burin da yake son a cimma a kanta hakan ya saka ta zargin cewa da gangan ya shiga rayuwar ta not coincidence ".
Cikin minti biyu da fad'ar maganar shi ya fizge motar da sauri ya bar harabar gidan.
Tafi suke yi a hanya wayar shi na ringing ya kasa d'agawa da ya gaji da jin rurin wayar sai ya d'aga".
"Kana ina ne?.
" In a mission please", za muyi magana anjima".
Ba zata iya jin maganar da aka fad'a daga d'aya b'angaren ba sai gani tayi mutumin ya saki murmushi tare da kashe wayan ya maida ta inda ya d'auko ya biting libs d'in shi dai-dai lokacin da suka karyo kwana a bakin wani had'adden salon".
Tsammmm bata yarda da mutumin ba" in a mission? What does that mean.
Fitowa yayi ya zagawo ya gaban ta ya bud'e mata k'ofa ta fita, a tare suka shige salon d'in aka hau wanke mata kai yana mota yana jiran ta har aka gama mata, kafin nan ya leko ya sallami mata mai saloon d'in suka shige mota.
Sai da ya kai ta shop rite ya yayi mata sayayya makil kafin ita da Inna kafin nan suka koma gida .
Da isowan su ta bud'e motar da sauri zata tafi Allah-Allah take ta bar wajen cuz ta gaji da bugun da zuciyar ta ke yi mata and kuma ta san cewa shine source d'in har zata shige gida kenan yayi saurin dakatar da ita" ma wa zaki bar kayan?
"Bana so", ta furta cikin tsiririyar muryar ta.
" fushi kike yi da ni dan naki barin ki ki tafi ko?
Taji hawaye ya fara sauko mata ya mik'a mata hanky ta goge" kiyi hakuri har zuwa sanda da zan cimma burina, yana gama fad'a ya mik'a mata ledan kayan ya sa kai ya koma mota ya fita da sauri ya bar.........tausayi yarinyar ta bashi sosai har sai da yaji zuciyar shi ta karaya ba zai iya jure ganin ta a hakan ba........, zata iya rusa mishi plan idan yaci gaba da ganin ta a hakan".
B'angaren Nana kuwa tana nan daskare a wajen da kyar ta iya jan kafa ta shiga cikin gida tana jan kayan da kyar tana nishi".
Bata tarar da kowa a parlourn ba ta hakan ya sa ta saki ledan kayan a kasa ta haura sama tana kwalla wa Inna k'ira har ta iso d'akin tana cewa" Inna ta!!!! Inna ta!!!!! where are you?, tana isowa ta tarar da tana ninke kaya, Inna na ganin ta tace" har kun dawo diyata?
Kai ta gyad'a a wahalce ta fad'a saman kan gadon tare da sakin yar k'ara washhhhhh, Inna na ga Amintacce yau sai dai har zuwa yanzu zuciya ta bata amminta da shi ba", nafi zargin cutar da ni yake son yi".
"Nana kenan da yana da niyar cutar da ke da tun farko yayi, Inna ta fad'a a dai-dai lokacin da ta gama ninkewa ta d'au wani tana yi".
" Ke dai Inna bakya son laifin mutumin nan".
"Ba wai haka bane gaskiyar shi ne ta sa hakan, mutum ne shi da ya san k'imar d'an Adam".
Mik'ewa tayi dan ta gaji da maganganun da Inna take fad'a akan shi" bari naje na duba ko an gama abinci yunwa nake ji".
"To acici ke dai babu abunda kika iya banda ci........
Fita tayi tana dariya Inna ta girgiza kai tana jin dad'in zama da ita sosai tana d'ebe mata kewan rashin d'a da bata da shi sometimes har fargaban rabuwa da ita take yi even though komai daren dad'ewa dole ne su rabu".
Da daddare Amintacce ya zo duk suna d'akin Inna suna hira a lokacin wutan layin su ya samu matsala babu haske a d'akin.
Sallama yayi musu da daddad'an muryar shi suka amsa su duka........ Zama yayi a k'asa ya tankwashe k'afa yana suka hau hira da Inna, Nana kam gaban ta sai luguden bugu yake yi, lamarin mutumin nan na d'aure mata kai mai yasa tafi jin muryar shi tafi dad'i da fitowa yanzu compare to d'azu........., haka dai take ta tunamin nan har suka gama hira da Inna yayi mata sallama yace ma Nana ta fito ta same shi a waje karta b'ata mishi lokacin sauri yake yi, sai kuma ya mik'e ya fita.
Bayan fitan shi Nana ta gyara kwanciyar ta akan bed d'in Inna ta batsar da shi.......da Innar ta ga bata da niyar tashi ta daka mata bugu a gadon baya ta ce kinci gidan ku ba da ke yake magana ba?
"Cuno baki tayi ta mik'e tana kunkuni ciki-ciki", Allah Inna na tsane wannan mutumin bana k'aunar ganin shi".
" Munafurcin banza ina ce d'azu tsabar kin k'osa da son ganin shi kika saka ni a gaba kina tambayar yaushe zai zo?
Fitowan ta kenan daga d'akin taga NEPA sun kawo wuta, tana fitowa kofar gidan ta hange motar shi daga nesa kad'an ta tako a hankali tana tafiyar hawainiya ta zo ta bud'e motar ta shiga.
" Difffffff numfashin shi ya d'auke, cikin motar babu haske ya kai hannu ya lalumi nata ya had'a cikin nashi yana wasa da su........., tayi saurin janye hannun ta cikin matuk'ar fad'uwar gaba da ya zamar mata kamar al'ada a duk sanda ta ganshi ko taji muryar shi".
Sautin murmushin shi taji ya doki dodon kunnenta yana cewa" wannan bugun zuciyar na menene amanata?
Sai taji kunya ya rufe ta ashe shima yana jin heart beat d'inta.
Ba tare da ta amsa mishi ba tayi shiru tana murza hannun ta".
Shiru shima yayi yana mai jin wani abu a ranshi" ba dan burin da yake da shi a kanta ba da he will let her go".
"Haushi na kike ji ko Nana kina ganin kamar banyi miki adalci bane da na tsare ki a nan ko?
" Har yanzu bata tana mishi ba ji tayi ta cika da tsananin jin haushin shi, ai tambayar rainin wayo yake yi mata".
Doguwar ajiyan zuciya ya sauk'e ya fiddo da takarda guda d'aya mai d'auke da rubu a ninke ya rik'o hannun ta yana murzawa a hankali...... wani irin force of attraction ya kama su lokaci guda, a tare suka lumshe ido" uhmmmmm", suka fad'a.
Amintacce kuwa was carried out by tattausan fatar jikin Nana, yarinyar she gather soft skin d'in da ko gani kayi mata zata d'auke maka hankali balle ace had'uwar fata da fatar da zaka yi da ita".
Kan kace me idanuwan shi suka kankance, shi mai sha'awar mace ne hakan yasa ya d'an ji marar shi ta murd'a yayi saurin sakin ta yana maida numfashi.........., ganin idan suka ci gaba da ita a hakan zai jawo ma kanshi matsala yayi saurin sallamar ta ta koma gida.
D'akin ta ta nufa direct ta fad'a saman gado jikin ta duk a mace yake......taji wani irin shauk'i ya kama ta......... takardar da ya bata bata bud'e ba ta had'a da wanda ya bata a baya ta maida ta ajiye........daren daren ranar duk runtsawar da zata yi zuciyar ta na karanto mata fuskar Amintacce, kunnuwan ta kuma ya karade mata da amon muryar shi.
B'angen Fu'ad da Datti kuwa zasu kwana da Datti a guri d'aya su tashi tare babu mai ce ma wani ci kanka..........shi dai Datti yana so sun sulhunta amma ba fuska.
Zaune yake a parlourn da ke d'akin su idanuwan shi na kan TV yana sauraran news ko zai ji wani labari game da b'atan baby d'in shi. Fu'ad ne ya shigo ta kofin a hannun shi wanda ban san ko me nene a ciki ba yana sipping.........,,
Wuce Datti yayi ya koma inna room ya zauna abunshi tare da d'auko eye piece ya connecting da waya ya manna a kunnen shi, yana kurbe abun cikin kofin yana lumshe ido".
Daga parlour Datti ya kashe TV d'in ya nufi inda Fu'ad yake ya zauna a gefen shi yana magana amma ko kula shi baiyi ba".
Da ya gaji ya fizge wayan a hannnun shi ranshi a b'ace yace" ba da kai nake magana ba kayi banza dani".
Sai a sannan ne ya d'ago ya jefa mishi mugun kallo".
"Duk da ranshi ya b'aci da irin rainin wayon da yake yi mishi sai ya dake ya sassauta murya."
"Please Fu'ad mu ajiye gaba a gefe duk abunda ya faru kuskure ne ba yin kaina bane, idan kana min haka Umma da baba babba na min haka ina kuke son na sa kaina?
"Jini na ne kai idan wani ya juya min baya bai kamata kai ma ka juya min ba"
"Kallon shekeke Fu'ad ya watsa mishi, lallai Datti baida kunya da har zai iya tunkarar shi yace zaiyi sulhu da shi bayan irin abunda yayi ma masoyiyar shi, yet baya so ya amsa laifin shi a gaban parents d'in su".
" Murmushin yake wanda yafi kuka ciwo yayi" bana yin sulhu da kai har sai zuwa ranar da zaka amsa laifin ka ya mik'e zai fita har ya kai bakin k'ofa ya juyo yana kallon Datti" idan kuma baka amsa laifin ka ba i assured you sai na tilasta maka ka amsa da bakin ka".
"Hmmmm ina jiye maka wannan ranar da haske zai mamaye du, gaskiya ya ringaje k'arya, ranar da zaka cika da tarin kunyar abunda ka aikata........., yayi saurin barin d'akin ya nufi d'akin Alhaji.
Yana kwance akan carpet ya d'ora kanshi a saman pillow yans reading news paper, tsohuwa na gefen shi itama a k'asa ta zauna, gefen ta kuwa yankakkiyar fruits ne tana yi ma mijin nata hira tana d'auka tana taunawa a hankali, sallamar shi ne ya saka su d'agowa da sauri suka dube tare da amsa mishi".
Samo wuri yayi ya zauna ya had'a kai da gwiwa yana rusar kuka.
Hankalin su ya gashi sosai suka hau tambayar shi cikin had'in baki.
"Ya Sallam, Fu'ad me ya faru kake kuka?
"Alhaji an salwantar min da rayuwar Nana ta gashi ta gudu an gaza samun ta, wayyo kun raba ni da farin cikin na har abada zuciya ta zata dawwama cikin kunci.........Inna ma da a sanda take fad'a muku cewa" *JIKIN
End Ads