kanshi Amintacce bai ji dad'in hukumcin da Nana ta d'auka ba.........,hakan ya sa ya gane cewa duk rubutun da yake bata bata karantawa........., da ace tana karantawa da ba zata d'aga hankalin ta ba........da zata fahimci asalin kuddurin shi na yi hakan......cuz yayi rubutun ne ta yanda zata gane ko waye shi da kuma kuddurin da da dalilin kin bayyana mata fuskar shi da yayi........
Wata rana da ya shigo gidan da rana ya haye sama daga bakin k'ofa ya tsaya yana mata magana da tattausar muryar shi wanda kusan kullum kamar ana k'ara mishi zaki yace" ko da sau d'aya kin yi tunanin bud'e takardun nan da na baki kin karanta?
"Ko wace takarda da dalilin rubuto ta me yasa baki bud'e kin ji hojjojin da na rubuto ciki ba.......,
" Sheshekar kukan ta ya jiyo ba shiri ya runtse ido, da ta san me yake ji a ranshi da ta hak'ura da kukan nata".
Mik'ewa tayi daga kwancen da take ta tako har bakin k'ofa ta tsaya........baka da wani hujjar da zaka ajiye ni a nan, idan har zaka iya rubuto min takarda kamar yanda ka fad'a na tabbata babu abunda zai hana ka bayyana min kanka".
Bana bukatar karanta komai ka rik'e hujjarka kuma ka ci gaba da b'oye kanka, sai ta durgusa a k'asa tare da jingina bayan ta a jikin murfin k'ofa ta saki wani irin malalacin kuka mai tsuma rai.
Wani irin kuka yaji ya kwato mishi ya hau rerawa ya hau bugun k'ofan, muryar shi na breaking yace" kar kiyi saurin yanke hukunci akan akan abunda baki sani ba..........takardar nan shine sirrin duk wani abunda kike so ki sani game da ni...........
"Dakata malam ba zan bud'e ba nace.....ka barni na tafi gida na gaji da wahalar da ni da kake yi. Suna cikin hakan ne yaji an dago shi ta baya..........Inna ce ta fito daga d'aki zata lek'a ko Nana ta fito parlour sai taji muryar Amintacce na kuka........., shine ta hauro taji menene ya faru.........
Jikin ta ya mutu sosai da ta ga shi a hakan abune mai matukar wahala ka ga namiji yana kuka wi-wi da hawayen shi sai gaji Amintacce yana yi.
"Muryar shi taji tana cewa" Inna kin gani kuka take yi kice mata ta daina bana so?
Takardar da na rubuto mata ma tace baza ta karanta ba yaya tace so na saka raina?
"Ni na fita jin zafin killace ta dani amma dole ce ta sa babu yanda na iya............
" Shiru Inna tayi sunyi matuk'ar bata tausayi sosai daga shi har ita Nanar..........
"Ban ga laifin ta ba dan tak'i bud'ewa kamata ka janye maganar burin da kake son cikawa ka fito mata ido da ido ta san komai game da kaiiiii.
"Hawaye mai uban d'umi ya matsa" Shikenan Inna yanzun nan zata san ko ni waye kuma a yau d'in nan zan zata koma ga iyayen ta ko da kuwa burina bai gama cika ba amma Alhamdulillah ko a haka ma ya wadatar..........bud'e ki ganni a yau zan bayyana miki kaina.
Tana jin su kuka yaci k'arfin ta she cried bitterly, da dishashshiyar muryar ta tace" bana son ganin fake fuskar ka da a kullum kake yaudara na dashi cewa fuskar Amintacce ne bayan ba hakan bane............,
"I hate to see your face........na gaji da yaudara da zulumin da kake barina da shi a duk lokacin da nayi arba da fuskar ka............., kuka ta kuma sakewa har tana shid'ewa.
"Billahil Azeen nine Amintacce ba da fuskar da kika saba ganina zaki ganni ba........i bet you yau na shirya bayyana miki furkar da ya dad'e yana b'oye miki.......bud'e ki gani nana nine...........,
"Enough please!!! tayi sarin katse shi cikin kuka, na gaji da jin yaudarar ka please let me be.........duk ka bi ka hana zuciya ta sakattttt ko da yaushe cikin fargaba take, i don't want to see you.......i hate you most.
Maganar ta ta k'arshe yayi mishi zafi da yawa........ba tare da ya furta komai ba ya sa kai ya fita daga gidan Inna har waje ta bishi tana kwala mishi k'ira amma ko tsayawa bai yi ba.
Mota ya shiga da uban gudu ya ke jan ta kamar zai tashi sama sai da yayi tafiya mai nisa kafin ya parking ba tare da ya fito ba ya fiddo dawa ya dailing wani number.........daga d'aya b'angaren aka d'aga tare da sallama", maimakon yaji an amsa mishi sai ma jin sautin sheshshek'ar kukan shi, da mugun mamaki yace" Subahanalillah! Me ya same ka kake kuka? Waittttt tell me please, duk a rikice yake maganar".
"Ina son mission d'in nan ya k'are daga yau.......daga yau, yarinyar tana bani matsala sosai ban jin zamu d'ore a hakan".
Doguwar ajiyar zuciya ya saki yana sauraran shi har sai da ya gama kafin nan yace" tun farko sai da na warning d'inka akan wannan plan d'in, ni ban ga dalilin da yasa baka so ka yi ido hud'u da ita ba...........yanzu yaya kake ganin za'a ending mission d'in?
"I really don't know, har yanzu burina bai gama cika ba........, ka san for how long na d'auka nake neman hanyar da zan cika burina?
Ya gyad'a kai kamar dama yana ganin shi.
" You won't know ni kad'ai na san irin adadin lokacin da na d'auna ana zaman jira.
"Ka ending wannan plan d'inka please ni kaina wallahi k'arfin hali kawai nake yi a duk sanda na je mata a matsayin kaine, sometimes tausayin ta har kusan saka ni kuka yake yi, tana narkar min da zuciya musamman da cikin ta ya fara tsufa d'in nan".
Da haka suka yi sallama ya koma gida ya kwanta da tunanin kala-kala a ranshi....that night he cried bitterly har sai da hawaye suka k'afe mishi a ido".
Bayan kwana biyu abubuwa sun dad'e cunkushewa wa Amintacce duk sanda ya so ya so ya shawo kan matsalar abu ya ci tura, a duk sanda ya shigo digan sai ya haura d'akin Nana ta bud'e amma ta k'i bud'ewa hakan zai koma cikin k'unan rai. Inna ma tayi nata iyakan k'ok'arin amma duk da haka still Nana tana nan akan bakan ta........, yanzu kam ma idan zata sauk'o sai ta tabbatar babu kowa a parlourn kafin ta fito tana gama abunda zata yi ta koma ciki........., haka zata zauna ta saka cikin a gaba tana kuka she knows that babu k'ofan guduwa daga gidan cuz akwai tsaro na musamman da aka yi ma duka k'ofofin gidan.
Yau ma kamar kullum tana d'aki tana kwance taji haka kawai tana so ta watsa ruwa rabuwan ta da wanka har ta manta, mik'ewa tayi ta sauko ta nufi ban d'aki ta had'a ruwan wanka ta tayi tana gamawa ta fito ta d'au rigar ta zata saka taji yak'i shiga........kusan kala goma ta duba duk sun ki shigan ta kawai sai ta sa kuka..........ta hau dube-dube ko zata yi sa'a ta samo wanda zai yi mata dai-dai bata samu ba haka ta hak'ura ta maida wanda ta cire sai hawaye take yi cuz kayan sosai yake tashi da tsami.
Tunanin yanda rayuwa ta sauya mata.....da dai yar gata ce ummin ta na ji da ita haka Uncle d'inta Datti daga baya komai ya cakude mata ta fad'a k'azamar rayuwa.
Datti ya cuce ta da ya jefa ta cikin tsaka mai wuya Amintacce kuma ya zalumce ta da ya killace ta a guri d'aya ya barta tana azaftuwa da rashin iyayen ta. Ta sani sune silar jefa ta cikin wannan halin amma duk da haka tana jin son su a ranta she knows that suma sunyi kewan ta da yawa kamar yanda ta ke jin nasu.
B'angaren Datti kuwa yana nan a sume a wajen bai kuma sanin inda kanshi yake ba sai wajen goma da rabi na dare shi d'in ma uban sanyin hunturu da ke busowa cikin d'akin ne ya dawo da shi cikin hayyacin shi.
A hankali ya bud'e ido yana gama bud'ewa ya ga jikin shi ko kaya babu sai a sannan ne ya mik'e ya lalumi kayan shi ya saka........cikin ta d'an fad'a mishi ba laifi tunda har yana iya takawa.
Amma ba wai ya daina jin feelings d'in bane kwata-kwata.
Komawa yayi ya kwanta kwanta.........sai yaji gaban shi kamar an sa mishi peper ya zaro shi da sauri yana matse ido yayin da zafi ke ratsa shi a take jikin shi yayi zafi rad'au.
Hankalin shi yayi matuk'ar tashi na ganin yanda wurin ya koma, shi dai ya gamu da jarrabawar rayuwa yana tunanin ya fita daga wannan sai ga wani kuma ya dawo, hawaye ne ya gangaro mishi mai uban d'umi duk muguwar jarabar shi ce ta jawo mishi hakan. Maida bananar shi yayi cikin wando yana maida kwallar azabar raddin zafi.......yayin da hawaye sabobbi suka hau bin fuskar shi............., cikin daren ya k'ira mumber d'in Usman ya hau jero mishi abun da ke faruwa cikin kuka mai tsanani.
Shima kan shi Usman d'in ya tsorata matuk'a da lamarin Datti........, bai k'ara tsorata ba har sai da ya shigo gidan cikin sa'a kuwa Fu'ad na maib parlour a kwance yana jin muryar Usman ne ya taso ya bud'e mishi............, ko tsayawa baiyi ba ya haura site d'in Fu'ad da sauri, shima Fu'ad na ganin haka yayi saurin komawa ya kwanta.......a yanayin Usman d'in ya shigo gida ya tabbatar mishi ba lafiya.......dole da akwai abunda yake faruwa da Datti.........to ko yaje ya duba shi ne.....ko ma dai menene yayi d'an uwan shi ne..........ba da son rashin bane yake keeping malice da shi.
Mik'ewa yayi ranshi babu dad'i hayi hanyar d'akin da sauri........., da ya tuna cewa ba lallai ne su bari ya san abubuwan da suke b'oye mishi ba yana kaiwa bakin k'ofan sai ya ja ya tsaya yana tunanin ya shiga ne ko karya shiga ..........
B'angaren Usman bayan ya shigo d'akin sai ya tarar da abun da ya mugun d'aga mishi hankali.......a yanda ya zata ba hakan ya tarar ba domin da ya bud'e dan ya duba sai ya gaban Datti yanda ka san sab'ule haka ya koma.
"Salati ya doka a rikice yayi saurin rufewa yana maida kai gefe ya rutse ido da k'arfi he never expect cewa haka abun yayi tsananin...........ya dube shi" yace garin yaya hakan ta faru.......? Me kayi dick d'inka ya koma haka?........., Datti dai sai ido yake ta bin shi da shi hawaye na zubo mishi ya kasa controlling d'in su, hannu ya kai yana dungurar pillow d'in dashi Usman ya bi bayan shi da kallo to his greatest surprise sai ya ga k'atuwar rami fad'in shi ya kai k'aurin dick d'in Datti a jikin pillow, da mugun mamaki ya gwalala ido yana kallon Datti? Pillow ka ci?, gyad'a kai yayi alamar eehhhh.
"Shiru Usman yayi yana tunani" wani irin caccaka yayi ma pillown da har dick d'in shi zai sauya halittan dick d'in shi..........
Jikin dagon ya bi da kallo ya ga stain d'in jini ashe garin caccakar pillown dan jaraba bai sani ba a lokacin har yana had'awa da jikin gado, shi dai a lokacin idanuwan shi a rufe suke bai da burin da ya wuce ya rabu da feelings d'in da ke damun shi.
"Sai hawaye ya k'aryo ma Usman na tsananin tausayin abokin na shi........cuz he knows that he was suffering a lot. Treating na wajen yayi yana ma mishi fad'a sosai ya dinga bin abun a hankali idan ba haka ba zai iya rasa ranshi......, Allah friend idan baka controlling kanka wata rana sai dai a tsinci gawan ka a d'aki........., k'arya murya yayi irin na wanda take cikin azaba yace" to yaya kake so nayi bacin baby ta tafi ta barni........? Maganar sai ya bama Usman tausayi yace" daurewa zaka yi ka cire sha'awar nan a ranka........., sannan ka dinga azumi akai-akai shine dai shawara ta gare ka".............,
*Usman don Allah kaci gaba da rik'e min sirrina..........bana son kowa ya sani.......daga ni sai kai sai Allahn da ya halicce mu.
"Huci mai zafin gaske ya sake" gana ganin binne sirrin da muke yi shine solution na problems d'inga? Wallahi Datti na fara karaya da lamarin ka.............bana jin zan iya rik'e maka sirri".
"Miyau mai d'aci ya had'iye zuciyan shi na mishi suya uba uba ga pain na dick d'in shi ya dame shi.........Usman ko mutuwa nayi bana kaunar su baba Babba su san abunda na aikata.........., jikina na bani rayuwana ba mai tsawo bane.........ko da bayan raina idan baby ta dawo kace ta yafe min abunda nayi mata.........,ba laifina bane da na kasance mai tsananin son na kusance ta............., zan mutu ne da ciwon son baba......., k'asa jurewa yayi da sauri ya rufe bakin shi yace" baza ka mutu ba.......da yardar Allah Nana zata dawo cikin rayuwar ka..........,
Datti kam sai girgiza kai yake yi a zuciyan shi yana cewa" kayya!!!!!! bana jin zan kai har zuwa wannan lokacin da zanga baby ta dawo..........
Bayan Usman ya gama dressing na wajen ya duba wristwatch d'in shi ya ga karfe goma sha d'aya na dare yayi saurin sallama da shi ya bar d'akin tare da tabbatar mishi cewa gobe idan zai dawo".
Bud'e k'ofan da zaiyi ya ga Fu'ad tsaye a gurin hawaye na rolling a fuskar shi hakan ya sa ya tabbatar da cewa ya ji abunda suka fad'a........."
From head to toe ya watsa mishi muguwar harara zuciyar na bashi kamar ya nemo wuk'a ya dab'a mishi.........amma sai ya dake yace" Usman kai ba mosoyin Datti bane.......kai kububuwan macijine........., da ace kai aminine na kwaraiiii maimakon da ka jefa shi cikin wani hali hanya ya kama ta ka nemo yanda zaka yi ka ceto shi daga ramin da ka bada gudumawan ya fad'a ciki..........., kana ganin kayi mishi aldalci, kayi ma iyayen mu adalcin b'oye musu gaskiyar lamari?
Kai butulu ne........kaci amanar amminci da abota.......kuma Allah ba zai barka ba.........., yana gama fad'a ya bangaji kafad'an shi ya wuce ya barshi tsaye baki bud'e galala yana bin bayan shi da kallo, da k'ar ya ja tsummokaran kafafuwan shi yayi gaba.
B'angaren Fu'ad har inda Datti yake kwance ya tsaya a kan shi har yanzu hakayen basu d'aina saukowa akan fuskar shi ba shi hawaye Datti hawaye, k'arfin hali yayi yace" kai d'an uwana duk abunda kayi ba zan so ka kasance a hakan ba amma sai dai ka kasance mai kunnen kashi.......me ribar boye musu gaskiyan da kake yi?
Datti ka rubuta ka ajiye zuma sai da wuta..........., yana gama fad'a ya koma parlour ya bar Datti da zancen zuci yana maimata k'almar "Zuma sai da wuta". K'almar ta tsaya mishi a rai sosai.
Washe gari kamar yanda Usman yayi alkawari hakan ta kasance sai da ya biya ta gidan ya duba lafiyar shi kafin nan ya koma Office ya hau duba files d'in da ya tarar nurse ta kawo mishi baya ta aje saman table. Tun yana bud'ewa yana fahimtar me files d'in ke d'auke da shi tunanin maganganun da Fu'ad ya fad'a mishi daren jiya ya hau yawo a kan shi yana birkita mishi tunani.........daga k'arshe ma kasa fahimtar komai yayi ba shiri ya rufe gaba d'ayan su ya maida inda ya d'auko su kana ya dunkula hannun shi yana tunani".
"Gaskiyar Fu'ad ne bai rike abota da hannun biyu ba........babu abokin da zai yarda ya jefa abokin shi cikin rami maimakon ya samo shi ya fidda shi cikin ramin sai ma ya hau hakar kasa yana watsawa domin ya ciki ramin da yake ciki.........,
Duk irin uban sanyin A\Cn da ke ratsa shi bai hana zufa ya k'aryo mishi ba ya ciro hanky a aljihun wandon shi yana gogewa.
" Datti bai cancanci hakan daga gare shi ba........bayyanar sirrin shine iya adalcin da zai mishi ko da kuwa baya so , kuma ko da kuwa zai zamo k'arshen abotan su da shi kenan.
Da wannan tunanin ya wuni a Office yana yi.
Haka Datti yaci gaba da zama cikin wannan halin a kullu yaumin baya samun barci fama yake da wannan ciwon sosai......., domin wani sa'in ma duk da irin zafin da gaban shi ke yi mishi sha'awar tana damun shi.......baida option haka zai danne pillow da iya kacin karfin shi yana neman biyan bukata......daga k'arshe ma ya fad'a a sume, baya sanin inda kanshi yaks har sai sanyin hunturu ya busu ya shige shi sosai kafin nan ya farfado ya ga yayi ma kanshi illa har, a hakan ma Allah ya taimake shi yana had'awa da azumi da shi ya sa yake samun saukin feelings ba ko yaushe yake ji ba.
Cikin lokaci ya zafge ya rame yayi baki kamar ba shi ba, Fu'ad hankalin shi ya mugun tashi domin shi kad'ai a gidan ya san irin abunda ke damun d'an uwan shi su Umma duk basu sani ba sai dai sunyi mamaki da