"Ummih inajin tsoron yasan ni wacece se ina ganin kmr baze aureniba.." cewar jannarht cikeda sarewa tyi mgnr.
Ummih tace "kingaya mishin ke wacece dinne.."
"No...dade naso gaya mishi yace A'ah besonji tindade yasanni macece me tarbiya kawai shine abinda yakeso.."
"Okay Alhmdllh..kai gskia ynada hnkli kam inkun gama daidaitawa se in isarda mgnr ga alhaji khasim kou.."
"Tou swry .." tyi mgnr tana langabar da knta gefe. Ummih de tabi diyar tata da kallo zuciyarta cike da sake sake.
**
Shigowa anwar yayi yasameshi a wannan halin shide yariga yayiwa knshi promise baze kara tambyrshi meke damunsaba tinda ya tambayeshi yaki yagaya mishi.. wucewa bathroom dinshi yayi , yayi wanka yasa kyn bacci yakoma falo yaciga da kallonshi, ummih dake zaune ta kalleshi tace "ina HAMMAD din..kou yy baccine.."
"Aah .." cewar anwar yna maida hnklinshi kn tv.
Sabree dake zaune kusa da mommy tace "yah anwar nifa se nke ganin duk yah HAMMAD ya chnza kwana biyu kwata kwata beson zama cikinmu ayi hira sede kullum yna daki.."
Mommy tace "nima dazu da anwar din yadawo daga aiki nayi mishi tmbyrnan amma yacemin shima ya tmbyeshi yace bakomi.."
"Okay..." cewar Sabreen.
Anwar yace "na tambayeshi nima yacemin babu komi kilande miskilancinne ya motsa mishi.." cewar anwar.
Mommy tace "tou allah ya kyauta.."
"Ameen.." cewar sabreen da anwar..
Da daddarema beyi bacciba yanata aikin tunani tunani se wajajen asubahi baccin ya kwasheshi, shide anwar bebi ta kanshiba a bngaren hammad hkn yy mishi dadih domin ko mgna bewani yawansonyi.
Jannarh ma hk ta kwana da tunani tunani a kn alhaji mansur..
Washegari Anwr yariga HAMMAD fita.
shi HAMMAD se wajajen 10:am ya tashi a bacci yashirya wajajen 11:pm yabar gidan kou ta kn mommah be biba don yasan cike take dashi a kn kwanan da yayi gidansu anwar. Mommy ma be gntaba tana dakinta tana bacci domin inta sallami iyalenta komawa takeyi ta kwanta.
Motarshi yahau yabar gidan beyi tunanin zuwa gun aikiba direct a.A.waziri special hospital yanufa idanuwanshi ita kawai sukeda mararin gani...
zaune take a office dinta tana duba pesion...seda yadauki permission dataji shine tace yashigo direct dayaga tana tareda pesion yawuce yazauna a kn kujerar dake nesa dasu ta yadda zesamu dmr kallonta yadda rnshi keso..tinda yashigo yadaura idanuwanshi a knta yji wani sanyi na ziyartar zuciyrshi ji yy duk dmwrshi ta gushe,,..
Dan satar kallonshi tayi tasakar mishi Murmushi shima murmushi ya mayar mata idanuwanshi tar a knta..
Se wajajen 12:pm tasamu masu ganin doctor din suka tsagaita.. mikewa tyi ta nufo inda yake tace "black how farh.." tyi mgnr tana karasowa, tazauna kan kujerar kusa dashi..Murmushi yayi idanunshi na knta yace "gud morning anty jannarht.."
"Morning kuma black..12:pm fa yayi afternoon de kou..yakake.."
Girgiza kai yayi tce "lah knason ulcer ya kamakane.."tyi mgnr tana mikewa ta hado mishi tea dmn tnada kyn tea a office din hada mishi tayi me kauri takawo mishi ya amsa ..tazuba mishi superghetti jelop da farfesun naman kaza a sama . Takawo mishi gabanshi kallon abincin kawai ykeyi da tea din dake hannunshi ..ya kalleta takoma mazauninta tazauna tace "kaci mna.."
Yar dariya tayi tace "aa halinnaka ma ai babu bad black dina.." tasowa tayi tazauna a kn canter table tadaura abincin a kn cinyarta tashiga feeding dinshi..tana feeding dinshi tana bashi labari shi sam be fahimtar me take cewa shide kawai fuskarta yakebi da kallo datayi close to him se yaji kamshinta kmr a jikinshi duk duniya bega tularen dayakai nata dadihba.. lomar abincin tabashi yaki amsa "Na koshi.."
"Kadanfa kaci..Haba black dina ci mana .ci mana black kji black din anty jannarht .."tyi mgnr cikin wasa amsa yy yaci daga hk yace ya koshi shi ko ganinta yayi se yji duk duniyrnan beda wata saurn dmwa.
Nan suka cigaba da hirarasu shide HAMMAD dukse yji jikinshi yy week..
Rnr a nan ya wuni yna kallonta tana aikinta se 6:pm yabar asibitin itama tawuce gida..
Seda yashiga motar yaduba phone dinshi yga miss call din anwar kusan 5 miss call kai tsaye gida ya nufa. yna wanka yji shigowar anwar..fitowa yy kugunshi daureda towel da karami a hannunshi yana goge knshi..
Anwar dake zaune a kn bed da wayrshi a hannunshi dagowa yy ya kalleshi yace "naduba office dinka bngnkaba akacemin bkzoba why..nkiraka bkyi picking ba nadawo gida still nga bknan.."
"Blood nadan gjine shiyasa yau na huta..."
Jim anwar yayi yace "gajia kuma kwata kwata yaushe muka fara aikin dazakace kagaji.."
"Nide nce mka ngjine pls ka brni.."
Tsuki anwar yayi yace "Allah tin wuri kadawo normal in jinnu ne ke dmnka kyi mgna a samo mgna mgni.."
"Mtwss Allah yarabani daganin jinnu sede kagansu can.." cewar HAMMAD ya isa bakin wardrobe dinshi yadauko kaya marasa nauyi yasaka..
Tsuki shima anwar din yy yajuya mishi bya dmn chart ykeyi yacigaba da kynshi.
**
Tini Jannarht ta nunawa alhaji mansur tyi accepting dinshi aiko nan ya fara nuna mata ruwan love kullum se sunyi waya yna bata kulawa a nata bngrenma babu laifi..
**
HAMMAD kam komi se kara tabarbare mishi yakeyi yama dena zuwa gun aiki kwata kwata kullum yna gun anty jannarht inba ita ygniba kwata kwata be ganewa ruhinshi da gangar jikinshi. Anty jannarht tazama madubin rayuwarshi.
alhaji mansur yazo yagaida ummih sosai taji zucyrta ta natsu dashi sha tara ta arziki mansur yayi mata ...tini ummih tasanarma da abih yaji dadih sosai yayin da yayi Fatan alkhairi.
**
"Mama rabi wai har ynzu bnji wani lbriba a kn mgnrmu ta kwanakiba..nifa hrynzu inasonshi Wlhy jiya da mukaje gidansu dana gnshi nji dmn ace na mallakeshi.." jawaheer dake kwance a kn cinyar mama rabi a falonsu take mgnr cikeda sangrta.
"Haba mamana bani nace miki kada ki damuba..ai knsan mgnrnan seda siyasa zata fito dole kuma sena shirya a kn yaronnan uban yan taurin kn..daman tini nagama da uwar tasu." Cewar mama rabi.
"Wlhy mama dukna kosa.."
" karki damu nifa nce miki mgnrnan angama.. ai mutuwace kadai zata hanaki shiga waziris family.."
Wani irin kayataccen Murmushi jawaheer tayi harta hngo yadda zata rinka fafah a cikin frnds dinta tab ai har takunta seya chnza..
Mama rabi ma in hknya kasance setafi kowa farin ciki ai kowa rai yayiwa dadih barin meshine.. kou ita zainab datake auren dan family din bawani dadih takejiba hasalima hassadar hkn takeyi itafa bata kiba ace ita take bawa zainab zanin dazata daura wa gindinta amma hkn beyuba ance hassada game rabo taki..kujifa uwa daya uba dya kenan allah yasa mudace.
**
Abufa yakici yaki cinyawa hammad kullum abu kara gaba ykeyi har daddynshi ya fahimci hkn yakirashi ya tambayeshi meke damunshi yace bkm kawaide beji dadih bne amma da sauki daddy yace yaje asibiti yace eh daddy yayi masa ftn samun lafia..
Hatta mommah ta fahimci ramar da yayi wata rna takirashi ta tambayeshi meke dmunshi yace zazzabine cikeda son dannata tace "tashi inkaika hospital ramar tyi yawa kmr ba my son ba.."
Mommyn anwar kam tin tini ita tafara tmbyrshi a kn meke dmnshi yce bkm..dole tabarshi tazubawa sarautr Allah ido..
Anwar kam shi bemasan mezeceba a lamarin HAMMAD duk yabi yazama kmr ba handsome ba kuma me ilmi..
HAMMAD tini yadena zuwa aiki kullum yna tareda anty jannarht inba ita tabashi abinciba bya iyaci ..tafi kowa fahimtr ynada dmwa saboda tre da ita dashi suke yini kullum seta tmbyeshi amsar dyace bakomi..
HAMMAD fah harya koma bin Anty jannarht har gida se after isha'i yadawo gidansu,..ummih de tana ganin ikon Allah ita in a son samuntanema kou kaunar ganin HAMMAD batayi inta hnshi yna tada mata da wani bakin ciki na uwarshi daya dade a rnta..tasamu jannarht tyi mata mgna a kn batason tarayyarta da hammad anty jannarht tabata hkri tace insha allahu zatayi kokarin zamewa daga gareshi ummih tace "better.."
Anwar de nashi ido duk a tunaninshi shakuwarne yayi tsanani har HAMMAD yake bin anty jannarht gida.
Inba anty jannarht HAMMAD ygniba beda natsuwa beda hnkli inya gntane hnklinshi ke dawowa gareshi ..yy soyayya amma besan hk zafinta yakeba yessss se ynzu ya tabbtr dacewa SO CUTA NE...baya iya bacci se yaji muryarta inhar beji muryartaba baya rintsawa sede yatashi zaune yayi zugum yayita kallon hotunanta dake wayrshi wanda ya dauketa a sace batare data ganeba ..anwar de be taba tabbtr dacewa ana kwana da kwanakiba ba ayi bacciba se a kn HAMMAD..
Jannarht kuwa in zata amsa wayar HAMMAD sede in ummih tana falo ta lallaba taje bedroom suyi wayr kou intana bedroom ita takoma falo..tanata kokarin ta janye jikinta daga gareshi ammashi bemasan tanayiba.
Soyayya tsakanin alhaji mansur da jannarht kam tini ta bunkasa domin jannarht tasanarwa da alhaji mansur wacece ita tinda mgnace ta aure ai babu wani boye boye.. mansu yace bkm shi yace ynaso a hkn shide beda matsala ...se jannarht taji tkara sonshi but be nuna kyamarshiba a knta dukda ita knta batasan wacece itaba...tini mansur yatura mnyan mutane suka nema mishi aurenta a gidansu na marayu aka bashi yabiya kudin gaisuwa million daya se kyn sa rna harda motoci guda biyu harkarde babu krnta manyane na gaske bna wasaba. Kudin sadaki dubu dari biyar..da million hamsin suka kawo alhaji khasim yace A'ah sadaki kada yayi yawa albrkar ake nema..suka amshi 5 hundred naira.akasa rnr biki nan da 2 month. alhaji mansu ji ykeyi kmr anyi mishi bushara da aljannarh. Itakam mandiyar amadadin taji farin cikin hkn amma ta tsinci knta da akasin hkn..yan gun aikinsu sun tayata Murnar hkn sosai .. Ummih kam tsabar farin ciki kmr tazuba ruwa a qasa tasha saboda dadihn auren diyarta yakusan zuwa.
HAMMAD kam da anty jannarht tagaya mishi a fili yayi mata allah yasa alkhairi amma a zuciyrshi abunna cinshi inside.
Rnr wuni yy beda lafia azababben ciwon kai kmr ze cire ...anwar shiya dagashi yabashi mgni domin yace zekaishi asibiti yace "aah.." tsoron lamarin anwar yashigayi ...
**
Turo kofar falonnata tayi da sallamah dauke a bakinta.. zaune take a kn daya daga cikin mnyan kujerun dake falon hannunta rike da remote tana kallo katon tvnta ..binta tayi da ido sanye take da riga da wando sun kame jikinta gam surarta ta bayyana dyke tnada kira me kyau kanta sanye da hula wadda tafito da sumar gaban goshinta..harshenta ta fiddo dashi ta lashi lebenta na kasa tace "A'ah nasreen ashe kece..karaso..karaso kizauna.."
Karasowa tyi ta zauna hannunta rike da leda black tace "anty Safara'u ina wuni ..."
"Lafiya lau nasreen ya mommah..bari inkira salah takawo miki abinsha kou.."
"Aah ngd anty..mommah takira wayrki a kashe shine tace inkawo miki wannan sakon.." tyi mgnr hadi da mikewa takaraso gabanta domin tabata ledar.. "okay allah sarki ynzu natashi daga baccine dazan kwanta nakashe wayar.." hannu takai ta amsa hadi da dan rike hannunta wani iri taji "sssshhhh..!" Ta fada kallonta nasreen tayi tace "Lafia anty.."
"Ayyah sowie anty.." tyi mgnr tana mika mata ledar.."kicema Mommah nagode inna kunna wayata zamuyi waya.."
"Okay.."tace hadi da juyawa zatabar falon Safara'u tabi duwaiwuknta da kallo. "Nasreen ..." anty Safara'u takira sunanta..hartakai bakin kofa tajuyo tace "na 'am.."
"Dawo mna.." dawowa nasreen tayi anty Safara'u tace "kijirani ina zuwa.." mikewa tyi ta haye upstairs din itade nasreen na binta da ido... ba jimawa tadawo hannunta rike da kudi yan bandir din yan dubu dubu da wayrta a daya hannunta karasowa tyi tagnta a tsaye tace "A'ah baki zaunaba.."
Nasreen tace "bkm anty.."
Mika mata kudin tyi bandir din yan dubu dubu bndir daya dubu dari..amsa Nasreen tyi don a tunaninta ko mommah zata kaimawa. "Kise kyn make up knji me kyau.."
Cikin rashin fahimta nasreen tace "kin bani.."
Daga mata kai anty Safara'u tayi alamar eh..
"Nagode anty..ammade mommah zata gani kuma bata bani kudi inta ganni da ko 1k ne seta tambayeni ina nasamu..bata bni kudi sede infada abu tasiyomin.."
"Okay bni lmbarki se muyi mgna kituromin account intura miki kinga sekiyi amfani dashi batare data saniba.." tyi mgnr tana miko mata wayrta kirar I iPhone. Amsa Nasreen tyi domin tini tayrda da shawarar anty Safara'u din..number dinta tasa mata amsa anty Safara'u tayi hadi dayin seven tace"natura miki da hy ta text inkinje zaki gani seki turomin da account dinki in tura miki dubu dari uku inya kare kiyimin mgna knji..amma kada kibari mommah tasani.."
Tou nasreen tace mata hadi dayi mata godiya ta mika mata 100k din tabar falon wani irin shu"umin Murmushi Safara'u tyi a fili tace "shikenan..saura kiris jifar yara.." komawa tayi tazauna kn kujerar tana wani shu"umin smiling..
Nasreen kuwa dmn tanada abinda takeson tyi da kudi mommah bata barinta .. koda daddyne yabata se mommah tace mezatayi da kudi seta amshe wai duk saboda kadata lalace.
**
Kwananshi biyu kenan be sanyata a idanuwanshiba beji daga garetaba inta kirashi baya dauka so yakeyi ya yakice ta a ziciyarshi abun yaki yuwwah yayi sallah yayi adduarh amma kmr ana kara mishi wutar soyayyrtane a zuciyrshi..yna bngarenshi bayaci bayasha anwar yayi yayi dashi yaci wani abu amma yaki..wani lokacin anwar yace ze gayawa mommah da daddy HAMMAD yace A'ah kowa aka gayamawa beda mgnin damuwarshi allahne mgnin damuwarshi..
Yauma kmr kullum anwar beje aikiba yazauna yatasashi a gaba duk yabi ya jeme yayi wata muguwar rma kmr bashiba anwar shiknshi abunna damunshi kullum seya tambayeshi dmwrshi yace bkm. Blood.." Anwar yakira sunanshi a hnkli.
Ido HAMMAD dake kwance a kn bed yabishi dashi shi kuma anwar yna zaune a kn dower din bed din. "Blood wannan shine karshe dazan tambayeka dmwarka inhr bka gayaminba zan hkra zan fita rywarka zan brka tinda zama dani be amfana mka komiba..kna kwance ciwoya isheka nce muje asibiti kace A'ah hba blood..komi yy zafi mgninshi allah ..inbka gyamin dmwarkaba a matsayina na dan uwanka wazaka fadamawa."
HAMMAD de yna jinshi hannunshi dafe da kirjinshi idanuwanshi kwallah na zuba bemasan suna zuba ba...
"Plss blood ka gyamin meke damunka na hadaka da girman zatin allah.."
Shiru HAMMAD yayi hadi da kara dafe kirjinshi sosai da sosai ya lumshe ido nan da nan hawayen dake ambaliya a fuskarshi suka samu dmnr kwaranya.
Mikewa anwar yayi ganin bashi da niyar bude baki yayi mishi mgna. Yna niyar barin dakin cikin muryar marasa lafiya HAMMAD yace "blood kadawo zangaya mka.." dawowa anwar yayi yazauna yace ina saurarenka..
Yna hawaye yace "anwar ashe hk so yake ..Wlhy wanda besan soba ya huta.."
Anwar de binshi kawai yakeyi da ido yace "Kna nufin sonne yamayr dakai haka..." daga mishi kai HAMMAD yayi .Anwar yace "allah kenan..kaida Yammata ke kuka a knka..shin wacecema kakeso din .."
Cikin dakiya yace "anty jannarht.."
Anwar dake zaune gefen bed din fadowa kasa yayi tim yace "what...hba tin tini zuciyata taso tayi zargin haka.." komawa yayi yazauna a gefen bed din yace "ikon allah..allah me jarabta..tou kagaya mata.."
"No blood..aurefa zatayi.."
Jimm anwar yayi yace "danzatayi aure aiba auren tayiba..amma swry ka azabtar da knka kuma nima ka azabtr dani..meyasa tin tini baka gyaminba..haba Blood kna nemn kashe knka ."
"Blood da azabar danakeji a zuciyata da mutuwa nayi daya fimin dadih wlhy ina zautuwa ashe SO CUTA NE..oh ya rabbih .." ya ambata yna sauke gauron numfashi.
Ajiyar zuciyata anwar yasauke yace "pls ka sassautama knka blood don allah kodan lafiyarka babu abinda yafi karfin allah kai kasani..kji blood"
Daga masa kai HAMMAD yayi lallai anwar yacika dan uwa na usuli.
"Knaji blood shawarata kagaya mata kna sonta na tabbata zaka sami sassauci.."
"Blood bazata soniba koda bada da wanda zata aura..bnsan meyasa so yayimin hkba. wlhy so beji tausayinaba..but yasan bazan samuba.." yy mgnr yna fashewa da matsanancin kuka.
"Oh allah kenan wai HAMMAD ne ke kuka kmr karamin yaro.." anwar yace a zuciyrshi.afili yce "Kyi hkri blood INSO CUTA NE HAQURI MAGANI NE..Allah yanason masu hkri..."
Kuka ykeyi riris shiknshi anwardin seda yy kwallah..rnr jikinnashi rikicewa yy anwar ya tsorata yace zeje yakira dr jannarh din a gidansu hammad ya rikeshi gam yna girgiza mishi kai..anwarfah rnr ya cire ran HAMMAD ze kwana a duniya rnr kwanan zaune anwar yy ynata tofeshi da adduarh.. yadda HAMMAD be rintsaba to hk anwarma be rintsaba yadda sukaga dare hk sukaga safiyar allah Anwarde nata aikin bama HAMMAD din baki.
**
Hk kawai ta tsinci knta da kewarshi ashe mutum rhmane a yn kwanakinnan dukta rasa natsuwarta hk kawai jikinta ke bata babu lafia domin duk kiran dazatayi mishi bya dagawa gashi batada lmbr anwar..tnaso taje ta dubashi ance ka gaida me gaisheka. amma tasan hkn bame yuwwa bne.
Yau kusan 5days kenan bata sashi a idoba hk shima besataba..
Misalin 10:pm dukya rasa dukkannin natsuwarshi anwarne yatemaka mishi yy wanka seyaji dan kuzari yasa knanan kya ya koma ya kwanta anwar na gefenshi ya zabga uban tagumi duk kwanakinnan beci komiba se ruwa kawai dayakesha..10:30pm yy zumbur ya mike da dukkan dan kuzarin dake jikinshi ya dauki phone dinshi da car key anwar na kallonshi yace "ina zakaje.."