ya amsa daman tasan hakanze kasance Juyawa tayi tabar dakin..
Karasawa mommah tayi cikeda farin cikin ganin dannata ya farka sannu tashiga jero masa.. Shikam sam beji dadin zuwannasuba domin zuwannasune yasa jannarht din fita... Mama rabi ma sannu tayi mishi sosai taji dadin farkawar tashi a zuciyarta tace "alhmdllh shikenan aurede yagama kulluwa.." Acan kasan zuciyarta kuma Wani tunani ne ke darsuwar Mata na ganin jannarht da Hammad din datayi hannayensu sarke Dana juna.. Mommah kam farin ciki ya rufeta ganin tilonnata ya tashi, kiran daddy tayi tasanar dashi yayinda shima yakira daddyn anwar yasanar dashi Dade sauran dangi.. Anwar shiya fara zuwa dmnba nisa yayiba yna masallaci. shima yayi farin ciki sosai da sosai. Kan kace kwabo aawaziris family sun cika asibitin kowa yna cikin farin ciki. Itakam mama rabi ta kosa Sudan kebance da mommah ta amayarda abinda rnta ..
Direct office dinta tanufa zaunawa tayi dafe da knta. Kasancewar sarawar da yakeyi. tarasa meke Mata dadih tunanin maganganun Hammad din tashigayi... 9:30pm tabar asibitin saboda kiraye kirayen da ummih ketayi Mata.
Tana Shiga gidan a falon kasa taga ummin da hajiya Fatima da sahura and bby Janan wadda take jikin ummih.
Karasa zaman tayi kna tace "ummih yi hkri ainagaya miki ayyukane keyimin yawa kiyi hkri.."
"Haba Wani irin aiki kenan saboda Allah.. Ai gobe baki zuwa Ko ina.. zaunawa Zakiyi a Gida acigaba da gyaraminke.. zakiyi aurenma kinki ki huta kullum senayi mgna tou yaune final .. bazaki Kara fitaba a gidannan harse bayan biki kuma inshi megidan ya barki tou wannan matsalarkuce..Nide lokacin kin fita daga ikona." UMMIH tayi mgnr babu alamar wasa a tareda ita.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...25
littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi .08033368013.
Vip grp 1 nagode da love.kasu kiraye kiraye tnks.
Zaunawa anwar yayi gefenshi yayi hadi dayin tsuki , wani lokacin haushima HAMMAD din yake bashi duk yabi yawani zauce a knta."anty Jannarht kuma.." cewar anwar.
Dafe kai hammad yayi kna yace "Sowie blood..wlhy nadan soma baccine nayi mafarkin wai munyi aure da ita harma ta haifamin yayah uku duka mata..at one time fah.." Cewar HAMMAD yna wani smiling.
"Toufah..ubangiji ya tabbatr wlhy in ita rabonkace ko a qaqane seka sameta.." cewar anwar.
Wani irin farin cikine yaziyarci zuciyar hammad "Allah ya yarda..Nayima allah alqawarin azimi goma inhar anty jannarht tazama matata.." cewar HAMMAD mgnr kawai dan dadin zuciyarshi, amma baya tunanin hknze faru ko kusa, sede a mafarkin.
Ido anwar yabishi dashi zuciyarshi fal tausayin dan uwannashi..."ammande ba daga yin aurenba zaka fara azumin.." cewar anwar cikeda raha.
Annurine yasauka a fuskarshi duk duniya babu abinda yafi kauna kamar maganar anty jannarht dinshi."A mana insha allahu..me wahalarde insameta.."
"Abu me saukine a gurin uban giji ai..tou Amarcinfa.."cewar anwar domin ya fuskanci hammad nason mgnr tata.
"Dallah Kai wannan ya dama.. nifa ko babu amarcinma zan aureta..nifa burina kawai in zauna inyita kallonta ya wadaceni.." cewar HAMMAD yna wani lumshe ido ji ykeyi kmrma abunya faru.
Murmushi anwar yayi yace "kut kayi karya yaseen kai dinnan da jarabarka.. "
Dariya anwar yy yace " dan iska dukda kna jinyar so.. baka dena mgnr bnzaba.. Ni tashi ga kuskus din..kawai kasani wahala." Cewar anwar.
Zaune HAMMAD ya yunkura ya tashi yakai hannu ya amshi ledar yace "irinde wanda anty jannarht din tabani ne kou.."
"Itacema ta dafa dan rainin hnkli..yaufa bakinka ya bude.." cewar anwar cikeda zolaya.
Murmushi hammad yayi ya bude ledar yaga kuskus din spoon daya yayi yace ya koshi aiba irinnatan bane.. haushi yacika anwar ya dauki abinshi yahauci.. shikou gogan komawa yy ya kwanta yna aikin tunaninta.
**
Seda akayi mata mgnin sanyi na 1week kna yau za a fara gyaran jikin. "Kicire kayan jikinki mna haba jannarht nimafa macece.." cewar hajiya dake tsaye kn jannarht din tana zaune a gefen bed, tin tini taketa fama da jannarht kn ta cire kyn jikinta amma fir taki tacire Wai ita kunya. Fita tayi takira ummih tare suka shigo da ummihn ummih tace "mamana ke karamar yarinyace daza ayita fama dake.."
Shagwabe face tayi tace "ummih nide gaskia a barshi..tsirarafa zanyi haba ummih.."
Hajiya fatima tayi Murmushi tace "hk zakije kinayima ogan a first night dinnaki yayita fama dake.."
Kunyace ta rufeta ..
Ummih tace "to aishine hajiya.. irin hkne sekiga in mace bata tsayaba se anyi mata dinki kmr ta haihu ...cire kynnaki seki daura towel karami mna haba mamana.."
Dakyar aka samu tacire nan aka farayi mata gyaran tana zaune wani rushe na karkashinta yana turara gabanta da sinadarai masu kamshi dasa matsi. Hajiya fatima kuma nata aikin gyare mata jikinta da kayansu na yan chard. Habawa acikin kwana biyu ta chnza tayi kyau kai kace ba itabace jikinnan luwuit luwuit kmr a taba jini yafito abinka da farar mace..alkyabbar mata.😂
Lokaci nata tafiya shirye shirye nata gudana a bangarori da ban da ban. yayinda hnklin HAMMAD ba a kwanceba musammanma dayaji cewar saura 3weeks bikin anty jannarht a gun anty Salaha yaji tana gayawa mommy. Rnr be rintsaba gani yakeyi kmr ya rasata gabaki daya.
A yau saura 1weeks bikin HAMMAD din tako wani bngare se hidima akeyi shikam gogan bemasan anayiba.. kullum yana asibiti kou kofar gidansu jannarht din ganinma yadda ta kara kyaunnan dukse yakarabi ya rikirkice shikam besan wani irin jarabta bane wannan son nata na nema yafi karfin zuciyarshi ...
yau jikinnashi sosai yakara rikicewa domin sam baya ganema wanda yake knshi haka sukayi kwanan zaune ciwon kirji ya tsana ta gareshi ....kowa na dangi an hallara an
tsaitsaya a knshi ..asibiti direct aka nufa dashi domin ko tari yayi se jini amai kuwa bayayin na komi sena jini.. direct a.a waziris hospital aka nufa dashi..
Hnklimshi a matukar tashe yafara tmbyr anwar shin ko yasan dmwar dan uwannashi.. aikou kmr anwar na jira yafara bawa daddynshi lbrin soyayyar da HAMMAD yakema Anty jannarht.."ikon Allah kenan.." daddy yace hnklinshi a matukar tashe kai tsaye motarshi yashiga yabar asibitin. Dmn daddyn anwar sam be iya shiga tashin hnkliba yanzu seya gigice yanada matukar son yara sosai musammanma HAMMAD yashiga rnshi kwarai...
**
"Nifa Alhaji bangane makaba kwana biyunnan.." cewar hajiya samira matar alhaji mansur dake zaune ta hakimce a kn kujerar dake falon tana sanyeda riga da zani na atamfa tayi daurin ture kaga tsiya bakace kirin se uban bleaching dataci gajerace amma tanada kiba Kai dagani kasan ta kwana biyu.
Gabanshine ya yanke ya fadi amma ya dake yace "Kmr ya kenan hajiya.." cewar alhaji mansur dake zaune da jarida a hannunshi saboda fargaba seda jaridar tafadi a hannunshi amma yayi saurin wayancewa yadauki jaridarshi yacigaba da krntawa adduarshide allah yasa ba asirin bane ze tonu.
Jajayen idanuwanta tabishi dashi kna tacigaba da mgna "ni kwata kwata jikinaba be bani da kaiba a yn kwanakinnan..kmr akwai abinda kasa gaba..kade Fadamin gaskia ko kafara neman aurene bnsaniba.." takarashe mgnr tNa kallon reaction dinshi.
Gabanshine ya yanke ya fadi amma yayita maza yahau muzurai.."inji ubanwa yagaya miki hajiya.."
"Bawanda yagayamin kawaide yadda nake ganin harkokinkanne dakeke gudanarwa a ynzu zuciyata na rawa.." cewar hajiya Samira tana kallon cikin kwayar idonshi.
Cikin kwantrda murya yace. "Hba hajiya muna tare shekara da shekaru bnyi miki kishiyaba Se ynzu da dukkanninmu shekaru sun ka tafi.. Allah natuma ni mezan nema a gun wata bynke."
Murmushi tyi, cikeda isa tace "kai kama soma alhaji..haba aiko giyar wake kasha..duk iya abunka kanemade na waje amma ai kaida aure sede na aljannarh da allah ze baka..dukdade bn haihuva nidinde na isheka..wallahi tallahi billahillazi nayiwa kaina alqawari duk rnr danaji lbrin kna neman aure a garinnan... Wa'billahillazi, garin kaduna yayi mana kadan .. Kai kasanni alhaji farin sani kasan kuma wacece ni.." tsagai tawa tayi tana kara turo dankwalinta gaban goshi .
Alhaji kam shiru yayi don yasan wacece samira gabaki daya jikinshi yysanyi ta maza kawai yakeyi..
Cigaba tayi da mgnrna cikeda rashin mutumci "dani dakai Alhaji garin kaduna yayi mana kadan wlhy tlhy ina kada jaddada maka mgnrnan..ita kuwa wadda tayi gigin tsayuwa dakai da mgnr auren sena la antata ...! Kai kasani base anbaka labariba ni me iya kisan kaine ga duk macen datayi gigin zuwa gidana dasunan kishiya.."
Am sorry wayata ta samu matsala.anty saadatubintuabdullahi Allah yaraya bbynmu.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...27
Yeah haquri Mgni ne.👌🏼
littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.
Shagwabe face tayi tace "pls mana ummihna.. Kibari gobe inje daga goben shikenan kinji ummih.."
Ummih ta girgiza Kai tace "nifa sometimes jannarht kina bani mamaki ..bikinki saura kwana uku sam bakya shirya wasu abubuwan ma kanki se shirmenki kikeyi.. Kayannaki daza kisa rnr bikin kin amso a gun telor din kou shima seni.."
Girgiza kai jannart tayi alamar a,'ah.. Haushine ya turnike zuciyarta tace "halan ke karamar yarinyace..da komi senace ayi"
"Eh mna ..kina abunda Ko Yar 15yrs bazatayiba ..waikenan kingirmaa hkn ko.. Se uban shirme.."
Sahura dake kusa da anty jannarht din ta kyalkyale da dariya jin ancewar anty jannarht se uban shirme.." Harara jannarht ta watsa mata ta wuga mata car key tace "munafuka kwasomin kyana a car.." Mikewa sahura tayi TNA dariya..UMMIH tace "eh MNA sahura inba shirmeba meye wannan.." Dariya sahura takarayi kna ta fice daga falon ta kwaso mata tarkacenta a car takai mata sama.
"Ni UMMIH kidena kada kingade se dariya sahura keyimin.." Tayi mgnr cikeda shagwaba.
Murmushi UMMIH tayi tace "eh mna aikinyi abun dariyarnne..kouba hknba hajiya Fatima.." Takarashe mgnr tana kallon hajiya Fatima itama se murmushin takeyi.."aah UMMIH ba shirme bane ai abubuwan ne sukayi mata yawa.." Cewar hajiya Fatima.
"Yauwa mommyn Chardi tnks dakika goyi byna.." Cewar jannarht.
Ummih tace "au kingoyi byntane.."
"Har jiki na Goya mata ba bayaba.."Cewar hajiya Fatima.
Murmushi jannarht tayi na yadda mommyn Chardi ta goyar mata baya.
Ummih tasaki bakida kana tace "lallaikam..aishikenan inde jannarht ce na barkida ita .."
Murmushi dukkaninsu da suke falon sukayi.. Mikewa jannarht tayi dominta haye upstairs , don a gajiye take kwarai, "Ummih inje aikin gobe pls.." Cewar jannarht data dan tsaya.
Hajiya Fatima tace "kiyi hkri kinji jannarh da aikinnaki tukunnah.. Yakamata ki natsu jannarht domin ni'imar jikinki ta natsu itama gun da ake bktrta.. danma gyaran da nake miki me karfine irin me zama a jikinnan se rnr dakika haihu ze ragu, amma Ko kin haihun still akwai sede ba kmr adaba.." Cewar hajiya Fatima.
Jannarht de ba hkn tasoba amma tace "tou na haqura.." Tayi mgnr tana cigabada tfya.
"Ki Kira telor dinnan yakawo miki kynki.. Ko ki aika Dreva gobe ya amso miki.."cewar ummih.
Tou jannarht tace kna takarasa hayewa upstairs din. A bedroom dinta ta yada zango, Ko ina tsaf tsaf se kanshi ke tashi , Kyn dake hannunta ta ajiye a site drower din bed din, kna ta cire hjjb din jikinta ta ajiyeshi gefe..fadawa tayi gadon tana fadin "wash.." Rigingine ta kwanta idanuwnta a rufe zuciyrta fal Tunanin black mamaki takeyi dayace itace sanadiyar ciwonnashi Allah yasani Ko duk duniya zata rasa mijin aure bazata taba auren Hammad ba ai kwarama ta mutu babu aure wlhy ..ai sede ta tayashi addu'arh Allah ya yaye mishi amma ita Ko kwantawa tayi bacci tayi mafarkin ta auri Hammad ai rnr tagama baccin kenan kanin kanin bynta.. "Yuuh allah natuba da aure nayi dawuri aidana haifi kmr Hammad dinma.. " cewar jannarht uwar yanson girma.😂
Turo kofar dakin mommyn Chardin tayi da sallama tashigo hannunta rike da cup da gora ..jin karar kofar dakin yasata ta tashi zaune domin dmn tasan be wuce mommyn Chardin ceba. "Af baki shiga wanknba.." Cewar mommyn Chardin
"A mommyn Chardi ynzude nkeson shiga.."
Miko mata cup din hannunta tayi amsa jannarht din tayi tana dan hade rai itafa tagaji da shan magungunan nan gaskia .."maza kafa kanki kishanye.." Mommyn Chardi tafada tana zama kusada ita. Kafa kai jannarht tayi tana yamutsa fuska dukdade babu daci Ko bauri sema zaki zaki.. Shanyewa tayi kna ta mika mata cup din amsa tayi ta bude na gorar ta tsiyaya mata shima kafa kan tayi tashanyeshi tas Tamika mata cup din. Amsa tayi tana fadin "tashi kije kiyi wankan muzo mufara gyarannamu.." Jannarht tace "tou mommyn Chardi... Inada tmbya.."
"Yauwa mommyn Chardi Wai ance in mace Tasha Mgni dayawa in ba ayi sex da itaba Mgnin na damunta..?
"Eh sosai kuwa.."
Jim jannarht tayi tace "tou ni be damuna.."🤔
Murmushi tayi tace "Ai nagaya miki mgninki danake baki special ne..ba ynzude zakijiba a misali ynzude a kaiki da watanni hudu beyi amfaniba dake lokacin ne zaki dandani kudarki.. Ke dinnanma Wani namijin ze barki koda kwana dayane inba da laruraba ace be kwanta dakeba ai da babu lafiya..kingane byanina Ko.."
Daga mata Kai jannarht tayi.. Mikewa tayi tabar dakin tace in jannarht din tayi wankan tayi ready ta snrda ita tou jannarht din tace hadi da shigewa toilet din.
*
A bangaren alhaji mansur kuwa ganin hajiya Samira muzurai takeyi masa Ashe batasan komiba a Kan bikinnashi kwantrda hnklinshi yayi yacigaba da gudanarda alamarinshi a natse yasawa rnshi dasunyi auren insuka tafi London tou bazasu dawoba a can zasu zauna hnklinshi kwance batare da samiran tasaniba..Kai kwance hnkli tashe.😂
**
Dai dai tafito daga wankan kugunta daure da towel jikinnan se shining yakeyi, taji karar wayarta sauri tayi ta goge hannunta a jikin towel din jikinta ta karasa tadauki wayr sunan dr nahnah ya bayyana baro baro..Daga wayr tayi tana murmushi tace "Mommy Noor..kece da kanki.."
Daga dyn bangaren nahnah hafsat tace "amarya amarya bakya lefi ko kin kashe danmasu gida.." Dariya dukkaninsu sukayi Anty jannarht tace "bande kashe dinba.. Yakike ya my bbys.. Yau kwata kwata bamu haduba.." Cewar jannarht.
"Eh wlhy Anty.. Ciwon Hammad ne dukya dagula mana lissafi sannan kinsan bikinki da nashi Rana dayane.."cewar Anty nahnah.
Anty jannarht tace "HK anty Salaha ke gyamin last week Ashe ankusan bikin black din..allah yasa alkhairi." Cewar jannarht
"Ameen.." Cewar nah nah.
"ya shirye shiryen tou..."cewar anty jannarht.
"aikuwade kam. Alhmdllh.. Ya nki shirye shiryen..anty Salaha tace ta tambayeki babu evens amma kinbata carti tarabawa kowa ..Allah yasa alkhairi." Cewar anty nahnah
"A nabata dayakema card din yazo a kurarraren lokacin se shekaran jiya yakawomin.."
"Tou babu lefi.. Ai bakiji yadda nke farin cikin aurennakiba Allah yasa alkhairi Allah yabada zmn hkri.. Insha allahu jibi zamuzo Aiki.." Cewar anty nahnah.
"Ameen nagode mommy noor.. Tou allah ya kaimu..dayakede ummih duk tabada aikataune maybe in za ayi aikin sede zuwa yammacih..daman kinbarshi na saukake muku.. Knga kuma kuna naku hidindimun kada abun yayi yawa.." Cewar anty jannarht..
"Tou mommy noor nagode da karamci.." Cewar jannarht.
"A habade bkm wlhy ai anzama daya.. Gobe zakizo office ne.." Cewar anty nahnah.
"Aah ..ummih ta Hana amma naso zuwa.." Cewar anty jannarht.
"Tou babu lefi aikinmayi kokarin kyanshi tin Ana saurn 2weeks kidena zuwa ai ki huta..gobe Zan aiko miki da sako.."
"Tou nagode Allah yabar zmn tare.." Cewar jannarht.
"Ammande dear.." Nansukayi sallama kowa ya ajiye wayrshi .sosai anty nahnah takejin jannarht har cikin rnta. Suna gama wayar jannarht takira telor dinta yace gobe dasafe ze Kawo mata dmn kayane Kala gomasha biyar na fitar bikin . ummih tace tabari insunje honeymoon din setase kayan lefennata a can. Kala gomasha Biyar dinma ummihce tasiyosu da takalmansu da bags dinsu ummin da knta taje tasiyo tayi zabi kuwa komi yayi.
Rarraba ido yarinkayi Ko ze Kara ganinta amma ina be gntaba da doctor din darema tazo dubashi seyaga Dr fa'izace ya tambayeta jannarht din tace aita wuce yanzu sam beji dadin hknba a rnshi.. Mama rabi kuwa tananan tana ankare dashi..
Watsewa kowa yafarayi anwarne ke kwana dashi dukdade mommah baso takeyiba.
mama rabi de dmn a motar mommah sukazo daman direba yakawosu tou hkma yanzu drevanne ze maidasu. Suna tafe a motar mama rabi se hmm kawai takeyi alamar da mgna a bakinta.. Mommah ce tace "wai meye kiketa hmm.."
'Ai kmr mama rabi na jira tace ''Dolene ince hmm.. Ke kamde bnsan wace iriyar mace bace .. Kina nufin bakiga abinda naganiba.."cewar mama rabi.