x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 15 - IN SO CUTA NE

  • 42001 words
  • 45000 words
  • Out of 48189 words

Category: Love Stories

Views 125

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
mgnr yana kamoshi yakaishi dakin. Kwantrdashi yy a kn gadon marasa lafiyar kwantawa hammad din yy yna hawaye. Anwar dinma zaunawa yy gefen gadon yna kallonshi."blood ashe yau anty jannarht ke aure nasan kasani baka gayaminba.." Cewar hammad yna hawaye.

Gaban anwarne ya ynke ya fadi dmn abinda yake gudu kenan shiyasa be snr dashiba. yace "wayagya mka.."

"Hmmm tindadekai kasani bkagyaminba shikenan.. Ynzu ainasani.. " yy mgnr yna hwaye. "Hba blood meyasa kake hakanewai..kyi hkri mana komifa na allah ne.. INSO CUTA BE HKRI MGNI NE.. so kkeyi ciwonnaka yadawo sabo kou.."cewar anwar.

Hammad bebi ta kn mgnrshiba yacigaba da kukan...nan da nan jikinshi ya rikice yahau shakuwa..anwar hnkli a tashe yaje ya kira doctor akace ya tsaya a waje likitoci ukune suka tsaya a knshi don ceto ratuwarshi ammaaa inaa jikinfa ya rikice fiyeda tunaninsu..

Anwar be kira kowaba se daddynshi yasanardashi yana kuka .. daddynnashi yace kada yasanrda kowa gudun kada hnkli ya tashi.. Anwar kuwa hawaye ykeyi yna rokon allah ya bawa blood dinnashi lafiya.

**
Sahura daman batanan taje amso dinkinta kenan taga ba a gamaba tazauna a dinka sede dawowa tayi taga anyi cirko ciko a falo bata tsaya wata wataba ta ajiye janan a nan falon da ledar kynnata tahaye upstairs din hnklinta a matukar tashi ita a tunaninta kou mutuwa anty jannarht din tayi.

A matukar hargitse tashigo dakin tana kuka tana fadin ina anty jannarht din.. Karasa shigowa tayi taganta kwance tana shasheka ummih na aikin rarrashi tmbyr ummih tashigayi ko lafia.. Ummih tyi mata byanin meke faruwa.. Itama zama tyi aka shiga bawa anty jannarht din hkri.. Ita kuwa jannarht dmwa fal rnta tasan tashiga uku da samira domin taga alamar babu tausayi a tareda ita.. Ji takeyi kmr tace ta fasa auren ta huta da whlr duniyarnan gabaki daya ji takeyi kmr azare mata rai ta huta..

**
Ya fitou cikin shirinshi tsaf shida manager se kamshi ke tashi ango yasha shadda suka shiga mota domin zuwa gun daurin auren. Manager na shirin tada motar wayrshi tayi ruri ganin lambar babanshi yasa gabanshi mummunan faduwa ji yy kmr kada ya daga se kuma ya daga hnklinshi tashe beyi mgnaba kusan 10mnt bbn nashi na mgna nide bnji me yaceba se kuma ya katse wyr.. Ajiye wyr yy idanuwanshi sunyi jawur ya sunkuyrda kai kasa kmr zeyi kuka manager na kallonshi yace " meya faru uban dakina.."

Cikin sanyin murya yace "akwai matsala ..samira takira mahaifana tasanardasu zn auri jannarht kuma kasan basu saniba dmn shirina se byn biki in gaya musu.. Saboda bazasu yardaba kasan zan tsaya siyasar shugabn kasa se sunana ya baci ni bndamu da hakanba.."

Zaro ido manager yy yace "yanzu ya akayi.."

"Wlhy da matsala samira tajamin matsifa ynzu mahaifina da mahaifiyata sunce inharnayi aurennen sun tsinemin.. Ynzu yazanyi.." Mansur yy mgnr hnkli tashi ji ykeyi kmr yy kuka.

Daura hannu manager yy a kai yana kiran kalmar sunayen ubangijinshi.. "Wlhy sena saki samira a wannan karon.." Alhaji mansur yace yana fita daga motar yacire hular knshi ya wurgar.. Manager fitowa yy dga motar yabishi hnklinshi a tashe..

Guraren daurin aure kuwa jamaarh kowa yazo mutanen mutumci dana arziki sun hallara mnyan mutane.. Ango ake jira babushi babu dalilinshi hnklin alhaji hashim ne ya tashi ya mike ya fita daga gun dandazon taron jamaarh yaciro wyrshi yakira mansur amma be dagaba lambar manager yakira nanma bedagaba seda yy mishi 3 miss call kna ya daga magana biyu yy ya kashe mgnr gabaki daya.. Baki sake hashim kebin wyrda kallo hnklinshi tashe yy jimm knaya tuno wani abu yy dealing wata lmba yace "Alhaji kazo ynzu A kn mgnr nan tamu.." Kit yakatse wayr.

**
Gabantane yashiga faduwa ganin har after 2:pm ne ta tabbtr zuwa lokacin an daura auren.. Zuwa lokacin kowa yaci gaba da walwalarshi ummihnma tasawa rnta dangana dukda sM batajin dadih cikin zicciyarta. Jannarht kam ummih tagaji dalallashin tagyaleta nan kwance tana sauke ajiyar zuciya sahura de ita tacigsba da bata baki da anty nahnah. 3:pm abih yakira ummih kiran gaggawa yace maza suzo gida su sameshi.. Ummih gbnta na faduwa ta isarda sagonga jannart da zuwa lokacin zazzabi ya rufeta ruf. Gabanta itama sedaya fadi jin ance suzo yanzunnan.. Dakyar tamike dmn da hijjb jikinta duk idanuwanta sun rine sunyi jawur. Ummih ma snye takeda hijjb sahura na biye dasu janan a ahannunta ..ummih tacewa jamaarh cewar insha allahu ynzu zasu dawo fatan dawowa lafiya sukayi musu. Dreva neyaja motar sukabar gidan kasancewar jannarht bata iya dreving motar yau.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...34

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.

*naga karamci naga kaunah..wasu basu snkaba amma allah ze dasa musu soyayyarka a rai..nagode da karamci sister allah ya kara rufin asiri allah ya kawowa me gida arziki me amfani da albarka. Allah yakawo zuriarh kamilah. Tnks alot little na gaisuwa gareki maman little jiddarh.*

*Dedicated to mmn little jiddarh allah ya bar kaunah*


Da kyar ta saukowa daga kotar ta taka kafarta kasa a hnkli, take takowa, jiri na dibanta hannunta cikinna ummih. Suka shigo falon.

An fara watsewa sadiya ta wuce domin daura girgin dare. Mmn ibrhm ma tashiga gidnta don yima nata gogan abinci. Yn uwada abokanayen arzikima duk sunkama gabansu. daga hajiyar chard se su anty salaha da anty nahnah dasuke shirin tafiya.

Suna shigowa duk suka zubo kusu ido sunayi musu sannu da zuwa. ummih ce ta iya amsawa looking normally. Direct jannarht dakin ummih dake kasa ta nufa tana tafe tana tangadi. Tna shiga dakin tayi zaman dirshen a kasa kmr karamar yarinya hadi da fashewa da wani mahaukacin kuka. Tana bubhuga kafa a kasan tiles din .."wayyo ni jannarht nashiga uku..allah why do this for me.." (Astagfurillahi) jannarht ce ke fadar hkn tana cigaba da kuka yayinda bakin ciki da dmwa cike fal da zuciyarta wanda hknya haddasar mata da azababben zazzabi me mugun zafi.


Dukkaninsu dasuke falon bin jannarht sukayi da kallo dagani sunsan bb lafiya. Karasawa ummih tayi tazauna a kn kujerar kusa da anty salaha. Dakiya kawai takeyi kmr ba komi amma abun na cinta inside ji tajeyima zuciyrta na barazanar tarwatsewa.

Anty salaha ce tace "lafia de kou ummih .."

Ummih tadanyi smiling tace "lafia lau.."

Kawai sunjitane amma sam sun san ba hkn bane. Anty nahnah tace "why naga kmr anty jannarht a dmwa.."

Ummih tace "ciwon kaine ke dmnta..hayaniyar matarnan ta dazu.."

Hajiyar Chardi tace "ai gaskia dole tyi ciwon kai..wannan jarababbiya hk..allah ya shiga tsakaninsu shigiya ai dayakema na riga na tsumata wlhy ya kusanceta kou asiri tyi dan ubnta sede lbri...ita kuma ai sede a rabata dan uwarta."

Anty nahnah tace "kai hajiya..ashe kece kikayi mata gyarannan hk.."

Hajiyar Chardi tyi murmushi.. "Wlhy gyaran yy tubarkallah ..nima inaso hajiya yaza ayi.."cewar anty salaha.

"Yaushe kkeso domin da zuwa gobe zan koma chardi tinda de anyi biki an gama.." Cewar hajiyar chardi.

"Tou hajiya nan da kwana biyu yayi..lokacin kun huta gjyrku." Cewar anty salaha.

"Eh yayi allah yakaimu.."

"Ameen hajiya ngde..ni znzo kou ku zakuzo.." Cewar anty salaha.

Ummih tace "kizo nan ayi miki abunki mana.."

"Tou ummih nagode sosai.." Cewar salaha.

Anty nahnah tace "hajiya nide mgni nakeso me zafi hknnan.. don nafara ganin take taken ogan yna yan hange hange.."

"Duk bb matsala.."cewar hajiyar chardi.

Ummih de na binsu da ido amma hnklinta be knsu ta kosa ta kebance itama tyi kukan kou bacin rnta ze ragu.

Anty nahnah tace "tou hajiya mungode insha allahu in mmn ihsan zatazo zn bata kudin ya kawo miki ayoman hadin 100k .."

"Babu matsala allah ya kaimu.."

"Ameen hajiya mungode" cewar anty salaha. Mikewa sukayi sukayi musu sallama sukace in anty jannarht tafito ayi mata allah ya huta gajiya..hajiyar chardi tace tou.. Ummih tayi musu godiya kna tyi musu fatan komawa gida lafia. Suka amsa da ameen.. Hajiyar chardi ta dauko musu kyn biki suka amsa sukayi godiya kna sukabar gidan dmn a motar anty nahnah sukazo Suka ita ke diving . a motar suna tafe suna hira anty salaha na rike da noor da ihsan a cinyarta sunata wasanninsu. Anty salan tace "Yaufa ana biki gidanmu bamujeba bikin honey nah ke kika hanamu zuwa bnji ddhba.."

Anty nahnah tace "ke dallah rabu da wannan bikin ..yoouh biki kou shirme..wlhy bna farin ciki da aurennan ai kwara ace blood bazawa ya aura ba wannan fetsara unba.."

Anty salaha tace "allah de ya kyauta..sam basuma daceba..amma allah yasan dalilin hkn..shi honey ai anty jannarht yaso kmr ze mutu wlhy.."

Juyowa anty nahnah tayi tadan kalleta kna ta maida hnklinta kn tuki.. Tace "haba dan allah.. Dr jannarht de ta asibitinmu.." Cewar anty nahnah cikeda mamaki domin ita sam batada labarin zncen kou kadan.

"Hbade baki saniba...kou ince baki luraba" Cewar anty salaha tana gyarawa ihsan zama a cinyrta ta ciro nono tasa mata a baki.

"Wlhy bntaba saniba..ballantana in lura ni ai nasha shakuwarnan kawai haduwar jinine.." Cewar anty nahnah.

"Tab aikou wlhy tin kafin Hammad yakai hkn yakeson anty jannarht ni nariga na dago..kinsan duk a kntane yake cikin wannan halin.."

Anty nahnah tace "kai saboda allah.."

"Wlhy kou.." Cewar salaha.

"Oh allah sarki..allah yasa ba rabonshi bace ai da yayi mace wlhy anty jannarht mace se najima ina kwadayin hada jini da ita ..tou bnda yaya sede kani hammad kinga kuwa ita bata yarda ta auri Hammad yy mata yaro zata gani..shiyasa na daurewa raina, na hkra inayi mata fatan zaman samun miji kamili kmr yadda take kamila.."

"Aikuwade ai anty jannarht abun soce ga kowa ga kamun kai..allah de ya bata zmn lafia da angonta.." Cewar anty salaha. Da hk har ta sauke salar a gidanta itama ta wuce nata gidan. Wajajen isha'i ta isa nata gidan.

Suna isa gidan daddy ya nufi bngrenshi anwar ya nufi bngaren kommy. Shikam hammad Direct dakinshi ya nufa yaga cukowar jamaarh a gidan seya fara tunanin kou lafia a hk ya nufi dakinshi ynajinshi a wani nishadin da tinda mommah ta haifeshi be taba jinsa ba se yau. Yna wani murmushi ya nufa bathroom domin ya watsa ruwa zuciyarshi tass yake jinta beda wata dmwa kmr yaro kankani haihuwar yau.

*
Suna fita ummih ta mike ta nufi bedroom dinnata na kasa. A kasa tasameta tayi zmn yan bori still tna kuka kmr rnta ze fita. Karasawa ummih tayi tazauna a gefen bed ta rafka tagumi hannu biyu, zuciyrta na suya ta tabbtr da jannarht tasan su waye zainab gumel da kukan dazatayi se yafi hkn doubles. Jingina tayi da byn bed din tna kallonta batace mata ta tafasaba ballanta ta kone. Dukda kukannata harga rnta take jinshi amma ta shareta don a halin ynzu har jannarht din ummih haushinta takeji. Kukan tayi ta gaji yayinda zazzabi ke kara rufeta jikinta na kakkarwa ta kwanta a kasan tiles din daki dukda sanyin kasan na damunta amma sam bata dmuba da hkn. Kudundine jikinta tayi a kasan tana tunano rywarta shikenan ita a whlce zata mutu ji tkeyi dmn batazo duniyaba da duk hkn be faru da itaba. Gashi tanada tabbacin ummih najin hsushinta sekace ita tace tana sonshi. Sahurace tashigo tasami ummih ta rafka takumi tna tunani. Ita kuma jannarht tana kwance a kasa se rawar dari takeyi. Kamata tyi ta kamata ta mike ta daurata a kn bed din ta lullubeta ita knta sahurar zuciyrta fal damuwa. Ummih na kallonsu batace uffanba.. Abinda ke cinta a zuciyrta yafi na jannarht. Sahura juyawa tayi tabar dakin domin ta kimtsa gidan da kou ina a hargitse yake. Rnr ummih kwana tyi a kn dadduma tana gayawa ubangijinta. Itakou jannarht kwana tayi da azababben zazzabi me zafi. Ummih tana sane da hlin datake ciki amma bata kulaba ibadarta kawai taketayi.

**
8:30 pm. Seda yy spending 1hour a toilet yna wnka kna ya fitou kugunshi daure da towel da karami a hannunshi yna goge sumar knshi. Ganin anwar yg zaune a gefen bed din ya zuba mishi ido yna murmushi yace "shege blood ka ganka..kmr ba wanda yasha jinyaba.."

Smiling yy yace "jinya ta warke..nafa samu anty jannarht.."

Anwar yace "Sosai kuwa kasameta bawani shamaki..ai shiyasa nake gaya maka *IN SO CUTA NE HAQURI MAGANI NE* blood ynzu ai kaci riba.."

Hammad yace "tabbas kuwa aikou ynzu kasuwa ta watse nikam nasamu riba alhmdllh nazama na dr jannarht.." Yakarashe mgnr yna wani lum lum da lumsassun sexy eyes dinshi .

Anwar ma murmushin yy..shiryawa hammad yy cikin kananan kaya..anwar na zaune yna chart a wayrshi. Turo kofar dakin akayi aka shigo. Mommah ce sanye take da wani arnen boyel lace a kalla kudinshi zekai 4.2 millions. Kasancewar ash color ne boyel din me ratsin pink yasa tasa mayafi ponk. Hannunta rikeda phone dinta. Anwar kanshi a kasa ya gaidata bata mabi ta knshiba idanuwanta na kn hammad. Tace "aah son..ashe jiki yy kyau ..ynzu nadawo dga hospital din akacemin ka tafi tin dazu. An sallamekune..?"

Yna murmushin yace "nop mommah naji saukine shine na sallami kaina kawai." Cewar hammad.

Mumushi mommah tayi cikeda jin ddh tace "alhmllh son..hk akeso.."karasawa tyi tazauna a gefen bed dmn tini anwar ya mike yadawo kasa ya zauna. Kallon anwar din tyi cikeda tsana tace "su cingom..a bani guri zanyi mgna da dana.."

Mikewa anwar yy yabar dakin. Sam hammad beji ddhn hknba. "Son inasone inyi mgna dakai."

"Okay mommah ina jinki.." Yy mgnr yana gyara znnshi a kn kujerar dayake zaune.

"Uw son a farkode am sorry bnsanardakaiba na ynke hukuncina saboda nasan na isane ..munyi shawara mun hadaka aureda jawaheer yauma aka daura aurennaku.."

Jin mgnr yy tmkr saukar aradu ya dago yana kallon mommah dan tabbtrda zncen datakeyi mishi..a kwayr idonta yaga tabbacin maganganun nata rai a matukar bace yace "habade mommah wani mgnane kikeyi hk..wacece kuma jawaheer!''

Mommah tace "dan ubanka jawaheer yar mama rabince bka saniba yau.." Cewar mommah.

Mikewa yy a matukar razane gani ykeyi kmr mommah tasamu tabuwar brain yace "What! Mommah kinsan me kike cewa kuwa.."
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...33

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.

*alhmdllh anyi sunan bbyna a yau talata litil jiddarh na gaidaku ngd fans msu kara. Ngd sosai allah ya barmu tare dubannin gaisuwa gareku masoyana tnks alot. Bazan dena fadaba ngaso naga kauna duka ina godiya.*


"Alhmdllh..." Ya furta yayinda idanuwanshi suka sauka a knta. Karasawa sukayi suka zauna hammad da anwar suka zauna a kasa. Yayin da gogan yajejin Kukannata na mugun sosa mishi zuciya.

Data juya taga shigowarsune kuma hardashi kallo dya tayi mishi taji tsanarshi fam cike da zuciyrta. cigaba tayi da kukanta kou zata samu sassauci. tana rokon abih "abih wlhy ni bnasonshi..!" Ta fada cikin muryar kuka ta yadda duk wanda yaji seya tausaya mata.

Ummih kam bakin ciki kmr ze kasheta gani takeyi dande basu da yanci ne yasa abih yyma jannarht wannan mummunan auren. Itakam batasan ina zatasa rayuwartaba taji sanyi daga wannan bala'in se wannan jarabar.. Ashe bata gama da kaddarar yan gumel family ba..

Alhaji zubairu kallonta ykeyi cikeda tausayawa..

Shima anwar abun ya bashi tausayi dukdade ta wani bangaren farin ciki fal rnshi.

Gyaran murya abih yayi batare dayace tyi hkriba ya fara mgna tinda kukannata bame sauti bane . "Abunnande daya faru kaddarace duk wanda beyi mishiba sede muce ayi hkri..Allah kadai yasan dalilin dayasa kaddararnan ta faru..kuma dankin girmeshi fiddausi ai annabima matar daya aura ta fari ta girme mishi nesa ba kusaba.."

"Kwarai kuwa.." Cewar daddy dayake kallon jannarht shi bema hango alamar ta girmi hanmad dinba.

Ummih bakinta ya mutu tsabar bacin rai ta rasa uwar ubanta.batamasan ta ina zata faraba wannan kaddarar wace iri ce hk..ji takeyi kwara auren mansur da auren hammad sam jannarht bazata iya da zainab ba ballan tana rabi"arh.."ya rabbil alameen.." Ta furta a fili hadi da jingina da bayan kushin din. Zuciyrta na mugun harbawa.

"Abih ni bnasonshi na girmeshifah.. Wayyo ummih don Allah kisa baki.. Ni wlhy yasakeni bnasonshi dan Allah abih..ku ceci rywata..bna kaunarshi..." Jannarht take mgnr cikin kuka kmr zararriya.

Intace ta tsaneshi wani irin zafi yakeji a zuciyarshi.. Shide ko ta tsaneshi shi ynasonta a hakan tinda allah ne ya jarabceshi.

Alhaji zubairu ya kalli jannarht cikeda tausayawa yace "diyata kiyi hkri kinji.. "

Juyowa tayi ta rarrafo ta karaso gun seat dinshi ta dafa kafafuwanshi tace cikin kuka harda majina "Dan allah daddy kace ya sakeni wlhy bazan iya zaman aure dashiba ni bnasonshifa..dan Allah dan annabi..wayyooo" takara fashewa da kuka bakin ciki takeji inta tuna cewar ita matar hammad ce a ynzu.

Tausayinta ya cika zuciyar kowa dake gun musammanma hammad da ummih. Alhaji zubairu yace cikeda tausayawa" tou naji diyata yi shiru kinji.." Ya dawo da kallonshi kn abih yCe "tinda yarinyarnan bataso kada asata a wani hali.." Abih na jinshi bece komiba. "Kai hammad rubuta mata takardar sakinta ai ba a tilas a ynzu.. Kai sekaje kayi hkri kji baba."

Zuciyar ummih tayi fari sol addu'arh tashiga allah yasa hkn ya tabbata. Hk jannarht dinma tsagaitawa tayi da kukanta tnajin ta bakin hammad din.

Jin mgnr yy kmr saukar dutsen dala a zuciyarshi dafe kirjinshi yy knshi a kasa yy shiru ..

Kara maimaita mishi mgnr daddy yy..

Cikin snyin murya yace "hba dad saki kuma..allah fa ya hna saki..kumani gaskia bazan wani iya sakin matataba tindade dmn ina sonta..ba girmana tayiba koda ta haifi daah kmr ni, tom nide a hk nke sonta." Cewar Hammad.

"Ni wlhy seka sakeni.."cewar jannarht ta rarrafa gunshi tana kuka tace "ni kasaneki bnasonka.."

Kallonta kawai Hammad yakeyi ji yakeyi kmr ya rungumeta. Dabadan yawan jamaarh ba ai da tini ya shige jikinta gani yayima tafi kyau datana kukan.daga inda take yna jiyo zafin tiririn zazzabin dake jikinta..

Mikewa ummih tayi ta tasar da ita ta kamo hannunta tana kuka suka fita sukabar officedin sahurama ta bisu a baya dmn tini tafara hawayen tausayin anty jannarht.

Direct motar suka shiga tana kuka kmr rnta zefita ta fada jikin ummih tana fadin "ummih dakin barni ni seya sakeni wlhy ummih bazan zauna da kanin bayanaba a matsayin Mijina..'' Tana kuka tana maganganu ummih bata yi kokarin bata hkriba ita knta ta maza kawai takeyi.

Hammad na gani ummih tajata sukabar office din lumshe ido yy ynajin wani farin ciki na ziyartarshi ashe da gaskene adazu da daddy yasameshi da mgnr sam be yardaba gani ykeyi kmr a mafarki. Hamdalah yy a zuciyrshi.

Abih ne yy gyaran murya yace "hk allah yake lamarinshi
End Ads