Murmushi abih yayi yace "kadaki damu rukayyah ba abindaze faru se alkhairi .. knga ynzu mgna baze chanzuba mu ba kananan mutane bane..kiyi fatan alkhairi pls."
"Tou..shikenan.." tace hadi dayin murmushi ummih tyi daman tasan da kmr wuya ya fahimceta..katse wayr tyi ta jingina bynta da byn gadon tazubawa wyr ido da tunani tunani a rnta..
Wasa wasafa kusan 1week kenan ummih bata bi ta knta, duktayi yar rama bata wani damuwa dataci don ummih tyi mata sabo gashi ynzu tana horuwa.. se da kyar takecin abinci shima dantasan illarh rashin yin hknne yasa take tutturawa.
A bngaren HAMMAD kam ba abinda ya chanza, rywa tayi mishi tsada bayajin dadin komi se kallon picture dinta dake wayrshi. Danma anwar nayi mishi natsihohi.
Kusan 2week's kenan babu abinda ya chanza jannarht tanason bawa ummih hkri amma ummin taki bada dmr hkn domin datazo gu zatayi zumbur tamike tabar gun har time din abunna bata mata rai na yadda taga HAMMAD da jannarht..
Duk sati biyunnan dauriya kawai ykeyi.amma ynason sata a idanununshi ynason jin muryarta.. anwar ne ke bashi shawarar yadan dagawa ganinta kafa maybe ko yasamu sassaucin sonnata azuciyrshi..shide hammad yajishine kawai..yariga ya dangnta soyayyarta a rnshi da kaddararshi yana fatan allah yasa yaci jarabawar tashi. Yau anwar yaje gun aiki shikadaine kwance a dakin tunaninta ya addabeshi kmr an tsikareshi yamike babu wani karfi a jikinshi yadauki car key yabar gidan cikin karfin hali.
2:pm a asibitin tayi mishi da kyar ya kawo knshi asibitin. parking yayi a parking space yafitou dukya rme hkn be hana a gane kyaunshiba.
Kou dar babu a zuciyrshi direct ya turo kofar office dinnata yasako kai ... zaune take face dinta tayi fayau sanye tke da hijjb purple light ya amshi face dinta hnklinta na kn system din dake gbnta.. dago kai tayi daga kallon system dinnata dan ganin waye yashigo mata office.. idanuwanta ne suka sauka a knshi yna sanye da kananan kya sun amshi jikinshi ainun ji tyi kmr ynzude abinda yafaru tsakaninsun ya faru.. duk tsanarshi tadawo sabuwa dal a zuciyarta hade rai tayi irinna tsare gida..dogon numfashi yaja hadi da krsowa yna niyar zama a kn kujera tace "Waya baka izinin zama.."
Fasa zaman yy ya tsaya a tsaye idanuwanshi na knta hk kawai ya tsinci knshi dason bata hkri don ya kula rnta a bace ne.."anty nazone inbaki hkr tinda abinda nyi ya bata miki rai wlhy ni bnsan hkn ze faruba..."
Daga mishi hannu tayi batare data kalleshiba danta lura byn raini da rashin kunya harda rainin hnkli yakeson kawo mata tace . "Bnason jin hakurinka karike kynka banada bukata...kawai I don't like to see you .. ka fitarmin a office dina..." dagajin yadda tyi mgnr yanada tabbacin har lokacin rnta a bace yake..
"Pls anty jannarht am really sorry ba laifina bane...."
Katseshi tayi hadi da mikewa tsaye tace "bnason isknci nace ka fitrmin a office dina kou mun hada wani abune dakai ..."
Murmushi yy shi kyauma yaga takarayi mishi .yace "ni nahada dake ai tinda gashi nazo har office dinki kina korana ..hba anty jannarht.."
haushin shine yakara rufeta tace "Bnason jin komi daga gareka..just get out of my office..!" Ta karashe mgnr tana nuna mishi kofa.
littafin na kudine ga masu bktr Cigabn littafin su nemi 090382757515.
normal grp2 ngd da adduarh.
Gabaki daya anty jannarht tafara tunanin koude HAMMAD din yafara shaye shayene..ji tayi jikinta yadauki wani irin chock.. tattaro dukkannin kuzarinta tayi hadi da tureshi daga jikinta ranta a matukar bace ..
Idanuwanshi sun kada sunyi jawur besan haka yakeba ..bemasan meya aikataba.. red eyes dinshi yazuba mata..
Se ynzu take nadamar sakewar datayi dashi din ashe hkn raini ze jawo mana..daman ummih tajima tana gaya mata illar hkn.
Kara kamo hannunta yyi rnta a matukar bace ta fisge hannunta yakara kai hannu yakamo hannayenta duka biyu ya matsesu cikinnashi Idanuwanshi na zubar da kwallah yace "pls anty kice wani abu..wlhy inasonki..ba laifina bane nima allahne, ya jarabceni."
jin abun takeyi kmr a mafarki yake faruwa .oh wai itace yau HAMMAD keta tattabawa kmr wanda ya biya sadaki.. "pls anty kice wani abu mna.. wallahi da gaske nakeyi inasonki.." mgnr ykeyi kmr wani zautacce.. fisge hannayenta tayi cikeda bacin rai ta wanka mishi wani irin mahaukacin mari ita knta tji zafin marin a hannunta...
A bangaren gogan kam kou gezau beji zafin marin datayi, mishiba wlhy ji yakeyi kmr yazama mahaukaci me bin bola inhar zesamu sassauci a game da sonta zeso yazama cikakken mahaukaci..
Cikeda kulewa tace "wato sakewar danakeyi dakai ita takawo rainin da har kakeda karfin halin rungumeni after that kabude bakinka kacewai kna sona..inkana shaye shayenka sekazo ka saukemin haukanka a kaina..bnason iskanci niba yar iska bace knajina kou! ..kuma wlhy jikina daka taba a matsayinka na ba muharraminaba allah ya isa tsakanina dakai...ashe ba ciwon kakeyiba da mummunan nufi a zuciyrka..ka gaggauta fitar mna a gida .."
tajuya da niyar barin falon..
Tinda tafara mgnr yke kallonta shi sam duk maganganunnata basuyi mishi zabiba hasalima sam bekai ko kwatn zafin dayake jiba a zuciyarshi.. binta yy ya kamo hannunta batare data juyoba ta fisge hnnunta rnta a matukar bace ta haye upstairs din bata tabbatr dacewar HAMMAD dan iska bane seyau..
Nan kasan ya tsugunna hannunshi dafe da kirjinshi yayinda wasu zafafan hawaye ke zirya a kn kuncinshi sam bemasan suna zubowaba.. waishin daman haka son yake.. wani irin ciwone me mugun radadi yake taso mishi a kirjinshi kuka ykeyi tmkr karamin yaro.. kusan 30mint yayi a wannnan halin..a daddafe ya mike hannunshi dafe da kirjinshi yana tafe yana tangal tangal hadi da dafe bango yabar falon. Fitowa yy harabar gidan still hannunshi dafe da bngo damn anwar yana tsaye bakin motar ganinshi yasa yy saurin karasowa ya kamoshi suka karasa yasashi a motar still tears na zirya a kunshinshi. Jan motar anwar yy sukabar gidan..sundanyi tafiyar 10mnt yayi parking Idanuwanshi na kn HAMMAD din daketa faman hawaye. Cikeda tausayawa yake kallonshi sauke ajiyar zuciya yayi yace "Blood don girman allah ka tsagaida da kukannan naka pls.. ka gaya matan kna sonta.."
Lamarinna dagulawa anwar hnkli jan motar yayi sukabar gun rabi hnklinshi na kn hammad rabi na kn tuki.. HAMMAD kam ji yy dama yasani dabe gaya mataba domin seya karajin damuwarshi ta ninku tafi da zuciyarshi tukuki ji ykeyi kmr zata fallo ta fito fili...
Tana hayewo saman a corridor sukayi kicibis da ummih .. bata ankaraba taji ummih ta daga hannu ta sharara mata lafiyayyun maruka guda biyu..dafe kuncinta, tyi ta mugunji shigar marin nan ta durkushe hanunta dafe da kunshinta tana hawaye tunanima takeyi me tayi.. domin ita batayi tunanin ummih ta gnsuba.. "ashe baki da hnkli bnsaniba seyau..kinga abin nke gya miki tin tini ya tabbata ko..nce miki ki dena sakarwa dan gidan zainab dinnan fuska amma kika ki..ashe dama tin tini yna tattabaki seyau asirinki ya tonu wato abun a office be ishekuba sekunzo har cikin gida kou.." cikeda bakin ciki ummih take mgnr.
Se ynzu ta fahimci me ummih ke nufi wato taga sadda HAMMAD ya rungumeta..cikin kuka tace "ummih wlhy be taba tabaniba se yau dakika gani.."
A kufle ummih tace "zaki rufamin baki kouse na hada miki wasu marukan..kina ganin kmr bnsan halin da kike cikiba ko keda yaron tou nasani bazaki wayance minba kallonki kawai nakeyi .. .. nafi tunanin abinda yasa innasa miki doka bakya bi kike fatali da lamarina saboda bani na tsugunnaba nakawoki duniya..amma bakomi komi kikayimin ba laifinki bne lefinane tinda harna fifitaki a kn yadda na tsugunna, nahaifa .." ta karashe mgnr cikeda takaici..
Tinda take bata tabajin maganganuba masu zafi daga bakin ummintaba se yau ..bakincin yatarun mata yazamar mata biyu.. cikin kuka tace "ummih dan allah kiyi hkr pls karkice haka ummihna.."
Juyawa ummih tayi da niyar barin gun.. cikin kuka tace "ummih pls tsaya kiji..ki fahimceni dan allah ummih ..."
Tsayawa, tayi batare data juyoba tace "ta yaya zan fahimceki byn na kamaki red hand dumu dumu..har yana furta miki kalmar so.."cikeda dacin zuciya takarashe mgnr. Kuka jannarht keyi riris .. ummih tacigaba dacewa "kuma duk lefinkine..tinda yau yayi kissn dinki kinga next time se hawanki zeyi..years kece kikabashi offer din hkn. "
Mgnrnan na ummih na karshe yafi komi batawa Jannarht rai..tsananta kuknta tayi..
"Kinga tin kafin hknya ksnce is bttr ace bana tare dake.." tana kaiwanan tacigaba da tafiya rnta a matukar bace datasan hknne ze kasance da duk magiyar dazatayi mata bazata barta ta tafitaba.. direct tanufa hnyar upstairs din saukowa tayi dakinta dake kasan ta nufa.. kwantawa tyi a kn bed dinta zuciyrta na tukuki "waishin ni rukayyah wace irin kaddarace ke bibiyata ina tunanin na yadda kwallon mangwaro nahuta da kuda ashe ba hk bne..." Nan da nan zuciyarta ta tsinke tabbas jikinta nabata wani abu bad na bibiyarya ... hajiya zainab gumel tana daya daga cikin mutanen data tsana a rayuwarta kwata kwata matar batada zuciyar musulunci amma abin bakin ciki wai yau danta shine ke furtawa Jannarht dinta kalmar so ...kai ji tyi duk tabi ta kara tsanar yaron da duk family din gumel din..
Sahura dake labe tanajin meke faruwa tanajin ummih tasauka kasa ta karaso ta kamo anty jannarht din dataketa kuka kmr rnta ze fita.. kamota tayi tace"kiyi hkri anty jannarht..komi yy zafi mgninshi allah.." tana kukan takamota takaita dakinta ta zaunarda ita a gefen gadon itama ta koma tazauna a kasa . Dukda bataji komi ke faruwaba amma ta tsinci wani abu a ciki.. kumata fahimta.
Hada kai tayi da guiwa tana cigaba da rero kukan kmr rnta ze fita..
"pls anty jannarht kiyi hkri kukanya isa hk.." cewar sahura..
Cikin kuka muryarta na sarkewa tace "pls.. kije.. kibawa.. ummih hkri..wlhy bazan..jure bacin rntaba.." takara fashewa da kuka tinda take bata taba tsintar kanta atsanar hammad ba se yau..
Tagumi sahura tayi itakam abun beyi mata dadihba gaskia domin a yadda tji ummih bata taba shiga bacin raiba kmr na yau.. sahurade hkri tashiga bata hadi da ban baki.
Kouda suka isa gidan seda anwar yakamashi yakaishi dakinshi bakowa a falon kowa na bngarenshi.
Kwantr dashi anwar yayi yakoma gefe yy tagumi hadi da zuba mishi ido .. hawayen ykeyi babu kakkautawa ya dafe hannunshi da kirjinshi idanuwanshi na fidda kwallah me mugun zafi.
"Pls HAMMAD kayi hkri..don allah ka kawo sassauci a lamarin pls.."
Lumshe ido HAMMAD din yayi a fili yace "wayyo anty jannarht dina.." yy mgnr yna wani irin Murmushi .. anwar de na binshi, da ido.. turo kofar dakin akayi aka shigo.. dago kai anwar yiyi dan ganin me shigowa..
Bance allah ya isaba😎
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...23
littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 09038275715.08033368013.
Time din posting 5:pm and 11:am
Kyar ya tsayar da idanuwnshi a knta ynajin wani iri game da itan inza aje ya kiyasta yanda yakeji din sam baze iyaba..
Ganin ya tsaya kallonta nema yasa yace "Inbazaka fitaba ni zan fita inbar maka office din.." tyi mgnr rnta a matukar bace.
Cikin sanyin murya yace "naji zan fita..amma dan Allah ina rokonki abu daya a matsayinki na musulma kinga soyayyarkide allahne ya dauramin ina rokonki ki tayani rokon Allah ya ragemin sonki.." cikeda tausayawa yake mgnr.yna gma mgnr yajuya yabar office dinnata jiki babu kwari, bynshi tabi da kallo harya fice daga office din komawa tayi tazauna dafe da goshinta. Ita inma ta rasa miji kawai setayi soyayyah bama aureba da kanin bayanta ai sam bazama ta iya wannan abun kunyarba , gaskia allah ma ya tsareta da shiga bakin duniya Wlhy ganin abun takeyi kmr a mafarki..
dai dai ya fitou sukayi kicibis da anty salaha kallonshi kawai tayi tagane wani abu na damunshi daman ita tini tasha ganinshi da anty jannarht tana bashi abinci a baki tin a lokacin tafara karanto wani abu a fuskar HAMMAD din.
Binshi tayi da ido tace "honey.."
Sunkuyar da kanshi yayi kasa yace "anty gud afternoon.."
"Fine..honey ya akayine.." smiling kawai yayi kamo hannunshi tayi suka nufa office dinta dashi tazaunar dashi itama tazauna tana facing dinshi tace "honey meke faruwane duk kabi ka rame.." shiru yayi babu amsa zuciyarshi na deep deep..
Jimm tayi tace "baka da lafiyane.." daga mata kai yayi .. tasan kouda ynada ciwon ba ciwon bane yafi damunshi a ynzu .." okay swry..anty jannarht ta dubaka.."
"Nop kisamin drib kou znji karfin jikina.." yy mgnr yana bending a kn kujerar. Cikeda tausayawa take kallonshi ..nan tayi mishi yan gwaje gwaje damande kou beceba dolene asa mishi drib. Drib din tasa mishi a office dinnata ba jimawa bacci ya kwasheshi. Takira anwar tasanardashi don tasan dolene ze nemeshi. Yna baccin anty nahnah tazo kawai tagnshi da drib tace "oh mmn ihsan ashe ciwon yayi tsanani har haka ni mommah ta gayamin amma tace yaki yarda a kaishi asibiti da yauma nakeso inje inga jikinnashi tindadeshi in an kirashima be dauka.." tyi mgnr tana zama a kn kujera.
"Aikuwade yau dinma danni na matsa mishi .."
"Au nasha shine yakawo knshi ai.."
"A'ah nazo zuwa office dinki naganshi yafito daga office din anty jannarht.."
Jinjina kai anty nahnah tayi dan ita sam batasan meke faruwaba. "Allah yakara lafia ai HAMMAD halinshi seshi ace kna ciwo amma kaki zuwa hospital inba shibama mommah ai bazata kula kowa ba.."
Murmushi anty Salaha tayi tace "ammen de..ai HAMMAD dan darune miskili kenan.." hk sukaci gaba da yan hirarrakinsu.
Kwananshi daya a asibitin aka sallameshi anwar ne ke jinyarshi duk family din waziri babu wanda bezo ya dubashiba har mama rabi da diyarta jawaheer yadan murmure anwar na bashi baki da bn haquri da bn baki. amma still tna rnshi be tabayin daidai da second ba batare daya tunataba. yadan sawa rnshi dangana amma kullum se yazo asibitin daidai lokacin tafiyarta ya tsaya ya zuba mata ido harta shiga car dinta tabar Asibitin inya gantan yana samun sassauci,a rnr yakan samu yadan ci abinci kou yayane. Anwar de kullum cikin lallashi yake.
Ganin yadan samu sassauci kwana biyu daman mama rabi takan dan zagayo dataga yasamu sauki tasamu mommah da mgnr.
Suna zaune a dakin mommah anty Safara'u na gefe nasreen na zaune kusa da ita a kn kushin. jawaheer na zaune kusa da mama rabi a kn bed mommah na zaune ita kuma a kn carpet a kasa ta gishin gida da katon trea a gabnta wanda yake cike da kyn marmari. Suma sauran dukkaninsu akwai trea din a gabansu.
Wani shu'umin Murmushi mama rabi tayi cikeda kissa tafara magana ." Zainab yarkifa ta matsamin.."
"Tou diyata taho ki gayamin menene ke damuwarki.."
Rufe fuska jawaheer tayi wai ita adole tanajin kunya.. mama rabi dake kallon yar tata tace "ai bazata iya gaya mikiba.."
"Tou mama rabi ki gayamin knsan banison dmwar diyarnan tawa.."
Anty Safara'u de suna sauraren koume suke cewa.
"Wai daman yar gida takeson ayi.." cewar mama rabi.
Cikeda rashin fahimta mommah tace "kmrya kenan kunsani a duhu.."
"Wai HAMMAD takeso nikuma nace wannan ai abune me sauki inde a gunkine.."
Anty Safara'u dake gefe ta rangada wata uwar guda..nasreen ce kadai bata waniji dadin hknba amma bata bayyanaba.
Mommah kam kmr dadih ze kasheta tace "ai wannan abun farin cikine..se ayi tuwona maina, haba ga abu a gida ai ba a kaiwa dawaba.. diyata wannanne kiketa kumbiya kumbiya."
Farin ciki fal ran mama rabi ganin yadda kowa yayi Naam da lamarin. "Aikuwa tin tini taketa fadimin nace A'ah.."
"Habade wani A'ah..mama rabi aiko suma nijer zasuji dadin labarin hadinnan. Kai abu yayi dadih yau kam zanyiwa daddy kyakyawan albishir...dmnni tin tini nkeso ayi hadinnan bnde furta bne."
Mama rabi ta kara rangada guda tace "kice yar taki ta kwantrda hnklinta.."
Mommah tace "kwaraima kuwa kmr tsumma a ruwa..aida ita da HAMMAD din duk dayane a gurina.."
Anty Safara'u ta kwashi wata uwar shewa tace "ai kuwa mude sede muce Allah yasa alkhairi wannan abun dadih hk..gaskia Mommah asa rnr bikinnan a kusa mu debo makida da mawaka..wannan dadih hk.."
Murmushi mommah tayi tace "aikuwade bri Safara'u nji ddh wlhy.. daman dukya sukurkuce ai kwara ayi mishi auren ko ze natsu.."
Mama rabi de baki har kunne itakuwa uwar gayya tinda aka fara zancen ta rufe ido wai ita adole kunya ammafa farin ciki fal rnta. Itakam Nasreen tanajinsu batace uffanba bataji dadihn hknba har rnta. Babu wanda besan cewa yarinyar bin maza takeyiba, tayi ciki yakai sau hudu wanima yayanta bilalne keyi mata kai daka gnta zakaga komi a sassake kmr na bazawara.
Da daddare mommah tasamu daddy a falonshi da mgnr abun mamaki tash ze bata matsala amma se taga akasin hkn yayi farin ciki shima danshi a tunaninshi ko yaran sun shirya kansune.
**
Lokacin bikin nata matsowa a ynzu hk saura kwanaki 35. Ganin yar tata tashiga taitayinta yasa Ummih tadan fara saukowa don ynzu tana amsa gaisuwarta harma tana feeding dinta sosai tadan fara sakewa da ita amma ba kmr adaba.
Yau takasance sunday ne bata zuwa aiki. Wajajen 12:12pm kwance take a dakinta a kn makeken gadonta da wayrta a hannunta. Kasancewar yau ana rana me zafi dagani zakasan rnr ta ruwa ce, hknne yasa acn dakin a kunne yke. Ummih tashigo dakin da sallamah. Amsa sallamar tayi hadi da tashi zaune. "Sannu ummihnarh.."
"Yauwa mamana.." tazauna a gefen bed din idanuwanta na kan Jannarht din. "Ki shirya gobe me gyaran jiki zatazo daga chardi za a fara miki gyara."
"Ummih gyaran jiki kuma.."
"Eh mna kou kina nufin hk zaki kai mishi jikin babu gyara..ai dole se anyi miki gyara.." cewar ummih.
Murmushi tayi tace "tou ummih.. ta yaya kikasan me gyaran jikin a chard.."
"Eh makwabciyarmu dinnan maman Ibrahim ita kinsan yar chardi ce to itadincema ta dauko miki ita kuma ta biya kudin.." maman Ibrahim babbar macece kmr su ummihn take mijinta babban low ne Yaranta uku biyu maza daya mace suna mutumci da ummih.
"Allah sarki ai mmn Ibrahim akwaita da mutunci .aiko