x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 16 - IN SO CUTA NE

  • 45001 words
  • 48000 words
  • Out of 48189 words

Category: Love Stories

Views 121

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
tindade kai knasonta aishikenan a hnkli itama zata sakko."

"Hkne kam allah yade yasa alkhairi a lamarin.." Cewar daddy

Dukkaninsu suka amsa da ameen harda Hammad.

Abih yacigaba dacewa "Dan allah alhaji kurike mna diya amana wlhy kagantanan ita zuciyace ga duk wanda yake gidan marayunnan ..tin tna jinjiea muka tsinceta itadin abace me shiga zuciyar kowa bamusan mezata zamaba a lokacin..kaga ynzu hk kusa abinda take samu a aikinta shi take kashe ma duk wani da dake cikin gidannan.. Mun raineta mun bata ilmi dai dai gwargwado ..alhaji bamu samu matsalaba gun tarbiyar yarinyarnan. Itadin yace me matukar tarbiya da ladabi gatada tausayi..yau da ace watace nayi mata aure take fadin cewar batasonshi da kaga yadda zamu kare a office dinnan, amma jannarht inasonta sosai tmkar yarda ta fito daga jikina.. Zn iya ce mka duk ilahirin yrn dake gidannan bb wadda nkeso kmr jannarhtulfiddausi tin tana jinjira nake kaunrta har ynzu..hk take a zuciyar rukayyah kou ince tama fimu sonta dukkaninmu a gidannan..rukayyah ita ta raineta gashi har ynzuma tanaci gba da rainonta..Dan allah alhaji nabaku amanarta..bna fatan a wulmtamin ita"

Kowa yy jim ynajin bynan abih me taba zuciyar me sauraro. Shide hammad ji yakeyi kou iyayen jannarht bazasu nuna mishi sontsba. Tindama suka haifeta suka yardar ai ya tabbatar basasont. shikou gashinan allah ya jaranceshi da zazzafar kaunarta tin kafin yakai hk yke sonta gashi har zuwa ynzu..ji ykeyi kmr dan shi allah yyita.

Daddy da yy jim yace "Tou alhaji khasim nagode da karamci sosai..insha allahu diyade ta kowace kuma zamu riketa amana babu ha inci bi izinillahi allah ya tayamu riko.." Cewar daddy.

Dukkaninsu suka amsa da ameen..

daddy yacigaba da mgna "Alhaji dmnde nazone inyi godiya bakuma zngaji da godiya..yaroma dayaji mgnr yace shima zezo yy godiya allah ya saka da alkhairi.." Cewar alhaji zubairu.

Abih yace "hbade bkm ameen..amman nide abinda nkeso gareku dayane bazan fasa fadaba shine amana a rike mna diya amana don allah.."

"Karka damu alhaji insha allahu mun dauki amana kuma zamu rike.."

"Tou allah ya bada iko.."

"Ameen" cewar alhaji zubairu.

Hammad dan rissinawa yayi,yafara jero mishi godiya cikeda ladabi.

Hk kawai yaron ya kwantawa abih a rai ya yarda da natsuwarshi da kuma soyayyar dayakewa jannarht din..

"Ku bamu guri zamuyi mgna.." Cewar daddy yna kallonsu anwar da hammad din. Mikewa sukayi sukabar office din suka isa kn wani benci can daga gefe suka zauna hammad na sauke ajiyar zuciya ji ykeyi kmr bashi bne mara lafiyarma duk yaji ciwonnashi ya warke. "Wlhy blood ji nkeyi kmr a mafarki.." Cewar hammad yna fuskantar anwar. "Hmm kaide bari nima hk.. " cewar anwar.

"Wai ta yaya hknya faru.." Cewar hammad dayake mgnr cikeda farin ciki.

Anwar ya fara koro mishi byani "sanda ciwonka ya tashi sosai da sosai dinnan Doctor jannarht wato mtrka a ynzu tasanarda daddy damuwace tayi mka yawa shine daddy yakirani yake tambayata meke dMunka nagaya mishi..ashe rnr dayabar asibitin yaje yayi bincike a kan anty jannarht aka tabbatr mishi dacewar itadin yace ga gidan marayu. a rnr daddy yje gidan marayun suka hadu da wannan bawon allahn ashema sunsan juna.. Shine daddy ys nuna mishi bktrshi . abih yace dade ace kafin zuwan mansurne da se yabaka amma an rigarku.. Shinefa yabawa daddy hkri ni kuma da daddy yadawo ysnr dani yce kada in sanar mawa kowa, kuma yace in rinka bka hkri da kwantr mkada hnkli .. Still daddy sedaya kara komawa yanata rokon abih..harma abih din yazo yaduba jikinka timedin bka farkaba yaji tausayinka sosai.. Da aka samu prblms a aurenta da dyn dazata aura yakira daddy akazo aka daura dakai.. Kai nawan knada saarh wlhy...ni kai nyi mmki"

Wani irin kayataccen murmushi yy yace"alhmdllh..allah mji rokon bawa..nifa kouda anty jannarht mahaukaciyace inasonta a hkwlhy .." Cewar Hammad.

Murmushin anwar yayi yace "hk so yake ba ruwanshi dako kai waye.. Alhmdllh angon jannarht da.."se kuma yaja bakinshi yy shiru tunawada yayi da hammad besanda dayan aurenba.

Hammad farin ciki ya cikashi benasan me anwar yaceba se washe baki yakeyi kmr
gonar
audiga. "Kai kaga daddy zeyimin short yana gani yadda akasha fama allah ya kwato min ita..ta sanadin Daddy kuma yace wai insaketa.. Ai wlhy in duk duniya zasu taru suce in saki anty jannarht wallah bani sakinta ainida ita mutuka raba.." Cewar hammad.

Dariya Anwar yy hadi da cewa "shege Blood.. Knaji tanata kuka wlhy ni tama bani tausayi..allah kuwa."

"Ni kaina ta bani..amma cikon tausayinnawa shine kin sakin nata ..mutu ka raba." Cewar hammad yna wani smiling.

Anwar yace "aini nasan baka sakinta shima daddy yasani kawaide yace hakanne dantaji dan sauki a rnta."

Hammad yace ''Aikou nasha giyar wake bazan saketaba tab..ai wlhy naci wuya kou incema zancigaba daci tindade batasona..amma dassuki tinda ynzu hk itadin mallakinace."

Anwar yace "wannan kuma sekabi a hnkli ai abun dan a hnkline..ballantana yaseen naga anty jannarht tanada daru.."

Murmushi hammad yy yace "uhm sede ince allah ya bata hkri ..wlhy tlhy blood bazan iya sakin anty jannarht ba kouda zata rinka ynkan naman jikinane kullum.."

Anwar yace "shege blood..ynzufa kashiga sahun mnya..uhm kouda yke bka shigaba tinda baka dangana da anty jannarht ba.."anwar ya karashe mgnr yna kwashewa da dariya.

Murmushi hammad yayi yace "aini badan wannan nkesontaba..nide kawai inasontane kou babu abun..krmn dan iska"

Anwar ya kara kyal kyakewa yaceyace "um um sannu babban dan iska..Abunde abun sone fadi gaskia.." Duka hammad yakai kishi yace.
" Allah ni blood babuma abun a raina nide kawai nasan inason anty jannar fiyeda tunanina.."

Smiling anwar yy yace "Dukda hkde wata rna seka bukaci abun.."

Hammad yace "waikai meka maidanine.. Nce mka ni abunma ta rike abunta ni ita bkeso ba abunba..kai ta yayama znga abunnan..tab.."cewar hammad

Murmushi anwar yy shide yagane blood dinnashi bya hayyacinshi.

"Gobe zn fara azumina insha allahu.." Cewar hammad.

Cike da karin byni Anwar yace "wani azumin.."

"Wanda nyima allah alqawari mna inhar nasamu anty jannarht, gashi kuma allah yji rokona yabani.."cewar Hammad dake cikeda farin ciki.

Anwar yace "au bka mntaba..uhm ammande ka bari ka kara samun sauki.."

Hammad yace "yaza ayi in mnce..a'ah ai nariga na warke dagananma gida zaku wuce dani baxan koma asibitiba.."

Dariyar farin ciki anwar yy duk duniya ynason farin cikin hammad.

*
Byn fitarsu alhaji zubairu ya dubi alhaji khasim yace "alhaji again dmn mgnr kudin da wancan yakawone nakeso a gyamin kou nawane in biya a biyashi kama daga kn nera biyar a gaya min zn biya.."

Abih yy murmushi irinnasu na mnya yace "karka damu alhaji base kun biya komiba muma bamu taba kominacikin kudinshiba ..sadaki dakuka biya har millon biyu ma yy yawa wlhy albarkar auren mukeda bukata.."

"Hba alhaji bkm ai darajar mace tafi dukkanin kudin duniyarna..dazuciya daya muka bada kudin insha allahu kuma baza kuyi dana sanin aura mna yarku dakukayiba..kuma ma ai irin wa innan yaran abun a tausayane sam fa basusan dadihn iyayeba..haba alhaji aikou bkace mu rike amanaba muma in mukaci allah baze barmuba."

"Yauwa alhaji bkm allah ya bada zmn lafiya.. Mgnr tarewa ku dan dakata tukunna zuciyarta ta dan fara sanyi tukunna .."

"Tou alhaji bkm..mungode da krmci ni zan wuce.."dady ya fada Hadi da mikewa tsaye yna gya rigarshi data dan tattare.

Mikewa shima abih din yy yace "tou ha dmwa alhaji allah ya kauda idon makiya." Amen amen de" cewar daddy. Har bakin motar ya rakoshi anwar yashiga fannin dreva daddy yashiga bya hammad yashiga gba still ynawa abih godiya. Har sukabar gidan hammad nata godiya. Suna fita daga gidan yadawo da akalar godiyrshi kn daddy. Daddy de farin ciki ya cikashi na yadda yna dannashi nata farin ciki ynason hammad dukdade ba danshi bne amma ynasonta tamkar danshi anwar.

Daddy yace sukoma asiviti hammad yace aa aishi yama warke..dariya daddy yayi ..yna farin ciki dukda yasan akwai wani bala in a gabanshi. Direct gida suka nufa. Hammad de ji ykeyi kmr yace a kaishi gidansu anty jannarht don yanason sanin a wani hali take.amma yasan zuwanshi ba abinda ze kara mata se dmwa dan hk ya shafawa knshi salama. Badan ruhinshi yaso hknba.

*
Har suka isa gida jannarht na kuka kmr rnta ze fita tana jikin ummih suna isa gidan dreva yy packing shima dukda besan meke faruwaba yashiga dmwa. Jikin jannarht nata kakkarwa yayinda zafin zazzabi ke bugun jikin ummih tausayin jannarht din fal rnta dukda a wani fanni da haushinta a rnta.

Sahura ta fita daga motar ta budewa ummih, kamo hannunta ummih tayi tace "sauko mushiga ciki.." Cewar ummih data sauko dga motar hannunta na cikinna jannarht jin hannun nata takeyi kmr wuta yyn da hannun keta karkarwa.
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...35

littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemi 08033368013.

*dedicated to mmn jiddarh bbynki na gaisuwa*

Grp 1 tnks for the love Hammad na gaisheku😊

"Aah bnsaniba seka sanar dani kanin ubana..kabi abinda nkeso azauna lafia fa.."cewar mommah.

"Haba..mommah wannan yarinyr gaskia bnasonta ... " cewar Hammad rai a bace.

"Dan ubanka yar uwarkace dole kowa kasota..tindama an daura muku aure.. gobe ma zata tare kaga mgnr soyyayya ya kare zaman aure da ita dole .." Cewar mommah tana kallon dannata.

Komawa yy yazauna knshi na juyi idaniyarshi na kallon kasa rnshi a matukar bace.. "Mommah ni macece daza ayimin auren dole.."

"Bnsaniba..saboda na isa ne ai.." Cewar mommah.

Tafe fuska yy yaca "Tou ni bana sonta gaskia..hba mommah mezanyi da ita.. Kawai kun cuceni.."

"Ubankane ya cuceka ..dan ubanka..wlhy ka shiga hnklinka tin muna mu biyu ..zmn aure dolene kyi da jawaheer kji na gaya mka..tinda ni ina sonta.." Mommah tayi mgnr hadi da mikewa tsaye.

"Nide sakinta znyi..tindanide bani naganiba nace inaso..wannan tsohuwar karuwar mezanyi da ita.." Cewar hammad.

"Kasaketa kaga yadda znyi da kai dan ubanka..kou kalmar saki nakara ji a bakinka senaci matar ubanka..inma karuwarce hk zaka zauna da ita dole inde inada rai..ai yar uwarkace naka se naka..hba shiyasa se ayi tayimin gori a familynmu ana cewa ni bn isa da yayanaba..kayi kuskuren sakin yarinyarnan in rnka yafi dubu seya bace kaji na gya mka.." Cewar mommah ta juya tabar dakin rnta a bace hnklinta a tashe. Dmn tasan seta samu matsala ta fannin hammad din.

Dafe knshi yy ynajin rnshi na mugun suya. Sometimes se yake ganin kmr akwai abinda ke damun mommah..dukdade yasan wannan tsarin auren mama rabi ce ta kitsimashi .aiko babu abinda ze hanashi maka mata red card shi mema zeyi da ita shegiya kowa yasan itadin karuwace. Ga rashin kunya amma a rasa waza a hadashi se ita. Dan guntun tsuki yy hadi da mikewa ya nufi toilet yadauro alwala yadawo ya shimfida dadduma yafara sallolinshi na magrib da isha'i. Mommah ta bata mishi rai amma a wani fannin daya tuna jannarht se hnklinshi ya kwanta yama manta da wata mgnr jawaheer. Yna idarda sallolinshi direct part dinsu anwar ya nufa . babu kowa afalon dan hk dakin anwar ya nufa kwance yasameshi da wayrshi a hannunshi. Karasawa yy yazauna gefen bed din anwar ya zuba mishi ido yace "angon jannarht ya ne..?"

Dan guntun tsuki yaja ya bashi lbrin yadda sukayi da mommah .."hba blood mezanyi da wannan yarinyar..gindinnatafa ns sauran maza ne.. sakinta znyi.
" Hammad ke mgna rnshi a bace.

Anwar yace cikin kwantrda murya "Aah pls blood.. Karka fara kodan mommah..iyayenmu lallabasu zamu rinkayi mu rabu lafia..ynzu kasaketa yaza kayi da bacin rn mommah..kasan kuma akwai wata fitina a gaba fah na aurenka da anty jannarht. Family sukaji yazata kaya se a hnkli fah..kayi hkri don allah blood kadauki aurenka da jawaheer a matsayin kaddararka pls ."

Dogon numfashi yaja yace "amma blood..ni dinnan a rasa waza a hadani dashi se wannan yarinyar..dama watace se in hkra.. allah wannan duk tsarin mama rabine..ita kenan mommah bata tabayin tsarin knta se yadda mama rabi tayi da ita ...tou wai in zaunada jawaheer inyi me da ita.."ya karashe kgnr zuciya bb ddh.

"Kyi hkri da ita blood..ina rokonka kabi komi a hnkli karkayi gaggawar yima aurenka da jawaheer wani abu don allah..koudan lefinka ga mommah na aurenka da anty jannarht.." Cewar anwar.

"Wani irin lefi kuma..aurena da anty jannarht ne lefi.." Cewar Hammad.

"Eh mna a gun mommah da sauran wasu daga family hk zasu gani ai .." Cewar anwar.

"Kai wannan ya dama..ksn wlhy kou gidannan ze kama da wuta a kn dole sena rabu da anty jannarht sannan wutar zata mutu sede kowa ya kone don nikam bazan rabu da itaba har duniya ta nade nida ita mutuwace zata rabamu wlhy.." Cewar hammad.

Anwar de yasaki baki ynata kallonshi yace "hmm kadebi a sannu kada so ya haukataka..mommah de mamankace kou me zatayi mka se hkri pls..in bakabi a hnkli ba se asamu matsala..kada ka rabu da jawaheer don allah."

Hammad jinshi kawai yakeyi..yau dabadan yna cikin farin cikin aurenshi da jannarht ba da tuni ya laftawa jawaheer saki sede komi ze faru ya dade be faru. Rnr hk ya kwana yna tunani tunani, rabin tunaninshi kan anty jannarht ne , kwana yy a dadduma yanaiwa allah godiya gameda kyautar jannart daya bashi.da asubahi yayi sahur din azuminshi byn yy sallar asubahi ya koma ya kwanta wani bacci me mugun dadih hadi da mafarkanta ya daukeshi. Wow!

**
Kwana tyi jikinta rau da safe kou yatsa bata iya dagawa duk jikinta yy laushi zuwa lokacin hawayen idanuwanta sun kafe, ko kukan bata iyayi se dumbin bakin ciki cikin dake kumshe a rnta.

Ummih kam tin jiya ta gaza kukanma taji ddh bakin cikin seya tarur mata kmr zuciyrta zata fashi. Ummih yadda taga rna hk taga dare rnr.hk itama anty jannarht din.

Safiya nayi ummih ta fita a dakin ta nufi sama ta bude wani daki ta shiga ta rufe knta kou zatayi kuka don samun sassaucin zuciyrta.

Hajiyar Chardi tariga ta dago babu lafia sahura ta tmby kou lafiya sahurade batace mata komiba.. Ganin ummih ta fito daga dakin yasa hajiyar chardi ta shiga dakin don ganin yaya jikin jannarht din. Tin kafin ta karasa bakin gadon take hangota tanata kakkarwar sanyi. Karasawa tayi ta budeta ta gnta har tayi wata rma hawaye ya bushe a fuskarta zama tayi gefen gadon tanayi mata sannu "sannu jannarht ashe jikin yayi zafi har haka.. Koude asibiti za ajene.."_

Jannarht de tanajinta amma bata iya mgna. Sannu ta rinka jera mata a kai a kai. Tayi tayi ta mikar da ita don ta kaita toilet amma duk jikinta ya saki..hajiyar chardi ta tsorata da ciwon tea taje ta hado mata amma ta gaza sha..duk ciwonnata ya addabi hajiyar chardi. Sahura tashigo dakin itama ta zauna ta rafka tagumi tazubawa jannarht din ido. Hajiyar chardi ta kara tmbyrta a karo na biyu. "Sahura nasan kinsan meke faruwa amma kinki gayamin koudan kngani ba jininku bace kou..amma ai anzama daya duk wanda yashiga damuwarka ai yna sonka."

Sahura tace "aah ba hk bne..ainima ba jininsu bace mommyn chardi bawai hk bne kiyi hkri.." Nan ta bata lbrin abinda ke faruwa ita knta hajiyar chardi abunya dameta dukdade bata taba ganin hammad dinba.

"Allah ya kyauta ..allah yasa hakanne alkhairi.." Ameen cewar sahura.

Ummih kam rufe knta tayi a dakin kawai se kuka yazo mata seda tayi ma ishi dai dai azahar ta mike ta dauro alwala tayi salllarh hadi da adduarh. Tana idarwa ta koma ta kwanta , zuciyrta fal tunani tunani. Gani takeyi harda lefin jannarht don a ganinta ita tasaki fuskar afkuwa soyayyar tata ga hammad din.

Sosai jikinta ya tashi harda suma hnklin hajiyar chardi da sahura a tashe tacewa sahura ta kira dreva yakaisu hospital ..dreva ya fitou da motar suka kamata itada sahuran suka sata a motar sam batasan inda hnklinta yakeba. Basubi ta kn ummih ba don hnklinsuma beje kntaba suka shiga motar dreva yaja suka nufi aa waziris special hospital.

Suna isa sugaci karo da anty nahnah a harabar asibitin da ita aka kamota kmr gawa duk ta sassandare idanuwnta a kafe. aka nufa emergency rolm da ita.nan da nan mnyn doctors suka fara aikin duba lafiyar nata.


**
*bari mu waiwayi samira da alhaji mansur*

Kouda aka kira Alhaji mansur akace mishi samira na ofishin yan sanda hamdala yayi ga uban giji kuma yaceda police din kada dan iskan daya kara kienshi shi bema santaba. Nan da nan ya tattara yan komatsanshi yabar kasar zuciyrshi fal bacin ran samira.

Mgnr tashi ya bawa samiran haushi ..hk shima mijin hadiza cewa yy shi bayama kasar aibashi yace tajeba. Hajara kuwa duk dadironta in an kirasu basu dagawa ..seda sukayi sati daya a ofishin yan sanda kunsan dansanda da sharri duk wanda yazo yagansu cewa sukeyi a gidan karuwai suka kwasosu. kowa yazo seya tsine musu. Su kuma mazan tuni aka turasu gidan kaso.

2weeks sukayi a hk duk sunci ubansu kowaccensu ta chanza kamanni hajara da hadiza,se tsinewa samira sukeyo cewa sukeyi ita tasasu a bala in nan. Se sunyi 2 days basuciba se police din sunga dama suke se muse bread din 50naira su rarraba musu da pure water na 10 naira hk zasuyita wawaso kmr mayu.. Da suka gaji da basu abincin danknsu suka sakesu amma sun kwace wayoyinsu da gold din dake jikin samira daga ita se kyn jikinta suka barta bb kou takalni.hk suma sauran. A hnya suka babe dambe tsakaninsu harda bura uba baram baram suka rabo byn sunyiwa samira dukan tsiya. itade. Hadiza, direct gidansu ta nufa don bata iya tinkarar gidan mijinta a wannan halin. Hajara de dmn a gidan karuwai take zaune can ta nufa haushi fal rnta na samarinnata.

Samira kuwa da haushin mansur ta isa gidan nata burinta tyi ido biyu dashi. Tna isa bakin get din gidan zata shiga get kenan baba me gadi ya hngota ya karado a guje yazo yace "tsaya tsaya..hajiya ina zakije.."

Kallon bnza tayi mishi tace _"gidan ubanka da uwar ubanka znje shegen me gadi kawai.." Samira tahau zagin dan tsohon baban.

Dmn me gadi haushinta yakeji yace "bade ubanaba mara tarbiya kawai.."_

Baki sakaka take kallonshi tace " tsohon dan bariki..yaushe raini yashiga tsakanina dakai haka..yau kayita aikinka zaka koma village dinku sena kamu ya gagareka.."_

''Kou kuma ke ki koma naku kauyenba..alhaji yace kar a barki ki shiga gama takardarnan yae in baki.."ya karashe mgnr yana ciro takarda aljihunshi ya mika mata. Hnklinta a tashe ta fisga takardar dan ganin meke ciki tana budewa taga rubutu da red din viro kmr hk *ni
End Ads