ki nunamin alama ta lambar dake sama.in card ne Kiyi screen short kitura lmbr dke sama.
*ga masu bukatr cigaban littafin Bazan taba sanshi ba suyi rijister din in so cuta ne zasu samu littafin a saukake.*
BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM
FREE PAGE 15
nan tayi kwance tana cigaba da kukan kmr ranta ze, fita..ji takeyi daman batazo duniyarnanba me cike da kunci a gareta ..
**
misalin 7:am Tsaye yake a knshi yana binshi da ido kwance yake a kn makeken gadonshi yna sanye da kyn bacci. Idanuwanshi na kallon silin...
daka dukkan alamu HAMMAD din bemasan, da anwar dinba dukda mintocin daya bata a tsaye a knshi..
"HAMMAD..!HAMMAD..!!" Firgigit yayi yasauke idanuwanshi a kn fuskar anwar din sanye yake da manyan kaya ruwan Zuma sun amshi jikinshi. "Wai tunanin, meye kakeyi..yau baza kaje office bane"
Tashi yayi zaune yana lumshe ido ya bude yace "nibana tunanin komi..Am sorry na makara yau pls zaka jirani indanyi wanka.."
Girgiza kai anwar yayi yazauna yace "oya tashi kaje kayi wnkan pls shape shape.." tou HAMMAD din yce hadi da mikewa yafada bathroom...be wani jimaba sosai yafitou, ya shirya cikin mnyan kya anwar ya kalleshi daidai da perfume a hannunshi yana fesawab yace "kyi breakfast ne.."
"Nop bnajin yunwa.." anwar beja mgnr da tsawoba ammande yasan Kou yayane maybe wani abu nadamunshi. A tare suka fitou sunyi kyau dukkaninsu fuskar HAMMAD tayi fayau seya kara kyau.
Basubi ta kan kowaba buh mommah de daman sometimes se 11:am kou 12:pm take tashi daddykam yasanma yana office domin after 8: ne.. dan hk ficewa kawai sukayi. Parking lot suka nufa anwar ya kalli HAMMAD yace "banga key din motaba a hannunka Kou a tawa zamu tafi"
Daga masa kai HAMMAD yayi alamar eh.."okay Amma kai zakayi driving.."
"No pls wallahi bazan iyaba.." dakyar yayi mgnr.
Anwar ne yadanna motar ta bude yashiga fannin driva HAMMAD yazauna a gun me zaman banza sukabar harabar gidan.
Hira sosai anwar yake janshi dashi amma abun mamaki ba amsa hasalima, idanuwanshi a rufe ya jingina da byn kujerar motar.
Abun ba karamin mamaki yabawa, anwar ba HAMMAD sarkin surutu amma yayi shiru kmr maye yaci cirwa.."blood.."
Batare daya bude idanuwanshiba yace "na'am.."
"Pls kou nayi mka wani abune.."
"Kmrya.."
"Nga yau sam baka sakeba dani.."
"Bkm kawaide inada ciwon kaine" cewar HAMMAD da dakyar yke mgna kai dagani kasan dolene yasashi yake mgnr.
"Ayyh sorry..kasha mgni..kou muje a.a special hospital?"
"Nasha mgni ..anjima in bedenaba zanje" yy mgnr yana juya masa baynshi zuwa ga kallon, waje.
Mamaki ne yakama anwar "yaushe yasha mgni byn a gabanshi yy wanka kuma yagayamin beyi breakfast ba" ganin bayason zancenne yasashi, yin shiru be kuma cewa dashi komiba har suka isa company.
Aiki suka shigayi kasancewar yau Monday tushen aiki. A fannin HAMMAD sam bayajin dadin aikin, zuciyarshi sam batayi mishi dadih a yankwanakinnan kuma ya rasa takamai mai meke damunshi.
**
Baccine ya kwasheta, a falon sam batajin dadin baccin.
Wajajen 12:am ta tashi ji tayi batajin dadin jikinta dukda kuwa a kn lallausan chainis carpet din falon tayi baccin. Bakinta dauke da salati ta tashi mikewa tayi ta nufi bedroom dinta tsayawa tayi tana kare mishi kallo bataga ummintaba tasan tayi fushine da ita sosai amma tasan fushin ummih baya tasiri inde a kntane.
Bathroom ta fada tayi wnka kou zataji dadin jikinta ta dauro, alwala domin tayi sallar margib da isha'in da batayiba. Doguwar riga tasa rose wood color. Hijjb dinta tasaka tashimfida daddumar domin ta gabatr da sallolin da akebinta. Tana raka'ar karshi taji alamar bude kofar dakin .. byn tayi sallama dagowar dazatayi sukayi ido biyu da ummih tana tsaye hannunta rike da trea Murmushi tasaki dukse tji damuwarta tawani bangaren ta yaye .. adduarh tayi ta shafa.. mikewa tayi tanajin knta yanayi mata nauyi.
Karasowa ummih tayi tazauna a gefen gadon hadi da jawo canter table ta ajiye trea din a kai.
Karasowa jannarht tayi ta fada jikinta.. tureta ummih tayi cike da so da kauna tace "ni dagani ina fushi dake..tinda ke sam bakisan yadda zuciyata take aknkiba..nagaya miki a duniya abinda na tsana be wuce ganin damuwarkiba.."
Kara lafar da knta tayi a kn kafadarta tace "am sorry ummih bani kumawa..I promise my safe bani kuma bari inganki a fushina."
Kissin dinta ummih tayi a goshi tace "allah yasa ki iya.."
"Ameen ummihnah..I love you my life"
"Love you too swry..Tashi kici abinci tin dazu naketa dubaki inga kin tashi bngankiba inajin bacci amma bazan iyaba buh banyi feeding katuwar bebinaba.." ta karashe mgnr cike da zolaya.
Dariya ummih tayi tace "kai kajimin ya..kinfa isa aure tini."
"Uhm ni ummih kounayi aurefa bazan tafiba inbarki a nanba inanan.."
Ummih tace "nan zaki rinka kwana da mijin.."
"A ummih.."
"Dayake shi kuma beda kunya seyayita biyoki gidan mananki ..ga idanun uwa ze shige daki da yarta"
Kunyar mgnr taji amma tce "Still zamu rinka kwana dake ai ummih.."
"Kai Jannarht Allah ya shiryeki..ke ba hmm.." Murmushi ummih tayi. Yau seta tuna da first night dinta daren azaba.. tana rokon Allah yasa kada Jannarht ta dandani zafinnan.
"Ameen ummih.." cewar jannarht tana murmushi ..abincin tabata superghetti and stew da farfesun kafar saniya. Taci tayi nak tabata mgnin ciwon kai tasha.
.ummih ta mike zata kwashi kyn tayi sauri ta amsa.. Murmushi ummih tayi dama baccine a idanunta dan hk kwanciya tayi bajimawa bacci ya kwasheta.
kiching takai trea din nan taga sahura, nata wanke wanke. "laaah lah laah..sahura banaceba kidena aikin nan na dareba.." tayi mgnr tna ajiye trea din dake hannunta.
"Allah kuwa anty jannarht ni buge mata hannu nakeyi..kinsan Allah kema kirinka mangareta karta gama tattabawa daddynta abunshi..danma a tsaye suke ba masu kwanciya bane. "
Dariya jannarht ta kwashe dashi yayinda wushiryarta ta bayyana tace "sahura kenan baki da dama wllahi..wato inde bakinki, ya mutu a gaban ummih ne..janan de yarinyace Allah wata rana zata dena.. kuma ke dakike cewa intasa miki hannu kina buge mata hannu..Meyasa da babanta ze taba shima baki bugeshiba." Tayi mgnr cikeda zolaya.
Dariya jannarht takarayi kujera ma tasamu tazauna tace "ammade a fari dadinne yafara kwasarki.."
"Pls anty jannarht nide ki dena ...Wlhy bnji wani dadihba nadeji azaba..kumafa anty sau dayane Kawai.."
Dariya mgnr sahura yake bawa Jannarht din "kai Su sahura kide fadi gaskia, kawaide, gigin dadin romance ya debeki kika bada kai bori ya hau..out of control kou.."
"A'ah wlhy anty romancen dinde innace miki babu dadih nyi karya..amma kinga da aka karya kwana..hmm"
"Kai anty kin mannama Dr khalil hauka Wlhy haryazo yana bani tausayi..Allah beyiba da Dr khalil ne ze tumurmesheki anty.." ta karashe mgnr tana kwashewa da Dariya.
"Wai Allah ya tsari gatarina da saran kota..kwata kwatafa 2yrs ya bani, ke sahura aikouke kyayimin fada.in aureshi inyi mishi me..A'ah nafison sugar daddy"
Murmushi sahura tayi tace "Su anty..wlhy ba fadan dazanyi miki..kjiki kiyi mishi abinda mata keyiwa miji mna.."
"Wato sahura ke kinkoyi cewa Su wane kou..ki kiyayeni, da mgnr Dr khalil."
Dariya sahura tayi tace "anty wai yana ina ne.."
" bynan naji ance yna china aikinshi yakoma can,..aikinsan tuni nabar mishi asibitinshi hk kawai.. dayaga uwar bari dole yabarni"
"Kai su anty mazan dakika mannawa hauka dayawa suke.."
Murmushi Anty jannarht din tayi tace "Allah harynzu bnga wanda nkesoba sahura shi zaman aure ba kmr zaman mota bane..uhm duk matsuwar da akeyi inyi aure nibe damuna"
Sahura tace "hajiya anty jannarht manya..amman ai in kika farayi mna ciwon mara a gidannan kmr zaki mace mana..kwara kiyi aurennan anty"
Kofi dake kusa da ita ta dauka ta jefa sahura dashi tana fadin "ki kiyayeni..se akace miki ciwon shaawa ne ke damuna.."
Kaucewa cup din tayi tana Dariya harda rike ciki tace "tou anty inba shaawarba meke damunki..uhm aikinmayi kokari 30yrs bakisan namijiba..kuma kike hkri tab..tou koumuma kannenku muna fama da rawar kai."
Murmushi anty jannarht tayi tace "hmmm yarinya muma kauda kai mukeyi gudun kada mudauko magana.."
Murmushi anty jannarht tayi "eh mna kaddara kuwa kowa da irinnashi bawa baze kaucewa kaddararshiba."
"Hkne kam anty jannarht.." hira sukayi se 2:pm kowannensu suka nufa makwancinsu. Bacci tasamu ummih tanayi sosai da sosai. Alwala tayi tafara nafil fili. Batayi bacciba seda, sukayi sallar asubahi ta koma ta kwanta 7:pm ta tashi tayi wanka ummih tayi feeding dinta da indomie and egg .
Sanye take da lece dinkine doguwar riga kalar lemon green me flower peach dan hk hijjb din jikinta peach ne takalmintama hk bag din data daukama peach ne.tafito tass da ita,tyi kyau ainun. Farar mace alkyabbar mata.π€ππΏββοΈ
Har bakin motar suka rakata. Sahura tasa mata kayanta a motar.
Da Murmushi a fuskarta ta kalli ummih tace "su ummih yammatah.."
Murmushi ummih tayi ta kalleta ta gallah mata harara.. Daman hk takeyi mata iskancinnan sometimes seta rinka ce mata Yammata.
Harara jannarht ta gallawa sahura janan dake hannun jannarht din ta kallah tace "kede janan allah yasoki kikayi dabarar chanza sahura a uwarki, kika koma min..sahura batada hali."
"Kai ummih yau se nunamin ba a reta kikeyi.." tyi mgnr cike da shagwaba.. dariya sukayi ummih ta matsa ta manna mata kiss a goshi tace "sowie swry tafi knji adawo lafia bebina .." jannarht nason ummih tace mata baby.
Murmushi tayi. Tayima sahura gwalo. Ta mannawa janan kiss a goshi ..sahura tace "nifa anty jannarht" harara ta gallah mata tace "byn kingama cimin fuska se in baki kiss .."
Littafin na kudine game bukatar normal 300 VIP 600 trnsper kou card mtn ,08033368013 . Trnsper 0542703718 saadatu Abdullahi gtbank bank.inkin tura ki nunamin alama ta lambar dake sama.
*ga masu bukatr cigaban littafin Bazan taba sanshi ba suyi rijister din in so cuta ne zasu samu littafin a saukake.*
BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHIM
FREE PAGE 16
bayan ta isa asibitin Cike da nishadi take aikinta zuciyarta fal farin ciki haka kawai yau tatsinci knta cikin farin cikin data jima batayiba tarasa dalilin hakan,..
π―π―
Tinyana aikin haryazo yagazayi coffee yasha bawani na azo a ganiba.
Kmr an tsunguleshi yamike ya nufi office din anwar yasameshi yanata aiki. Karasawa yayi ido anwar yazubo mishi.. "blood bani car key.."
"Where are you going to.."
"A.A waziri special hospital."
"Ciwon kanne harynzu.."
Daga mishi kai yy.."okay nakaika.."
"Nop zan iya zuwa ai tnks"
"Okay blood take care.." yafada tare da mika mishi car key din.amsa yayi hadi dacewa "thanks." Fitowa yayi daga office din anwar de binshi yayi da ido oh lokaci kankani mutum yazama shiru shiru.."hmm Allah ya kyauta.."anwar yafada a fili.
Figar motar yayi yabar company din kai tsaye ya nufa asibitin. Hon yayi security suka bude mishi a parking space yy parking yafito idanuwanshi manne da glass yanada matsalar ido dats why kullum idanunshi da eyes glass.
Gaisuwa aketa miko mishi tako ina daga musu hannu kawai yakeyi sam bayason bude bakinshi ballantana yy mgna.
2:pm a bakin office dinta tyi mishi. yashiga da sallama a bakinshi..
Ta idar da sallah kenan, Tana zaune a kn kujera 2sttr kasancewar office dinnata harda wani kebataccen guri da aka shirya mata falo. abinci takeci wanda ummih ta dafa mata tasa mata a food plast. pride the rise ne wanda yaji kayan lambu da hanta faja faja a ciki.
Dago kai tayi ganin shine tasaki murmushi da plate din abincin a kn cinyarta tace "su black.."
Karasowa yayi idanuwanshi nakanta musammanma dan karamin bakinta datayi maganar dashi. Karasawa yayi yazauna a kn kujerar dake facin kujerar datake zaune. Jingina yayi da kujerar still idanuwanshi na knta "anty jannarht ina wuni.."
"Lafia lau black.." tyi mgnr tana kai lomar abinci bakinta.
Murmushi yayi yace "ashe kinacin abinci da knki.."
Murmushi itama tayi tace "meyasa kace haka. "
"Nga ummih ke feeding dinki ai tin tini har yanzu dakika girma.."
Murmushi tayi tace "kjisu black kmr ansanni da ina bby.."
"Uhmm..Ai innazo office inaci amma ba hakan nasoba.."tyi mgnr idanuwanta na knshi
Murmushi
yayi duk yau bnga Murmushinshiba Se ynzu. "Uhm ummih ta shagwaba ki kmr bby.."
Dariya tyi tace" aini bbyntace .. kai kuma Ni antynkace.."
Murmushi kawai yabita dashi..Mikewa tayi still tana sanye da hijjb jikinta. dauko plate tyi ta nufi sink din dake gefe a office din ta daurayeshi . Tadawo tabude food plast din tazubo mishi abincin se tiriri yakeyi, duk abinnan datakeyi idanuwnshi na knta.
Karasowa inda yake tayi tamika mishi plate din hadi dacewa "gashi .."
Amsa yayi domin se ynzu yakejin yunwa tin tini yama mance da beci abinciba yau..bin hannunta yayi da kallo. Sometimes bata damuwa inyana zuba mata ido buh tasaba da kallonshi gareta tin kafin yakai haka sometimes yake zuba mata ido.
frij ta bude ta dauko ruwan faro da exotic da glass cup ta daura a kn trea takawo ta ajiye mishi a kn canter table din dake gabanshi. Binta kawai yakeyi da ido takoma tazauna taci gaba d cin nata abincin tana korawa da peach apple drink (favorite drink dinta kenan peach)
Kallonta kawai yakeyi..kollonshi tayi taga bema faracin abincinba tace "black.."
"Na'am anty.."
"Kaci abincin mana se wani kallona kakeyi knaso in kware.."takarashe mgnr tana Murmushi.
Murmushi shima yayi ..
"Malam black hanzarta ka cinye inkara maka.."
Dariya yayi yace "sekace wani aci ci.."
Dariyar itama tayi tace "waya sani abu a duhu .."
Murmushi yayi yafara kai lomar abincin ji yy yayi mishi dadih..aikou nan yazage yaci balaifi kadan ya rage yakora da exotic din yana wani lumshe ido..
Kollonshi tayi dan tini ita tagama nata cin abincin. "Wai harkayi me.."
Murmushi yayi hadi da girgiza kai. Tace "kaifa mekyaune..knada color me tsada."
Murmushi yayi yace "tab ga kyau a gunki anty..kinsan meye.." daidai zata girgiza kai aka turo kofa aka shigo dr salaha da sallama amsawa sukayi.. takaraso idanuwanta na kn HAMMAD tace "A'ah me kyaun familyn waziris kenan, how farh..gaka ga antynka"
"Lafia lau honeys" ta amsa tana zama a kusa da Jannarht. Ta jingina da kujerar tana danjan karamin tsuki.
Ido jannar tabita dashi ta mike ta dauko fanta a frij ta mika mata amsa tayi tana fadin "Tnks.."
Zaunawa jannarh takoma tayi tace "ya nji kina tsuki dear"
Bude drnk din tayi takai bakinta ta kurba ta mayar ta rufe ta ajiye tace "wlhy baride dr ..wannan matar dake Labour tin shekaran jia se dazu ta haihu..wlhy haihuwa bata dayaba bata biyuba zokiga yadda ta wahalar damu shegiya kmr knta aka sauke whlr haihuwar yau tagajiyar da nurses dani kaina tacika asibitinnan da ihu ..amma sanda ake cintan ai ihun dadih tayi meyasa batace yadenaba haihuwa dawiya.."
Hannu jannarht takai bakinta da hannu ta tabata hadi da nuna mata HAMMAD dake zaune yanajinta dukdade idanuwanshi nakn jannarht.
Murmushi anty Salaha tayi tace "tou meye shima wata rana ai aure zeyi ..."
HAMMAD yayi wuf yace "kuma in haihuba.."
Jannarht de tasan ze fadi hkn batayi mamakiba dan black akwai mgna a bakinshi.
"Kai mom ihsan ammande, a gaban kaninmu kike wanga zancen.."
Murmushi tayi tace"uhm ai da kunnenki bakiji abinda yaceba wai .."
Murmushi Jannarht tayi tace "kai black allah ya shiryeka.."
"Ameen antyna.."
"Wai ni baza a bani abincin bane,," anty salaha tayi mgnr tanabin plate din dake kan canter table a gaban HAMMAD da kallo.
"A'ah ni na isa..inade jirane kigama barota tukunna." Takarashe mgnr tana yar Dariya.
Dariyar itama anty salaha tayi.
Mikewa jannarht tayi ta kwashe plate dinta dana black ta ajiyesu