x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 3 - HANYAR RUWA COMPLETE

  • 6001 words
  • 9000 words
  • Out of 25515 words

Category: Romance Story +18

Views 181

09 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
farin cikin murnar zagayowar ranar samun wanan ƙunƙiyar shekaru biyu , Allah ya ƙara mata ƙarfi da darajar ta a idon Duniya up up up 🔥 ROYAL.








********************************************


DA SUNAN ALLAH MAI RAHMANI MAI JIN K'AI .






"Zan fasa kanki dashi hau gado dan ubanki" zame wandon sa da rigarsa yayi ganin haka Iliham ta fad'i ta suma.






Wata irin dariya ya b'ab'b'ak'ewa da ita yana cewa "yau zansha gara ai garama da kika suma shigeyar yarinya kuba neman kud'i ba" da sauri ya jawota jikinsa ya fara shishina ta kamar tsohon maye haka baiji tsoron Allah dake kallonsa ba ya afkama yarinya k'arama yama manta da cewa k'arama ce ina hankalinsa ya gushe sai gurnani yake kamar mage ta samu nama, yana futar da wani irin gumi yi yake ba sassautawa wani irin azaba da rad'ad'ine ya farkar da Iliham kuka take muryar ta bata fita wai yau itace Alhaji BELLOH ne a kanta yana fasik'anci da ita wata irin yunk'ura wa tayi zata tureshi amma ina yabi ya kanenayi ta ga wata irin masifaffiyar azaba da take ji a kasanta suma ta k'arayi saboda kwakwalwarta ta kasa d'aukar abun, azabar data farkar da ita ita ta k'ara sumar da ita.








Saida ya tabbatar ya gamsu sana ya sauka daga kanta sai sana ya dawo hayyacinsa kallon Iliham yake yadda duk jini ya b'ata inda take kwance ko numfashi bata yi wata irin zufa ce ta hanko mai tare da fad'uwar gaba ina zai fara ne?.








Umma dake zaune dai-dai wannan lokacin taji wata irin k'ewar Iliham haka nan yau ta tashi da wata irin masifaffiyar bugawar zuciya yau tayi niyyar zuwa gano d'iyar tata sauri take ta gama abinda take dan ji take kamar akwai abinda ke faruwa da tilon d'iyarta kuma amana gare ta.










A wajan Faisal dake waya da Hajiya Lubabatu wadda taje gidan barka ta d'an jima tunda ta fita taji hankalin ta yak'i kwanciya ta baro yarinya ita d'aya ga Asabe bata nan kar mijinta ya dawo kuma tasan hali nasa bashi iya kama kansa akan mata ta tsani halin mijinta can tana tafiya Faisal ya kirata d'auka tayi jin muryarsa wani iri yasa Hjy Lubabatu cike da kulawa tace "lafiya kake kuwa?" Sauke ajiyar zuciya Faisal yayi yace "wallahi Mommy ina jin kamar wani abu zai faru da wani na kusa dani wadda na damu dashi nake yawon tunani shu yasa ma na kiraki kona samu saukin zuciyata" cike da kulawa tace "bana cema ka fara Soyayya ba to inba hakaba miye na damuwa da wadda baka da taka mai-mai waye abinda zai faru da waye wace" da sauri ya katse ta da cewa "a'a Mommy nidai kawai tun jiya na tashi jikina ba dad'i kamar inyi tsontsuwa na dawo gaskiya zan d'auki hutun ko sati d'aya ne nazo" cike da murna Hjy Lubabatu tace "ai kuwa muma munyi kewarka wallahi kaga yanzu bari na kiraka zuwa anjima zan shiga gidane na d'an fita" sallama sukai dai-dai tazo shiga cikin gidan taga Ummar Iliham itama zata shiga da sauri Hjy Lubabatu tace "ah yau kece a gidan namu kice anyi kewar Iliham kenan" cike da danne abinda take ji a zuciyarta ta k'ak'aro murmushi tace "wallahi kuwa yau hakanan na tashi da son ganinta" "ai kam mu shiga ciki tana nan na barota tana taya ni aiki" cewar Hjy Lubabatu shiga suka da-dai lokacin drivern daya kira suka sa Iliham a buhu da mai gadi ya basu cin hanci mai tsoka dai-dai lokacin zai rufe bayan motar da kasa Iliham ganin su suna tahowa da uwar Iliham d'in su duka da mai gadi da driver wani irin kallon kallo suke tsakanin su zuciyar su na wata irin masifaffiyar bugawa Alhaji BELLOH kuwa cikinsa ne ya bada wani irin kuka da bugawar zuciya.........




















*ZAHRA ROYAL STAR CE*🥰✍️










Comment and share Fisabilillahi🥰🙏










Narnah ƙanwar soja 💝💝💝💝💝:
















https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I








https://chat.whatsapp.com/EkTp0cXsTThKckSR3CG8aW



⚖️💧HANYAR RUWA⚖️


💦The way of water💦






Together
By


ƘANWAR SOJA


RUMYN ROYAL


ZAHRA ROYAL.




A heart toching story💔say No rape











PAGE 7️⃣. ➡️. 8️⃣








SADAUKARWA


Wanan littafin sadaukarwa ce ga fittaciyyar ƙungiyar nan ta haziƙan marubuta , jajirtattu , ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION, muna farin cikin murnar zagayowar ranar samun wanan ƙunƙiyar shekaru biyu , Allah ya ƙara mata ƙarfi da darajar ta a idon Duniya up up up 🔥 ROYAL.











🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*

























BAYAN WANI LOKACI.
AFTER SOME TIME'S








" ILHAM! ILHAM!! ILHAM!!!" da gudu Ilham ta fito a kitchen sanye take da skit da riga me kyau duk da ya sha ruwa sai d'an kwalin da yarufe kanta masha Allah Ilham kinan ta 'kara cika da kwarjinin tamkar ta kai sha takwas sai dai at this time ne ta cikka 15 year's ,, " haba Ilham kamar sunan ke dad'i kimin kin barni ina ta amsa kuwa a perlour " murmurshi ta wa Hajiya ta amsa da cewa
" Kiye haƙuri Hajiya ta ina daka sukwara wanan dalilin ne yasa banji ba " , gyale ta gyara " to Ilham kin san gidan ma'kobtan mu nan ko ? to ta haihu jiya shine zanje Barka kin gama girki nan ki gyaramin d'akin Alhaji kafin na dawo kar ke 'bata lokachin by 6pm zai dawo ke tabbatar kinyi mai kyau sai na dawo ," to Hajiya badamuwa in Sha Allah yanzu zanyi ke gaidasu ," yauwa 'yar Albarka" .....




















Dafa kanta tayi " wash bara dai nayi sauri kammalawa na gyara d'akin wanan dukka ayyuka suna min yawa "kumawa tayi nan da nan ta had'a abinchi akan dining hijjab ta sa ta shiga d'akin Alhaji BELLO ganin ba wani duttyn kirki bane don ko jiya ma ai ta gyara zanin gadon ta ciri ta fara sauyawa..





Umma dake zaune ta buga uban tagumi sai tunani takiye "ohhh ne Hadiza in dai har iyayyen Yusufa sun da auren Ilham shikkinan yarinya na ta huta ne kaina hankalin na zaife kwanchiya da zaman ta gidan Hajiya Lubabatu duk da cewa ba matsala amman kyaun 'ya macce gidan mijinta da ace Adda Salma' na nan a rayye da zataye farinciki sosai da auren Ilham nata '" tunuwa da iyayyen su da 'yar uwar ta ya sa ta fashi da matsakaichin kuka " Allah ka bamu zaman lafiya a jahar Borno da Nijeriya duka mun rasa iyalan mu a hatsarin boom dewa kowa ya watse Allah kaine gatan mu" ,ta chigaba da sharar dakin ta harda leda da katifa Ilihqm ta saya mata a albashi ta.....























Alhaji BELLO RABE zaune a office nasa Yana latsa computer kama kansa yayi da son kumawa gida duba agoggo hannun sa yayi yaga 3:30 rufe computer yayi ya latsa wani abun , jim kad'an sai ga wani ya shigo ya ambace shi da "Isa kaina na ciwo zan tafe gida ka tambatar ka rufe min office kafin lokachin tashin ma'aikata yayi " to Alhajin Allah baka lafiya " ya fita ya shiga 'karuwar mator sa sai hanyar gidan sa ...








Kai tsaye ya shiga da'kin sa ganin Ilham tama sa turarin wuta abin ya tsaya masa arai me wanan jakar takiye a d'akin sa "ke don ubanki me yaka wo ke d'aki na ina Hajiyar? ya fad'a da tsawa tsawa take ta yar da kwalbar hannun ta ya fashe don Ilham tana mugun tsorata idan aka mata tsawa " Hajiya bata nan shine tace ina gyrama ka tura kar ka na gama yanzu zan tafe "..














Juyawa yaye ya cire hullar sa "da d'an fara'a ina taje "? abin ya bata mammaki cikin sanyin murya ya mata magana " taje Barka gidan Aunty Mariya " awwwww "to Iliham hau gado" abin yamata banbarakwai "nace ki hau gado kinsan inason ke sosai Iliham kina da tsabta hali da manyan mazaunai kai kullum sai nayi mafarkin ke "rintse idon ta. tayi tace "inallillahi wa inna iallhin raji'oun " don Allah Alhaji ka rufa min asiri ka barni na tafe bazan iya ba yarinya ce ne "dariya ya kice dashi...

















Ganin yarinyar zata bashi matsala da taurin kai ya zaro bindiga a drawer " ke kinsan wanan " girgiza kai taye "bindiga ce" hhhhhhhhhh "to idan kikamun ihu anan zan fasa kanki dashi hau gado don uban ke "zafi wandon sa da rigar sa tayi ganin hakan Iliham ta fad'i ta suma....






More Comment more typing......









Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞












Narnah ƙanwar soja 💝💝💝💝💝:
















⚖️💧HANYAR RUWA⚖️


💦The way of water💦






Together
By


ƘANWAR SOJA


RUMMY'N ROYAL


ZAHRA ROYAL.




A heart toching story💔say No Rape❌

















🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*










PAGE 1️⃣0️⃣➡️1️⃣1️⃣ .





SADAUKARWA


Wanan littafin sadaukarwa ce ga fittaciyyar ƙungiyar nan ta haziƙan marubuta , jajirtattu , ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION, muna farin cikin murnar zagayowar ranar samun wanan ƙunƙiyar shekaru biyu , Allah ya ƙara mata ƙarfi da darajar ta a idon Duniya up up up 🔥 ROYAL.




********************************************




Alama Alhaji BELLO yayiwa Driver daya rufe boot ɗin, aikuwa saurin rufewa yayi, ƙarasowar su Hajiya Lubabatu da Umma Ilham ya sanya Alhaji BELLO ƙaƙaro murmurshi wanda kana ganin murmurshi kasan ba a shirya yinsa ba, Hajiya Lubabatu kuwa kallon mamaki take bin mijin nata da shi, dan ta hango rashin gaskiya a tare da shi, "Kin dawo kenan, ya kika baro su?", ya faɗa yana son kawar da kallon tuhumar da Hajiya Lubabatu take binsa da shi, dan ya santa da shegen bin ƙwaƙƙwafi, bata bashi amsa ba, sai gaisuwar da yaji mata da ya gani take masa, ba yabo ba fallasa ya amsa, kana ya ce "ni zan fita saina dawo", d'aka kawai Hajiya Lubabatu ta amsa dan haka kurum taji bata yarda da mijin nata ba.


















Ciki suka nufa a Falo Umman ILHAM ta zauna, faɗuwar gaba kawai take ji ba tare da tasan dalili ba, ruwa da lemo aka kawa mata ko kaɗan bata jin zata iya saka komai a cikinta, fatanta shine tayi tozali da Ilham,








Hajiya ce ta fito ta ce "ikon Allah kinga Ilham ɗin bata nan, amma ina tunanin taje sayo kayan miyar da suka ƙare dan kafin na fita na bar mata sallahun driver zai kaita su siyo", ta samu kanta da faɗar hakan ne kawai dan haka nan ba zata ce bata san inda Ilham ta tafi ba, Umma kuwa kai kawai ta ɗaga dan haka nan take jin wani irin yanayi tare da ita, "tom bari naje kawai dan dama nazo ne na ganta, tinda tana lafiya Alhamdullah, idan ta zo kice ina gaishi ta", "da kij dakata ta dawo ai Umman ILIHAM", cewar Hajiya, "a'a nasan zata zo idan taji nazo ban same ta ba", haka nan Hajiya Lubabatu taji bata son natsawa Umman akan saita jira, kuɗi ta bata ta ce "gashi nan kya hau mota, idan ta dawo zan sanar mata", amsawa Umma tayi tana godiya ta fita cike da baƙon yanayin da take ji.












Su Alhaji Bello kuwa can wata unguwa da babu mutane da yawa suka tsaya, kuma abinda bai sani ba, nan ne yankin da ILIHAM take wato Unguwarsu, fakar ido sukai suka buɗe boot ɗin suka watsar da gawar ILHAM dake cikin buhun, da sauri suka bar wajen.








Basu tsaya ko ina ba sai gida, Hajiya Luba da gaba ɗaya tsoro ya dabaibaye ta, ta fita tana tambayar ma'aikatan gidan, kowa faɗi yake bai ganta ba, zargin Alhaji ne ya shiga ranta dan ta tabbata akwai abinda ya faru, tana zaune taji tsayawar motarsa, aikuwa bai jima ba ya shigo, kana ganinsa kaga mara gaskiya, bai kalli inda Luba take ba ya nufi side ɗinsa, binsa tayi da sauri, yana ƙoƙarin cire babbar rigarsa ta shigo, idonta ne yakai kan gadonsa, gabanta ne ya buga da ƙarfi, nan take zargin da take ya zama gaskiya, "Alhaji mene wannan nake gani a nan?", ta faɗa a rikice kasa magana yayi sai bakinsa da yake rawa yana son yayi magana amma ya kasa "Alhaji fyaɗe kayiwa ƴar mutane ko, Alhaji shin me yasa ba zaka ju tsoron Allah ka daina haikewa Yaran mutane ba, Alhaji shin me kake ji a wannan ƙazantar ta zinace-zinace, ba wannan ba ma Alhaji ina kakai Ƴar mutane", ganin ta gama ramfo shi, kuma ya tabbatar duk ƙaryar da zai mata ba yarda zatai ba sai ya ce "eh ƙwarai nine nayi mata fyaɗe, ai dama na gaya miki bana son kwashe-kwashen talakawan nan amma baki ji, har ɗaki na kika aikota wai ta gyaran, abincin su ma da nake ci dan ba yadda na iya ne, duk laifinki ne, kuma wallahi idan naji maganar nan a wani wajen a bakin auren ki kinji na gaya miki", yana faɗa ya shige toilet, mamaki ta shiga yi na yadda yake naɗe tabarmar kunya da hauka, kuka ne ya ƙwacewa Hajiya tana faɗin "yanzu me zancewa Uwar Yarinyar nan ni Luba, na shiga uku, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un", kuka take sosai wanda har muryarta saida ta dashe.✍️








*By Rumaisa Aliyu Inuwa(Rumyn Royal Star🌟)*














https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I








https://chat.whatsapp.com/EkTp0cXsTThKckSR3CG8aW
















⚖️💧HANYAR RUWA⚖️


💦The way of water💦






Together
By


ƘANWAR SOJA


RUMYN ROYAL


ZAHRA ROYAL.




A heart toching story💔say No Rape❌



















🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*










PAGE 1️⃣2️⃣ ➡️. 1️⃣3️⃣










SADAUKARWA


Wanan littafin sadaukarwa ce ga fittaciyyar ƙungiyar nan ta haziƙan marubuta , jajirtattu , ROYAL STAR WRITERS ASSOCIATION, muna farin cikin murnar zagayowar ranar samun wanan ƙunƙiyar shekaru biyu , Allah ya ƙara mata ƙarfi da darajar ta a idon Duniya up up up 🔥 ROYAL.



Huhoooooo waiyo Allah gaskiya ina godiya da ganin irrin Zafaffan commenter's naku wanan page nin sadaukarwa ce ga masoyan wanan littafin SAY NO TO RAPE 💔 yanzu labarin yafara bakuga komai ba ku chigaba da kasancewar damu domin chigaba da zaƙalomuku chigaba HANYAR RUWA .





********************************


" Yanzu me zancewa uwar yarinyar nan ni Luba, na shiga uku, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un", kuka take sosai wanda har muryarta saida ta dashe.








Tsayawa tayi da kukan nata "Wallahi tunda naji launin buguwar zuciya na ya sanja nasan akaiw abin da zai faru dani mussanman ganin Alhaji da yamma shi da sai shidda yaki dawo wa gida waiyoo Allah na".











" Waiyooo jama'a kozo kuga abin mammaki buhu ne anan 'kasar ittace tana motsi da alama abu ne mai rai a ciki " haka aka taro zuga guda harda wasu mata suka fitoo ganin abin da zai faru , chan daga nisa na hango wani mutum faso fasoo da 'kura ajikin sa hawa kan dutse yayi domin hango abindaa za'a bud'i a ciki ,














Umma ce tafe hankalin ta sam bata tun mutanen da suka taro kallo d'aya ta musu ta kau da kanta 'kife zuciyar ta sai lugudi ya kiye ,da 'karfin gaske wani ma shayi unguwar yace "ILIHAM ce " wani wawan burgi Umma taja a taki ta fantsalo tsakiyar mutane "wacce Iliham me ya sameta , ko dai ba Iliham na bace ba ai tana chan gidan Hajiya ,"








Ganin an zaro yarinya a ciki ko skit nata babo daga ita sai skit irrin Wanda aki sawa a ta cikin less , sai jini dake malallla gaba d'aya gashin kanta ya rufe rabin fuskar ta wasu shatin mari ne a fuskar ta kasancewar fara ce sosai "inallillahi
End Ads