x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 2 - WATA RAYUWA

  • 3001 words
  • 6000 words
  • Out of 27012 words

Category: Love Stories

Views 84

02 Jul 2025
Start ads
After Image Ads

💎💐 ..... WATA RAYUWA....💎💐

written by sadi-sakhna

Telegram https://t.me/joinchat/-_Qs5O8XH6cwYjQ0

(03)
Razana tayi da kuma alamar tausayi sosai akan fuskarta,ganin kafar abun tashiga tarkon da akayiwa kananan dabbobin dasuke rayuwa a wajen,karisawa tayi tazauna a kusa dashi,amma da sauri taza da baya ganin yana mata gurnani,murmushi ta masa ganin yanda yayi sai ya bata dariya,yayinda shikuma murmushinnata yabashi mamaki ganin bata da tsoro sai ma dariya datake masa,itakuma a bangarenta kallonsa takeyi ganin ya karu fiye da yanda ta ganshi a shekarun baya,dagawa tayi tana kallon fuskarsa yanda ya tsaya yana kaa saikuma ta tuna da halin dayake ciki,sauri tayi cike da tausayi takai hannunta izuwa kafarsa domin cire masa karfen dake jiki,kana tace"kai kanason zuwa wajen ruwa ko?"uhummmmm"shine abinda yace bayan tamasa magana,jin abinda yace yasa ta tambayeshi"lahhh dama ka iya magmana?"kallonta yayi yasake cewa "uhummm"murmushinta ne yakara fitowa ganin ba abinda ya iya cewa banda uhumm din,bayan tagama cire masane sai kuma taga yakasa tafiya da kafar,lahhhh bazaka iya tafiyaba?to ni bansan gidankaba bare na kaika kuma idan na barka anan masu tarkon zasu kamaka,bata gama rufe bakiba ta ga ya hura wata iska mai kalar jikinsa da bada wani layi mai haske ya shiga cikin dajin,ganin hakan ne yasa tagane so yake ta kaishi wajensa,murmushin tasake kafin ta daukeshi duk da yamata dan nauyi a hannunta ,ba kaman da ba da kadan yafi kuliya/mage girma.Tafiya tafara yi akan layin daya hada doimn ta kaishi masaukinsa ,sun danyi tafiya kafin ta fara tambayarsa amma ganin bashida amsa sai uhummm yasa itama tayi shiru tana shafa gashinsa mai matukar laushi da kyau,bata ankraba kawai ta ganta a gaban wani dan gida mai kama da bukka a tsakiyar dajin,baki tasake a bude tana kallon wajen matukar shagala da kyan wajen,zillewar da abin yayi a hannunta yasata dawawo daga tunanin data tafi kana takalleshi saidai abin mamaki shine abin tafiya yake tamkar ba abinda yasame shi,dagowa yayi yana mata gwalo bayan ya dire a kasa,alamar dama yana iya tafiya kawai dan ta rakoshine yasa yanuna baya tafiya,abin kara bata dariya yayi saidai kuma dataga rakoshin datayi sai itama ta cimbine fuska,suna cikin hakanne wani mutum yafito daga gidan ya nufo izuwa wajen su,gabadya ilahirin jikin ta tsayawa yayi da aiki na wani lokaci sanadiyyar arba datayi da mutumin daya fito daga dakin,saida ya fito ya buga hannunsa akusa da fuskartane yasata dawowa cikin hankalinta,"uhmm menene ya razanaki haka bayan kecec kika zo da kanki?uhmmm"maganar yamata cikin natsuwa dakuma murmushi"uhmmm ni dadddd....dama nnnna...rakoooo wannan abinne gidansu"duk maganar datakeyi tanayine cikin tsoro dakuma in iyina,dariya taji a gefenta irin yara masu mugunta wanda tana juyawa taga abinda tarakone yake mata dariya,juyawa tayi tna kallonsa irinna zaka sani ne,murmushi mutumin yayi ganin dramar dasuke yi da abinnnasa,kome ta tuna kuma sai kuma ta juyo zuwa wajen mutumin ta nutsu kaman ba ita ta ke kallon abunba yanzu,shima kalonta yake kafin yajuya zuwa cikin dan gidan nasa tare da bada mata ta shigo,har yakai ga bakin kofa amma bata biyoshiba kaman yanda yfadaba,hummmm ajiyarzuciya yayi kafin yace"kina tunanin zan cinyeki ne ,ai yakamata ki shigo gidan abokinnaki ko dannaga da alama tunda yasaka kika rakoshi so yake kiga gidansu,"duk maganr yana yinta ne kallonta hade da murmushi a fuskarsa,saida tatsaya tai jumm kafin ta fara taka kafarta izuwa ga bakin shiga kofar gidan,koda shigarta sai hankalinta ya kai ga duk wani abu dayake dauke ackin dakin domin bakaramin tafiya yayi da hankalinta ba ,ji datayi ana shafa ta takasa shiya dawo da hankalinta daga inda yatafi,zuyawa tayi ta kalli abokinnata,hankalintane yakai kansa gabadaya kafin tace" yasunanka"? "bazai amsa miki ba saboda baya magana bansaniba ko zaiyi nan gaba ,sunanshi FONEEYAN"sunanne yamata dadi sai ta yanke sunanan ta hanyar cewa FONEE sunanaka da dadi zaka bini gidanmu iyee?,ganin hankalin ta yatafi ga fonee dinne yas yatashi ya shiga izuwa wani daki dake gefe da inda take zaune,bai dade da shigaba ya fito da kofi a hannunsa ya mika maata ,da farko kamaan bazata amsa ba saikuma tasaka hannu ta karba amma batare da ta kai bakinta ba magana yafara mata ganin yanzun tayi shiru bakaman dazu ba data fara magana,"uhm bakuwar fonee baki fadamin sunanaki ba"?"uhm ni...suanana fariyatul sharmeelah amma anfi kirana da fareeyah,"suananki mai dadi sosai"ganin bazata tambayii nasa sunan bane yasashi cemata"tohh nikuma sunana saheel,"kallonsa take tare da tunani azuciyarta wanda batasan ma sanda tambayar data masa ta fito fili ba"amma yaaya saheel meyasa kake rayuwa anan kai kadai ban taba ganin mai irinnnn wannan giadn ba a garin bardugu,sannan kuma shima fonee bantaba ganin mai irinsa ba ?kenan ba agirinnan kake ba?"kalllonta yayi kafin yacec"uhm lallai kin iya tambaya ,to ni ba dan wanna yankin bane amma anan muke rayuwa da fonee sannan yanda kika ganshi nima haka na tsince a jeji kafin nazo nan bansan wane kala bane ,ammma tunda kuna da irin wannan dabbobin watakil zakiga masu shigensu ko?"har fariya ta bude baki zatayi magn saikuma tatuna da mai ya kawo ta cikin dajin dazu,wanin zaburar tashi tayi kana jiknta ya hau barii cikin tsoro da firgita,"menene?"shine abinda yafada amama kafin tabashi amsa har ta fice daga gidan da sauri ta nufi hanya da nufin komawa daga inda tafito,magana ta jiyo a babyanta ana cewa ba nan bane hanyar,juywawa tayi ta kalli saheel ne da fonee a hannunsa yana tahowa inda take,saida yazo kusa da ita kana yace"kin dadene za'amiki fada a gida kina tsoro?" "ehhhhhhh"shine amsar data bashi da sauri,ganin yanayin amsar ta ma ya kara tabbatar masa da cewa dadewar datayi ya tsoratar da ita sosai,"manene yasa kika zo jejin da har kike nuna alamar tsoro a tare dake?" ehh dama nazo diban itace ne kuma gashi na dade ban komaba gidaba"yanayin data shigane ya kara nuna masa cewa akwai wani abu boyayye a rayuwarta wanda zaiso yaji menene,saidai yanzu ba lokacin tambaya bane.Fadamata yayi akan ta jirashi yana zuwa kafin ya juya zuwa hanyr da suka fito da hanzari,baidade da tafiyaba sai gashi yadawo dauke da itacen a hannunsa a daure,kana yace mata ta nuna masa hanya suje ya rakata,tafiya suke amma ba wanda yace komai acikinsu ita tana tunanin mai zata fuskanta a wajen aryana yayinda shikuma ke tunanin menene lababrinta,dahahka har suka iso bakin layin dazai sadata da gidansu,inda taja ta tsaya tare da shaida masa sun iso kusa da gidansu,karba icen tayi ta nufi gida bayan tace masa ta gode ,inda shikuma batare da yace mata komaiba kawai ya bita da kallo har ta kule ma ganinsa.
A cikin gida kuwa ba irin tozarcin da huda bata ganiba awajen aryanan sanadiyyar rashin dawowar fahriya daga inda ta aiketa da wuri.Fahriyance tashigo gidan cikin sanda dauke da icen da saheel ya bada tana muzurai,abinda ta ayyana a ranta shine yafaru domin kuwa aryanan rufeta tayi da duka matsananci,tana dukantane tanan fadin"har nice zan aikeki ki yimin abinda ranki yakeso,ko kin manta matsayinki ne, to uwarki ta fadamiki ke bakomaibace face baiwa wadda bata da ikon kanta kuma tunda kin ga ke kina da taurinkai to kijira nan da wani wata mai zuwa zan sayar dake ga fataken dasuke zuwa duk bayan shekara ,inkuma kinga akwai wanda zai sanja min abinda nayi niyyah to ki kawoshi.Duk da dukan yataba uwar da yar amma kalmominta na karshe sun fi komai tayar musu da hankali a cikin zancennata domin ba karamin girgizasu yayiba,cikin halin ko inkula da abinda ta fada ta juya izuwa dakinta tan cigaba da fadar duk abinda yazo bakinta.Bayan gama wannnan cakwakiyarne huda taja yar ta daki domin bata irin abinda ta boye don irin wannan ranar wato guntun abinci,domin tasan koda wa take takama yau daga ita har yar ta bazasu samu guntun kanzon da take basuba na kasan tukunya idan angama abinci,koda isarsu dakin sai huda ta zaunar da fahriya akan guntun buzun dayanke dakin wanda ko kare aka sakamasa dakyar ya kwanta akai,ba abinda fahriya take sai aikin kuka da jan zuciya,shiru uwar tayi tana kallon yar domin bata dama tagama cire abinda ke cikin ta kafin suyi magana,saida ta dau lokaci tayi shiru kana huda ta fara gyaran murya tare cewar"duk kwanakin baya dana ce miki cewa nina jawomiki wannan rayuwar kin amincewa da magan ta kikayi fahriya amma ko kinaso koba ki so nasan nice na zawo miki wannan rayuwar dakika tsinci kanki aciki,wanda gashi har tana nema tafi tawa rayuwar tsanani,kaicona dasan zuciya daban tuno yanayin da zan saka rayuwarki ba,saidai duk da haka bazan gaji dacewaa kizama mai jajircewa a rayuwarki,sannan ki tsare mutuncinki dakuma yarda da duk wata ,kaddara data zo miki a rayuwa wannan shine iya abinda zan miki,kuka take amma hakan bai hanata maida martanin maganar da mahaifiyarta ta kemata ba "ahaha ummi kidaina fadin haka da sannu komai zaizo da sauki kuma zan kasance mai tuna maganarki a koda yaushe,namiki alkawarin hakan.Dahaka suka cigaba da tattaunawa har zuwa lokacin da suka kwanta.
Duk da kuncin da bayin allan ke ciki bai hanasu fawwalawa allah dukkan rayuwarsu ba,a bangaren fahriyah kuwa yazamana yanzu kullum itake debo ruwa sannan kuma da itaa ce,duk da hakan na bata wahahla amma hakan baisata damuwaba sanadiyyar haduwa da foneee da take a jejin dakuma wani sa'in saheel wanda take ganin a matsayin shima wani mai muhimmanci a rayuwar ta , yauma a zaune take a bakin rafin domin ta debi ruwa,yayinda kuma saheel na gefenta shida fonee suna ta nishadi,saboda yawan haduwa dasuke har yakai ga sun san lokacin da ta ke zuwa diabn ruwa da kuma itacen kuma da lokacin da idan takai a tare da su zata iya fuskantar kalubalen aryana,basu jima a zaune ba fahriyah ta fara yunkurin tashidomin lokacin tafiyar ta yayi,saidai kafin ta kai ga tashi saheel yamamta magana ta hanyar cewa ta koma ta zauna yanason yin magana da ita,fuskanta ne yai kicinkicin alamar idan ta dade zata karbi hukuncin a gida,lurada hakan da yayine yasa yace mata,"kin yarda dani ?"shiru tayi da jin tambayarsa kafin tace"ehhh" "to shikenan idan kin yarda dani,to kicire damuwar dadewar dazakiyi anan wajen acikin ranki,sannan idan kin yarda dani inason ki bani dukkanan tarihin rayuwarki,dakuma yanayin hakin kuncin dananga kina fuskanta a kananan shekarunki ,"a ynanayin da yake mata maganan da alamar rashin wasa kamar kullum ya tabbatar mata dacewa da gaske yake yi ba alamar wasa a lamamrinsa,hakanne yasa ta bude baki,tafara bashi lababrinta tundaga farkon abinda tasani har karshe,saidaid kuma ta tsinci kanta da kasa bashi lababrin abinda yafru a gida bayan haduwarsu ta farko,daga bayane da ta tuno yanda ta amince dacewa ta yarda dashi da farko,yasata kawai bashi labarin kmai batare da boye ko kadan ba....................."ina da mafita idan zaki amince"abinda yafito daga bakin saheel kenan bayan jin labarinta.

written by SADI-SAKHNA(the legendary novelist)


(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)

💎💎💐💐WATA RAYUWA 💎💎💐💐


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

https://www.wattpad.com/user/SAKHNA03?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_profile&wp_page=user_details&wp_uname=Ayeeshatmuhd&wp_originator=zwWkFi8UrQ15wCJ97IpYA%2BgQnfGX9PzVmleI%2FrEP8a5KYyZPDI3Q6FDITR%2F8c8JH%2Bh4M%2FiYfRaUnBHccl04WBnkR5Lgh%2B6M6I417gK74LZ5o2mKGtm64Fl95iySLrmh8

*BY SADI-SAKHNA*


(The legendary story)
📒💎↗↗🎿👿👽
written by💟 SADY-SAKHNA💟

💎💐 ..... WATA RAYUWA....💎💐

Telegram https://t.me/joinchat/-_Qs5O8XH6cwYjQ0

written by sadi-sakhna

(04)
Koda tazo kan fadamasa hukuncin da aryana ta yanke akanta sai yazamana muryarta yai rauni alamar abin ya taba zuciyarta sosai,hummm yaja ajiyar zuciya kafin yace"a yanayin da kika bani lbrin ina ganin akwai mafitar da za;a samu akan lamarin"kallonsa tayi da alamar mamaki kafin batare da tace komai ba, ciigaba yayi da magana ta hanyar cewa"ina ganin inada wata mafita amma inaso kije kiyi tunani akai idan kinga hakan yayimiki"shiru yayi domin jiran amsar abinda zatace,kallonsa kawai tayi kana tace cikin muryar tausayi,daga ni har ummina bamu da wata mafita a halin yanzu sannan,saidai abu daya nasani shine banason abinda zai rabani da ummina nabarta a wanna halin itakadai,duk da cewar yanayin kangin bautar dazan shiga agaba idan har kudurin baaba aryanan ya tabbata akaina sai ya ninka wanda na ke kai yanzu"tausayinta ne ya darsu azuciyarsa kafin yace cikin muryar rarrashi"hakane abinda kikace saidai ita umminnaki itama irin tunanain ki takeyi wato batason ki shiga yanayi marar kyau,sannan mafitar wannan lamarin shine dolene ki cire burinki na farko wato kinisanta da umminki ta hanyar barin wannan gidan na tsawon lokaci kafin ki cikawa umminnaki burinta"abinda yafada ya bata mamaki matuka nacewa dole tayi nesa da mahaifiyarta idan tanason ta cika mata burinta na kaucewar yar ta daga kangin bauta,kafin takai ga maganr dake bakinta sai ya katseta ta hanyar cewa"karki bani amsar da baki gama tantancewaba,sannan kiyi tunani akan abu kafin ki zartar,kuma tun da farko nafada miki cewar nabaki lokacin dazaki zartar da abinda yake daidai na rayuwarki,domin kullum ki fuskanci girma kafin ya fuskanceki.Zaki iya tashi naraka ki kaman yanda nsaba a kullum"haka suka gama magananr batare daya sake bata damar yin wata maganrba,mamakin mutuminne yasake kamata dakuma yanayin maganarsa,har suka iso wajen da zasu rabu kana ya juya ya kalleta"idan makullin hannunki yakas bude kofar da kike hange,to kijaraba wata kofar harki samo kofar makullin,karkiji shakkar shiga duk kofar da makullin yabude koda kuwa abinda take cikin kofar bai mikiba,hakika rayuwarki abin tausayine amma kisani watarana sai labari"koda ya kawo nan da zancensa sai yamata kyakykyawan murmushinsa kafin ya zuya domin komawa da baya,duk da acikin kalamansa ba wanda tasamu mafitarsa amma hakan bai hana ta basu ma'ajiyi arayuwartaba hartakai ga ba kalma daya da da ta bace a cikin kwakwalwarta ba.Juyawa tayi ta nufi kofar gidan,sai a sannan kirjinta ya buga a ta tuno irin dadewar datayi a rafin,shiga tayi sandarta kanta tsaye tanufi inda randar aryanan take,sai bayan tajutene tajuyo ta kullah da aryanan akan wata kujerarta,jikinta ne yafara karkarwa domin amsar hukuncinta,saidai ga mamakinta babu kalma daya daya fito daga bakin aryanan,saidai harara data ke aika mata kaman idont zai fito,ganin bata kulata bane yasata shigewa dakinsu da sauri,abinda yafaru da wasu lokuta kadan dasuka wuce tsakaninta da saheel ne yadawo mata cikin kanta,tambaya tayima kanta wanda bata da amsarta wato"shin yaaa saheel yanada hannu a rashin fadan baaba aryana?ta ya ya?"ohoooooo
************ ****************
A daular SARAHAM karkashin jagorancin sarki HURUDDEEN dan SHAMAM.Shekaru biyu da suka wuce a yankin.
Daular saraham,daulace data wuce hankalin duk wani mai tunani afuskar kyau da kayatuwa,a bangaren tsari dakuma dumbin mulki.Sannan duk wata masarauta da take wanzuwa a wannan zamanin tana karkashin ikon ta,wannan daukaka ba iya shikadai daular sharaham take dashiba harma da karfin dakaru wanda suke a jinsi daban,sannan kuma anmusu horo na musamman wajen watsa duk wani taaro daya aikata ba daidai ba,duk da daukakar da wannan babbar masarauta take dashi hakan baisakata aikata badaidai ba ga mabiyanta,tayi suna wajen adalci dakuma kaunar duk wani wanda yake karkashinta hakan ya taimaka wa wannan masauranta wajen daukar duk wani abu daya fito daga cikanta da muhimmanci sosai.
Wannan daula ta saraham tanada girman kasa kana dakuma mutane masuji da a fada a sassan duniya ,yawancin duk wanda mutum yagani a wannan nahiya to yakasance mai yawan matsayi idan har an gwadashi da halittun sauran nahiyoyi ,yanayin halittar su mai daukar haske daga idon ma'abocin kallo musamman wanda suka kasance jinin sarautar wannan nahiya ,shiya basu kashi mai tsoka wajen dagun kai ga sauran al'ummar dabasu kasance daya daga cikinsuba.
sarki HURUDDEEN dan SHAMAM shike rike da ragamar mulkin wannan masarauta yanada ya'ya'guda biyu SHAMAM wanda ake kiransa da yarima AMAM ,da ga sarauniya SAFEENAH wanda itace karama kuma amarya a wajen sarki huruddeen ,sai macen wanda itace gimbiya MEELAH,kuma babbar ya' a wajen sarki huruddeen kuma ya' ga gimbiya ZULAIKAH wanda itace uwar gida a masarautar saraham.
Duk da kwanciyar hankalin dayake wanzuwa a cikin masarautar ,hakan ya kebantane ga iya al'ummar dake nahiyar ,amma masifar da'ake shukawa a cikin masarautar dakuma irin muguntar ta take wanzuwa mutun zai sha mamaki idan yagani.
******** ******** *********
WAIWAYE ZUWA GA GIDAN SARAUTAR SARAHAM.
next chapter please 😊😊😊🙌.



(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)

💎💎💐💐WATA RAYUWA 💎💎💐💐


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

https://www.wattpad.com/user/SAKHNA03?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_profile&wp_page=user_details&wp_uname=Ayeeshatmuhd&wp_originator=zwWkFi8UrQ15wCJ97IpYA%2BgQnfGX9PzVmleI%2FrEP8a5KYyZPDI3Q6FDITR%2F8c8JH%2Bh4M%2FiYfRaUnBHccl04WBnkR5Lgh%2B6M6I417gK74LZ5o2mKGtm64Fl95iySLrmh8

whatpad username:SAKHNA03

phone number:09035784150

Telegram https://t.me/joinchat/-_Qs5O8XH6cwYjQ0

*BY SADI-SAKHNA*


(The legendary story)
📒💎↗↗🎿👿👽
written by💟 SADY-SAKHNA💟

💎💐 ..... WATA RAYUWA....💎💐


written by sadi-sakhna

(05)

Lokacin da sarki shamam girma yazo masa saiyazamana yafara tunanin sauka daga kan mulki dan bawa dansa huruddeen shima damar baje tasa fasahar a fagen mulki.
Koda ya sanar da dannasa gudurin sa sai yanuna bai amince da hakan ba ,wanda saida ya fahimtar dashi kana yakarbi kudurin mahaifinnasa.
Al'amarine yakankama na bikin nadin sarautar sabon sarki a kasara saraham wanda take daya tamkar da dubu a dukkan fadin duniya.
A bangare daya kuwa babu wanda yakai gimbiya zulaikah farin ciki domin a ganinta tasamu duk wata nasara da take da burin samu a rayuwarta,saboda lokacin tana da karamin ciki wanda sai mutum ya kula sannan yasan da zamansa.A dukkan hidima da ake da kuma shirye shirye babu wanda yakai gimbiya zulaikah narka dukiya dakuma tanadin ranar nadin mijinta akan karagar mulki,a ganinta dole ne tafikowa a cikin taron duk dama allah yayita da san mulki dakuma mallakar kowa a karkashinta.
Gimbiya zulaikah ya' ce ga wazirin masarautar saraham wanda yashiga yafita har saida yayi nasarar hada yarsa da yarima huruddeen domin wani nasa kudurin da ba wanda yake da masaniya akai ,a fada lokacin da sarki shamam yayi niyyar murabus wazirin sa UWAISU yafi kowa bada baki akan kar hakan ta faru saidai lokacin da ya koma gida yasanar da matarsa SARAAHAH wato mahaifiyar gimbiya zulaikah sai yazamana sun fi kowa farin ciki da hakan,waziri uwaisu ne yakalli matartasa kana yace.
"a yau ina farin ciki sosai ,lokacin damuka dauka na burinmu yacika yazo,matakin nasara yana tare da mu ,da sannu ragamar wannan masarauta zata dawo jinina watarana"
"hakane kam domin a halin yanzu yar mu zulaikah na dauke da yaron ciki kaga idan ta haifi da namiji sarauta ta dawo jinin mu gabaki daya,dasannu zamu mamaye wannan masarsuta da kadan kadan "
kallon matar tasa yayi data gama goya masa baya da bayanin dayayi kana yayi
End Ads