x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 6 - ZUCIYA

  • 15001 words
  • 18000 words
  • Out of 19818 words

Category: Love Stories

Views 58

02 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*


*Page 91 to 98*


Assubar fari Wayarsa tasoma k'ara domin yasaita alarm's Mik'ewa yayi idanuwansa cikeda bacci yashiga toilet alwala yad'aura yafito jallabiyarsa Fara sol yasaka d'akin Khairy yaje yayi nocking but bata bud'eba amma dai saita masa gyaran murya Alamar ita sallarma take, murmushi yayi yace wato harkintashi kenan,

D'akin Azma yaje yanatab'a handle d'in k'ofar tabud'e hakan yatabbatar masabud'e d'akinma yakwana shiga yayida sallama bakowa palourn kuma tsitt shi saiyazuma yaga yarda paloeun yake dan baishiga d'akinba gaba d'aya, bedroom d'in yashiga cikin blanket yahangota k'udundune sai baccinta takesha hankali Kwance, wurin gadon yajetareda bubbuga gefen gadon yana Fad'in"kitashi kiyi sallah" kalmarda yakemaimaitama Akunne Kenan

"Naji dalla mlm kaje zantashi" tafad'a tana k'ara tura kanta cikin pillow


"Bafazanbarkiba saikintashi gwandama kimik'e" Cewar Adeel yana k'ok'arin fisge pillow


Mik'ewa zaune tayi tana turabaki "haba Dan Allah meye haka nifa ba'a takuramin idan Ina bacci ba'a tashina sai Sanda nagadama naketashi kadainamin haka Adeel"



D'auke kansa yayi daga kallonta Musamman dayayi arbada tsinanniyar rigarda tasaka "Aikuwa k'a'idar zatasauya domin Nan bacan bane Nan gidanane kuma bazan lamunce wasada ibada danma kisani" yana maganar yafice jin anashirin tada sallah masallacin k'ofar gidan nasa yashiga balaifi masallacin yanacika domin mutanen Unguwar sunashiga ciki shine yayi masallacin tinkan yadawo gidan kuma yabud'ashi shiyasa mutane sukecika, koda Akagama sallah baidawo Gidanba Saida rana tasoma fitowa sannan yadawo bakin gate suka gaisa da maigadinsa Wayarsa yaciro yasaka Kiran Abid ringing 2 Abid yad'auka"Angon macce biyu Rana d'aya na Khairy da Azma farar miya da jar miya," yak'arasa maganar yana dariya


Shima dariya yayi dan yalura Abid bak'aramin A bane yanabashi ciwon kai musamman Kan Aurannan Kullum Cikin zolayarsa yake, amma yana k'aunar Abid fiyeda kansama,


"Hunmmm kaidai Bari kawai anhad'ani da fama dai yarinyar dagani ba tarbiya yanzuma saida nayi fad'a da ita daga tashinta sallah, wllh akwai damuwa zamana da ita haushinta nakeji"


"Uhnmm Allah dai ya Kyauta kawai yakuma bada zaman lafiya amma dai saika k'ara hak'uri Kuma kayi Adalci gamida tsoron Allah, Kuma kayi takatsantsan domin Daddy yananan daram,"


"Uhunm hakane Allah ya Kyauta Kam nikaina inatsoron Lamarin Daddy gashi baiyi Sa'ar mataba da ace y'armasu tarbiya yasamo y'artalakawan aida taganar dashi hanya"



Hahahaha"Kai mutumina bakada dama yanzu mom d'in taka zakacewa Haka Lalle Adeel"


"Ai Gaskiya d'ayace wllh Abid da ace Matar kirkice dasaidai tamasa nasiha kan wannan Ra'ayin nasa amma dayake duka kanwar jace shikenan Akahad'e wllh wani sa'inma gwanda Auran y'ay'an talakawan sunfi tarbiya wllahi"



"Saboda kasami d'aya tafad'a *ZUCIYARKA* shiyasa kake Fad'ar Hakan ba,"


"A'a wllh zancen Gaskiya ne dai," kaga nadawo gida Barinaje nayi aikin lallashi jiya rufemin k'ofa akayi Mata 2 amma nikad'ai nakwana"


Dariya Abid yasoma masa, kanyayi magana Adeel yakashe Wayarsa yana Fad'in mugu Kawai,


D'akinta yanufa asa'a kuwa yana bud'e da Sallama yashiga bakowa palourn sai k'amshin turaruka ketashi komai tsaf dad'in ganin hakana yaji Shiga bedroom yayi zaune yaganta tasha kwalliyarta da plate tadafa indomie Abunta tanaci Kamar batada dama kallonta yatsayi tamasa Kyau, sanye take Cikin rigada skeet na Atamfa kalar sky blue tamurza d'aurin d'ankwalli tafidda jelar gashinta d'aya abayanta, Jin Alamar anakallonta yasa tawaigo shitagani tsaye sau d'aya takallesa tad'auke bawai dantagaji da kallonsaba kobatasan kallonsaba a'a saboda tana fushi dashine dole itama yasan maidarajace dan tana y'artalakawa bashizaisa tajure walak'anci ba,

K'arasa shigowa yayi tareda zama Gabanta yatankwashe k'afafunsa yazubamata Ido cikeda k'auna,

Tsalguwa tayi dakallonta tadainacin abunci tareda d'auke kanta gefe,

Murmushi yasaki yace"Ooohhhh Amarya tana fushida angonta Kuma first night tabarshi shik'ad'ai yana zarar ido da rungumar pillow tamkar gwabro Anya kuwa Amaryar tana k'aunar Angon,"? yak'arasa maganar yana wani B'ata fuska da juya baya waiyayi fushi,.



Dariya yabata Sosai takasa hak'ura Saida tadara juyowa yayi shima cikin murmushi yace"to kibani hak'uri, kibawa Jan K'osai hak'uri"


Aikuwa tak'ara fashewa da dariya Sosai harda rik'eciki , kallonta Kawai yake cikeda Jindad'i yace"to kiyi hak'uri kinji matata wllahi banyi danna b'atamiki raiba dan Allah kiyafemin kuma tayani Addu'a Kan Daddy dayake...,"


Shiiii "wannanfa yawuce zaujiii na hak'ura ai"


"Najidad'in Sabon sunana zaujiii,"



Hunmmmm"ai Kuwa hanzu Akafara Indai baka sababin sunaye ne,"


"Masha Allah matata Allah yamiki Albarka nifa yunwa nakeji tinjiya banci Komai ba" yak'arasa maganar yana shafa cikinsa


"Ah Bari nakawo maka ai nadafa indomie" fita d'akin tayi


Kawomasa tayi taresukaci harsuka k'oshi nocking k'ofarne yatasheshi yakoda yaje girki kine daga Mom ansa kawai yayi ya'aje kan table danshi yak'oshi d'akinsa yashige yawatsa ruwa yadawo yakwanta take bacci yad'aukesa, sai kusan

Azma kuwa tashinda yamata yana fita tasake kwanciyarta Bata tashiba sai 11:00 tana tashi kuma yunwa takorota waje tazauna taci Abunta sannan takoma d'aki tayi wanka wasu arnar Rigada wando tasaka tafito tanufe d'akin Adeel, bacci yake Hankali kwance cikin baccinsa yakeji wani sak'o dabai tab'a K'arb'a Atinaninsa mafalkine Jin abun yana yawa yasa yabud'e idanuwansa, mamaki Abun yabasa Azma ce Kwance kan k'irjinsa saiwani salo takemasa, tureta yayi Had'id'a d'aure fuska yace"waike Bakida kunya ne ko kamun Kai,"



Turabaki tayi"tomeye Abun kunya kaifa mijina ne mezanyiwa kamunkai? Nifa hakkena nakeson kaban,"



Mik'ewa yayi zaune tareda sake Baki galala yana kallonta tayi matik'ar bashi mamaki Had'id'a tsoro take Aransa yasoma zargin Abubuwa da dama tareda ita, baidawo daga duniyar mamakinsaba saijin tana k'ok'arin sake rungumarsa, da sauri ya wuntsila baya yace"Anya kuwa kanki d'aya yarinyar Nan,"?


Kukan kissa tasamasa tana neman Shiga jikinsa aida sauri yabar mata d'akin domin aransa yaji Yana zaginta, amma zaisaka mata Ido Had'id'a bincikar Gaskiyar Abunda yake zargi gameda da ita,



Bincike yasoma kanta cikin hikima Batareda tasan hakan yakeba,


.............................


Tinda takoma Istanbul batasake waiwayar gidaba koson sanin halinda dangintasuke ciki lokaci zuwa lokaci take wayadasu Umma gaba d'aya tacire k'aunar Adeel a *ZUCIYARTA* harmamakin kanta take watarana Wai itace kemantawa dashi amma duk Sanda tatinadashi tabbas *ZUCIYARTA* saita motsa domin tasoshi Sosai Saidai tad'auke d'amarar mantawa dashi tinda ba itakegabanshi ba Kuma batason namijin dazaikasance k'aunarta gareshi tafi yawa hakan yasa tazab'i cireshi aranta baki D'aya, Kuma Alhmdllh Ubangiji yana K'arb'ar Addu'ar ta domin tanasamun sauk'i akai Kullum zab'inta takan rok'a gurin Allah, wata d'aya yarage mata ta kammala karatunka na master's duka tadawo Nigeria..



Khairyce a kitchen tana had'amusu girki domin yau wurinta yake,

Shigowa Azma tayi tanawani yatsine fuska dataga Khairy tamkar taga kashi, fridge tabud'e tad'auko ruwa Marasa Sanyi harzata fita Kuma saita dawo tsayawa tayi tasha ruwan Had'id'a jifa da gorar suran ruwan suka fallatsa sukawaneke jikin Khairy domin saiti da ita tajefa gorar, juyawa tayi zatafita , cikin Jin zafin Abun Khairy tace"ke mlm bakiganin Abunda kikayi ne ko makauniyace ke,"?



Juyowa Azma tayi tadawo tanamata kallon k'ask'anci domin dagangan tayi sotake tatanka "ke lalle yarinyar nan wato harkinyi baki dakike iyamin magana nice makauniya ba,"?



"Eh Mana idan keba makauniya bace to mahaukaciyace kanwane dalili zaki watsamin ruwa,"



"Saboda kinyi gangancin shiga rayuwar da batakamaceki ba kamarni nagirme ajin ace Inada kishiya kodako wadda ta ansa sunanta balantana ke k'od'ad'd'iya y'ar matsiyata y'artalakawa, ma....,"


Tauuuuuuu taji Khairy tasauke mata Mari a fuska,

"Wllh bazan d'auke zagin Iyayena gawane k'aramin Mara kunyaba daga yau daga yanzu duk Wanda yasake Fad'ar kalmar banza ga Iyayena wllah saina bashi mamaki bazan sake saurarawa kowaba Wllh,"



"Lalle nikika mara,? Kina y'ar talakawa zakisa Hannu kimareni? Heee bakisan wacece Azma saina nuna miki tawa kalan haukar, kinmareni a fuska Amma wallahi a zuciyarki zanrama saikinga nawa kallan kishin yanzu mukafara nayi Miki Alk'awarin kuma wannan Marin bazai tafi Abanza ba kema saiya sauka kanfuskarki,"

Ficewa tayidaga kitchen d'in cikeda sak'e sak'en Abunda zatamata tajefa Bak'in ciki a yau, samo mafita tayi hakan yasa tasake shewa tafad'a kangadon tareda cigaba da Chart's d'inta da saurayinta Ameer.


Saikusan yamma Adeel yadawo d'akinsa yawuce gajiye canne k'a Ida kowacce tasameshi dan hakacan Khairy takaimasa Abinci sunaci suna fira yau cike yake da d'aukin kasancewa da ita, shi harma yamanta dawata Azma, Kwanciyar tayi kank'irjinsa suna fira Ahankali salon yasoma sauyawa sunatsaka da faranta ranjuna sukaji k'arar nwayarsa kamar zaishare Kuma Abun yayi yawa yasa yamik'e Cikin takaicin katsesa yaduba wayar daddy Saida gabansa yafad'i yadai daure yad'auka "Kayi daidai Adeel yanzu Shirin kashe y'armutane kake ace Batada lafiya sai gidane zasusani bakaiba yanzu indabandakatar da mahaifintaba kasan meye zaifaru Maza kaje kaduba y'armutane,"


Tsaki yaja cikin takaici yazura jallabiyarsa yafito yanufe d'akin Azma tagani zuwansa daman lab'e take tayi Saurin komawa ciki takwanta kangadon tana nishi Had'id'a murk'ususun K'arya, k'arasawa cikin d'akin yayi yanafad'in"Saboda me bazaka fad'amun Bakida lafiya ba harsaikin Kira Daddy na,"



Shuru kawai tanacigaba dajuyintane kangadon duk tahargitsa komai, ganin Lalle dagaskene yasa yahau gadon cikin tausayawa yace"waimeke damunkine,"?

Kuka tasake masa tanak'ara shigewa jikinsa, nanik'arsa kawai take, kunnashi tasoma Cikin k'arfin hali yace"fad'amun meke damunkine," Hannunsa tad'aura kan mararta tanawani k'ara narkemasa, shafamata yasoma duk atinaninsa dagaske batada lafiyar ne,


Cikin kukan shagwaba tace"yunwa nakeji"


"Kinganiba tayuma yunwarce kedamunki, bari nad'aukomiki,"


K'aralafewa tayi jikinsa"a'a nibanason kamatsa inajin zafine bagawarkaba kakira Khairy mana kasatakawomin,"



D'aukarwayarsa yayi daga Cikin Aljihunsa yakirata, zaune take bakin gado tarafka tagumi ganin kiransa yasatad'aga da sauri

"Kikawoma y'ar uwanki Abinci yanzu ashe batada lafiya ne kiyi sauri," yanagama maganar yakashe Kiran sai sannu yakemata, itakuwa ta lafe jikinsa aranta sai dariyar mugunta take, a fili kuwa saik'ara narkemasa take,


Hijabi tasaka tad'auko Abincin A kula tashigo da sallama ansawa yayi kanyace tashigo, yarda tagansu Saida zuciyarta tamotsa taji wani irin kishi shisam baima lura da Yanayintaba Amma Azma tagani murmushi tasake mata Had'id'a kashe mata Ido d'aya,


Ajewa tayi Cikin dakewa takecemata Sannu,

"Yawwa" kawai ta ansa


"To tashi kici Abincin"


"To kazubamin"

"Kinga Khairynaaaaaa zubamata a plate d'in, zubawa tayi tabasu yak'arba yasoma k'ok'arin d'agata yabata kaudakai Khairy tayi duk cikin jikinsa tazauna yabata abaki loma d'aya tayi tasoma kakarin amai tana k'ok'arin mik'ewa, kamata tayi sai Sannu yakemata duk yarud'e Ganin yake kamar sakacinsa ne yasa ciwon yakamata saida yaga tadaina kakarin Aman sannan yadaina shafabayanta "Sannu mekikeso yanzu,"?

"Kagatagaji wallahi kawaima kutafi kada nashiga hakkenku bari nakira momyna tazo muje gida,"


"Nooo darenefa kuma ai Anan kikasami ciwon kawai fad'amun idantagaji nizanyi Babu indazanje saikin samu sauk'i itama ai maibari nazauna dakece fad'amun mekikeso,"


Cikin shagwaba tace," tea"

"Khairy jeki had'a mata tea yanzu,"


Kallon Azma tayi Azma kuwa sai dariya da gwalo take mata Afakaice,


"Kaga wallahi nagaji bazan iyaba" tafad'a tana mik'ewa daniyar barin d'akin


"Khairynaaaaaa nizaki cewa bazaki iyaba,"

Batako kulashiba tafice ranta namata zugi,


"Kinga Bari nahad'a miki," kwantarda ita yayi yafice dakansa yahad'a Mata tasha yabata magani Atare sukayi bacci rungume da juna, Khairy kuwa kuka tasha hartayi bacci..................



_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_


WhatsApp number 07064904617
0r
07031012948


*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```


_APRIL (4) 2024_



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._



*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*



................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“


........................


*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*




*Page 99 To 100*



```FINAL.......
FINAL....
FINAL...... PAGE IN SHA ALLAH 18/4/2024 APRIL THURSDAY```


*Allah kabani ladan inda nayi Daidai cikin labarinnan inda nayi kuskure kuma Allah kayafemin...... Anan wannan Littfin yana ganardamu cewa kada ka walak'anta mutum Domin bakasan inda zai Amfanekaba watarana, sannan inak'ara Jan Hankalin masu nasudaina tsanar talaka Domin Suma dasukeda Kud'in Bawai rawa sukayi Allah yabasuba Kuma badan sunfi cancanta bane kowa da inda rabonsa yake Kuma kanada baida saika taimakeshi wannan Shine Rayuwa Allah kabamu Ikon Kyautatawa kowa da kowa ma Kuma Allah kashirya masu Kud'inka dakeda irin Wannan rayuwar Allah yaganardasu, mukuma Allah kabamu Ikon nema Kuma kabamu namu karabamu da Rok'on abun kowa Ameen Ameen......*




Batsammani saiga daddy gidan, Khairy ce Kawai Gidan saishi Sannu dazuwa suka masa ko kallanta baiba balantana ya ansa Hakama Mom"


"Ina y'ata take,"? Cewar daddy


Adeel yagyara Zama k'asanda yake Zaune yace" Nima kodanadawo bangantaba Kuma Bansan indatajeba dama bazaman gidan takeba,"



"Kaga Banda sharri Adeel damacanfa basonta kakeba," cewar mom


"Hunm kiduba d'akin nata kigani ai"

Mik'ewa tayi taje taduba bakowa tafito tacewa daddy "Tabbas batanan"

"Dagaskene bakasan da fitartaba,"? Cewar daddy


"Wllahi Daddy bansaniba Abunda tagadama take Agidannan Kuma ban isanayi magana ba domin tanaganin tasami power gareka"


Shigowa tayi tana taunar cingom d'inta tamkar batagansuba haka tayiwucewarta zuwa d'akinta


Adeel yace"ke Baki iya Sallama bane ko gaida Manyane baki iyaba kobakigasu daddy bane,"?



Juyowatayi a walak'ance takallesu tayatsina fuska"idan nagansu mezan musu,"?



"Amma ai inda mutunci saikigaidasu ko badan surukiba ai mahaifinkine tinda Abokin Abbanki ne so shida mahaifinki ai bawani banbanci ba,"


"Ah dakata dakata dakata nace Adeel tawace hanya yakeda Had'id'a zaizama kamar Abbana? Ah nifa banason kalan danki mahaifinka dai Kai yahaifa nikam nawa uban yanagidan wannan ubankadai so Saidai akirashi da uban miji,"


Sake Baki galala daddy yayi yana kallonta, Mom kuwa kasa hak'uri tayi tace" Azma dama hakakike Bakida kunya balantana tarbiya Ashe,"


"Too Hahaha lalle yanzu ke harkinada bakin cewa Banda Kunya ko tarbiya? Ai duk Wanda yasan rariya yasan dole tazubda ruwa maganar Rashin Kunya ko tarbiya Atanbaye nagaba kuma, mtswww Mutane sai Bak'in sa'idan tsiya inbanda munafurci meye nawanke k'afa rana tsaka kuzowa mutane," cigaba tayi datafiya


Adeel yace"to daga Ina kike Ni yanzu inatanbayarki a matsayina namijinki inakike zuwa a kwanakin wani sa'in harki kwana Batareda izininaba,"?



"To Sannu su miji Manya da ka'auran anfad'amaka direni zakayi guri d'aya? Wannan ai Saidai Kawai y'artalakawa badai niba domin ni inada Y'anci fita kuma yanzu nafara bashegenda zaidakatardani wallahi,"

Dukansu sakebaki sukayi suna kallonta da mamaki musamman Daddy Khairy kuwa mik'ewa tayi tabar wurin Aranta tanafad'in Allah ya Kyauta,


K'ala Adeel baicemata

Cikin takaicinsa daddy yace" yanzu kanagani Agabanka yarinya tatsitsiya tacimin mutunci tafad'amin magana sonranta amma bakace komaiba,"


"Habadai daddy mezance? Nikaina basauraramin takeba kuma kagani, Kuma ai takaine shiyasa bakaji metaceba? tace Saidai nayiwa y'artalakawa kuma Alhmdllh kadaigani saboda itatasami tarbiya barin wurin tayi Bayan duk Abunda kakemata haryanzu bata tab'a Koda kallonbanza bane gareka bata tab'ajin haushinka ko rik'eka arantaba Kullum gaisuwa maikyau takemaka amma wadda kakeso kake yabawa kaga Abunda tamaka saboda tanaganin
End Ads