x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 2 - ZUCIYA

  • 3001 words
  • 6000 words
  • Out of 19818 words

Category: Love Stories

Views 53

02 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
*ZUCIYA* Babu Abunda zaidakatar dani, Addu'arka kawai nake buk'ata Allah yasa itama yarda *ZUCIYARTA* ta aikowa tawa sak'o cikin k'ank'anen Lokaci Allah yasa nimatawa tabada wannan sak'on acikin tata *ZUCIYA*"yanagama maganar yamik'e.......

.........................

Da sallama tashiga d'anmatsakaicin gidan nasu, duka d'akuna 3 ne Ajere tsakar gidan saiko na 4 dake zauren gidan Wanda shine d'akin yayansu, talakawane Saidai ba Irin mugun talaucinba amma ko Kama k'afarsu Adeel Kai koma ay'an aikinsu baza'a kirasuba,

Wata mata tafito daga d'anzagen kwanonda sukayi d'akin girki dashi da mafucin wuta a hannunta, kallonta tayi ganinta bud'un bud'un tace"A'a ke lafiya kikayi K'ura haka,"?

Aikuwa kamar jira take tazauna tasoma bawa mama labarin Abunda yafaru, dariya kawai mamatayi tareda cewa kidai k'ara hak'uri janira ,

"Gayamata dai yarinya sai tsiwar tsiya Batada kunya Watarana saina b'alla bakin," cewar Yaya Anas yanaficewa gidan

Tura Baki tayi tana gunguni tashige K'aramin d'akinsu, Allah Sarkin d'akin k'aramin gadone kawai harta ledar d'akin duk ta yayyage gurare da dama kanaganin simintin d'akin, wanka tayi taci Abinci takwanta Saidai me fuskarsa takemata gizo yana mata murmushi, tin tana d'aukar Abun awasa har taji *ZUCIYARTA* tanason kawomata wani Babban sak'one,

............ .............. ...........

_PLASH BACK 25 YEAR'S AGO_

Dr Elmansur yaqub dala
Shahararren d'ankasuwa maijida nera, domin duk wasu Manyan k'asa kamadaga y'ansiyasa y'ankasuwa bawad'anda basusanshiba harturawa suna kulla hark'alla dashi, domin manyan daloli yake harkadasu, yashahara Aduniya, matarsa d'aya Aisha sai yaronsu Adeel bayan yacika shekara 10 tasake Haihuwa kusan y'an Ahankali dai harta haife yara 4 Suka Zama subiyar, basusan matsala ba ko talauci Kullum Rayuwar farinciki suke Saidai Aisha macce ce maitausayi da jink'antalaka domin tafito daga gidan sarauta ma, amma ko kad'an Batada son duniya Kullum d'ora yaranta kanhanya maikyau take, Daddy mutum ne da duk Abunda kazamasa dashi muddin yasan bacutarwa kuma yanemi Shawarar mafi kusanci dashi suka Amince tofa za'ayi Abun amma muddin sukabasa nakasun Abun tofa duk yarda Ahlinsa zasuso Abun bazaitab'a yinsaba, baiya mu'amala datalakawa tinda Shid'in baima cika zama k'asar Nigeria ba, Saidai idan mutum yazo neman wasu lokutan yakanbasu wasu lokutan Kuma Sam bayabari suganshi....

(TO KUNDAI SAN HALIN MASU KUD'I BASAI NAFAD'A BA DAMA BASU CIKA K'AUNAR TALAKA YARAB'ESU BA, DAMA SHI TALAKA UBANGIJINSA KAWAI KE K'AUNARSA SAI DANGINSA TALAKAWAN.... WANDA KUMA HAKAN BAIDAIDAI BANE KUSKURE NE DOMIN ALLAH BAFINSA KAYIBA YABAKA SHIKUMA YAHANASA A'A TAYUMA DAN GWADA IMANINMU NE ALLAH YAYI HKN SO WALAK'ANTA MUTUM HAKAN BADAI BANE KUMA BAYACIKIN AIKIN MUTANE MASU TAUHIDI... ALLAH YASA MUGYARA.. WANNNAN SHAWARAR MATAR MLM AMMYN KHAUSAR CE HAD'ID'A TINATARWA......)

Zaune suke lafiya dajunansu gatako dukansu sunsamu musamman Adeel domin wani so Daddy yakemasa Saidai kasancewar ba mazauniba yasa bazaka iya gano soyayyarda yakewa Adeel ba,..

A yanzu Adeel yacika Shekara 25 Kuma yakammala karatunsa na Jami'a yadawo, Nan yatarar Ammynsa ba lafiya Ashe harwaje anfiddata amma basauk'i Andawo, Kullum sunatare dashi da y'an uwansa suna kuka nasihar rayuwa takemasa Kan kada yak'i talaka duk Abunda zaizama Arayuwa,. Aikesan Daddy yayi kan yak'arbo wasu magungunnanta, Bayan yaje Ciwon ya matsa ganin yajima ga ciwon yana k'aruwa yasa Daddy binbayansa bayan suntafi abun yak'ara tsananta hakan yasa Ameer dakeda girma ya kwashesu duka suka nufe Asibiti, tsautsayi baya wuce Ranarsa domin kuwa wata k'atuwar tanka tayo kansu Ameer yafirgita sosai ga yanayin mahaifiyarsu k'ok'arin Kan yakauce hakan tafaskara daga K'arshe dai motar tak'wacemasa tadaki tankin tafad'i tasoma tafiya dasu, Kan Akawomusu d'auki tuni Dukansu sunrigamu gidan Gaskiya................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 OR 07031012948

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

_MONDAY 8/4/2024 APRIL_

*Page 11 to 20*

..............Kiran gaggawa sukasamu daga wasu y'ansanda kansusamesu Asibiti, mamaki Daddy keyi kanmeye had'insu da y'ansanda kuma, Koda suka Isa wani d'akin daban akashiga dasu mutane sukagani Kwance anrufesu dafarin k'yallin jini haryana b'ata k'yallen, dukansu razane suke bama kamar Adeel dakejin *ZUCIYARSA* tanawani irin bugawa, baigama tsinkewa ba saidayaga Sauran Ahlinsu sun iso gurin hardasu Maimartaba banan mahaifiyarsa, da yayan mahaifiyarsa Wazirin gida wato tajo shine mahaifin Abid dukansu taresukazo, kallon fuskokinsuyayi dukansu arazane suke da tashin hankali, kumaduka sunyi tsaye Had'id'a zuwa gawarwakin ido, cikin k'arfin hali Adeel yak'arasa gabansu Hannunsa har rawa yake Ahankali yayaye mayafin fuskar Ammy yaci karo da ita, duk tab'aci dajini amma Kuma kamar zata ansa magana idan kayi mata, tamakar zautacce haka yadinga tsallakasu yanadubawa dukansu sunmutu kumabawanda baiji mugun rauniba fuskar K'arnensa Ameer tayi damage dayawa, wani ihu yasake tareda matsawa baya wani irin kuka yazomasa, tareda dafe kansa,

Cikin sauri Abid ya'isagareshi Had'id'a rik'eshi shima Kukan yake amma cikin dauriya cewa"kayi hak'uri d'an Uwa damaduka mairai mamacine Kayi hak'uri Dan Allah"

"Abid" yakirashi cikin wani irin sound "waikaima fad'amun zakayi Ammyna tamutu kuma Ameer husna yusif Asna dukawai sunmutu Wai kodai mafalki nake nake ne," yafad'a tareda dukan kansa ganin Asibitin take goshinsa yafashe yasoma jini, saurin rik'eshi Abba yayi Cikin hawaye yace"kayi hak'uri my son kada kazautu mana, k'addarararsu kaima k'addarar kace Kayi Imani da Allah Adeel"

Fiske Hannunsa yayi tareda komawa kansu yad'ago husna yarungume wani irin kuka maizafi yasoma rerawa sabbatu yasoma saki"meyasa husna zakimutu yanzu bayan kince zakigirma taredani," sakinta yayi yakoma gun Ameer "kace nine k'arfinka Ameer amma ni Yau waye k'arfina Ameer!! Saboda me zakamutu," komawa yayi gun Ammy yana rik'ota"kince zamuyi Rayuwar farinciki Amma kuntafi dadukan farincikina Wai Dan allah Abid meyasa Ni banbisuba Meyasa Ni banmutuba meyasa!!!," yak'arasa maganar cikin k'arad'i had'id'a mik'ewa tsaye, rik'osa daddy yayi dashima kuka yake Sosai fisge hannunsa yayi yasoma tafiya yana had'a hanya idansa rufe wani irin jiri yakeji kansa saramasa yake tamakar zaifita daga wuyansa *ZUCIYARSA* zafi zogi harwani d'aci takemasa yanajin yanayin bugawar *ZUCIYA* tayasauya bakamar Kullum ba, idansa Suka soma lumshewa ganinsa ya d'auke difffff *ZUCIYARSA* tadaina halbawa kansu Ankara kawai ganinsa sukayi yafad'i k'asa.............

Cikin tashin Hankali su daddy sukayi kanshi suka d'aukeshi zuwa Asibiti, taimakon gaggawa akashiga bashi wanda dak'yar akasamu dawowar numfashinsa Saidai Sam baifalkaba Kuma bugawar *ZUCIYARSA* baidawo normal yarda akesoba, har'akagama kwana Uku Adeel baidawo baifarfad'o Shiba matacce ba shiga rayayye ba, ganin yak'idawowa hayyacinsa sukafita waje dashi k'wararrin likitoci sukaduk'ufa kanshi bayan sati d'aya yafarfad'o, Ahankali yaware idanuwansa kan rufin d'akin rintse idanuwansa yayi take komai yadawoma sabo, kuka yasaki maitab'a *ZUCIYAπŸ’”πŸ”* nikaina Saida hawayen tausayinsa sukazubomin,

Lallashinsa Abid yasoma shida Daddy dak'yar sukasamu yadaina kukan sati Uku sukayi yawarke sukadawo Nigeria, Saidai tinda sukadawo Saidai yakeb'e kansa gefe yayita kukansa dayawan tinaninsa har ciwon *ZUCIYA* yakamashi ganin sunadaf darasashi Abban Abid yamaidashi wurinsa k'ok'ari suke wurin bashi farinciki Ahankali yasoma dawowa harya koma karatunsa bayan wasu Shekaru Yadawo gida, nanne Daddy yatsaya kaida fata Saida yadawo gidansu lokacin Daddy yayi Aure harda yaransu 2. Kulawa soyayya sosai yakenunawa Adeel Wanda harmamakinta yake domin kosanda Ammy take raye baisamu kulawarba amma yafi d'aukar hakan saboda ganin baida kowa saishi kuma danyana buk'atar zamansa taredashi, amma Bansan meyasaba kodan tinfarko baisamu shak'uwa dasakin jikibane taredashi yasa haryanzu baiwani sakewa dashi, lokuta da dama yakanga banbanci tsakanin Sauran yaran gidan shiyasama baicika zama gidanba yafison zama gidansu Abid koyabar k'asar, yaran Mom 2 Khaira da Anir Mom tanamugunson yaran Afili takenuna Masa sune yaranta, yaran suna girmama Adeel kuma suna k'aunarsa sosai musamman Anir, Umma kubura itace K'anwar Mahaifiyarsa wadda uba suka had'a ba Uwaba, Umma kubura tanada yara 4 Macce 1 maza 3 Naina itace Autarta Wanda yanzu hakatanada Shekara 20 naina kyakykyawace ba laifi farace Saidai siririyace komai nata k'arami Batada hayaniya Saidai tana tsananin son Adeel fiye da Yarda alk'alamina zaikwatantamuku duka Ahlinsunsan dahakan shikanshi yasani Amma yakan d'auke hakan kamar dan sunhad'a jinine Kuma Umma kubura tana Masa Abubuwa dadama saboda y'arta hakan yasa yakeji aransa Koda baisonta zai iya Auranta Amma badan yana wani sontaba Saidai jinkunyar mahaifiyarta,. Wancan Lokacin daya had'u da wannan budurwar daya buge itace Naina ba lafiya Mom tasakasu suje dubawa...........

*MUNDAWO CIKIN LABARIN........(BACK TO STORY)*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617
OR
07031012948

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

*Page 21 to 30*

......Zaune yake Cikin k'asaitaccen office d'insa Wanda yak'awatu Ababen more rayuwa, manyan files ne gabansa ya zubamusu Ido Kawai yakasa aikin komai, ba'abunda *ZUCIYARSA* ke Muradi sai wannnan budurwar dako sunanta baisaniba, Hannuwansa duka biyu yasaka cikin lallausan sumar kansa yasoma yamutsawa yana B'ata fuska Alamun gajiya damuwa sukabayyana take a fuskarsa kansa yasoma saramasashi da k'arfi, Jin K'wak'walwarsa naneman tarwatsewa hakan yasa yafito office d'in da Hannu kawai yama security d'insa Alamar yarufe office d'in, fitowa yayi tareda shiga motarsa yafice daga Asibitin, wani k'aramin Gardiner yagani kan hanyarsa takomawa gida baitab'a attempting shiga irin wurarenba saboda kowa dakowa yakanje Shikuwa baison hayani, amma Haka kawai yau yatsince kansa dashiga, wani k'eb'antancen guri yasamu yazauna shik'ad'ai kukan tsuntsaye Kawai yakesaurara saiko k'arfin bugawar *ZUCIYARS* jin anamasa magana dawata murya kalar Wadda yatab'aji Kuma yake buk'atar sakejinta yasa yabud'e idanuwansa dasauri Had'id'a saukesu gareta, Cewa take"Y'allab'ai meza'a kawo maka,"

Itad'ince hakan *ZUCIYARSA* tafad'a masa, Ajiyar Zuciya yasauke still yana kallonta baiyi Magana ba,

Itakanta saiyazu takeganeshi take taji *ZUCIYARTA* tanawani halba tareda sauke numfashi Mai k'arfi, amma Saboda dakewa irintata saita murgud'a musa baki tanafad'in "Ashe Kaine nand'inma waikai baka iya Magana bane,"? Tafad'a tanak'ara kafeshi da Manyan idanuwanta,

B'ata fuska yayi kamar k'aramin yaro yanawani farda ido yace"kada kicinye kyakykyawa mana"

Dariya tasub'uce Mata domin yabata dariya Sosai kamar wani yaro wai,

Shima kallonta yake yana murmushinsa Maikyau,

"Ashe kana magana Kenan amma shine baka bani hak'uri ba," tak'arasa maganar tanawani d'aure fuska

"To aikece kika Shiga bayan motarmu," yak'arasa maganar yanawani tura Baki

"Oh kacika shiririta kaikam Jan K'osai,"

Murmushi yasaki Had'id'a rintse idanuwansa yasake bud'ewa "Nine Jan K'osai d'in ko,"?

"Eh" tafad'a Had'id'a murgud'a masa Baki,

"Saina cizge bakin idan kikasake juyaminshi" yafad'a yana had'e gira

Saikuma yamata kwarjini harda nauyinsa taji, cikin kunya tajuya zatawuce

"Ahankali taji muryarsa maisanyi yanacewa"Au kema bazaki bani hak'uri ba"

"Kayi hak'uri tafad'a" tanasun kuyarda kanta k'asa

Wayarsa tasoma ringing jin kalar ringing d'in yatabbatar Masa daga Asibiti ne, baikoma takantaba yamik'e dasauri yabar wurin yana ansa Wayar.

D'ago kanta tayi taga yawuce cikin Sauri Wanda tafiyarsa maid'aukar Hankalin ce saika iya kafesa da ido zakagane sauri yake,

Kallonsa takecikin
End Ads