x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 5 - ZUCIYA

  • 12001 words
  • 15000 words
  • Out of 19818 words

Category: Love Stories

Views 56

02 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

*Page 71 to 80*

"Innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun tomeke damunshi" Cewar mama Cikin Nuna damuwa

"*Zuciya* yanada matsala damacan a zuciyarsa yanzun abun k'aruwa yake, dan Allah kuzo muje kuga halinda yake ciki bansaniba ko yafalka,"

"Kuje Allah yatsare yabashi lafiya nima zanzo naganshi wani Lokacin" Cewar mama Cikin tausayawa domin Adeel mutumin Kirkine batasan iyakacin alkhairansa dasuka samuba

Cikin sauri Khairy tasaka hijab d'inta sukafito sukawuce,

Dukansu suna Babban d'akinda Akaware Masa yanzu ya farfad'o sai Sannu suke Masa Daddy kuwa sai harara yake aikamasa Sarkin gabas Fad'a yakewa daddy Kan yasassauta wannan tsanar ga talaka Kuma yabari Adeel ya Aure Wadda yakeso,

Shigowa d'akin Sukayi da sallama Abid ne gaba sai Naina dake rik'e da Hannun Khairy tindasuka Shiga d'akin Gaban Khairy yasoma tsananta fad'uwa yayinda Adeel kuwa wani Abu yaji saitin Zuciyarsa hakantasa yakafa idansa nan, janye jikinta Naina tayi Had'id'a nunamasa Khairy, ganinta yasa yamik'e zaune zumbur kamar bashiba cikin mamaki yake kallonta yakalli naina kasa hak'ura yayi yace"Nainaaa dakanki kika kawomin Khairynaaaaaa,"?

Girgizamasa Kai tayi tareda murmushin k'arfin hali Domin tanajin zafi da d'acin yarda yakeson Khairy inama itace yakeso haka Saidai Kuma *ZUCIYA* baruwanta da mafi kusanci idantatashi Wanda takeso kawai tasani dole ta hak'ura da Adeel domin kodatace ta Aurashe bazata Samu Koda Rabin sonda yakewa Khairy bane duka zuciyarsa tana gareta,

Karon farko dayaji kunyar had'a idanuwada Naina, kallonta yake Tabbas Naina tanada Kyau natsuwa kunya Saidai shi zuciyarsa Khairy kawai takeso amma dukda hakan zaibata mazauni cikin zuciyarsa domin yafahimce tanasonshi dayawa,

"Eh Lalle yanzu lalacewar taki hartakai kiwanko k'afa kizo dubashi kuma duka gasa'o'inki bawanda zaki iyagaidawa cikinmu, kodayake laifin na Adeel shida yadage saike yake neman bijirewa maganarmu waishi *ZUCIYA* maid'aukeda soyayya, ke kuma Saboda Rashin sanin ciwon Kai shine zakije kihad'a numfashi dasu harda kawomuna ita waike Naina sakaryar inace,"?

"Mommy hakanfa badaidai bane to meye laifinta Dan........." Marinda yasauka Kan fuskarta yasata saurin yin shuru Ummantace tamareta

"Banza sakarya shasha wadda batasan inakemata Ciwo ba idankika sake magana saina fasamiki baki Kuma kece zai Aura bawai itaba,"

Hawaye sukasoma zubadaga fuskarta tace"Umma kinasona dan Allah ki aurardani indazanyi daraja da k'ima ba inda ba'asona nikam na hak'ura da ya Adeel Koda kuwa mutuwa Zanyi dasonsa Ayanzu na haramtawa kaina Auransa, kubarshi ya Aure Wadda yakeso tinda ba Addini bane ya haramta hakan nidai yanzu na hak'ura dashi Bazan Aureshi ba," tanagama maganar tafice da gudu tana kuka

Mik'ewa Adeel yayi Cikin tafiyar Marasa lafiya yasoma kiranta"My Naina! My Naina!! My Naina!!! Amma inatabar Asibitin duka dole yatsaya tareda dafekansa

"To ai shikenan kanta tayiwa tindatace hakan kaikuwa saika Aure Wadda tafimika jininka d'in," cewar Umma tabar Asibitin itama

Juyawa Khairy sukayi zasufita cikin Sanyin jiki domin taji tausayin Naina Gaskiya,

"Kada kibarni Khairynaaaaaa" Cewar Adeel yana langab'ar dakansa

"Lokaci yayi kuwa da dole kubar juna, ke inbanda zari kina y'ar talakawa zakisawa zuciyarki k'aunar d'anmasu Kud'i? Inakika tab'a Ganin had'uwar Auduga da manja? Natsane ki bawai ke kad'aiba duka talaka bana k'aunarsa Araina Saidai ki kasance A zuciyar d'ana bawai A surukataba bakud'in kukesoba shine kuka asircemin d'a to Alhmdllh kunyi nasara Amma bana k'aunarki Domin kintaso cikin jinin talauci Ni maikud'ine wadda dama zuciyoyinmu basa k'aunar talaka za'ayi Auran Amma ba hannuna Aciki Kuma dole saika Aure y'ar abokina Azma" Daddy yanagama maganar yafice shida mommy

Kuka Khairy take aranta tanafad'in wannan wane Irin bala'i ne waimeyasa su masu Kud'i basusan darajar talakaba? Meyasa masu Kud'i basa k'aunar talaka,"?

"Ni Zanyi muku tsaye komai yakasance tinda kunason juna yarinya kada kifad'ama Iyayenki komai daya faru Nan Amma gobe in Sha Allah Za'a d'aura Aure, yanzu muje dukanmu muga Iyayenki," Cewar Sarkin gabas

Taresuka nufe gida, anyi sa'a kuwa baba yadawo daga kasuwa nansuka tattauna Kan maganar Kuma Alhmdllh Baba yafahimcesu gobe Za'a d'aura Auran,

.............

Naina kuwa tana zuwa gida duk Wani Abunda zata buk'ata d'aukar Abunta tayi dama tanada viser tahau jirgi tawuce direct Istanbul..

Duk Wani Abu da Za'a buk'ata b'angaren Khairy Adell ne yabayar Kud'i masu yawa yazube musu Bayan kyautar da Sarkin gabas yamusu

Rana Bata K'arya Saidai uwar d'a tayi kunya Domin A yaune mutane suka Shaida d'aurin Auren Adeel da matansa biyu Khairy da Azma, harkar masu Kud'i Saidai aka Babbanta sadakinsu Domin na Khairy Adeel Yabiya dubu 50,0000 saboda yakashe Kud'i dayawa, na Azma Kuwa dubu 20,0000 Daddy yabiya.....................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07031012948
OR
07064904617

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM)*

*Page 81 to 90*

_Tuesday 16/4/2024 April_

Tinda yajicewar And'aura Auransa da Khairy wani irin farinciki yalullub'eshi washe Baki kawai yake yanagaisawa da mutane, K'asaitaccen reception Abokansa suka shirya musu party Saidai iyasu kawai Dan Khairy takafe kanbazataje wannan bidi'arba, d'auko Khairy sukayi direct gidansu akawuce da ita zaune take tanashare hawaye itak'ad'ai bakowa d'akin mik'ewa tayi tayishiga band'aki tawanke fuskarta tarufe k'ofar da makulli tayi kwanciyarta,

Adeel ne Zaune gaban Daddy saifad'a yake zabgamasa

"Tinkan Raina yab'aci Ina umartarka dakaje kad'auko matarka kawuce da ita gidanka"

"Amma Daddy ko Khairy dake uwargida ai turawa nayisu Abid suka d'aukota Kuma batak'iba Hakama Iyayenta saitane zatace waisainazo dakaina Kuma sai Iyayenta sugoyamata baya wacece ita to,"?

"Ita y'armasu gatace danhaka dole ayimata gata domin ita jinin masu Kud'ice ba jinin talauciba Dan Haka dole kayi musu yarda sukeso"

"Amma Daddy......,"

"Wai yaushene Adeel muka soma musayar yawu? Yaushe mukafara jera kafad'a dakai,"?

"Hunmn Sanda yasoma Alak'ada talakawa mana yanzu kayi Magana ace danbaka haife yarobane yasa kake matsamishi" Cewar Mommy

"Eh Lalle aikinyi Gaskiya tinda yafara ma'amala da talakawa Komai nasa yasauya shiyasa kowacce dak'ik'a dake bugawa nake k'ara tsanar talaka natsane talaka fiyeda yarda zaku fahimce Abunda nake nufin banason talauci haka banason talaka Adeel wllh Wllh Wllh kaji nagama gifta rayuwata muddin bakej yanzu kad'auko Azma ba ranka saiyayi mugun b'aci fiyeda yarda kakezato, tashi kabani guri Shashan banza dabaisan gataba,"

Mik'ewa Adeel yayi kansa yana saramasa Ranarsa tafarinciki gashi duka anb'atamasa ita dab'acin Rai yanzu Khairy tanacan itak'ad'ai shin idanmataji shine yad'auko Azma meye zaifaru? Zancen Gaskiya shikansa yasan baikyautaba, fitowa yayi yashiga motar Abid cikin Sanyin muryarsa yace"Muje gidansu yarinyar kasaniba" daga haka yakwantarda kansa jikin kujerar motar baisake magana.

Kallonsa Abid yayi cikin tausayawa duk yarame Sosai gashi bamaison hayaniyaba Kuma anhad'ashi da Mata biyu,
Gidan sukanufa Hong sukayi saida gateman d'in yalek'a ganinsu Abid yasaka Cikin fara'a yabud'e sukashiga, parking Abid yayi yace"Munzofa Ango"

"Kashiga kasa sufito da ita d'in,"

"Habadai kaidai kake Ango aikaine zaka Shiga Kayi hak'uri komai zaiwuce please kaje, lokaci k'ara tafiya yake kuma kasan kabar wata Agida itak'ad'ai,"

Baicemasa komai ba yafito yashiga palourn da Sallama abun mamaki kamar ba Amarya ba Zaune take k'afa d'aya Kan d'aya tana taunar cingom tareda latsar wayarta batako kallesaba balantana ta ansa, Mummy ce tafito tana Fad'in"au waikai sai yanzu kazo tojeka kajira gatanan zuwa,"

Baicemata komaiba yakoma inda Abid takaici yama hanashi magana, Ak'alla sunkai Awa d'aya sannan suka fito da ita K'arin walak'ancinma wata motar tashiga batasuba, Haka sukawuce Adeel sai huci yake na fushi, saida Suka Isa komai yayi settling sannan Abid Yawuce gida,

Baikobi takantaba d'akin Khairy yawuce yayita nocking Bata bud'eba Hakan yatabbatar masa tayi fushi jiki sab'ule yakoma d'akinsa tareda dannawa tasa k'ofar key yawatsa ruwa bayan yayi Sallah yakwanta yanatinaninsa har bacci b'arawo yasaceshi,.

Khairy kuwa Sarai tajishi dagangan tak'yaleshi domin yagama b'atamata Rai tasan dole yafison Azma saboda dabata Mahimmanci saboda Itace kalarsa y'ar masu Kud'i, inama ace Naina ya Aura ita wallahi dabazata Shiga damuwa hakanba dan tagama lura Naina mutuniyar Arzikice, da wannan tunanukan bacci ya d'auketa..

Azma Kuwa wanka tayi tasaka arnar kayan baccinta tazauna jiransa Saidai har bacci b'arawo yasaceta bako Alamarshi....

TO DUKANKU ASSUBAH TAGARI.....

NIMADAI NATAFI NA HUTA IDONA CIWO KAMAR ZASU FITO WLLH BARI NATSANA HAKAN KADA NASOMA TYPING ERROR DAN WLLH IDONA SAI AHANKALI DAMA NACE MUKU IDONA CIWO SUKE, KUTAYANI ADDU'A ALLAH YABAN LAFIYAR IDONA..........

_BASEERAT ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617
Or
07031012948

*ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*
```FREE BOOK```

_APRIL (4) 2024_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”...Free book.....
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ZUCIYAπŸ’”πŸ”πŸ’”*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š MRS_MLM TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*

................................βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“βœ“

........................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI
End Ads