x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 46 - GARGADAN SO 1

  • 135001 words
  • 136628 words
  • Out of 136628 words

Category: Tale Stories

Views 262

27 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
guys, dukanku kafin nayi counting 3 ku kwashe kayanku kubar this house har abada you are fired, don’t ever step in to my house again” yayi maganan yawuce da sauri yadauki sabon towel yayi wajen pool din yaduka yana kallon Hawwa da ta tsorata iya tsorata dan batasan such kind of life exit ba kaman a film wai ama yarinya wanka akaita wajen wani, idanunta sunyi ja but batai kuka ba ya warware towel din yakai hannunshi da sauri yajawota ta taho yadaura towel din ta gaban kirjinta ariketa yafito da ita tana tattaka matattakala yazo ta bayanta yajamata zip sama sannan ya warware towel din yarufa mata daga baya yakama hannayenta yana dubawa yanda duk sunyi ja alamun an rike mutum kawai yasaki hannun yawuce inda mom take tray kayan massage dake kusada ita dana pedicure da ake mata Khaleel yasa hannu yawani kabar kararrarra!!!!Abubuwan sukai kara akasa Hawwa ta kalleshi dasauri tana tsaye ganin abinda yakema Mamanshi, Khaleel ranshi yabaci yace “Mom who do you think you are kisa adauko min mata daga side nawa akawota nan ki sa mata su tabamin ita kafin ni nama tabata?” Mom na kallon kwayan idanunshi ganin yanda ranshi yake abace tace “this is the tradition, this is what we’ve always done to duka matayen ka, bayau aka faraba nothing new Khaleel just tradition”amugun zuciya Khaleel yace “fuck the tradition and fuck you Mommy!” Bura’uba Hawwa ji tayi kirjinta ya buga kunnenta yamata wani dummmm jin yanda Khaleel ya zagi Mamanshi, No she can’t stand anan, wani irin tarbiya mutanen nan suka bama dansu? Yau kota haukace bazata taba iya zagin Baba ba kai ko Umma ma datake ba mahaifiyarta ba, dasauri tai wajen kofa zata fita PA Mom ta tare Hawwa ta tsaya turus tana kallonta, Khaleel yace “idan kin sabama those creatures dakike auromini an gayamiki matana is part of them ne haaa?” Yanuna Hawwa da hannu yace “nina nemo matana dakaina, nine aurota who gave you right na adding nata in to your stupid old age tradition Mommy? Ban yarda wata taga jikin matana ba! Hawwa was completely created and brought into this world for me! Mommy me! Me alone not you, not your dead Ass brain big for nothing workers kinji!” Daidai lokacin aka bude kofa aka shigo Excellency ne da Musbahu da Mahe shigowan su gidan kenan ko lura da Hawwa basu yiba yayi wajen Khaleel dasauri harda dan gudunshi yakama Khaleel yace “Leely? Khaleel look at me daina kallon Maman ka what happen?” Khaleel na kallon Mom dake kallonshi kaman zai kasheta yace “ask your wife Pops” yana rike da yaron gam yakalli Mom yace “me kikama Khaleel Madam ranshi yabaci haka? I told you to avoid batama yaron nan rai ko? Me kikamai tundaga compound nake jiyo voice nashi wat did you do?” Dan ijiyan zuciya Mommy ta sauke she’s extremely hurt har muryanta baya fita da kyau ma kawai bataso tasaki kuka cus Hawwa na wajen ne bazataso taga weakness nata ba, ahankali tace “zagina yake tayi sabida nasa akawo matarsa zamu mata wanka mukaimai ita dakinshi”cikin mugun masifa Excellency wanda yamafi na Khaleel yace “ba dole ya zageki ba!” Dasauri Hawwa ta kalli Excellency itama, yace “yau yarona zai tare yahuta who asked for your opinion Khaleely yacemiki yanaso kuma matanshi wanka ne? Maisa kin cika shishigi allow children to do as they please suyi enjoying rayuwansu mana haba ke wace irin fitinanniya ne eh Madam?” Dasauri Mahe yace “it’s okay brother” shima yakama Khaleel dake huci sosai yana kallon Mom ranshi abace yace “ya isa Son it’s okay calm down please dau matarka ku koma flat naku dan Allah” fizge hannunshi yayi daga na Mahe dakuma Babanshi kaman dasu yake fada yawuce zaiyi wajen Hawwa Mom bakinta yashiga rawa sosai tace “Alhaji ni Khaleel ke zaga yana ciwa mutunci sabida that old girl datai kwantai aduniya shiyazo ya taimaka ya aureta!” Chak Khaleel ya tsaya sai hannunshi suka fara rawa garrrrr ba kakkautawa, Hawwa na kallonshi, Mommy tace “idan ana kirga matayen dana aurama Khaleely she’s the worst in terms of beauty, body, brain gata tsohuwa tukunna ma ba mashinshini” juyawa Khaleel zaiyi dawani irin sauri Hawwa tai yunkurin rikeshi amman ina yayi kan Momy kaman zai daki Mom fa Excellency da Mahe suka tare Khaleel but so yake ya fizge yayi kanta, yayi wani ihu yace “Daddy I will kill Mom, I will kill her I hate her! She’s abusing matana” Momy tace “ku sake shi zoka kasheni sabida na zagi matarka, ku sakeshi kasheni Khaleel” cikeda masifa Excellency yace “wai bazaki shiru ba Zeenatu you will see the other side of me fa” rai abace idanunshi sunyi jajir Khaleel yace “Pops I’m living this house!” Faduwa daga gaban Mom har Excelelncy yayi, bakin Excellency har rawa yake yace “kabar gidan nan kaje ina? Ta ina zamu iya rayuwa bama ganin ka atare damu? Dan da Allah yabamu agabanmu kabar gidana when you know nace maka I want to live taredakai forever” Khaleel na fushi sosai yace “I am taking my wife and my daughter mubar gidan nan bazan taba barin matana a inda za’a dinga insulting nata ba, I didn’t marry Hawwa to get insulted by Mom, idan Hawwa is 100yrs I love her! I fucking love my wife Pops! Nobody can abuse wat I love na hakura! I love love and love Hawwa Pops” Kallon Khaleel Hawwa take sosai zuciyanta na bugawa in every word na love da Khaleel ke fadi akanta, Ihu Khaleel yayi
Yace “I love Hawwa! Pops inason Matana regardless of koma mecece ita, I…I……,” sai jikinshi yafara rawa da sauri Mom ta sauka daga kujeran tace “Khaleely” takai hannu zata tabashi yadaga hannunshi dasauri zai kabar da hannunta kawai ya suma ajikin Excellency Babanshi, Hawwa karan kanta dudda ta tsani Khaleel but saida ta tsorata ganin kalan suman da Khaleel yayi ta tako tazo wajen da sauri, Excellency ya rude yace “Mahe c….a……ll his his docto……… Innalillahi Ya Allah! ya Allah!” Dasauri Mahe yashiga ciro wayanshi Excellency yarikeshi gam gam yana kallon Mommy data fashe da kuka yace “are you happy yanzu? Kika kasheshi ai sai ki huta, kin manta yanda right from age 8 zuwa age 13 Khaleel was hospitalized battling for his life, kin manta sabida kinga he is happy and living life” girgixamai kai Mom tayi tace “I’m sorry, I’m sorry Innalillahi Khaleel kayakuri kaji, wlh ina sonka sama da rayuwana gabaki daya” duk suna wajen saiga Dr yashigo aka sashi awani bed aka fita dashi asandare, Excellency yakalli Hawwa da hankalinta yatashi from her eyes yace “koma flat naki ki zauna ki huta in sha Allah babu abinda zai sameshi, Khaleel was once a cancer patient but he has been cancer free tun at the age of 13/14 bansan meya sameshi ba nima ba, but lokacin da suma suma sumewa irin wanda yayin nan yanzu yafara ciwon har akai diagnosing nashi da cancer, no no nooo” Pops ya girgiza kai yace “Cancer Khaleel bai dawoba in sha Allah, nasan babu abinda zai samu yarona koma dakinku kinji babu abinda ko wanda zai kara damunki” gyadamai kai Hawwa tayi ahankali tajuya tawuce.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads