x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 23 - GARGADAN SO 1

  • 66001 words
  • 69000 words
  • Out of 136628 words

Category: Tale Stories

Views 238

27 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
Allah sanya alheri ganin Ni’ima ma azaune a compound din yasa sukace. “Ayiririri ga Babban kawan Amarya, yoo ba dole aganki yau ba ana daura auren kawarki labari yabaza gari anachan ana rabon kudi” daga Mama har Ni’ima confusion look suke musu ita Ni’ima ma bata magana Mama da gabanta yashiga fadi tace “wace kawar Ni’ima kuke magana akai Jamila?” Dasauri Jamilan tace “kaji Maman Ni’ima kuma, tsufa kika farayi ne? Ni’ima nada wata kawa data wuce Hawwa ne? Hawwa yar sanda mana yar wajen Baba gurgu muke magana gashichan an daura aure ana biki a unguwansu sai tafiya ake layin nasu” atare daga Mama har Ni’ima suka kalli juna Ni’ima tabuga wani ihu tana mikewa tana daura hannu aka. “Wayyooo na shiga uku na lalace, na bani, Mama na bani” dan duk atunaninta Baba ya aurama Baban Yaseer Hawwa tunda tamusu rashin mutunci dazu, ahaukace Mama taja hijabi daga igiya tace “sa hijabi Ni’ima muje zama bata ganmu ba, dena ihu kidau makullin mota sabida muyi sauri” su Jamila da mamaki da confusion suke kallonsu Hijabi Ni’ima tasaka ko silipas bata tsaya sawa ba suka wuce su Jamila suka fice daga gidan babu zancen kulle gidan ma ta shiga mota Mama ma na shiga suna tada aiko Samari sai gudu suke kaman ranan idi ana tafita layin koda sukakai tundaga bakin titi an cika tap parking motan tayi agaban wani pharmacy suka fito da karfin yaji da balam bala’i suka shiga kutsawa cikin mutane har zuwa cikin layin daga inda security suke tsaitsaye da bindigogi suma suka tsaya suna kallon Baba tare da wasu manyan mutane suna magana suna gaisawa, sosai Ni’ima ke kallon fuskan kowa one by one bataga wanda tasani ba chan idanunta ya yasauka kan Khaleel da she’s sure shine wanda tagani dazu daidai wasu gayu dake tsaye dasu sunahau gisting.
“Kai Baaba shinefa yaron Senate President shi kadai mutumin ya haifa, just farkon shekaran nan Forbes sukace baban shine number 5 richest man in the whole world, wai bakasan Mangal BeWeeCee ba?” Daga Mama har Ni’ima dakejin hiran faduwa gabansu yashigayi cikin karaman murya Mama na whispering tace “ke Ni’ima ba Baban Yaseer ta aura ba kinaji ana maganan Alai Mangal” daidai lokacin gayun dame bada labari yace “sadakinta Miliyan Hamsim da Darhamin gwal dari fa kai Baba gurgu da yarsa sun gama da talauci har abada, talauci bye bye” sake faduwa sosai gaban Ni’ima yayi, daga motan Baban Yaseer har gidan nasu da dan albashinsa 350k networth dinshi gabaki daya baikai sadakin Hawwa bama Innalillahi wa Innailaihi raji’un.
Gayun sukace. “Mangal din fa yabama masallaci miliyan dari a gyara, sannan yabama anguwan miliyan dari wai arabama kowa babba da yaro, tsoho da tsowuha sabida sun bama dansa yarsu, kai Baaba yauna kara yarda wani jinkirin alhairi ne, yaushe su Gwaggo suka gama Gulmanta agidanmu ranan da safe kan Hawwa ce kadai yarda batai aure a unguwan nan ba Kannin kannenta sunyi aure amman gashi yau dalilinta kalli anguwan mu yatashi da miliyan dubu dari biyu ba in total, Allah kaimana arziki!” Sake faduwa sosai gaban Niiima yayi yana wani jigijim! Jimdum! Dumjum! Dumdum! Lankwashewa kafafun Ni’ima yayi tai baya zata fadi Mama ta tareta tana salati sun shiga shock, dasauri Mama tace “kinga gobe zanje asibitin nabama su Baba hakuri da Hawwan Ni’ima, kokin hanani billahilazi sainaje, nine mahaifiyar babban aminiyan Amarya ko miliyan goma Alhaji Mangal yabani mena manta tuni zanja jari,jari, gobe da safiyan Allah zani ko asibiti ko nan gida duk inda suke! Allah yasa banwani mata magana mara dadi ba kuma nasan ba lallai tafadi ma tazo wajena ba, gobe zanje na sasanta komi na shiryaku nasan da gudu zata karbeki da gudu ayanda Hawwa ke miki soyayya, gaba zuciya tuni anyi an wuce, kawancen shekaru ashirin da yan kai, Niima ina chan zan kiraki kizo kibada hakuri! Goben nan zaku shirya!".


OUR LAST FREE PAGE🥰

TO JAMA’A ANAN NAKAWO KARSHEN FREE EPISODES NA LABARIN NAN MAI SUNA GARGADAN SO.
SHIN KUNA GANIN HAWWA ZATA YAFEMA NIIMA SU SHIRYA?
HAWWA AGANINKU ZATA YARDA DA AUREN KHALEEL?
YA BABAN YASEER DAKE SHIRIN ZUWA NEMAN AUREN HAWWA WASHEGARI WAJEN BABA ZAIJI AKA GAYAMAI TAYI AURE?
KHALEEL DA HAWWA ZASU TABA SO JUNA?
OYA PAY AND JOIN PAID GROUP ON TELEGRAM IS JUST 1K

PLEASE SHOW ME LOVE AND SUPPORT MY TALENT!!💃

PAY 1K INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK
SEND EVIDENCE OF PAYMENT INTO 07012181461
PLEASE SHOW ME LOVE AND SUPPORT MY LITTLE TALENT
GOD BLESS!!!
[9/26, 2:34 PM] +234 903 908 6385: EPISODE 4️⃣0️⃣



Ni’ima nawani irin numfarfashi ta kama Mama tace “Mama ina ganin jira” dasauri Mama tariketa gam ajikinta tace “zomu bar nan wajen” Mama na rike gam da ita suka shiga fita daga wajen batama gani da kyau she’s just feeling suffocated, gaban wani shago suka tsaya Mama ta zaunar da ita da sauri tana jinginata da bango tashiga shagon tasayo ruwa tazo tabata da kyar Ni’ima ta kurba kawai taji ruwan na mata daci abaki tofarwa tayi akasa kaman taci magani takalli Mama tace “Mama jinake kaman an daura dutsen ukudu akan kirjina, Mama ni Hawwa zata maida mahaukaciya? Ni Hawwa zata rainama wayau? A ina tasamo mai kudin nan bata taba bani labarinsa ba? Mama yaushe suka hadu? Yaushe har akazo ana maganan aure har ina ganinshi asibiti dazu danaje? Mama ita harta isa taboyemin abu nata eh”? Taba wani irin huci ta bubbuga kirjinta tace “Mama ni mijin nawa ya sakeni yau ita a aureta yau ni za’a watsama kasa a idanu? Mama tayaya Hawwa zata fini eh? Tayaya zata fini”? cikeda rashin jin dadi itama Mama tace “Allah yasani banso ba, ke kinga yanda nake alfahari da mai kudi kike aure kuwa Ni’ima? Dukfa cikin kannenki kin fisu goshi, kece mai auren mai kudi, kece wacce tai makaranta, mijinki yabaki mota kina gidanki flat mai kyau kina aiki a hospital, Amman yau duk sai naga Aliyu jaririne a inda masu kudi suke, yo ai duka duka arzikin Aliyun ma baikai miliyan hamsin na kudin sadakin Hawwa ba” wani irin shedanin radadin zafi Ni’ima keji aranta har wani sosa gaban riganta take ta saman hijabi, tadauka she will be happy tunda Hawwa tai aure at least yanzu Aliyu nata ne ita kadai but kuma ganin yanda mijin Hawwan yahadu ga dukiya, ga kyau, ga gata saitaji kaman ciwone gareta ya warke amman wani ciwon yafito dayamafi nada azaba, tana kallon Mama tace “Mama tayaya Hawwa zata fini aduniyan nan eh? Tayaya Mama? Akanme zatayi s’a haka ta auri dan gidan Mangal, Mama kuma bata taba fadamin tamasan yan gidan Mangal ba wlh, ai badaga sama yafado ba sun hadu ne somewhere somehow amman taboyemini dayike makirace ita yar boko datai kwantai, yaushe suka hadu har suka fara soyayya? Mama ni Hawwa zataciwa amana eh? Ni zata ha’inta ta yaudara? Babu wani abu nawa da bana gayamata fa Mama, amman ni taboyemin, ashe saisa tace ko mijina kadai yarage aduniya bazata aureshi ba sabida tasami wanda yafishi akomi, Mama did you realize abinda Hawwa tamin ko? Hawwa play with my intelligence, she belittle me, tabuga wasa dani tanunamin tafini iya mind games” tashiga shesheka tana huci jikinta har kyarma yake, Mama na kallonta itama duniya ta mata zafi tace “munafuka ce, ke bakisan yanzu kasami mai kudi boyewa ake ba’aso asani ba, ai Hawwa bata sonki kwadayin Baban Yaseer yasa ta tsaya arayuwanki” cikin wani irin murya Ni’ima tace “Mama tayaya zan bata auren nasa gidan Mangal da dan su tsaneta eh? Mama tayaya zanyi? Inaso na gayamusu yar iska ce Hawwa maza takebi duk yan sandan office dinsu sun kwanta da ita, Mama help me, yazanyi Hawwa bata chanchanci irin gidan nan ba, tafi dacewa da gidan wahala da gidan kaskanci, Mama bai kamata Hawwa ta auri mijin dayafi nawa karfi ba wlh Yazanyi Mama? Mama banso tasami cigaba arayuwa Mama ni auren ma banso tayi tamutu ahaka, sonake Hawwa ta wulakanta na ganta on her knees tana begging dina for something, Mama ta yaya zan lalata auren nan” kanta Mama tashafa tace “yanzu ai saikin fara koma mata sannan zaki iya bata auren, kibari nafara zuwa na sulhuntaku tukunna, kidena damuwa shikuma Aliyu zan kirashi ya maidaki” Gyadamata kai Ni’ima tayi, Mama tamike tace “muje” tashi tayi sai alokacin tamasan bata saka takalmi ba haka suka wuce ta shiga mota ta tafi.
**

Wuraren 11 sukakai gida, ganinsu sun shigo tareda Excellency yasa Momy tace “ahh tare kuke ne? Son ina kaje yau? Bakai baccin kirki ba Noor nata tambayanka tayi bacci yanzu” goro Excellency yamika mata da yawa da sweets a leda yace “aure mukaje muka dauramai Madam” da sauri Momy takalli Excellency dake zama looking confuse shikuma Khaleel yawuce side nashi abinshi babu abinda ke damunshi banda gajiya, Mom tace “wai wayayi aure Dear?” Khaleel dake wucewa abinshi yanuna mata yace “danki mana he just called me ina chambers yanaso nasameshi an address dazai turamin aure zaiyi shine naje da Mahe dasu Lawali and Co.” Maganan sauka kawai yake akan Mommy kaman saukan aradu tace “akanme zaka biyemai Alhaji? Kasan Khaleel is still a boy baitaba zaban mata da kanshi ba baimasan ya ake aure ba, I always do everything for him bayan nayi screening yaran, bama wannan ba, waya aura?” Excellency na daukan remote yana chanza channel zuwa news yace “that police officer, Miss Hawwa” dawani irin sauri Momy tace “inashi ina Hawwa? Ina Khaleel ina police woman? Idan tazo tana dukanmini d’a fa?” Dawani irin sauri Excellency yakalli Mommy yace “akanme kike magana haka Madam? Akwai wacce ta isa aduk fadin garin nan ta daki d’ana?” Cikeda damuwa Mommy tace “dole nayi magana haka Khaleel baida irin training da aka mata a police school, ba yarinya bace idan bata girmeshi ba zasuzo age mate I don’t want yarona to suffer” jawota jikinshi Excellency yayi cikeda so ganin hankalinta yatashi yace “ke Madam relax, yaranki just want to have fun ne, please let him have his way, kome yakeso let’s support him, karmu batamai rai, stop thinking of beating or anything, with all the security na gidan nan akwai wacce ta isa ta taba yaronmu? All I see is Khaleel is just a little bit fascinated about the gurl kinsan baitaba ganin Smart, young intelligent bold and fearless Muslim police officer ba” da sauri yace kawo kunnenki da sauri Mommy ta mikamai Excellency yace “yaronki just wants to have fun and play with the girl ne, we have the Momy babu wacce Khaleely na bazai iya samu ba, allow him, kinganshi kuwa yau he looks so happy and excited that happiness was worth everything to me, so don’t ruin that for him and don’t think much, let’s watch him have his way kome yakeso mubarshi yayi” dan ijiyan zuciya Mommy tasauke tace “toh ina matan? Ya baku taho da ita ba”? Ahankali Excellency yace “I don’t know, gobe da safe ma tambayi Khaleel din koma meyakeso it’s okay, lokacin sa ne zamaninsa ne mubar danmu ya huta, yanzu dai aikamai yarinya muje mu kwanta ki matsamin jiki” dan murmushi tayi kadan hankalinta ya kwanta tace “dukku yaranku suka biyo” dariya Excellency yayi yace “kyau kenan d’a ya gado ubansa” ya kashe mata idanu tana kwalama PA kira tasa akaimai yarinya.
Daidai yafito daga wanka aka bude kofa wata tashigo kallonta yayi yadauke kai yazauna kan chair yana zuba wine a cup yabude towel nashi yace “come here” zuwa tayi yace “kneel” kneeling tayi ba musu jiki na bari gani take wannan da aka kawota for the 3rd time she don’t think zai saketa yanzu, yace “suck” gindinshi tashiga sha ya lumshe idanu yana kurban alcoholic wine nashi fuskan Hawwa yake gani datanamai rashin kunya, bude idanunshi yayi kadan yamika hannunshi yadauki wayanshi yabude yashiga gallery hotonsu da akamusu na pool yake kallo yanadan lumshe idanu sabida yanda ake tsotsemai gaba, yadade yana kallonta sannan yayi dan murmushi ya ijiye wayan ya fizge abin nashi yamike kawai yajuyata yashige, shifa he’s doing this sabida kawai yanason sex ne, he loves yayita cin vijay not because he loves any of this creatures da Mom ke kawomai, da ace akwai yanda ake cire vijay a ijiye basai yaga creatures dinba dayafi zaban haka, ihu yafara sosai yana buga yarinyar da kyau datakeji kaman zai xazzago mata da mahaifa yakai kusan 3hrs har kuka take but maka mata yake sannan ya feso yadago kawai ya tureta abuge yace “na sakeki leave my house na sakeki get outtttttt!” ya hankadeta waje abuge tareda datse kofan yawuce yafada gado sai bacci PA dake waje tabude kofa dan babu wanda baya sanin sanda Khaleel ke sex agidan nan sabida ihu duk wani mai aiki a gida yasani idan yagama zakaji shiru tazo tafice da yarinya.
Mshakur💋
[9/26, 2:34 PM] +234 903 908 6385: Ammi na zaune wuraren 11 tana duba wani littafin azkar while Hawwa na bacci sosai mai nauyin gaske taji kamshi ya daki hancinta mai dadi har saida tadago kanta ta kallo kofa Khaleel ta hango jikin kofan dago kan datayi yasa ya matsa da sauri gefe, shiru Ammi tayi saikuma ta kalli Hawwa dake bacci mai nauyi massage din yamata dadi ga drip ana samata ta lullube mata tundaga ciki har kafafu da bargo daga cikinta zuwa kai abude kanta babu dankwali tayi kyau sosai, she's sure shine yaron jiya shine mijin Hawwa kunya yakeji ne kome? Lallai yaron kam akwai kunya yana abu saikace barawo, Ammi tayi murmushi tana tashi ta taho wajen kofan tabude tafito, Khaleel na tsaye jikin kofan yana sanye da riga da wando masu kyau milk adan hankali yace "good good morning Mom" saikuma yajuya zai tafi dasauri batare daya jira amsan Ammi ba, ahankali Ammi tace "Ibrahim" chak ya tsaya yadan juyo kanshi akasa, dan murmushi kadan tayi tace "bazaka duba matar taka ba? Dan zauna da ita nima kafafuna sunyi tsami bari nadanyi tafiya cikin asibitin kadan" kafin yayi magana ta wuce yabi Ammi da kallo saida yaga tafice sannan yajuyo ya kalli dakin kafin ahankali yabude kofan ya shiga maida kofan yayi yarufe ya tsaya jikin kofan yana kallon Hawwa dake bacci mai nauyi hakanan kawai yaji kirjinshi na bugawa sosai dum dum dum! Gently yadaga kafanshi yataka zuwa gaban gadon ya tsaya tareda folding hannu a kirji yana kallonta, she looks very sick and beautiful a hospital gown din, har lokacin akwai bandage a goshinta but an cire na hannuwanta ga ciwuka a hannu, ahankali yadaga hannunshi yakai gently yadaura
kan left hand dinta wani kalan shock yaji baisan sanda yarike hannun gam ba tareda sauke ijiyan zuciya sannan ahankali yakai yatsanshi yana shafa ciwon hannun wanda yasan Ni'ima ne tamata cus yana mota data tattake mata hannu haka murya chan kasa yace "why will you love a girl this much?" Yabi hannun da kallo that felts super soft kaman hannun little Noor ga nails nata so long and white and clean looks so sexy, mirginowa Hawwa tayi kanta zai fadi daga filo dasauri yakai hannunshi yatare fuskanta yafado cikin palm dinshi tana sauke ijiyan zuciya daya huro a hand nashi cikin muryan bacci tace
"Ammiiii" wani irin lankwasa kai Khaleel yayi yana kallon fuskanta dake cikin hannunshi Her face is so damn soft, baitabajin wani excitement dan mace ta shiga jikinshi ba but right now he's feeling so good, tsareta da idanu yayi yana kallonta ya duko a tsaye fuskanta na cikin hannunshi, kaman mai whispering yace
"Hawwah!" Kar Hawwa tabude idanunta saida gabanshi yayi wani mummunan faduwa yanda take kallonshi da very very bright eyes saikuma tamaida idanun tashiga kullewa suna juyawa, muryan Baba yaji awaje dawani kalan sauri yazare hannunshi fuskan Hawwa ya kife anan kasan filo daidai Baba na bugo sallama yana shigowa tareda Ammi da Ramla dakuma wasu mata guda uku, biyu daga cikinsu goye da yara abaya daya babu yaro abayanta somehow somehow they look like Baba, Ammi ta wuce tana gyara fuskanta, Baba yace "Ibrahima kana nan? Ka kannin matarka Hawwa ku gaisa Khadija" Babban wacce ita kebin Aminu Khadija tace "ina yini Yaya Ibrahim" akunyace Khaleel ya gyadamata kai, Hafsa tace "ina yini Ya Ibrahim yamai jiki" Maryam tace "ina yini ya Ibrahim" Ramla itama tace "Ya Ibrahim ya jikin Ya Hawwa" kaman bai iya magana baisaba da mutane haka ba ana kiranshi Yaya Yaya yace "da...da sauki" yakalli Baba akunyace yace "Baba zan tafi zan dawo anjima" Baba yace "muje na takamaka" shida Baba suka wuce suka fita suna fita Khadija da Hafsat da Maryam da Ramla suka shiga tafi saikuma sukahau rawa, Hafsa tace "wih mijin Ya Hawwa yahadu Wayyoo Allah na l'm so happy for Yaya Hawwa" Ammi tace "kunga karku tadamin yarinya da surutu" duk dariya sukayi sukahau hira.
Around 4 DIG yazo hospital din tareda Abraham da Hayatu Baba yamusu iso suka gaisa sosai, suka ijiye kudi da basket na so many goodies sannan sukama Baba sallama suka tafi.
Shima Aminu around 4 yashigo asibitin Baba yadingamai fada akanme zaibar school yazo....
Wuraren 7 Khaleel yashigo asibitin Salman na binshi da shopping na kayan kwadayi daban daban yarike hannun Noor data isheshi da maganan Hawwa ga teddy a hannunta looking so pretty sukai ciki, tundaga glass na kofan ya hango Hawwa zaune kan gado an ijiyemata table da abinci daban daban kekai Ammi na kaimata abinci abaki tana kaudakai tana yatsine fuska idanunta sun kumbura na kuka da bacci, ga Baba shima tsaye kansu suna fama dataci abinci murya chan kasa Khaleel yace "she's such a child" dasauri Noor tace "Daddy mekace?"
child" dasauri Noor tace "Daddy mekace?"
Kallon Noor yayi baiyi magana ba tace "Daddy let's go inside I want to see FAA" dan ijiyan zuciya ya sauke yasa hannu yayi knocking tareda bude kofan Noor tasaki hannunshi tai ciki da gudu tace "My Fairy Angel Anty" Hawwa tadan bude idanu tana kallonta kawai Noor tahau gadon ta gefen Ammi ta tattaka tafada jikin Hawwa ta rungumeta tsamtsam da karfi
Hawwa itama ta rungumeta yarinyar is freaking
cute and adorable.
Baba yace "Ibrahima shigo ga wuri" yabashi plastic chair shi Baba yakoma kan dogon kujera ya sauna su Salman suna shigo suna ijiye jakunkuna suka fice ahankali Khaleel yace "ina yini Mom" murmushi Ammi tamai
End Ads