tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda yake bataiba tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta sannan tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta, dauke kai tayi abinta tabude bayan motan tashiga tai zamanta.
[9/18, 5:03 PM] M Shakur: š«GARGADAN SOš«
āš»M SHAKUR
EPISODE 2ļøā£7ļøā£
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASSāŗļøā¹ļø
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BAš«£
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BAš
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BAš
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BAš«
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BAš„
RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461
Mikewa da balaāin sauri Hawwa tayi tana kallon Niāima cus yanzu take understanding the whole reason na shareta da Niāima tayi tama kasa magana sai kallon Niāima take dake kallonta itama idanunta sun kada sunyi ja tace ākibani amsa I want to know zaki aure Baban Yaseer ohh zaki aure Aliyu ko bazaki taba aure baā? Kai tsaye Hawwa adan zafafe tace āda yanzu this instant Allah zai karbi duka ran mazan duniyan nan yarage Baban Yaseer tal kuma kwal aduniya bazan taba auren sa ba saidai nakoma ga Allah haka!ā Tafadi da zafi sabida tambayan ya bata mata rai barinma data gane it has something to do with fushin da Niāima keyi, with so much sincerity tace ābantabama Baban Yaseer kallon abinda zan aura ba saidai kallon Babban Yaya agareni, mijin kawata kumaā sosai Niāima ke kallonta batako kyafta idanu, Hawwa tace āI will never, ever, marry mijinki koda ranki ko ba ranki cus I consider it cin amanan kawance! Niāima kada ki karamin irin maganan nan, bazan taba auren mijinki baā dan tuntsurewa da dariya Niāima tayi kaman mahaukaciya mai ciwo tana kallon Hawwa saikuma tai shiru cikin wani kalan siga da ita kanta Hawwa bata gane ba Niāima tace ānima bazan taba so naraba mijina dake ba Hawwa!ā Takalli Hawwa sosai tace ānamiki tambayan nan ne kawai sabida na sauke hakkin ki da hakkin Aliyuā tasauke ijiyan zuciya kafin ahankali tamike tsaye itama tana kallon Hawwa kaman yanda Hawwa ke tsaye tana kallonta tace āI have few things to say to you Hawwaā ta sauke ijiyan zuciya tace āHawwa mun taso tare, no one knows me better than you do, I am always honest with my feelings kinsaniā tai dan shiru sannan tace āHawwa ke babban kawata ce, haka mijina ma mijina ne! Mijina daban yake akan kowa da komi! Thinking of sharing him with you ma is shattering me, Hawwa bazan iya baki aron Aliyu kona kwana daya ba ballema na ana maganan rayuwa har mutuwa thatās aure, I canāt ke I donāt even wanna picture you as matar Aliyu, matar mijina!ā tasakeyin shiru sannan tasauke kanta kasa kafin chan tadago takalli Hawwa dake kallonta looking confuse and scared and everything ma, Niāima tace āni da ke ba yara bane, we are not more teenagers, I donāt wanna end up fighting you over man, ni da ke munsan wats good for us, inhar Baban Yaseer yayi developing feelings for you relationship dina dake have to come to an end!ā Dasauri Hawwa ta kalleta kirjinta na girgiza lips nata narawa magana ma baya fitowa sabida yanda maganganun Niāima ke dakan kunnenta abazata, gyadamata kai Niāima tayi tace āHawwa stay away from me kifita daga rayuwana dan Allah!ā Bugawa kirjin Hawwa yafara kaman zai fashe, Niāima tace ābaki bani Hawwa!ā Sake bugawa zuciyan Hawwa tayi, Niāima tace ākarki kara tako kafanki zuwa gidana!ā Shaking at this point zuciyan Hawwa yafara, Niāima tace ākada ki kara zuwa nemana a asibiti!ā Hawaye fara tsatsowa daga idanun Hawwa sukayi, Niāima tace ādelete number mijina daga wayanki, koda wasa kada ki sake ki kira mijina for anything, delete my number also!ā Niāima tace ādonāt ever call me again or watsapp me ko message me, Iām blocking you anyway!ā Tasauke ijiyan zuciya tace āamutunce nakeso muyi parting ways with dignity and honor like the matured girls we are saisa ma harna kiraki to tell you to your faceā Niāima tai shiru tace āAllah baice dole sai anyi kawance har karshen duniya ba, haduwan school, ba dangin iya bare na kaka, kawancen mu muka daurama kanmu ba wani yadaura mana ba mumukaga zamu iya, yanzu kuma naga bazan iyaba is that simple Hawwa, dan haka stay away from me! Itās OVER!ā
Yanda kalaman Niāima ke hitting kan Hawwa kaman ana daukan guduma ana bugamata aka, sheās feeling like sheās dreaming this is not real, ba Niāima ke mata all this maganganu ba, Niāiman ta dake sonta, Niāima dake tayata kuka idan sheās sad, Niāima dake lallashinta, Niāima dake kula da ita, is this Niāima ko watace tasaka facemask takoma Niāima? Best dinta ke cewa su rabu?
Juyawa Niāima tayi tasa hannu tadauki jakanta tace ākinfi kowa sanin yanda nakeson Aliyu, mijina is a no no! Akan Aliyu zan iya jama kowa layi!ā Tai shiru sannan tace āHawwa najamiki layi kema yau get out of my lifeā daukan jakan tayi tajuyo takalli Hawwa da idanunta suka cika tap da hawaye da basu riga sun zuboba tasa tace āMaāassalam Hauwaāuā tajuya tayi tafiya one two zata wuce tafita Hawwa tasha gabanta daidai hawayen na zubowa daga idanunta tasa hannu ta gogesu da sauri, asanyaye tace āNiāima!ā Haderai Niāima tayi idanunta sunyi jajir hakanan kawai yau for the first time saitaji tafin hannun Hawwan ma taushin tsiya kaman na Baby so that means har taushin hannu Hawwa tafita, kishi ne ya turnuke Niāima sosai sai kawai take ganin so many many things da Hawwa kedashi that are better than hers, kabar da hannun Hawwa tayi daga jikinta da sauri dan har zafi taji kaman Hawwa tasamata garwashi ajiki Niāima tace ākarki sake tabaniā tabi ta gefenta ta wuce tsayuwa Hawwa tayi kaman gunki idanunta sun cika da hawaye bazata iya decribing yanda takeji ba yanzu, juyawa tayi da sauri gudu gudu tashiga sauka daga bene hawaye na fitowa daga idanunta tayi waje tana kallon Niāima dahar takai parking space dasauri tafito wajen bata damu da manya manyan motocin dake wajen ba dan manyan mutane na zuwa restaurant din sosai Niāima na kokarin ciro key a handbag dinta tabude mota Hawwa tazo wajen da gudu ta rungume Niāima tabaya tabude baki tana kokarin magana kawai emotions got her wlh tafashe da kuka! She canāt describe it but tanason Niāima so sosai! Bawai irin son da akema namiji ba dan some people think maza kawai akeso no, tanama Niāima wani so da kauna na jini dan Niāima ta taka rawan gani arayuwanta sosai.
Tama kasa magana sabida kuka sheās not even thinking of inda suke, ko mutane ko jamāan wajen, sheās strong, sheās hard, kowama yasani but akan Niāima sheās not, she even forgot wat strong is dataji Niāima nacewa zata rabu da ita, kusan 30seconds tayi abayanta tariketa tana kuka, yau kawai kaman Allah nabama Niāima revelation kan Hawwa dan kawai jitayi komi na jikin Hawwa taushi kaman ba jikin yar 30yrs ba kaman jikin new born baby haka taji fatanta, juyowa Niāima tayi a fusace ta hankadeta saida Hawwa tai flying ta bugu da wani mota dake wajen next to na Niāima, tai kara awahale ta kalli Niāima idanunta sunyi jajur tana kokarin tashi daga jikin motan dan kaman bayanta ya karye haka taji, Niāima tanunata da yatsa da zafi sosai kan tone nata tace āHawwa ke na tsaneki yanzu donāt you get it? Narike inata holding nashi in banaso na gayamiki but kin nace, I hate you Hawwa! I hate you! Jikinki da hannunki feels like garwashin wuta ajikina, karki kara tabaniā daidai lokacin taga key motanta ta ciro tajuya tabude motan zata shiga Hawwa ta tashi daga jikin motan da kyar bata damu da ciwon da jikinta keyi ba kawai saitai kneeling tareda rike rigan Niāima muryanta na rawa same thing da jikinta rawa suke sosai tana kuka wiwi tace āNiāima I donāt know ta yanda zanzo na fara rayuwana without you, ke kadai gareni, rayuwana yariga yasaba dake, ke kadai gareni, I have no one to talk to, I will never ever betray you Niāima, Iām not ready to let go of our friendship, Best remember our lives, weāve come a long way donāt abandon me, dan Allah kiji tausayina Niāima donāt abandon me, youāre my special thing, Niāima kiyakuri kiyafemin, donāt abandon me, Iām your friend Niāimaā juyowa Niāima tayi aharzuke tace āfriendship din banza da wofi what is friendship? Uban friendship! Ke uwar friendship, durun uwan best friend, tare aka haifemu da bazan rabu dake ba? Ke ki kyaleni we are not related, dole ne? Better accept that werenāt not friends anymore, let it sink in your head move on, Iāve move on tooā tashiga fizge riganta zata shiga mota Hawwa taki saki tana girgiza ma Niāima kai hawaye na fitowa daga idanunta sosai jikinta na rawa like a little gurl, tana kuka tace āāNiāima you are the only person I have, Sisters dina are not close to me duk na girmesu, ko sunaso suzo kusadani Umma bata barinsu, banda Mama, thereās no one arayuwana banda ke, youāre the reason Iām not lonely nor depressed, kika barni Niāima yazanyi? Who will look after me? Who will love me like you? Wazaimin fada idan naji ciwo? Wazai bani magani? Wazai kirani? Niāima Iām sorryyyā ahaukace Niāima tace āau bazaki sakeni ba Malamaā? Gyadamata kai Hawwa tayi tama kasa magana sabida kuka, idanun Niāima sun rufe tasa kafanta tashiga tattake hannun Hawwa da takalminta Ganin taki saki yasa tasa wajen heels na takalmin ta take hannun Hawwa da karfi hakan yasa dasauri Hawwa ta saketa sabida zafin da hannunta yamata tana kuka ta shiga mota tai reverse tabar wajen Hawwa tabi motan da kallo zuciyanta nawani kalan tsinkewa tana yarfe hannunta dake jini.
FRIENDSHIP BREAKUP HURT š
KISHI IS REAL! BAKOWA KEDA KARFIN CONTROL KISHI BAš
ABINDA NIāIMA TAYI TA KYAUTA???
WAI IS IT THIS EASY AYI BREAKING UP???
SHIKENAN NO MORE HAWWA AND NIāIMA SABIDA NAMIJI??
KAI MAZA BAKUYIBA BABAN YASEER SINGLE HANDEDLY RUINED THIS BEAUTIFUL FRIENDSHIP š
BUT BABAN YASEER KO NIāIMA KO HAWWA WAYE KEDA LAIFI???
[9/18, 5:03 PM] M Shakur: š«GARGADAN SOš«
āš»M SHAKUR
EPISODE 2ļøā£6ļøā£
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASSāŗļøā¹ļø
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BAš«£
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BAš
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BAš
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BAš«
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BAš„
RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461
DIG na ganin Hawwa yace āare you done? Any progress? What is the result of your findingsā? Dan shiru Hawwa tayi tana kallonshi saikuma ahankali tace āSir can I talk to you in privateā? Dasauri Excellency yace ātalk koma menene ananā kallon DIG Hawwa tayi gyadamata kai yayi alamun koma menene tafada anan din hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya tace āI have a suspect!ā Kowa kallonta yake barinma Khaleel da gabanshi yahau fadi dum dum dum, yabude idanunsa kadan yasaukesu akan Hawwa dake tsaye, adan birkice Momy tace āSuspect? In this our house? Who? Tell us waye?ā Abu Hawwa ta hadiye awuya anatse, she just pity the woman dan tasan bazasu barta ba, dasauri Excellency yace āMiss Hawwa tell usā iska ta fuzar ahankali sannan tace āthe girlās Mom! Noorās Mother is my suspect!ā Zumbur Khaleel yamike kaman zaki, hakanan kawai Hawwa taji gabanta yabuga dum! Awani irin zuciye yazo zai wuce Excellency yabiyoshi da sauri yana kiranshi Momy ma haka tace āKhaleel Khaleel ina zaka?ā Chak Hawwa ta tsaya wajen kofan batare data matsaba tana kallonshi tace āif you try anything you might jeopardize chances namu na ganin yarkaā wani irin waigowa Khaleel yayi saikuma ya taho gaban Hawwa kaman zaki yamata wani irin ihu! āWho do you think you are to tell me wat to do or wat not to do lady?ā Yanda yake tsaye dab da ita kaman zai matseta jikin kofan yasa gaban Hawwa ya shiga faduwa dasauri su DIG suka tashi harda su Abraham da Hayatu ma, Excellency yarikemai kafada Mommy takamamai hannu suna janshi amman ko motsi bayayi huci kawai yake yana kallon Hawwa, DIG yakasa magana, cikeda karfin hali batare data nuna tsoro ba Hawwa tasake juyo da fuskanta kar ta kalleshi ido cikin ido batare datace komiba cus yazo gabanta dayawa she felt so uncomfortable but still kallonshi take, Excellency yajashi yace āenough mana Khaleel muje ka zaunaā yatsu yanuna Hawwa yace ācareful Lady! Dont overstep your boundaryā sauke kanta Hawwa tayi takalli DIG daya girgiza mata kai alamun kartai wani abu, yakalli Excellency yamai alamun yacire Khaleel daga gabanta kaman kwai Excellency yashiga janshi tareda Mommy yace ācalm down Son please kaji, dan Allah, donāt take it out on this poor woman sheās just trying to help us find Noor thatās her work, calm down Khaleely naā Mommy ta shiga mannamai kiss a hannu tace ācalm down yarona, kayakuri, people like this can be so annoying, so mu barsu ayi agama kowama yahuta, calm down sheās not worth your angerā zuciyan Hawwa har wani makyarkyatan baci yake tadai daure batace komiba.
Momy tajuyo takalli Hawwa dake kokarin zama kusada Abraham tace āyoung lady ban haifo dāana sabida mata like you su dinga batamai rai ba, next time be very mindful and cautious of kalaman dazaki dinga fadama dāana, inba hakaba zanā¦.ā Dasauri Excellency yace ājust let her be please na lallashi Khaleel I donāt want another dramaā yakalli Hawwa yace āwat do you suggest now ayi Miss Hawwaā? Sosai Abraham ke kallonta he could see yanda ranta yake abace shima duk sun batamai rai, juyo da kanta tayi takalleshi da sassanyar muryanta tace āwat about last phone dana ce kaduba kagama?ā Dasauri yana taba system dake cinyansa yace āgive me few secondsā kafin chan yace ādoneā yatashi yana daukan wasu papers dayayi printing takawo mata yace āso nashiga wayan and this particular contact happens to be most recent calls nata and itās not saved, so na dauka and track it downā duba takardan Hawwa tayi sannan da sauri takalli Excellency tace āSir can I know awani waje kukakai kudin?ā Dasauri Excellency yace ākwarbaiā dawani irin sauri Hawwa tashiga juye juye a office din kaman mai neman abu wani koton calendar dakeda detailed map na Nigeria tagani a bango dasauri takai hannu taciro map din tazo gaban table na dakin ta shimfida map din kowa yataso yazo wajen banda Khaleel tana kallon map din tace āHayatu penā dasauri Hayatu yabata pen ta karba tai circling wani waje tace āthis is inda kukakai kudin kuka ijiyeā sannan ta kalli paper da Abraham yabata tasake circling wani waje a map din tace āthis is location na cellphone datake waya dashiā saikuma ta mike da sauri tana kallon map din kowa na kallonta kaman TV, tace āgps location na wayan yana cikin mall neā saikuma ta sake dukawa tanabin hanyan map din da kallo kawai sai sukaga tai circling wani waje gefe daya dakeda dan distance kadan da location na wayan tace āgot them!ā Dasauri kowa na dakin yace āuhmmā? Dasauri Hawwa tace āSir this is wajen da aka kaimusu kudi almost 20km ne to this mall, kidnappers hardly keep victims nasu a wajen mutane sabida fear of being caught, victim can shout, scream or sick for help, so the nearest place I think zasukai little Noor is Dajin Dawa, this placeā ta nuna inda tai circling da pen tace āIām šÆ sure suna wajen, letās goā dasauri Excellency yace āAlhamdulillah, Alhamdulillahā juyawa Hawwa tayi zuwa wajen datake zaune tadauki wayanta shikuma Abraham yatafi wajen kayanshi yana hadawa a katuwar bag pack dinsa, tashi Khaleel yayi yace āIām coming along tooā Juyowa duk sukayi suna kallonshi banda Hawwa dake duba wayanta data dauka, anatse DIG yace āYallabai itās dangerous, su kansu basusan outcome na operation din ba, kazauna my team will bring yarku safeā tsawa Khaleel yamai yace āI said Iām coming along, and Iām coming alongā wani shegen kallo Hawwa tadago kanta tamai kawai tawuce kofa abinta tabude tafice duk suka juyo jin an fita, su Abraham suka bita suma shima Khaleel din yabiyosu, tsayawa wajen motansu Hawwa tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda yake bataiba tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta sannan tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta, dauke kai tayi abinta tabude bayan motan tashiga tai zamanta.
[9/18, 5:03 PM] M Shakur: š«GARGADAN SOš«
āš»M SHAKUR
EPISODE 2ļøā£7ļøā£
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASSāŗļøā¹ļø
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BAš«£
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BAš
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BAš
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BAš«
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BAš„
RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461
Mikewa da balaāin sauri Hawwa tayi tana kallon Niāima cus yanzu take understanding the whole reason na shareta da Niāima tayi tama kasa magana sai kallon Niāima take dake kallonta itama idanunta sun kada sunyi ja tace ākibani amsa I want to know zaki aure Baban Yaseer ohh zaki aure Aliyu ko bazaki taba aure baā? Kai tsaye Hawwa adan zafafe tace āda yanzu this instant Allah zai karbi duka ran mazan duniyan nan yarage Baban Yaseer tal kuma kwal aduniya bazan taba auren sa ba saidai nakoma ga Allah haka!ā Tafadi da zafi sabida tambayan ya bata mata rai barinma