x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 1 - GARGADAN SO 1

  • 1 words
  • 3000 words
  • Out of 136628 words

Category: Tale Stories

Views 230

27 Aug 2025
Start ads
After Image Ads

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[9/10, 10:17 AM] M Shakur: đŸ’« GARGADAN SO đŸ’«


âœđŸ»M SHAKUR


DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI

07012181461

ANCE MONEY IS POWER! Shin kun yarda? Ance kudi kan iya maganin komi har cuta da bakin ciki kun yarda? Ance kudi na kankaro mutunci sannan kudi kan iya siyan kowa shin kun yarda? KU BIYONI A WANNAN SABON LABARIN MAI SUNA GARGADAN SO DAN WARWARE MUKU ZARENđŸ„ł


EPISODE 1ïžâƒŁ
Dankareren kerarren falo ne dazaka dauka acikin presidential villa kake sabida kyawunshi, wani Babban attajiri ne adakin yana sanye da manyan kaya da akalla zaikai 68-69yrs hakan nan yana sanye da manyan kaya dake walkiya kaman da duwatsun diamond aka kera shaddan, sai gani attajiri a gefensa shima yana sanye da manyan kaya ya kafa hula aka, sai kuma wasu mataye guda biyu suma da zasukai kaman 49 ko 50yrs haka duk zazzaune cikin shiga ta alfarma shigan da kudi ke ihu suna screaming, duk wanda ka kalla cikin falon kana iya ganin tsananin tashin hankali dasuke ciki, kap mutanen nan babu mai magana, sai zancen zuci da kowa keyi, agogon dake daure a wrist din attajirin ne yayi kara hakan yasa yadago kanshi yakalli sauran mutanen dake dakin da duk sun dagokai suna kallonshi sabida karan da agogon hannunsa yayi yabude zaiyi magana amman ba murya dan gyaran murya yayi. “Uhmm uh’umm” sannan yace “this is 72hours daidai kenan tun bayan munkai kudin dasuka bukace mu damukai amman shiru, basu saki yarinya ba, basu kiranmu ba” saikuma ya zauna da sauri kan kujera yana kallon attajiran matan da ke kuka dudda bata bari hawaye ya taba fuskanta dan tarike tissue tana mammannawa dayan matan dake kusada ita dake nuna kaman kawarta ce sabida yanda take bubbuga bayanta yace “Noor is just 4yrs, yau kwananta 5 in captivity” sai kawai yatashi kaman wanda aka tsikara da saurin gaske yayi wajen kofa dayan Alhajin yabishi da dan gudu yasa hannu yabude kofa yafice wasu manya manyan security dake sanye da kayan sojoji ne kusan su 10 gaban dakin sunyi layi biyar na kallon biyar.
Babban Riganshi ya shiga tattarewa yana sauri dayan na binshi da sauri shima yace “ina zaka Your Excellency?” Cikeda tashin hankali yana tafiya still batare daya tsayaba yace “I’m going to see Khaleelu” daidai wasu securities na budemai wani babban kofa ya shiga cikin wani lafiyayyen falo dayay mahaukacin haduwa ga duhu ya cikashi, hannu yasa ya kunna wutan dakin yayi haske dau, yawuce wajen lift dake falon ya shiga yakaisa sama babu komi dake aiki adakin banda AC, wani kofa yabude dakin shima duhu dasauri ya kunna wuta, ya Allah! Kyan dakin is worth rubutawa a littafin world record, wani matashi ne kadai zaune adakin akasa kan wani lallausan fur carpet dagashi sai joggers na aritza ash color da rigansa farin t-shirt, yabama kofan baya hakan yasa bayansa kadai zaka iya gani that’s huge and full da gashin kansa dakeda dan yawa and it’s kind of coily kaman na dan fulani baki kirin.
Dasauri attajirin yayi wajen da yaron yake ya zaga ta gabanshi yaduka cikeda damuwa yace “Khaleely, Khaleel, Son!”

Ko motsi yaron da ake kira baiyiba dayan Alhajin dai ya tsaya wajen kofa yana kallonsu, dasauri attajirin yakai hannayenshi biyu yakai wajen habansa yadago kan matashin cikin tattausan murya yace “Khaleel” ahankali matashin yabude idanunshi dakenan manya manya sannan dara dara kaman idanun yar budurwa wanda suke cike da dogayen black eyelash hakama giranshi yanada gashi sosai and giranshi is very thick gakuma fadi zaikai ahada giran wani guda biyu waje daya shine fadin nasa gashi kuma gashi ya cikasu tam, gashin kansa ma yafi na wata, bawai yatara gashi chanchan bane kawai dai akwai gashin and sunyi coils, lips dinshi are pinkinsh but ba chanchan ba, but yanada plumpy lips that’s so masculine in nature and sexy, ga dogon hanci kaman jijiyan tattasai, yanda ya zubama mutumin da kana ganinshi kasan mahaifinshi ne idanu yasa mutumin yayi kaman zaiyi kuka yakai hannunshi kan wuyanshi yace “jibi yanda yarona ya rame eh, look at you Khaleelu you don’t eat anything saidai ruwa yau day 6 babu proper meal in this ur tummy, da wanne zanji eh”? Saikuma yakai hannunshi yakama kafadanshi yace “i come to tell you I will not sit still naki komi sabida this takadiran kidnappers dinnan sunce kada muyi involving police then sainai folding hannu inbar wani abu yasameka and jikata”sai alokacin ya iya bude baki shima kana gani kasan karfin haline kawai ahankali yace “Pops if anything should happen to Noor I don’t know wat will become of me” Dasauri Baban yace “I know Khaleel, nima idan abu yasameka I don’t know what will become of me da mahaifiyarka, tsaya kaji Khaleely” ture hannunshi Khaleel yayi daga kafadanshi yace “Pops banso naji, don’t involve police! I don’t care idanma wani kudin sukeso they should keep calling zanta basu koda duka abinda na mallaka zai karene i just want my daughter back Dad” baki baban yabude zaiyi magana Khaleel yatashi azafafe ya tsaya tareda pointing door wai yanada tsawo and cikakken huge man ne, kai tsaye yace “leave my room Pops I wanna be alone!” Baban zai sake magana ya kara nunamai kofa cikeda karfin hali yace “nace kafita, leave Pops i want to be alone idan sun sake kira” kallonshi babban yayi irin kallon tsantsan soyayya dakuma kauna da tausayi da damuwa duka dinnan sannan yatashi yana gyara babban rigan yace “muje Musbahu” wucewa sukayi suka fice, suna fitowa Abba yace “get me DIG awaya kahadani dashi” dasauri Musbahu ya tsaya yana kallonshi cikin damuwa yace “I know abinda nakeyi I will never put my granddaughter in danger but this nonesense have to end, muje office dina” office nashi suka wuce nan ma bude musu kofa akayi suka shiga ciki Babban office ne dakana gani zaka gane kaman na yan siyasa ne dan ga hotonshi an rubuta Senate President Alhassan Mangal, zama yayi kan kujera yana kallon Musbahu dake waya sai chan yamikomai wayan karban wayan yayi yasa a speaker kai tsaye cikeda isa irin yanda manyan mutane ke magana yace “abinda nakeso nafada maka yanzu is something da banso yabi gari hartakai media dan it has to do with jikata that is just 4yrs old” yayi shiru chan yace “On 21st of this month kwana biyar dasuka wuce kenan ranan asabar ankai Noor park, it’s her usual thing weekend ana kaita park, she has 2 International nannies da kuma 1 Nigerian, dakuma 2 securities nata wanda 1 happens to be driver, 5 people accompanied her to the park but right under their nose aka saceta Noor tabace bata ba alamunta kidnappers sun kira sunyi demanding for 100M munkai exact location 2days ago sun karba but shiru basu saketa ba” yadanyi shiru yace “I thought we can handle everything on our own tunda kudi ne but mun bayar but still shiru Noor is a baby, sunyi warning namu not to involve police ko bazamu sake ganinta ba forever, my son is looking miserable I need your help DIG, I need your best team that can save jikata without a scratch and wayanda zasu iya aikin discretely konawa kuke bukata I will pay”.
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SAđŸ„°
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA

wa.me/+2347012181461
[9/10, 10:17 AM] M Shakur: KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SAđŸ„°
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA

wa.me/+2347012181461


đŸ’«GARGADAN SOđŸ’«


âœđŸ»M SHAKUR



EPISODE 2ïžâƒŁ
Cikin muryan jinjinan ban girma DIG yace “I feel honored your excellency dahar kai tunani na in this difficult time, I have the best task force that can save Granddaughter ka Allah taimaki excellency, team of 3 ne, the tech genius, the powerhouse, saikuma the criminologist dakeda highest record na decoding, encoding, profiling and tracking kidnappers, trust me your Excellency this case is a piece of cake for Miss Hawwa!” Dasauri Dad yace “I think I’ve heard of this name Hawwa” dasauri DIG yace “you will definitely cus she’s a government asset, somehow somehow maybe takardunta ko work dinta yazo gabanka, thanks to her akai rescuing almost all our kidnapped victims dasuka zo Ecowas summit daga Washington DC” dasauri Dad yace “tabbas yanzu natuna sunan” DIG yace “yanzu dai wat will happen is, i need to bring them over suyi proper investigation and ask you people lot of questions and watch how they save Noor, 24hrs yamusu kadan inhar they gather information” dasauri Dad yace “okay but kuzo without uniform, and karkuzo da office car cus I think the kidnappers are watching movement na gidana” dasauri DIG yace “wannan ba matsala bane we will be there in an hour” ya katse wayan ijiye wayan Dad yayi kan table ya sauke ijiyan zuciya Musbahu yace “Khaleel zai yarda kuwa?” Anatse Dad yace “zaima yarda ne baida wani option, bazan folding hands ina kallonshi in pains ba”.


Wayanshi yadaga yakara a kunne babu wasa akan fuskanshi yace “come to my office now” wasu maza guda biyu suna sanye da riguna da wando da tie kaman masu aikin bank sukazo wajen wani office sukai knocking kofan, suka shiga sannan aka sake knocking kofan DIG yace “come in” ahankali aka turo kofar office din, kafafunta ne suka fara lekowa cikin office din dake sanye cikin wani black cover shoe dakeda dan tudu zuwa dogon navy blue wando normal trouser length material dake jikinta zuwa wata shirt mai dogon hannu sky blue dake da stripes na white lines wanda shima bai kamata ba yakuma sauka dan yarufe bombom dinta yasauka kan cinyanta daidai tsakiya, saikuma gyale datai rolling na kashka navy blue dashi ma ya sauka yarufe kirjinta sai igiyan ID card nata data saka a wuya ID card din yasauka akan kirjinta wanda fuskanta da sunanta ke jiki, fuskanta babu kwalliya ko guda daya banda milky skin nata that is light brown in color dake sheki, ita ba fara ba and ba baka ba, sannan ba coffee ba, very light brown skin fata gareta da saura kadan yakoma fari, she’s tall about 6’0, tanada round eyes dasuke nan farare fattt ba manya ba kuma, sunada shape kaman na kifi da abun yakarama fuskanta classic v and symmetrical shape, tanada dogon karami hanci dan dass dashi, tanada small lips that are full and very pink, tanada gashin gira baki but baida fadi looking kaman tayi carving and tinting nasu nan ko batayi ba, akalla zatai 29 ko 30yrs hakanan cus she looks matured and calm, bin yan office din tayi da kallo ba yabo ba fallasa ta maida kofan tarufe sannan tazo gaban table din da DIG ke zaune yana kallonta ta saramai cikin zakakkiyar muryanta dake da dadi tace “Sir!” Dan murmushi yamata kadan yace “ease Hawwa” sauke hannun tayi tana kallonshi binsu duka ukun yayi da kallo yace “Hayatu, Abraham and Hawwa, the 3 of you are my biggest asset! I take joy and proud cewa ninai training naku kawowa this stage da kasarmu gabaki daya ke alfahari daku, they can never talk about crime solving batare da an ambato sunayenku ba sabida yanda kuke samawa kasa lafiya a sirrance, yanzu ma lokaci yazo dazaku kara baje bajintarku” yayi shiru duk suma sukai shiru suna kallonshi jan kujeran dayake kai baya yayi yamike tsaye yazagayo ta gaba inda suke yazauna akan table duk yana kallonsu yace “anyi kidnapping jikar Senate president dinmu Alhassan Mangal, yau is the 6th day datake hannu abductors dinta and she’s just 4yrs” dukansu kallonshi suke yadan sauke ijiyan zuciya yace “I don’t have full information na case din dan yanzu yanzun nan case din yazo table dina basuso suyi involving force sabida kidnappers din warned them not to kosu kashe yarinyar, but bayan sunkai 100M 2days ago har yau shiru ba kira ba yarinya yasa Excellency yabani kiran sirri” yadan sauko daga kujeran standing straight yace “team!” Atare sukace “yes Sir!” Yakallesu duka yace “you have just 24hrs to rescue that little innocent girl, Hawwa!” Anatse Hawwa tace “Yes Sir!” Yace “I trust you! But ayau I just want you to make me extremely proud banso Excellency yayi nadaman kiransu dan haka saving that little gurl is a must! Am I clear”?

Gyadamai kai tayi tace “yes sir” yace “okay you have 2min to get ready kudauki kome kuke bukata meet me downstairs da motana zamu” gyadamai kai sukayi suka wuce suka fita duk yabisu da kallo wani office tabude ta shiga dudda baida wani girma chanchan but it’s still very fine and okay ga shelves da award ne suka ciccikashi, wani drawer tajawo tabude tadauki wata karamar bindinga AR-15, tabude taduba bullet sannan ta maida ta hada ta daga riganta ta daura wani gun holder sannan ta makala bindingan aciki sannan ta maida rigan ta sauke tadauki wayanta tadan tsaya tai jimm sai chan tadanna wayan yabudu babu key hotonta dawata yarinya dasuke kama sosai yarinyar na mata kiss a kumatu sannan tabude wajen calls nata tai daily number datai saving da Baba ringing daya yadaga, cikin very sweet voice dinta ahankali tace “hello Baba” cikin muryan dattawa yace “na’am Hawwa ina jinki” abu ta hadiye awuya kafin tadan rage murya tace “Baba inada wani operation dazanje bansan ko zan iya dawowa da wuri ba shine nace bari na kira na sanar dakai” shiru Baba yayi kaman bazaiyi magana ba hakan yasa tace “Baba kaji”? Daga ta dayan bangaren yace “najiki ai, banga amfanin aikin nan kina diya mace dake saki yawon banza ba, saisa gashinan kinki auruwan ma kowa, duk mazan na gudun auren irinki, ace yarinyar na neman talatin takasa auruwa, yau batanan gobe bata chan, shikenan ai, Allah kyauta, Allah bada sa’a” yana maganan ya katse wayan, zaro wayan tayi daga kunnenta tarike wayan tana kallo akai knocking tareda bude kofan atare Abraham ne rikeda vest dinta a hannunshi dake tare bindiga ya shiga jikin mutum, yace “let’s go na dauko miki vest dinki, here grab” ya wurgomata vest din, chabewa tayi tarike tana kakalo dan murmushi cus Baba yayi ruining mood dinta already tace “thanks” a hannu kawai tarike vest din tadauki wayan nata dake kan table sannan tadauki wani dark sunshade tamakala a idanu sannan tabiyoshi suka fito tare, elevator suka shiga su ukun harda Hayatu daya kaisu kasa suna zuwa suka shiga jeep din DIG, shike driving Hayatu na gaba, itada Abraham abaya suka fice bini bini Abraham na kallonta yanda take taba wayanta, shidai kawai Miss Hawwa na burgeshi, she’s super brilliant, baitaba ganin Hausa girl that is as educated as Hawwa ba,
End Ads